Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

nan baza ta sake faruwa ba."
Sai ya fashe da dariya kamar zai tsaga cikin dajin,
Wanda shi Alh. Badamasi har ya soma jin sanyi a ransa sabida ganin yanda Bokan yace, "komai mai sau™i ne."
"Yanzu zaka koma ba zamu iya maka aiki ba har sai ta haihu, domin na duba na gani cikin nan sai ya fita da ransa, kuma babu sharaWin yin aurenku da ciki a jikinta, don haka idan ta haihu ka dawo a sake sabon aiki."
Godiya sosai Alh. Badamasi yayi masa cike da jin dadi, sannan ya zuba masa duk kuWaWen da ya zo dashi a cikin wata bak'ar jaka,
Yayi masa sallama yabar wurin cike da tunanin yanda burinsa zai cika, yana ganin kamar abun zai yi wuya wurin sake auren ta, amma dai zai zuba ido kamar yanda Bokan ya faWa masa ya san tunda yace masa zai taimaka masa, to zai iya ne, yanzu dai dole ya saka idanu a kan yarinyar koda hayan mutane ne sai yayi suna bincika masa rayuwarta, har sanda zata haihu, abun da zai fara yanzu inda take da zama,
Kafin ma yabar ™auyen dole sai ya fara ganowa idan tana cikin kauyen; tunda Boka yace masa, "auren ta ya mutu."
To dole zai kasance tana gidan iyayenta ne.

_Kuyi ha™uri masu korafi a kan rashin update kullum. Gaskiya a wannan littafin tun farko na rigada na faWa three days a week zan ri™a yin update, sabida bani da time ina school kullum, shiyasa na zaSi Friday, Saturday and Sunday, kuma na faWa tun farko kar ku ri™a jin shiru, idan ma kun ga nayi post saSanin haka to ina free ne, I'm sorry bazan iya sauya wa a kan hakan ba ranakun kawai zaku ji Ni Insha Allahu. Nagode da nuna kulawa da soyayyarku ga wannan littafin, don ban zaci haka ba._
[2/26, 9:25 PM] OumŠahira: =ĜŽÜ=ĜŽÜ=ĜŽÜ=ĜŽÜ=ĜŽÜ=ĜŽÜ=ĜŽÜ=ĜŽÜ
   *RAYUWAR MADINA* =Ĝ§Ü
=ĜŽÜ=ĜŽÜ=ĜŽÜ=ĜŽÜ=ĜŽÜ=ĜŽÜ=ĜŽÜ=ĜŽÜ


_Writing Story:_
*NAFISAT ISMA'IL*
     _(UMMUDAHIRA)_
*SARAUNIYAR TSOKANAR PERFECT>ĜŬŬ*



*PERFECT WRITER'S ASSOCIATION* <Ĝß

```( WE AIN'T PERFECT, BUT WE'RE ALWAYS TRYING OUR BEST TO MOTIVATED AND ENTERTAIN OUR REDERS=ĜŞÜ)```

/https://www.facebook.com/Perfect-writers-association-100452275039839/

          *P.W.A
'ŝ*





     *SADAUKARWA*
_Na sadaukar da wannan littafin ga ´an uwana Mata waWanda suka fuskanci u™uban rayuwa a zamantakewar su na Aure, Allah yasa mu dace ya kawo mana ™arshen wahalar rayuwa._






*DATA SHARE*

Call, message or whatsap 07065334256

*MTN*
500MB 150
1gb 270
2gb. 500
3gb. 800
4gb. 1100
5gb 1400
6gb. 1700
Verlid for 30 days.
















______________ *EPISODE 34*
_____Kamar yadda muka saba tafiya gidan Hajiya Ummee, yau ma muna gama karyawa Umma ta ™arisa sauran aikin ta, sai tace min, "in saka hijab in zo mu tafi."
