Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

sannan na zo na kwanta cikin War-War da tunanin Aunty Sharhabila zata iya zuwa ta rufe Ni da duka, tun ina jin tsoro da fargaba har dai barci ya zo ya tafi dani a wannan halin, batare da nayi tunanin neman abun da zan saka a cikina ba, don halin da nake ciki yasa ko yunwan ma ba na ji.
Da asuban fari na farka tunda dama na saba tashi a wannan lokacin, sam ban yi barci ishashshe ba sabida halin da nake ciki, ga yunwa da sai yanzu ne yake kartan min ciki kamar zan mutu, amma ban yi wata-wata ba na fita zuwa falo na soma gyara wa a wannan halin don dai kawai kar in kuma yin laifi, don na san laifi na nawa kuma sai dai kar in kuma, dayake akwai hasken glop shiyasa nan da nan na gyara tsab sannan na kwashe kulolin da ke saman daining na nufi dashi kitchen, tun abincin da nayi da rana ne wanda ko loma basu ci ba, sai Wan kaWan da aka tsakura ina tunanin yaran ne suka ci shi, sai kuma kofin tea da na ga an haWa, shiyasa sai da na cika cikina da abincin jiyan sannan na koma yin wanke-wanken, ina jin kamar motsi a falon amma ban fita ba sabida zullumi

Ashe Yaya Yunus ne ya dawo daga masallaci, shima ya ji motsi a kitchen Win; wanda ya san cewa bazai wuce Ni ce ba, Waki ya wuce ya kwanta tunda rigima suke yi da Sharhabilan, jiya kwana suka yi suna faWa wanda yayi zuciya ya koma Wakin sa suka raba Waki,
Gari na washe wa ya tashi yayi wanka ya kimtsa zuwa wurin aikin sa,
A lokacin da ya fito nima tuni na gama musu breakfast har nayi Wa su Sadam wanka na shirya su,
Lokacin na koma Wakina ina jiran jin kira daga Sharhabila, amma shiru bata kira Ni ba, ina ta tsumayen kiranta wanda na san bazai zamar min alkhairi ba, gabana sai bugun uku-uku yake yi, har dai na ji ™aran Mota alamun sun fita,
Har zan fita kuma na sake jin motsi, ina le™a wa na hangi Aunty Sharhabilan ne da alamun ita yanzu ta fito, tayi shirin ta na zuwa office wanda ta fita daga baya, a cikin motanta daban ta fice a gidan, abun da tun fara aikin nata tare suke fita da Yaya Yunus,
Ni dai tunda na ga ta fice na sauke ajiyar zuciya ina mai kama ™irjina tsawon lokaci; a raina ina jin daWin shan da nayi bata yi min komai ba,
Sai lokacin nayi wanka na shirya cikin doguwar riga ba™a, bayan na sanya pad Win da aka bani tare da wando, sannan na koma sauran Wakunan su na gyara na kimtsa, har aikin da ta bani jiya wanda ban yi mata ba na gyaran sif Win ta, sai da yau na zauna na goge na mayar mata dasu tsab na shirya, sannan na je na Waura girki tunda yau bata bani abun dafa wa ba, kawai nayi gwanintan sake girka shinkafa da miya tunda akwai raguwar miyan jiya, yau nayi taka-tsan-tsan nayi shi lafiya babu wata matsala,
Sannan nakai musu falo na koma na gyara Wakina, domin tun zama na a gidan nan na koya tsabta don dole, tunda idan ma nayi ™azanta cin Ubana take yi Matar gidan, don haka nima na koya, ko don ™ir™iran ma kaina aiki tunda ban saba zama haka nan ba, idan na gama musu nasu sai in koma in gyara nawa Wakin, shiyasa kullum tsab dashi babu wata matsala, Ni kaina ma a yadda na sauya baza ka taSa tunanin Ni ce wannan Madinan ta ™auye ba;
