Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

kaWan, ta girgiza mishi kanta alamun a'a batare da tayi magana ba,
Duk yanda ya so ta shiga motan ta ™iya,
Dama ya san za a yi hakan, shiyasa ya fito shi; yana dubanta fuskarsa yalwace da murmushi, sai ya ja numfashi kaWan before yace, "Umma tace za ki yi tafiya zuwa jibi, shiyasa na kira ki muyi magana, sannan kuma ina so na ba ki kuWi ko kuna bu™ata na hidima, insha Allah zan zo ranan in kaiki har can."
Šago kai tayi ta dube shi, sai dai kallon da yake mata ya sanya ta Wauke idon a nan take, dakyar ta buWe bakin murya ciki-ciki tace, "a'a, ba na bu™ata."

"Mene ne ba kya bu™atar? Zuwa kaiki Kadunan ko kuma kudin da zan ba ki?"
Shiru tayi masa sabida baza ta iya amsa mishi maganar nasa ba,
Wannan yasa yace, "don Allah Madina ki dena wahalar dani haka nan, na tuba na bi Allah da manzo kibar komai ya wuce, Ni ina son alakar mu mai kyau ta ™ullu ne ko domin Wanmu Khalifa, ki bani dama na turo iyayana tunda kin gama makarantar nan, babu amfanin zaman mu a haka kinji ´ar ™anwata?"
Tunda ya fara zancen sai ta haWe fuska, kallonsa tayi ido cikin ido tace, "Yaya Yunus ni fa ina ganin girmanka da har yanzu na kasa maka magana, nayi maka shiru ne sabida abun da zai fito daga bakina zai ™untata ka, but baka gane hakan ba har yanzu,
Ni bazan yi aure ba, ban kuma shirya aure ba, karatu kuma da kake tunanin na gama; yanzu na fara."
Sai tayi saurin haWe hannayenta waje Waya rai a Sace tace, "don Allah kar ka sake min maganar aure domin wlh zan faWa maka babu daWi, ba na so nace."
Juyawa tayi ta shige cikin gidan da sauri,
Yayinda Yaya Yunus ya saki baki da hanci yana kallon bayanta har ya dena ganin ta, wani irin faWuwar gaba ne ya riske shi domin tunda yake bai taSa ganin Madina a haka ba, infact ma duk maganar da zai yi mata bata taSa kula shi ba sai dai yayi ya gama, ko kuma ya ga tana hawaye ko kuma ta tashi tabar wajen, amma yanzu yanda ya ga ranta a Sace da kuma kalaman da take faWa mishi, alamun akwai matsala a ha™i™anin gaskiya maganar nata ke fita kuma babu tsoro a kan hakan,
Meyasa Madina zata kasa gane halin da yake ciki? a tsawon shekarun nan yana bibiyanta ne don kawai yana sonta da ™aunarta, to sai yaushe zai mallake ta? Ai yanzu ya ci ace ta yafe mishi komai ya wuce tunda yanzu ta warke babu abun da ke damunta, an Wauki tsawon lokaci yana bibiyanta da kyautata mata, ashe a tunaninshi gaishe shi da take yi tana girmama shi har yanzu; ashe bata saduda ba babu ma maganar aure a ranta har yanzu,
Ya zai yi da ransa, hakika ta razana shi da kalaman ta wanda yana jin tamkar wu™a ta daSa mishi, jikinsa yayi sanyi haka ma zuciyarsa tayi wani irin ™unci sabida tunanin kamar yana son rasa ta, mai zai yi mata ta amince ta ba shi wannan damar a karo na biyu? Ta wanne hanyar zai Sullo mata bayan duk wata hanya ya bi bai samu ta sauko ba,
Innalillahi wa'inna ilaihi raji'un...
Ya kasa taSuka komai daga wannan lokacin har sai da ya dauki tsawon lokaci yana faman tunani,
Daga ™arshe ya fiddo ledojin da yayi siyayyan ya nufi cikin gidan dashi

Madina koda ta shiga bata nuna wata alama a fuskarta ba,
Shiyasa koda Umma ta tambaye ta ina kayan?
Sai tace, "ai ™arya Khalifa yayi ba wani kaya bane, magana zasu yi."
Daga haka sai ta shige Waki,
Sai ga kuma Yunus da kayan ni™i-ni™i ya shigo,
Umma tace, "kuma tace babu kaya ga shi kai ka shigo dashi?"

