Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

hankali ya ci gaba da sosa min wurin ba tare da ya cire min wandon ba, sai da yayi sosai kafin yace, "ya isa haka?"

Da sauri na gyaWa mishi kai sabida ba na son ya ci gaba da yi duk da har yanzu wurin bai dena min ™ai™ayin ba, amma tsaban tsoro yasa na Waga mishi kaina

Murmushi yayi yana lakutan min hanci tare da cewa, "kin cika tsoro wlh, amma za ki saba dani ai. Yanzu tashi ki je amma ki share hawayen ki."

"To." Na amsa mishi da sauri jikina na rawa. Yana saki na kuwa na tashi zumbur zan tafi

Sai ya ri™e Ni yana min murmushi tare da cewa, "zan shiga birni gobe zan yi kwana biyu sabida kasuwanci na, me kike so in siyo miki a can?"

Shiru nayi na sunkuyar da kaina ban ce mishi komai ba

Sai ya sake murmusawa yace, "to share hawayen mana."

A hankali na sa Waya hannuna na share ina sake du™ar da kaina. Sai ya sakar min hannun na juya da sauri na fita, kamar an ciro Ni a ™aya haka nake ji don ban tsaya a ko'ina ba sai a Wakin mu. Haka nake ta numfarfashi sai kace wacce aka biyo

Inna Asabe da ta ga shigewa na; sai ga ta ta biyo NI Wakin tana Waga labulen tare da cewa, "Madina har kin dawo ne?"

Kallonta nayi sai ban ce mata komai ba na sunkuyar da kaina; wata matsananciyar kunya ta kama Ni, domin gani nake yi kamar ta san abun da yayi min

"Oh! To Allah yasa dai ba gudowa kika yi ba, don yanzu daga zuwan ki har kin dawo, me yayi miki?" Tayi maganar don jin ™wa™waf

Sai da gabana ya faWi tsaban yadda nake a tsorace; amma sai nayi shiru da ita ina mirza yatsuna, na ™i na Wago kaina balle mu haWa ido, wlh duk na tsargu

Inna Lami ta shigo sasan tana kiran sunan A'isha. Hakan ne yasa Inna Asabe ta juya ta saki labulen; ta wuce tana cewa, "ai yanzu aka kawo wuta sun tafi Wakin Zainabu yin kallo, sai dai Madina ga ta nan ta dawo."

"Au har ta dawo ne?"

"Eh ga ta nan a Waki yanzu ta shigo, nima tambayar da nake mata kenan."

Inna Lami tace, "dama neman da nake yi ma Auta ruwa zata kai mishi, tunda ta dawo shikenan." Sai ta le™o Wakin tana kallona tace, "ya tafi ko?"

A hankali nace mata, "Eh." Ina ajiye gyalen da na gama ninke ma Nafisa

Ita kuma ta wuce bata sake cewa komai ba. Can kuma ta kwaWa min kira tana cewa, "in Wauko mata tsaki a Waki."

Dole na taso na fito na shiga Wakin ta, na Wauko nakai mata tana zaune a kichen. Kafin in kai Waki har Inna Habiba ta kira Ni ta sani aiki, dole na wuce nayi abun da ta sani, cike da dauriya haka nake yin komai domin tunda suka ga naji sau™i kowa sai saka Ni aiki yake yi. Hakan ne yasa na Wan manta da Alh. Badamasi na mayar da hankalina a kan abun da nake yi

Bayan su Binta sun dawo daga kallon da suka tafi ne; suka samu damar tambayana, tasa Ni a gaba suka yi sai tambayana abun da Alh. Badamasi yace min suke yi?

Ni dai nace musu, "babu komai, ya zo duba lafiyana ne." Daga haka ban ™ara ce musu komai ba

A nan ne Inna Asabe take cewa, "to komai bai ba ki ba haka ya bar ki?"

Nace mata, "eh."

Sai ta taSe baki ta wuce tana surutai

Haka dai duk aka sa min ido sabida kiran nan da Alhaji Badamasi yayi min. Sai gulmace-gulmace ake yi ana surutai

Ni dai ban tanka su ba na shige Waki nayi banza da su. Duk wanda ya tambaye Ni kuma in amsa mishi iya abun da naga zan iya.

