Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

Uwar gidan ka baza ta kawo maka matsala ba har ka kammala, wannan ya rage naka."
Sai ya Wauki jinin nan ya zuba a wani ™warya ya haWa da magani, ya mi™a masa yace, "maza shanye shi."

Da sauri Alh. Badamasi ya amsa, duk da cikin ™yama da tashin hankalin ganin abun da aka ba shi zai sha, wato jinin Madina, amma haka nan ya daure ya shanye tas kamar yanda ya umarce shi babu gardama

Ya bushe da dariya yana cewa, "ka tafi ka je ka sake cika sauran aikin, ka kuma dawo min da jinin, kar ka kuskure kamar irin wannan lokacin zaka sake kusantan ta."
Daga haka sai Bokan ya Sace Sat tun kafin Alh. Badamasi ya tashi a wurin

Mi™e wa yayi yabar wurin da saurin sa, kamar yanda aka saba sai ga shi ya tsinci kansa a gidan sa,
A lokacin da ya shiga ciki ya tarar da Lantana da Jummai mai magani suna a kan Madina suna gyara

Ashe har ta je ta kira ta batare da ta sanar da kowa ba ta zo ta sake duba ta

Amma hankalin Jummai ya tashi ganin yanda kamar an ™ara kusantan Madinan, shiyasa ta tambayi Lantanan tana cewa, "wai ya na ganta a haka kamar an kuma hayayya™e mata? Ji be wurin fa yanda ya koma kuma yarinyar a sume? Me ke faruwa ne?"

Lantana ta so tayi mata bayani amma sai ta kasa, kawai tayi tunanin Soye sirrin Mijinta, sai ta gilla ™arya tace, "wlh ba abun da ya faru da ita, domin Alhaji ma ba ya nan, ina ganin dai matsala aka samu ko ta ™warjane wurin; jinin ya sake fitowa, Ni dai ihunta kawai na ji na fito na tarar da ita ba ta numfashi."

"To Allah ya kyauta, amma yakamata dai ki kula da ita Lantana, don wannan idan danginta suka ji zasu ce an gwada mata rashin imani ne, kuma kamata yayi a ce an mayar da ita gida, amma kuma idan suka ganta a haka hankalin su zai tashi, don Allah ki kula da ita dakyau idan mun samu ta farfaWo, in so samu ne ki mayar da ita Wakinki ta zauna zata fi samun kulawa, wannan abun tausayi ne wlh."

"To shikenan, hakan zan yi ma, mu dai Allah ya bata lafiya kar a samu matsala yayi silan mutuwarta."

"Baza ta mutu ba ma tunda wuya ba ta kisa, sai dai gaskiya ™aramar yarinya ce dole zata sha wahala tunda an gwada mata rashin imani, akwai magungunan da zan fita zuwa anjima in samo, zan dawo mata dashi a haWa da ruwa a tafasa sai a ri™a saka ta a ciki, ina ga jinin zai fi saurin tsaya wa, amma ji be fa kamar an yanka dabba, don gani nake yi har yanzu jinin fita yake yi, kuma wurin zai fi saurin warke wa idan aka haWa da maganin, ina Mijin naki? Yakamata ki kira sa muyi magana."

Lantana tace, "ya fita wlh bai shigo gidan ba, ki taimaka min kawai dai mu gyara ta, bari in je in sakko ruwan zafin in kai bayi."

Alh. Badamasi yana jin haka sai ya sa kai ya fice a gidan da saurin sa; batare da ya bari sun gansa ba, a inda ya tafi yana tunanin yanda zai cika sauran aikin sa, amma har zuciyarsa ya ji dadin yanda Lantana bata tona masa asiri ba, kuma duk yanda za a yi bazai bari ta Wauke Madina a Wakin ta ba tunda bazai samu damar cika sauran aikin nasa ba.
***

