Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

gidan su Mashkur ba tunda ya fi ™arfin shigansa, sai gani sai hange,
A wannan lokacin da aka saka mata rana sai ga iyayensa da shi kansa Baban Sasan sun zo ba Umma ha™uri a kan, "ta amince ta ™ara ba Yunus auren Madina."
A ranan dama an kawo komai na saka ranan su, dama tana tunanin aika musu can ™auyen ne su raba, daga baya iyayen Mashkur zasu je can gaisuwa, ai kuwa sai ta kwaso kayan tace, "ai aikin gama ya rigada ya gama, yanzu haka an kawo kayan saka ranan auren Madina, a Matsayin ku na iyayenta shiyasa na ga dacewar dole a je can ™auyen a amshi aurenta a wurin ku, amma tunda ga ku kun zo sai ku tafi da kayan a raba, yanzu Madina ta samu wanda zata aura sai dai yayi ha™uri."
Dukkansu jikinsu yayi sanyi sabida basu san halin da Yaya Yunus zai shiga ba idan suka sanar dashi wannan maganar,
Amma kuma basu da bakin magana tunda komai ya rigada ya faru, don haka suka sanya albarka suka juya takalmansu suka koma,
Umma kuwa tayi musu hakan ne don kar su ga laifinta, amma tuni Baba ya shiga gaba an saka ranan auren nan da shekaran,
Sai dai daga baya ta je ta sanar da Hajiya Ummee a kan, "iyayen Mashkur su sake zuwa can ™auyen su nemi auren Madinan."
Hakan kuwa suka yi suka je can suka sake neman aurenta, kuma kamar yadda aka saka ranan haka aka sanya,
Wanda dole Yaya Yunus zai ha™ura tunda Madina ta kufce mishi na har abada, a yanzu tayi nisa a ™aunar Mashkur kuma baza ta taSa jin kira ba, Allah ya bata mai ™aunarta mai son farin cikin ta.





_Zamu sha biki fa Masoya=Ĝ8Ŝ kuyi shirin zuwa Zaria City. =ĜƒÜ=ĜƒÜ=ĜƒÜ=ĜƒÜ=ĜƒÜ=ĜƒÜ_
[3/5, 9:52 AM] OumŠahira: =ĜŽÜ=ĜŽÜ=ĜŽÜ=ĜŽÜ=ĜŽÜ=ĜŽÜ=ĜŽÜ=ĜŽÜ
    *RAYUWAR MADINA* =Ĝ§Ü
=ĜŽÜ=ĜŽÜ=ĜŽÜ=ĜŽÜ=ĜŽÜ=ĜŽÜ=ĜŽÜ=ĜŽÜ


