Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

za a Wauke ta a kaita gidan Ansar a matsayin Matarsa, a ganinta baza ta damu ba but sai da ranan ta kusanto sai duk wani tashin hankali ya tabaibaye ta, fargaba da tsoro ya �ara Warsuwa a ranta,
Fahimtar hakan yasa Falak sai mata dariya take yi tana tsokanarta; amma ita ta kasa mata magana sai dai tayi shiru tana kallonsu, in kuma tana zaune ita kaWai tayi ta faman hawaye tana tunanin wanne irin hali zata shiga a nan gaba?
Wanda yanayin tsoron da ke zuciyarta ne ya soma famo mata ciwonta; sabida �irjinta ya fara ciwo ya takura mata dakyar take iya numfashi, dole ta soma kokarin yakice damuwarta gudun samun matsala daga karshe ta sha wahala a banza, kukan ma ta dena yi but duk da haka jikinta babu dad'i ana gobe bikin a kwance ta wuni jikinta ya motsa, sai dai duk hankalin su Umma ya tashi suna ta rarrashinta da lallaSa ta,
Daga karshe da ta sha maganinta ma sai aka samu barci ya soma Wibanta, kasancewar akwai hayaniya a gidan ta kasa barcin sosai,
Umma tace ma su Hussaina, "su raka ta ma�ota ta kwanta a can tunda jikin nata babu dad'i, tana bu�atar hutu."
Karshe dai ma�ota suka tafi tare a can ta kwanta har ta samu tayi barci ishashshe sosai,
Bikin dai an yi shi babu wani armashi tunda amarya ba �oshin lafiya ta cika ba, kowa ya san ciwon da take fama dashi shiyasa ba a takura mata ba, a can ma�ota ma take kwana tare da su Hussaina da Falak da ta tare a wurin ta,
Duk da itama ta ci burin bikin amma kasancewar Madina ba lafiya duk sai ta ji babu dad'i, su kaWai suka yi hidimar su; don ranan bikin ma dakyar suka samu Madina tayi wanka sau daya aka shirya ta, shi ne har suka samu suka yi hotuna kala-kala,
Bayan nan ta samu ta sha maganinta ta haWa dana barci, bata farka ba sai yammaci da aka tashe ta lokacin za a tafi da ita

Tunda a can gidan su Ansar biki gagarumi suka yi ko'ina ya amsa an san da bikin, Ansar ba don yana so ba ya dinga shiga mutane domin ya nuna wa Daddy babu komai a ransa,
An shirya party idan an kawo amaryan a cikin gidan,
Koda aka tashi Wauko amarya bai bi su ba sabida duk �an uwa ne cousin Win sa; infact Abokansa na can Riyadh basu san da bikin ba sai WaiWai a yau da suka ga sanarwar, shiyasa da aka soma damunsa kashe wayan yayi

Dayake Daddy wajen Wauko Amarya; gudun samun matsala irin wancan, da taka-tsan-tsan aka taho da ita har da Khalifa da yake tare da su yaya Haula,
An kwaso danginta da yawa tunda koda aka zo nan dasa biki aka yi,
An gabatar da al'ada da komai ranan kawo Amarya, daga �arshe aka mayar da ita part Winta ta zauna da �an uwanta,
Washe gari aka gabatar da buWan kai inda aka shirya gagarumin party isu-isu Mata kaWai aka zubar da kuWi, lallai dangin Madina sun san sun zo gidan masu shi; domin komai an wadata su dashi sun ci sun sha sun ture, masu guzuri sun yi, �an �auye sun ba ido abinci ba kaWan ba, ko'ina ka bi Camera ke haska wa,
Ita dai Madina dole ta saki jikinta don babu halin jayayya, duk abin da aka ce mata shi take yi,
Domin tunda aka kawo ta su Aunty Hafsah suke kula da ita da mata kwalliya; su shirya ta tsab,
Falak na tare da ita duk inda zata jefa �afa tunda ita ce babban �awa, itama da suka zo nan Kaduna har �an uwanta ta gayyata suka zo, wasu daga cikin cousin Win ta sa'annin ta, sai farin ciki suke yi tana taya �awarta murna da samun gidan manya da arziki