Dayake idan aka yi wa yarinya aure aka mi™a ta Wakin Mijinta, a kan yi sati biyu zuwa uku kafin danginta su le™o gidanta, tunda wannan ya zama al'ada ne don kar yarinya ta ™i zaman gidanta ta soma kawo musu matsala, shiyasa ake Waukar wannan lokacin kafin nan ta saba da sabon rayuwar nata,
Daga nan ne fa sai a zo a duba yanda suke zaune a ga babu wata matsalar kuma

To dalilin da yasa kenan har wannan lokacin babu wacce ta le™o daga gidan mu don zuwa ta duba halin da nake ciki,
Ni dai na san cewa ina raye ne har yanzu amma ban san dalilin da yasa mutuwata ta kasa zuwa ta Wauke Ni har wannan lokacin ba, sabida azabobin da aka gana min a rayuwata, wai meyasa nake raye har yanzu ban mutu ba?
Tun lokacin da na farka na tabbatar da ina raye a cikin wannan u™uban, take na fashe da kuka ina kiran sunan Ummana da Yaya Haula, ina jin wani irin raWaWi tamkar za a WaWWake min ™asana, na kasa motsawa daga inda nake kwance ina jan zanin gadon ina kuka sosai cikin wahalar da ke kusanto Ni

Da gudu Lantana ta shigo Wakin tana nufo inda nake, cikin tausaya min take bani baki tare da rarrashina tana cewa, "ki yi ha™uri kin ji ko? Kowa da haka ya saba Allah zai ba ki lafiya, ki yi shiru haka nan, Jummai ta je haWo miki magani yanzu zata dawo a sanya miki, za ki ji sau™i insha Allahu."

Girgiza kaina nake yi cikin wahala ko ganin Wakin ba na iya yi sabida kukan da nake sharSa, da™yar na bude baki ina ce mata, "Ni Ummana nake son gani, don Allah ki kaini wajen Ummana zai kashe Ni, ba na son sake zama a nan, don Allah ki tausaya min ki kaini wurin Ummana, zai kashe Ni."

"To ki yi shiru haka nan zan kaiki, amma sai kin daure kin samu lafiya zan mayar da ke wurin Umman naki, yanzu ki lallaSa ki tashi zaune bari in taimaka miki, sai ki ci abinci ki huta kafin Jummai ta kawo magani a saka miki, wurin zai dena miki zafi kinji? Ki daure ki yi ha™uri kinji ko?"

Haka take ta rarrashina amma Ni ba na jin ta, kukan kawai nake yi gaba Waya bakina ya bushe ko haWiyar yawu ba na iyawa, har yanzu a tsorace nake gaba Waya na firgice gani nake yi kawai Alh. Badamasi zai iya shigo wa ya ™ara afka min, shiyasa na kasa yin shiru ina ™ara karfin kukana tare da kiran sunan Ummana da ™arfi

Lantana ta kira ´arta Samira, tace, "ta je maza ta amso mata magani wajen Jummai ta kawo mata."
Bayan ta tafi sai ta haWa min shayi ta koma cikin dakin da nake kwance,
LallaSa Ni ta soma yi tana mai Wago Ni tace, "in daure insha kar yunwa ta kashe Ni, tayi min al™awarin zata Wauke Ni ta kaini wajen Ummana."
Amma duk yanda ta lallaSa Ni na ™i yin shiru ta kasa shawo kaina,
Ganin a tsorace nake gaba Waya sai ta taimaka min ta mayar da Ni Wakinta don dai hankalina ya kwanta,
Da™yar ta samu na sha shayin sannan tace min, "in kwanta."

Lokacin ne Surukanta suka shigo Wakin da sallama,
Ta amsa su tana kallonsu har suka zauna, sannan suka gaishe ta dukkansu idanunsu a kaina duk da ba sa ganin fuskana sabida na juya baya,
Dayake Samira ta je ta faWa musu rashin lafiyar da nake yi shiyasa suka shigo gaishe Ni, suka ce, "ashe bata ji dad'i bane? Samira take faWa mana halin da take ciki, kuma bamu shigo mun duba ta ba."

