Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

"in biyo sa."
A haka na dinga bin sa kamar wata muna-fuka don ko ganin hanya ba na yi sabida yadda na cukwikwiye jikina da hijabi har fuskata,
Ina biye dashi a baya har muka isa cikin office Win sa,
Duk maganar da nake jin suna yi da wasu suna gaisa wa amma na gagara buWe fuska,
Sai da muka shiga ya nuna min wuri yace, "in zauna yana zuwa."
Daga nan ya fice yabar Ni a cikin office Win sa kusan mintina sha biyar bai shigo ba, tun ina War-War a tsorace sakamakon abun da ya faru a motan, har dai na soma dawowa dai-dai hawayen da ke zuban min tuni sun Wauke, ina zaune a kan kujerar na Waura kaina a saman cinyoyina nayi shiru ina tunani ina jiran shigowansa,
Can sai ga shi ya shigo tare da wata nurse ya kira suna na,
Šago kai nayi ina kallonsu, sai dai ban sake bari mun haWa ido dashi ba don ba ™aramin kwarjini yake min ba, ga tarin tsoron sa da ke raina, gabana sai yayi ta faWuwa, ba na jin zan iya sakin jiki dashi duk da irin abubuwan da Umma take faWa min a kansa,
Nurse din ya nuna min yace, "in bi bayanta akwai gwaje-gwajen da zata yi min."
Ban yi musu ba haka na bi bayanta muka fita a office Win

Shi kuma ya zauna a nan ya soma duba patients waWanda suke bin layi zai gansu

Mun jima kusan minti talatin da tafiyan mu, sannan Nurse Win ta dawo dani ita ta tafi,
Ya dube Ni yace, "in zauna a kan kujera in jira ya gama duba marasa lafiya."
Kujeran da ya nuna min waWanda suke can gefe na hutawa, a can na zauna na ™ara ™udundune kaina a wurin nayi shiru kamar babu Ni, sai numfarfashi da nake sauke wa wanda a yanzu ya zame min jiki, duk wanda ya kalle Ni ya san ba na lafiya bane, sabida yadda nake sauke numfashin a jajjere

Wanda shi kuma yana aikin ne amma hankalin sa rabi yana a kaina, shi kansa yana mamakin irin yadda ya kasa Wauke hankalin sa a kaina, meyasa yake jin ya damu dani da yawa haka? Meyasa komai nawa burge sa yake yi? Shi mutum ne da ba kowacce Mace take burge sa ba, abun da yasa har yanzu ya kasa fiddo Mace yayi aure, sabida babu tsarin ma zancen a ransa, amma kuma haWuwar shi da Ni yana son sauya mishi al™ibla, zuciyarsa tana hautsinewa ta kasa natsuwa wuri Waya da tunanin ta, yana son sanin mene ne dalilin da yasa Ni na fita daban a zuciyarsa?  Yana son sanin wannan amsoshin. Tabbas kuwa.
[2/26, 9:27 PM] OumŠahira: =ØÜ=ØÜ=ØÜ=ØÜ=ØÜ=ØÜ=ØÜ=ØÜ
   *RAYUWAR MADINA* =اÜ
=ØÜ=ØÜ=ØÜ=ØÜ=ØÜ=ØÜ=ØÜ=ØÜ


