Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

shima Khalifa ya Waga kai yana kallonta yace, "Mama good morning."
Dukka sai suka yi dariya,
While Madina ta amsa mishi tana cewa, "ka tashi lafiya?"
Kansa ya gyada mata yana tambayar ina su Hassana?
Khairiyya tace mishi, "ai nace maka sun tafi gida, yanzu kai kaWai ne da Mamanka a nan kun dawo nan da zama,
Madina bari in je don Hajiya na jira na, yau muma zamu watse shiyasa har mun fara shirye-shirye, na ™wan™wasa wa Uncle Waki ma na sanar mishi ga breakfast din ku can, bari in tafi."

"Please amma zaku zo nan ko?"
Yanda tayi maganar ne Khairiyya tayi dariya tace, "eh mana, ai ba yanzu zamu tafi ba zamu kai yamma, sai dai ´an Abuja su baza su daWe ba zasu wuce."
Sallama ta sake mata sannan ta fice da sauri,
While Madina sai ta ja hannun Khalifa suka shiga cikin Wakinta ta rufe kofa,
Da gudu ya cire hannunsa daga nata ya haye kan gadon yana duduma, yana mata surutun, "a irin gadon ya kwanta yayi barci jiya."
Dariya tayi kawai bata ce mishi komai ba ta nufi bakin wadrob tana duba ciki,
Jefi-jefi takan amsa mishi surutun nashi tunda ya cika mata kunne da magana,
Kayan da zata saka ta ciro before tace mishi, "ya jira ta bari tayi wanka ta fito, kar ya je ko'ina kuma kar yayi mata Sarna."

"To Maama." Ya amsa ta cikin kwaratsi yana murna,
Sai ya koma kan gadon ya sake hayewa yana birgima da kiran sunayen su Aunty Hassana

Wanka Madina tayi tukunna ta fito, sai ta Wauki kayan da ta ciro ta saka a jikinta, riga da skirt ne na atamfa, dayake atamfar kalan ja da fari ne ba ™aramin haska ta suka yi ba, tayi wani irin kyau tayi fayau da ita sabida duk ta rame manyan idanuwanta sun zurma ciki, sai suka ™ara haske tau, wannan ne yasa koda ta gama zura kayan sai ta nemi kwalli ta saka a idon; domin ta Soye narai-narai Win da suka yi sukai Wanye kamar majinyaciya, duk da a yanzu alhamdulillah ta tashi babu inda ke mata ciwo tunda ta samu barci ishashshe a daren jiya, sai jefi-jefi takan samu buguwan zuciya idan ta tuna inda take da wanda zata yi rayuwa dashi,
Iya kwallin ta saka sannan ta Waura Wankwalin kamar ture kaga tsiya, ya amshe ta kuwa yayinda sajenta ya fito ras ya kwanta luff gunun sha'awa,
Babu Winkunne a kunnenta bare sar™a; sabida tunda aka kawo ta ta cire su, dama ba ma'abociya saka su bane shiyasa bata nema ba,
A haka ta nufi bakin gadon sabida Khalifa ya dame ta yunwa yake ji bai karya ba,
Dungure mishi goshi tayi tace, "meyasa a can da ka kwana baka tsaya ka karya ba?"
TaSe Wan ™aramin fuskarsa mai kama da nata sak yayi; cikin wulla ™afafu yace, "Ni bazan ci a can ba, tare da ke zan ci."
˜wafa tayi tace, "ka jira Ni to ina zuwa, bari in Wibo maka."
