Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

mai zai hana ki yi amfani da damar nan naki wajen kin tusa naki soyayyar a ranshi?"
Zaro idanu waje tayi tana kallonta,
Sai Khairiyya ta jinjina mata kanta tace, "™warai kuwa, wa yace miki ba ki cika Macen da Yaya Mashkur zai so ki ba? Kar ma ki fara ™as™antar da kanki a kan wani namijin da kike tunanin ya fi ™arfinki a rayuwa."
Sai ta gyara zamanta sosai tana ™ara cewa, "namiji ba ya fin ™arfin kowacce Mace a duniya; komin muninta, ki yi tunani da kyau Madina, Yaya Mashkur da ke ya dace ba da wata Wiya Mace ba, kar ki fara kiyi wasa da wannan damar naki, domin ina ganin soyayyarki a cikin idanunsa, kema haka akwai soyayyarsa a tattare da ke."
Daburcewa Madinan tayi sabida jin zantukan nata, tayi saurin cewa, "wlh Ni ban taSa Waukansa a haka ba, Ni babu komai a raina..."
Katse ta tayi tace, "ai shiyasa nake faWa miki tunda ke ba ki sani ba, kina sonshi shima yana sonki, abun da Nabeela take hango wa ba ™arya bane, amma kar kiyi wasa da damar ki; kin cancanci ki samu kamar Yaya Mashkur don bai fi karfin ki ba, na tabbata wata rana zai sanar miki cewan yana sonki, kar ki taSa hana zuciyarki abun da take so domin kuskure ne a gare, bare kamar Yaya Mashkur yayi miki komai a rayuwa idan kika ™i shi kamar kin kasa mishi abu guda Waya ™wa™™wara da za ki saka mishi ne, ki yi tunani a kan maganata Ni ina ba ki shawara ne a matsayin ki na ™anwata wacce ba na fatan ki rasa kamar Yaya Mashkur, domin baza ki taSa samun kamar shi ba, kinji Madina don Allah ki manta komai ki ri™e Yaya a matsayin Masoyinki wanda shi kaWai ne a rayuwarki za ki iya ba shi wannan damar, idan ba ki sani ba yana sonki."
Sai ga Madina tana kuka sabida jin waWannan maganganun da bata taSa zato ba,
Hankalin Khairiyya ya tashi da sauri ta soma rarrashinta tana cewa, "wai don na faWa miki wannan maganar ne kike kuka Madina? Mene ne na kuka a nan?"
Madina ta kasa amsa mata illa ci gaba da kukan da take yi kanta a saman cinyoyinta, duk a rikice take jikinta har ya soma kerma tana tunanin kamar hakan ma bazai yiwu ba, taya ya ma zata amince da wannan maganar bayan ita baza ta ™ara yin aure a rasuwarta ba?
Wayan Khairiyya da ta soma riing ita ta zaburar da su duka,
Khairiyya ta Wauka tana duba wa sai ta ga still Mashkur ne ya kira, ta dube ta tace, "ga shi nan, Yaya Mashkur ne ya sake kira, kuma muryanki yake son ji, Madina don Allah ki kwantar da hankalinki ba na faWa miki wannan maganar bane don ki tayar da hankali ba, please ga shi ki Wauka."
Ta dan™a wayan a hannunta,
Da™yar Madina ta shanye sauran hawayen nata tana shashshe™a ta latsa wayan, sannan ta kara a kunne but ta kasa cewa komai,
Khairiyya kuma sai ta mi™e tabar Wakin gaba Waya,
Jin shiru daga wurin Mashkur sai ya tabbatar da cewan Madina ce, sabida yana jin numfashinta wanda yake jin har nashi bugun zuciyar ya soma sauya wa, don haka cikin sanyin muryasa mai fita a koyaushe ya kira sunanta,
Da™yar ta iya amsa wa sabida already halin da take ciki muryanta ta shige,

"Madina, wai nayi miki laifi ne da yanzu kike son ™in kula Ni? Ko kuma a yanzu ba ki da lokacina ne gaba Waya duk kin sauya min, kamar ba ke ba? Meke faruwa Please ki faWa min since ba kya Soye min komai, idan wani abu nayi miki zan ba ki ha™uri ina ta tambayar ki amma still har yanzu kin kasa bani amsa?"