A ranan ba a bar �an �auye sun tafi ba tunda wani sabon bikin aka yi, sai a washe gari aka mayar dasu Zaria aka sauke su gidan Umma,
Aka watse aka bar Madina ita kaWai da Khalifa, don har su Hassana sun dawo, sai Falak da ke tare da ita; daga baya ma ta koma gida ta je ta dawo,
Suka zauna a part Win har da Khairiyya da su Nabeela,
Zamansu ne yasa Madina ta rage damuwa da tsoro a tattare da ita; tunda sun ja ta da hira ne suna ta hira da wasa da dariya,
Shima Khalifa an samu wuri ya haWu da yara sa'annin shi tuni ya bi su wasa,
Har dare suna tare sannan aka shirya ta zuwa sashin su Mummy,
Itama Falak sai a lokacin tayi mata sallama ta tafi, tace mata, "gobe zata sake dawowa."

A can sashin Mummy suka yi sallan magriba da ishi'i, dukkansu iyalan suna nan tunda duk basu tafi ba; ana ta raha suka ci abinci gaba Wayansu a tsakar falon,
Sai da Daddy ya shigo sannan ya zo ya zauna shima, ya saka Madinan ta dawo kusa dashi,
Khalifa kuma ya Waura shi a jiki yana mishi wasa,
Dayake yana jiran Ansar ne saboda ya haWa su tare yayi musu nasiha da kuma dan�a amanarta wajen shi.
[1/9, 8:18 AM] My Airtel Numb: =؎�=؎�=؎�=؎�=؎�=؎�=؎�=؎�
� � *RAYUWAR MADINA* =ا�
=؎�=؎�=؎�=؎�=؎�=؎�=؎�=؎�


