Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

ya soma min kaWan; tsaban tashin hankali kamar zan yi amai gaba Waya jikina karkarwa yake yi, hawayena sun kasa tsaya wa daga kan fuskana

Shi kuwa ko a jikinsa, tunda ya ri™e hannuna gagam kamar wanda zai cire, alamu ma ya manta hannun wa ya ri™e, amma idanunsa a kaina yake sake cewa, "kin ganni ina shan sigari, saura in ji kin je kin faWa a cikin gidan, even if I hear from someone else, I will teach you a great lesson that you will not forget Me, kina ji na?"
Yadda na ruWe tuni na Waga mishi kaina batare da na iya Wagowa na kalle shi ba,
Ina jin ya sakar min hannu sai na nufi hanyar da na fito da mugun sauri kamar zan ci kai, sam ban kula da cikin da ke jikina ba burina in bar wurin domin ina gab da sakin zawon da ya taho min na tsoro,
Maimakon in koma cikin gidan sai na nufi hanyar gate a rikice; wanda sam hankalina ba ya jikina burina kawai in bar gidan in ganni a gidan Umma, don haka kai tsaye can na nufa

Wanda Ansar kuwa wurin zamansa ya koma batare da ya damu da halin da ya saka Ni ba, sai dai a ransa yana mamakin irin tsoron da nake dashi, shi kansa a ransa sai ya ji yana Wan son yin dariya amma ya gagara yi, wayansa da ke ring ya Wauka yana kara wa a kunne, shiru yayi yana sauraron muryan da ke masa magana, sai kuma yace, "I don't understand what you mean, you are at the gate waiting for me, why did you come?"
Sai ya ja kuma guntun saki yana cire wayan daga kunnensa, mi™e wa yayi ya nufi barin wajen,
Kai tsaye shima bakin gate Win ya nufa, amma sai suka ci karo da Khairiyya itama ta fito kiransa,
Da sauri ta nufe sa tana cewa, "Uncle, wait.. ina zaka je?"
Juya wa yayi yana duban ta, sai ya balla mata harara da faWin, "what?"
Bakinta ta tura tana cewa, "Hajiya ce tace in duba ka, since Yaya Mashkur yace mata ba ka cikin daki tun safe."

"Ki je zan zo." Yayi maganar yana juya wa ya ci gaba da tafiya zuwa waje,
Ita kuma ta kwaSe fuska a ranta tana cewa, "halan ´an jujin suna nan ne?"
Sai ta koma ta wuce cikin gidan

A ™afa ya taka ya fita bakin gate Win, can nesa ya hangi wata jan mota mai ba™in glasses, tsayawa yayi a wajen hannunsa Waya a cikin aljihu, sai da ya Wan buga tsaki before ya nufi wurin cikin takun ™asaita tamkar bazai yi ba,
Tun kafin ya isa budurwan da ke ciki ta fito tana ri™e da murfin motan, yayinda take kallonsa tana sakar mishi murmushi wanda ya bayyana kyawun ta, ba wata fara bace amma tana da haske, matsakaiciya Mace dirkakkiya mai cikan halitta, tana da kyakykyawar sura mai fuskar kowanne irin namiji, kuma a kallo Waya zaka gane wayayyiya ce idanunta a buWe suke, yanzun ma tana sanye da wata doguwar riga mai robber kalan maroon, fitet ne daga sama har ™asa mai gajeren hannu, inda gaban rigan take a buWe mai faWin wuya wanda ya bayyana manya-manyan breasts Win ta masu tsole idon masu kallo, ta saka attachment a kanta sannan tayi using da farin gyale, haka ma hill shoes din ™afafunta, a takaice dai tayi kyau a wannan shigan nata don babu wanda zai kalle ta bai sake duban ta ba, sai faman taunan chewing gum take yi tana sakar mishi murmushi har ya iso wurin, take ta furta, "Welcome My handsome, I really missed you!"
Sai ta watsa mishi kiss daga hannunta tana dariya