Sai ta ciro takalmin ta flat shoes ta saka sannan ta fice a Wakin,
Kai tsaye Falon ta nufa don bata yi zaton zata ga mutum ba, sabida sai da ta Wan le™a before ta ™arisa,
Ashe Ansar yana daga saman dining yana breakfast Win sa; waya a hannunsa yana latsa wa, so shima bai ji motsinta ba sai da ta kusanto wurin dining Win before ya ji ™aran shoes din ta, sai ya Wago kansa ya kalle ta suka haWa ido,
Da sauri ta ja burki ta kasa ™arisa wa inda yake, yayinda ta ™walala mishi ido da ya bayyana tsoron da take ciki suna kallon kallo da shi,
A tunaninta zata samu tozarci a gare sa, sai dai kallon nan nashi na ™urilla wanda gaba Waya ya hautsina mata ´an hanji yayi mata,
Before ya janye idanunsa gefe ya ci gaba da abun da yake yi tamkar bai san da halittar ta ba,
Ita kuma ta gagara ™arisa wa sai tayi kokarin juya wa da sauri,
Amma sai Khalifa ya fito da gudu ya nufo inda take yana cewa, "Maama kin Wibo min abincin? I'm feeling hungry."
Yayi maganar har da buga ciki yana kwaSe fuska,
Tuni Ansar ya Wago kansa yana kallon Yaron,
Sai dai bai ce komai ba ya sake janye idanun sabida ganin Madinan zata juya inda yake,
Bata da yanda zata yi illa tayi shahada ta nufi wurin, sai dai a Wari-Wari take sabida hankalinta ba a kwance yake ba gudun samun matsala a wurin Ansar,
While shi Ansar al™awarin da ya yi wa Daddy a daren jiya na cewan bazai yi sanadin da zai musguna mata har ciwon ta ya tashi ba tunda ya san halin da ta shiga, Daddy ya ro™e sa a kan, "ya ri™e ta amana ya kuma ji tsoron Allah, tabbas idan ya same sa da laifin wulakanta mishi ´a; ya kuka da kansa."
Maganganun da Daddy yayi masa a daren jiya da kuma al™awarukan da ya Wauka shiyasa sam ya ji bazai iya saSa wa ba, ya san da zaran yayi mata wani abu karshe shi zai kwana a ciki tunda sauran gawa aka kawo mishi, shi yana mamakin ma yanda yarinyar ta dinga ciwuka kala-kala amma har yanzu take raye, abu kaWan zai yi mata sanadin ya dawo kansa, shi dama da manufa ya aure ta, ta zauna a matsayin Matarsa har abada; amma shi babu ruwan shi da ita, kuma bazai dauwama a haka ba dole zai ™ara aure, bari dai ya samu yabar ™asan first; inda zai tafi babu idon su Mummy bare suyi tunanin wani abu da zai mata...
Tunanin da yake yi ne ya tsaya cak sabida jin an taSa shi, sai ya Wago kansa yana kallon Yaron wanda a zahiri ya ba shi sha'awa, murmushi yayi masa kaWan,
While sai Khalifan shi kuma ya washe ha™ora yana gaishe shi,
Ajiye cup Win hannunsa yayi before ya shafa kansa yana rike hannunsa, sai ya soma tambayar sunansa?
Yayinda Khalifan yake amsa mishi cikin farin ciki,
While Madina tana jin su amma hankalin ta yana kan haWa wa Khalifa tea, duk ta ™osa tabar wajen tamkar a ™aya take, gaba Waya jikinta rawa yake yi sai dai babu mai fahimtar hakan sai ita; hatta gumi ke keto mata ta cikin riganta duk adaburce take, sai take ganin kamar idanun Ansar yana kanta ne,
Dakyar ta daure ta haWa mishi tea, sannan ta zuba mishi Chiefs a plate tare da ™wai a ciki, bata yi ma tunanin cikinta ba bare ta dauka har da nata,
Sai ta dubi inda suke a fuzge, ganin ba ya kallonta sai tayi maza ta Wauki plate Win tare da cup tea zata juya; kuma cikin sanyin murya ta kira sunan Khalifa batare da tace komai ba tayi gaba,
Yaron ya amsa but bai taho ba,
Domin Ansar ya ri™e shi yace, "ya zauna shi zai hada mishi sai ya sha a nan."
