Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

sa bayan ta cire riganta gaba Waya,
Take ta afka kansa tana yin wani irin murmushin farin cikin samun nasaranta a yau, shiyasa a nan take ta soma aika masa da zafafan sa™onni masu rikita mutane tuni sun haukace wa juna,
Ansar bai taSa irin haka da Shamsuna ba, bai san cewa ita ma™ura bace sai a wannan bed Win da take ™o™arin jagula mishi lissafi, shi mutum ne da duk halin da ya shiga na sha'awa yana iya control Win kansa, domin da zaran ya gama wasa da Mace zai dawo hayyacinsa ko bai shige ta ba, amma yau sai ya ga abun ya wuce yanda yake ji don mugun sha'awarta yake ji kamar ana ™ara mishi, sabida tun farko juice Win da suka sha a wurin sai da ta zuba mishi maganin ™arfin sha'awa, kuma ya sha wanda a yanzu ya soma mishi aiki fiye da ™a'ida,
Abun fa sai wanda ya gani domin dukkansu sun gama fatali da kayansu, sai Wan gajeren wandon da ya rage mishi, shima nan ta soma yunkurin cire mishi domin ta sauya salon wasan, a ranta tana sa™a irin wula™ancin da zata yi masa.
[3/5, 9:59 AM] OumŠahira: =ØÜ=ØÜ=ØÜ=ØÜ=ØÜ=ØÜ=ØÜ=ØÜ
    *RAYUWAR MADINA* =اÜ
=ØÜ=ØÜ=ØÜ=ØÜ=ØÜ=ØÜ=ØÜ=ØÜ