_Writing Story:_
*NAFISAT ISMA'IL*
     _(UMMUDAHIRA)_
*SARAUNIYAR TSOKANAR PERFECT>Øİİ*



*PERFECT WRITER'S ASSOCIATION* <Øß

```( WE AIN'T PERFECT, BUT WE'RE ALWAYS TRYING OUR BEST TO MOTIVATED AND ENTERTAIN OUR REDERS=تÜ)```

/https://www.facebook.com/Perfect-writers-association-100452275039839/

          *P.W.A
'ş*





      *SADAUKARWA*
_Na sadaukar da wannan littafin ga ´an uwana Mata waWanda suka fuskanci u™uban rayuwa a zamantakewar su na Aure, Allah yasa mu dace ya kawo mana ™arshen wahalar rayuwa._







*DATA SHARE*

Call, message or whatsap 07065334256

*MTN*
500MB 150
1gb 270
2gb. 500
3gb. 800
4gb. 1100
5gb 1400
6gb. 1700
Verlid for 30 days.
















______________ *EPISODE 35*
_____Koda aka yi min duk wasu gwaje-gwaje sai a washe gari sannan Mashkur ya kawo result Win gida, kuma yayi musu bayanin duk abubuwan da yake damuna kamar yanda dai aka yi musu bayani a wancan asibitin, ga kuma magungunan duk da ya bayar waWanda za a ci gaba da bani har Allah yasa a dace a nan gaba, sabida dama condition Win da nake ciki ne ya haifar min da irin wannan ciwon, wanda yanayin hauhawan jinina yasa zuciyata take barazanar kamuwa da ciwo, amma a yanzu lafiyar babyna sumul ne, in har zan ci gaba da kwantar da hankalina tabbas za a samu ci gaba sosai a kan rashin lafiyar nawa,
Don haka yayi musu bayani sosai ya kuma ce, "su ci gaba da nusar dani don kwantar min da hankali har Allah yasa in sauka lafiya, sabida ba wai matsalar na yanzu bane, matsalar a nan gaba take musamman idan na haihu abun zai iya yin muni gaskiya in har ban kwantar da hankali na haihu lafiya ba."

A lokacin da yake maganar duk ina zaune a wurin ina sauraron su, Ni dai ban ce komai ba amma kaina yana a ™asa na saka hannayena a cikin hijabina ina mai shafa Wan cikina da ya ™ara girma, idanuna a lumshe suke amma ina sauraron duk abun da suke cewa,
Yayinda Hajiya Ummee a lokacin kiran suna na tayi tana cewa, "kin ji ko Madina? Don haka ki kwantar da hankalinki ko don samun lafiyanki, idan Allah ya sauke ki lafiya shi muke fata a koyaushe, wannan damuwar da duk abun da ya faru da ke a baya; ki Wauka ™addaranki ne da Allah ya Waura miki domin gwada imanin ki, idan kika yi hakuri komai zai wuce, sanya damuwa da tuna abun da ya faru baya yanzu duk ba naki bane, ke yarinya ce ™arama, bai kamata a ce tun yanzu kina cutar da kanki a kan damuwa da abun da ya faru da ke baya ba, kina dai jin yadda ake faWan halin da kike ciki zai iya shafan abun da ke cikin ki, sannan kema za ki iya kamuwa da ciwon zuciya sabida yadda jininki yayi mugun hawa, to bare ciki ne da ke da zaran kin haihu sai ki ga an samu matsala babba, daga nan kuma ciwon zai yi muni idan jinin ya fi haka hawa, shikenan kuma kin rasa lafiyarki, don haka shawaran da zan ba ki, kar ki cutar da kanki sabida wasu mutane can wadanda basu da amfani a rayuwarki, ki yi kokarin gina sabuwar rayuwa a yanzu ki manta da komai da ya faru a baya, mu nan zamu tsaya miki da ikon Allah sai kin yi alfahari da kanki, ba a Webe tsammani da rahamar Allah, wata rana za ki ga tamkar komai bai faru ba kinji ko Madina?"

Kaina na Waga mata ina mai share hawayena da a yanzu suke zuba tamkar an buWe famfo

"Kema Asiya ki ri™a zaunar da ita kina gaya mata gaskiya; ta Wauki wannan tamkar ™addaranta ne ta cire damuwa a ranta ko domin lafiyarta da lafiyar abun da ke cikin ta."

Umma tace, "insha Allahu Hajiya, amma ina faWa mata hakan a koyaushe, wlh Hajiya ban san da bakin da zan yi muku godiya ba a kan hidimar da kuke mana, Allah Ubangiji ya saka muku da mafificin sa, kun taimaki rayuwarmu nima Allah ya bani ikon saka muku."

