Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

ya je ya zauna ya saka hannu a wurin, murmushin gefen baki yayi yana taSe baki kuma, a ransa yana jinjina irin abun da yake ji a kanta daga jiya zuwa yau, kwata-kwata tsanar da yake ji a ransa a game da ita ya kau, sai yau ya kara tabbatar da irin baiwar kyan da Allah yayi mata; don shi da ba ya gani sai yanzu da barcin nan yayi mata mugun kyau, sai kuma daga baya ya taSe baki yana ciro wayansa ya soma latsa wa, zuciyarsa ne ta ba shi umarnin Waukan ta hoto, haka ya ™esta mata har guda uku, daga bisani ya ci gaba da latsa wayansa,
Ya fi minti talatin a zaune a wajen before Madina ta farka, tana ganinsa ta zabura ta mi™e zaune idanunta a ware a kansa,
Da sauri ya sanya hannu ya dafe ™afanta, in a cool voice yace, "ki yi a hankali mana, wannan razanan fa?"
Wani irin kallo ta watsa mishi tana janye jajayen idanunta da sauri, sai ta bi jikinta da kallo ganin babu kaya ga bargon ya zame ana ganin ™irjinta a waje, da sauri ta saki ™ara tana raruman bargon ta rufa jikinta; ta mayar da kanta saman gwiwowinta ta ™udundune tana fashe wa da wani irin kuka mai cin rai,
Rasa ma abun da zai yi yayi; sai tsayawa yayi yana kallonta tamkar ya samu tv, kukanta na ratsa mishi kunnuwa tana raira shi kamar wa™a, ya ga alamun baza tayi shiru ba kuma shi bai san me zai ce mata ba,
Sai ya mi™e zai fice, har yakai bakin ™ofa ya dawo yana kallonta a tsayen, cikin dakewar murya yace, "wai mene ne na kukan nan? Ba ki san halin da kike ciki bane idan kin janyo wani matsalar ace Ni ne? Oya keep quiet ko in saSa miki; I hate nonsense."
A yanda yayi maganar ne yasa Madina ta sha jinin jikinta, Allah ya gani a yanzu tsoronsa take ji fiye da yanda take ji a baya; sabida ya gwada mata rashin imani, ga tarin tsanarsa jikinta har rawa yake yi gudun yace zai yi mata wani abun,
Shima da ya fahimci hakan sai ya cije baki yana ware mata idanu murya a kausashe ya bata umarnin tashi ta je tayi wanka,
Amma sai ta kasa tashi sabida bata da kaya a jikinta

"I gave you a little time to go take a shower and get ready, ba na son wannan banzan kukan tunda ban miki komai ba."
Sai ya fice bayan ya dauki laptop Win sa; batare da ya sake bi ta kanta ba,
A hankali ita kuma ta tashi sabida halin da take ciki, gaba Waya jikinta yayi wani irin mugun tsami ga zafin da ke ratsa ta, ta kasa jurewa sai kuka take yi a ranta tana jin ba™in ciki kamar ta je ta kashe shi, wannan shi ake cewa ga mari ga tsinka jaka, yayi mata abinda baza ta taSa yafe mishi ba, yanzu ta tabbatar ba shi da imani bare tausayi, abun takaicin yanda yayi amfani da ita ya samu abun da yake so; amma kuma ya zo yana gaya mata maganganu ko a jikinsa, meyasa ita take fuskantar matsala a wurin kowanne namiji ne? Meyasa dukkansu halin su Waya ne? Ta tabbata da Mashkur ne bazai mata haka ba, shi kaWai ne ya fita daban a cikin su; kuma yake sonta tsakani da Allah ba don wani abu nata ba, a halin yanzu dole ne tayi kuka, kukan da bazai taSa tsaya wa ba har abada, domin ta san cewa hakan ne zai ta faruwa da ita har ta koma ga mahaliccin ta, babu Sa'a a tattare da ita, a kansu baza ta iya ci gaba da ™untata wa rayuwarta ba, dole ne ta fuskanci rayuwa a duk yadda ta zo mata, wahalar ta isa haka, zafin da take ji a dukkan rayuwarta ya isa haka, dole ne ta tausaya wa kanta, duk abun da zai faru a yanzu already ta haWu da wanda ya fi shi a baya, idan ta ci gaba da ™untata wa kanta zata iya kashe kanta da kanta, ta san matsalar da take fama dashi a yanzu dole ta guje wa Sacin ranta, don haka tayi ™o™arin shanye kukan nata ba don hawayen sun tsaya ba, tunda bata da ikon hakan,