"Eh Umma nace ta shiga ne kawai zan shigo dashi."
Wannan ne yasa Umman ta yarda babu wani abu, sannan tayi masa godiya suka sake sallama ya tafi

A ranan da Madina zata wuce Kaduna, da safe wurin karfe goma har ta gama shirya wa zata wuce, sabida tayi hakan ne don kar Yaya Yunus ya zo ya iske ta, ta san muddin ya zo sai Umma ta tilasta mata bin shi tunda yace zai kaita,
Allah yasa bai sanar da Umman ba, ce mata yayi, "zai zo ya Wauki Khalifa a ranan."
Madinan ya faWa ma wa shiyasa tayi saurin shirya wa don ta wuce da wuri kar ya zo ya tarar da ita,
Su Hassana suka raka ta har tasha ta samu abun hawa,
Yayinda tana tafiya sai ga Yaya Yunus ya zo gidan,
Suna kan hanya ta ga kiran Umman ya shigo, haka kawai ta ™i amsawa sabida a ranta ta ji alamun zata ce mata ta jira shi ne ya kaita, duk yanda aka yi Yaya Yunus ya je gidansu, don haka da ta ga tana ta kiran wayan sai ta saka a silent,
Dayake duk waya Waya suke using dashi dasu Hassana,
Suna tare da ita har sai da motan da ta shiga ta cika sannan suka wuce,
Madina bata taSa zuwa Kaduna ita kaWai ba, infact ma duk zuwan da zata yi kaita ake yi lokacin da tayi zaman gidan, za a kaita a dawo da ita shiyasa duk tafiyar yayi mata wani iri tunda bata saba ba,
Allah yasa zata iya gane gidan koda ta sauka a tasha sai ta samu napep ya karisa da ita,
Bata sha wahalar shiga gidan ba tun a bakin gate masu tsaron gidan sun gane fuskarta, kuma da tayi musu bayani sun saurin tuno ta, shiyasa suka barta ta shiga.
[1/9, 8:18 AM] My Airtel Numb: =ĜŽÜ=ĜŽÜ=ĜŽÜ=ĜŽÜ=ĜŽÜ=ĜŽÜ=ĜŽÜ=ĜŽÜ
    *RAYUWAR MADINA* =Ĝ§Ü
=ĜŽÜ=ĜŽÜ=ĜŽÜ=ĜŽÜ=ĜŽÜ=ĜŽÜ=ĜŽÜ=ĜŽÜ