Murmushi Hajiya tayi tace, "ba komai Asiya, ki dena mana godiyar nan kin ji ko? Madina tamkar Jikata ce, abun da zan yi wa su Khairiyya haka itama zan yi mata, shima Farouk ta Wauke shi kamar Yayanta ne; in har yana raye insha Allahu baza ta ™ara kukan maraichi ba, Farouk yana da zuciyar tausayi na tabbata zai taimaka a dukkan halin da ta shiga, don haka fatan mu dai Allah ya nuna mana aron kwana ko domin mu ga ta sauka lafiya rayuwarta ta inganta; domin ba ™aramin tausaya mata nake yi ba wlh."

Ni kaina na yarda cewan mutanen nan suna da zuciyar imani da taimakon na ™asa da su, a zuciyata sai na ji ina son in soma Waukar Mashkur a matsayin Yayana wanda muka fito ciki Waya dashi, domin a irin kulawar da yake bani a Wan wannan kwanakin gaba Waya sai na kasa gane wanne matsayi zan ba shi, sai dai irin yanayin rayuwar da nayi sam na kasa sakin jikina dashi, domin gani nake yi kamar kowanne namiji zai iya cutar dani kamar yanda Alh. Badamasi da Yaya Yunus suka yi min, gani nake yi Maza basu da imani wanda gaba Waya sun dasa min tsoron su a raina,
Duk iya ™o™arin sa na faranta min amma har yanzu a War-War nake dashi, na kasa saba wa bare in iya sakin jikina dashi,
Kuma koyaushe muna tare don duk bayan kwana biyu yana Wauka na mu je asibiti ana min gwaje-gwaje kala-kala, wani lokacin ma har ™arin ruwa ake min tunda a yanzu koyaushe jikina a cikin zafi yake, kuma sau tari kaina yana yawan ciwo ga yawan amai yanzu da yake damuna,
Shiyasa duk bayan kwana biyu zai Wauke Ni a je a yi min test,
A yanzu dai na soma rage jin tsoron sa fiye da baya, don yanzu na fara yarda da maganar Umma da kullum bata da magana sai yabonsa da cewan, "in dena jin tsoron sa in Wauke sa matsayin Yaya, Mashkur yana da hali mai kyau bai da damuwa ko kaWan."
Shiyasa a yanzu fargaba na ya soma raguwa a kansa tunda yau da gobe da kuma yadda yake jana a jikinsa koda ba na kula sa, shi ne dalilin da yasa na fara sakin jikina kaWan dashi

Sai dai shi a nasa fannin ya soma fahimtar ya kamu da soyayyata ne, duk da bai taSa yin soyayya ba, amma yanayin yanda a koyaushe bai da tunani sai nawa da kuma son kasancewa tare dani; ya fahimci akwai abun da ke damun sa, wanda da ya tsaya yayi nazari sai ya ji a ransa tabbas yana bukatana a cikin rayuwarsa, komai nawa yana burge sa yana jina matu™a a ransa, sai dai bai san yanda zai yi ya sanar min ba, duba da yanda nake rayuwa dashi a War-War; ga kuma halin da nake ciki wanda rayuwata na baya ya mayar dani, yana ganin duk ranan da ya sanar min tabbas akwai matsala, shiyasa ya sanya a ransa zai yi kokarin shiga jikina ya kyautata min da iyawan sa har in saki jiki sosai dashi, zai dasa min soyayyarsa a raina wanda duk sanda ya faWa ıÿÿÿ‚ƒ„…†‡ˆ‰Š‹Œ‘’“”•–—˜™š›œŸ ¡¢£¤¥¦§¨©ª«¬­®¯°±²³´µ¶·¸¹º»¼½¾¿ÀÁÂÃÄÅÆÇÈÉÊËÌÍÎÏĞÑÒÓÔÕÖ×ØÙÚÛÜİŞßàáâãäåæçèéêëìíîïğñòóôõö÷øùúûüışÿ min irin ™aunar da yake min bazan bijire masa ba, zai bi Ni a hankali har in saki raina in soma manta rayuwata na baya; batare da ya takura min ba, amma yayi al™awarin sai ya zamanto shi ne farin cikina a nan gaba; a cikin sabuwar rayuwata da yake fatan ya kasance dani

Yau ma dayake zamu je asibitin tare, shiyasa tunda muka je gidan sai ya Wauke Ni muka wuce asibiti,
Bayan mun je yake ce min, "yau za a yi min scanning domin ganin halin da babyn yake ciki."