bayan na gama gyara wa ne na tsa™ulo kayan da Ummana take kawo min, kayan girki, wasu waWanda na san Aunty Sharhabila tana amfani dasu sai nakai kitchen na ajiye, waWanda na san ba sa amfani dashi ban taSa ganin sun yi amfani dashi ba tun zuwana gidan, kamar kayan miya, su; Kuka da kuSewa, shiyasa sai na fita na zagaya ta bayan gidan na jefar da su, sannan na koma ciki.***

Ashe wasa farin girki ne daga nau'ikan azaban da Sharhabila ta tanadar min, dama na san cewa baza ta taSa bari na nayi walwala da farin ciki a gidan nan ba, domin tun a ranan ta soma hukunta Ni a kan laifin da nayi mata, duk wani fushinta a kaina ta sauke, wani abun ma da gayya take yi domin Yaya Yunus ya tanka ta tunda a kan faWan da suka yi ne, amma tayi tunanin zai iya hana ta dukana ko hukunta Ni; wanda ta shirya masa gadan-zare, don tsab ta yanke shawaran zuwa ta sanar da Dadynta, ta gilla mishi ™aryan da sai ya gane bai da wayau, kuma dole a kore Ni a gidan, amma kamar ya san abun da ke zuciyarta ko uffan bai sake ce mata ba,
A gabanshi ta janyo Ni ta dinga kima daga kuskure kaWan, duk tayi min ruWu-ruWu da fuska, amma bai ce mata komai ba, tunda ya ga alamun rigima take ji,
Kuma har a ransa sai da ya ji tausayina wanda bai taSa jin irin sa ba, amma ko nuna wa a fuska bai yi ba,
Ni dai na Wauke su gaba daya mugaye ne mara su imani, babu mai tausayina a cikin su, tunda shi kansa Yayan nawa yana gani tana min cin mutunci da Wiban albarka bai Sata cewa komai ba, nayi kuka a wannan lokacin har na gode wa Allah,
A tsakanin wannan ranakun ba ™aramin wahalan ta na sha ba, idan zan samu sukuni sai idan tabar gidan zuwa wurin aiki, fuskata gaba Waya ta sauya kamanni sabida marukan da nake sha a wurinta, har tara jini idona na dama yayi, dayake abun ka da fara fuskata ta tasa sosai tayi jawur, domin kuskure kaWan ko ban yi mata komai ba sai dai in ji ™aran mari, tun ina jure wa amma inaa kuka sosai nake fashe mata dashi,
Kuma ta daka min tsawa tace, "in shiru don ubana."
Dole zan shanye in na koma daki in yi mai isana babu mai rarrashina tunda bani da yanda zan yi, a raina har na soma yanke hukuncin barin gidan, amma ina zan je? In na tuna akwai auren Yaya Yunus a kaina raina yana Saci ina shiga cikin wani hali mara misaltuwa, domin na san ko na tafi sai an dawo dani, bani da sauran wani gata kuma a rayuwa, na sallama wa farin ciki, dole a haka zan ™are rayuwata, dalilin da yasa kawai na shanye duk wani cin kashi da Wiban albarkan da take min, na san wata rana komai zai wuce, domin ina ji a jikina lokaci kaWan ne ya rage min in mutu in bar musu duniyar, a yanda nake matu™ar bukatar mutuwata a wannan lokacin domin huta wa daga azabobin da nake fuskanta, tun ban san komai ba a rayuwa amma wahala ta sako Ni a gaba, daga wannan sai wancan, a Wan ™an™anuwa ta har ina tunanin mutuwa a kan rayuwa, to mai ya fi min a yanzu? Sabida kamar a rayuwata munanan ™addara ce suke faruwa daga wannan sai wancan, wani abun tashin hankalin wanda ya ™ara tarwatsa min Wan guntun farin cikina da nake iya rayuwa dashi, ina tunanin komai ya wuce na sallama ce wa zan yi zaman aure a gidan nan, sai sabon abu ya bijiro min,
Bayan sati Waya da kwanaki uku da faruwan faWan su Yaya Yunus, ashe har lokacin basu shirya da Sharhabila ba, dayake shi mai sau™in fushi ne bai yi kwanaki uku da faWan ba ya sauko yana mata magana, amma ita sam ta ™i karSan sa, sai ma farfaWan masa maganganu da take yi, tana ce masa, "in har bai kore Ni a gidan ba; shi da zaman lafiya har abada."