Mi™e wa nayi a hankali na tafi wurin kayana, na buWe sif Win ta na ciro ba™in hijab wadda ya saukar min har kan gwiwa, riga da zani ne a jikina na atamfa ja da ruwan Omo, babu Wankwali a kaina sai hijabin da na saka mai hula; wanda bai kama min wuya sosai ba shiyasa ake ganin kwantaccen gashin gaban kaina da yayi luf kamar an zuba ruwa an kwantar, haka ma sajen gefe da gefen fuskata ya bayyana wanda ke ™ara fito da tsantsan yarintata da haibana, ´ar ™aramar fuskata har yanzu a rame take babu cika tayi ´ar tsut sai idanu da suka bayyana ™uru-™uru, kasancewar ba™in hijabin da na saka ne sai ya ™ara bayyana hasken fatana sosai da sosai, nayi wani irin fari tar kamar wacce babu jini a jikinta, nan kuwa duk sabida cikin jikina ne domin tunda ya bayyana ya ™ara sanya Ni nayi haske sosai,
Koda na gama sanya silifas Wina sai muka fita da Umma bayan ta rufe gidan,
Da gidan Umma da gidan Hajiya babu wani tafiya mai nisa, don tun daga ™ofar gidan ana iya hango bakin gate Win su, kamar minti huWu ma ya shigar da kai cikin gidan,
Haka muka wuce tare; tana gaba ina biye da ita a baya har muka shiga can cikin gidan,
Da sallama muka shiga Falon wanda mun tarar da TV ne kaWai ke aiki babu kowa,
Umma ta kalle Ni tace, "in zauna bari ta je ta duba Hajiyan."
"To." Nace mata sannan na samu wuri a saman Kujeran na zauna a hankali ina mai kai duba na inda TV yake,
Idanuna suna kallon wurin kamar an ce in juya sabida motsin da na ji, hakan ne yasa na juya kai don a zatona Umma ce bata rigada ta wuce ba,
Amma sai muka yi ido haWu dashi wanda yake takowa yana isowa wurin waya a kunnensa, ido cikin ido muka kalli juna don lokaci guda na gane Likitan da ya taSa duba Ni ne a baya, mutumin da Umma tace mana, "mu ri™a kiransa da Yayanmu."
Cikin ™an™anin lokaci na Wauke ido a kansa ina mai mayar wa a saman TVn, yayinda na ™an™ame hannayena da ke saman cinyana waWanda tuni sun soma rawa tsaban yanda tsoro ya soma shiga na

Shi kuwa bai fasa karisowa ciki ba, sai dai tuni ya janye wayan daga kunnensa still idanunsa a kaina, ga dukkan alamu mamaki ne kwance a kan face Win sa, tabbas ba don a jiya Hajiya Ummee tayi masa bayanin yarinyar ba bazai taSa kawowa ita bace, domin mugun sauya mishin da tayi a ido, duk da a zaune take amma tsab yake kallon mugun girman da tayi masa, mamaki ne ma yasa ya kasa cewa komai but still yana mai bi na da ido kamar an dasa shi

A lokacin Umma da Hajiya suka fito a tare,
Yayinda Hajiyan da ta hange shi take cewa, "yauwa, kin ganshi ma ga shi nan ya fito ashe."

Umma da ke murmushi bayan sun iso take cewa, "maraba da Likita, sannu da zuwa."

Idanu ya mayar kanta shima yana murmushin yace, "yauwa Umma, na same ku lafiya?"

"Lafiya lau Mashkur, ya karatun an gama lafiya?"

"Alhamdulillah Umma."

"Masha Allah, Allah yasa mai amfani ne."

Ya amsa yana murmushi, tare da cewa, "ya mai jikin itama?"

Umma duban inda nake zaune tayi, wanda tuni nayi ™asa da kaina ko Wagowa na gagara yi, ta amsa mishi tana cewa, "ga ta nan ma a gabanka ai, Madina, ga Yayanki Mashkur ki gaishe sa."

Da rawan baki batare da na iya Wagowa ba nace masa, "ina wuni?"