Ni dai kawai kaina na sauke ™asa kamar yadda na saba ban iya ce mishi komai ba, dukka hannayena suna hijabi kamar yadda ya soma zame min jiki hannuna na saman cikin ina shafa wa a hankali; ina bin tudun cikin da kallo, har mamakin girmansa nake yi yanzu, don ba ™aramin ™ara girma yayi ba, gaba Waya ya sauya Ni nayi wani irin girma sai kumatu da ya sakar min suSu-suSu, a kallon farko idan kayi min sai kayi tunanin wata babbar mace ne sabida yadda ya buWa Ni ya sauya min halitta a ™an™anin lokaci, wanda ya sanni ada bazai yi tunanin Ni ce ba, gaba Waya jikina yayi mugun kumbura musamman ™afafuna wanda da™yar nake saka takalma, sai hancina da laSSana da suka tasa duk na sauya kamar an hura balo-balo, su kansu su Umma mamakin girman cikin nawa suke yi a yanzu, don koyaushe sai mun fita da Umma ko da su Hassana mun zaga arean mu sabida kumburin da ke tattare dani,
Mashkur da kansa yace, "a ri™a fita dani ina zagaye sabida hakan zai taimaka min."
Tunda yayi maganar sai hankalina kacokan ya koma kan cikin nawa na faWa tunani kamar yadda ya zame min jiki a yanzu, ina tunanin abun da zan haifa da kuma yadda zan kula dashi har na ba shi farin ciki, a kullum a raina sai in ji kamar mafarki ne idan na bude idanuna ba gaske ne ba; ba gaske ne zan ga cikin da ke jikina ba,
Take na lumshe idanuna zuciyata tana min sanyi a duk sanda nake irin wannan tunanin, sau tari ina jin farin ciki ne a duk lokacin da irin waWannan tunanukan suka bijiro min, har nakan manta da komai na rayuwata da ya shafe Ni sabida tunanin cikin jikina, a yanzu shi ne rayuwata, shi ne tunanina da komai nawa, domin rayuwata ta ta'alla™a ne a kan wannan cikin

Mashkur da ke faman kallona ganin yanda na rufe ido na Wan Waga kaina sama kamar ba na cikin office Win, don magana yake min amma na tafi wani tunanin da ya rigada ya soma fahimtar hakan in har yana tare dani, sau tari yana ganin ina yin hakan a kowanne lokaci in yi shiru ina shafa cikin nawa kaina a sama ko na rufe idona,
Murmushi ne ya suSuce masa domin komai idan nayi ba ™aramin kyawu yake min ba, a yanda gaba Waya na sauya a idanunsa ™ara mishi kyau nayi ainun, sabida irin girman da nayi komai nawa ya zama na Mace cikakkiya, tamkar ba Ni ba, tamkar ba yarinyar da lokutan baya ya taSa bata kula wa cikin wani yanayi mara kyan gani ba, ´ar ™an™anuwa da ita, amma yau ita ce a gabansa ta zama haka ta zama cikakkiyar Mace, idan yana tare dani ji yake yi tamkar ya dauwama yana kallona ba ya ™yafta idanu, don haka a yanzun ma sai ya shagaltu da kallon nawa ya gaza cewa komai sai murmushi da yake yi, yana aiyna ranan da zai samu cikan burinsa na mallakana a matsayin Matarsa, dama a ce Ni a yanzu mallakinsa ne kuma cikin jikina nasa ne fa? Wannan tunanin yakan yawan zuwan masa a ransa lokuta da dama

Šago kaina nayi ina mai buWe idanun nawa tare da sauke wa a kansa, take suka shige cikin nasa sabida irin kallon da yake min ko motsi ba ya yi, ba ™aramin faWar min da gaba yake yi ba; muddin na kama sa yana min irin wannan kallon da har yanzu na gaza fahimtar sa, wanda tun ina jin tsoro da fargaba yanzu har na soma saba wa da hakan, sabida a iya zaman nan da muka yi dashi na Wan satikan nan biyu na soma fahimtar waye shi, wanda tsantsan kirkinsa da irin damuwar da yake dani shiyasa na soma sakin jiki dashi,
Sai dai tuni na du™ar da kaina ™asa sabida kunya da kuma tsoron da yake tattare dani a koyaushe,
Kasa Wago wa nayi wanda yasa shi yace, "ina ta magana amma kin rufe ido kin yi shiru bakya jina, i know kina nan kina wannan tunanin naki ko Madina?"
Shiru nayi kaina a ™asa na kasa cewa komai, sabida shi kansa ya san bazan ce komai Win ba tunda duk maganar da zai yi min sai dai in Waga masa kai ko in girgiza masa kan alamun a'a, bazan iya magana ba tunda na ™ara zama shiru-shiru sosai fiye da da, bare dama tun farko ina da rashin sabo da mutane komai nawa ina yin sa ne a War-War kamar za a yanka Ni