_Writing Story:_
*NAFISAT ISMA'IL*
           _(UMMUDAHIRA)_
*SARAUNIYAR TSOKANAR PERFECT>ĜŬŬ*



*PERFECT WRITER'S ASSOCIATION* <Ĝß

```( WE AIN'T PERFECT, BUT WE'RE ALWAYS TRYING OUR BEST TO MOTIVATED AND ENTERTAIN OUR REDERS=ĜŞÜ)```

/https://www.facebook.com/Perfect-writers-association-100452275039839/

       *P.W.A
'ŝ*






            *SADAUKARWA*
_Na sadaukar da wannan littafin ga ´an uwana Mata waWanda suka fuskanci u™uban rayuwa a zamantakewar su na Aure, Allah yasa mu dace ya kawo mana ™arshen wahalar rayuwa._





*DATA SHARE*

Call, message or whatsap  07065334256

*MTN*
500MB 150
1gb 270
2gb. 500
3gb. 800
4gb. 1100
5gb 1400
6gb. 1700
Verlid for 30 days.
















______________ *EPISODE 51*
_____Sabida wannan auren ne yasa Mashkur ya yanke shawarar gwara ta zana jarabawar J.S.C.E a JSS 2. Inyaso bayan auren su sai ta fara daga S.S 1, a yadda ya tsara rayuwarsa da ita, so yake yi bayan sun yi aure su koma Abuja kusa da Uncle Hashim da zama, tunda already dama yayi-yayi dashi ya dawo can ya zauna kasancewar yana da hanyar sama mishi aiki a gidan Gwamnati, kai tsaye za a Wauke shi Likitan Shugabar ™asa ne, but Mashkur ya ™i, amma auren Madina sai ya ji yana son komawa can ko don ya ™ara kyautata wa rayuwarta ta ji dad'i fiye da kowacce Mace, a halin yanzu ita ce Macen da yake gani ya ji dad'i yayi farin ciki mara misaltuwa, Allah ya Waura mishi ™aunar Madina so ba iyaka, a kullum ji yake yi kamar ™ara mishi soyayyarta ake yi, ji yake yi komai zai iya yi a kanta, ko kaWan a yanzu ba ya iya Soye soyayyarta, shiyasa a duk sati sai ya zo weekend sai talata yake komawa, domin ba ya iya juran kwana Waya tal bai sanya ta a ido ba,
Wannan kulawan da yake nuna mata; da tsantsan soyayyar nan, sai yazamana itama Allah ya dasa mata matsananciyar soyayyarsa a ranta, bata iya barci ta tashi batare da tayi mafarkinsa ba, ita kanta bata san cewa haka soyayya yake ba sai yanzu a kan Mashkur, ko don yanda yake kyautata mata da riritata shiyasa sonshi yayi mugun shiganta, sai kuma ya zamana Madina tana da irin raunanan zuciyar nan ne wanda idan har suna son abu suna so ne da ha™i™anin gaskiyarsu, idan kuma ba sa so to suna yi ne da gaske, duk kunyar Madina yau sai ga shi bata iya Soye irin shau™in da take ji a ranta, a fili idan ka kalleta zaka gane irin soyayyar da take yi wa Mashkur,
Shiyasa shi kansa a kullum godiya yake yi wa Allah da ya ba shi Madina, domin yana ji a ransa in dai ya aure ta ya gama dace, ba shi da sauran kuma wata matsala,
Wani irin soyayya suke yi mai tsafta da tsantsan shau™i, abun sai ya zama tamkar a Film, domin su Mummy sai abun ya zame musu kamar abun kallo, tunda irin sha™uwar da suke gani a wajen su abun yana mugun basu mamaki, suna al'ajabin wannan soyayyar da kullum ™aruwa yake yi ba raguwa ba,
Sai dai kawai suna musu fatan alkhairi a koyaushe, don shi suka fi bu™ata,
Dayake Daddy bai da sha'awar yaransa su yi nesa dashi musamman Mashkur ma, shiyasa yace mishi, "a gidan zai zauna."
Don har ya ware mishi flat Win da zasu zauna,
Amma shi Mashkur ya nuna masa cewan, "ya fi son zama a Abuja wurin Uncle Hashim tunda yace mishi zai nema masa aiki a can, wannan ne plan Win sa idan yayi auren zai koma can."
