Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

har sanda suka shiga cikin Wakin,
Kai tsaye wurina suka nufa, yayinda doctorn yake bi na da kallo yana kallon yanda nake ta jijjiga kamar wacce ranta zai fita,
Shi kansa ya Wan shiga confused, tare da tambayarsa, "anya ba Aljanu take dashi ba yarinyar nan?"
Sai ya kama hannuna ya taSa ya koma yana Gwale min ido yana duba wa

Yaya Yunus ba ya son wata matsala ta faru, shiyasa kai tsaye yayi masa bayanin abun da ya haifar min da matsalar tun farko

Da mamaki Doctor Bilal yake kallonsa baki sake, a rikice kuma yace, "kuma ka ce min ™anwarka ce? Taya ya wannan al'amarin ya faru Yunus? I don't understand what you said?"

"Hmm Dacta baza ka gane ba, but zan yi maka explain daga baya, amma zaman da ka ga tana yi a gidan nan akwai aurena a kanta, kawai na Soye ne wanda ko Sharhabila ban sanar mata da ainihin wace ce ita a gare Ni ba."

"What!" Yayi maganar baki a hangame yana bin sa da ido kamar wani sabon halitta, domin ya kasa ma wata magana sabida mamakin wai Matarsa ce

"Don Allah doctor ka duba ta, yanzu ba wannan ce a gabana ba, yarinyar zubar da jini fa take yi har yanzu."
Yayi maganar yana mai Wago Ni tare da ™o™arin nuna mishi jinin da nake zubar wa

Shi kuma sai ya gyaWa kansa yana cewa, "to fa; Allah yasa dai ba raping Win ta kayi ba, wannan ™aramar yarinyar haka da jibgege irin ka ai dole komai ma zai faru wlh."
Ya ™are maganar da ´ar dariya sabida yayi don tsokana ne

Shi kuma sai ya ja mishi tsaki yana cewa, "wannan fa ba maganar wasa bace, ka duba ta Please doctor kafin Sharhabila ta dawo ta gane mai muke ciki."

Dole Doctor ya shanye maganar da ke ransa ya soma ™o™arin duba lafiyata,
A gaban Yaya Yunus yake yin komai tunda ya kasa jirga wa ko nan da can ne, sai da ya gama duba Ni tsab wanda har sai da numfashina ya dawo jikina,
Sai yayi min wata allura nan take kuma na fara barci cikin wani yanayi,
Shi kuma sai ya kalli Yunusan yace, "but ban ga ka ji mata ciwo ba ai; amma na yi mamakin wannan jinin da take fitarwa?"

Cike da damuwa yace, "Yes Ni kaina abun da ke rikita Ni kenan, cus Ni Ko two minutes wlh ban yi ba nabar jikinta sabida azaban da ke ratsa Ni."

"Azaba? Yi min bayani yanda zan gane cus akwai abun da nake hasashe dama musamman wannan ruwan da na gani yana fita kuma."
A cewar doctor Bilal Win yana bin sa da ido

Nan Yaya Yunus ya bayyanar masa da halin da ya shiga tun a sanda ya kusance Ni, da raWaWin da ya ji batare da ya aiwatar da komai ba

"Gaskiya ina tunanin akwai cutan nan a jikinta na sanyi, ina tunanin yayi mata mugun kamu wanda yasa wurin ya bushe har ka iya jin zafi haka, dama hakan na faruwa, idan mace bata da ni'ima wurin a bushe yake, da zaran namiji ya kusance ta daga shi har ita baza su ji dadin sex Win ba, and both Win su zasu sha wahala, wasu ma yakan haifar musu da fitan jini cus wurin a bushe yake, hakan na faruwa gaskiya, ita kanta halin da take ciki na ga alamun da tsoro ne na rashin sabo, sai kuma wannan azaban da zata sha, since shi ne na farko shiyasa ko?"
Ya ™are maganar da sigan tambaya don ya ji mai zai ce

But sai Yaya Yunus ya gyaWa masa kai don bazai iya ce masa yarinyar ta taSa aure ba, kuma bai da tabbacin ma an taSa kusantan ta baya ga shi yanzu, haka kawai ya ji yana son Soye masa, cike da damuwa yake cewa, "kenan nima zan iya kwasa tunda ga abun da ya faru?"

"Eh too.. ba lallai ba, ka san Mace ita ce ta fi saurin kwasan cuta nan take, amma namiji gaskiya abun da wahala, sai dai kawai ka nema mata magani ko za a dace sabida gudun gaba; tunda ka ce da aure a tsakaninku, but don Allah yanzu ka bani labarin yanda aka yi ta zama Matarka ina Abokinka bani da labari, ka saka Ni a tunani wlh na kasa yarda, in fact ma har Matarka bata sani ba, to ya hakan ta faru?"