While shi kuma yanda ya ga shigan nata tuni fuskarsa ta saki, hannu ya Waga mata yace, "ta shiga Motan su yi magana."
Hakan ne yasa ta koma cikin motan, shima ya buWe side din sa ya shiga ya rufo,
Saurin rungume shi tayi tana sakar mishi kissing a gefe da gefen face Win sa, before ta Wago kai tana duban sa cikin wani irin kallo mai fizgar hankali, sai kuma ta ratayo hannayenta a saman wuyansa ta matso da nufin sake sumbatar sa a baki,
Tana ™o™arin haWe bakunan su yayi saurin sanya hannu a tsakanin breasts Win ta, Wan tura ta yayi kaWan yana yatsina face da faWin, "i don't like it."

"Haba handsome, common ka bari mana ko sau Waya ne, har yanzu ka kasa bani wannan damar, Ni fa wlh na soma gajiya da abun da kake min."

"Really?"
Yayi maganar yana ware idonsa

Shiru tayi tana tsira mishi ido don ta san halin sa,
Shi kuma basarwa yayi yana mai mayar da kallonsa ga manyan breasts Win ta, bai cire hannunsa ba sai ya fara motsa shi yana ™o™arin cusa shi a hankali cikin rigan ta,
Wani irin numfashi ta ja tana ban™aro mishi ™irjin, cikin wani irin shau™i tana mai lumshe ido tace, "i miss You babe!"

"Mene ne ya kawo ki nan; After all I told you I don't want to see you?"
Manne masa tayi tana sauke nishin dad'i sabida irin wasan da yake mata da albarkatun ™irjinta, manne mishi sosai tayi amma shi ya ri™e hannayenta dukka biyu waWanda take ™o™arin kaisu cikin wandonsa, yayinda shi kuma ya ci gaba da sarrafata ta sigan da ya san dole sai ya fitar da ita a hayyacinta,
Shi yasa take matu™ar ™aunar kasancewa dashi duk da ba da zuciya Waya take bibiyanshi ba tun farko, amma tana jin dadin kasancewan su tare don yana zautar da ita, har ta manta abun da ya kawo ta, domin Ansar ya san kan wannan harkan in dai fagen romance ne,
kasa magana tayi tana ta faman nishi tana amsar sa™on da yake aika mata,
Sai da ya tabbatar ya saka ta a shau™i before ya dakata yana bin ta da ido da manyan idanunsa waWanda suke a shanye masu Waukar hankali, Wan hura mata ido yayi a kan face Win ta wanda hakan ne yasa ta buWe jajayen idanunta, har yanzu ya ™i sakin hannunta don ya san zata yi masa abun da ba ya so a yanzu, shiyasa a hankali yake furta mata, "Shamsuna kar ki sake zuwa inda nake in har ba Ni na bukaci hakan ba, kar ki sake gangancin hakan kina jina? If not zan yanke alakar mu har abada."
Ya ™are da ware mata lulu eyes Win sa wanda nan take Wan walwalan face Win sa ya gama gushe wa, alamun bada wasa yake yi ba, sai kuma ya sanya hannu ya shafa saman boobs Win ta before ya sakar mata hannayen yana buWe ™ofan ya fice, ko sake bi ta kanta bai yi ba ya nufi hanyar gidan tamkar babu abun da ke damun sa

Inda takaici ya cika Shamsuna sabida bakin halayyar Ansar, wlh sosai yake ™ona mata rai da irin wula™ancin sa, a koyaushe shi tamkar bai san sanayya ba, duk yadda kuke dashi wani lokacin sai ya nuna maka wula™anci alamun kai kake nema a wurin sa, tun tsawon lokacin nan da haWuwar su har yanzu ta kasa samun damar da zata ci nasara a kansa,
Numfashi ta ja tana mai murmusawa, a fili ta furta, "da sannu zan yi maganin ka wlh, yanzu na fara bibiyanka bazan taSa zuciya ba, wlh sai na cika wa UmmanA burin ta, kuma nima sai na rama duk wula™ancin da kayi min, akwai lokacin da zan yi nasaran haWa shimfiWa da kai Ansar, kuma sai na saka maka cutan nan."
KaWa kai tayi tana mai Waukan key din Motan ta kunna, before ta ja da gudun gaske tabar wajen