Washe gari Yaya Haula bata zo ba. Sai na tambayi Inna Lami nace, "zan je gidanta."

Tace min, "bazan je ba tunda yanzu akwai aure a kanmu, babu inda zamu ri™a fita sai da dalili."

Haka babu yanda na iya na koma na ci gaba da ayyukan gidan wanda ya zama dole Ni zan yi in har ba rashin lafiya nake yi ba, duk da har yanzu ba sau™i na ji ba amma ina lallaSa wa ina yi, musamman yanda ™ai™ayin gaba ya sako Ni a gaba duk na rasa yanda zan yi, abu kaWan susa kamar wata mahaukaciya, ko kuma idan na je bayi in ri™a ganin jini na biyo fitsari na da wasu zare-zare, har yanzu na kasa sanarwa kowa haka na bar abun a raina, duk a tunanina jinin haila ne tunda an yi mana bayani lokacin da muke karatu, dayake ban taSa yi ba amma yanzu da nake gani sai nake tunanin ko shi ne, shiyasa lokacin da aka yi kwana biyu naga ban ganshi ba sai nayi wanka na ci gaba da harkokina. Sai kuma can anjima da na shiga bayi na sake ganin ya dawo, duk a tunanina shi ne shiyasa na bari idan ya tsaya in sake yin wani wankan, amma kuma ya ™i tsayawa duk idan na shiga bayi sai na ga jini yana zuba bayan na gama uzurina, tun abun yana damuna har dai na ha™ura na bar komai a raina, wankan tsarkin ma na dena yi gaba Waya na ci gaba da rayuwata yanda Yakamata. Tun lokacin da Alh. Badamasi ya zo bai sake zuwa ba, duk da na zira idanu da fargaban dawowar shi kamar yanda yace min, amma jin shiru shiyasa na saki jikina na ci gaba da rayuwata, yanzu babu abun da ke damuwa sabida jikina ya warware sai ™ai™ayin da nake fama dashi kawai, yanzu na rage jin tsoro da fargaba na auren domin har na manta cewa akwai aure a kaina, na koma kamar da abuna, ina shiga cikin ´an uwana nayi wasa, idan aka sani aiki kuma nayi, bani da lokacin kaina ma bare wani abu ya dame Ni

A kai- akai Yaya Haula tana zuwa duba Ni, ganin na warware sosai walwalata ta dawo shiyasa ta Wauke ™afa itama hankalinta ya kwanta.
***


_____Sati biyu curr sai ga Alh. Badamasi ya sake dawowa. Lokacin ina du™e a makwararan ruwa ina yin wanke-wanke, sai sauri nake yi in gama sabida Inna Amarya tace min, "in Yi sauri in gama zata aike Ni." Murna nake yi sabida zan fita yau, don rabona da fita tun kafin aure na

Sai dai kuma zuwan Alh. Badamasi yasa ban samu wannan damar ba, Yusuf wanda yake kamar sa'anmu Wan Inna Habiba, shi ne ya shigo ya sanar min, "in zo yana nan a Falon Baffa."

Jikina ne ya soma rawa komai na kasa ce mishi kuma na kasa tsayar da wanke-wanken

Inna Asabe ta le™o daga Waki tace, "wai ba ke na ji kamar Yusuf yace ana kira ba? Zaman me kike yi to?"

Sum-sum na mi™e ina tsame hannuna tare da nufan cikin Wakin mu

Ina jin Inna Asaben tana cewa, "shima sai kace maye, ko meye na kiran nata oho? Tunda ba'a kaita ba ai sai ya bari lokaci yayi a kai mishi ita, idan ma latse ta yake yi sai yayi mai sosan."

Inna Amarya ta kwashe da dariya dayake su kaWai ne a sasan a lokacin, itama tace, "ai kuwa dai, ™ila za'a bar mana abun kunya ne don naga alaman kafin shekaran ma za'a haife mana a gida, Mutum tsoho sai shegen ™unata, nan da su Binta suke auren yayyinsu ga su a gida amma basu taSa kiran su ba, shi da yake Wan anace ne kinga ya samu damar zuwa, Allah dai yasa a rabu lafiya mu kaita gidan batare da ya bunbura mata ciki ba."