Dole Yaya Yunus ya zayyane masa komai na cewan iyayensa ne suka Wauıÿÿÿ‚ƒ„…†‡ˆ‰Š‹Œ‘’“”•–—˜™š›œŸ ¡¢£¤¥¦§¨©ª«¬­®¯°±²³´µ¶·¸¹º»¼½¾¿ÀÁÂÃÄÅÆÇÈÉÊËÌÍÎÏĞÑÒÓÔÕÖ×ØÙÚÛÜİŞßàáâãäåæçèéêëìíîïğñòóôõö÷øùúûüışÿra mishi aure da ita, shi kuma da aka kawo ta sai ya nuna wa Matarsa cewan ´ar aiki ce, bata taSa sani ba har kawo iyanzu

Dariya ne ya suSuce wa Bilal, yace, "lallai akwai kallon daru duk sanda Sharhabila ta san cewa wannan yarinyar Matarka ce, kutt." Sai ya ri™e baki yana bin sa da kallo tare da murmushi a face Win sa

Shi kuma jan tsaki yayi yace, "babu magungunan da za a rubuta mata?"

"Akwai zan rubuta mata, inyaso sai ka bayar a siyo, zazzaSin zai sauka ma da zaran ta farka insha Allahu, sai dai ka kula da ita don tana bukatar kulawa, kuma yakamata ka zo da ita asibiti a duba lafiyarta sabida a Waura ta a kan maganin cutan nan da take fama dashi, domin mugun ciwo ne mai shegen naci musamman in ba a kula da ita ba, and zai hana ka rawan gaban hantsinka Malam, kaii! Gaskiya na taya ka murna, ka samu tsuntsu daga sama gasashshe Alaji."
Sai ya fashe da dariya yace, "oh! Ashe shiyasa kake min wani jan ido kwanakin baya ashe da dalili? sai yanzu na kula kishi ne."

"Bilal ba na son wannan wasan don Allah, in ban da ™addara ba abun da zai sa in kawo kaina wajen wannan yarinyar, sai ka ce ban da tausayi? ji be ta ™waila ba abun da take dashi sai kawai in rasa wajen wacce zan je sai ita? Ai abun da kunya."

"Ohohh! Amma meyasa zuciyarka ta baka shawaran ka je wurin ta a yanzu after ka san cewa ™wailan ce? Kai Malam wlh irin su kabar raina su zaka sha mamaki in ta ™ara wayau, haka halittarsu take ka ganta nan ´ar firit sai ta baka mamaki da zaran ta fara nuna kayan ni'imarta a fili."

Mike wa Yaya Yunus yayi yana cewa, "don Allah mu je falo mu ™arisa magana don ba na son ci gaba da biye maka, amma ka dena min irin wannan abun don wlh ba abun da zan yi da wannan halittar, hakan ma baza ta sake faruwa ba an yi na farko da ™arshe, wannan ma ™addara ce, Kodayake maybe ta silan hakan in taimaka mata tunda na ga alamun lalura ne da ita, amma ko giyan wake na sha bazan sake bibiyan ta in kwashi lalura ba."

Ba ™aramin dariya Doctor Bilal yake masa ba,
Amma shi ko kula sa bai yi ba,
Sai tsokanarsa yake yi a haka suka fita falo yana sake ce masa, "ban da dai cika baki, ai ™addaran da ya kawo sa wurin ta yau ya nemi bu™ata; ita ™addaran zata sake haWa su wajen game zuciyarsu ya ji in ba ita ba; sai rijiya...."
A haka dai yayi ta mishi sha™iyanci har yabar gidan

Shi kuma Yaya Yunus ya fita ya aiki mai gadi siyo mishi maganin da aka rubuta,
Koda ya dawo a falo ya tarar da shi,
amsan maganin yayi yakai Wakin da nake kwance wanda har lokacin barci nake yi,
Ajiye wa kawai yayi ya fita yana rufo min ™ofan,
Sanan ya koma falo yana tunanin abun da zai ce ma Sharhabila in ta dawo,
˜arshe a wurin ya Sata lokaci ya kasa koma wa wurin aiki, ana kiran sallah ya je yayi ya dawo ya ci gaba da zama, ya rasa mai ke mishi daWi don yanda yake ta ™ullawa da kwance wa