Wannan ne yasa shiru-shiru Madina tana jiran Khalifa ya biyo bayanta amma bata ganshi ba, sai da ta Wan Wauki lokaci before ta koma da sanWa tana le™a wa, a can ta hange su zaune Khalifa yana ta tusa burodi a baki yana kurSan tea, ya zauna a saman kujerar kusa dana Ansar sai faman cilla ™afa yake yi yana kaWa kai,
While shi kuma Ansar hankalin sa yana a kan wayansa ne a time Win,
Hakan yasa Madina ta juya ta koma batare da tayi tunanin kiran sa ba, zama tayi tana tunani a ranta but fuskarta duk a dame yake, zuciyarta ta kasa natsuwa har yanzu buga wa take yi kamar wacce take gabanshi har yanzu, bata san meyasa take tsoron shi har haka ba, takan rasa me ke damunta muddin ta ganshi domin already zuciyarta ta kamu da tsananin shakkarsa, uwa uba kallon da take mishi tamkar Mashkur Win ta,
Sai ga hawaye kuwa a lokacin sakamakon tuna wa da tayi da Mashkur, idanunta ta rufe ta kwanta zuciyarta na mata zafi da suya, ta san idan ta jima a haka dole zata iya ja wa kanta, shiyasa tayi ™o™arin mantar da kanta wannan damuwar but duk da haka babu walwala a tattare da ita, ™o™arin karya wa tayi da abun karin amma dakyar take cusa wa,
Sam bata yi tunanin Ansar yabar Falon tare da Khalifa ba,
Sai shigowar su Nabeela ne ta san cewa babu su,
Daga baya ma sai ga Falak ta zo gidan; tare da wasu daga cikin cousin Win ta,
Hakan ne yasa duk suka taru a sashin suna ta hira da dararraku, har da su Aunty Yusra,
Daga baya Aunty Hafsah ta soma tarkata ´a´anta suka wuce tunda Mijinta ya zo,
Sai Nabeela itama da ta wuce duk da ita Flight zata bi

Karfe biyar da rabi su Falak suka wuce,
Ita kuma Khairiyya takai dare before Mijinta ya zo ya Wauke ta,
Sai ya zamana kowa ya watse a gidan biki ya ™are,
Madina tana can part Win su Mummy a can ta zauna, bata ga Khalifa ba sai daga baya da Ansar ya dawo ashe sun fita tare ne,
A can part Win suka tarar da ita har wajen sallan ishi'i, sabida a can ma suka karya dukkansu sannan Mummy tace, "Ansar su koma part din su."
Hakan yasa suka wuce tare, Khalifa na hannun Ansar sabida yayi barci, maimakon ya sauke shi a Wakinta sai ya wuce dashi kai tsaye dakinsa ya rufo ™ofa,
Shiru - shiru Madina zata ga ya zo ya kawo mata Khalifa amma shiru, tana ta zagaye tana jiran motsin sa, but a zahiri tana mamakin ganin soyayyyar Wanta a wurin shi, bata zaci hakan ba, a wnanan lokacin har ta gaji dai ta kwanta cike da tunanuka kala-kala barci ya Wauke ta

Sai a washe gari sannan Khalifan ya dawo wurin ta, sai tayi mishi wanka ta shirya shi, tana gama wa ya koma wajen Ansar tunda shi yace mishi, "ya je a yi mishi wanka ya dawo."