A wannan lokacin ta kasa yin magana sai tayi shiru tana rufe idanunta wasu hawaye na zuban mata zuciyarta na tsananin bugawa, maganganun Khairiyya na sake dawo mata cikin kunne, wanda yasa gaba Waya ta kasa samun natsuwa ko na minti Waya,
Sai da ya sake kiran sunanta sannan ta amsa shi kamar zata yi kuka,
Shi kansa a yanzu ya soma fahimtar yanayin muryan nata, sai yayi saurin tambayarta hankalinsa a tashe sabida a tunaninsa akwai abun da ke damunta ne, nan da nan ya rikice kamar yanda ya saba idan ya ji ta a wata matsala,
Hannu ta sanya da sauri ta share hawayenta tana ™o™arin saita kanta, da™yar ta furta, "Yaya babu komai, babu abun da ke damuna."

"Kin tabbatar? Ban yarda ba Madina, faWa min me ke damunki?"
Bakinta ta ri™e sabida kukan da ke son kufce mata

"Madina Please ki yi magana mana, ina ji a raina kina cikin damuwa ki faWa min me aka yi miki? Ni ne fa Madina kin san ba na son Sacin ranki, duk abun da ke damunki ki sanar dani Please ko kin fi son na zo ne gobe?"
Saurin girgiza kanta tayi tare da cewa, "a'a kar ka zo, ina.. ina..."
Sai kuma tayi shiru sabida duk a rikice take bata san wanne irin karya zata yi masa ya gane cewan babu abun da ke damunta ba,
Wanda a halin yanzu sosai Mashkur ya shiga damuwa ya tayar da hankalinsa gaba Waya, sabida ya san cewa dole tana cikin damuwa sai; kiran sunanta yake yi yana ro™onta Allah da Annabi ta sanar mishi da abun da ke damunta?
Da™yar ta iya ™a™alo ™aryan da zata faWa mishi, cewan, "wani abu ne ya faWa mata a ido da ta je wanka."
Cike da tausayi gami da kulawa ya soma rarrashinta yana cewa, "ya fita abun?"
Ta Waga mishi kanta kamar yana kallonta, sai tace, "eh Aunty Khairiyya ta cire min."

"Ok to, bari in bar ki kar in takura miki ki huta, zan sake kira anjima sai mu ci gaba da maganar namu, Please Madina ki tanadi abun da za ki faWa min dalilin da yasa yanzu kike guduna, sabida na kula da hakan ba tun yanzu ba kamar kina guduna ne."
Sai ya Wan ja numfashi kaWan muryansa a yanzu har rawa take yi tsaban damuwar da yake ciki da kuma yanda yake jinta a ransa, cike da sanyin murya sosai a yanzu din yake furta, "don Allah idan wani laifi nayi miki ki sanar min domin in gyara, ba ki san yanda na Wauke ki bane Madina shiyasa, har yanzu akwai abun da na kasa sanar miki sabida ba na son in jagula miki lissafin ki, kullum neman hanyar farin cikin ki nake yi, ko sau Waya a rayuwa ba na son na ganki a cikin damuwa, wlh Madina zan iya miki komai a rayuwa in har don ki kasance cikin walwala da jin dad'i ne, ki sa a ranki Ni mai son ci gabanki ne."
Daga haka bai tsaya ya ji mai zata ce ba yayi mata sallama a kan zai kira zuwa anjima, ya kashe wayan,
Kukanta da take ri™e wa ta saki mai ™arfi, ta zamar da wayan a hannunta jikinta na kerma kamar an jona ta a lantarki, zuciyarta gaba Waya ta karye sabida zantukan sa, a yanzu tabbas ta soma fahimtar abun da Khairiyya take faWa mata, amma meyasa yake sonta?