_Writing Story:_
*NAFISAT ISMA'IL*
           _(UMMUDAHIRA)_
*SARAUNIYAR TSOKANAR PERFECT>Øİİ*



*PERFECT WRITER'S ASSOCIATION* <Øß

```( WE AIN'T PERFECT, BUT WE'RE ALWAYS TRYING OUR BEST TO MOTIVATED AND ENTERTAIN OUR REDERS=تÜ)```

/https://www.facebook.com/Perfect-writers-association-100452275039839/

       *P.W.A
'ş*






            *SADAUKARWA*
_Na sadaukar da wannan littafin ga ´an uwana Mata waWanda suka fuskanci u™uban rayuwa a zamantakewar su na Aure, Allah yasa mu dace ya kawo mana ™arshen wahalar rayuwa._






*DATA SHARE*

Call, message or whatsap  07065334256

*MTN*
500MB 150
1gb 270
2gb. 500
3gb. 800
4gb. 1100
5gb 1400
6gb. 1700
Verlid for 30 days.


















______________ *EPISODE 54*
_____Duk da yanayin a halin da Ansar yake ciki, amma hakan bai sa ya bari ta cimma burinta ba, sabida shi a rayuwa yana da ™yan™yamin aikata wannan abun da kowacce Mace, shiyasa a duk iskancin sa bazai yarda ya haWa baki da Mace ba sai ya yarda da ingancin ta, jikinta ma sai ya yarda da ta cika Mace iya Mace wacce ta amsa sunanta Mace sannan yake iya hulWa dasu, har ya haWa jiki da su, ya saka bakinsa a cikin nasu, amma sex bazai taSa yi da kowacce Mace ba in ba matarsa ba, sabida ya san cewa already wani ya rigasa shiga bazai iya shiga ramin da aka riga shi ba, yana da wani irin zafin kishin da bazai iya yarda ya shiga sauran wani ba,
Don haka duk ™o™arin Shamsuna da son cire masa wando but ta kasa, domin gam ya ri™e hannunta shi sai ya sauya nashi salon wajen ™o™arin ganin ya biya ma kansa bu™ata ta kowanne hali,
Abun ya ba™anta ran Shamsuna sabida kasa samun wannan damar na son ganin ya shige ta; ko domin ta saka mishi cutan da take dashi, sabida shi ne burinta a yanzu, ta hakan ne kawai zata samu damar jan zaren sa yanda take so, amma hakan ya gagara, abun sai ya bata haushi ta janye jikinta ta hana shi ci gaba da abun da yake yi,
˜arshe sai ta tashi ta shige toilet ta rufe ™ofan ma,
Shi kuma a lokacin ya soma dawowa hayyacinsa, tunda ya kifa cikinsa bai sake Wagowa ba sai can kamar an tsikare shi,
Ya mi™e ya soma ™o™arin mayar da kayan jikinsa, wayansa ya laluba wanda ya duba ya ga kiran da ya samu daga iyayensa, sai da gabansa ya faWi sabida irin yawan kiran,
Lokacin ™arfe Wayan dare ne,
Hakan ne yasa ya fice a Wakin batare da ya ™ara waiwayawa ba bare ya bi takan Shamsuna

Ita kuma sai da tayi wanka sannan ta fito, tana jin motsi ta tabbatar ya fita ne, hakan yasa ta ja tsaki tana nufan inda ta ajiye Cameran ta, ta Wauka, bayan ta gama shirya wa ta zauna duba abun da ke cikin videon, wani irin dariya ne ya kufce mata tsaban jin daWin ganin komai ya kammala, a fili ta furta, "Mama ga labari mai daWi nan tafe wurin ki, yau dai na samu Sa'a wasu zasu yi kwanan ba™in ciki tabbas."
Zama tayi ta gyara videon sabida dama ta ajiye computern ta a Wakin, sai tayi short Win videon a dai-dai inda suka haukace da romance Win junansu da Ansar, but ta Soye fuskarta ta yanda baza a gani ba, sai nashi da ta fito a fili sosai, sai da ta gama tsab sannan ta haWa kan kayanta ta fice a Wakin, baza ta iya kwana ba sabida daWin labarin nan, dole ta koma gida a daren nan ko don ta nuna wa Mamanta

While iyayen Ansar suna can cikin tashin hankalin rashin dawowansa, sabida bai taSa yin hakan ba kwata-kwata ba ya nuna halinsa a nan, basu sanshi da yawon dare ba, kuma abun da zai Waga musu hankali rashin Waukan wayansu da bai yi ba, a tunaninsu wani abun ne ya faru,
Tuni Daddy ya baza securities Win sa domin su bincika mishi, har ´an sanda ya sanar musu, sabida hankalinsa a mugun tashe yake kar wani abun ne ya samu Wan sa, ya san kuma komai za a iya yi tunda yanzu ™asan babu tsaro, bare shi Wan siyasa ne, abun da ke ruWa sa rashin Wansa Mashkur, kar kuma wani abun ya sake samun Ansar, basu san wani hali zasu shiga ba,