Lokacin ´an aiki sun zo sun gyara part din an ajiye musu breakfast, Wakunan su ne kawai basu shiga ba, amma ko'ina sun gyara sai ™amshi yake yi,
Itama Madina koda tayi wanka ta shirya ta kasa fita tunda tana jin motsinsu, sai can wani lokaci sannan ta saka Hijab ta fice tunda ta dena jin motsinsu, yau ma ta san sun fita tare ne, don haka ta wuce sashin su Mummy sabida baza ta iya zama ita kaWai ba,
Sai ya zamana a can Madina take wuni wanda ta samu sau™in zamanta a gidan babu takura; damuwarta ya soma gushe wa haka walwalanta ya Wan dawo, domin ko kusa bata yi tunanin zaman nasu a haka ba, a zahiri ta fi farin ciki da rashin ganin Ansar tunda babu abun da ke shiga tsakanin su, ko gaisuwa tunda take bata taSa mishi ba, bata ganinshi sai idan sun dawo bayan magriba shi da Khalifa, domin ya samu abokin yawo ko'ina tare yake zuwa dashi, yana son yaron tunda yana da shiga rai, ita kuma Madina da zaran safe yayi ta gama shirya wa sai ta wuce can part Win, a can take karya wa,
Komai masu aiki suke yi bata Waukan ko tsinke, Wakinta ne kawai take gyara wa, Wakin Ansar bata taSa le™a wa ba ko masu aiki ba sa shiga,
A haka har ta Wauki sati biyu a gidan, tuni Khalifa ya fara zuwa school, while itama bayan sati biyun sannan ta fara zuwa,
A can suka haWu da Falak tunda ita tayi sati tana zuwa, sai murnan ganin juna kuma ya biyo baya, sun ji dadin haWuwar su Falak sai tsokanarta take yi sabida sauyawan da tayi, a zahiri gaskiya Madina ta canza sabida ta ™ara haske sai she™i take yi; kuma ta Wan murmure tunda hutun ya amshe ta; yanzu babu wani fargaba a tattare da ita shiyasa ta Wan samu natsuwa

Tun daga ranan kuma komai ya ci gaba da tafiya a haka, babu ruwanta da Ansar koda zasu ci karo a sashin su sai dai ta sadda kai ta wuce shima ya wuce, Khalifa shine Abokin Hiranshi in dai yana gida bai da aiki, ko shima Khalifan yana gida, to Madina baza ta sake ganin Khalifa ba ko barci a can wurin Ansar yake yi, shiyasa yaron ya sha™u da Ansar sosai; wanda a yanzu Baba yake kiransa, kuma Ansar yana jin dadin hakan shiyasa bai hana shi ba,
Sai dai gefe Waya shi Madina mamaki take ba shi sabida ya zura mata ido ne ya ga iya gudun ruwanta, bata san cewa rashin gaishe shi da take yi yana masa zafi ba, tara ta yake yi sabida ya Wauki mataki a kanta, a ganinsa raini ne su kwana part daya har su haWu amma baza ta iya gaishe shi ba, kamar ita ce babba dashi, ko kuma so take yi ta jira ya gaishe ta ta amsa

Dayake yau weekend ne haka ta sako hijab har ™asa ta zo wuce wa zata tafi wurin su Hajiya, sai ta tarar dasu a falo shi da Khalifa, fitowar ta sun haWa ido da Ansar amma sai ta Wauke kanta zata wuce, yayinda ya bi ta da kallo da wannan shegen kallon nasa na ™urilla, sai da ya bari takai bakin ™ofan fita before yace, "kee zo nan, gidan uwar wa za ki je bada iznina ba?"
Saukar maganar a kunnenta wanda ta tabbatar da wanda yayi; sai da kanta ya Wan juya ™irjinta ya bada daram na sautin tsoron da ya tsirga mata.
[1/27, 5:18 PM] OumŠahira: =ĜŽÜ=ĜŽÜ=ĜŽÜ=ĜŽÜ=ĜŽÜ=ĜŽÜ=ĜŽÜ=ĜŽÜ
    *RAYUWAR MADINA* =Ĝ§Ü
=ĜŽÜ=ĜŽÜ=ĜŽÜ=ĜŽÜ=ĜŽÜ=ĜŽÜ=ĜŽÜ=ĜŽÜ


_Writing Story:_
*NAFISAT ISMA'IL*
           _(UMMUDAHIRA)_
*SARAUNIYAR TSOKANAR PERFECT>ĜŬŬ*



*PERFECT WRITER'S ASSOCIATION* <Ĝß

```( WE AIN'T PERFECT, BUT WE'RE ALWAYS TRYING OUR BEST TO MOTIVATED AND ENTERTAIN OUR REDERS=ĜŞÜ)```

/https://www.facebook.com/Perfect-writers-association-100452275039839/

       *P.W.A
'ŝ*





            *SADAUKARWA*
_Na sadaukar da wannan littafin ga ´an uwana Mata waWanda suka fuskanci u™uban rayuwa a zamantakewar su na Aure, Allah yasa mu dace ya kawo mana ™arshen wahalar rayuwa._





*DATA SHARE*

Call, message or whatsap  07065334256

*MTN*
500MB 170
1gb 300
2gb. 580
3gb. 880
4gb. 1160
5gb 1460
6gb. 1760
Verlid for 30 days.