_Writing Story:_
*NAFISAT ISMA'IL*
           _(UMMUDAHIRA)_
*SARAUNIYAR TSOKANAR PERFECT>ĜŬŬ*



*PERFECT WRITER'S ASSOCIATION* <Ĝß

```( WE AIN'T PERFECT, BUT WE'RE ALWAYS TRYING OUR BEST TO MOTIVATED AND ENTERTAIN OUR REDERS=ĜŞÜ)```

/https://www.facebook.com/Perfect-writers-association-100452275039839/

       *P.W.A
'ŝ*






            *SADAUKARWA*
_Na sadaukar da wannan littafin ga ´an uwana Mata waWanda suka fuskanci u™uban rayuwa a zamantakewar su na Aure, Allah yasa mu dace ya kawo mana ™arshen wahalar rayuwa._






*DATA SHARE*

Call, message or whatsap  07065334256

*MTN*
500MB 150
1gb 270
2gb. 500
3gb. 800
4gb. 1100
5gb 1400
6gb. 1700
Verlid for 30 days.













______________ *EPISODE 60*
_____Lokacin da Madina tabar falo sai ta koma Wakin Hajiya Ummee; barci ne ya Wauke ta bata san ma me ke faruwa ba sai can gabanin magriba Hajiya ta tashe ta; lokacin ta shigo Wakin ta tarar da ita tana ta barci, sai ta tayar da ita tana cewa, "ashe ke kina nan har yanzu a kwance? Sai ki tashi haka nan ki yi sallah tunda ana ™o™arin kira."
Mi™ewa tayi zaune tana kallon Hajiyan da ke shirin shigewa toilet,
Sai da ta fito sannan itama ta shiga tayi alwalan,
A nan Wakin Hajiya tayi sallan sannan tace mata, "zata je wurin su Khairiyya."
Hajiya tace, "Ai kina nan kina barci Wazu Ansar ya dawo, idan kin fita sai ki faWa wa Khairiyyan takai ki wajen shi ku gaisa tunda baku haWu ba."
Šan jimm tayi kamar zata yi magana, sai kuma ta gyaWa mata kai tana mikewa ta fice da hijabin ta a jikinta,
Ko kaWan Madinan bata tuna da maganar Hajiya ba bare ta sanar da Khairiyyan, illa ma zama da tayi abunta ta shiga wani harkan,
Sai daga baya ne bayan sun fita gaba Wayansu zuwa falo sannan ta ga Ansar Win a zaune shi da Mummy,
Ya manne a gefenta suna hira,
Dayake gaba Waya daga ita har su Nabeelan suka fito falon,
Sai suka zauna a gefenshi suna sake mishi sannu da zuwa,
While ita kuma Madina a ™asa ta zauna; kanta a ™asa ko kallon inda yake bata yi ba tun saukowar su daga step da ta hango shi,
Ya Wan juya yana musu magana ne shima ya hange ta, but bai gane ta ba shiyasa ya janye ido a kanta yana ci gaba da magana,
Mummy ne tace, "Madina ga yayanki baku gaisa ba, kwana biyu ba ya gidan shiyasa baku ga juna ba."
˜o™ari tayi ta Wago kai ta dubi inda yake domin ta gaishe shi,
Haka zalika shima ya Waga kan nasa tunda ya ji Mummy ta ambaci sunanta, a take suka yi 4eyes da juna they were looking at each other and their hearts were beating in an indescribable situation, the situation they were in caused them to take their eyes off of each other at the same time.
Da™yar ta iya buWe bakinta wajen gaishe shi,
Sai dai cikin halin ko in kula ya amsa ta bai sake kallon inda take ba, sai ma mike wa da yayi yana cewa Mummy, "zai je Waki ya kwanta. In Daddy ya dawo a tashe shi."
Daga haka ya wuce zuwa Wakin sa,