Dukka sun lura da yanayin da nake ciki, don rikicewar ne ma yasa na kasa banbance safe ne ko rana da nayi masa gaisuwar a haka, sai dai shi ya amsa Ni tuni yana mai zama a kan Kujeran da ke kallon nawa, inda yake bina da ido har yanzu a fakaice yana mai cike da al'ajabin girman nawa, duk na sauya masa kamar ba Ni ba, tsoron da ke tattare da Ni har yanzu shi yake kallo a yanayina, shi ne har yanzu ban sauya ba, murmushi yayi a ransa yana mai faWin, "Allah Sarki! Taya ya zata cire tsoro bayan wahalar da ta sha a rayuwarta? Yarinyar ina tausayinta sosai."
Sai ya kuma kallon inda nake wanda muna tare da Hajiya Ummee tana min magana, ita kuma Umma ta wuce kitchen tuni,
Šan tsira min ido yayi zuciyarsa tana tsintsinke wa sabida yanda yake ganin irin kyawun da nayi masa a ido, da alamun cikin jikina ne ya sauya Ni nan da nan haka, don ba ™aramin amsar jikina yayi ba yayi min kyau duk da ba wani ™iba ya saka Ni ba, amma na murmure jikina yayi laushi da ™yalli a ido, kawai yadda ya ga ina ™an™ame jiki ina ma Hajiya magana a hankali cike da zallan tsoro; sai ya ji kamar ya dauwama yana kallona, a hankali kuma cikin sanyin murya ya furta, "tana da kyau da Waukan hankali, amma meyasa rayuwarta ta kasance a haka?"

"Farouk magana kake yi ne?" In ji Hajiya wacce ta ji kamar yana magana,
Saurin mayar da idanunsa yayi a kanta, sai ya girgiza mata kai tare da cewa, "No Hajiya, ba magana nake yi ba."

"To ka je ka kimtsa kafin Asiya ta gama haWa breakfast Win, ga Madina nan don yanzu kulawar lafiyanta ya dawo kanka, mun yi maganar da Asiya duk idan zaka duba ta sai ku ri™a zuwa asibitin tare kawai, inyaso in sun zo gidan nan sai ka Wauke ta ku tafi, sabida yanzu ma an fara mata awon cikin, dama don matsalar ciwon da take fama dashi ne shiyasa Likitocin suka bukaci a ri™a zuwa ana duba lafiyarta dana babyn."

"Ok Hajiya, ba damuwa, zuwa gobe idan zan koma bakin aiki sai mu je da ita nima in mata nawa gwajin kawai before in fara treatment Win ta."
Yayi maganar yana mi™e wa tsaye

Hajiya da ta ji dadi tace, "yauwa hakan ma yayi, Allah dai ya sauke ki lafiya Madina, ki yi hakuri ki cire komai a ranki, ke yarinya ce ki dena saka damuwar da zai iya cutar da lafiyanki, da sannu komai zai wuce kinji ko?"

Kai na Waga mata ina mai sake du™ar da kaina sosai, don har lokacin tun kallon farko da muka haWa ido da Mashkur na kasa Wago kai, ba ™aramin tsoro nake ji a raina ba don ji nake yi tamkar in fashe da kuka sabida jin cewa shi zai ci gaba da kula dani, dama Umma ta sanar min amma kwata-kwata ban ji daWin maganar ba, a tsorace nake sosai dashi har yanzu na gaza sakin jiki dashi, bazan taSa iya cire tsoronsa a raina ba sabida kowanne namiji haka nake kallonsa zuciyata tayi ta buga wa duk in firgice, yanzu ma sai da na ga yabar wurin sannan na iya sakin jikina har ina sauraron Hajiya,
Amma koda na ga ya dawo yin breakfast sai na tashi da sauri na yi hanyar kitchen zan je wurin Ummana,
Hajiya tace min, "in zo in yi breakfast Win nima."
Nayi saurin girgiza mata kai nace, "a'a na ™oshi."
Murmushi kawai tayi min sai bata ™ara ce min komai ba har na wuce, ita kuma ta mi™e ta wuce saman daining inda Mashkur ya zauna,
Ta zauna itama yana haWa mata tea Win tare da cewa, "Hajiya, yarinyar kamar har yanzu a tsorace take, anya zata iya sakin jiki dani? Ba ki ga yadda take yi bane musamman in ta ganni?"

