Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

abubuwan da zata yi, sannan ta ba da saiwowi ta ce a ji™a min, ta faWa duk yanda za'a sha sannan tayi musu sallama ta tafi

Haka aka dinga ji™a min magungunan ko abinci ba na iya ci, sai an bani a baki, Yaya Haula tana zaune gefe na ita take min komai

Sai da su Baffa suka dawo ne suna ta shigowa gaishe Ni; lokacin ma barcin wahala ya fizge Ni

Ban farka ba sai can wajen ™arfe biyar da rabi, duk da haka babu abun da ya sauya daga tsanantawar da jikin nawa yayi. Nan ma Yaya Haula ta bani abinci a baki sannan ta bani maganin nawa, duk jikinta yayi sanyi matu™a musamman da ta ga jikin nawa har yanzu babu sau™i

Shiyasa Inna Lami ta dafa ruwan wanka tace, "ta zo tayi min wankan."

Haka Yaya Haula ta taimaka min ta cire min kayana tare da Waura min zani, ta ri™e Ni muka je bayi ta cuWa Ni, ina ta kuka saboda sanyin da nake ji, har muka gama aka dawo dani Waki na sake rufe jikina gaba Waya na kwanta, da™yar Yaya Haula ta lallaSa Ni na tashi sai ta saka min kaya, ta Waura kaina a jikinta tana ta rarrashina

Shiru nayi ina jinta sabida bazan iya magana ba, idanuna suna a rufe sai hawaye nake zubar wa ina sake shigewa jikinta sabida yanda nake jin sanyi na ™ara shiga cikin ™ashina

Duk Yaya Haula ta rasa me ke mata daWi, kamar zata yi kuka tsaban yanda take jin tausayina yana ™ara shiganta, hannunta ta sanya tana share ŭ˙˙˙ 
  
 !"#$%&'()*+,-./0123456789:;<=>?@ABCDEFGHIJKLMNOPQRSTUVWXYZ[\]^_`abcdefghijklmnopqrstuvwxyz{|}~min hawaye yayinda itama ™wallan ne suka cika mata ido, cike da tsantsan damuwa take cewa, "sannu Madina kinji? Don Allah ki dena kukan nan kiyi ha™uri insha Allahu za ki samu lafiya."

Cikin rawan jiki tare da sakin hucin zafi mai haWe da sar™ewar numfashi, da™yar nake iya furta, "Yaya zan mutu, mutuwa zan yi ki kira min Ummana don Allah."

"Baza ki mutu ba ™anwata, ke kaWai ke gare Ni insha Allahu za ki samu lafiya." Haka Yaya Haula take furtawa cikin hawaye tana ri™e da Ni jikinta sai rawa yake yi

Inna Lami ne ta shigo Wakin ta ganmu a haka, sai tace, "ha a, ya haka kuma Haula? Kin tasa ta gaba kina hawaye to da wanne zata ji? Idan baza ki rarrashe ta ba ai bai kamata ki zauna kina saka ta kuka ba." Sai ta ja tsaki tana cewa, "maza tashi ki je kichen idan Nafisa ta gama dama mata kunun sai ki Wauko a bata."

Hakan ne yasa Yaya Haula ta ajiye kaina a saman katifan tana tashi da sauri ta fita, zuwa tayi ta Wauko ta dawo dashi

Inna Lami tace, "tashi maza ki sha kunun nan da zafi zai taimaka miki a ciki, tashe ta ki bata kar yayi sanyi, saura kuma in dawo inga kin tasa ta gaba kuna ci gaba da kukan kinji ko?" Ta ™are maganar tana hararan Yaya Haula

Ita kuma ta amsa mata da, "to." Tana ajiye kofin kunun tare da taimaka min na tashi, a haka ba na son sha ta bani tana lallaSa Ni har na sha kaWan na ™ara rafke wa. Sai dare Yaya Haula ta koma gida, ™arshe kawo mata Ihsan aka yi tun rana tunda tana ta kukan yunwa. Kwata-kwata Yaya Haula bata so tafiya ta bar Ni ba, sabida sosai take jin tsoron yanda ta ga jikin nawa yake a rikice, gani take yi kamar in ta jirga za'a aiko mata na mutu ne, shiyasa duk ta damu, tana komawa gida bayan sun kwanta take ce ma Rabi'u, "don Allah ya gyara mata wayanta saboda tana bu™atar sanar da Ummansu halin da nake ciki, gwara ta zo ta duba Ni kar na mutu."