Ana wannan yanayin sai ga Ansar ya dawo gida, tun a bakin gate ya san akwai matsala sabida yanda ya ga securities sun yi cirko-cirko a cikin gidan, ga wasu a waje suna shawagi,
Yana dawowa suka fara gaishe shi, but dayake sun san halin sa babu wanda yace mishi wani abun, gaisuwar nasu ma bai amsa ba haka ya wuce cikin gidan,
Su Mommy suna nan zaune ya zo ya tarar da su a halin damuwa,
Tun kafin yayi magana Daddy ya tare sa da tambayoyin inda ya je?
Ganin halin da suke ciki shi kansa ya tsargu, amma sai ya dage ya maze abun sa ya shararo musu ™arya tunda ya saba maze wa in dai a kan tsare gida ne,
Sosai Daddy yayi masa faWan rashin Waukan wayan nasu da bai yi ba, da kuma kaiwa daren nan batare da ya faWa musu inda zai je ba tun farko, sabida ai ba ya san mutane ne a nan ba bare yace yana da inda zai je,
Shi kuma ga shi yace musu, "wajen Abokinsa ya je but dama sun san juna ne tun a can Riyadh."
Shiyasa suka yarda dashi basu kawo komai ba,
Mommy ta zuba mishi abinci ta saka shi dole sai ya ci, sabida ya nuna bazai ci ba don ya ™osa ya je Waki yayi wanka, sai da ya cinye sannan yayi musu good night ya wuce Wakinsa,
Wanka yayi hankalinsa a kwance ya kwanta sai barci,
Bai taSa tunanin wani abu zai faru ba bare ya sa ran akwai wani mummunar labari da zai riske su,
Sai ga shi a safiyar ranan ko tashi bai yi ba Daddy ya shigo Wakin a hargitse yana kwaWa mishi kira, sabida tuni Shamsuna ta samu damar da ta tura wa Daddyn videon kai tsaye har guda biyu, Waya inda yake zu™an sigarin shi tana jikinsa tana jagula shi, batare da an ga face Win ta ba, Wayan kuma inda suke saman gado suna aikata masha'ansu,
Salati kawai Daddy yake yi sabida a lokacin zuciyarsa ta kusa ta buga domin wani irin suka da take mishi lokaci Waya ciwonsa ya tashi, salati yake yi ya kasa taSuka komai a time Win,
Ga shi Mommy bata cikin Wakin tunda ta fita, ya kasa yarda cewan Ansar ne a videon, wanda yasa nan take ya mi™e jikinsa na wani irin rawa hannunsa Waya saman ™irjinsa ya nufi Wakin Ansar Win,
Khairiyya ta hange shi sabida halin da ta ganshi sai ta dinga kiran sunansa; but bai ji ta ba kwata-kwata, hankalinta ya tashi sabida yanda yake layi, har zata bi bayansa kuma sai ta juya ta koma kiran Mommy ta nufi kichen inda ta ga ta shiga

Kiran da Daddyn ke mishi shi ya tayar dashi daga barcin, sai dai gabansa ne yayi mugun bugawa sabida halin da ya gansa, da sauri ya mi™e zaune yana mai kiran sunansa tare da furta, "Daddy... Lafiya? Me ya same ka?"
Wayan hannunsa ya jefo mishi yana mishi wani irin kallo da ya hautsina mishi ´an hanji, hannunsa na rawa ya nuna masa wayan yace, "Take it and check what is inside the phone."
Kallon wayan yayi, sai kuma ya Wauka sabida bai ga wasa a tattare da Daddyn ba, Wauka yayi ya fara duba abun da yake ciki since a kan videon ne sai ya kunna kawai ya soma gani, tunda ya soma fahimtar abun da ke ciki take wayan ta faWi a ™asa,
Ko kafin ya Wago kansa Daddy ya soma zabga masa wasu maruka lafiyayyu,
A dai-dai lokacin Mommy suka shigo suka tsinkayi halin da ake ciki,
While daddy yana nuna sa da hannu yace, "is this you Hashim, tell me the truth, this is you?"

Mommy ne tayi saurin tambayar me ke faruwa? Sabida shigowar da suka yi suka tarar da su a haka cikin wannan yanayin, wanda ya tabbatar mata da gaskiyar abun da Khairiyya ta faWa

Shi kuwa Ansar ya kasa Wago kai bare yayi magana, abun ne kamar ya zo mishi a bazatan da gaba Waya sai ya rasa abun faWa, wani irin tarin kunya ne da fargaban tashin hankalin da ke farazanan tarwatsa mishi zuciya, wanda yasa gaba Waya ya kasa magana duk tambayar da Daddy yake mishi,