Dakyar ta iya tashi ta koma Wakinta tayi wanka ta gasa kanta sosai, a yanda idanuwanta suka sauya kala suka yi wani irin tasa wa na ban mamaki; ta tabbata idan ta je part Win su Mummy sai sun gane halin da take ciki, shiyasa tayi zamanta a Wakinta batare da ta fita ko falo ba, ko karya wa ta kasa yi sabida halin damuwa da take ciki, wanda gaba Waya duniyar tayi mata zafi, ga babu Khalifa kuma bata san waye zata tambaya ba, shima halin da yake ciki ya tsaya mata a rai,
Ana haka kiran Falak ya shigo wayanta, sai ta daidaita kanta sannan ta amsa wayan,
Tambayar farko rashin ganin ta a school ne tana nuna damuwarta a kan hakan,
Amma sai Madina ta Soye mata halin da take ciki, tace mata, "Khalifa ne ya tashi ba lafiya shiyasa bata zo ba tana kula dashi, amma gobe zata iya ganinta."
Duk da Falak Win ta nuna zata zo idan an tashi, amma tace mata, "jikin da sau™i ba sai ta zo ba ya samu lafiya."
Daga nan suka Wan yi hira mai tsawo, wanda ya janye wa Madinan hankali har ta samu walwala, bayan sun gama ta fita Falo ta karya tunda babu Ansar,
Daga nan ta koma Waki tana duba littafan ta jefi-jefi tana tuna abun da ya faru daren jiya, duk da tana son ta yakice amma ta gagara,
Ita haka rayuwarta zata kare wurin mazan da basu da tausayi, meyasa har yanzu ta kasa jure wahalhalun nan?
Tana cike da tsoron wannan abun, kwata-kwata bata so, in dai shi ne auren ta gummaci ta zauna har abada bata yi aure ba, mene ne abun so a wannan yanayin?
Yanzu ya zata yi? Waye zata faWa wa damuwarta? Taya ya zata fito fili ta bayyana abun da ke ranta?
Da wannan tunanin ta kasa gane abun da take karantawa, karshe dai ta ha™ura ta kwanta zuciyarta tana mata zafi da suya, a yanda take ji a yanzu dole ne ta mi™e ta Salli maganinta ta sha, amma tsawon lokaci ta kasa dawowa dai-dai har hawaye take yi tsaban zafin da zuciyarta ke ciki,
Ta san muddin ta ci gaba da zama a haka komai zai iya faruwa har jikinta ya soma Waukan Wumi, ga shi ba ™warin jiki ne da ita ba gaba Waya jikinta yayi wani irin tsami sakamakon halin da Ansar ya saka ta, tafiya ma ba sosai take yi ba sabida zafin da ke ratsa ta ta ™asa, dauriya kawai take yi, daga karshe haka ta kunna karatun Alkur'ani a wayanta tana bin inda ta iya, jefi-jefi takan shiga toilet tayi tsarki da ruwan zafi don ta samu relief,
A yanda take ji sam ba ta son sake tozali da Ansar, shiyasa ta rufe kofarta bata fita ba sai da can yamma tayi, ta gaji da zaman babu motsin kowa shiyasa ta fito cikin dogon hijabinta ta nufi part Win su Mummy,
Dayake idanunta sun washe baza ka gane akwai wani abu da ke damunta ba, tunda tayi ™o™arin Soye wa kuma ta daidaita tafiyarta sosai,
Su sun Wauka ta je school ne Wazu bata samu damar zuwa gaishe su ba, shiyasa basu kawo komai a rai ba sai tamabyarta school da suka yi?