______________ *EPISODE 69*
_____Can cikin dare Madina ta sake farka wa, sai dai a yanda ta gansu manne da juna ita da shi; wannan yasa ta fashe da kuka mai ™arfin gaske sabida tuna abun da ke faruwa, zuciyarta na tsintsinke wa sabida tashin hankali da ganin a halin da take ciki,
Kukan ta shi ya farkar da Ansar da barci ya soma Waukan shi mai daWin gaske, ya wani matse ta a jikinsa dukkansu babu sutura ya lulluSe su cikin bargo ya manne ta kamar za a ™wace mishi ita, motsinta shi yasa ya buWe ido yana kallonta ta Wan hasken farin watan da ya ™illo Wakin, ganin yanda ta ji™e da hawaye da zufa ga kukanta da ke damun kunnensa, sai yace mata, "shiiii! Kina damuna da yawa ke, mene ne haka?"
Idanunta jawur ta sauke a kansa hannunta tana ™o™arin raba jikinsu, cikin wani irin kuka da ba™in cikin da ya taho mata tace, "ka bar Ni in tafi, ba na so ka bar Ni."

"Mene ne ba kya so? Kwanciya dani ko me?"
Kasa magana tayi sai kukanta da ya ™aru, da ™arfi take kokarin ™wace jikinta amma ta kasa,
Sai ya mi™e zaune yana kallonta, wanda ita tayi ninyar sauka da sauri; but sai ya ri™e ta yace, "babu inda za ki je fa, a nan za ki kwana, I'm your husband, ki natsu ba na son hauka, don na zo na kwanta da ke ba shi ne zai sa ki yi min shirme ba, ba ki isa ki hana ni abun da nayi ninya ba sabida na biya sadaki, dare ne yanzu ki kwanta nace."
Ya bata umarni babu wasa a tattare dashi,
Amma kamar ya ingiza ta da karfi cikin kuka tace, "bazan kwanta ba, ko dole ne?"
Da mamaki ya bi ta da kallon nan nashi idanunsa a Wan ware,
Saurin mike wa tayi zata sauka, sai ya fizgo ta da karfi ta faWa jikinsa, ya bi ya danne ta da rabin jikinsa; a Wan fusace yace, "to zan ga ikon Allah, a nan nake son ki kwana cus ba ki da iko a kan kanki, I'm your husband dole in yi yanda na so da ke."
Kuka Madina ta fashe dashi zuciyarta tayi sama; wani irin ba™in ciki da tu™u™i ya turni™e ta ga zafin zuciya wanda yanayin da take ji ta fashe da kukan ba™in ciki, hannu ta sanya da iya ™arfinta ta soma kici-kicin ™wace wa a dole,
Shi kansa ya sha mamakin yarinyar wai dama haka take da zafin rai da kuma ™arfin hali? Lallai ta ba shi mamaki sabida ta hautsine mishi tana mishi kuka sai ya Waga ta ta tafi, kuka take yi da ™ara zata tara mishi jama'a a tsohon daren nan,
Wanda hakan ne ya fusata shi ya danne ta da iya ™arfinsa ya tamke bakin, cikin Sacin rai yace mata, "zai ga iyakanta kuwa yau, abun da take tunanin bai isa yayi ba to yanzu zai yi sai ya ga mai zata yi? Dama ya ™yale ta ne don bazai iya amfani da sauran Maza ba, amma yanzu bazai tausaya mata ba sai ya amshi ha™™insa tayi duk abun da zata yi."