While shi kuma yana shiga gate Win suka ci karo da Mashkur da ke tsaye a wurin,
Irin kallon da yake mishi ya tabbatar da na zargi ne, amma kasancewar sa mai shegen wayau ko kusa bai nuna wani sauyi daga face Win sa ba,
Mashkur yace masa, "Ansar, wace ce wannan yarinyar?"
Ya Wan yi shock da jin tambayar nasa a zuciya, but a fili bai nuna ba illa da yace, "Bro zargina kake yi?"

"Ai na daWe da zarginka Ansar, domin ka daWe da sauya hali, a yanda kake mu'amala da Mata baka da magana sai na su, dole akwai wani abu a tsakanin ku, Ansar ka yi wa kanka faWa idan aure kake so ka fito da Mace kayi auren ka, da ka Sata mana suna a gari after all ka san waye kai, You Are a barrister, a ko'ina zaka iya samun abun da zai tarwatsa maka rayuwa, kabar ganin ba a nan kake zaune ba but ma™iyinka ya fi ka dabara, and you know our father is the former Governor in this state, you better ka ri™a kula da wanda zaka yi hurWa musamman Mata, i know ka san wannan."
Shiru Ansar yayi bai ce komai ba, kuma kasancewar ya hangi Mai gadin gidan ne wanda ya taho wurin zai zauna a saman bencin sa; kasancewar ya je ya zagaya ne,
That's why bai ce komai ba illa jinjina kansa da yayi yana murmusawa da faWin, "ok, I will take care bro."
Shi kuma Mashkur kafaWansa ya Wan buga kaWan yana cewa, "mu shiga ciki, Hajiya tana nemanka ina ka fita tun safe ko karyawa baka yi ba?"

"Ina bayan gida." Ya ba shi amsa yana bin bayansa suka taka a tare zuwa cikin gidan.
***

Koda Ansar ya ji ana cigiyar Madina sam bai tanka ba tunda ya gane yarinyar Wazu ce da suka yi karo,
Ita kuma Umma ganin shiru-shiru bata dawo ba shiyasa ta le™a inda ta san tana zama amma bata ganta ba, sai ta dawo ciki tana tambayar su Hajiya,
Hajiya tace, "ai tun Wazu bata dawo ba tunda ta bi ki kichen. Amma bari Khairiyya ta duba ta baya ko tana can."

Umma tace, "daga can nake babu ita, duk na duba."
Wannan dalilin ne yasa aka yi ta zagaya wa cikin gidan har Mashkur, don shi ne ma ya ™ara koma wa ta can bayan duk ya duba amma babu Madina,
Umma wurin mai gadi ta nufa tana tambayar sa, "ko ya ga ta fita?"
Sai yace mata, "eh ta fita tun Wazu ai, amma na ga kamar gida ta koma."
Da sauri Umma ta wuce gidan don ta dubo ta hankalin ta a tashe; tunda bata taSa yin hakan ba,
Dayake mukullin gidan a hannun Madinan yake tana tura kofan ta ga ya buWe, sai ta shiga ciki da sauri tana kwaWa mata kira