Daddy yace, "babu matsala, but ai zaku fara zama a nan ko na one month ne before ku koma can, kuma duk idan kun zo a nan nake son ku zauna don zan fi jin dad'i."
Mashkur yace, "Insha Allah Daddy yanda kake so haka za a yi."
Murmushi Daddy yayi yana shafa mishi kai yace, "alhamdulillah Allah ya kaimu lokacin, but saura wancan ™anin naka don na ga alamun shi sai na matsa mishi zai fitar da matar auren, ka fi shi hankali a koyaushe shi har yanzu bai san duniya ba."
Sai ya Wan ja fasali tare da firzar da iska yana cewa, "Ni shawarata na fi son ya dawo nan da zama kamar hankalina zai fi kwanciya don ba na son zamanshi a can, but Mummyn ku bata bani goyan baya ba, ko ya ka gani?"
Kallon Daddyn nashi yayi before yace, "Daddy ka san Ansar tun asali ba son zamanshi a nan yake yi ba that's why ya zaSi zuwa can, ina ga mu bar shi wata rana don ra'ayin kansa zaka ga ya nuna ya gaji da zama a can, but idan aka takura mishi ka san halin sa sai wani abun ya faru, mu bar shi kawai a can Win."
GyaWa kansa Daddyn yayi tare da cewa, "to amma Ni gani nake yi kamar har yanzu bai dena shan taban da yake yi ba, domin kwanakin nan da ya zo bakinsa ya ™ara ba™i baka lura ba? And na tsare shi da tambaya amma ya musa min, wlh Ansar duk Wabi'unsa sauya wa suke yi, ina ga zamanshi kusa damu zamu san me yake yi, ga daWewan da yake yi ba ya zuwa kamar bai aje kowa a nan ba, kuma gaskiya ba na so idan ya tashi aure ya kawo mana wata can yace zai aura, gwara ya auri ´ar nan yanda zai ri™a kewayo mu a koyaushe."
Murmushi Mashkur yayi tare da cewa, "oH! Daddy, Ni fa har na fara kishi sabida gani nake yi kamar ka fi son Ansar, Ni yanzu nace zan koma Abuja da zama but baka musa min ba ka amince, amma yanzu kana maganar Ansar ya dawo kusa da kai, duk ka saka damuwa a ranka, anya?"
Dariya Daddy yayi yace, "No takwara ba haka bane, ai dukkanku abun so ne, Ni ba na son ne ko bayan raina Ansar ya ci gaba da zama a wata ™asar ba ™asar mu ba, amma kaima ban ji dadi ba da zuwanka can; duk da Abokina ya kira Ni already yayi min bayani shiyasa ka ga ban damu ba, but gwara kai kana Nigeria ne a kan Ansar. Please ka zauna dashi ka fahimtar dashi ko zai gane, gwara ya dawo nan zai fi."
Mashkur yace, "Ok Daddy, I will talk to him."
Albarka ya sanya musu gaba Waya, Mashkur ya amsa cikin jin dad'i, daga nan suka Wan taSa hiran nasu duk dai a kan aikin Mashkur ne.***

Zuwa yanzu Madina ta yaye Wanta tunda yanzu ya shekara biyu cif,
Kuma tun lokacin sai yazamana Mummy ta soma gyara ta sabida yayen da tayi don kar jikinta ya lalace, bare ga shi auren ya rage watanni biyu ne,
Sannan ga shirye-shiryen exmas da zata zana wanda shima ya rage wata Waya ne,
Musamman Mummy ta samo mai gyara ta soma gyara ta ciki da waje tunda ta san ta taSa aure; har haihuwa tayi, kuma Allah da ikonsa tunda an yi mata gyara mai kyau baza ka taSa tunanin Madina ta shayar ba, nononta a cike suke sun ™ara girma Masha Allah tunda Allah ya bata su, a wannan gyaran an yi mata amfani da maganin sanyi sosai, kuma dayake tana dashi har yanzu sun yi mata aiki, sai dai har wannan lokacin bata ™ara yin jini ba kuma bata taSa faWa ma kowa ba; ita kanta ta manta da wannan babin bare ta san matsala ne ko akasin sa, rayuwarta kawai take yi,
Lokacin da suka zana jarabawa sai Umma ta bukaci a dawo mata da ita, tunda tana son itama ta fara gyara ta da iya nata basiran,