Nan take kuwa ya sake kwashe shi da wasu marukan da sai da ya saka hannayensa biyu ya dafe wurin, amma duk da haka ya kasa Wago kansa bare ya kalli Daddyn,
Ai tuni Khairiyya ta fashe da kuka ganin abun da ke faruwa da ya tabbatar musu babu lafiya,
Ita kanta Mommy tambayarshi take yi amma ya kasa bata amsa, gaba Waya sun gama shiga tashin hankali sabida abun da basu taSa gani bane, koda wasa Daddy bai taSa dukan ya'yansa ba, tun suna yara bare yanzu da girmansu, kuma ya rasa wanda zai buga sai Ansar wanda duk ya fi nuna mishi soyayya da wasa da dariya, sabida ya Wauke shi kamar Abokinsa ne

Shirun da Ansar yayi shi ya ™ara Sata wa daddy rai, cikin tsananin Sacin rai da ba™in cikin abun da ya gani yace, "ashe abubuwan da kake aikata wa kenan sabida rashin tsoron Allan ka? Yau kai da kanka Hashim ka jawo min maganar da zaka kunyata Ni a gaban jama'ar da suke ganin mutuncina? Shan taban da na hana ka tsawon lokaci ashe baka fasa ba?..."
Ya kasa ci gaba da maganar sabida wani irin tu™u™i da ya rurni™e sa, ga zafin ™irji hawaye har sun soma zubo mishi sabida tsaban takaici

"Ya Salam! Please what's going on kun ™i ku faWa min? Umar Farouk me ke faruwa; mai Ansar Win yayi, ka faWa min wani abun yayi ne?"
Bai iya mata magana ba sai nuna mata wayansa da yayi ya juya yana barin Wakin sabida idan ya zauna komai zai iya faruwa, da sauri ya fita zuwa Wakinsa don neman maganin shi ya sha,
While mommy kuma Waukan wayan tayi ta duba abun da ke ciki..*****

Lallai fa Shamsuna ta kunno wa Ansar wuta mai zafin gaske a wannan ranan, bak'ar ranan da ta zo masa a bazatan da bai taSa ganin fushin iyayensa irin na ranan ba, don Daddy ce masa yayi, "tunda ba ya jin maganarsu yabar masa gidansa, dama ya faWa masa a wancan lokacin muddin ya sake ganinsa da laifi makamancin irin wannan to tabbas sai ya WanWana kuWansa, ya nuna masa bai isa ya ji maganarsa bane, babu amfanin ya ci gaba da zaman masa a gida tunda har zai iya zuwa ya aikata zina da ´a´an mutane, ta™adirancin nasa ya wuce tunani."
Babu irin magiya da ro™on da bai yi wa Daddy don ya saurare sa ba, amma yayi mugun fushi dashi ya ™i sauraron sa, dama bai da bakin kare kansa tunda ga abu a fili ya bayyana,
Duniyar ta yi wa Ansar zafi matu™a, domin ya kasa tafiya haka yake rokon su har da kukansa amma sun ™i sauraron sa,
Daddy yace, "ya ba shi nan da yamma yabar mishi gida ya je can ya ci gaba da aikata zunubinsa tunda basu koya masa wannan ba."
Dayake Shamsuna Daddy kawai ta tura wa videon tare da rubutun da tayi a kan zata saki videon a ™an™anin lokaci, dama tayi ne don ta Sata musu suna kuma su saurari wula™ancin da zasu fuskanta a nan gaba, sai darajan gidan ya zube a idon mutane, bata bayyana kanta ba amma tayi muggan kalamai kafin ta tura mishi bidiyon,
Wannan ne yasa Daddy ya samu wani Abokinsa shugaban Wan sanda, yakai mishi ™orafin abun don a Wauki mataki da wuri,
Don haka nan da nan aka soma bincike domin samo wacce tayi hakan tun kafin ta saki bidiyon duniya ta gani

Haka shima Ansar ya san cewa babu wanda zai mishi hakan dole sai dai Shamsuna, domin hujjarsa Soye fuskarta da tayi, a matsayin sa na ™wararren lauya mai saurin gano bakin zaren laifi, zarginsa ya basa dole ita tayi mishi hakan, amma sabida me? Meyasa ta kunyata shi a idon iyayensa?
Rufe kansa a Waki yayi ya haWa kai da gwiwa zuciyarsa kamar zata fashe, idanunsa sun kaWa sun yi jazur, ji yake yi da zai samu Shamsuna a wannan lokacin sai yayi mata mugun dukan da zata kasa tashi, yau ta kunyata shi tayi masa tabon da har abada bazai taSa gushe wa a idon iyayensa ba, suna mishi kallon mazinaci ta tona mishi asiri, sai yau yake jin nadamar abunda yake aikata wa domin bai taSa sanin haka ake jin kunya ba sai da Iyayensa suka ganshi a wannan yanayin mara kyau yana aikata abin da bai dace ba,