_Writing Story:_
*NAFISAT ISMA'IL*
� � � � �� _(UMMUDAHIRA)_
*SARAUNIYAR TSOKANAR PERFECT>���*



*PERFECT WRITER'S ASSOCIATION* <��

```( WE AIN'T PERFECT, BUT WE'RE ALWAYS TRYING OUR BEST TO MOTIVATED AND ENTERTAIN OUR REDERS=ت�)```

/https://www.facebook.com/Perfect-writers-association-100452275039839/

� � �� *P.W.A
'�*





� � � � � � *SADAUKARWA*
_Na sadaukar da wannan littafin ga �an uwana Mata waWanda suka fuskanci u�uban rayuwa a zamantakewar su na Aure, Allah yasa mu dace ya kawo mana �arshen wahalar rayuwa._





*DATA SHARE*

Call, message or whatsap� 07065334256

*MTN*
500MB 150
1gb 270
2gb. 500
3gb. 800
4gb. 1100
5gb 1400
6gb. 1700
Verlid for 30 days.













______________ *EPISODE 68*
_____Madina ta kasa juyawa sabida tunanin abun da zai biyo baya, amma tuni tayi �asa da kanta �irjinta na buga wa duk ta rikice ta �an�ame hannayenta tana jiran abun da zai biyo baya,
Wanda hakan ya fusata Ansar Saboda a ganinsa rainin wayon yarinyar yayi yawa, lallai zai koya mata hankali zai cire mata girman kan da take dashi, �afa ya Waura kan Waya before yayi magana a gadarance batare da ya sake duban inda take ba,
"I don't trust you to go out again without my permission. Go back."
Yanda yayi maganar a dake wannan yasa ta ji shakkar �etare maganarsa, shiru tayi a wajen ta kasa motsa wa but kanta har yanzu a �asa; sai faman �an�ame hannunta take yi tana runtse ido sabida halin da take ciki,
Tana jin muryan Khalifa da ke mata magana yana sake faWa mata abun da Ansar yace; a ganinsa bata ji bane, but ta �i yin magana kuma ta �i motsi,
Ansar kallon Yaron yayi ya shafa kansa yana masa murmushi tare da cewa, "Wauko homework Win ka in yi maka My boy."
Amsa mishi yayi da sauri cike da murna yana mi�e wa ya doshi dakin Madina da gudun sa,
Sai lokacin Madina tayi dauriya ta soma takawa a hankali zata bar wajen tana sake du�ar da kanta sosai, ta fara tafiyar sai kuma ta �ara sauri da nufin barin wajen da saurin ta; sabida yanda take jin wadannan idanun nasa masu hautsina ta,
Sai saukar muryansa ta ji wanda nan take ta dakata daga tafiyar da take yi

"Ke zo nan."

Da sanyin jiki ta juya batare da ta Waga kanta ba ta nufi inda yake, daga can gefe ta tsaya tana haWa hannayenta waje Waya ta matse, a zahiri baza ka gane halin da take ciki ba don kuwa maze wa sosai tayi ta ara wa kanta jarumta sosai sabida kar ya ga rikicewar da tayi,
Shi kuma sai da yayi mata wani kallo na �as�anci da tunanin hukuncin da zai yi mata don ya �untata mata cikin ruwan sanyi, sai da ya Wan Wauki seconni before yace da ita, "kina �ar�ashina but kin fi karfin kiyi min biyayya sabida kina ganin ban isa ba, I'm not Mashkur, I told you that not now, from today you will not go out anywhere again without informing me, I mean until school."
Da sauri Madina ta Wago kanta tana kallonsa, but haWa idon da suka yi sai tayi saurin janye nata tana mayar wa don baza ta iya haWa ido dashi ba sabida mugun tsoronsa da shakkarsa da take yi, amma ta �ara kame kanta zuciyarta na tsananin buga wa

"Babu ke babu school since baza ki iya min biyayya ba, zan nuna miki Ni ne gaba da ke."
Hawaye ne yake kokarin zubo mata, amma ta ri�e �am duk da sun cika mata ido, kuma ta kasa magana sai tsayuwa a wurin da tayi, bata san me zata ce mishi ba shiyasa da ta ji yayi shiru sai ta juya ta tafi sabida Khalifa ya dawo, direct Wakinta ta shige tabar Ansar da mugun mamakinta da tunanin tabbas yarinyar nan ta raina shi da gaske, duk maganar da yayi mata tayi banza dashi kuma ta kasa ba shi hakuri, sai abun ya tsaya mishi a rai; ransa ya Saci, amma ya bari ya ga iya gudun ruwanta muddin ta sake barin sashin shi sai yayi mummunar saSa mata sai dai duk abun da zai faru ya faru