Ita kaWai ta tafi aka bar Khalifa a hannun Khairiyya tunda ita ta amshe shi yaye

Tunda Madina ta koma can kullum suna tare da Mashkur kamar chewing gum, soyayyarsu sai ta ™ara ™arfi sabida kusantan su tare koyaushe suna ganin juna,
Sai ya zamana idan ya dawo daga aiki a can gidan Umma zai ci abinci, don har girki Madina take mishi, Madina fa ta kile tunda Khairiyya ta saka ta a hanya, zai yi wuya ka gane cewan wancan Madinan na baya ce da aka sani mai kunya da kawaici da rashin son jama'a, but a kan soyayyar Mashkur ta watsar da hakan kamar ba ita ba, ba ta shakka da shayin yin masa duk abun da yake so, domin tana jin shi ne farin cikin ta wanda zuciyarta take sanyi a duk sa'ilin da ta ganshi,
Shi kansa wani lokacin idan ya ga ta zauna ta saka shi gaba tana ba shi labarai; musamman labaran rayuwarta na baya kamar hadda, domin idan da karatu ne ya jima da haddacewa, sabida a kullum ranan duniya ne in dai sun zauna yace, "ta ba shi labari."
To labarin rayuwarta take ba shi,
Kuma ba ya gajiya da ji bare ya katse ta sabida tsaban so da shau™in da yake shiga, a kullum ji yake yi kamar ya Wauke ta ya saka ta a jikinsa tsaban so da ™auna,
Sau da dama yakan ce mata, "Madina, idan muka kasance tare ban san wanne irin murna zan yi a rayuwata ba, kuka zan yi ko dariya? A'a ruwa zan zuba a ™asa in sha tsaban murna, ko kuma kawai zan tasa ki a gaba kamar yanda kika yi a yanzu in ta kallonki har gari ya waye, domin wlh soyayyar da nake miki Allah kaWai zai iya sani, Madina ban taSa son kowa ba sai ke, kamar don ke aka yi zuciyata, ina sonki matu™a, but ina ji a raina kamar ranan baza ta zo ba, sati biyun nan sai nake jin sa kamar shekara biyu, wlh Madina soyayyarki daga Allah ne kuma Insha Allahu na yi alkawarin zan raya daren auren mu cikin gode masa. Ina sonki sosai."
Murmushi takan yi a lokacin wanda ke nuna dukkan farin cikin ta, takan ce, "na san da haka Yayana, nima na fi sonka fiye da kowanne namiji a doron ™asa, Allah Ni bazan iya nuna maka irin soyayyar da nake maka ba, amma nayi alkawarin zan kasance maka Mace ta gari har muyi numfashinmu na ™arshe,"
A irin wannan yanayin shau™in suke rabuwa cike da tunanin junan su,
Madina bata taSa tunanin akwai irin wannan rayuwar na farin ciki ba, a tunaninta baza ta taSa samun jin dad'i makamancin wannan ba, sai ga shi komai ya sauya kamar ba a yi ba, har ga shi tana shirin sake shiga wata sabuwar rayuwar da mutum Waya ya bata, tabbas baza ta taSa manta wannan halaccin da yayi mata ba, har abada,
Yanzu komai ya wuce a rayuwarta kamar ba a yi ba,
Don yanzu har an fara shirye-shiryen biki babu abun da ba a yi ba,
Domin tun ana sati Waya aka kawo kayan akwati guda goma sha biyu na ´ar gata, babu abun da ba'a zuba a ciki ba,
³an ™auyensu sai dai suka ba ido abinci baki a buWe suna santin kayan, lallai sun yarda Allah ya Waga tutar Madina domin gani suke yi kamar ba ita ba, ta zame musu abun sha'awa tayi musu zarra, bare in sun ji inda zata yi aure sai su rike baki abun yana Waure musu kai, maganar dai sai yawo take yi a dangi ana ta maganar Madinan,
Tun ana kwanaki uku bikin suka yo zuga suka zo gidan Umma biki,
Yaya Haula kuwa satin ta daya lokacin, don itama tuni ta zo, sai ya zamana Wan gyaran da Umma take yi wa Madina tare ta haWa su tana musu komai,