Ana haka kuwa sai ga Sharhabila ta dawo gidan, ita kaWai ta shigo gidan tunda bata kwaso yaran a makaranta ba, dama shi yake kwaso su yau kuma kansa yayi zafi ya manta shaf yana zaune a gida,
Sai da ma ya ji shigowar motanta gabansa ya soma buga wa yana fatan kar ta gane komai a kan yarinyar; kar asirin sa ya tonu.
[2/14, 11:20 AM] OumŠahira: =ØÜ=ØÜ=ØÜ=ØÜ=ØÜ=ØÜ=ØÜ=ØÜ
    *RAYUWAR MADINA* =اÜ
=ØÜ=ØÜ=ØÜ=ØÜ=ØÜ=ØÜ=ØÜ=ØÜ


_Writing Story:_
*NAFISAT ISMA'IL*
           _(UMMUDAHIRA)_
*SARAUNIYAR TSOKANAR PERFECT>Øİİ*


*PERFECT WRITER'S ASSOCIATION* <Øß

```( WE AIN'T PERFECT, BUT WE'RE ALWAYS TRYING OUR BEST TO MOTIVATED AND ENTERTAIN OUR REDERS=تÜ)```

/https://www.facebook.com/Perfect-writers-association-100452275039839/

       *P.W.A
'ş*






            *SADAUKARWA*
_Na sadaukar da wannan littafin ga ´an uwana Mata waWanda suka fuskanci u™uban rayuwa a zamantakewar su na Aure, Allah yasa mu dace ya kawo mana ™arshen wahalar rayuwa._






*DATA SHARE*

Call, message or whatsap  07065334256

*MTN*
500MB 150
1gb 270
2gb. 500
3gb. 800
4gb. 1100
5gb 1400
6gb. 1700
Verlid for 30 days.




















______________ *EPISODE 28*
_____Koda ta shigo Falon; ta tarar da shi zaune, bata ce mishi komai ba ta wucewar ta zuwa nata Wakin,
Shima sai bai kula ta ba ya ci gaba da zama yana sa™awa da kwance wa ta yanda al'amarin zai tafi masa yanda yake so yarinyar baza ta tona mishi asiri ba

Wanka Sharhabila ta soma yi sannan ta kimtsa jikinta cikin kaya masu sau™i na shan iska, kasancewar ta sha aiki hankalin ta gaba daya ya tafi wurin zuwa cin abinci, ko kusa bata damu da rashin ganin Yaransu ba; sabida ta san tunda ga Dadynsu a gida dole ya Wauko su,
Sai ta fita Falon tana wuce wa wurin dainng batare da ta kalli inda Yaya Yunus yake zaune ba, sai ma shan ™amshi take yi don kar ya ga fuskar yin mata magana

Wanda shi yana zaune ne ya kasa tashi don fargaba, shima yana son tashi ya Wauko Yaran tunda ya ga bata taho da su ba, amma bazai iya fita ba kar wani abun ya faru batare da yayi mata bayanin shirin da ya yake ™ullawa ba

Kamar kuwa ya sani ne, don lokacin da ta isa wurin daining ta ga babu abinci; wani ashar ta liliya tana mai juya wa da kwaWa kiran sunan Madinan, yayinda ta nufi hanyar kitchen don a tunaninta bata gama girkin bane har yanzu da ta dawo

Yaya Yunus da sauri yace, "Madina bata da lafiya ne, tana can Wakinta a kwance."

Juya wa tayi tana kallonsa, sai kuma tace, "don bata da lafiya sai ta ™i mana girki? Kana nufin bata yi komai ba kenan?"

"Eh, sabida nima kaina kirana aka yi mai gadi yace min in zo babu lafiya ya ganta tana ihu ta fita waje; da™yar ya ri™e ta ma har na dawo gidan, yanzu haka ma sai da na kira Likita ya duba ta har yanzu bata san inda kanta yake ba."

Wani kallo ta watsa mishi tana juya wa ta nufi Wakin don ta tabbatar, sai da ta je ta ganni a wani mawuyacin hali sannan ta juya ta dawo tana cewa, "to wlh baza ta saSu ba, sai dai ka Wauke ta ka mayar da ita ™auyen su tunda Ni dai bazan yi jinyarta ba, wa ya sani ma Aljanu ne da ita zata zo tana mana hauka a nan? Ka mayar da ita don bazan zauna ina aiki ba sai dai a nema min wata; tunda bata da amfani ita."

Tashi yayi yana bin ta da kallo tare da cewa, "babu inda zata je already na faWa miki hakan, ita ™anwata ce idan ke baza ki iya jinyarta ba Ni zan iya."
Daga haka ya juya ya shiga Wakinsa bai ™ara tanka ta ba, a ransa yana godiya ga Allah da har ya samu Sharhabila bata yi wani zargi ba, saura kuma farkawan yarinyar yake jira, Allah yasa kar ta Sallo masa wani abun, yana fatan ta tashi lafiya ba wani shedan da zai nuna ya neme ta, don yana tsoron fitinan Sharhabila.