"To haka ne, amma ka san halin da take ciki ai, ba kai kaWai ba kowa ma haka take mishi in har namiji ne, don lokacin da suka kwantar da ita a wancan asibitin haka take yi wa Likitocin, sai ha™uri ka san abubuwan da suka faru a rayuwarta ne suke taSa ta, sai mun yi da gaske wajen taimaka ma rayuwarta."

Shiru Mashkur yayi bai sake yin magana ba, but yana ci gaba da haWa musu tea Win har ya gama,
Yayinda Hajiyan ta ci gaba da furta, "dama ina jiranka muyi shawara a kan ita Madinan, da na so in sanar da Umman nata sai na ga bari in fara sanar maka, tunda na tambayi ita Asiyan take ce min Yaranta su Hassana sun kusa zana common interest bai fi wata biyu bane, shiyasa kawai sai na ji a raina yakamata itama yarinyar in bama Asiyan shawara a sanya ta a makarantar; ko don ya Webe mata kewa, hakan zai taimaka mata sosai wajen sauya rayuwarta ta manta da komai, ka ga idan ´an uwan nata zasu shiga matakin secondary sai a sanya su makaranta Waya aji Waya, su kansu zasu taimaka mata kuma zata fi sakin jiki sosai tunda suna tare da juna."
Šago kai yayi ya dubi Hajiyan, sai yayi murmushi mai ™ara bayyana haibansa da kamalansa, har a ransa sai ya ji daWin zancen tare da furta, "hakan yayi Hajiya, Ni kaina zan taimaka a kan karatun nata in har yarinyar tana so babu wata matsala, kowacce makaranta ne zan Wauki nauyin saka ta."
Baki Hajiya ta washe tace, "ka ji Wan albarka to Alhamdulillah, ai kuwa bari Asiyan ta gama aiki sai in faWa mata komai, na san zata ji daWin shawaran."
Murmushi kawai yayi bai ce komai ba yana mai Waukan cup tea ya soma sipping, inda a ransa yake jin tunanina da gizau Wina ya kasa Sace masa a rai,
Kawai sauraron Hajiyan yake yi; wacce take mishi maganar bikin ™anwarsu a yanzu Win, amma hankalin sa kacokan ba ya wurin sosai, jefi-jefi yana kallon hanyar kitchen Win don gani yake yi kamar zan Sillo, har mamakin irin yanda na tsaya mishi a rai a yanzu yake yi musamman da ya ji gaba Waya yanayin sa ya sauya da tunanina

Yayinda Ni kuwa a ranan na kasance cikin takura ne duk sabida ganin sa a gidan, har Allah - Allah nake yi mu tafi gida,
Umma na gama aikin muka wuce gida bayan ta Wibi abincin da tayi,
Har Hajiya cewa tayi, "tabar Ni in zauna a wurin ta zuwa anjima su Hassana su zo su tafi dani."
Sai nayi sauri na girgiza kaina nace, "a'a zan bi Umma."
Su kansu gaba Waya sai da suka yi murmushi saboda ganin yadda nayi da fuska alamun tsoro ™arara a tattare da Ni,
Hajiya tace, "to shikenan, kawai ku wuce tunda ba ta so."
Haka muka tafi gida bayan Umma ta gama mata godiya sosai duk da ban fahimci mai suka tattauna ba, amma alamun maganar a kaina ne,
Sai da muka koma gida sannan Umma take sanar min da shawaran da suka yanke, ta faWa min, "Mashkur ne zai dauki nauyin karatun nawa."
Ni sam ban yi farin cikin jin zancen ba duk da na ga yadda Umma take ta farin ciki, har tana cewa, "insha Allahu wata rana sai na bada mamaki sai na zama abun kwatance a mutanen ™auyen mu."