Ya san halin Sharhabila idan ta kama abu ba ta jin bari, amma sai ya share ta ya ci gaba da jawo ta a jiki sabida shi har ga Allah shi yake cutuwa da irin wannan faWan nasu, domin bazai iya jure har wani lokaci suna ™in haWa shimfiWa ba, duk rarrashin da ya yi wa Sharhabila domin ya samu su dawo dai-dai amma abun ya faskara, yayi-yayi amma abun ya faskara, wanda ya ja su da har sun shafe fiye da sati Waya ana abu Waya, yayi nacin har ya gaji,
Ga shi kuma hakurin sa ya gaza duk yanda ya bi da ita ta ™i ba shi haWin kai, kansa yayi zafi ya shiga wani hali mara misaltuwa, bu™ata tayi masa yawa wanda ya ja har ba ya iya samun sukunin kansa,
Daga karshe sai da ya koma ya bata hakuri ya du™a har ™asa yana rarrashinta a wannan daren, da™yar da siWin goshi ya samu kanta sai dai ba a yanda yake so ba, don ™iri-™iri ta ™i ba shi haWin kai sai dai yayi wasan sa da sassan jikinta ya gaji shi kaWai yayi kiWan sa yayi rawansa,
Wanda hakan ne yasa gaba Waya ya tashi a ranan babu wani sukuni tunda bai samu abun da yake so ba, kamar ma ya ™ara tsokano wa kansa ne, amma ya ya iya? Haka nan ya ha™ura da safe suka shirya suka wuce wajen aiki, shi ya Wauki Yaran ya sauke su a school Win su; tunda tun faWan har yanzu a motanta take tafiya, ta dena bin sa,
A haka ya sauke yaran sannan ya wuce wurin aikin, amma sai dai gaba Waya ya kasa sukuni sabida wani irin tarin sha'awa da ya addabi maransa, cikin wannan yanayin ne ya tuno Ni a gida, lokaci guda tunanin aurensa da ke kaina ya faWo masa, ba ™aramin mugun dad'i ya ji ba a lokacin, domin yana ganin wannan babban hanya ce da zai iya yakice matsalarsa, tabbas wannan rana zan yi mishi amfani, ba dai nima Mace bace, kuma a hakan ai ake mana aure a ™auye muke zama, ba ya tunanin zai iya jure wa ya ha™ura ya kawar da kai a kaina batare da gusar da matsalarsa ba, don haka tuni ya zari mukullin mota yayi gida

A lokacin ina tsaka da gyara Wakunan su ne, ina cikin Wakin sa ina wanke toilet ya faWo gidan,
Kansa tsaye inda Wakina yake ya nufa yana wurwurga ido ya ga ta inda zan fito, amma koda ya shiga ya ga wayam babu kowa, a halin da yake ciki kwata-kwata babu natsuwa a tattare da shi, kawai burinsa ya hango abun harin sa, don har sai da ya le™a toilet Win Wakin bai ganni ba, sannan ya dawo da sauri ya nufi kichen, nan ma ya ga babu Ni sabida ko shiga ban yi ba, ina jiran in gama gyaran ne sai in Waura musu abinci,
Hanyar Wakunan su ya nufa yana kwaWa kiran suna na,
Ina cikin bayi kamar daga sama na ji ana kiran sunan nawa, wanda tuni na shaida muryansa, ai da gudun gaske na fita har jikina na rawa ina amsa mishi,
Lokacin har ya buWe ™ofan Wakin Sharhabila zai shiga; sai kuma ya ji muryata daga cikin Wakin sa, da saurin sa ya juya ya shige muka kusa cin karo a bakin ™ofan, har sai da na buga kaina a ™irjinsa,
Sai kawai na ji ya ™an™ame Ni maimakon dukan da zan ji ya diran min, da sauri nayi ™o™arin Wago kaina in dube shi don in tantance shi Win ne ko kuwa wani ne,
Amma ina ya hana hakan don tuni ya matse Ni a jikinsa yana mai sauke wani irin numfashi mai wuyan fassara,