Gidan Umma fa ya cika abun kamar al'amara dangin su Madina babu wanda bai zo sha'anin ba, wasu sun zo tun ana kwana uku, wasu kuma ana kwana Waya, wasu kuma ranan bikin suka zo

Shima Mashkur tun sati Waya bikin suka wuce can Kaduna har da Hajiya Ummee, a can suke nasu bikin na harkan manya da girma

Ranan asabar aka Waura Auren Madina Sulaiman Umaru da Angonta Farouk Umar Farouk, cikin ™an™anin sadaki domin samun albarka,
Masha Allah alhamdulillah don a ranan babu wanda bai yi farin ciki ba don yanda bikin ya zo cikin nishaWi komai an yi sa cikin arziki

An shirya a ranan za a tafi da Amarya, domin wajen ™arfe huWu da rabi Abokan Ango sun hallara bakin ™ofan gidan Umma, za a tafi da wasu tsiraru yau, wasu kuma sai gobe za a zo a Wauke su bayan an dawo da wasu, tunda gaskiya mutanen da yawa suke, bare dama akwai su da dangi a ´an ™auyensu babu wanda bai zo bikin nan ba, musamman da suka san cewa akwai kallo kowa bazai yarda a ba shi labari ba, shiyasa a yanzu ma suke son zuwa su ga masaukin Madinan, bare an ce Wan tsohon gwamna ta aura, kowa na burin ya shiga gidan Gwamna

A masu Waukan Amarya har da Ango kansa don ya ™i yarda ya zauna a gida, dole sai da ya biyo su domin ya Wauki Amaryansa, a yanda yake zumuWi bazai iya jira a kawo ta ba, shiyasa shima Ansar ya biyo shi sabida can ba a bar kowa ba, duk abokan angon sun taho,
Ansar kuwa bayan ya zo tafiya yayi sabida kiran da ya samu wajen Shamsuna, ta matsa mishi tana son su haWu, but da ya ga har lokacin ba a fito da Amarya ba sai ya fita a motan zuwa wurin ta,
A lokacin tana wurin itama a cikin motanta, yanda ta matsa mishi shiyasa ya je don ranshi ya Saci matu™a, koda ya je Waure mata fuska yayi yace, "ban san ya zan miki ki gane ba, but I hate what you're doing to me, I'm going to warn you, I don't like the kind of calls you're giving me, I listen to you but you refuse to stop, if I have an idea to see you ba sai kin zo inda nake ba."
Kanta ta langwaSar cike da salon barikanci, sai ga guntun hawaye suna zuba mata cike da shagwaSa ta soma ba shi ha™uri,
Kau da kansa yayi yana shirin fita cikin motan, sai ta dan™o shi tayi saurin faWa wa jikinsa ta soma aika mishi da sa™on kissing a saman face ko ta'ina,
˜o™arin janye ta yake yi amma ya gaza, tun abun ba ya shigansa but salon da ta soma mishi sai ya soma tsikaransa, since already ya kwana biyu bai ji Wumin kowacce Mace ba, tunda tun ana saura sati Uku ya zo bikin nan, sai kawai ya biye mata shima ya fara jagula jikinta cikin nashi salon mai haukata dukkan wacce yake yi wa, yau ranan farko sai ga shi ya haWa baki da Shamsuna, cikin wani irin shau™i ta biye mishi sabida wani irin dad'i da take ji,
Ba ™aramin haukatar da ita yayi ba don bata taSa ganin irin salon sa ba sai a yau,
Sai da wayansa tayi ™aran kira ne sannan suka ankare har suka dawo daga duniyar jin daWin da suka tafi,
Gaba Waya Shamsuna tana jikinsa Ware-Ware ta ware ™afafunta tayi zaman ´an bori ta ma™al™ale shi kamar chewing gum, tana son mayar da bakinta cikin nashi,
Amma sai ya dakatar da ita yana zaro wayan nasa da™yar, ganin sunan Mashkur sai bai Wauka ba ya dube ta da waWannan mayun idanun nasa masu cike da jaraba, domin a lokacin ya shiga wani yanayin da idanunsa duk sun sauya sun nuna ainihin sha'awar da yake ciki, kasa hana ta abun da take mishi yayi a wannan lokacin duk da so yake yi ya tafi, sai da ya ji an sake kiransa, da™yar ya dakatar da ita yace mata, "zai wuce ana jiransa."