Tana nuna min daWin ilmi da kuma muhimmancin sa a tattare dani a wannan gaSar, yanzu ba abun da yakamata in yi face karatun; domin da shi ne zan jiSanci lamurana in gyara gobe na fiye da komai, kuma da ilmin ne rayuwata zata inganta, ita kanta tayi min al™awarin, "in har tana numfashi karatu har sai na gaji da yin sa, domin zata yi duk mai yiwuwa don ganin nayi ilmi mai yawa a rayuwata ko domin farin cikina."
Ni har ga Allah ban san muhimmancin karatu ba kwata-kwata, musamman wannan na bokon tunda ban taSa yi ba, kuma bai taSa burge Ni ba, amma a yadda ta zaunar dani tana faWa min fa'idan karatun nawa, sai na ji har a raina zan iya yin karatun, domin a yanzu dai bani da wani burin da ya wuce in samu ilmin ko don in guje wa aure,
A karon farko sai nace wa Umman, "Umma, ba na son in sake aure a rayuwata har abada, don Allah kar kuyi min aure na fi son karatun yanzu."
Shiru tayi tana kallona, sai kuma bata ce komai ba don ta san abun da zata faWa min bazan taSa iya ganewa ba, gwara ta lallaSa Ni kawai amma tana fatan a ce nan gaba a rayuwata Allah yayi min sauyi da mafi alkhairi, insha Allahu tana fatan wata rana in yi dacen Miji nagari wanda ba zan ™ara shan wahala a rayuwata ba, shiyasa murmushi kawai tayi min tace, "to shikenan Allah ya nuna mana aron kwana Madina, da zaran kin sauka lafiya za ki koma makaranta."

Da wannan maganar muka rufe babin zancen,
Sai dai Ni tunanin ya tsaya min a rai ina ta sa™a da warwara a cikin raina, har ji nake yi kamar in haihu yanzu in koma makarantar mu ri™a zuwa da su Hassana,
Sai kuma na ji a raina yanzu ina farin ciki har da Wan walwalana, wannan ne ya sanyaya min zuciya har zuwa washe gari da muka je gidan Hajiya Ummee,
Sai dai a War-War nake yau sakamakon bayanin da Umma tayi min na yanzu zan ri™a bin Likitan nan, don shi ne zai ri™a kula dani, duk a tsorace nake sai dai ban iya faWa wa Umma bana so ba,
Koda muka je ban gansa ba sai daga baya lokacin ya gama shirya wa Hajiya ta kira Ni; tunda lokacin ina tare da Umma a kitchen na kasa zama a falon gudun kar in gansa,
Da kanta Umma ta tasa Ni gaba muka fita tare

A lokacin yana zaune a kan sofa sanye da ™ananun kaya, sai farar labcoat Win sa da ke hannu bai saka a jikinsa ba, idanunsa sanye da farin eyeglasses wanda ya ™ara ™awata face Win sa, Mashkur yana da sau™in hali da kyawun zuciya shiyasa kana kallonsa zaka ga fuskar kamala da kwarjini a tattare dashi, komai nasa cikin sanyi yake yin sa cike da natsuwa da manyance, fuskarsa a sake take a koyaushe mutum ne mai sau™in kai da saurin fahimta, bai da zafin rai ko kuma Waukan kansa a wani matsayi na daban don Allah ya hore masa, ga taimako abun hannunsa ba ya rufe masa ido kwata-kwata,
Shiyasa idan ka kalli rayuwarsa tamkar Hajiya Ummee ne ta zu™una ta haife sa don basu da maraba a halayya, kuma ba wai iya shi kaWai bane haka Iyayensa suke duk halayyar su ya biyo, mutane ne masu girma da ™ima a ™asan nan, sai dai suna rayuwarsu so simple ne,
Mutum Waya ne a cikin gidansu zaka iya cewa kamar ba Wan gidan ba, don shi ko ta ina ya bambanta da irin rayuwar su, a kallon farko zaka iya gane hakan, wato Ansar kenan, wanda Momyn su take kiran sa da Uncle, kasancewar sunan Uncle Win ta ya ci ™anin Hajiya Ummee, Uncle Hashim da ke zaune a Abuja tare da iyalansa, inda a nan ne Mashkur ya je yayi wannan course Win nasa ya zauna a gidan sa,
Mashkur sunan Mahaifinsa ya ci wato Umar Faruk, kuma sunan kakansa Mijin Hajiya Ummee mahaifin Momyn su, shiyasa ba sa kiran sunansa sai Mashkur

Koda muka fito sai da Umma tace min, "in gaishe sa."