Madina kuwa Waki ta shige da sauri tana nufan kan gadonta ta zauna, sai ga hawaye na tseren gudu a kan face Win ta; wanda ta kasa tsayar dasu cikin �unan rai, har ta soma numfarfashi saboda abun da take jin yana tokare mata ma�oshi, �o�arin shanye kukan tayi amma ta kasa, haka hawaye ke gudu kamar famfo tana sauke numfarfashi masu �arfi, da sauri ta mi�e ta nufi maganinta ta Salla ta afa sannan ta je ta kwanta, ta san zai aikata mata fiye da haka ma, amma me yake nufi da ita da baza ta sake zuwa school ba? Baza ta sake fita ba kenan?
Hawaye ta dinga zubar wa tana juyi a kan gadon ta rasa abun da ke mata dad'i, ga shi zuciyarta zafi take mata sabida damuwar da ke tare da ita, amma ya ta iya dole ne tunda baza ta iya jure wannan halin da take ciki ba, dole ne tayi abun da yake so, ta kasa motsi tana nan a halin da take ciki, daga �arshe wani barci mai nauyi ya fizge ta tare da mafarkin Ansar tunda dashi tayi barcin a rai

A ranan a haka ta wuni a Wakinta babu inda ta je tunda ya hana ta fita, ko falo bata fita ba sai da ta tabbatar sun je sallah sannan ta je ta Wiba abinci da masu aiki suka ajiye musu, ta koma Waki ta ci sannan itama tayi sallan ta �ara nannaWe wa a saman gadon,
A ranan Madina bata je ko'ina ba kuma ta �i yarda su sake haWuwa da Ansar, har ya fita shi kaWai Khalifa ya dawo wajen ta ya zauna yana mata surutai, daga �arshe ya dame ta a kan su koma sashin su Mummy, ta gaji da jin maganarsa sai tace mishi, "ya tafi shi kaWai ita tana zuwa anjima."
Ai kuwa da gudu ya bar Wakin ya tafi,
While ita kuma ta Wauki books din ta tana karanta wa don rage wa kanta damuwa

Washe gari ma haka Madina ta wuni a sashin ta ta kasa fita, sabida rasa yanda zata yi ta nemi iznin sa na fita shiyasa ta gummaci zamanta a part Win,
But da ta ga Monday tayi dole tayi masa magana lokacin da ta gama shirya wa, ta shirya Khalifa driver ya tafi dashi, sai da ta bari ya fito shima da shirin sa zai fice sannan ta fita tayi masa magana,
Ko sauraronta bai yi ba ya nufi hanyar fita, har ya buWe �ofa ya ji saukar muryanta kamar zata yi kuka da rawan murya ta sake mishi magana, cak ya tsaya ya juya yana kallonta,
Sai tayi saurin sadda kai �asa tana jinta wani iri sakamakon kiran sa da tayi da Yaya,
Kafe ta yayi da ido yana taSe baki, sai kuma yace, "ashe kin san suna na? And haka ake magana a gidanku babu gaisuwa sai faWa min bu�atar ki?"
KafaWa ya Wage ya �ara da faWin, "dama ina tarbiyya a wurin �ar �auye wacce bata san abun da ya kamace ta ba; babu abun da ta iya sai munafurci kullum kai a �asa."
Dogon tsaki ya ja sabida takaici ya juya yabar falon,
Yayinda Madina kuka ne ya kufce mata ta du�a a wurin tana yi, ta Wauki tsawon lokaci tana yi before ta mi�e jiki a mace tana share hawayen, jikinta a sanyaye ta koma Wakin ta dauki jakarta ta fita, but sai ta fara wuce wa sashin su Hajiya kafin ta tafi; tunda baza ta iya tafiya batare da ta je ta gansu ba.*****

Tafiyanta babu jima wa aka dawo da Khalifa daga school bai da lafiya yana fama da zazzaSi, jikinsa yayi zafi zau duk da an ba shi magani a can but babu sauki tunda sai kuka yake yi yana kiran sunan Mamanshi,
Wannan ne yasa mai makarantar ya bada damar a mayar dashi gida,
Hankalin su Hajiya Ummee ya tashi duk da basu sanar da Madina halin da Yaron yake ciki ba, don ciwo sosai ya sar�afe shi ga kukan da yake yi har da suma, sai da aka kira likita na gida ya duba sa yayi masa allurai har da na barci sannan aka samu yayi barci,
Hajiya Ummee tace, "kar a kira Madinan a bar ta tayi karatunta tunda Likitan ya tabbatar musu zazzaSi ne, su jira su ga jikin nasa idan ya tashi."

Bare dama kamar jikin Madinan ya biyo, idan zazzaSi ya kama su ba ya musu da sau�i, suna da zafin ciwo


Hakan ne yasa Madina bata sani ba sai da ta dawo, ai kuwa tafi kowa Waga hankalin ta sabida halin da ta ga yaron ya koma har ya zabge tunda yayi ta amai ne, kuma a lokacin bai farka ba,
Su Hajiya suka ce, "ta kwantar da hankalinta insha Allah babu abun da zai faru, zazzaSi ne kuma zai sauka da zaran ya farka."