Wannan ne yasa hankalinta ya Wan kwanta har ta saki jikinta suna hira da Hajiya tunda ita ce ™arfin hiransu, ita Mummy bata cika magana ba idan ta saka laptop a gaba tana harkokin ta sai dai ta jefa musu baki, koda bata yin komai zai yi wuya tayi magana mai yawa haka nan, akwai natsuwa da miskilanci a tattare da ita, ba Mace ne mai takura ba rayuwarta so simple, kallon farko ma idan kayi mata baza kayi tunani tana da sau™in hali haka ba, sai ka zauna da ita na Wan kwanaki

Madina bata ga Ansar ba sai can daga baya da suka fito daga Wakin sa na part Win, shi da Khalifa,
Da gudu Khalifa ya taho ya rungume ta yana mata tambayoyin ina ta je yau bata neme shi sun gaisa ba?
Sai duk suka yi dariya saboda yanda Yaron yake magana da shegen wayon sa,
Ita kuwa Madina ko dariyan ma ta kasa sabida ganin Ansar ya zauna a wurin, kasa Wago kai tayi bare ta kalli inda yake jikinta har ya soma rawa duk da ba kowa zai fahimta ba,
Sam ta kasa sakin jikinta sabida a jikinta ta ji yana kallonta,
Kuma hakan ne don ya kafe ta da ido yana son su haWa ido but hakan ya gagara,
Shiyasa ya ™ara gyara zama yana Waura ™afa Waya kan Waya ana hiran dashi, ganinsa ne ma yasa Mummy ta mayar da hankali kan hiran nasu, daga karshe suka koma maganar su na companinta da ke can Riyadh wanda ake kula dashi yanzu haka, duk hiran nasu a kan business Win ya tafi, su ma su Hajiya suna nasu daban duk da Madina bata wani bata amsa duk zaman wurin yayi mata ™unci,
Har wannan lokacin kuwa bata Wago kanta ta kalli inda yake ba,
Ana kiran magriba ita ta fara tashi tabar wajen zuwa Wakin Hajiya

Ansar kuma suka yi alwala da Khalifa suka tafi masallaci, shima Daddy a lokacin ya shigo sai yayi alwala ya je masallacin suka dawo tare

A nan part Win suka ci abinci tunda sau tari hakan suka saba yi da dare, har yanzu Madina bata shiga kitchen tunda suna da masu aiki birjik a gidan, komai yin musu ake yi,
Abincin rana dana safe ana kai musu part Win su, na dare kuma su ci a nan, sai karfe tara zuwa goma suke wuce wa part Win su,
Madina duk a fargaba take sabida halin da suke ciki, har bata son ta koma part Win su domin tayi imani da Allah sai Ansar ya sake nemanta da wannann abun da ta fi tsana a duniya, ta kasa gane mene ne dadin sa da dukkan wanda ta aura suke azabtar da ita dashi,
Wannan yasa tunda ta ga Khalifa yayi barci sai tayi wayau tace wa Hajiya, "bari ta kwantar dashi a Wakinta ya kwana."
Koda suka tashi tafiya kamar ta sani Ansar abun da yake jira kenan; don tunda Daddy yace musu, "su wuce su kwanta."
Sai yayi tsam ya tashi ya jira ta har tayi musu sallama suka wuce a tare, tana gaba yana bin ta a baya kamar jela,
Sai kallon bayanta yake yi yana kitsima yau wanne hali zasu kasance? Yana tunanin dole ya lallaSa ta saboda ya samu abun da yake so, don bazai iya hakura ba tunda ya soma WanWana wa, ai yayi hakuri tsawon lokaci bai taSa kusantar kowa ba sai ita, idan da ya san haka ne tun farko ma bazai ja lokaci ba, ai ta zama matarsa dole ya daukŭ˙˙˙ 
  
 !"#$%&'()*+,-./0123456789:;<=>?@ABCDEFGHIJKLMNOPQRSTUVWXYZ[\]^_`abcdefghijklmnopqrstuvwxyz{|}~i hakuri ya sauke mata ha™™inta tunda bai da yanda zai yi,
Bai san cewa Madina itama tana jiraye su koma part Win ne don ta samu damar tsira, suna shiga kuwa da saurinta ta isa Wakinta ta shige ta rufo ™ofan tare da murWa key; tana sauke numfashin tsoro, cikinta gaba Waya ya Wuru ruwa.