Daga nan itama Madina kasa magana tayi sabida yadda zuciyarta take tsananin bugawa da kallon fuskar Ansar, sai take ganin kamar a yanzu ba kamannin Mashkur bane a tattare dashi ba; kamar Mashkur Win ne a lokacin da ta kalli fuskarsa, shiyasa gaba Waya natsuwarta ta Wauke duk ta daburce zuciyarta na beating kamar zai tsinke mata ™irji,
Innalillahi wa'inna ilaihi raji'un... Abun da take ta furta wa kenan tana kallon hanyar da ya bi zuciyarta ta kasa sukuni, meyasa take ganin kamannin su yayi over a yanzu? Anya zata iya zama a gidan nan in har tana kallon fuskarsa?
Halin da ta shiga a wannan daren shiyasa Madina ta guje wa sake tozali da Ansar, ba don komai ba sai don halin da ta shiga a wancan ranan,
Sai kuma Allah yasa a washe garin ranan ma ko kusa Ansar bai zauna a gidan ba sai da yamma,
Tunda ta ji maganarsa a falo ta ™i zuwa bare su haWu,
Shi kuma bai ma sake tunanin ta ba tunda tun a daren jiya ya manta da shafin ta

Dayake jibi ne biki; gidan yau har ya fara cika mutane sun soma zuwa,
Ya'yan daddy su Aunty Hafsah da Aunty Yusra, duk yau suka taho,
Zuwa yamma kuma sai ga Naja'at da ´arta Waya da ta haifa,
sai kuma ya'yan Uncle Hashim na Abuja da suma suka yo gayya da nasu iyalan,
Hakan ne yasa gidan ya cika ma™il ga ™awayen Khairiyya da suka fara kwana,
Wannan ne yasa idan Madina ta ™ule Waki ba a sanin ma da ita don ta ki shiga jama'a ko kaWan, abun da bata saba ba a Wari-Wari take da jama'a ta kasa sakin jikinta, ko ta zauna cikinsu sai ta ji ta daban sabida duk masu hali ne; kowa ji da kansa yake,
Allah yasa ma ´an gidan su basu da girman kai sun saba da ita ba tun yanzu ba, su Aunty Hafsah janta suke yi a jiki sosai ko ganinta suka yi shiru sai sun tambayi lafiyarta,
Sai dai yaransu ne da suke da Wagawa babu mai shiga harkanta, dayake duk akwai sa'anninta ´an mata a yaran nasu,
Madina dai ta ga abubuwa iri-iri a bikin nan, lallai ana bikin manya don ana gobe bikin wasu irin manya-manyan motoci ne suka dinga shigowa da mutane ´an gayu dasu, kowa da iyalansa,
Gidan ko'ina an cika da securities masu kula da shiga da ficewa

To sai da su Umma suka kariso da yamma, sannan ne ta Wan ji sanyi a ranta har ta iya sakin jikinta sabida ganin nata kusa da ita,
Dayake su Hussaina kansu a waye yake; su ko kusa basu zauna sun dun™ule a waje Waya ba, fita suka yi ana ta harka dasu sun ™i biye mata,
Itama Umma tana can tare da Hajiya Ummee; sai Madinan ne da ke zama a Waki sai dai a zo a tarar da ita a nan bata yawo ko nan da can ne,
Idan su Khairiyyan zasu fita bata bin su sai dai su je su dawo su tarar da ita, tana nan manne a kan gado

Biki dai babu inda bai zagaya ba a faWin Kaduna da kewaye, tunda duk an yi sanarwa a gidan talabijin da rediyo, tunda Alh. Umar Farouk Aliyu Bature; sananne ne a jahar kasancewar tsohon gwamna ne, biki aka yi na girma da girma dukiya da dukiya,
Kasancewar wanda Khairiyya zata aura shima Wan attajiri ne a nan Kadunan yake,
A washe gari ranan asabar kenan aka Waura auren Mujib da Khairiyya,
A kuma ranan aka kai Amarya wajen ™arfe huWu tunda akwai dinner da zasu yi, an kwashi ™awayen Amarya har da su Hassana, Madina ma ta je tunda tare suke da Amaryan,