Nan da nan kuwa jikina ya fara wani irin kerma na fitan hankali, dama ya lafiyar gwiwa bare tayi hauka, wani irin tsarga wa da cikina yayi na tsananin tsoron da ya shige Ni, take nayi saurin ™wace jikina ina matsa wa da baya cikin wani irin yanayi ina zazzaro ido a kansa

Shi kuwa wani kallo yake min kamar wani maye ko Zakin da ya ga abincinsa a dawa, amma sabida ganin halin da na shiga sai ya Wan sassauta yanayin sa murya a kasalance ya janyo hannuna; wanda har nayi ™o™arin juyawa in shige ™uryan Wakin sabida daburce wa,
Amma ya hana hakan, ri™o Ni sosai yayi yana bi na da kallo, sai kuma ya Wan sassauta murya yace, "ina za ki je kuma? Kiran ki fa nake yi."

A daburce cikin rawan murya kamar ana kaWa Ni nace, "dama zuwa zan yi."

Ba ™aramin yanayi ya ji ba yau da ya ji saukar muryata a cikin kunnensa, ko don yana cikin wani hali ne oho, don yau sai ya ji kamar an sanya sweet a cikin muryan, yadda take shacking sai ta ™ara haifar mishi da wani irin shau™i, ji yake yi bazai iya Sata lokaci wajen fahimtar dani abun da yake muradi daga gare Ni ba, don haka tuni ya saki hannuna ya juya ya datse ™ofan har da murza mishi key,
Juyowan da zai yi tuni idanuna sun shige cikin nasa, haka kawai wani matsanancin tsoro ya rufar min; wanda rabon da in ji irin sa tun abun da Alh. Badamasi yayi min a baya,
Ai take na juya da sauri har ina ™o™arin kifa wa; nayi hanyar toilet zan shige zuciyata na wani irin tsinke wa gami da buga wa kamar zata fito,
Ko taku biyu ban yi ba; na ji an Waga Ni cakk ban tabbatar da abun da ke faruwa ba sai gani na nayi a saman gado. Innalillahi wa'inna ilaihi taji'un!. Mafarkin da nake tunanin ya shuWe a cikin babin rayuwata; mafarkin da ba na fatan dawowan sa cikin tarihin rayuwata, u™uban da nake tsoron kamanta sake jin irin irinta a rayuwata, ita ce take tunkaro Ni a wannan gaSan; waye zai cece Ni?.



_Kuna ganin Yayanta Yunus zai ci galaba a wannan sauyin ™addaran da zai sake faruwa da Madina? Ko kuwa aikin da Boka ya yi wa Alh. Badamasi bazai sake bada damar da wani zai iya sake kusantan ta ba na har abada?=Ĝ(Ŝ Hmmm amsar na wuri na, ku ci gaba da bi na kawai domin ku sha labari. Tabbas *RAYUWAR MADINA!* akwai tarin ™addara da ™alubale masu ban tausayi da ™unan zuciya._
[2/14, 11:18 AM] OumŠahira: =ĜŽÜ=ĜŽÜ=ĜŽÜ=ĜŽÜ=ĜŽÜ=ĜŽÜ=ĜŽÜ=ĜŽÜ
   *RAYUWAR MADINA* =Ĝ§Ü
=ĜŽÜ=ĜŽÜ=ĜŽÜ=ĜŽÜ=ĜŽÜ=ĜŽÜ=ĜŽÜ=ĜŽÜ


_Writing Story:_
*NAFISAT ISMA'IL*
     _(UMMUDAHIRA)_
*SARAUNIYAR TSOKANAR PERFECT>ĜŬŬ*
 


*PERFECT WRITER'S ASSOCIATION* <Ĝß

```( WE AIN'T PERFECT, BUT WE'RE ALWAYS TRYING OUR BEST TO MOTIVATED AND ENTERTAIN OUR REDERS=ĜŞÜ)```

/https://www.facebook.com/Perfect-writers-association-100452275039839/

          *P.W.A
'ŝ*





          *SADAUKARWA*
_Na sadaukar da wannan littafin ga ´an uwana Mata waWanda suka fuskanci u™uban rayuwa a zamantakewar su na Aure, Allah yasa mu dace ya kawo mana ™arshen wahalar rayuwa._






*DATA SHARE*

Call, message or whatsap 07065334256

*MTN*
500MB 150
1gb 280
2gb. 550
3gb. 840
4gb. 1120
5gb 1400
6gb. 1700
Verlid for 30 days.


