Wannan ne yasa ta Soye damuwarta amma a ranta tana cike da rashin natsuwa, �arshe a sashin ta zauna bata jirga ba har sai da ta ga ya farka tukunna, kuma alhamdulillah jikin da Wan sau�i sosai; don har Daddy da ya dawo ma ya ga jikin nasa da sauki,
Mummy ta zuba mishi abinci ta ba shi da kanta, sannan aka ba shi magani, sai dai yaron duk babu karsashi a tare da shi kuma da sauran zazzaSin tunda jikinsa da zafi sosai, sau�in da aka samu ya ci abinci sosai kuma bai yi amai ba, babu daWe wa ma ya �ara koma wa barci

Ansar ma bai san yaron bai da lafiya ba tunda babu wanda ya faWa mishi, kuma yau bai dawo gidan da wuri ba kasancewar suna da case a kotu, sai can bayan isha'i ya shiga gidan,
A wurin su Hajiya ya ji ciwon Khalifa, ya Wan ji babu dad'i har yana cewa, "meyasa ba a kira shi an faWa mishi ba?"
Hajiya da ta taSe baki tace, "yo ko ita uwarsa ba a kira ta an sanar mata ba sai dai dawowa tayi ta gansa, don me za a kira ka kana tsaka da aikin ka? Kai ba Dacta ba ba komai ba; da dai ace Faruku ne to sai mu kira shi ya duba shi."
Sai kuma da tayi maganar sai duk jikinsu yayi sanyi, sabida tuna Mashkur da suka yi, addu'a tayi masa ya amsa da Amin yana tashi ya wuce sama Wakin Mummy tunda ba sa wurin,
Sai da ya sauko ne suka haWu da Daddy suka gaisa, ya tambaye sa wurin aikin nasa sannan yayi musu sallama ya tafi


Koda ya je sashin su; Wakin Madina ya nufa sabida ganin ba sa falo, batare da yayi nocking ba ya tura �ofan kai tsaye ya shige,
Madina na tsaye fitowarta daga wanka kenan Waure da tawul, har ta juya da nufin Waukar mai ta dawo bakin gadon ta zauna ta shafa; sai ta ji �aran �ofa, take ta juya da mugun sauri suka haWa ido dashi, nan da nan sai ta daburce ta rasa inda zata saka kanta; gudun ma ta kasa yi tsaban tsananin kunyar da ya kama ta, take ta dur�ushe a wurin saboda ganin towel Win ya sulluSe zai faWi, zamewa tayi a �asa ta �udundune kanta da �afafuwanta; ko �wa��waran nishi ta kasa ba wa kanta damar yi,
Yayinda Ansar ke tsaye a wurin bai iya janye idanunsa ba tunda yau Allah ya nuna masa halittarta; yana mata wannan shegen kallon nasa mai tsananin shiga jiki, a hakikanin gaskiya ya shiga shock da ganin kyakkyawar halittarta da wannan farar fatan mai kyan kallo, domin zai iya cewa a iya saninshi da ita as usual da hijab yake ganinta tana rufe jikinta, ko a lokacin da tayi zaman asibiti ana rufa mata jiki; bare a halin jinya ce wancan lokacin ta rame bata da jiki kamar yanzu, shi dai ya zuba ido mamaki ya kusa kashe shi sabida ganin kyawun surar ta, wanda nan take ya taka har gabanta ya tsaya before ya sanya hannu zai Wago ta,
Madina bata yi aune ba ta ji hannayensa a kafaWunta; wanda nan take wani irin shockin ya ja su su duka sakamakon haWuwar skin Win su, koda ta Wago a firgice tayi arba dashi sai ta kwatsa ihu sabida rikice wa,
Wanda har sai da Khalifa ya firgita shima sabida yana barci ne mai nauyi saman gado, sai dai bai farka ba but yayi wani irin jijjiga kafin ya ja numfashi ya ci gaba da barcin sa,
Don tuni shi Ansar ya rufe mata bakin da hannu Waya, dayan hannun kuma ya tamke mata dantsen hannu gam don gudun kar ta tsere,
Ita kuma hannayenta tuni suna kan towel Win ta tayi mishi ri�on �irji gaba Waya ta firgice sabida halin da ya saka ta na Wimuwa,
A zahiri a fuskarsa shi babu wani abu, amma ya �ura mata ido yana ganin yanda duk ta fita a hayyacinta ta �ame wuri Waya alamun ta shiga shock, sai ya Wan girgiza mata hannun batare da ya sake bakinta ba yace, "shiiii! Kar ki tara min jama'a a nan wurin, abun da kike Soye wa na zo gani."
Ya �are maganar da taSe baki cikin duniyancin sa; ga dukkan alamu shi ko a jikinsa,
Ita kuma yanayin tsoron da ta shiga jikinta har rawa yake yi, nan da nan sai ga hawaye a kan face Win ta, sai tayi �o�arin �wace wa daga ri�on da yayi mata, amma ko gezau bata yi ba,