Lokacin ina Waki a kwance har yanzu jikina rawa yake yi sabida na tsorata da mutumin nan ba kaWan ba, yadda ya ruga min ciki sai da nayi zawo da na dawo gidan, fitsarin da na saki a wando Allah yasa bai Sata min kaya ba yabi ta ™afafuna, sai dai na zuba ruwa na wanke sannan na koma Wakin Umma na kwanta jikina na ta rawa, har yanzu ji nake yi kamar ina hannunsa sabida ™amshin turarensa na Arab da ya mamaye min hancina, tsoro yasa na kasa komawa don kar yayi min wani abu, ba abun da ya ™ara ruWa Ni sai taban da na ga yana sha da gargaWin da yayi min,
Ina wannan halin ne na soma jin muryan Umma a sama tana kiran suna na,
Da sauri na tashi a kwancen da nake ina amsa wa batare da na iya tashi daga saman gadon ba,
Tana shigowa ta ganni sai tahau min faWa tana cewa, "meyasa na baro can gidan ban faWa mata ba?"
Cikin sanyin murya nace mata, "kashi nake ji shine na taho nan."

"Don kina jin kashi Madina baza ki shigo gidan ki yi ba sai ki kamo hanya ki taho nan? Kin sa hankalinmu ya tashi muna ta neman ki; kuma baza ki zo ki faWa min za ki koma gida ba? Kar ki sake irin haka kin ji Ni Ko?"

Kai na gyaWa mata da sauri batare da na iya magana ba

Dayake bata gama aikin nata ba don yanzu sha biyun rana ne ma,
Sai tace, "bari ta jira su Hassana su shigo gidan sannan ta wuce."
Tunda dama makarantar hadda suka je kuma karfe 12 suke shigo wa

Ai kuwa ko minti biyar ba a yi ba suka shigo gidan, shiyasa ta tafi tabar mu tare ita kuma ta koma can gidan,
Sai da ta sanar musu na koma gida ne sannan hankalin su ya kwanta suma.
*** *** *** *** ***

_____A satin ne su Hajiya suka wuce Kaduna biki gidan su Mashkur, ™anwarsa da za a aurar, kasancewar Mahaifinsu tsohon Gwamna ne wanda yayi gwagwarmaya a garin Kaduna, shiyasa babu inda labarin bikin bai je ba, sai sanarwa ake yi a rediyo da talabijin

Nima sai a wannan lokacin Umma take bani labari tunda a lokacin muna jin sanarwan bikin a rediyo ne, shine take bamu labarin bikin gidan da su Hajiya Ummee suka tafi ne, Ni dai dayake ban wani damu da labarin ba jin su kawai nake yi suna ta hira da su Hussaina,
Dayake tafiyan nasa ya haWa Ni da abokiyar aikinsa Dr. Jameela, shiyasa koda lokacin zuwan mu asibiti yayi Umma takaini wajen ta, aka yi min komai sannan muka dawo gida