Ni da nake Waki ina sauraron su, amma tsaban yanda duk na ruWe ba na ma fahimtar abun da suke cewa, tunanin kawai abun da yau zai yi min nake yi, domin tsoron sa nake ji har ga Allah, Mutumin yayi min girma ga ™aton ciki a gaba, ko kaWan ban damu da yanda kayana suke a Sace ba, duk da dama bana kirki bane doguwar riga ce duk ta koWe, har da yagi a ™asan rigan, haka na gyara hulan da ke kaina tare da Waukar gyalen Nafisa tunda Ni bani da mai kyau, na yafa na fito, suka bi Ni da kallo suna tuntsirewa da dariya

Inna Asabe tace, "a haka za ki je kina daka tsami? Ko turare ai kya shafa ya fi jin daWin matsowa kusa da ke. Dalla zo ki amsa ki shafa." Ta furta hakan ganin na ™i tsayawa ina shirin fita

Shiyasa na dawo na bi umarninta. Šauko min turaren Fatimah tayi wanda ta ajiye a Wakinta ta mi™a min tace, "shafa kaWan ki ban." Haka na amsa na shafa sannan na bata na fice da sauri

Sai dai koda na je Sasan Baffa; ganin Amaryan shi Inna Baraka sai duk kunya ta kama Ni

Ita kuma tace, "tun Wazu Mutum ya zo kin shanya shi sai yanzu za ki zo? In CE Yusuf Win bai faWa miki bane?"

"Ya faWa min." Nayi maganar kaina a ™asa don na kasa kallonta

TaSe baki tayi tace, "zo ki Wauki wannan ki kai mishi."

Ta mi™a min fura a kwanon sha, na Wauka na shiga Falon batare da jinkiri ba tunda babu damar tsayawa tana wurin. Haka na shiga yau ma babu sallama duk a rikice nake kamar zan zubar da furan, na ajiye mishi a gabanshi kaina a ™asa na zauna daga can gefe

Shi kuma yayi murmushi yana kallona yace, "Amaryata babu gaisuwa?"

Cikin rawan murya nace mishi, "ina wuni?"

"Lafiya lau, ke ma ya jikin naki?"

Na kasa amsawa illa matse hannuna da nake yi waWanda nan da nan suka haWa zufa, ba ma su kaWai ba hatta Ni kaina ji nake yi zufan ya soma ji™a min jiki, ga tsoro ga rashin sabo shiyasa nake jina a takure zafi ya ishe Ni

"To zo ki mi™o min furan in sha, kamar ba ki san yanda ake kula da Miji ba ko? Taso ki bani."

A hankali na matso na Wauki furan tana tambal-tambal kamar zata zube sabida rawan da jikina yake yi, na mi™a masa batare dana kalle sa ba

Sai yasa hannu ya amsa tare da ri™e min hannuna

Hakan ne yasa na Wago na kalle shi ina zare idanu, har na soma tara ruwan hawaye suna ™o™arin saukowa, kamar an jona Ni a shocking sabida yanda jikina yake yi a lokacin

Bai sake Ni ba, shi kuma sai ya ajiye furan ya Wago Ni tare da Waura Ni a saman cinyansa da™yar sabida yanda nake no™ewa ba na son zuwa. "Kin cika gardama Amaryata, ga shegen tsoro kamar farar kura, ki natsu ba komai zan yi miki ba, kinga Ni Mijinki ne don kin zauna a cinyana ba komai bane, ko ba ki san yanda Mata da Miji suke yi bane idan sun yi aure?" Ya ™are maganar yana le™a fuskata har yana goga min du™unanan gemun sa

Wlh ji nayi kamar zan mutu tsaban yanda na firgice, wani abu ne ya tsirga min a ciki babu inda jikina ba ya rawa, sai kawai na fashe da kuka don na kasa jure wannan yanayin

Nan da nan ya ruWe shima yana tambayana, "mene ne haka kuma? Meye na kuka? Kinga Yi shiru kinji ko? Yi shiru mana."
Ya dinga rarrashina amma kamar ba na ji, burina kawai in sauka daga jikinsa,
Da ya fahimci hakan sai ya ™i saki na, ya soma tsorata Ni a kan, "zai sanar da Baffana tunda gudun sa nake yi, idan kuma ban yi shiru ba zai ce a ba shi Ni in tare tun yanzu bazai jira sai wani lokacin ba."