______________ *EPISODE 27*
_____A wannan gaSar babu tausayi bare wani tunanin mai zai je ya dawo kan hukuncin da zuciyarsa ta yanke mishi a wannan ™an™anin lokacin, a halin da yake ciki bazai iya cewa ga abun da ke faruwa ba, amma yana jin zuciya na Wibansa; sha'awa na rinjayar sa wanda shine dalilin da yasa ya neme Ni bai shirya ba, ko a mafarki shi kansa bai shirya wa hakan ba, amma ba shi da yanda zai yi tunda yana cikin matu™ar bu™ata, ya san cewa ba abun da zai samu tunda kasancewar yadda yake ganina babu wani abun sha'awa da zai iya rinjayar sa zuwa gare Ni, amma kuma ™addara ce, bazai iya ha™ura ba, don ji yake yi tamkar ana ™ara hura mishi wutan sha'awar dole sai ya kusance Ni,
A halin da nake ciki sam ba ya jin ihuna da kururuwa na, sai ya zamana tamkar a sama yake ji na, daga baya kuma ya dena ji, bai fahimci abun da ke faruwa ba, bai gane cewa zallan tsoro gami da rikitacciyar firgitan da nake ciki; tuni zuciyata tayi wani irin buga wa da nan take numfashina ya rabu da gangan jikina,
Amma sam bai sani ba, kawai abun da yake hango wa ya samu bu™atarsa, kai tsaye sai ya nufi abun da yake hari bayan da ya raba Ni da kayan jikina, shi kansa bazai ce ga abun da yake ji ba, kawai dai ya san ya jefa ™wallonsa a raga da™yar; wanda abun da yasa hakan kasancewar Winkin da aka yi min da™yar ya nemo hanya ya shiga, sai dai kuma wani irin raWaWi da ya tsarga mishi lokaci guda ya saki wani ™ara,
Wanda yayi dai-dai da farkawata sakamakon makamancin raWaWin da na ji daga jikina, take na farfaWo na yanka wata uban ™aran nima; daga nan ban ™ara iya motsa kaina ba, ina a farke tabbas ina jin abun da ke faruwa, amma ina jin kamar ana tsira min wata allura mai shegen tsini da azaba, azaban da ke ratsa Ni yasa na gaza wata ™wa™™warwan motsi sai ruwan hawaye da ke zuba a fuskata, kuka nake son in yi da ™arfi; amma kamar ba na duniyar, idanuna ne a bude amma hankalina da tunanina sun riga sun gushe gaba Waya, azaba da raWaWin da suke ba™unta na sun gusar dani daga gane komai a duniya

Wanda shi Yaya Yunus shi kansa daure wa ne yasa shi ci gaba da abun da yake yi, domin ji yake yi tamkar ya saka kansa a rijiya mai tsananin kwalabe masu hatsari, take a nan ya soma dawowa cikin hayyacinsa sabida sam ba daWin abun da yake yi yake ji ba, sai ma wata wahala da take ba™untansa wanda yake fitar da gurnani kamar zai mutu, tsananin bushewa da rashin ni'iman da ke jikina; ya haifar mishi da jin wannan azaban mai muni, wanda tuni jini ya Salle a jikina; ga kuma wani farin ruwa da ke biyo baya lokacin da ya gama janye jikinsa daga jikina, kawai mamakin abun da ya ji yake yi daga jikina, sam babu wani ni'ima da testing Win da zai iya cewa ya ji, sai ma bak'ar wahala da ya kwaso, ya rasa ma yanda zai yi sabida ganin yanda jinin gaba Waya ya Sata min jiki kuma alamun fita yake yi har lokacin,