Wanda shi sai ya janyo ta ya haWa su wuri Waya while hannunta dukka biyun da ke �irjinta; sun tokare nasa �irjin, sai ya zamana hannayen sun yi katanga da son haWuwar �irjinsu,
A zahiri ba �aramin yanayi Ansar ya shiga ba sakamakon jin tattausan jikinta a nasa, bare dama ya kwana biyu bai haWu da mace ba, sai hakan ya sa shi feeling nan take har wani lumshe ido yake, ko kaWan bai damu halin da take ciki ba na son sume masa sabida mugun tsoratan da tayi, domin koda wasa bata taSa kawo hakan a ranta ba da Ansar yake son �o�e mata hadda, a ranta tana tunanin anya shi ne ko dai mafarki ne?
Ya san cewa muddin ya buWe mata baki dole zata yi mishi ihu, shiyasa bai janye hannunsa ba sai yayi using da wancan hannun wajen kokarin zame mata hannu ta �arfi da yaji domin ya game jikinsu wuri Waya,
Bai taSa tunanin tsoron nata yakai ta sume mishi ba; sai gani yayi ta langaSe mishi alamun babu numfashi a jikinta,
Da sauri ya ri�o ta sosai yana kallon fuskarta kamar zai cinye ta, tuni towel Win ya soma zamewa �asa �irjinta ya bayyana gaba Waya, lumshe ido yayi ya sake ware wa a kanta zuciyarsa na wani irin buga wa da tsananin wani yanayi da ya shige sa, a hankali yakaita �asa ya kwantar da ita idanunsa �yam a �irjinta wadanda suke a cike duk da ba masu girma bane, don babu wanda zai ce ta taSa shayarwa, ya kasa jure wa sai da yakai hannayensa saman su ya dam�a zuciyarsa na �ara wani irin buga wa da tsananin sha'awar da ke ta so mishi, nan da nan idanuwansa suka kaWa na ban mamaki,
Babu wani tunani bare abun da zai je ya dawo, domin a lokacin sam-sam Ansar ya manta waye shi, abun da yake nema ne ruwa a jallo wanda kullum �ishin sa yake dannewa kawai yake yi bai samu ba, kuma yayi wa kansa al�awarin babu shi babu sake neman matan Nigeria, amma sai ga shi yau wacce ya raina yau ta tsokano shi, kuma bazai iya jurewa ba, bare tuni sanin wace ce ita a gare shi ya bijiro mishi, wannan dalilin ne yasa nan da nan ya soma da�umarta domin biya wa kansa bu�ata,
Lallai yau abun da yake ji a kan sauran ya bambanta da nata, a haukace kawai yake yamutsa ta yana jin kamar ana �ara masa tsananin sha'awar ta ne, babu lungu da sa�o nata dai bai lashe ya sarrafa ba, domin ji yake yi kamar zai mutu shi kansa bai san sanda yayi wa kansa tsirara ba,
Kuma duk abun da ke faruwa Madina bata farka ba, bata san me ke faruwa ba,
Abu Waya ne ya hana Ansar keta ta sabida halin da yake ciki abun da yayi ninya kenan, but tuna wace ce ita sai ya kasa amfani da ita, bare shi mutum ne mai shegen kishi yana ga bazai iya �etare sauran maza ba, take ya fasa abun da yake yi ya ci gaba da jagula ta na tsawon lokaci,
Wadda tamkar a mafarki Madina take jin abun da ke faruwa sakamakon farkawan da tayi, daga bisani tunaninta ya dawo ta tuna abun da ya faru ta dena gane komai,
Wani kuka mai �ara ta saka sau Waya; sai ta ji bakinsa a cikin nata ya danne ta ko motsi bata yi, duk iya ta motsa ta �waci kanta amma ta gaza, sai hawaye da ke gudu da �arfin sautin bugun zuciyarta na halin da take ciki mutuwa ko rai, wayyo Allah! Me ke shirin faruwa da ita ne?
Ashe da bata ga komai ba da take sume sai yanzu da ta farka, domin Ansar kamar maye wanda zai cinye ta ranan, duk iya kokarinta na �watan kanta Madina ta gaza, kuka mai sunan kuka tayi babu �ara sa����������������������������������������������������������������������������������������������������������������������������������bida ya hana ta wannan damar, a �arshe sai da ya ga ta �ara sume masa sannan ya �yale ta, kuma koda ya Waga ta sai da ya Wauke ta cak ya mayar da ita Wakinsa.
[1/9, 8:18 AM] My Airtel Numb: =؎�=؎�=؎�=؎�=؎�=؎�=؎�=؎�
� � *RAYUWAR MADINA* =ا�
=؎�=؎�=؎�=؎�=؎�=؎�=؎�=؎�


_Writing Story:_
*NAFISAT ISMA'IL*
� � � � �� _(UMMUDAHIRA)_
*SARAUNIYAR TSOKANAR PERFECT>���*



*PERFECT WRITER'S ASSOCIATION* <��

```( WE AIN'T PERFECT, BUT WE'RE ALWAYS TRYING OUR BEST TO MOTIVATED AND ENTERTAIN OUR REDERS=ت�)```

/https://www.facebook.com/Perfect-writers-association-100452275039839/

� � �� *P.W.A
'�*





� � � � � � *SADAUKARWA*
_Na sadaukar da wannan littafin ga �an uwana Mata waWanda suka fuskanci u�uban rayuwa a zamantakewar su na Aure, Allah yasa mu dace ya kawo mana �arshen wahalar rayuwa._






*DATA SHARE*

Call, message or whatsap� 07065334256

*MTN*
500MB 150
1gb 270
2gb. 500
3gb. 800
4gb. 1100
5gb 1400
6gb. 1700
Verlid for 30 days.













______________ *EPISODE 67*
_____A tare suka shigo part Win su; tana biye dashi a baya kamar jela; yayinda duk taku Waya �irjinta buga wa yake yi,
Koda suka shiga palon sai yayi hanyar Wakunan; ya ci sa'ar dakinsa ya buWe shiyasa ya zura kai ciki bai sake waiwayo wa ba,
Hakan ne yasa Madina ta samu damar �arisa wa nata Wakin da sanWa ta shige ta rufo �ofan; tana sauke ajiyar zuciya,
Kan gadonta ta haye ta kwanta ko �wa��waran motsi bata yi ba, yayinda cike take da tunanuka kala-kala a haka ta dauki tsawon lokaci tana faman tunanin abun da ka iya faruwa, daga �arshe barci ya Wauke ta bata sake motsa wa ba,
Sai asuba ta farka tayi sallah sannan ta sake �udundune wa,
A wannan karon sai da aka zo aka bubbuga mata kofa sannan ta farka

Khairiyya ne ta taho musu da breakfast tare da Khalifa suka shigo, shima an yi masa wanka an sauya mishi kaya tunda a can ya kwanta, dayake ya dame su da kiran sunan Mamanshi shiyasa ta taho dashi nan

Fitowar ta Khalifa ya rungume ta da sauri yana murnan ganinta,
While Khairiyya tace, "to kwanya ta faWa tunda ka ga Mamanka, jiya dakyar ya bari muka yi barci sai tambayoyi yake mana yana tambayar �an gidansu."
Murmushi Madina tayi ta gaishe ta,
Tun kafin ta amsa

Please Login or Register in order to submit comment