Kasa jurewa yayi ya dauki waya ya kira ta saboda ya san meyasa tayi masa haka?
Sai ta fashe da dariya tace, "kaWan ma ka gani, a yau din nan ba sai gobe ba zan saki bidiyon kowa ya gani, Mutuncin ku ya zube gaba Waya; wanda ake ganinsa babban mutum yau za a ga Wansa cikin halin rashin tarbiyya wanda dole duniya sai tayi turr dashi, dama abun da nake so kenan, ko in ce muke so kenan Ni da Mamana, a sanadin Mahaifinka Mamana ta rasa farin cikin ta, har ta koma rayuwa irin wannan, bari kaji Ansar mun jima muna neman wannan damar amma sai yanzu muka samu, baka da abun da zaka faWa min face na ga ka wula™anta ko fita sai ka kasa yi, sai an yi turr da kai shashasha wawa wanda bai san abun da yake yi ba, ka jira sakamako a kanka zamu rama laifin Mahaifinka, sai mun Sata muku rayuwa ku ma."
Ta kashe wayan Wib,
Wasu irin zazzafan hawaye ne suka soma sauka a idonsa wanda ya kasa tsayar dasu saboda yadda zuciyarsa ke tsananin tafarfasa, mai zai sa bazai je ya kashe yarinyar nan ba tun kafin ita ta kashe shi? Wace ce ita? Meyasa ta aikata mishi hakan? Tabbas bazai dakata ba sai ya farauto rayuwarta, sai ta faWa masa dalilin da yasa ta shiga rayuwarsa don ta ™untata mishi,
Mi™e wa yayi a fusace gaba Waya yanayinsa ya sauya wani irin fushi da ™uncin da ke addabar sa yana jin komai zai iya yi a wannan lokacin, fice wa yayi kawai ya doshi waje,
Babu kowa a falon ™asa har yabar cikin gidan ya nufi motansa,
Babu inda nashi ba ya rawa a jikinsa tsaban tashin hankali da rashin sukuni, haka ya ™arisa cikin motansa ya shiga ya ja aguje, tun kafin ya isa gate yake doka horn har sai da aka buWe mishi ya fice,
But koda ya fita ya rasa inda zai nufa sabida bai san ina zai je ya samo matsiyaciyar nan ba, wacce take son tarwatsa mishi farin cikin sa, kasa ci gaba da tu™in yayi ya gangara motan gefen titi ya dinga dukan sitiyarin kamar zai haukace don tsaban fusatan da yayi, gaba Waya jijiyoyin kansa dana wuyansa sun gama fitowa fili yana ta naushin iska yana ™arewa a kan sitiyarin motan, idanunsa yanda ka san jan tattasai a halin yanzu sun cika gaba da zubar da hawayen ba™in ciki da nadamar da Shamsuna ta sanya shi, ita kadai ce wacce ta kafa tarihi a Rayuwarsa, har kamar shi wata banzar Mace ta zo tayi masa hakan; har ita wace? Wlh ya rantse sai ya ga bayan yarinyar nan sai tayi nadamar saninsa, tabbas bata san waye shi ba bata san me zai iya aikata wa ba, ba™in cikin sa kawai hukuncin da Iyayensa suka Wauka a kansa da kuma fushin da suke yi dashi, amma dole ne ya san abun yi dole ne ya samu mafita,
Shiru yayi a wannan lokacin ya kifa kansa a saman sitiyarin motan yana sauke numfarfashi kamar Zaki mai farauta, idanuwansa a rufe suke har lokacin da danshin hawaye suna zuba,
Ta sanya shi kuka shi kuma zai sanya ta kukan da har ta koma ga mahaliccin ta baza ta ™ara tunanin aikatawa wani hakan ba, koma waye ya turo ta har ta iya cin galaba a kansa; zasu magantu, sai yanzu maganganun Mashkur yake dawowa kwanyansa, ga shi kuwa ya tabbata ta ci galaba a kansa sabida Mahaifinsa, numfashi ya ja ya Wago kansa yana share hawayen fuskarsa, a fili ya furta, "babu Macen da ta isa ta sanya Ni kuka Ni Ansar, ba a haife ta ba, sai na sıÿÿÿ‚
ƒ




ˆ

Š

Œ











˜

š

œ


Ÿ
 
¡
¢
£
¤
¥
¦
§
¨
©
ª
«
¬
­
®
¯
°
±
²
³
´
µ

·
¸
¹
º
»
¼
½
¾
¿
À
Á
Â
Ã
Ä
Å
Æ
Ç
È
É
Ê
Ë
Ì
Í
Î
Ï
Ğ
Ñ
Ò
Ó
Ô
Õ
Ö
×
Ø
Ù
Ú
Û
Ü
İ
Ş
ß
à
á
â
ã
ä
å
æ
ç
è
é
ê
ë
ì
í
î
ï
ğ
ñ
ò
ó
ô
õ
ö
÷
ø
ù
ú
û
ü
ı
ş
ÿ