Dole nayi shiru don ya tsorata Ni ba kaWan ba, gum nayi ina ta faman ajiyan zuciya

Yace, "yauwa ko ke fa Amaryata. Kinga duk abun da nayi miki kar ki soma ki faWa ma kowa domin Ni mijinki ne, nima bazan sanar da Baffanki kina guduna ba, zan ce mishi kina min biyayya sosai, don haka daga yanzu zan ri™a zuwa ina duba ki duk idan ina gida, kuma zan siyo miki abun daWi kinji?"

Kaina na gyaWa mishi kuma ina sake jan ajiyan zuciya. Ina ganin yanda ya Wauko bak'ar leda a kusa dashi ya buWe min, ya ciro chocolate a ciki tare da buWewa ya bani yace, "ga shi wannan naki ne, ki shanye, duk abun cikin nan naki ne nayo miki tsaraba, kuma duk idan zan zo zan ri™a siyo miki."
Tsoro ya hana Ni amsa, tunda na kalla na Wauke kaina. Sai ya kamo hannuna ya saka min yace, "sha in gani." Da rawan hannu na soma sha gudun kar yace nayi mishi gardama, haka na dinga sha ban tsaya ba saboda daWin da ya ratsa Ni, take a nan na lum™ume ina siWe hannu

Yayi dariya yace, "akwai daWi ko?"

Na gyaWa mishi kai sabida tunda nake Ni dai ban taSa shan irin wannan abun ba, ba ™aramin daWi yayi min ba, shiyasa yana Sare min wani na amsa da sauri na soma sha, haka yayi ta bani sai da na sha guda huWu kafin yace, "ya isa haka. Wannan sai ki je dashi ciki ki shanye sauran kar ace ban kawo miki tsaraba ba, kinga har da minti ma." Duk ya nuna min abun ciki

Ni kuma sai kallo nake yi na kasa cewa komai, yayinda nake ta faman lanWe baki. Ina jin sanda ya kai hannunsa saman ™irjina yana cewa, "duk kin Sata kayan ki da madaran." Dayake ruwa-ruwa ne saboda daga gani ya sha rana shiyasa ya narke ya Sata min kaya,
Shi kuma sai shafa min ™irji yake yi a zuwan yana goge min kayana, yana ta lugui-guita min wurin tsaban iskanci ne a ransa,
Ni kuma ban fahimci komai ba tunda na san ko ™irgan dangi ban fara ba, wurin kamar ™irjin namiji ban ga abun da zai shafa a wurin ba, amma shi ya gani daWi yake ji har matsawa yake yi tare da cire min gyalen yana cewa, "wannan rigan naki duk ta koWe, tamkar ba Matar Alhaji ba, duk idan na koma Birni zan siyo miki kaya masu kyau ki ri™a saka wa, kina so ko?"

Na Waga mishi kai da sauri raina cikin murna

"Yauwa to bari in bar ki ki tafi, sai idan na sake dawowa kinji? Šauki ledan." Ya sauke Ni daga kan cinyansa yana mi™a min ledan, sannan ya shafa kaina yana murmusawa yace, "ai yanzu kin dena tsorona ko?"

Shiru nayi masa ina sunkuyar da kaina

Sai ya sake cewa, "ki Wauke Ni tamkar baban ki kinji? Duk abun da kike so zan yi miki."