Amma koda dare yayi aka fara shirye-shiryen zuwa dinner ta ™i zuwa,
Duk yanda suka so da rarrashinta ta ™i bin su, sai dai aka yi ta kwasan ™awaye har aka Wibe kowa,
Madina fa dama kura ce ba a san ranan sauyawanta ba, kwata-kwata bata san mutane bare yanda ta ga jama'a sun yi yawa over,
Shiyasa ta lallaSa lokacin da aka watse gaba Waya a gidan; ta ga baza ta iya zama ba sai ta kira Nabeela ta ro™e ta a kan ta turo mata driver ya Wauke ta,
Sai ga drivern gidan su Khairiyyan ya dawo ya Wauke ta ya mayar da ita gida,
A lokacin duk gidan an watse sabida duk sun tafi kai Amarya, da su aka wuce dinner har manyan,
Sai WaiWaiku ne irin su Umma da su Hajiya ne a gidan,
Babu kowa a falon a lokacin sai tv da ke faman aiki, sai kuma motsin wasu da ta ji a cikin kitchen, hakan yasa ta wuce ciki zuwa Wakin Khairiyya tana ™o™arin buWe wa ta shiga ta ji motsi a bayanta,
Tana juya wa suka haWa ido da Ansar da ke tsaye hannu Waya cikin aljihu,
Da sauri ta juya kai sabida wani irin sara wa da gabanta yayi,
Shima tun daga ™asa yake kallonta sabida ganinta da hijabi har ™asa kamar matar malam, ba a ganin komai nata sai farar fuskarta,
Da™yar ta iya murWa ™ofan zata shige ciki,
Sai jin saukar muryansa tayi yana cewa, "ke zo nan."
Juya wa tayi tana duban ko akwai wata a kusa da ita,
Fahimtar hakan ne yasa lokacin da ta kalle shi ya dalla mata harara yana sake buWa mata idon nan nasa,
Sosai ta ji tsikan jikinta yana tashi wani irin tarin tsoronsa ya kama ta, tabbas bata manta wannan idanun ba masu tsananin saka ta a fargaba, kafin kace kobo ta tura ™ofan da sauri; bata yi wani tunani ba ta antaya cikin Wakin tana rufe ™ofan

Mamaki ne ya cika Ansar ya tsaya ™erere yana bin ™ofan da kallo, a fili ya furta, "but yarinyar nan ta gama fahimtar waye ni?"
Sai ya ji ransa ya sosu sabida abun da tayi masa, ya kira ta but ™iri-™iri ta ™i zuwa; wanda hakan yasa ya ji haushi yana ganin raini ne abun da tayi masa,
Da sauri ya nufi ™ofan ya kama zai murWa, sai kuma ya juya yana jan tsaki tare da sauka ™asa,
Dama ruwa zai aike ta ta dauko mishi amma ™iri-™iri ya kira ta tayi banza dashi, sabida tsaban raini da wulakanci, nan zuciyarsa ta fara mishi zancen kawai ta raina shi ne don tana tunanin ta taSa auren Wan uwansa, ko kuma maganar auren su da ake yi a baya shiyasa har take tunanin kanta ya kawo yanka, ko kuma don ta girma haka shine take wannan iskancin?
Babu abun da zuciyarsa bata raya mishi ba shiyasa sai ransa ya ™ara Saci tunda akwai shi da saurin hawa,
Ruwan ya Wauka ya koma Wakin sa yana tunanin ranan da zai sake sanya ta a ido, sai ta faWa mishi dalilin da yasa ta mayar dashi mahaukaci yana mata magana tayi tafiyarta, ba ya Waukan iskanci shi.*****

_____A washe gari su Umma zasu wuce gida da yamma, har sun shirya sai Hajiya tace, "a bar Madina ta zauna musu ko sati Waya ta ™ara, tunda ta kwana biyu bata zo ba, ko ta koma ba sake ganinta nan kusa zasu yi ba."
Wannan ne yasa Umman tace, "ta zauna kawai."