Yanda ta damu ne shiyasa yace, "tayi ha™uri insha Allahu zuwa gobe ko jibi akwai kuWin da yake saka ran samu, zai je har birni ya gyara mata." Daga ™arshe yayi ta rarrashinta sabida ganin hankalinta duk ba a kwance ba, da™yar ya samu tayi barci a ranan sabida yanda duk ta damu ta ™i kwanciya

Zan iya cewa ko runtsawa ban yi ba a wannan ranan sabida azaban ciwo, Ni kaina nayi tunanin mutuwa zan yi, haka na kwana a cikin mawuyacin hali gaba Waya na cire rai da rayuwa, ba abun da nake yi sai kuka da kiran Ummana, kukan ne yasa jikin nawa ya daWa rikicewa sosai, ga kuma tunanin auren nan da ya tsaya min a rai ba kaWan ba, ko numfashin kirki ba na iya yi, tamkar bazan rayu ba domin Ni kaina na cire rai da tsammanin zan kai safe, ciwo na ya Waga wa kowa hankali domin maimakon a samu sau™i sai abun gaba yake yi, haka nake fizga da karkarwa sabida yanda zazzaSin yayi min mugun kamu, ko haWiye yawu ba na yi sabida yanda wuyana ya ri™e ma™ogwaro na zafi, abinci ba na iya ci sai kuka. A cikin kwana biyu kacal na canza kamanni na koma kamar ´ar tsana tsaban yanda na tsamure, kullum nema min magani ake yi amma kamar ciwon daWa ™aruwa yake yi

A wannan yanayin na ci gaba da rayuwa cikin bak'ar wahala, a haka har aka shafe sati ina cikin wannan halin, duk wucewar rana Waya ™ara tashin hankali nake shiga saboda tunanin aure na, jikina har yayi sauki amma tunda naga an shiga satin da ya kasance za'a yi mana aure sai kuma na ™ara rikicewa

Wasu daga cikin matan gidan cewa suke yi, "duk saboda auren nan ne nake yin ciwo, yanzu haka ba na so ne, don sun ga alamu a tattare da Ni so nake yi in bijirewa auren."

Haka fa aka yi ta yaWa maganganu har yakai kunnen su Baban sasa, amma babu wanda ya damu da maganar, sai ma jan musu kunne da Baban sasa yayi yace, "kar ya ™ara jin wannan zancen, idan ba haka ba zai saSa musu, don aure babu fashi sai an yi shi, ba'a haifi yarinyar da zata bijire musu ba".
[1/30, 5:57 PM] OumŠahira: =ĜŽÜ=ĜŽÜ=ĜŽÜ=ĜŽÜ=ĜŽÜ=ĜŽÜ=ĜŽÜ=ĜŽÜ
*RAYUWAR MADINA* =Ĝ§Ü
=ĜŽÜ=ĜŽÜ=ĜŽÜ=ĜŽÜ=ĜŽÜ=ĜŽÜ=ĜŽÜ=ĜŽÜ