Sati Waya suka yi a can sannan shi ya dawo yabar Hajiya a can, tunda ita sai tayi sati uku, Momynsu ta ri™e ta a can,
Shima Ansar tunda Mashkur ya koma Zaria shima ya tattara daga can ya wuce Riyadh; tunda yana da aikin da ya baro,
Dawowan Dr. Mashkur sai ya ci gaba da duba Ni, shi yake Waukana duk ranan da zamu je awo mu je asibitin, yanzu alhamdulillah a matsalar da nake fama dashi na hauhawan jini da kuma matsalar kumburin zuciya abun ya Wan yi sauki tunda maganin da nake sha yana taimakawa, yanzu kawai cikin da ke jikina ne sabida yanzu yakai matakin watanni 8 da kwanaki; duk na ™ara sauya wa kamar bani ba, tafiya ma wannan da™yar nake yi tunda cikin ya rinjaye Ni sosai yayi min girma, haka dai nake kokarta wa sabida jajircewa irin nawa, tabbas idan ka sanni a baya baza ka taSa tunanin zan iya wannan kokarin ba, sabida a yanzu kamar ba Ni ba duk na sauya na zama kamar wata babba, dama ga yadda cikin ya mayar da Ni, babu wanda bai tausaya min da ganin juriyana, musamman yadda nayi wani irin kumbura wlh duk wanda ya kalle Ni sai yayi min hawayen tausayi, abun babu kyan gani don kamar ™ara girman cikin ake yi, ga shi yayi can ™asa sosai ya tattale min ™afafu a ware nake tafiya kamar wata ´ar kaciya, fuskata tayi wani irin kumbura idanuna sun shige ciki har ba a iya ganin su, kuma duk wani motsa jiki ina yi don ba a barina ina zama a wuri Waya, amma abun kamar gaba yake yi,
Shi kansa Mashkur yayi iya yin sa don ya gano dalilin wannan kumburin nawa na fitan hankali amma bai gane komai ba, ga dai shi komai lafiya ne ™ila cikin ne kawai ya zo a haka tunda babu wata matsalar da zasu ce ga dalili,
A haka har muka shiga watan haihuwa, Ni kaina na ™osa in sauke nauyin nan da ke jikina, domin irin wahalar da nake sha ba na sanin lokacin da nake zubar da hawaye sabida tunanin halin da nake ciki, nakan ji a raina kamar daga wannan haihuwar zan iya mutuwa ne, bama Ni kaWai ba; ko su Umma abun da ke ransu kenan, sau tari takan zubar da hawaye sabida tausayin halin da nake ciki, abun yana mata takaici idan ta tuna abun da uban Wan yayi min, zuciyarta tana mata rauni matu™a idan tana kallona, amma tana fatan a ce a wannan gaSar rayuwata ta inganta na rabu da duk wasu matsaloli na rayuwa, domin Ni Abar tausayi ne, fatan su kawai Allah ya sauke Ni lafiya shi ne kawai, amma gaskiya tana tsorata da halin da nake ciki,
Musamman a yanzu da gaSar haihuwar ne kullum cikin ciwo nake; ga fitan farin Ruwa da nake yi ko an je asibitin ba haihuwa bane,
Dole kawai Mashkur yace, "gwanda mu zauna a asibitin tunda satin haihuwar ya shiga, kar wani ciwon ya zo muna nesa."
Don haka aka mayar dani asibitin ana kula da Ni a wannan halin da har na soma ficewa a hayyacina sabida yawan ciwo, na rasa mai ke min dad'i a duniya kawai rayuwar nake yi ban san inda zan saka kaina ba

Ganin wannan halin da nake ciki yana ganin kamar bazan iya haihuwa da kaina ba, dalilin da yasa yace, "a yi min aiki don yana ga zai fi a irin wannan condition Win, sabida ko zan haihu bazan iya ba ma tunda babu wani energy a jikina, tunda lokacin haihuwar yayi hakan zai fi."
Ending Wina na cika aka saka lokacin yin aikin,
Da rana aka yi wanda aka yi nasaran ciro min Yaro namiji a cikina,
Sabida wahalar da na sha kwana na biyu a asibiti ban dawo hayyacina ba, sai a kwana na ukun ne sannan na soma gane abun da ke faruwa,
A lokacin da nayi arba da Yaron da aka ce nawa ne; wani irin kuka na saka sabida ban san farin ciki zan yi ko akasin sa ba, Ni dai tun daga lokacin da na kalli Yaron mai kama dani sak nake ta kuka na gaza Waukan shi koda aka mi™a min shi,
Su Umma sun yi rarrashin duniya amma na ™i yin shiru,
Har sai da Hajiya Ummee ta koma min faWa sannan na iya yin shiru amma duk da haka ina shashshe™a, Ni kaina ban san dalili ba kukan ne kawo ya taho min wanda na kasa jure raunin da ke zuciyata