Wannan tambayar ta ™a™are mata a zuciya wadda duk ta gama jagula mata lissafi, Mashkur ai ya wuce komai a gare ta, mai zai so a jikinta da zai sanya shi farin ciki? Tabbas tana jin wani abu daban a kansa wanda bata ji a kan kowanne namiji ba, amma kuma ita bata shirya aure yanzu ba, hasali ma baza tayi aure ba, ba ta son ta sake shiga wata mummunar ™addaran da zai tuna mata da rayuwarta na baya, amma kuma Mashkur ya wuce komai a wurinta, ta yarda shi mai ™aunarta ne, kuma zai iya yin komai domin ta, amma tana fargaba taya hakan zai kasance? Taya zasu iya kasancewa Mata da miji? Tana ganin girmanshi fiye da tunani, ya wuce ajinta da dukkan tunaninta, amma baza ta gaza yin mishi duk abun da ya nema a gare ta ba, meyasa ya fara? Meyasa ya fara sonta? Mene ne dalili?

Daga wannan lokacin sai Khairiyya ta ci gaba da fahimtar da ita muhimmancin Mashkur a wurin ta, idan ta same shi tabbas tayi dace, tun tana ™in amince wa da zantukan ta a kan cewa itama tana sonshi, tunda ita a ganinta babu yadda za a yi ta so wani Wa namiji, but a yanzu ta fara yarda, kuma ta zauna ta sanar mata abun da take ji a game dashi; da kuma shi abun da yake sanar mata,
Yayinda Khairiyya take ™ara warware mata duk wasu abubuwa ta kuma nuna mata yadda zata tafiyar dashi yanzu, domin ta nuna mata kar ta sake kallon duk wani abun da Nabeela zata faWa a kan Mashkur, ta share ta ta fita harkanta,
Wanda yasa ita Nabeela ta soma fahimtar kamar Khairiyya tana zuga Madina ne, hakan ya jawo musu faWa har maganar ta je wurin Mummy,
Sai dai Mummy ta ja musu kunne a kan, "kar su sake irin wannan, muddin ta sake jin su zata faWa ma Daddyn nasu."
Daga nan ta shirya su kuma ta yi wa Nabeela nasiha mai ratsa zuciya kan muhimmancin ta na Wiya Mace, "idan Allah yayi nufin Mashkur rabonta ne zata aure shi, idan kuma wani ne zaSin da Allah yayi mata komai zai zo mata da sauki, amma ta dena cusa kanta a kan dole sai namiji ya so ta in har ba shi ya furta mata hakan ba."
Daga nan dai basu sake yin faWan ba amma har yanzu Nabeela tana ™ullace da Madina, musamman yanzu da ta ga sun sake jonewa fiye da baya, har kuka take yi ta shiga Waki ta sha kukanta tunda har yanzu bai bata amsar da take son ji a gare sa ba, duk da ta faWa masa son da take mishi, tana ganin meyasa Mashkur zai wula™anta ta haka? Ya zaSi wata a kanta bayan duk yanda suke dashi, tana ganin kamar bai yi mata adalci bane, ta so ta ba zuciyarta hakuri amma ta kasa, baza ta iya ha™ura da Mashkur ba, idan ta ha™ura dashi waye zata aura? Ansar ya fi ™arfinta fiye da tunani, bata ga fuskar ma da zata haWa kanta dashi ba, Mashkur ne mai sau™in hali kuma shi ne ya koya mata sonshi tun tana ™arama, shi ya soma shiga jikinta amma yanzu ya ja da baya,
˜arshe har ™aransa takai wajen Hajiya Ummee don dai ta taimaka ta ro™i Mashkur ya so ta,
Ita kuma Hajiya Ummee sai ta bata ha™uri a kan cewa, "Mashkur ya daWe da faWa mata Madina yake so, idan har zai iya haWa su su biyu tana goyan bayan hakan, amma a halin yanzu Mashkur Madina yake so."
Wannan ne yasa hankalin Nabeela yayi mugun tashi, ta sha kuka sosai kamar ranta zai fita, tana jin har a lokacin bata ha™ura da Mashkur ba, duk yanda za a yi sai ta aure shi baza ta ha™ura ba, don haka ta yanke shawarar sanar da Daddy

While Mashkur kuwa a wannan lokacin ya yanke shawarar sanar da Madinan halin da yake ciki, tunda a yanzu ya ga kamar ya soma cin nasara a kanta kamar akwai wani abu a karkashin zuciyarta; wanda yake ganin kamar itama ta kamu da sonshi.