_Writing Story:_
*NAFISAT ISMA'IL*
_(UMMUDAHIRA)_
*SARAUNIYAR TSOKANAR PERFECT>ĜŬŬ*



*PERFECT WRITER'S ASSOCIATION* <Ĝß

```( WE AIN'T PERFECT, BUT WE'RE ALWAYS TRYING OUR BEST TO MOTIVATED AND ENTERTAIN OUR REDERS=ĜŞÜ)```

/https://www.facebook.com/Perfect-writers-association-100452275039839/

*P.W.A
'ŝ*






*SADAUKARWA*
_Na sadaukar da wannan littafin ga ´an uwana Mata waWanda suka fuskanci u™uban rayuwa a zamantakewar su na Aure, Allah yasa mu dace ya kawo mana ™arshen wahalar rayuwa._















______________ *EPISODE 5*
_____Kamar yanda aka sanya rana ba'a canza ba, a ranan Asabar aka Waura auren mu, duk da babu taron biki amma hakan bai hana zuwan yayyinmu gidan ba, an cika gidan kamar ana biki

Ni kuwa ina daki na ™ule jikin ya ™i daWi har yanzu, duk wanda ya zo sai ya shigo ya gaishe Ni duk da hakan bai hana su gulmace-gulmace ba. Ni dai ina kwance ina ta kukan fili dana zuci, sai dai babu wanda ya fuskanci hakan domin ana shigowa nake rufe fuskana, na sha kuka ranan duk da zafin ciwon da ke jikina ban saurara wa kaina ba

Yaya Haula ce kaWai ta san halin da nake ciki, itama da ta gaji da rarrashina faWa tayi ta min tana cewa, "sai kace a kaina farau duk na bi na tsangwami kaina? Na fi son ciwo ya kashe Ni ne bazan saurara wa kaina ba? idan har ban dena kukan ba to bazan sake ganin ta a gidan ba tunda ban san ciwon kaina ba."

Hakan ne yasa na shanye kukan nawa sai shashshe™a da nake yi ina faman ajiyan zuciya. Ina ji ina gani ´an uwa sai hira suke yi a waje amma Ni ina Waki ko tashi ba na iya yi, wani lokacin ne ma Nafisa ke zuwa ta taya Ni zama idan babu Yaya Haula, amma Ni kwata-kwata hankalina ba ya jiki na, jefi-jefi nake sharan hawaye zuciyata tana min zafi tare da ™unci, tunanin kawai yadda rayuwata zata kasance a nan gaba nake yi

Da dare kowa ya watse ya tafi gida. A lokacin ne kuma su Baffa suka shigo shi da Alh. Badamasi wai zai duba jikina, har Wakin mu aka kawo shi tunda ina Wakin mu ne, su Fa'iza suka fita suka bar mu bayan sun gaishe shi

Baffa yace, "tashi zaune Madina zaku gaisa da Mijin naki."

Jikina ne ya soma yin rawa gaba Waya na kasa Wago kai in kalle su tun shigowar su, a hankali na tashi na zauna ina takurewa a wuri Waya. Ina jin Baffa yana cewa, "to Alhaji bari in fita, idan ka fito ina ™ofar gida."

Murmushi Alh. Badamasi yayi yana amsa mishi. Bai tashi daga inda yake tsaye ba har lokacin da Baffa ya fita, sannan ya tako a hankali ya shigo Wakin sosai, duk katifu ne a Wakin tunda muna da yawa masu kwana a ciki, shiyasa bai zauna ba ya tsaya daga inda yake yana faman kallo na

Sai ga Binta ta shigo da kofin ruwa ta kawo mishi, tayi mishi sannu da zuwa sannan ta fita

Ni kuwa duk gaba Waya a rikice nake har yanzu na kasa Wago kaina, har wani sabon zazzaSin nake jin yana rufe Ni tsaban tsoron da ya cika Ni. Suna na ya kira, hakan ne yasa na ™ara takura jikina ina kerma

Ya fahimci kamar a tsorace nake shiyasa yayi murmushi yana ™ara gyara malun-malun Win jikinsa, tare da gyaran murya a hankali yace, "ya jikin naki Madina?"

Kasa magana nayi illa rufe idanuna da nayi ruf ina ™ara cusa kaina a tsakanin cinyoyina, yayinda gabana yake ™ara bugawa da ™arfi ga tsananin tsoron da yake ™ara mamaye Ni har tsirga min ciki yake yi

Sake magana yayi ganin nayi mishi shiru, cikin lallami da tausasa murya yake cewa, "Amaryata baza ki Wago kai ki kalle Ni ba ko? Ko nayi miki laifi ne?" Nan ma shiru nayi mishi kuma na kasa Wago kan, hakan ne yasa yayi murmushi yana shafa farin gemun sa tare da jan numfashi yana sake cewa, "tom zan tafi, Allah ya ™ara sau™i kinji ko? Gobe ma zan sake dawowa tunda kin ™i magana."