Sannan ne na gaishe sa batare da na kalli inda yake zaune ba,
Sabida ban ma san irin kallon da yake min ba don idanunsa yana kaina ne sabida ya kasa Wauke ido a kaina,
Mi™e wa yayi yana duban su tare da cewa, "to zamu wuce Hajiya, idan na gama duba ta zan dawo da ita har gida insha Allahu."

"To shikenan ba damuwa, a dawo lafiya Allah ya tsare, Madina ki saki jikinki kinji ko Mashkur Yayanki ne ki dena tsorata dashi, sai kun dawo." A cewar Hajiyan tana mai ri™e hannuna fuskarta dauke da murmushi; don dai ta kwantar min da hankali kasancewar yadda duk na nuna kamar ba na son tafiya sai takure wa nake yi

Ita dai Umma tana jin daWin yadda suke nuna min kula wa da ™auna, tabbas bata da bakin gode musu sai dai Allah ya saka musu sabida irin taimakon da suke musu, har a ranta tana jin daWin hakan, don haka itama godiya take yi wa Mashkur Win har muka fita falon

Ina biye dashi a baya har muka isa wurin motan da na ga ya je, sai dai na kasa ™ara taku daga wurin kaina a ™asa ina sake ™an™ame hijabina tare da matse shi a cikin hannuna

Gaban motan ya buWe min tare da kallon inda nake, sai yayi murmushi yace, "™anwata zo ki shiga mana."

Ko musu ban yi masa ba bare in Wago, a hankali cikin sar™ewan kafafu na isa wurin na shiga,
Sai ya rufo ™ofan yana zagaya wa ya shiga cikin motan,
Lokacin na dun™ule kaina a cikin cinyoyina ina mai sake ware hancina da ke sha™o min daddaWan ™amshin da ke ba™unta ta, har wani sauke ajiyar zuciya nake yi sabida sanyi da nake jin yana ratsa min sassan jiki

Bai min magana ba sai ya kashe ac da ke cikin motan, sannan ya ja motan a hankali ina jin sanda yake karanto addu'o'i cikin sassanyan muryansa, sai ya soma jan motan a slow ya nufi bakin gate Win,
Bayan mai gadi ya buWe masa ™ofan gate Win; sai ya cilla motan waje a hankali har yahau kan titi, tunda ya soma tafiyan bai sake Wago kai ya dubi inda nake ba, kasancewar ya ciro waya yana latsa wa hankalinsa rabi yana a kan titi,
Sai motan ta Wauki shiru na Wan wani lokaci before sassayan muryansa ta fara ratsa min kunnuwa,
Ni dai ™ara gyara zamana nayi ina sake shigar da kaina, yayinda ko kwakwaran motsi na gaza yi tun sanda na shiga cikin motan,
A hankali muryansa take ratsa kunnuwana har dariyan da yake saki, sam ban fahimci abun da yake furta wa ba sabida bada Hausa yake maganar ba,
Amma na tsayar da hankalina sosai ina sauraron sa tamkar ina fahimta, sai dai tunanina ba a nan yake ba, wanda har na ji tsayuwar motan amma ban dawo hayyacina ba; sabida tunanin da nake yi

Sai da ya dakatar da motan before ya dubi inda nake ya kira suna na

Da sauri na Wago kai ina duban sa ina wurwurga idanu,
Shi kuma sai yayi min smile mai ™ara masa tsantsan kyau, wanda sai da ya faWar min da gaba, da sauri na janye idona ina mai du™ar da kaina ™asa,
"Ba dai barci kike yi ba?"
Yayi maganar cikin sakin fuskarsa,
Saurin girgiza masa kaina nayi batare da na Wago ba,
Sai yace, "Ok. Fita mu je."