[3/5, 9:49 AM] OumŠahira: =ØÜ=ØÜ=ØÜ=ØÜ=ØÜ=ØÜ=ØÜ=ØÜ
    *RAYUWAR MADINA* =اÜ
=ØÜ=ØÜ=ØÜ=ØÜ=ØÜ=ØÜ=ØÜ=ØÜ


_Writing Story:_
*NAFISAT ISMA'IL*
           _(UMMUDAHIRA)_
*SARAUNIYAR TSOKANAR PERFECT>Øİİ*



*PERFECT WRITER'S ASSOCIATION* <Øß

```( WE AIN'T PERFECT, BUT WE'RE ALWAYS TRYING OUR BEST TO MOTIVATED AND ENTERTAIN OUR REDERS=تÜ)```

/https://www.facebook.com/Perfect-writers-association-100452275039839/

       *P.W.A
'ş*






            *SADAUKARWA*
_Na sadaukar da wannan littafin ga ´an uwana Mata waWanda suka fuskanci u™uban rayuwa a zamantakewar su na Aure, Allah yasa mu dace ya kawo mana ™arshen wahalar rayuwa._





*DATA SHARE*

Call, message or whatsap  07065334256

*MTN*
500MB 150
1gb 270
2gb. 500
3gb. 800
4gb. 1100
5gb 1400
6gb. 1700
Verlid for 30 days.



















______________ *EPISODE 50*
_____Al'amarin ciwon Alh. Badamasi yakai da har an yi masa aiki sabida jikin ya ™i dad'i, already ya taSa zuciyarsa wanda yayi dogon jinyar nan har sai da aka yi masa aiki a zuciyar, kuma duk wani harkokin sa yayi baya tunda already al™adarin arzikin sa ya karye, shiyasa komai nasa yake tayin baya tunda ba shi da lafiyar da zai je wurin Boka bare ya sake wani sabon aikin, kamar yanda Bokan yace ne komai nashi zai rika koma wa baya hakan ne, duk wani ™adarorin sa an siyar da wasu an nema mishi magani, don ma mutanen siyasansu sun taimaka mishi, wasu kuma abubuwan nashi iftila'i ya faWa masa,
Matarsa Lantana ita take jinyansa a asibitin, har kawo iyanzu ba a sallame su ba duk da jikin da sau™i, kuma yanzu haka ana shirye-shiryen sallaman su ne,
Likitoci sun rubuta mishi magungunan da zai rika sha sabida samun lafiyansa, sai dai fa ya rigada ya samu illa tunda idan har aka taSa zuciya mutum yana wahalar rayuwa, babu irin wahalar da Alh. Badamasi ba ya sha a kan ciwon nan nasa, kuma dole ya bi ™a'idojin da aka gindaya masa, wanda sun hana shi cin abubuwa da dama da wasu zirga-zirga na yau da kullum, kuma frequently zai ri™a zuwa asibiti ana duba shi har Allah ya kawo sau™in laluran,
Yayinda shi kuma yake burin a sallame shi ya koma wajen Boka don har yanzu bai saduda ba, musamman da ya ga komai ya soma ™are mishi ba shi da sukuni ko na mis™ala zarratan, yawan saka damuwa a ranshi na halin da yake ciki shi ke kawo tsaiko wajen lafiyarsa, Likitoci suna ta ba shi shawarwarin, "ya dena saka damuwa a ransa ko mene ne, yin hakan shine zai sa ya ci gaba da rayuwa har ya samu lafiya,"
Amma kuma abun da bazai yiwu bane don ba ya jin zai iya komawa gidan jiya, in har ya samu lafiya dole ne ya je wurin Boka, ko wani hanyar ne ya bincika mishi domin zama da arzikin shi.***

_____A lokacin da Mashkur ya sanar da Madina abun da ke cikin ransa bai taSa tunanin zai samu shiga ba, domin yana ganin kamar yana da ™alubale mai yawan gaske, sai dai ba hakan ba, ta ba shi mamaki fiye da tunanin shi, domin already ita dama Khairiyya ta fahimtar da ita soyayyar da yake mata, tana fargaban zuwan ranan nan, amma kuma da ya faWa mata ta kasa watsa mishi ™asa a ido, Mashkur ya wuce komai a wurin ta, ko ranta zata iya ba shi don shima yayi farin ciki, a yanzu itama tana bukatar faranta masa fiye da yanda yake faranta mata, mene ne zai sa baza ta amince dashi ba? Mene ne zai sa baza ta iya mishi abun da yake so ba? Ai kamar kanta ta taimaka don ta yarda da maganar Khairiyya da tace mata, "baza ta taSa samun kamar shi ba," ita kanta ta san cewa Mashkur na daban ne, a lokuta da dama tun kafin ta san meye duniyar ma, tana zama ta yi wa kanta tambayar meyasa Mashkur yake tausaya mata haka?  