Har ya fice ban tanka mishi ba, yana fita na sauke ajiyan zuciya mai karfin gaske ina kama ™irjina, sosai nake sauke numfashi sabida yanda na Wauke shi a lokacin da yake cikin Wakin, ko ™wa™™waran motsi na gaza yi duk sabida tsoro da fargaban da ya cika Ni, kwanciya nayi da sauri na rufe idanuna ina ta jan numfashi ina ™ara ™an™ame jikina, ina jin motsi na buWe idona a firgice, a tunani na ko shi ne ya dawo ashe su Nafisa ne suka shigo, hakan ne yasa na sauke Soyayyiyar ajiyan zuciya ina ™umshe bakina sabida kukan da ya taho min

Su kuwa wuri na suka iso suka zauna. Binta tace, "lallai Madina kin ciri tuta da kika samu Alh. Badamasi a matsayin mijinki, ga shi da kuWi sosai, kuma da alamu za ki ji daWi don naga yana yinki fa." Ta ™are maganar tana dariya

"Wa ya ga Tsoho da soyayya, Allah ya kashe ya ba ki a sama." Inji Fa'izan itama tana dariya, sai suka kashe da Binta suna ci gaba da zolayana

Duk maganar nan ban tanka musu ba har suka gaji suka yi shiru

Nafisa ta Wago Ni tana cewa, "wai don Allah Madina baza ki dena wannan damuwar da kike yi ba? Mene ne kuma ya rage bayan an Waura miki aure dashi? Haka nan za ki yi hakuri tunda shi ne Allah ya ™addara Mijin ki, ki saki jikinki ki ri™a walwala kamar da sam ba na jin daWin ganin ki a haka, gaba Waya kin sakwarkwance sabida maganar auren nan bayan kin san baza a taSa fasawa ba, mu nan gani muke yi kin fi mu Sa'a wlh tunda kin samu wanda yake sonki, shi da kanshi fa yace yana sonki ba tallanki aka yi ba, Allah ya bamu ha™uri mu da bamu samu wannan galihun ba."

Hannuna na sanya na rufe bakina ina du™ar da kaina saboda hawayen da suka taho min, sam baza su gane halin da nake ciki ba, Ni kaWai na san azaban da nake ji sabida kwata-kwata ba na ™aunar auren, tsoro ne ke Wawainiya dani, ga kewar Ummana da nake jin tamkar in buWe ido in ganni a gabanta, na kasa yin musu magana tunda ba daWin jikina nake ji ba, zaman ma da nayi tamkar in mutu haka nake ji har numfarfashi nake sauke wa, haka na zame na kwanta ina juya musu baya

Shiyasa suka tashi suka fice tunda na ™i kula su, suka share Ni suka ci gaba da harkokin gaban su. Sai da suka gama hira sannan suka dawo lokacin ma har nayi barci, tunda Inna Lami ta aiko Autan ta A'isha ta kawo min abinci, haka na tsakura na ci sannan na kwanta, cikin tunani barci ya sure Ni

Washe gari jikina da Wan sau™i don har fita nayi da kaina nayi wanka, lokacin da na dawo ne naga Yaya Haula ta zo gidan

Ina shiga Wakin ta bi Ni da kallo, kana ta matso kusa dani tana cewa, "ya jikin ™anwata?"

Kallonta nima nayi da kumburarrun idanuna, sai kawai na ji ™walla sun soma taruwan min a idanu

A hankali ta ri™e hannuna cike da tausayi ta zaunar dani, kana ta sauko Ihsan ta ajiye ta tana kallona da cewa, "ki dena kukan nan don Allah Madina, wlh kina Waga min hankali, ki bar komai ya wuce ki cire tunanin auren nan a ranki tunda komai ya wuce, ki dena tsoro babu abun da zai faru, kowa da haka ya fara fa."

Hannu nasa na share hawayena wasu suna zubo wa, a hankali cikin raunina nace, "Yaya.. Ummana, Ummana bata zo ba ko?"