hayar da yarinyar nan guban da sai ta gummace mutuwa da rayuwa, zan yi maganinta ko ina take sai na nemo ta."
Yana shirin kunna motan sai kuma kiranta ya shigo, har zai share yana ganin numbanta a haukace ya wawura wayan ya amsa kiran, tun kafin tayi magana yace, "Who are you to come into my life and do this to me? Kina jin kin kai ke shegiya ce da har kika samu galaba a kaina? I swear by God, I surprised you, and you cried your eyes out."
Dariya ta she™e dashi tace, "babu abun da zaka yi min domin baza ka taSa ganina ba, Ni ka jira mai zan yi maka wlh tallahi in har baka yi abun da nace ba sai na saki bidiyon nan a yau Win nan. If you want me to erase, you must pay Me the money I need shi ne zaman lafiyarka."
Shiru yayi zuciyarsa na tafarfasa, sai huci yake yi kamar wani Zakin da ya ji yunwa, idanunsa sun sake fita hayyacinsu ba™in ciki kamar ya kashe shi, bai kashe wayan ba amma ya ci gaba da sauraron maganganun ta da ke ™ara mishi tsantsan tsanarta,
Cikin wani irin murya mai fita da amon Sacin rai yace, "How much will I give you, then delete the video? Can I pay you how much?"
She was filled with joy after hearing what he said, cike da murnan samun nasara a kansa tace, "zan goge videon nan abun zai tsaya iya nan, ko haka na samu abun da nake so saboda na sanya ka da iyayenka cikin ba™in ciki, abu Waya zai fanshe ka domin kar in bayyana bidiyon wurin mutanen duniya, Pay me 20 million. I promise you I will clear it."

"Is that what you want from me? If I give it to you, you will refuse to accept it?"
Shamsuna tace, "yes na amince i promise you."
Shiru ya Wan yi kadan yana gyara yanayinsa, tabbas yau zai nuna wa yarinyar nan shi ya soma zuwa duniya before ita, zai nuna mata shi asalin Wan duniya ne ya fi ta sanin kan duniya; ya shanye ta a tantiranci, tayi kuskure da ta kutso rayuwarsa; bata san rashin imaninsa ba.
tuni ya shanye damuwarsa saboda samun damar da zai ci galaba a kanta, dole ne ya samu hanyar da zata zo hannunsa domin ya nuna mata ainihin waye shi, take ya buWe baki ya faWa mata, "ta ba shi nan da kwana biyu zai nemo kuWin duk inda suke zai biya ta, yayi al™awarin ™ara mata miliyan Waya a sama in har baza ta saki bidiyon ba, shi kuma zai haWa mata kuWin."
Ai kuwa Shamsuna babu Sata lokaci ta amince sabida jin kuWin da ya ™ara mata,
Tana gama magana yace mata, "zata ji shi, zai kira ta."
Daga haka sai ya kashe wayan yana ajiye wa,
Ita kuma Shamsuna ciro layin tayi ta karya tana wani irin murmushi mai ban al'ajabi, farin ciki cike da fuskarta a fili ta furta, "na fi ka wayau fa, zan jira lokacin; kuma zaka biya Ni kuWina, kuma na dinga ™wa™ulanka kenan har sai mun ga bayanku har Mahaifin naka."
TafaWa tana dariya

While Ansar kuwa; koda ya ajiye wayan, hannu ya sanya ya buWe drowan motan ya zaro sigari, nan da nan ya kunna ya soma zu™a na fitan hankali, kafin mintina biyar ya zu™e guda uku, duk da a lokacin zuciyarsa ta soma sanyi amma a hassale yake, tunanin kawai mafita yake yi domin samo hanyar da zai biyo wa ™aramar ™waron nan,
Motan tuni ta turni™e da haya™i ko ganin waje ba ya yi, sai da ya take biyar sannan ya yasar da ragowar na shidan bayan ya zu™e glass Win motan, ya jefa waje before ya kunna motan ya ja ta a haukace ya nufi gida,
Koda ya shiga gidan sai ya bi ta ™ofan baya yayi kewaye ya shige Wakin sa, rufe ™ofan yayi ya danna mukulli sannan ya Wauko computern sa ya zauna; ya soma tracking numbanta.
[3/5, 10:03 AM] OumŠahira: =ØÜ=ØÜ=ØÜ=ØÜ=ØÜ=ØÜ=ØÜ=ØÜ
    *RAYUWAR MADINA* =اÜ
=ØÜ=ØÜ=ØÜ=ØÜ=ØÜ=ØÜ=ØÜ=ØÜ


_Writing Story:_
*NAFISAT ISMA'IL*
           _(UMMUDAHIRA)_
*SARAUNIYAR TSOKANAR PERFECT>Øİİ*



*PERFECT WRITER'S ASSOCIATION* <Øß