Sai da Lantana ta sauke nimfashi sannan ta amsa su da cewa, "eh wlh bata ji dad'i ba, yanzu ma haka Jummai ta gama duba ta; ta fita ta je ta kawo mata magani."

"To Allah ya ™ara lafiya yasa kaffara ne."

"Amin Amin."

Daga haka sai suka yi shiru suna sake kallon bayan Madina; wacce basu gama sanin ta ba ma, duk da suna mamakin yanda Surukin nasu ya je ya auro ™an™anuwar yarinya haka, wai ita ce Amaryan nashi, tun ranan da aka kawo ta da suka shiga suka ganta basu sake koma wa ba, kasancewar akwai kunya a ce suna zirya a Wakin surukin su, sashin ma basu cika zuwa ba in har ba wani abun ake yi ba, tunda Fulani akwai su da Kunya suna da al'ada da yawa gaskiya

Sun Wan yi jim before suka yi mata sallama suka fita suka koma sashin su, bakin su cike fal da gulma da tsegumi, wanda sun ™osa su fita domin su tofa albarkacin bakin su, tunda a hasashen su dai sun san cewa surikin nasu ne yayi wannan aika-aikan da har yarinyar take kwance babu lafiya.
***

Bayan an kawo maganin, Lantana ita da kanta ta saka min maganin, sannan ta sake lallaSa Ni bayan tayi abinci ta bani na ci sannan ta sake gasa min jikin, haka ta dinga kula da Ni kamar ´ar cikinta, ko motsi ta ga ina yi sai ta tambaye Ni mene ne?
Ni kuwa har lokacin na kasa yin shiru ina kukana wanda ya kasa tsayawa bare hawayena su dena zuba a kwarmin idanuna, a wannan lokacin bani da burin da ya wuce in samu damar guduwa a gidan, sai dai babu halin tafiya tunda bazan iya ba, Ni kuma mugun tsoro da tashin hankalin da ke tattare da Ni bazai bar Ni in ci gaba da zama a gidan nan ba, gwara in gudu duniya da in zauna a wannan u™uban rayuwar, ko buWe idanuna ba na son in yi bare in sake ganin wannan mugun a gabana, ban san wanne irin yanayi zan sake shiga ba muddin na sake ganin sa, hankalina ya kasa kwanciya, tsoro ya cika min zuciya,
A wannan yanayin har barci ya Wauke Ni batare da na shirya masa ba, mai cike da wahala da mafarkai kala-kala masu ban tsoro

Shiyasa barcin da nayi ne yasa Lantana ta bar Ni a Wakinta har dare,
Kuma har wannan lokacin Alh. Badamasi bai dawo ba,
Sai can bayan isha'i sannan ya shigo gidan, haka ya fuske ya nuna tamkar babu abun da ke faruwa,
Šakin Lantana ya soma shiga; ya hange mu a kwance Ni da Samira har lokacin ina barcin wahalar da ya Wauke Ni,
Ajiyar zuciya ya sauke sabida ganina da yayi a kwance babu abun da ya faru dani, har ya juya zai fita sai ga Lantana ta shigo Wakin,
Dama bayi ta shiga ta kewaya,
Dakata wa yayi bai fita ba yana cewa, "ashe yarinyar nan ta samu sau™i?"

Lantana Waure fuska tayi tamau tace, "ai dole ka ce haka tunda kayi aika-aika ka tafi ka bar ni a ciki, a ce ko tausayi baka dashi ka gwada wa ™aramar yarinya rashin imani har haka Alhaji? Yanzu idan yarinyar ta mutu mai zamu ce wa Iyayenta? Wlh tallahi duk abun da ya faru da ita babu ruwana babu tsakina, kuma abun kunya sai dai ya ™are maka amma wlh bazai shafe Ni ba."

"Haba Lantana, ki yi hakuri mana ki bar komai ya wuce tunda komai ya rigada ya faru, idan kina Waga murya ai sai mutane su ji, sannan yaran nan ma har zasu iya tashi da wannan hayaniyar naki, wlh sharrin shaiWan ne Ni kaina ban san hakan zata iya faruwa ba."