Itama hannunta ta sanya tana share min hawayen tana faWin, "na kira ta na sanar mata duk halin da kike ciki, kuma na faWa mata an Waura miki aure, amma tace baza ta iya zuwa ta ganki a wannan halin ba, kinga idan ba ki kwantar da hankalin ki kin natsu ba Umma baza ta taSa zuwa ba, ba ta son tashin hankalin ki, idan ta zo ta ganki a haka ranta bazai yi daWi ba zata shiga damuwa, don haka ki mayar da komai ba komai ba Madina ki dena cutar da kanki, ke yarinya ce kar wani ciwon ya kama ki, ina jin tsoro matu™a, idan hakan ta faru bazan yafe wa kaina ba, kin fi so nima na shiga wani hali ko?"

Girgiza kaina nayi ina shashshe™a, sai kuma na buWe baki zan yi magana amma na kasa sabida kuka, da sauri na rungume ta ina fashe wa da wani sabon kukan

Itama hawayen take yi tare da rarrashina cikin ™arfin hali, ta zama kamar babba duk sabida ni, ita ce uwata kuma ubana a yanzu, bani da wanda nake gani naji daWi sama da ita. A haka tayi ta rarrashina har nayi shiru, itama ta share nata hawayen tare da cewa, "kinga Ihsan ma kuka take yi na dungurar da ita a nan". Sai ta Wauke ta ta soma bata nono tana cewa, "tashi ki sanya kayan ki."

Babu musu na tashi ba tare da na amsa mata ba, a hankali nake yin komai sabida rashin ™arfin jiki, domin har yanzu ina jin ciwo a jikina; sai dai sau™in da na samu kaina da ya dena ciwo, shiyasa nake iya yin wasu abubuwan yanzu, ina gama wa na zo na zauna a gefen ta na manne mata; tare da Waura kaina a kafaWan ta

Sai ta Waura hannunta a kaina batare da tace dani komai ba, sannan tana ci gaba da ba wa Ihsan nonon

Sai da rana tayi kafin ta tafi gida ta bar Ni, kamar in bi ta nake ji don har na faWa mata, "zan bi ta."

Amma sai Inna Lami tace, "babu inda zan je in koma Waki, Ni da bani da lafiya babu inda zan fita, sannan ma Baffa yace Alh. Badamasi yana nan zuwa gaishe Ni."

Hakan ne yasa na koma Waki ina zubar da hawaye. Nafisa ce ta zo ta zauna dani tana rarrashi na, don ita ta fi ™aunata kuma mun fi sha™uwa da ita sosai sabida kasancewar Inna Lami mahaifiyarta ce kuma ita ce mari™iyata. Ita ta Wauke min hankali har na manta da fargaban zuwan Alh. Badamasi, sai da ya zo ne sannan A'isha ™anwar Nafisan ta shigo tana faWa min, "inji Innarmu tace ki shirya ki je falon Baffa ana jiran ki." Hakan ne yasa jikina ya soma rawa duk na gama ruWewa

"Wai tsoron me kike ji ne Madina?" Nafisa ta tambaye Ni tana ri™e min hannu

Cikin ™wal™wal da idanu nace, "yayi min girma Nafisa, ina zan kai mutumin nan a matsayin Mijina? Ganin sa nake yi kamar Babana."

Sai ta tuntsire da dariya tana cewa, "Baban ki kuma?"

Kamar sokuwa na Waga mata kai ina matse hawaye

Sai dai bata kai ga magana ba muka ji kiran da Inna Lami take min

Dole na tashi da sauri ina rawan jiki zan fita

Sai Nafisa ta tsayar da Ni tana Wauko min humranta da ke cikin jaka a Wan kwalba, ta shafa min a kayana sannan ta bani sabon gyalenta tace, "in yafa."

Jiki a sanyaye na yafa ina jan ajiyar zuciya, har yanzu idanuna hawaye suke zubar wa sun kaWa sun yi jajir. Da™yar ta lallaSa Ni ta ri™e min hannu ina bin ta kamar sokuwa muka wuce har falon Baffa, a bakin ™ofa ta bar Ni ta tafi

Ni kuwa sai na tsaya a wurin ina ™an™ame hannuna jikina a mace, tsananin tsoro da fargaba yana ™ara shiga na kamar in zura a guje. Da™yar na daure na shiga sabida kar a zo a ganni a wajen ban san me zan ce ba, a hankali na shiga ko sallama na kasa yi, kaina a kasa tunda na shiga na tsaya a bakin ™ofan na kasa taka ™afafuwana tsaban kakkarwan da jikina yake yi