Wannan kalaman nasa shiyasa na ji tamkar bazai cutar da Ni Win ba, don dama kallon Baba nake mishi, amma tunda da kansa yace in kalle shi kamar Babana shiyasa naji daWi, na gyaWa mishi kai ina jin tsoron sa ya soma raguwa daga raina. Yana sallama na sai na fice da sauri ri™e da ledan na Soye shi a cikin gyalena.
[2/2, 9:21 AM] OumŠahira: =ØÜ=ØÜ=ØÜ=ØÜ=ØÜ=ØÜ=ØÜ=ØÜ
*RAYUWAR MADINA* =اÜ
=ØÜ=ØÜ=ØÜ=ØÜ=ØÜ=ØÜ=ØÜ=ØÜ


_Writing Story:_
*NAFISAT ISMA'IL*
_(UMMUDAHIRA)_
*SARAUNIYAR TSOKANAR PERFECT>Øİİ*



*PERFECT WRITER'S ASSOCIATION* <Øß

```( WE AIN'T PERFECT, BUT WE'RE ALWAYS TRYING OUR BEST TO MOTIVATED AND ENTERTAIN OUR REDERS=تÜ)```

/https://www.facebook.com/Perfect-writers-association-100452275039839/

*P.W.A
'ş*






*SADAUKARWA*
_Na sadaukar da wannan littafin ga ´an uwana Mata waWanda suka fuskanci u™uban rayuwa a zamantakıÿÿÿ‚ƒ„…†‡ˆ‰Š‹Œ‘’“”•–—˜™š›œŸ ¡¢£¤¥¦§¨©ª«¬­®¯°±²³´µ¶·¸¹º»¼½¾¿ÀÁÂÃÄÅÆÇÈÉÊËÌÍÎÏĞÑÒÓÔÕÖ×ØÙÚÛÜİŞßàáâãäåæçèéêëìíîïğñòóôõö÷øùúûüışÿewar su na Aure, Allah yasa mu dace ya kawo mana ™arshen wahalar rayuwa._

















______________ *EPISODE 7*
_____Ban haWu da kowa ba sai da na shiga Sasanmu, ai kuwa su Fatimah suna zaune a tsakar gidan, dawowarsu kenan daga sasan su Luba sun je taya ta kalallaSa, shi ne suke rigima wajen rabo, domin gaba Wayansu suka dawo sasan an zo rabo ake rigima, wannan tace, "nata yayi kaWan." Haka ma wannan, shi ne suka ce, "sam rabon bai yi ba baza su yarda ba." Dayake Nafisa ke raba wa

Ita kuma tace, "idan baza su amsa a haka ba to su bar shi."

Tsiya fa ya fara kaurewa a tsakanin su har suka fara sa'insa da Fa'iza

Inna Amarya na tsaye a kansu tana cewa, "to ku kawo in raba muku tunda rigima zaku yi, ke ma Binta zuba naki ayi sabon rabo." Ta ™are maganar tana kallon Binta da har ta Wauki nata ta soma ci

Haka nan ta zuba tana tura baki, sai kuma tace, "wlh in dai aka bani wanda bai kai haka ba bazan yarda ba, tunda Ni da Nafisa mun fi shan wahala, to me suka yi su Fa'izan da zata wani ce nata yayi kaWan?"

"Nima haka na gani ai." A cewar Nafisan itama tana kumbura baki

"³an wahala, a kan kalallaSa duk ku bi ku ishi mutane, da kin bar su sun wuce can inda suka fito suyi rabon ba a nan ba, kuma wlh idan suka sake suka yi mana dambe Ahmadi zan kira ya ci ubansu." Inji Inna Asabe da ke zaune a cikin Wakin ta a bakin ™ofa, ta Wago labule tana musu faWan hakan

Ana haka sai gani na shigo cikin sasan. Sai duk suka bi Ni da kallo kamar wacce suke neman wani abu daga jikina, a yanda suka kafe Ni da kallo shiyasa duk na tsargu na kasa ™arisowa ciki

Inna Amarya tace, "ya tafi kenan?"

Sanin da Ni take yi shiyasa na gyaWa mata kaina ina ™o™arin tahowa

Har zan shiga Waki Inna Asabe tayi saurin cewa, "zo nan me ya ba ki kike Soyewa?"

"Ba Soyewa nake yi ba Inna." Nayi maganar da sauri ina kallonta

"Zo nan mu gani."

Haka na isa wurinta, ta buWe gyalen; ta amsa ledan tana le™a wa