Amma sam Madina ranta bai so ba don har hawaye sai da tayi, tana ji tana gani drivern gidan ya Wauke su suka tafi suka barta,
Ga shi gidan babu dad'i duk suna can gidan Amarya wasu sun kwana ne a can, wasu kuma yau suka tafi an je ™ara gyara mata gida,
Itama Madinan har zata mike ta koma Waki sai Daddy yace mata, "Madina meyasa ba ki tsaya can gidan Amaryan ba? Ko kin ™osa ki tafi gida shiyasa kika dawo wato?"
Ya kare maganar cikin dariyan tsokana,
Murmushi ita kuma tayi ta sauke kai ™asa,
Sai yace, "amma na san ai kina son zuwa ko? Tunda gidan duk babu mutane baza ki ji dadin zama ke kadai ba."
Amsa mishi tayi cikin kunya,
Sai yace, "ok bari in kira Ansar yakai ki tunda yana gida babu driver."
Wayansa ya Wauka ya soma latsa wa ya nemo numban Ansar Win ya kira shi,
While Madina kamar tace mishi a'a ta fasa amma babu hali, gabanta sai buga wa yake yi ta kasa ko motsi a wurin,
Sai da Mummy tace mata, "ta je ta shirya kafin Ansar Win ya fito; sai su wuce."
Ta amsa mata da to tana mi™ewa jiki a mace ta wuce Wakin,
Amma ta kasa shirya wa sai zama da tayi tana tunanin halin da zata shiga idan suka haWu da Ansar, sai ta tuna kiran da yayi mata jiya amma ta shige Waki ta ™i zuwa, ta tabbata da ita yake yi tunda bata ga kowa a wurin ba, irin hararan da yayi mata idan ta tuna faWuwar gaba take yi,
Jikinta rawa ya soma yi a wannan lokacin duk ta rasa natsuwarta, ta rasa abun yi ma sai ma zama da tayi ta kasa motsa wa, don ta gama yanke hukuncin rashin fita sai dai a ji ta shiru,
Kusan mintina goma sai ga Mummy ta shigo Wakin ta tarar da ita a haka, ta dube ta da mamaki tace, "Ya Allah! Wai kina zaune a nan Madina ba ki shirya ba? Meke damunki ne daughter? Is any problem?"
Da sauri ta girgiza mata kanta tana tashi kanta a ™asa; a daburce tace, "Mummy... Na manta ne."
Sai kawai Mummyn tayi murmushi wanda ya bayyana tsantsan kyawunta, sai ta shafa kan Madinan tana kama haSanta tace, "ko dai da Uncle Win ne ba kya son zuwa?"
Saurin girgiza kanta tayi but ta kasa magana don ta rasa abun faWa sabida kunyar Mummyn,
Murmushi ita kuma ta sake yi tana Wan shafa gefen kumatunta tace, "Hurry up and get ready, he doesn't want to wait, yana downstairs yana jiranki."
Sai ta juya ta fita tabar ta a wajen bayan ta amsa mata,
Babu yadda Madina ta iya dole tayi ™o™arin sauya hijabin jikinta,
Dama riga da skirt ne a jikinta na atamfa, sai ta ajiye Wankwalin kanta sabida yayi girma da yawa, sai ta zura dogon hijabi fari har ™asa tare da takalma masu tudu ba™a™e; ta fice a haka zuciyarta babu dad'i wanda har a fuskarta hakan ya nuna, kwata-kwata babu walwala a tattare da ita; jinta take yi duk a ™untace wanda yasa har ™walla sun cika mata ido.
[1/9, 8:18 AM] My Airtel Numb: =ĜŽÜ=ĜŽÜ=ĜŽÜ=ĜŽÜ=ĜŽÜ=ĜŽÜ=ĜŽÜ=ĜŽÜ
*RAYUWAR MADINA* =Ĝ§Ü
=ĜŽÜ=ĜŽÜ=ĜŽÜ=ĜŽÜ=ĜŽÜ=ĜŽÜ=ĜŽÜ=ĜŽÜ


_Writing Story:_
*NAFISAT ISMA'IL*
_(UMMUDAHIRA)_
*SARAUNIYAR TSOKANAR PERFECT>ĜŬŬ*



*PERFECT WRITER'S ASSOCIATION* <Ĝß