Alh. Badamasi yana zaune a kan kujeran falon, ya sha fararen kaya na yadi wanda kana ganin kayan ka san akwai tsada, sai dai yanayin zubin nasa babu tsari ko kaWan, kana kallonsa kaga bugun Wan ™auye sai washe baki yake yi; wanda ha™oran nasa duk sun dafe da cin goro, ga shi ya kwafa hula a saman goshin sa ™eyansa kuma a buWe ya sha talliyan mola. Ganin na tsaya ban ™ariso ba sai yace, "™ariso mana Amaryata, me kike jira a wurin?"

Da™yar na iya Waga ™afana na iso wurin da yake, can nesa da shi na dur™ushe a ™asa ina sunkuyar da kaina, har yanzu rawan jiki nake yi shiyasa na kasa cewa komai don ban san me zan ce Win ba. Amma sai jinsa nayi yana cewa, "taso ki dawo nan kusa dani." Lokaci Waya na Wago kaina a karon farko na kalle shi a tsorace, idanuna har sun yi ™wal™wal ganin inda yake nuna min, da sauri na du™ar da kaina ina sake ™an™ame jikina

"Taso nace ki dawo nan kusa dani, Ni mijinki ne ba na so kina min gardama, ko ba ki san muhimmancin Miji bane? Idan ba kya son in faWa ma Baffan ki taso ki dawo kusa da Ni."

Jiki na rawa na rarrafo kusa dashi jin abun da yace, ko Wago kai ba na iya yi. Ina jin sanda yake dariya a hankali yana ce min, "Amaryata kenan!" Ni dai ban kula sa ba ina ta sussun da kai

Hannu yasa ya dafa min kafaWa a firgice na Wago, sai yayi dariya yace, "meyasa kike tsorata haka sai ka ce na zamar miki dodo? Duk da haka tsoron nan yana miki kyau matu™a." Sai ya sa hannunsa ya kama ™o™arin Wago Ni yana cewa, "dawo nan ki zauna a kan kujeran."

"A'a... A'a don Allah..." Na furta cikin rawan murya a rikice ina shirin yin kuka

"Mene ne haka wai? Ni fa Mijinki ne ki dena tsorata haka." Ya Wago Ni batare da damuwa da yanda nake jan jiki ina kafewa ba, ya Waura ni a kan jikin shi

Kukan tsoro na saka mishi ina shirin tashi da sauri. Amma ya ri™e Ni sosai yana cewa, "ki natsu na ce." Yanda yayi maganar ne dole na natsu wuri Waya amma na kasa dena kukan da nake yi. Hannu ya Waura a saman fuskana yana shafa min; cikin murmusawa yace, "ba na son gardama kinji ko? Duk abun da nace kiyi ba na son kina min musu, Ni mijinki ne daga yanzu, kuma na biya sadaki har nera dubu ashirin, ki dena tsoro na bazan cutar da ke ba, yanzu ki share hawayen naki." Ya ™are maganar yana share min

Amma wasu hawayen zubo min suke yi, sai shashshe™a nake yi ina zazzare ido, don tsoro kamar in ruga aguje nake ji, amma ya ri™e Ni gam babu yanda zan yi in tashi

"shiyasa nake ™ara sonki sabida kyawun nan naki, ki dena tsorata dani Madina Ni mai ™aunar ki ne bazan cutar da ke ba, za ki ji daWi a gidana domin zan tarairaye ki sosai, babu abun da zai same ki kinji ko?"

Shiru nayi masa na kasa Wago kaina bare na kalle shi; don jina nake yi kamar a ™aya, sam ba na fahimtar abun da yake faWa min; ga shi ™ai™ayi ya dame Ni daga ™asana na rasa yanda zan yi in sosa, ganin dai azaban ya ishe Ni haka na Waura hannuna da sauri ina sosa wurin

Hakan ne yasa ya tsaya yana kallona yana wani lashe baki kamar maye, sai ya Waura hannunsa a kan nawa yana cewa, "mene ne? Zafi yake miki wurin?"

Kaina na gyaWa mishi ina shirin kuka tare da ™o™arin ™wace hannuna zan ci gaba

Amma ya hana Ni sai yace, "bari in sosa miki a hankali kar ki ji ma kanki ciwo, Ni zan fi ki iyawa." Yayi maganar cike da farin ciki yana kware min skirt Wina, ya Waura hannusa a saman...

16/6/2023.
[2/2, 9:19 AM] OumŠahira: =ĜŽÜ=ĜŽÜ=ĜŽÜ=ĜŽÜ=ĜŽÜ=ĜŽÜ=ĜŽÜ=ĜŽÜ
*RAYUWAR MADINA* =Ĝ§Ü
=ĜŽÜ=ĜŽÜ=ĜŽÜ=ĜŽÜ=ĜŽÜ=ĜŽÜ=ĜŽÜ=ĜŽÜ


_Writing Story:_
*NAFISAT ISMA'IL*
_(UMMUDAHIRA)_
*SARAUNIYAR TSOKANAR PERFECT>ĜŬŬ*



*PERFECT WRITER'S ASSOCIATION* <Ĝß