Wannan maganganun ya ™ara ™ular da ita kamar zata yi hauka ga shi babu halin ™watan kanta, tabbas bata san ita kanta tana da zuciya da ™arfin hali na yau ba, ba™in ciki da tsanarsa yasa ta dinga yakushin shi da cizo, tun tana yi da iya ™arfinta sai da ta gaza tunda ba ™arfin su daya ba, Ansar shi ko gezau bai yi ba duk da yana jin azaban yakushin da take masa, sai hakan ya ™ara ™ular dashi yana ganin lallai yarinyar nan ta raina shi, yarinyar da yake ganin ba komai ba amma yau take son nuna mishi iyaka, to sai dai ta mutu duk abun da zai faru sai dai ya faru, ta daWe bata mutu ba,
A wannan daren babu tausayi bare imani haka yayi son ransa da ita, duk iya magiya da hakurin da ta koma ba shi sam bai gani ba, sai da yayi abun da zai yi sannan ya gane ta sume,
Rungume ta yayi gam yana mayar da numfashi duk da ya sha wahala sosai; amma ya ji dad'i matuka daWin da bai taSa ji ba, shi mamaki abun ya ba shi ganin yanda ya sha wahalar shiga jikinta sabida tamkar ba a taSa shigan ta ba; bare a ace ta haihu, uwa uba jinin da ya ga ta zubar sabida farko a bushe take ™amas, sai daga baya ne ya samu ya fara jin dadin, wannan ne ya kawo zubar jinin sabida ciwon da ya ji mata,
Sai daga baya ne kuma tausayinta ya soma ratsa shi ganin yanda take ta ajiyar zuciya mai ™arfi tamkar tana farke, ya rasa ma me ke mishi dadi a yanzu sabida tausayinta da ya soma ratsa shi, ya san tabbas ya azabtar da ita, but mai ya kaisa? Meyasa yayi treating Win ta haka?
Kasa motsi yayi sai da ya ji an soma kiran sallan asuba na farko, sannan a hankali ya mi™e ya nemi wata doguwar rigan barci ya saka mai buWaWWen gaba,
Sannan ya nufi toilet ya tara ruwa mai zafi, sai da ya kimtsa kansa sannan ya fito yana tunanin hanyar da zai yi ya taimaka mata, daga bisani yayi shahada ya Wauke ta zuwa cikin toilet Win,
Sai da ruwa ya ratsa ta sannan ta farka, da kuka ta farka tana kiran sunansa da magiyar yayi mata rai,
Zuciyarsa ne ta karye saboda ganin yanda take wani irin kuka mai fitar hayyaci,
Duk yanda ya so ya rarrashe ta amma ta ™i yin shiru, jikinta rawa yake yi ga wani irin zafi da ya Wumama jikinta, gaba Waya bata a cikin hayyacinta sabida zafin ciwo da kuma son ™wace kanta, sai kuma abun ya tsorata shi sabida ta ri™e ™irji tana nishi sosai kukanta ya sauya,
Šaukanta yayi ya fitar da ita cikin ruwan, ya mayar da ita kan gadon yana tattare zanin gadon gefe, hankalin Ansar fa ya tashi don shi kansa bai yi tunanin yana da tsoro haka ba, bayan duk abun da yayi ya san hakan zai iya faruwa, amma rashin tausayi irin nasa ya aikata daga baya kuma yana dana-sani,
Shi fa ya rasa yanda zai yi da ita don yanda ya ga tana kuka tana juye-juye kamar zata faWo kan gadon, kukan nata ma ya gagara sai buWe baki take yi tana wani irin tari a sama-sama,
Fita yayi da gudu yana karanta innalillahi a fili, Wakinta ya burma ya soma bincikar inda zai ga maganinta,
Khalifa kuwa yana nan yana sharan barcin sa ko juyi ba ya yi,
Da maganin Khalifa ya soma cin karo, daga baya sai ya ga nata cikin drowa, sai da ya karanta ya duba sannan ya Wauka ya fita dashi, Waukan ruwa yayi a falo ya je dashi dakinsa,
Da sauri ya tallabo ta zuwa jikinsa yana kiran sunanta wanda bai san sanda yake furta wa ba,