```( WE AIN'T PERFECT, BUT WE'RE ALWAYS TRYING OUR BEST TO MOTIVATED AND ENTERTAIN OUR REDERS=ĜŞÜ)```

/https://www.facebook.com/Perfect-writers-association-100452275039839/

*P.W.A
'ŝ*





*SADAUKARWA*
_Na sadaukar da wannan littafin ga ´an uwana Mata waWanda suka fuskanci u™uban rayuwa a zamantakewar su na Aure, Allah yasa mu dace ya kawo mana ™arshen wahalar rayuwa._





*DATA SHARE*

Call, message or whatsap 07065334256

*MTN*
500MB 150
1gb 270
2gb. 500
3gb. 800
4gb. 1100
5gb 1400
6gb. 1700
Verlid for 30 days.












______________ *EPISODE 61*
_____Tunda Madina ta tsinci kanta cikin motan; bata yi wani ™wa™™waran motsi ba, infact ma numfashinta sai da tayi yunkurin dauke shi tayi tsam da ranta idanunta a rufe ruf, ta takure wuri Waya gaba Waya tsoro ya bayyana a tattare da ita, sai da ta ji kamar numfashinta zai Wauke before ta sassauta wa kanta ta koma sakin numfashin akai-akai tana jan ajiyar zuciya kamar wacce zata shiWe, take gumin wahala ya soma tsatstsafo mata sabida takura kanta da tayi,
Wanda shi sam Ansar bai san ma tana yi ba, domin tu™in sa yake cikin kwanciyar hankali, sai dai a zahiri baza ka gane hakan ba sabida yanda yayi kicin-kicin da fuska ya Waure tamau,
Sai da ya fitar da motan bakin titi before yayi duba gare ta, ba ya ganin fuskarta amma yanda ta takure wuri Waya ta manne da jikin motan, sai ya ja dogon tsaki a fili yace, "village girl, what do you think?"
Da sauri ta Wago kanta suka haWa ido, gaba Waya idanuwanta a waje suke ta tsare shi da su kamar yanda shima yayi; batare da ita ta san tayi haka ba, zuciyarta na wani irin buga wa cike da tsoron da ya bayyana a kan kyakykyawar face Win ta,
Lokaci guda kuma ta janye idanun tana mayar da kanta ™asa da mugun sauri, sabida wani irin shegen harara da ya watsa mata yana tsuke fuska sosai,
Tsakin ya kuma ja yana cewa, "Now you think you're grown up that's why kike son raina Ni? Or because you once married my brother that's why you think you have a high position, then remove that from your mind because I am not your luck, I am different from my brother, we are very different, idan kika yi min zan tattaka ki ne babu ruwana and I don't care, so be careful ni ba sa'an wasanki bane, I'm Ansar by name."
Sai ya juya ya dube ta ya ™ara da faWin, "Ansar."
A tunaninsa zata Wago kai ta kalle shi har ta ba shi hakuri sabida yanda yake ganin saukar hawayenta; ga jikinta da ke faman rawa wanda alamun a tsorace take,
Sai ya ji tayi shiru amma yana jin sheshshe™an kukanta da ta kasa Soye wa,
Wani dogon numfashi ya ja na takaici yana taka burki da ™arfi,
Wanda ya sake tsorata Madina sai da ta Wago tana kallon hanya; don a tunaninta sun yi karo ne, sai dai ganin babu kowa inda suke, sai ta juya ta kalle shi,
Wani kallo da ya watsa mata take ta ji zuciyarta tana ™o™arin tsinke wa, hasbinallahu wani'imar wakil ta furta a saman laSSanta wanda gaba Waya ta gama daburce wa,
Kanta ta sauke ™asa zuciyarta na buga wa da tsananin ™arfi tana jiran saukan duka; don a zatonta abun da zai yi mata kenan,
Sai dai ta ji saukar muryansa a kausashe yana cewa, "ke muna-fuka, Wago kai ki kalle Ni."
Babu musu kuwa sai ga Madina ta Waga kan tana kallonsa sabida mugun tsoronsa da ya tsarga mata, wanda sai da ta ji danshin fitsari a wandon ta

"Idan ina magana kina du™ar min da kai zan saSa miki, irin ku ne muna-fukai ana magana kuna sun-sun da kai but a ranku cike fal da muna-furci, You ba ki san na tsani masu irin halin ku ba?
All this time you still haven't changed, you are still in the village, ko da ganin waWannan idanun naki muna-furci zasu yi."
Sai ya ja dogon tsaki, "I don't know what Yaya saw that he was thinking of marrying you, and you don't know that I'm sorry for the crime you did to me. I'm talking to you, but you keep quiet, or you don't have a mouth?"
Baki na rawa Madina ta amsa mishi da sauri, "ina dashi. Kayi hakuri."
Ta furta hakan tana sheshshe™a idanunta a runtse ta kasa kallonsa,
Motan ya ja suka ci gaba da tafiya, but sai yace, "You fool I'm tired of hearing that voice of yours, either you shut up or I'll take you out."
Tsit Madina tayi amma hawayen fuskarta sai kwaranya suke yi, Allah ya haWa ta da jaraba wannan wanne irin mutum ne? A yanda ya ruWa ta ta gaza yin motsin kirki sai dai zuciyarta cike take da kunci da tsantsan tsanarsa, ba don komai ba sai don halayyar da ya nuna mata a yanzu, da kuma zagin da yayi mata, tabbas ta yarda a yau mutumin nan bai da imani, ba halin su Waya da Mashkur ba, take wani irin kuka ya taho mata sabida tuna wa dashi, sai dai ta kasa sakin kukan ta rufe bakin ta gam zuciyarta na tafarfasa kamar tace ya sauke ta, amma babu bakin magana; haka tana ji tana gani suka ci gaba da tafiya har zuwa gidan Khairiyya,
Yana packing tayi ™o™arin Salle murfin motan zata fice

"Ki yi min a hankali kar ki Salla min mota, idan ba haka ba sai kin biya Ni."
Da rawan jiki ta karisa buWe motan ta fice sannan ta rufe mishi, bata yarda sun haWa ido ba har ta nufi ™ofan shiga gate Win,
Yayinda kamar ta san yana kallonta

Please Login or Register in order to submit comment