```( WE AIN'T PERFECT, BUT WE'RE ALWAYS TRYING OUR BEST TO MOTIVATED AND ENTERTAIN OUR REDERS=ĜŞÜ)```

/https://www.facebook.com/Perfect-writers-association-100452275039839/

*P.W.A
'ŝ*





*SADAUKARWA*
_Na sadaukar da wannan littafin ga ´an uwana Mata waWanda suka fuskanci u™uban rayuwa a zamantakewar su na Aure, Allah yasa mu dace ya kawo mana ™arshen wahalar rayuwa._















______________ *EPISODE 6*
_____Hannunsa na ri™e ina sakin kuka a hankali. Ganin yanda duk na tsorata sai ya cire hannun; Ni kuma na ci gaba da sosawa sabida bazan iya jurewa ba, ™o™arin tashi nake yi amma ya ™i saki na

Yace, "wai mene ne ya same ki a wurin kike wannan susan? Kar kiji ma kanki ciwo ki bari in sosa miki." Yayi maganar a cikin lallami

Ni kuma na ™i yarda sabida tsaban tsoro duk na firgice, ga wurin kamar ana ™ara min ™ai™ayi ya ™i bari na in tashi bare in sosa yanda yakamata, sai kawai na fashe mishi da sabon kuka cikin rauni nace, "don Allah ka bar Ni in tashi yana min zafi."

"Haba Madina ki bari Ni in sosa miki, ba na son kina min gardama nace ko." Ya ™are maganar yana cire hannuna a wurin; shi ya saka nashi, a hankali ya soma sosa min Ni kuma ina ci gaba da kuka, amma kasancewar ina jin daWi sai ban hana shi ba sai kuka nake yi, ya sake cewa, "kiyi shiru kar wani yace wani abun nake miki, ba na son kukan ki."

Take na shanye kukan sai dai na kasa tsayar da hawayen

Hannu yasa ya ™ara Waga skirt Wina yana shirin cire min wando tare da cewa, "bari muga mene ne a wurin yake saka ki jin ™ai™ayi?"

Cikin rawan baki na kama hannunsa ina cewa, "a'a ka bari ba na so, kar ka cire min wando."

Kallona yayi yai dariya yace, "ashe kina da wayau? Ni fa Mijinki ne baza ki hana Ni abun da nayi ninya ba, ina lallaSa ki ne idan ba haka ba zan sanar da baffanki tunda gardama kike son min a matsayina na Mijinki."

"Don Allah kayi ha™uri kar ka faWa mishi." Nayi maganar a cikin tsoro da shashshe™an kuka

Yace, "to yi shiru ya isa haka, ba na so kina kuka saboda ba kuka na zo saka ki ba, ki cire tsorona a ranki bazan cutar da ke ba zan kula da ke kinji ko?"

Kaina na gyaWa mishi ina jan ajiyan zuciya

A

Please Login or Register in order to submit comment