Wani kallon kamar ya raina mata wayau take mishi, sai tace, "ai wannan ba sharrin shaiWan bane tunda ya wuce abun hankali, ga abun da kayi mata a farko kuma ka ga halin da ta shiga, amma kuma don tsaban rashin tausayi ka sake koma mata, to yanzu mai kake nema a jikin yarinyar nan da har baza ka iya ha™ura zuwa wani lokaci ba? Wlh Alhaji ka sauya sosai don ba haka na sanka da rashin tausayi ba, ko Ni da nake Amarya lokacin baka gwada min rashin imani irin haka ba."

"Don Allah Lantana mu bar wannan maganar ki rufa min asiri komai ya wuce, ba na son ana dawo da hannun agogo baya, Insha Allahu babu abun da zai faru, yanzu ma akwai maganar da zamu yi da ke shiyasa kika ganni na shigo nan, ki zo mu je Wakina sai muyi maganar kar mu takura wa Yaran nan."
Ganin tayi shiru fuskarta a Waure tamau har yanzu, sai yace, "a kan maganar mu na koma wa Abuja ne da na faWa miki, to ina fata yanzu daddaWan labari za ki ji don muna gab da cimma burinmu."

Jin hakan yasa ta Wan saki fuskarta kaWan, sai tace, "shikenan, ka je Wakin zan kawo maka abincin ka can."

Baki ya washe yana cewa, "to Shikenan ki Wan haWa min da ruwan bunu akwai maganin da zan sha."

Ta amsa mishi da to tana yin gaba ta fice zuwa kichen,
Shi kuma ya nufi Wakin sa yana saSa malin-malin ransa fess, don yana ji a ransa Insha Allahu gobe uwar haka ya bar garin nan, don da zaran ya cika aikinsa zai fece abun sa, ™arshe sai dai iyalansa su biyo bayansa don bazai zauna ba, bai san da wanne idon zai kalli Abokinsa Baffa ba; a kan abun da ya aikata wa ´ar su.
[2/2, 9:30 AM] OumŠahira: =ĜŽÜ=ĜŽÜ=ĜŽÜ=ĜŽÜ=ĜŽÜ=ĜŽÜ=ĜŽÜ=ĜŽÜ
    *RAYUWAR MADINA* =Ĝ§Ü
=ĜŽÜ=ĜŽÜ=ĜŽÜ=ĜŽÜ=ĜŽÜ=ĜŽÜ=ĜŽÜ=ĜŽÜ