[1/30, 5:47 PM] OumŠahira: =ĜŽÜ=ĜŽÜ=ĜŽÜ=ĜŽÜ=ĜŽÜ=ĜŽÜ=ĜŽÜ=ĜŽÜ
    *RAYUWAR MADINA* =Ĝ§Ü
=ĜŽÜ=ĜŽÜ=ĜŽÜ=ĜŽÜ=ĜŽÜ=ĜŽÜ=ĜŽÜ=ĜŽÜ


_Writing Story:_
*NAFISAT ISMA'IL*
           _(UMMUDAHIRA)_
*SARAUNIYAR TSOKANAR PERFECT>ĜŬŬ*



*PERFECT WRITER'S ASSOCIATION* <Ĝß

```( WE AIN'T PERFECT, BUT WE'RE ALWAYS TRYING OUR BEST TO MOTIVATED AND ENTERTAIN OUR REDERS=ĜŞÜ)```

/https://www.facebook.com/Perfect-writers-association-100452275039839/

       *P.W.A
'ŝ*





            *SADAUKARWA*
_Na sadaukar da wannan littafin ga ´an uwana Mata waWanda suka fuskanci u™uban rayuwa a zamantakewar su na Aure, Allah yasa mu dace ya kawo mana ™arshen wahalar rayuwa._







*DATA SHARE*

Call, message or whatsap  07065334256

*MTN*
500MB 170
1gb 300
2gb. 580
3gb. 880
4gb. 1160
5gb 1460
6gb. 1760
Verlid for 30 days.

















______________ *EPISODE 70*
_____Ansar bai yi tunanin zata rufe mishi ™ofa ba, sai da ya taSa ya ji ™ofa gam, ya murWa - ya murWa yana kiran sunanta amma sam ta ™i motsa wa kamar babu kowa a Wakin, haka nan ya koma nashi Wakin yana tunanin matakin da zai Wauka, sabida ma kan ransa ya Saci shiyasa ya kunna sigari ya dinga zu™a kamar wani mahaukaci, bai taSa sha a Wakin ba sai yau, domin tun sanda ya yi wa Daddy al™awari yake tsoron sake sha a gidan, yakan tafi nesa ne ya sha abunsa inda babu wanda zai gansa, yanzu har using yake yi da pink lips sabida bakinsa ya rage ba™i sosai,
A wannan daren sai da ya sha son ransa sannan ya kwanta da tunanin Madina a ransa, batare da ya iya yakice ta a cikin rai ba

Da asuba sai da ya sake murWa ™ofanta amma ya ji gam, haka ya koma dakinsa yayi wanka ya shirya cikin ™ananun kaya wanda suka ™ara masa kyau sai tashin ™amshi yake yi,
Lokacin da ya fita falo yin breakfast itama ta fito sanye da hijabi maroon color har ™asa, ta saka hannun hijabin tare da rataye jaka a kafaWa, bata sanya Wankwali ba wanda ya bayyana kwantaccen gashin goshinta da sajen ta gunun sha'awa, ™afanta kuma sanye da flat shoes ko kayan jikinta ba a gani,
Ta fito da sauri ne domin tabar part Win tun kafin su haWu da Ansar, but sai aka yi rashin Sa'a yana zaune a falon yana kora tea, ya harWe ™afafu yana kallon hanyar dakin ta kamar wanda yake dakun zuwanta,
Ilai kuwa hakan ne domin yana ganinta ya kawar da cup Win daga fuskarsa yana tsira mata ido da Mayun idanunsa shanyayyu masu ratsa mata jiki da saka ta a fargaba da tsoro,
Tuni kuwa ta sauke kai ™asa zuciyarta na buga wa kamar zata faso ™irjinta,
A hankali ta soma takawa batare da tayi ™o™arin juyawa ba, tana ™arfafa wa kanta gwiwa tare da aro jarumta, kanta a ™asa har ta isa tsakiyar falon, kamar zata wuce kuma sai ta gaishe shi sabida tuna gargaWin sa kar tayi sanadin da zai hana ta fita,