˜o™ari yayi ya Salli maganin yayi mata Wure, sannan ya kwantar da ita yana shafa mata ™irjinta zuwa wuyanta yana faman bata hakuri,
Sama-sama Madina take juyo shi amma ta gagara magana, fama take yi da zuciyarta da ke mata zugi, idanunta a rufe suke sai faman jan numfarfashi take yi, wasu zafafan hawaye na wahala suna saukar mata kamar famfo,
Tsawon lokaci suna a haka sannan ya soma fahimtar numfashinta ya soma dawowa dai-dai,
Kiran sunanta ya soma yi amma ta gagara amsa wa sai hawaye da take yi, kuma ta kasa buWe ido illa laSSanta da suke karkarwa alamun sanyi na ratsa ta,
Hakan ne yasa ya Wauko bargo ya rufa mata jikinta, sannan ya gyara mata kwanciya a gefen gadon yana shafa ta kamar yarinya, gaba Waya ya rasa inda zai tsoma kansa duk duniyar tayi masa zafi; zuciyarsa cike take da dana-sani mara misaltuwa,
Allah da ikonsa sai barci ya fizge ta sakamakon maganin da ta sha; kuma ta ji relief sosai a lokacin; nan da nan barcin wahala ya kwashe ta,
Wannan ne yasa hankalin Ansar ya soma kwanciya har ya dawo natsuwarsa, yana ta faman jan huci kamar wanda yayi mugun aiki, sai faman zagaye Wakin yake yi ya rasa ma mai zai yi, daga bisani ya cire zanin gadon da ya matsar gefe, yakai toilet da kansa ya wanke wurin jinin da ya Sata, tunda bai bushe ba shiyasa nan da nan ya fita,
A cikin kumfa ya bar shi sannan yayi alwala ya fito ya saka riga da wando masu kauri ´an kanti, ya gabatar da sallansa a Wakin tunda gari yayi haske wurin ™arfe bakwai ne,
Sai da ya idar sannan ya fita Wakin,
A takaice dai a ranan shi da kansa ya yi wa Khalifa wanka ya shirya shi, Yaron sai tambayar Mamansa yake yi but yayi masa wayau yace mishi, "yanzu zata dawo ta je ta dawo ne."
Dayake shima jikin nasa da Wan sau™i, bayan an kawo musu breakfast ya haWa mishi tea ya sha sannan ya ba shi maganin sa, sai da ya ci ya ™oshi sannan ya mayar dashi falo ya kunna masa kallo don ya Webe mishi kewa,
Shima kuma ya zauna yayi nasa breakfast Win sannan ya koma duba Madina, har yanzu bata farka ba ga shi time yana ta ™ure wa, ai bazai iya fita aiki ba dole ne ya zauna ya ga halin da take ciki kar a samu matsala, don a tunaninsa kar ta tashi ta sanar da su Mummy, shiyasa ya kasa ya tsare yana ta sa™e-sa™e a zuciyarsa, daga karshe sai ya dauki Khalifa yakai shi part Win su,
Lokacin Daddy ya fita sai Mummy ya gani ita kadai a falon tana zaune tana latsa laptop,
Tayi mamakin ganinsa bai fita ba duk da bai zo yayi musu sallama ba, sai ta kalle sa tace, "Uncle; hope lafiya yau baka fita aiki ba?"

"Yes Mum, lafiya lau, bani da aiki ne yau shiyasa na zauna, but ina tunanin an jima zan fita."
Cikin gamsuwa ta gyaWa kanta before ta koma kan Khalifa tana mishi wasa tana tambayar jikinsa?
Wannan ne yasa Ansar ya mi™e ya fice batare da yace mata komai ba,
Can sashin su ya koma ya sake duba Madina still tana barci, tun tana jan numfashi mai ™arfi har dai yanzu numfashin ya koma normal, sai zufa da ke karyo mata alamun da sauki jikinta zazzaSin ya sauka,
Tsayuwa yayi yana ta kallon baby face Win ta yana ™are mata kallon ™urilla, ba abun da ya fi Waukan hankalinsa a tattare da ita irin sajen fuskarta, don ba ™aramin kyawu ya ™ara mata ba, sai wannan lotsatstsen gemun nata wanda ya kasa ha™ura sai da

Please Login or Register in order to submit comment