_Writing Story:_
*NAFISAT ISMA'IL*
           _(UMMUDAHIRA)_
*SARAUNIYAR TSOKANAR PERFECT>ĜŬŬ*



*PERFECT WRITER'S ASSOCIATION* <Ĝß

```( WE AIN'T PERFECT, BUT WE'RE ALWAYS TRYING OUR BEST TO MOTIVATED AND ENTERTAIN OUR REDERS=ĜŞÜ)```

/https://www.facebook.com/Perfect-writers-association-100452275039839/

       *P.W.A
'ŝ*





            *SADAUKARWA*
_Na sadaukar da wannan littafin ga ´an uwana Mata waWanda suka fuskanci u™uban rayuwa a zamantakewar su na Aure, Allah yasa mu dace ya kawo mana ™arshen wahalar rayuwa._



















______________ *EPISODE 13*
_____Bayan Lantana ta kawo mishi abincin, ta tarar yana zaune yana jiran ta,
Sai da ta zauna ta zuba mishi sannan tace mishi, "tana sauraron shi."

Nan ya soma bata bayanin, "gobe zai wuce Abuja da hantsi an kira sa, zai je yayi satikai a can akwai aikin da aka samo mishi, to idan ya je aka daidaita komai daga baya zai dawo sai ya kwashe su su koma can."

Nan kuwa sai Lantana ta washe baki farin ciki ya bayyana daga kan fuskarta, tunda dama burinsu kenan ba tun yau ba yake faWa musu, "akwai aikin da zai samu a birni, an yi masa alkwarin wani aiki idan ya samu zasu koma can da zama," tun ba yau ba Lantana take zumuWin zuwan wannan ranan tunda yanda yake kwaWaita mata irin girman aikin, su da ™auye sai dai ziyara,
Don haka da ta ji wannan labarin nan da nan ta manta da Sacin ran da take ciki na abun da ya yi wa Madina, sai tace, "don Allah da gaske Alhaji? yanzu shikenan daga ka dawo sai dai mu tashi a nan muma?"

"˜warai kuwa Lantana, ai da zaran na sama mana wajen zama zan aiko a kwashe ku don Ni bazan dawo ba ma, aiki dai ya samu wlh, yanzu dai zan je inga wurin ne zuwa gobe da hantsi."

"To Alhaji wannan yarinyar fa? Ka ga fa bata da lafiya tana cikin wani hali, yanzu taya ya zaka tafi ka barta a haka a zo ana yi damu, a ce ka gudu ka barta daga yin aure; baza ka iya bari ko zuwa wani lokaci ne kamar nan da sati sai ka tafi ba?"

Yace, "taya ya zan jingirta kina ji kira na ake yi dole kuma in je a gobe, idan ban je ba sai dai in rasa wannan aikin, don nima Sa'a na ci; Abokina da nake ce miki ya nema min aikin nan, idan kuma ban yi amfani da damata ba sai dai in rasa komai, ai dama sun san Ni matafiyi ne babu abun da zai faru, kinga ma sai ta samu lafiya ta warke sumul abun ta tunda za ki kula da ita."

Margaya kanta tayi tana cewa, "kuma haka ne, to Shikenan Allah yasa hakan shi ya fi alkhairi, Allah ya kaimu goben."

"Amin, haka za ki ce ai, yanzu zan bar miki kuWin da zai ishe ku don ban san iya daWewan da zan yi kafin in aiko da Motan da za a kwashe ku ba, na san akwai kayan rumbu zasu ishe ku komai."

"To Alhaji haka zamu tafi mu bar su Yawale a garin nan ban da su? Mu kadai zamu tafi?"

Ya dube ta yace, "eh mana, a nan zasu zauna mana tunda ga Iyalansu, Ni da Yaran nan kawai zamu tafi, tunda ga gonakina nan su zasu ci gaba da kula da su, duk sanda Allah ya hore min sosai sai su dawo kusa damu, amma batare zamu tafi da su ba."

Jin hakan yasa tace, "to shikenan Allah ya nuna mana goben lafiya."

Ya amsa da amin yana ci gaba da cin abincin nasa

Har ta tashi zata fita sai kuma tace, "Alhaji wannan yarinyar fa a Wakina zata ci gaba da zama don zata fi sakin jikinta ta cire tsoro a ranta, sai in ci gaba da kula da ita har ta warke."

Kamar ya ce a'a, sai kuma yace, "to to Shikenan, hakan ma ai yayi, sai da safen ki je kawai ki kwanta."