Šan gyaran murya yayi before ya sake cewa, "yau ina son a yi scanning Win cikin ki sabida mu san me za ki haifa, na san za ki yi farin ciki idan kika ga abun da za ki haifa ko ™anwata?"

Shiru na sake mishi sabida ban fahimci mai yake nufi ba,
Sai da ya sake kiran sunana sannan na Wago a hankali na dube sa, kuma na mayar da kan da sauri sabida haWa idon da muka yi,
Shi kuwa murmushi yayi yace, "ina zuwa bari in je in dawo, ki jira Ni Please zan aiko Nurse zata zo ta tafi da ke kinji ko?"

Kai na gyaWa masa batare da na Wago kaina ba,
Sai da na ji yabar cikin office Win sannan na sauke ajiyar zuciya ina mai jan numfashi a hankali, sai na mayar da kaina saman Kujeran da nake zaune na Wage kaina nayi shiru a haka ina faman tunani,
Tun ina jin hayaniyan mutane da ke zirga-zirga a asibitin kaWan-kaWan, sai kuma barci ya soma fizga na sabida daWi da ™amshin da ke cikin office Win, take kuwa na soma gyangyaWi a hankali

BuWo ™ofan yayi ya shigo bakinsa Wauke da sallama yana mai bin cikin office Win da kallo, a tunaninsa zai ga Wan uwan nasa ne a zaune; but saSanin hakan sai yayi arba da kyakykyawar fuskata wacce take a Wan kumbure sakamakon hakan idanuna sun Wan shige ciki sun rage girma, har yanzu ina nan da hasken nan nawa tar wanda cikin jikina ya ™ara min sosai da sosai, but ko kallo Waya kayi min zaka san Ni jinin Fulani ne tunda ga kama nan a fuska zaryan, duk da sauyin halittar da na samu a yanzu sabida ciki,
Kasancewar barcin da ya Wan tafi dani shiyasa hannayena suka sauka a saman cinyoyina; wanda ya bada damar bayyanar cikin nawa ainun a gaba kamar wacce zata haihu yau ko gobe,
Tsayuwar da yake yi a wurin a Wan ™an™anin lokacin da bai gaza minti Waya ba ya gama ™are min kallo, wanda tuni ya gama fahimtar yanayin nawa sabida kasancewar sa ™wararre wajen fannin fahimtar mutum,
Dalilin da yasa ya taSe Wan ™aramin bakinsa kenan; wanda laSSansa suka Wan yi ba™i irin mai smoker,
˜ofan ya tura yana shigowa cikin office Win sosai cikin takunsa na ™asaita; da jijji da kai gami da nuna ™uruciyarsa.
Yayinda takalmin da ya saka ™irar itali babban Cumbas Win ke bada sautin ™ara ™was-™was ™was,
A hankali ya tako ya tsaya a dai-dai setting gabana; wanda ban san da zuwan nasa ba duk da sama-sama kamar ina jin taku, wanda yasa har ™ara gyara kwanciyana nake yi kamar zan tashi kuma hakan bai faru ba, illa ma hannuna Waya da na yarSar a ™asa na sake Singire wa har ina Wan buWe baki,
Fuskata yake bi da kallo wanda a yanzu ne yake kallona sosai, Wan mirza baki yayi yana cija laSSansa tare da jan iska kamar mai shan yaji, ™ulu-™ulun idanunsa waWanda suke a shanye masu nuna duniyancin sa; a buWe suke a kaina yana ™are wa halitta ta kallo tako'ina, hannunsa Waya a gefen wuyansa yana Wan murzawa a hankali cikin yanayin shau™i da zallan fitinan sa,
Har wani juya kai yake yi yana mirza ™eyansa kamar zai cinye Ni don kallo, sai da ya nishaWu don kansa sannan ya samu wuri a kujeran da ke facing Wina ya zauna, ™afa Waya kan Waya sannan ya buga fito mai ™ara,
Wanda a nan take na farka ina buWe idona a kansa, fahimtar akwai mutum a gabana ne na ™ara ware idanun sosai wanda tarwai fuskarsa ne tayi min arba, a tunanina a kuma kallon farko nayi zaton Dr. Mashkur ne, sai dai kuma bambancin da na gani mai yawa tsakanin wannan dashi; take sai na ji wani irin mummunar faWuwar gaba ta riske Ni, na gaza Wauke idanuna da na ware a kansa ina mai mishi kallon tsoro, wanda muka koma kallon-kallo dani dashi a lokaci Waya kamar an dasa Ni.
[2/27, 6:04 PM] OumŠahira: =ØÜ=ØÜ=ØÜ=ØÜ=ØÜ=ØÜ=ØÜ=ØÜ
   *RAYUWAR MADINA* =اÜ
=ØÜ=ØÜ=ØÜ=ØÜ=ØÜ=ØÜ=ØÜ=ØÜ


_Writing Story:_
*NAFISAT ISMA'IL*
     _(UMMUDAHIRA)_
*SARAUNIYAR TSOKANAR PERFECT>Øİİ*



*PERFECT WRITER'S ASSOCIATION* <Øß