Shi kansa ya sha mamakin gaisuwar nata, wanda hakan ne yasa ya mi™e tare da ajiye cup Win yana nufan inda take,
Babu zato Madina ta tsinkaye shi kusa da ita,
Da sauri ta Wago kanta tana kallonsa cikin tsananin tsoron abin da zai yi mata, wanda hakan ne ya ja nan da nan idanunta suka tara ruwan hawaye; bakinta na Sari amma maganar nata ta kasa fita daga bakinta,
Shi kuwa ya kula da yanayin da ta shiga, wanda hakan ne yasa shi murmusa wa tare da kamo ta ya rungume ta tsam a jikinsa,
Shi kansa ya tsorata sabida jin yanda zuciyarta ke tsananin harbawa, take ya Wago ta yana ri™e da kafaWunta, tare da ™o™arin le™a fuskarta da tayi ™asa da kanta idanunta a rufe gam, kamar zai yi magana kuma sai ya kasa ya sake rungume ta sosai kamar za a kwace mishi ita, hannunsa dukka biyu a gadon bayanta; shima ya lumshe idanun yana sauke ajiyar zuciya da jin tarin natsuwa a tattare da shi,
Madina tsoro ne ya hana ta motsin kirki tana jiran ta ga mai zai faru, amma har hawayen idanunta sun soma fita tsaban fargaba da tashin hankali, jikinta na wani irin kerma kamar zata saki zawo a jikinta,
Shi kuma sam ya ™i sakinta sai ™ara matse ta yake yi yana shinshina ta kamar zai cinye ta, a hankali ya raWa mata, "wannan tsoron fa? Ke har yanzu baza ki sauya ba? You look like a little girl."
Sai ya ja numfashi yana sakar mata hucinsa, "I don't like that. Ni mutun ne wayayye. From the beginning, I hate you because of your behavior, but I want you to change. I need you to change because you're my wife. ˜i saki jiki dani."
Sai yayi shiru ya kwantar da kansa a kafaWanta ya ™an™ame ta ™am kamar za a ™wace mishi ita, in a slow voice ya sake furta, "I'm so sorry...."
A lokacin ta saki kukanta da ta kasa ri™e shi,
Bai iya Wago ta ba amma yana shafa bayanta alamun rarrashi,
Ita kuma sai ta soma ™o™arin janye jikinta; amma ta kasa, sai ta ci gaba da kukan nata cikin wani irin yanayin da babu halin ™watan kanta,
Tsawon lokaci suna a haka before ya Wauke kansa yana Wago ta suka haWa ido,
A wannan karon ta kasa janye ido a kansa amma tana masa wani irin kallo da ya kasa fassara shi, idanunta sun yi ja fuskarta babu ko Wigon walwala cike da Sacin rai, ba™in cikinsa ke sa wa idanunta suke kwaranyar da hawaye masu yawan gaske,
Shi kansa ya san cewa akwai abun da take son furta wa, irin kallon da take mishi ya san na tsana ne mai cike da haushi, but shi hakan bai dame shi ba illa murmushi da yayi yana cije laSSa, har da kanne mata idanu wurin furta, "say something, ba na son ganin ki a haka, i know akwai abun da kike son furta wa."