Meyasa ya zaSi taimaka mata bayan shi ba Wan uwanta bane? Bai santa ba sai a dalilin wannan iftila'in da ya afka mata. Ko dama ana samun masu imani fiye da masu halayen Yaya Yunus da Alh. Badamasi? Su sun ™untata mata amma shi ya share mata hawaye, idan da babu shi a rayuwarta da yanzu ta jima da mutuwa, domin ta san cewa wahala ne zai kashe ta, ya sadaukar da lokacin sa da ™arfin aljihun sa domin ya tallafa mata a rayuwa, to mai zai sa ta kasa faranta mishi? Shi ne wanda yakamata ta ™arisa rayuwarta dashi, tun a lokacin da Khairiyya ta ganar da ita, sai ya zamana soyayyarsa ya fito fili a zuciyarta wanda ta yarda cewan ta daWe da kamuwa da sonshi, ta kuma amince cewan in har yıÿÿÿ‚ ƒ „ … † ‡ ˆ ‰ Š ‹ Œ ‘ ’ “ ” • – — ˜ ™ š › œ Ÿ   ¡ ¢ £ ¤ ¥ ¦ § ¨ © ª « ¬ ­ ® ¯ ° ± ² ³ ´ µ ¶ · ¸ ¹ º » ¼ ½ ¾ ¿ À Á Â Ã Ä Å Æ Ç È É Ê Ë Ì Í Î Ï Ğ Ñ Ò Ó Ô Õ Ö × Ø Ù Ú Û Ü İ Ş ß à á â ã ä å æ ç è é ê ë ì í î ï ğ ñ ò ó ô õ ö ÷ ø ù ú û ü ı ş ÿ 
a bayyana mata yana sonta zata amsa mishi,
Wannan amsar kaWai ya faranta ran Mashkur ta saka shi a cikin farin ciki mara misaltuwa, shi kansa har wannan lokacin yana jin kamar bazai mallaki Madina ba, amma koda ta amince dashi sai ya samu natsuwar da ya kasa samu a baya,
Daga ranan sai suka fara soyayya mai tsafta da tsananin burge wa, duk da gefe Waya akwai kunya da girmama wa da Madinan take mishi, amma tana ™o™arin kawar da komai domin ta mori soyayyarta kamar yanda Khairiyya take koyar da ita,
Tabbas Khairiyya ta taka rawan gani wajen saita Madina a hanya, bare yanzu wayewarta dana baya ba iri Waya bane, yanzu ta sauya sosai ta soma fahimtar mene ne rayuwa, tana ganin babu ci gaba da ™untata wa kanta a sanadin wasu da suka cutar da ita a rayuwarta; ba shi ne hanyar da ya dace ba, a yanzu Allah yayi mata sauyi da mafi alkhairi, ko idan ta Waga kanta ta dubi gidan da take tana godiya ga Allah, tana zubar da hawaye mara misaltuwa, tana tunawa da ™auyen su da kuma wahalar da ta sha; ba don komai ba sai don ta ci gaba da gode wa Allah, Allah shi ne abun godiya, tana jin farin ciki a koyaushe, a sanadin mutum Waya kacal rayuwarta ta sauya, taya ya zata manta da Mashkur a rayuwarta? Meyasa baza ta so shi ba? Shi ne duniyarta yanzu, yasa Ta fita Zakka ta zama wata daban da mutanen da tayi rayuwa da su, hatta da su Umma idan sun ganta tana zame musu abun sha'awa da burge wa sabida canjin da ta samu, ko Yaya Haula wata rana takan ce mata, "Madina kinga yadda Allah ke lamarin sa ko? A shekarun baya kamar komai bazai wuce ba, amma yanzu kin yi zarran da sai gani sai hange, mutanen ™auye kullum maganar ki suke yi sabida ci gaban da kika samu, Allah yayi ma rayuwarki albarka. Allah yasa kin yi gaba kenan har abada."