Take hankalin sa ya soma tashi don yana tunanin shi ne ya Sallo wannan ruwan,
"Innalillahi wa'inna ilaihi raji'un!" Abun da ya iya furta wa kenan yana mai mi™e wa jiki a mace, ™o™arin mayar da kayansa ya soma yi yana tunanin yanda zai yi ya taimaka min,
Koda ya le™a fuskata ya ganni a farke amma ba ya tunanin ina cikin hayyacina sam, don haka tuni ya sure Ni sabida tunanin a kowanne lokaci Matarsa zata iya dawowa ta tarar dashi a haka, Wayyo ya ja wa kansa, mai yayi haka?
Toilet ya shiga ya haWa ruwa mai zafi sannan ya dawo ya nannaWo Ni tamkar tsumma ya kaini ya saka Ni a cikin ruwan

Tsananin azaban da ya ™ara kunno min ne lokaci guda na dawo cikin hayyacina, wani irin kuka na saka ina mai yarfe hannuna idanuna tuni sun rufe tsaban wahala, kuka nake yi kamar zan shiWe ina ™o™arin fita daga cikin ruwan,
Amma sai ya danne Ni yana mai kiran suna na tare da buga fuskata,
"Ke.. ke.. Madina, ke Madina buWe idanunki, maza buWe idanu."
Yadda muryansa ya daki ™o™on kunne na; tuni na dena sambatun da nake yi na bude idon a nan take na sauke a kansa, wani irin ™ara na saka sabida ganin sa a gabana take numfashina ya sake janye wa daga jikina, na tafi luuu da ninyar zillewa a cikin ruwan,
Saurin ri™e Ni yayi yana zuba salati hankalinsa a matukar tashe, tunanin sa kawai kar ya kashe musu yarinya sabida yana ganin zallan tsoro da firgitan da nake ciki,
Take yayi ™o™arin sauya ruwan sabida duk ya Saci da jini, ya sake sanya wani yana ta watsa min ruwa a fuska don in farfaWo, amma inaa abun ya gagara,
Sai kawai ya Wauko Ni ya fitar dani daga Wakin yana mayar da ni inda nake kwana,
Da sauri ya koma ya Wauko min kayana ya zo yayi ™o™arin saka min, ganin kamar na soma Sata gadon da jinin wanda yake ganin bai tsaya ba har yanzu, sai kawai ya sake rikice wa gaba Waya jikinsa rawa yake yi, mike wa yayi ya lalubo wando ya saka min sannan ya mayar min da kayan nawa,
Sai ya koma ya fita ya je ya Wauko wayansa ya kira Abokinsa Doctor Bilal, yana Wauka bai tsaya wani biye masa wurin gaisuwa ba; tunda hankalin sa a matukar tashe yake, muryansa ma ta nuna halin da yake ciki, take yake ce masa, "don Allah ya zo gidansa yanzu babu lafiya, ya zo da hanzari zai duba patient."

Doctor Bilal yace, "subhanallah... To gani nan insha Allahu."