Idanunta ta kawar sabida baza ta iya ci gaba da kallon fuskarsa ba, ji take yi tamkar ta watsa mishi mari, ta rasa meyasa ta kasa jure kukanta, meyasa zata fitar da hawaye ya gani? Meyasa baza ta iya jure komai a kansa ba?
Batare da ta kalle sa ba tayi ™o™arin janye jikinta zata bar wurin,
Amma sai ya ri™e mata hannu gam yana dawo da ita inda take, haWe jikinsu yayi yana zagaye ™ugunta da hannunsa, wanda hakan ne yasa suka yi kusanci da juna suna jin hucin juna sosai, ta runtse idanu gam tana jiran abun da zai yi mata,
Amma sai ta ji shiru, ashe ya tsira mata ido ne yana jiran ta buWe idanunta, tana buWe wa suka haWa ido dashi, murmushin sa mai kyau yayi mata yana sanya hannu ya soma shafa sajenta tare da sake furta mata, "I apologize for the things I did to you."
Ta soma ™ulewa da abubuwan da yake mata, wanda yasa ta buWe baki kamar zata fashe da kuka da ™arfi ta furta, "ka sake Ni don Allah zan tafi."

"Ina za ki je?"
Takaici yasa tace, "ban sani ba, ka sake Ni nace."
Ta ™are d fashe wa da kuka,
Rungume ta ya so yi sai ta zame ™asa cikin kukan take furta, "ba na so, meyasa kai mugu ne wai? Duk abun da kayi min bai ishe ka ba dole sai ka sa ba™in cikinka ya kashe Ni?"
Sai ta tura shi da ™arfi tana sakar mishi da wani irin kallo daga bisani tabar wurin har da haWa wa da gudunta,
Kiran sunanta ya soma yi amma ta ™i tsaya wa tuni ta shige Wakinta ta mayar da ™ofa ta rufe tana kuka sosai wanda daga wurin yana jin sautin muryanta,
Murmushi yayi sabida shi a wurin sa sam hakan bai dame shi ba, infact ma ko banza ya saka ta magana, dole ne tayi abun da yake so domin dole ne ta zama yanda yake so, bazai iya zama da bagidajiyar yarinya ba, a sannu zai gyara ta dole tayi abun da take so,
Barin part Win yayi ya nufi sashin su Mummy,
Dayake yau Khalifa bazai je school ba sabida jikinsa, duk da ya ji sauki sosai amma Daddy yace, "a bar sa ya kwana biyu kafin ya koma."
That's why Koda aka yi masa wanka ba a shirya sa cikin uniform ba

Madina kuwa kuka ta sha sosai saboda halin da Ansar ya saka ta, tsanarsa na ™ara huruwa a zuciyarta sabida ba™in ciki da takaicin da yake cusa mata, ga shi tana son jure wa amma ta gaza, yana son kaita bango, tana son ta cire tsoronsa ta gaya masa maganar da har ya mutu bazai manta ba, but she can't, baza ta iya ba,
Sai da wayanta tayi ™ara sannan ta tashi zaune tana duba kiran, ganin sunan Falak sai tayi saurin tsayar da kukan tana amsa call Win,
Falak ta tambaye ta, "ko yau ma baza ta zo bane jikin Khalifan ne?"
But sai tace, "ga ta nan zuwa yanzu insha Allah."
Daga nan suka yi sallama bayan tace mata, "tayi sauri don an shiga lecture."
Hakan ne yasa Madina ta mi™e da hanzari tana nufan toilet ta wanke fuskarta, sai da ta kalli madubi ta ga yanda idanunta suka kumbura suka yi ja alamun ta sha kuka, wannan ne yasa ta shafa hoda ta zizara kwalli sannan ta Wauki jakarta ta fita,
Ta so ta biya sashin su Mummy amma baza ta iya ba, sabida ta san dole zasu fahimci halin da take ciki,
Wurin drivern da yake kaita school ta nufa, suka wuce tare da securities guda biyu da suke raka ta

Koda ta je school ma duk yanda ta so ta Soye halin da take ciki; but sai da Falak ta ramfo ta sabida yanda ta gane halin da take ciki,
But tayi tambayar duniya amma Madina ta nuna babu komai, karshe ce mata tayi, "wani abu ne ya faWa mata ido a hanya shine idanuwanta suka sauya."