Tun daga ranan aka soma ba Yaron Nono don Umma take taimaka min wajen ba shi, ita take mishi komai tunda ba na iya yin komai a wannan lokacin, ga aikin da aka yi min ya jigatar dani dalilin da yasa aka bar Ni a asibitin sai da nayi sati sannan aka sallame Ni, babu inda ke min ciwo don har lokacin na Wan fara saccewa daga kumburan da nayi, amma ba na iya tashi sosai idan ina tafiya sabida wurin aikin da aka yi min, kuma ba na yin komai sai dai a yi min,
A ranan da muka koma gida ne sannan Yaya Haula ta zo duba Ni, tun barowa na ™auye bata taSa zuwa ba sai wannan karon, sai dai waya da take bugowa muna gaisa wa, ba ™aramin farin cikin ganina tayi ba duk da irin sauyin da nayi mata sosai a ido, Ni kam kuka na saka mata sabida ba™in cikin rashin zuwan ta, duk da a koyaushe tana bani ha™uri kasancewar dalilin Mijinta ne da ya hana ta zuwa shiyasa, yanzu kuwa ya barta ta kwana ne shiyasa ta taho har da Ihsan, sai Abidan ta da ke baya,
A ranan ma aka raWa wa Yaron suna tunda babu wani taron da za a yi, Hajiya Ummee ne kawai ta zo ta kawo mana kaya ma™il da suka yi mana ita da Mashkur, gaskiya ba ™aramin kyautata mana suke yi ba babu abun da basu kawo mana ba,
Umma har hawaye tayi sabida farin ciki da godiyar da take musu,
Yaron ya ci sunan Babanmu ne wato Sulaiman, tunda Yaya Haula ta zaSa mishi suna, tunda ta zo take farin ciki tace, "sunan Baba za a sa mishi."
Koda aka sanya mishi ita ta ™ara zaSa mishi sunan da za a kira shi dashi, don kawai jin ta muka yi tana ce mishi Khalifa.
[2/27, 6:10 PM] OumŠahira: =ĜŽÜ=ĜŽÜ=ĜŽÜ=ĜŽÜ=ĜŽÜ=ĜŽÜ=ĜŽÜ=ĜŽÜ
    *RAYUWAR MADINA* =Ĝ§Ü
=ĜŽÜ=ĜŽÜ=ĜŽÜ=ĜŽÜ=ĜŽÜ=ĜŽÜ=ĜŽÜ=ĜŽÜ