Idan ta tuna kalaman Yayarta takan koka ta kuma tausaya mata; sabida ta san cewa ita tana shan wahala tunda a ™auye take rayuwa, ga shi a yanzu har ta ™ara haihuwa na uku kenan ta haifi Wa namiji mai sunan Baban Mijinta, har yanzu kuma Allah bai buWa wa Mijin ba bare a ce suna jin dad'i ne, sai dai za a iya cewa gwara Yaya Haula sau dubu da wasu tunda ita tana samun taimako daga Ummansu, sannan wasu lokutan in dai Madina zata je Hutu wurin Umma; tana haWa mata kayan saka wa har da nasu Khairiyya sai takaima Yaya Haulan, tunda a yanzu kayan da Madina zata saka yana yi wa Yaya Haula har ma yayi mata yawa, don a yanzu idan ka ga Madina sai ka ce ita ce babba ba Yaya Haula ba, irin ™iban da tayi da kuma girman jiki komai nata tubarakalla, idan ka ganta zaka yi tunanin tun asalinta ta taso cikin gata ne, sai wanda ya santa ne zai san wahalar da ta sha a baya, amma yanzu komai ya wuce kamar ba a yi ba, dama haka rayuwa take kowa da tashi ™addaran

Nabeela dai ta ga samu ta ga rashi, domin shigowar Madina rayuwar Mashkur; ita ta rasa nata farin cikin, tunda dai koda Daddy ya sake rokon Mashkur ya haWa su tare ya aura, yace, "bazai iya ba, babu soyayyarta a cikin ransa, idan ya haWa su zai iya ™in adalci, yanzu zuciyarsa kawai Madina take so, ita take gani tayi farin ciki."
A yadda Nabeela ta tayar da hankalinta tana ta kuka har da rashin lafiya, daddy ya lallaSa Ansar ko zai aure ta; amma furr Ansar ya ™i, dama shi ba ta ido ne dashi ba, ™arshe ma da suka matsa mishi sai ya dena zuwa gaba Waya, sai dai in ya samu time ya kira su su gaisa,
Nabeela dai har tayi ™o™arin barin gidan zata koma wurin dangin iyayenta, sai da™yar su Mummy suka rarrashe ta ta zauna, amma ta nuna musu cewa, "a yanzu ba ta son zama a nan, tana son tayi nesa don ta manta da Yaya Mashkur a zuciyarta, su bata dama ta koma can dangin iyayenta ko daga baya in an yi auren sai ta dawo, amma idan yanzu tana zaune baza ta iya sukuni ba."