Daga nan tayi masa sallama ta fice

Shi kuma ya ci gaba da cin abincin sa amma yana sa™e-sa™en yanda zai yi ya biya bu™atar sa gobe ya gudu yabar garin,
Haka bayan ya gama sannan ya kwanta babu wanka babu sallah, tunda tun lokacin da ya fara wannan aikin nasa da Boka yake masa, ya dakatar dashi da yin wanka da sallah, tunda duk cikon aikin ne.
*****

_____Washe gari tun safe Alh. Badamasi yake zarya da neman hanyar da zai iya kusantan Madina, amma ya gagara samun mafita, ga shi lokacin da yakamata ya cika aikin sa har ya kusa yi amma ya rasa hanya ™wa™™wara,
domin a lokacin kwata-kwata na gaza yarda ya zo inda nake, tunda na tashi ya shigo Wakin wai ya zo duba jikina, kawai na kurma ihu jikina na rawa kamar mazari, ina ™o™arin tashi in gudu ina kiran sunan Ummana, ihu nake yi sosai kamar zan tsaga gidan

Da gudu Lantana ta shigo Wakin ta ri™e Ni ganin zan tara musu mutane, ta kalli Alhaji tana cewa, "ka ga zaka tsorata ta kuma ta tara mana mutane, ka fita Alhaji idan ba haka nan ba baza ta yi sukuni ba, ™arshe zaka ja ta fama ciwon nata ne, don Allah ka fita haka nan ko zan samu in rarrashe ta."

Cike da damuwa yace, "to ai na zo duba jikinta ne Ni ba wani abun zan yi mata ba, Ni da zan bar gidan dole in nemi ganin lafiyarta kafin na tafi, amma tunda abun haka ne bari in wuce zuwa Wakina, ki yi shiru Ni babu abun da zan miki kinji Madina."

˜arshe dai hankalina bai kwanta ba sai da na ga ya fita, amma duk da haka na kasa shiru sai kuka nake yi na takure waje Waya ina jan majina, sai kuma na koma kiran sunan Yaya Haulanmu ina kukan ta zo ta Wauke Ni ta mayar da Ni gida,
Duk yadda Lantana ta so ta rarrashe Ni tayi iya yin ta amma ta kasa,
Haka nan ta ha™ura tabar Ni a Wakin Ni kaWai ina faman jan majina da koke-koke na, zuciyata cike fam da tsoron sake dawowan sa wurina, gaba Waya jikina kaWawa yake yi ga wani mugun zazzaSi da nake fama dashi tun daren da na kasance a cikin ba™ar rayuwar nan, babu inda nawa da ke min dad'i musamman ™asana da ba na iya zama da mazaunai na tsaban azaban da ke ratsa Ni, haka nake kukan gunun ban tausayi tamkar na zama tsuntsuwa na ganni a cikin gidan mu, wane ne zai tallafe Ni ya fitar dani a wannan ™angin rayuwar? Tun ban san mece ce rayuwa ba na fuskanci mummunar ™addara wanda nake jin tamkar in mutu ba na son sake ganin wayewar gari, Ni ce Maraichi ya yi wa illa, yau ina Mahaifina wanda zai cece Ni? Babu shi a raye bai san mai ke faruwa dani ba, Ummana kuma tana cikin duniyar amma tabar Ni a wannan halin tamkar bani da gata, meyasa ta kasa zuwa ta taimake Ni? Meyasa ta bari nake shan bak'ar wahala irin wannan? Waye zai cece Ni? Kuka nake yi sosai babu mai rarrashina, waWanda nake yi don su babu mai jina a cikin su bare su taimaka wa rayuwata

Hankalin Lantana ya soma tashi jin irin kukan da nake yi na cika musu kunne, a tunanin ta ko ciwon nawa ne ya fame shiyasa duk hankalin ta ya tashi, tana mugun jin tausayina domin kuwa ta tausaya min a halin da nake ciki, don haka tayi azama ta Wauko gyale a Waki tana ce min, "in yi ha™uri yanzu zata je ta kira Jummai ta sake duba Ni."
Daga haka ta fice a gidan batare da ta faWa ma Alh. Badamasi da ke cikin Wakin sa; yana sintiri shi kaWai yana neman hanyar da zai bi don samun cikon burinsa,