Abun da ya furta kenan bai tsaya jan zancen ba, don tunda ya ji haka ya san babu lafiyar ne

Shi kuma Yaya Yunus koda ya kashe wayan sai ya Wauki rigansa ya mayar a jikinsa, dama wando kaWai ya saka Wazu, ya fito falo yana zirga-zirga ya rasa abun yi, wayansa ya duba ya ga agogo time Win karfe 11 ne, ya san akwai sauran lokaci before Sharhabila ta dawo, since 2 o'clock suke tashi daga wurin aiki,
Ya san insha Allahu kafin lokacin komai yayi settling baza ta taSa gane komai ba,
Ya Wauki like a two to three minutes a wurin, before ya wuce Wakin da nake kwance ya bar Ni a sume har lokacin,
Inda nake ya nufa yana kallon fuskata da har lokacin akwai danshin ruwa da hawaye da majinu sun daSalSala min fuska,
Toilet Win Wakin ya shiga ya Wibo ruwa a Wan wani cup da ya gani a ciki, sai ya zo ya dinga shafa min a fuska don dai in farka

Kamar shuWewar minti Waya sai numfashina ya dawo jikina, sai dai ban buWe idona ba sai wani irin kuka da na saka har numfashina yana sha™e wa, sunan Umma da Haula nake kokarin kira ina faWin, "su taimaka min zan mutu, zai kashe Ni."
Sambatun da nake yi sam ba ya fahimtar mai nake cewa, sai yayi saurin kamo Ni sabida ganin ina jijjiga numfashina na sama da ™asa,
Rungume ni yayi tsam a jikinsa, wanda gaba Waya yanayin da yake ciki na rikice wa jikinsa shima rawa yake yi, a hankali yake furta min saitin kunnena, "shiii Madina, ki yi shiru haka nan don Allah, na bari... na bari wlh bazan sake ba, ki taimaka ki yi hakuri ki dena wannan kukan, babu abun da zai faru da ke."

Tabbas na soma gane abun da ke faruwa yanzu, amma tsoro ya hana Ni motsa wa, tunda na fahimci muryan Yaya Yunus nake ji a kunnena, kamar a jikinsa nake an matse ni gam, Sai kawai na Wauke numfashi nayi tsit sabida halin ruWu da firgitan da nake ciki, zuciyata na harba wa kamar zata faso ta fito daga ™o™on zuciyata, na runtse idanuna cike da jin azaban da ke suka na tamkar zan mutu, jikina na rawa; haka ma bakina karkarwa yake yi lokaci guda yanayina ya sauya sabida fahimtar da nayi Yaya Yunus ne a tattare dani, tsoron da ke tare da Ni nan da nan ya haifar min da wani irin zazzaSi mai mugun zafi, tuni na gama fice wa a hayyacina idanuna sun rufe fuskata ta ji™e sharkaf haka gaban gashin kaina duk gumi ya tsatstsafo min

Wannan halin ba ™aramin ruWa Yaya Yunus yayi ba, shi kansa zuciyarsa wani irin buga wa take yi ya rasa inda zai tsoma kansa, ga dai Ni a jikinsa yana ta faman girgiza Ni amma ba na motsi sai numfarfashi da nake yi bakina na karkarwa; alamun zazzaSin yayi min mugun kamu,
Saurin ajiye Ni yayi yana Waukan wayansa ya sake dannawa Doctor Bilal kira,
Ko kafin yayi magana shi Bilal Win ya riga sa yana cewa, "gani nan yanzu a bakin gate, bari in yi parking in shigo."
Wani numfashi mai sanyi ya sauke before ya kashe wayan batare da yayi magana ba, sai ya fice cikin Wakin zuwa falo yana jiran Doctorn

Babu jima wa kuwa sai ga shi yayi sallama ya shigo

Da sauri Yaya Yunus ya nufe sa yana cewa, "Please Dacta mu je don Allah ka ga wannan yarinyar, jikinta gaba Waya a rikice yake ban san me ya same ta ba, hankalina gaba Waya ya tashi."

Doctor Bilal da nan da nan yayi tunanin ko yarinyar da ya kawo mishi ne, shiyasa bai tsawaita magana ba yace, "mu je, but mai ya same ta?"
Bin bayan Yaya Yunus yayi; shi kuma yana mishi bayani

Please Login or Register in order to submit comment