```( WE AIN'T PERFECT, BUT WE'RE ALWAYS TRYING OUR BEST TO MOTIVATED AND ENTERTAIN OUR REDERS=تÜ)```

/https://www.facebook.com/Perfect-writers-association-100452275039839/

          *P.W.A
'ş*





     *SADAUKARWA*
_Na sadaukar da wannan littafin ga ´an uwana Mata waWanda suka fuskanci u™uban rayuwa a zamantakewar su na Aure, Allah yasa mu dace ya kawo mana ™arshen wahalar rayuwa._





*DATA SHARE*

Call, message or whatsap 07065334256

*MTN*
500MB 150
1gb 270
2gb. 500
3gb. 800
4gb. 1100
5gb 1400
6gb. 1700
Verlid for 30 days.


















______________ *EPISODE 36*
_____Mamaki da tsoro ne ya kusa kashe Ni sabida ganin mutumin yanda yake bi na da ido kamar ya samu tv babu ko kyafta wa, wanda yasa gaba Waya tsorona ya ™ara fitowa fili, bugun zuciyata ta sauya ina jin kamar in saki fitsari a wando, don waWannan idanun nasa ba ™aramin tayar min da hankali suka yi ba suka sa Ni a yanayin Wimuwa, musamman yadda na ga ya zauna a gabana ya tsatstsare Ni da su kamar wacce nayi masa ™arya ko kunyan kallon nawa ba ya ji,
Saurin janye idanun nawa nayi na yun™ura da™yar na mi™e da hanzari, tsoro bai bar Ni na juya ba illa nufan bakin ™ofa da nayi zan fice,
Shi kuma ko gezau bai yi ba bare ya Wauke idon a kaina, sai ma sake sabon kallona da yayi daga sama har ™asa baki a taSe kamar wanda ya ga kashi