Don haka yana ma™e yana jin sanda Lantana tabar gidan, wani irin dad'i ne ya cika sa, nan da nan jikinsa na rawa ya fito ya rufe ™ofan gidan ya nufi Wakinsa, maganin da yake saka wa idan zai kusance Ni wanda Boka ya ba shi ya Wauko, ya nufi Wakin da nake kwance da gudun sa cikin sauri kamar zai kifa

Ni a lokacin halin da nake ciki na tsananin ba™in ciki da ™ulafucin ganin Ummana, ya sake rikitar dani gaba Waya, wani irin zazzaSi ya kama Ni kaina yayi mugun zafi sabida tsaban rigimar da na sanya wa kaina, ko sarara wa ba na yi da irin kukan da nake fitar wa ina kiran sunan Umamana har wannan lokacin, a halin da nake ciki ciwo yayi min yawa kawai jin sa nayi a jikina yana ™o™arin maimaita min abun da yayi min,
Wani irin bugawan da zuciyata tayi a lokacin da na Wago kai na fuskance shi, take zuciyata ta dena aiki sabida tsoron da ya tsirga min, cak numfashina ta Wauke gaba Waya nayi suman tsoro

Shi kuma a hakan bai sa ya dakatar da abun da yayi ninya ba, domin ko Wigon tausayi babu shi a lamuransa a wannan lokacin, cikan burinsa kawai yake hangowa da kuma samun damar aiwatar da abun da ya zo yi,
Nan da nan ya janye min skirt Wina ya fara aikata abin da yayi ninya, bayan ya shafe jikinsa da wannan maganin da ke fitar da manya-manyan tsutsotsi lu™a-lu™a, ga wani irin wari da yake yi sakamakon ™ara kwanakin da yayi a haka a rufe cikin kwalSa, shi kansa tamkar zai yi amai a wannan lokacin sabida yanda warin ya addabe shi,
Yana ganin ya fara kusantana jini ya Salle, sai yayi saurin dakatawa yana Waukar abun zuba jinin nasa tsumma ya sharo jinin gaba Waya, shi kansa tsaban tsoro da halin da yake ciki bazai barsa ya Wauki tsawon lokaci a tare dani ba, bare kuma zafin da yake ratsa shi in ya shiga ™asana, don haka yana ganin jinin ya bayyana yayi sauri ya gama komai ya gyara wandonsa ya wuce Wakinsa, Wan jakan kayansa da ya gama shiryawa ya Wauka ya fice a gidan da hanzari, don yasa a ransa daga nan kuma gaba yayi

Allah da ikonsa har ya fice Lantana bata dawo ba, sai da kamar mintuna shida suka wuce sannan ta dawo gidan ita kaWai, don ta je gidan bata samu Jummai mai magani ba tayi nisan zango an kira ta a ma™ota, kuma duk inda ta zagaya da ake sa ran za a same ta amma ta je bata same ta ba, shiyasa don kar ta bar Madina ita kaWai, ga kuma lokacin tafiyar Mijinta yayi kar ya ji ta shiru,
Amma kuma dawowar ta sai ta tarar da abun da ya fi ™arfin ta, tashin hankalin da ba a saka mishi rana,
Ta tarar da Madina a wannan mummunar yanayin jini ya Salle mata ita kuma bata numfashi ta mutu,
Kurma ihu tayi mai ™ara ta soma kururuwa ta fita cikin Wakin,
Šakin Alhaji ta faWa sai dai babu shi babu dalilinsa, kuma babu Wan jakansa,
Kafin ma ta tabbatar da mai ke faruwa sai ga surukanta sun shigo da gudun su suna tambayar lafiya?
Don ihun nata ne ya jawo su don ganin mai ke faruwa,
Salati ta dinga yi tana cewa, "yarinyar mutane zata mutu a hannunmu, ku je ku gani ta mutu a Wakina, na dawo na tarar da ita cikin wani hali jini ya Salle mata ta mutu, ga babu Alhaji ya gudu, innalillahi wa'inna ilaihi taji'un...! Mun shiga uku."

A guje suka ranta ana-kare zuwa Wakin Lantanan, nan kuwa suka tarar da abun da ke faruwa suma sai suka saka salati, jikinsu na faman rawa gaba Waya sun ruWe,
Ga kukan Lantana da take salati da kururuwa

Šaya daga cikin surukuwar ta tace, "ai zama bai ganmu ba wlh, a sanar da ´an uwanta domin wannan bala'in ya fi ™arfin mu, su zo su Wauki yar su

Please Login or Register in order to submit comment