_Writing Story:_
*NAFISAT ISMA'IL*
           _(UMMUDAHIRA)_
*SARAUNIYAR TSOKANAR PERFECT>ĜŬŬ*


*PERFECT WRITER'S ASSOCIATION* <Ĝß

```( WE AIN'T PERFECT, BUT WE'RE ALWAYS TRYING OUR BEST TO MOTIVATED AND ENTERTAIN OUR REDERS=ĜŞÜ)```

/https://www.facebook.com/Perfect-writers-association-100452275039839/

       *P.W.A
'ŝ*






            *SADAUKARWA*
_Na sadaukar da wannan littafin ga ´an uwana Mata waWanda suka fuskanci u™uban rayuwa a zamantakewar su na Aure, Allah yasa mu dace ya kawo mana ™arshen wahalar rayuwa._






*DATA SHARE*

Call, message or whatsap  07065334256

*MTN*
500MB 150
1gb 270
2gb. 500
3gb. 800
4gb. 1100
5gb 1400
6gb. 1700
Verlid for 30 days.



















______________ *EPISODE 38*
_____Tun sati Waya da haihuwar Madina; Alh. Badamasi ya ji labari, sabida kamar yanda ya Wauki alkawarin bin diddi™in ta ne, tun sanda ya gane inda take zaune, sai ya samu wani Mutum a anguwan ya biya shi kuWi mai tarin yawa yana bibiyan mishi ita, tun daga lokacin har wannan haihuwar nata da tayi, dama ya ™osa ya samu labarin nata, tunda ya ji cewan ta haihu sai ya bazama zuwa wurin Bokansa,
Boka kuma sai ya soma mishi aiki kamar yanda ya bu™aci ya dawo bayan ta haihu,
Daga nan ya ba shi kwana uku sannan ya dawo,
Haka kuwa Alh. Badamasi ya koma bayan kwana uku ya dawo kamar yanda Bokan ya umarce sa, a ranan ne ya cika masa aikin sa kuma yace, "ya je zai ga komai ya soma gudana, idan ta cika kwana arba'in da haihuwa ya nufi kai tsaye Danginta ya nemi auren ta; zasu ba shi babu gardama, domin ya rigada ya rufe musu baki duk wani makusantan ta, har ita kanta yarinyar zai karkatar mata da hankali, aikin kuma zai karye ne bayan an Waura auren, don haka ya rage nashi ya san yanda zai yi wajen cika burin sa, ko ya Soye ta a inda ya san babu mai ™watanta har sai ya kusance ta kamar wancan lokacin."
Alh. Badamasi ba ™aramin dad'i ya ji ba don bakin sa ya ™i rufuwa don murna,
Boka ya sallame sa bayan ya gargaWe sa, "da zaran ya kusance ta na farko ya kawo mishi jinin ta babu jingirta wa."

Alh. Badamasi ya tafi cikin farin ciki da sa ran burinsa zai ™ara cika, tunda ya san aikin Boka bai wani damu ba bare ya Waga hankalin sa, jira kawai yake yi lokacin da ya Wiba masa ya je ya fara aikin nasa,
Don haka kai tsaye Abuja ya tafi tare da lissafin ranakun da zata cika kwana arba'in ya dawo.*****

_____Allah Sarki abu kamar almara wata sabuwar ™addaran ta soma kutso cikin rayuwar Madina, tun bayan da Boka yayi aiki a kanta abubuwa da dama suka soma gudana a tattare da ita

Kwatsam! haka kawai mummunar faWuwar gaba da kuma tunanin Alh. Badamasi ya soma bijiro min a zuciya, tunaninsa ya soma min ™awa wanda har mafarkan shi na soma yi, sai ya zamana a wannan lokacin bani da kwanciyar hankali sabida waWannan mafarke-mafarken da suka soma afkuwa a cikin mafarkina, Ni kaina bazan ce ga dalili ba amma lokaci Waya na soma sauya wa sabida firgita, hakan har ya soma shafan lafiyata don rashin lafiya gadan-gadan na soma yi, abun mamakin hankalin su Umma ya tashi matu™a tunda ganin yadda na sauya na soma firgicewa ga tunanin da na kasa gaya musu dalili, don a yadda nake a firgice a irin mafarkan da nake yi kwata-kwata ba na jin daWin rayuwar tawa, ji nake yi kamar ana ingiza Ni da kuma burin son koma wa ™auyenmu, sabida a wannan lokacin burina kawai in je inda zuciyata take hasashe sabida samun kwanciyar hankali, na rasa wanne irin tunani ne wannan yake damuna ga shi na kasa sanar da UmmanA, a kwanakin kamar ma ba na cikin hayyacina don idan na zauna na dinga kuka kenan an rasa mai ke damuna,
Su Umma sun yi rarrashin duniyar nan domin in faWa musu ko akwai inda ke min ciwo ne? Amma na kasa faWa musu komai, ga shi abun da zai basu mamaki hakan har ya soma shafan jaririn da nake shayar wa tunda a halin da nake ciki na firgita da rashin natsuwa sam ba na iya kula da Yaron, dama bani nake mishi komai ba a koyaushe yana wurin su Hassana, sai dai idan suna makaranta ne Umma zata amshe shi ta goya shi, sai kuma idan na zo ba shi mama sannan za a bani shi, duk son da nake ma Yaron ba na iya Waukan shi, amma wannan halin da nake ciki sai abun ya shafi har Yaron ko iya ba shi abincin sa ba na yi, a cikin sati Waya aka yi wannan abun amma duk na zabge, don har asibiti an kaini tunda Mashkur ya zo ya ga halin da nake ciki, sai ya Wauke Ni zuwa asibiti yasa aka duba Ni ko akwai abun da ke damuna, amma babu komai,
A ranan bai dawo dani ba sai da ya kaini cikin office Win sa, ya tasa Ni gaba yace, "sai na faWa masa abun da yake damuna har nake irin

Please Login or Register in order to submit comment