Duk da Falak ta so ta ™i yarda amma sai ta bar maganar kawai suka ci gaba da wata sabgar

Wanda tun daga ranan ne Ansar ya sanya ta gaba, duk wani abubuwan da yake mata da gayya yake mata domin ya saka ta magana, saboda tun rufe masa ™ofa da tayi ya Wauki mataki a kanta,
Madina abun da take gudu shi ke faruwa da ita, tayi kuka da ba shi hakuri a kan ya ™yale ta amma hakan ya gagara, wasu sababbin tsirfa ya fito dashi a kanta, kullum da dare a Wakinshi suke kwana kuma sai ya neme ta sabida ya kasa Waga mata ™afa, duk da yana bin ta a hankali amma a kodayaushe sai ta sha ba™ar wahala a wurin sa, babu ranan da idan ya kusance ta baza ta zubar da jini ba, domin kwata-kwata babu ni'ima a tattarre da ita wannan ne dalilin da ke kawo mata shan wahala a hannunsa, da kuma rashin sanya abun a rai sabida yanda ta tsani wannan abun, amma bata da yanda zata yi; don a halin yanzu ta dena ba shi hakuri haka take kokarin jure wa amma duk da haka sai ta sha kuka a daren kamar babu gobe, wannan halin ne yasa shima ya rage kusantar ta sosai sai dai a koyaushe yana ma™ale da ita, don ma ba ya zama a gidan itama haka tana school, kuma idan ta dawo sabida shi sai ta wuce sashin su Mummy a can zata zauna har dare,
Abubuwan da ke faruwa da ita da rashin jin daWin sex Win nan shine yasa gaba Waya duk ta rame har ba™in wahala tayi, ga karatu da ya sako su a gaba sai kowa yake Wauka karatun ne, har Hajiya Ummee tayi ta mata faWa tana ce mata, "ta ri™a sarara wa kanta don Allah, ko fashi ne ta ri™a yi tana huta wa."
But Madina sai dai ta ji ta kawai sabida a yanzu ma karatun bata fahimta sam, matsalar da ke damunta Ansar ne, duk da a yanzu yayi sau™i fiye da baya, duk wani abu da zai yi mata cikin soyayya da nuna kulawa ne a gare ta; tamkar ba shi ba, amma ita sam bata gani, abu Waya ta tsana a wurin sa yanda yake kusantar ta, har yanzu ta kasa saba wa ga shi an Wauki tsawon watanni biyu da hakan ke faruwa,
Shi kansa ya gama lura kwata-kwata ba ta son kasancewar su, amma ya kasa ha™ura saboda mutum ne shi mabu™aci, duk da ba wani dad'i a yanzu yake ji ba sabida bushewar ta yayi yawa, amma ya kasa hakura jefi-jefi yakan kusance ta, yanzu har ya fi jin dadin romance Winta a kan sex da ita, wannan ne yasa ya rage yi,
Shi Ansar yana ganin laifinta ne sabida rashin sakin jikinta dashi, kuma a yanzu da yake yana son kasancewar su tare shiyasa yake fahimtar da ita yanda zata yi, but Madina ta ™i gane hakan, har yanzu tsanarsa ™aruwa yake yi a ranta tana mugun jin haushin sa, tana hakuri ne kawai saboda ba yanda zata yi, ta san girman Miji da kuma hukuncin da za a yi mata a gobe ™iyama,
ta sha son faWa wa Ummanta ko kuma Yaya Haula amma ta kasa, ga Falak da ta dame ta a kan sanin me ke damunta sabida ganin yanda ta rame kullum cikin damuwa take, karatun ma sam-sam bata fahimta,

Please Login or Register in order to submit comment