Itama sai Inna Amarya ta wuce wurin ta tana cewa, "oh yau kuma da tsaraba ya kawo mata? Mene ne a cikin ledan?"

TaSe baki Inna Asabe tayi tana cewa, "oho ga dai yi nan kamar minti ne da wasu abubuwan ban gane ko mene ne ba, duba min ki gani." Ta mi™a mata chocolate guda Waya tare da sake zaro biscuits daga cikin ledan

Sai duk su Nafisa suka taso a inda suke suka taho wurin. Kowaccen su murna a kan fuskarta suna cewa, "wlh kayan daWi ne na ´an binni, wannan cakulate ne da biskit." Nan da nan dukkan su suka fito da kayan suna dudduba wa

"Ai kuwa baza ki ci ke kaWai ba, mu ma bari mu raba mu dangwali fa'ida." Inna Asabe ta furta ta soma Sare Sawon, haka ta rarraba musu har Inna Amarya, aka ajiye wa Inna Lami da Inna Habiba da suka fita gidan; sun je barka a cikin anguwa

Guda Waya suka bani chocolate Win sai ™aramin biscuit mara madara. Ni dai tunda na amsa na wuce dashi Waki na Soye, duk da ina son shan chocolate Win amma haka na ha™ura sabida tunanin ajiyewa Ihsan Win Yaya Haula

Sai ga su Bintan sun shigo Wakin sun tasa Ni gaba suna tambayana wai, "shi ya bani?"

Nace musu, "eh shi ya bani, yace a birni ya siyo min."

"Wlh kin more Madina, za ki ci dadi a gidan mutumin nan, Allah da Ni ke." Luba ta furta tana dafa min kafaWa

Haka sukai ta santi suna taya Ni murnan samun Alh. Badamasi a matsayin Miji

Ni kuwa sai kallonsu nake yi nima ina jin dadi, ko ba komai na samu nima wanda zai ri™a bani wani abu a gidan, nima za'a ri™a siyan min duk abun da nake so. Sai murna nake yi a raina Allah-Allah nake yi Yaya Haula ta zo in bata labari. Ai kuwa zuwa gobe da yamma sai ga ta ta le™o gidan. Tana zuwa na mi™a mata nace, "ta bama Ihsan."

"Waye ya ba ki wannan abun Madina?" Ta tambaye Ni cike da mamaki tana kallo

Ni kuma na sanar mata Alh. Badamasi ne, yanda ta ga ina murna sai itama ta ji daWi a ranta,
Murmushi tayi tace, "ashe ya sake zuwa duba ki ne?"

Nace mata, "eh Yaya. Kuma yace zai ri™a kawo min duk idan ya je birni, kuma yace ma zai siyo min kayan sakawa na birni." Nayi maganar cikin yarinta da nuna tsantsan murna na a fili; sai washe baki nake yi

Sosai Yaya Haula ta ji daWi a ranta sabida jin yanda Alh. Badamasi yake kula da ™anwarta, da alamu ™anwarta zata ji daWi a gidan tunda ga shi ya nuna mata tun a gida kafin a kaita. Burinta dama ta samu kulawa kuma in Allah ya yarda Madina tayi dace da Mijin aure. Haka ta Sare musu Chocolate da biscuit Win; ta bama Ihsan rabi sannan itama ta Salla, nima ta bani Sallin tace, "in CI." Sabida ganin ina ta kallonta ina haWiye yawu

Ai kuwa da sauri na amsa na lun™uma a baki ina dariya, ™asan gemuna ya lotsa sosai,
Itama dariyan tayi, dariyan farin ciki dukkan mu muke yi

Sai da aka kusa kiran magriba sannan tace, "zata tafi." Shi ne na raka ta har bakin ™ofan gida sannan ta tafi