Har nakai bakin ™ofan zan fice, sai ga Mashkur ya turo ™ofan ya shigo yana ™o™arin cire hand gloves din hannunsa,
Da sauri yace, "Madina, ina za ki je kuma?"
Kallonsa nayi sai kuma na kalli inda wancan yake a zaune cike da tsoron da ya bayyana a kan fuskata,
Wanda shima Mashkur ganin inda nake kallo sai ya bi idanunsa wurin,
"Ansar." Ya furta da tsananin mamakin ganinsa; inda fuskarsa ke nuna farin cikin sa nan take, ya nufi inda yake cike da excited,
Rungume juna suka yi suna clapping hannunsu, "I was surprised to see you here, I didn't expect you to come today. i thought zaka zauna har sai kayi kwana biyu a Kaduna?"
KafaWa ya Wage yana mai taSe bakinsa da faWin, "no I can't, I want to stay here because I miss you, I can't wait until I spend two days there, that's why I came here."
Šan buga kafaWansa Mashkur yayi yana mai murmushin farin ciki, tare da jan hancinsa yace, "ok sit."
Ya nuna masa wurin zaman yana mai nufan nashi sit Win shima zai zauna,
Sai lokacin ya kula dani wadda ina tsaye a bakin ™ofan kamar an toge Ni, sai dai kaina a ™asa ina sauraron su batare da na fahimci inda suka dosa a maganar ba,
Suna na ya kira dalilin da yasa na Wago kai kenan muka haWa ido da dukkanin su, take nayi saurin janye nawa idanun sabida na kasa jure ganin yanda suka zubo min ido kamar zasu cinye Ni, wanda nan take na ™ara dun™ule hannayena gagam ina jin zuciyata na buga wa,
Mashkur yace, "zo ki zauna mana Madina, taho ki zauna a nan."
Yayi maganar yana nuna min inda na tashi tun farko,
Sai dai kasancewar ban Wago kai na dube sa ba shi yasa ban gane inda yake nuna min ba, amma nayi ™o™arin daurewa a hankali cikin War-War na soma cira ™afafuna zan koma in zauna, sai dai kujerun da ke can gefe na hutawan sa wurin na nufa don bazan iya koma wa inda suke ba sabida tsoro,
Shima ganin hakan sai bai yi min magana ba, yana duban Ansar yace, "ina zuwa bari in yi call."
Telephone Win sa ya dauka ya danna sannan ya kara a kunne, daga bisani bayan an yi answering sai yace, "ki zo yanzu office ina jiranki."
Daga haka sai ya ajiye wayar yana mai kallon Ansar wanda ya Waura ™afa Waya kan Waya yana faman danna wayansa,
Kiran sunanshi yayi, sai ya Wago kansa yana kallonsa tare da Wan ware masa ido,
"Ansar, something I see around you?"
"What Yaya?" Ya furta yana ™ara zuba masa ido,
"A kan maganar mu na kwanakin baya, alamu yana nuna har yanzu baka dena ba ko?"
Cikin yanayin Hausarsa da ke nuna alamun bai zauna masa ba yake cewa, "common Yaya, wannan maganar mun wuce ta, i swear nayi maka alkawari ai ka san halina."
Hannu Mashkur Win ya sa a haSansa yace, "uhmm hmm are you sure? Na san fa halin ka?"
Fuska ya kwaSe yana cewa, "yeah I'm sure."
Sai ya Wan numfasa yana cewa, "Ok na yarda da kai, amma kar ka bari..."
Bai ™arisa maganar ba kuma yayi shiru sabida nocking Win da ake yi,
Sai ya bada umarnin shigowa

Wata Nurse ne ta shigo cikin office Win, cikin girmamawa tayi masa sannu, before ta mayar da kallonta ga Ansar shima ta gaishe shi

Bai ce mata komai ba amma idanunsa na kanta kamar zai cinye ta,
Irin kallon da yake mata ne yasa tayi saurin Wauke kanta tana mai duban Mashkur da ke mata bayanin, "ta dauki Madina su je a yi mata scanning na cikin."
"Ok Doctor." Ta amsa shi tana mai nufan inda nake a zaune kaina a ™asa kamar ba na cikin office Win,
Suna na ta kira tana cewa, "Madina tashi mu je."
Dama kamar a ™aya nake, sabida gaba Waya zaman da nake yi babu wani alamun natsuwa a tattare dani, har wani irin gumin wahala na haWa duk na gama takura jikina sai rawa yake yi, haka kawai nake jin gabana na mugun faWuwa kamar ana kallona,
Shiyasa tunda tace in mi™e, nayi saurin tashi da sauri har ina ™o™arin faWi,
Sai da tayi

Please Login or Register in order to submit comment