```( WE AIN'T PERFECT, BUT WE'RE ALWAYS TRYING OUR BEST TO MOTIVATED AND ENTERTAIN OUR REDERS=تÜ)```

/https://www.facebook.com/Perfect-writers-association-100452275039839/

       *P.W.A
'ş*





            *SADAUKARWA*
_Na sadaukar da wannan littafin ga ´an uwana Mata waWanda suka fuskanci u™uban rayuwa a zamantakewar su na Aure, Allah yasa mu dace ya kawo mana ™arshen wahalar rayuwa._






*DATA SHARE*

Call, message or whatsap  07065334256

*MTN*
500MB 150
1gb 270
2gb. 500
3gb. 800
4gb. 1100
5gb 1400
6gb. 1700
Verlid for 30 days.

















______________ *EPISODE 55*
_____Shamsuna ta shirya tsab saboda ta san cewa ba ™ananun mutane ta taSo ba, babban mutum ne gwamna da kansa da kuma Wan gwamna, ta san dole sai an bibiye ta, a Wan wayon ta tayi amfani da wani simcard ne wanda ba a yi masa register ba, dashi ta tura wa Daddy sa™on nan a waya, kuma tun a lokacin nan ta karya shegiya layin,
Ansar ne ta tura mishi da numbanta sabida already ya san ta da numban, shi yasa koda suka gama wayan nan nasu na ™arshe ta san bazai mata amfani ba sai ta karyadon ta san zai bibiye ta,
Ashe kuwa hakan ne don Ansar tunda ya zauna ya soma tracking Win numban nata but ya gagara samu ta sau™i, kuma bai dakata ba sabida hankalinsa a tashe yake, abu ne mai wuya ya gano inda take a halin yanzu, ko kuma wani information a kanta,
But duk da haka bai hakura ba tunda already irin wannan aikin ba ya ba shi wahala don haka ya sanya a ransa dole ne ya samu inda take ko me zai yi sai yayi, bazai taSa barin ta ba,
Dayake ana kiran sallah shiyasa ya tashi yayi sallan a Waki ya ™i fita don kar su haWu da Daddy

Suma ´an sanda sun yi iya yin su domin gano mai numban da wanda ya tura sa™on; but babu hali tunda babu register a numban bare su bibiyi mai shi, shiyasa suka sanar da Daddy abun da ke faruwa,
Daddy yayi ba™in ciki duk hankalinsa a tashe yake sabida ya san cewa wannan babban cin zarafin sa za a yi in har videon Wansa ya fito, mutuncin sa zai zube gaba Waya, but ya san dole shi Ansar Win ya san da yarinyar da ya aikata wannan abun, dole ne idan an bincika ko ita tayi, ko kuma ta san wanda yayi, shiyasa a lokacin da ya dawo gida ya tabbatar Ansar Win na nan bai tafi ba kamar yanda yace yabar mishi gida, ransa ya Saci wanda yasa Khairiyya ta kira shi a Wakin nasa,
Khairiyya ta je tayi bugun ™ofan yayi tsit ya ™i fitowa, daga ™arshe ta sanar dashi sa™on Daddyn amma yayi banza da ita,
Sai ta tafi ta je ta sanar mishi,
Daddy yace, "ta barshi zai yi maganinsa dashi yake zancen."

Sai Mommy ne take ta rarrashinsa sabida halin da yake

Please Login or Register in order to submit comment