Hannu nasa da sauri zan buWe motan, amma kuma na gagara tunda har yanzu bazan ce ga yadda ake buWe mota ba, duk a tunanina ana tura wa yake buWe wa,
Shi kuma ganin na kasa sai ya tsaya yana bi na da ido kamar ya samu t.v, sam ban fahimci yana kallona ba, sai da na ga nayi-nayi na kasa sai na juya da ninyar kallon inda yake,
Take muka haWa ido dashi yana bi na da kallon da sai da na ji zuciyata tayi wani irin buga wa, nan da nan fargaba da tsoro suka shige Ni,
Da sauri na kawar da kaina sabida ba ™aramin shakkar sa ne ya kama Ni ba, sabida girmansa da kwarjininsa da nan da nan ya cika min ido, sai kawai jikina ya soma rawa sabida fahimtar ya matso gab dani yana shirin buWe min ™ofan,
Take na runtse idanuna gam ina mai Wauke numfashina sabida jin ™amshin turarensa na son hawa min kai

Shi kuwa sai ya kasa buWe motan ya bi ´ar kyakkyawar fuskata da kallo, wanda nan take yake jin gabansa na mugun sara wa sabida irin tsantsan kyan da nayi masa, musamman yadda ya ga laSSana suna rawa kamar ina son buWe bakin in yi magana but na kasa, tun daga saman goshina da ke kwance da gashi har zuwa sajena, haka manyan idanuna zuwa ™aramin bakina; ba ™aramin fuzgarsa suka yi ba wanda nan take ya soma sauya mishi yanayin sa sabida jin wani irin ba™on yanayin da bai taSa jin makamancin sa ba yana tunkaro sa, take yayi saurin danne zuciyarsa yana mai furta, "a'uzu billah." Daga ™asan zuciyarsa, sai yayi saurin kai hannunsa ya buWe ™ofan, wanda wurin janye hannunsa sai ya shafi ™irjina,
A nan take wani irin shocking da na ji ban san sanda na buWe idanuna na yun™ura da saurina a zabure, sai kawai na ji fuskata a saman nashi na Waura hannuna a saman cinyansa na matse,
Wani irin ™ara na saka sabida daburce wa, ina shirin wantsala wa waje,
Da sauri yayi jarumtar ri™o Ni ya dawo dani; sai gani a saman jikinsa ya rungume ni gagam,
Kusan suma na kusa yi sabida yadda gaba Waya numfashina ya kusa rabuwa da gangan jikina tsaban tsoratan da nayi,
Shi kansa da ya fahimci halin da nake ciki; nan da nan yayi ™o™arin janye jikinsa yana furta, "sorry, ki natsu Please kar ki faWi ki ja min matsala, yanzu za ki iya sauka."
Wani irin kerma jikina yake yi; yadda na daburce duk jikina rawa yake yi na kasa sauka a jikinsa illa hawaye da suka fara zubo min,
Janye jikinsa yayi gaba Waya yana zama a kan Kujeransa, sai ya kuma kallona yana mai kiran suna na,
Na kasa amsa wa sabida har yanzu ban dawo dai-dai ba duk jikina rawa yake yi gaba Waya yanayina ya nuna a tsorace nake,
Sam ba ya son ya Waga min hankali sabida ya ga yadda na shiga firgici ga yadda jikina ke rawa kamar an jona Ni a lantarki, don haka yayi saurin kwantar min da hankali wajen furta, "I'm sorry ™anwata, a garin buWe miki ™ofa ne hakan ta faru but kar ki ji tsoro kinji? Fita mu shiga cikin asibitin ina jiran ki."
Ya ™are maganar yana mai buWe ™ofan ya fice

Jin ya fita shiyasa nima na fita amma har lokacin ina share hawayen nawa da suka ™i tsayawa, na rufe fuskata da hijabina har lokacin jikina ya kasa barin rawan da yake yi, gaba Waya a tsorace nake kamar a ce arr na zura a guje,
Shi da kansa ya sake min magana yace,

Please Login or Register in order to submit comment