Cikin farin ciki a wannan lokacin sabida ta soma samun abun da take so, cike da kissa tana shafa mishi fuska ta lankwashe murya tare da tambayarsa, "sai yaushe kenan?"

"Ki bari zuwa gobe zan neme ki, we will talk."
Ya sauke ta a jikinsa yana bude kofan ya fice batare da ya ™ara bi ta kanta ba, kayansa ya bi da kallo duk ya mitsitstsike, sabida shadda ne duk wanda ya kalle sa sai ya gane a hargitse yake, tsayawa yayi yana bubbuga wa before ya gyara kansa da™yar, kai tsaye sai ya nufi wajen yana shan ™amshi ko sauraron mutanen da ke kallonsa bai yi ba; ya shige cikin Motan da ya fito ya rufe,
Mashkur da Madina suna a bayan Motan don har an kawo ta dama,
Sai wani abokinsa da yake tu™a motan; Ansar kuma na gefe,
Dama shi ake jira tunda ya shigo Mashkur yace, "wai ina ka je ana ta nemanka?"
˜arya yayi masa a kan, "ya je yin waya ne."
Abokin Mashkur na gefensa da ya lura da kayan jikinsa, dariya yayi yace, "shege Ansar akwai mazewa a kan rashin gaskiya, kayi fuska abun ka ko?"
Ansar hararansa yayi tunda suna Wan Wasa wa, yace, "kayi abun da ya dame ka malam."

Motan ya kunna sabida sauran sun fara tafiya,
Shi Ansar bai ma kula an kawo Amaryan ba sai da mota ta fara tafiya, sai ya duba ya gani don ya tabbatar da ta shiga ne,
Ganinta yayi jikin Mashkur ya kanannayo ta, ita kuma ta ™udundune fuskarta da hijabin jikinta, yayinda Mashkur Win ya tusa kansa cikin wuyanta yana mata raWa,
Baki Ansar ya taSe yana janye kansa, ya mayar da hankalinsa kan wayansa jefi-jefi suna Wan taSa hira da Abokin Mashkur

Wanda a wannan lokacin sun Wibi hanyar Kaduna WoWar, kun san irin wannan Waukar Amaryan dole ana yin sa cikin salo ne wanda dole sai attention Win mutane ya dawo kansu, sabida yanda za a Wibi motocin ana wani tsula gudu kamar baza a rayu ba,
Abun sai ya zo kuma da tsautsayi, wata mota ta so buga wa nasu Mashkur, wannan ne dalilin da yasa Motan ta ™wace wa direban tunda ya so ya kauce ne, a garin haka sai tayi gefe ta bugu da wani dutse, sai kawai ganin motan aka yi tayi wani irin juyawa ta soma gangarawa cikin dajin, kan kace me har ta je ta bugu da wata ™atuwar bishiya haya™i ya turni™e tun kafin mutane su zo har ta soma ci da wuta,
Kururuwa kawai ake yi ana salati cikin azama aka nufi motan,
Haka cikin sauri sabida ganin motan tana ci aka soma zaro su Mashkur a ciki, lokacin duk sun fita a hayyacin su gaba Waya babu mai numfashi a tattare dasu, daga su Mashkur Win har su Ansar duk jini ya wanke musu jiki,
Innalillahi wa'inna ilaihi taji'un sai salati ake yi don hatsarin yayi muni, abun tashin hankalin ma yanda aka ciro Mashkur sabida alamun shi ya fi su buguwa, ™afafun ma sai da aka Waga kujera guda Waya ta daddage kamar an gutsitstsire ta, yana rike da hannun Madina ™am ya ™an™ame ta a haka aka same su,
Babu Sata lokaci aka kwashe su zuwa asibitin Kaduna tunda a lokacin sun kusa shiga garin Kadunan.
[3/5, 9:55 AM] OumŠahira: =ĜŽÜ=ĜŽÜ=ĜŽÜ=ĜŽÜ=ĜŽÜ=ĜŽÜ=ĜŽÜ=ĜŽÜ
    *RAYUWAR MADINA* =Ĝ§Ü
=ĜŽÜ=ĜŽÜ=ĜŽÜ=ĜŽÜ=ĜŽÜ=ĜŽÜ=ĜŽÜ=ĜŽÜ


_Writing Story:_
*NAFISAT ISMA'IL*
           _(UMMUDAHIRA)_
*SARAUNIYAR TSOKANAR PERFECT>ĜŬŬ*



*PERFECT WRITER'S ASSOCIATION* <Ĝß