Gaskiya sun tausaya mata, kuma sun amince mata ta koma wurin dangin Mamanta tunda ba a nan suke ba, dama already sun gama school Win su shiyasa ta tafi,
Amma duk da haka sun ci gaba da tausan Mashkur ko zai amince daga baya sai a yi auren, amma har yanzu dai bai ce musu komai ba

Yanzu haka Madina sun shiga JIS 2, wanda a halin yanzu an tsayar da ranan auren su da Mashkur, zuwa nan da karshen shekarar bayan ta yaye Khalifa, tunda har yanzu bai isa yaye ba

A wannan lokacin halin da Yaya Yunus ya shiga dole a tausaya mishi, don ya sha wahala tun bayan tafiyan Madina da bai san inda aka kaita ba, yayi jelan zuwa gidan Umma har ya gaji, ya basu hakuri har da kukansa, amma sam umma ta ™i faWa masa inda Madina take, tun yana bata haushi har ya soma bata tausayi ta sauko daga dokin zuciyar da tahau, ta san Allah mai yafiya ne bare su ´an Adam, ta sanar mishi cewan, "ta yafe masa, amma bazai taSa ganin Madina ba bare Wansa, don haka ya cire rai da su don a yanzu haka basu garin ma."
Duk magiyan da yayi mata ta ™i faWa mishi haka nan ya ha™ura ya koma zuwa ™auyen su, ™arshe ma ya tare a gidansa da ya gina a ™auyen, a ciki yake kwana yana zuwa yaba iyayensa ha™uri, suma tun ba sa kula sa amma ganin yanda ya saduda ya basu ha™uri da irin kuskuren da yayi, shiyasa suka soma tausaya mishi har kowa ke kula shi,
Amma baban Sasa ya Wauki tsawon lokaci kafin ya sauko daga fushi dashi, haka nan suka yafe mishi amma sun ™i amince wa da batun da ya zo dashi, na son su ™ara ba shi damar auren Madina a karo na biyu, yayi musu alkawari zai ri™e ta amana bazai taSa musguna mata ba,
Baban Sasa yace, "ai ka makaro Yunusa, domin yanzu bamu da hurumin da zamu aura maka Madina, mu kanmu mun rigada mun mayar da ragamar rasuwarta wurin Mahaifiyarta, sai wanda suka zaSa mata sannan zamu amince, idan kana sonta wurin ta zaka je ka nemi amincewar ta."
Yana kuka da magiya yake faWa musu abun da Umma tace mishi, "don Allah su je su roka mishi ita ko zata faWa inda takai Madina."
Dayake Baffa akwai tausayi, shi da kansa ya je har wurin Umman ya kuma ro™e ta, amma sam Umma ta ™i faWa, tace, "wlh Madina baza ta taSa koma wa gidan Yunusa ba, idan zai yi hakuri ya ha™ura, amma baza ta taSa faWan inda take ba."

A lokacin ko Yaya Haula bata san inda aka kai Madinan ba, domin har wurinta Yaya Yunus ya je ya ro™e ta, amma ta rantse mishi, "itama bata sani ba."
Domin a lokacin da ta san inda take wlh zata faWa mishi sabida tausayin da ya bata, domin duk mai imani sai ya ji tausayin shi,
Haka dai rayuwa ta ci gaba; wanda daga baya sun san inda Madinan take tunda ta je ™auyen sau Waya a watannin baya; lokacin da Yaya Haula ta haihu, shine dalilin da yasa har ´an ™auyen suka ganta; kuma suka ga sauyin da ta samu,
A ranan Yaya Yunus kamar an saka shi a aljanna da ya ganta, har gabanta ya je ya du™a yana ro™onta da hawaye a kan, "ta yafe mishi ta sake ba shi dama,"
Ita kanta Madina kuka take yi a wannan lokacin, sai dai kuma aikin gama ya gama tunda already ta ba Mashkur damar kasancewa da ita, duk da bata jin zata sake yarda da Yaya Yunus bare har ta koma gidansa, amma ta yafe mishi don a lokacin raunin da take dashi yasa ta ji tausayin shi, to mene ne zai sa ta ci gaba da ri™on sa bayan Allah ya musanya mata da wanda ya fi shi?
Ta nuna masa ta yafe mishi amma baza ta taSa auren shi ba, but ya ™i ™yale ta wanda yasa dalilin shi ne ta baro garin kwananta Waya, kuma sai ya biyo ta gidan Umma tunda a can ta sauka,
Hakan ne yasa ta tattara ta koma Kaduna, kuma tun daga wannan lokacin bata sake zuwa ™auyen ba,
Shi kuma bai samu damar shiga

Please Login or Register in order to submit comment