Na dawo gida ina ta farin ciki, don wannan kyautar ya faranta min rai, har ji nake yi da ace gobe ma ya sake dawowa; abun ka da wauta irin nawa. A Wan kwanakin walwalana ya dawo sabida dama duk sabida rashin sakin jiki ne dashi yasa Ni na tsangwami kaina, ga tsoro da fargaba, yanzu kuma duk babu haka na saki jikina na ci gaba da rayuwata tuni na manta da wani aure. Iyakan matsalata yanda nake fama da ™ai™ayin gaba

Kusan kwana goma da zuwan Alh. Badamasi bai sake zuwa ba, ga shi mu kuma ba ma fita ko nan da can iyakan aikin gida da muke yi, ™anninmu ne kawai suke tafiya Islamiyya da karatun allo na safe

A cikin ´an kwanakin nan na soma jin zazzaSi ya soma kama Ni, komai ina yi ne cikin ™arfin hali sabida yanda ciwon yake Wan ci na kaWan-kaWan, sai kuma ciwon ciki da ta sako Ni gaba, a ranan da cikina ya soma ciwo kamar zan yi hauka, kuka na dinga yi na cika gidan da ihu na

Har sai da Yaya Ahmadi ya shigo sashin namu yana cewa, "wai ke Madina lafiya kike wannan ihun? Ina mutanen gidan? Kuna ciki ashe dan uwarku take ihun nan ku kayi shiru?" Ya ™are maganar da faWan hakan; bayan ya buWe labulen dakin ya ga su Fa'iza da Fatimah zaune sun tasa Ni a gaba, ina kuka na ji™a fuskata sharkaf da ruwan hawaye

Duk sai suka ruWe suna cewa, "mun ce ta sha magani ta ™i sha ne, kuma yanzu Inna Lami ta shiga sasan Baba Sama'ila ta amso mata na ciwon cikin."

Shigowa dakin yayi yana kallona sosai, tare da cewa, "me ke miki ciwo ne Madina?"

"Cikinta ne wai, da zazzaSi." Nafisa ta ba shi amsa jikinta na rawa don sun san halin su babu wasa yayyin nasu, musamman ma shi da Yaya Shamsu, akwai saurin hannu

"Ku Waga ta ta sha maganin."

Da sauri suka Waga Ni suka kafa min kofin da aka ji™a magani a ciki. Babu musu na soma sha duk da Waci da baurin da ke ciki; saboda tsoron ganin Yaya Ahmadi a kaina don na san idan ban sha ba ubana zai ci,
Ganin na sha sai ya juya ya fice,
Ni kuma na kwanta ina ci gaba da kukana a hankali ri™e da ciki na

Inna Lami da Inna Habiba suka shigo Wakin a tare

"Wai cikin ne har yanzu?" In ji Inna Habiba da ke kallonmu

"Wlh kuwa. Nima na je samo mata magani ne wajen Zainabu ta haWa ta sha ko zata samu sau™i, idan kuma bai yi ba a je a kira Jummai mai magani ko Malam Bala Na-Allah. Šago ki sha."

"To Allah ya sawwaka." Inna Habiba tace hakan tana fice wa

Ni kuma aka bani maganin na sake sha sannan na kwanta. Duk na takure waje Waya ina ta hawaye. Sai can kamar ya lafa ashe wahalan na gaba, wani irin ciwo da ya turni™e Ni lokaci Waya numfashina ya soma sama da ™asa, haka nake kuka ina kiran sunan Ummana kamar zan mutu

Duk sasan an yi cirko-cirko sabida yanda na gama ruWa su da ihuna. Har sai da Baffa tare da YaYa Nasiru suka shigo sasan suna tambayar lafiya? Aka faWa musu halin da nake ciki

Baffa yace, "a aika a kira Jummai ta zo ta duba Ni."

Da gudu A'isha ta je ta kira ta. Babu jimawa sai ga su sun dawo tare, ta shiga ta soma duba Ni,
A lokacin har jini ya soma zubo min daga wando na, ban san mene ne yake zuba ba amma ina jin danshin sa

Jummai ta gane Al'ada ne ya zo

Please Login or Register in order to submit comment