```( WE AIN'T PERFECT, BUT WE'RE ALWAYS TRYING OUR BEST TO MOTIVATED AND ENTERTAIN OUR REDERS=ĜŞÜ)```

/https://www.facebook.com/Perfect-writers-association-100452275039839/

       *P.W.A
'ŝ*





            *SADAUKARWA*
_Na sadaukar da wannan littafin ga ´an uwana Mata waWanda suka fuskanci u™uban rayuwa a zamantakewar su na Aure, Allah yasa mu dace ya kawo mana ™arshen wahalar rayuwa._





*DATA SHARE*

Call, message or whatsap  07065334256

*MTN*
500MB 150
1gb 270
2gb. 500
3gb. 800
4gb. 1100
5gb 1400
6gb. 1700
Verlid for 30 days.

















______________ *EPISODE 52*
_____Gaba Wayansu su huWun aka kwashe su zuwa asibitin Kaduna, kai tsaye emergency aka wuce dasu tunda har da ´an sanda an yi kiran su,
Hankalin jama'a ya tashi kafin lokaci ™an™ani zance ya koma Zaria, haka gidan su Mashkur tuni sun bazamo asibitin, mutanen da aka Wauko sai dai suka bazu a asibitin ana zaman tararradi da tsananin tashin hankali, kowa hankalinsa ya tashi har wanda abun bai shafa ba, domin duk mai imani dole ya tausaya musu,
An samu Abokin Mashkur ya farfaWo tunda shi bai bugu sosai ba duk da kasancewar shi ne Drivern, amma babu inda ya ji rauni kawai suma yayi,
Su ukun ne abun babu kyan gani don dukkansu akwai rauni a jikinsu, musamman ma Mashkur da nashi yayi muni,
In ta™aice muku har karfe goman dare ana asibitin nan ba a san halin da suke ciki ba,
Dole Daddy ya bada umarnin, "a kwashi jama'ar a kaisu gidan shi a kula dasu."
Ya saka Aunty Hafsah da Aunty Yusra su koma tare dasu domin su kula dasu, har Khairiyya duk yace su tafi tare tunda sai kuka take yi ta ™i yin shiru,
Haka Mummyn su domin kasa jurewa tayi ta dinga kuka tana sambatu, da™yar Daddy ya rarrashe ta don shima juriya ne kawai irin nasa jarumin namiji, duk da yana fama da matsalar ciwon zuciya, ya so ta tafi gida amma ta ™i tafiya,
Haka suka kwana a asibitin da wasu mutum biyu cikin Abokan Mashkur Win, sai wanda suka yi hatsarin tare tunda an ba shi gado ba a sallame shi ba, ana ci gaba da duba shi

Sai a washe gari ne Ansar ya soma farfaWo wa tunda shima a cikinsa ya ji raunin, wani abu ya soke shi kamar an fafike cikin, kwata-kwata ba ya gane kowa a wannan lokacin sai sambatu yake yi, dole aka yi masa alluran barci don dama already an yi musu treating Win wajen tun a daren jiya,
Itama Madina duk rauni ta ji a jikinta, sai kanta da ya fashe wurin goshi, an saka mata bandage, alamun ta bugu ne sosai domin ita har rana ta fito bata farka ba,
Mashkur kuwa an hana ma a ganshi tunda a yanda ™afansa Waya tayi wani irin daddage wa sam babu kyan gani, fuskarsa duk gefe Waya ta kwashe shima ya bugun sosai a kansa bai san inda hankalinsa yake ba,
Sai kuka ´an uwansa suke yi don Likitan ya tabbatar wa da Daddy, "akwai babban matsala a ™afarsa, dole sai dai a yi masa aiki a cire, sabida already ™afan ta kwankwatse, kuma alamun ya bugu a kan sosai ne ya fi su shan wahala  numfashinsa sai da suka saka mishi oxygen sannan suka gane yana da rai."
Innalillahi wa'inna ilaihi raji'un gaskiya sun ga tashin hankali don shi kansa Daddy sai da ya share hawaye da ya je ya ga halin da Mashkur yake ciki, sosai ya zubar da hawaye yana jinjina iko na Allah, bawa ba komai bane a rayuwa, innalillahi wa'inna ilaihi raji'un... Salati kawai yake yi zuciyarsa na harbawa kamar zata faso ™irjinsa, tunda ya fito ya hana Mummy zuwa saboda ya san in ta gani sai ta fi shi shiga tashin hankali

Ansar ya farfaWo daga barcin babu daWe wa, itama Madina ta farka, sai dai dukkansu duk babu mai jin daWin jikinsa a cikin su duk da sun dawo cikin hayyacinsu, Madina ma kuka ta dinga yi ta ™i yin shiru duk ta firgice,
Ansar kuwa Wan uwansa

Please Login or Register in order to submit comment