Mukullin motansa ya Wauka ya fita zuwa Wauko Yaran su

Ita kuma Sharhabila tuni ta shiga kitchen tana ™wafa ranta duk a Sace, sai bala'i take yi tana zage-zage ita kaWai, a cewar ta; "ta Waga mata ™afa ne na yau kawai, idan har baza tayi aikin ta ba gwara ya mayar da ita ta samo wata, don ita bazai yiwu tana zuwa aiki ta shawo wahala sannan ta zo ta fara aikin gida ba, baza ta iya ba."
Indomie ta girka tunda shi ne mai sau™i, ta zazzage guda uku ita da yara ta girka musu,
Ko kafin Yaya Yunus ya dawo har ta gama ma.*****

Yayinda Ni kuwa tun wannan barcin da ya sure Ni ban san inda kaina yake ba. Sai da kusan ™arfe biyar tayi sannan na farka a wani mawuyacin hali, duk da babu inda ke min wani ciwo illa ™asana da har yanzu nake jin kamar ana watsa min barkono, a lokacin da na tashi na ganni a wannan halin kuka kawai na saka zuciyata na harba wa tare da tashin hankalin abun da ya same Ni, musamman tuna abun da ya faru hankalina ya gaza kwanciya kuka nake yi sosai ina kwance na kasa tashi, shikenan abun da nake gudu ya faru; shima Yaya Yunus mugu ne bai tausaya min a matsayina na ™anwarsa ba, maiyasa ba na iya kasancewa da farin ciki na Wan wani lokaci sai wani bala'in ya faru da Ni? Tabbas ba na iya jin zan iya ci gaba da zama a gidan nan; domin wani irin matsanancin tsoron Yaya Yunus ne yake shiga na ina jin kamar zai sake shigowa ya afka min, kallonsa nake yi tamkar Alh. Badamasi sabida abun da yayi min shima,
sosai na ™udundune ina ta sharSan kuka wanda tuni ya haifar min da wani matsanancin ciwon kai, hankalina a tashe yake ba na jin zan iya taSuka komai,
A haka har aka yi kiran sallan magriba ina wannan halin babu wanda ya le™o ni, Sai da na gaji don kaina sannan na daure na cije na mi™e, da™yar nake iya taka ™afana saboda azaban zafi, hakan ne yasa na ™ara fashe wa da wani sabon kukan ina jin tamkar jiri zai kwasar dani sabida rashin ™arfin jiki da yunwa, a haka cikin wahala da ciwo na shiga bayi na sake fitsarin da ya matse ni tun Wazu, amma fargaba ya hana Ni mi™e wa bare in yi, bazan iya yin sallah ba a halin da nake ciki don ba na iya tsayuwa sabida jiri, babu inda ke min daWi a jikina yunwa kamar zan mutu, haka na lallaSa na koma saman gadon nayi shiru ina ci gaba da matsan hawaye,
A wannan halin na zauna har can dare ina jiran kowa ya kwanta sannan in je in duba sauran abinci in ci,
Sai dai me; koda can dare yayi na fita a daddafe na duba saman table babu komai, hankalina ya tashi matu™a; nan na saki wani marayan kuka ina mai kifa kaina a saman teburin na ci gaba da rera wani sabon kukan da ya ciwo Ni, ya zan yi da raina; waye sai tallafa min?
Wani irin kakkarwa jikina yake yi kamar zan mutu tsaban yunwa, cikina ya murWe ga ciwon da ke tattare dani har yanzu ji nake yi kamar ana suka na a can ™asana, kukan da nake yi nan da nan ya sake haifar min da wani sabon zazzaSin jikina yayi wani irin zafi kaina sai sara wa yake yi,
Da™yar na iya janye jikina na ci gaba da tafiya zuwa Wakina ina yi ina share hawaye,
A hankali na ™arisa ciki ina tafiya da™yar a cikin Wingishi,
Motsi na ji a bayana wanda yasa na juya a firgice, take nayi arba da Yaya Yunus wanda ya biyo bayana sabida ya hango Ni wurin daining, shiyasa ya biyo bayana sabida ya fahimci abun da na je nema,
Ko kafin in saki ihun da na so kurma masa tuni ya toshe min baki ya matse ni gam a jikinsa,
Cikin sauri yace, "shiii! Idan kika yi min ihu wlh sai na mare ki."
Yanda ya ga ina sauke numfashin tsoro a firgice kamar raina zai fice, hakan ne yasa yayi saurin cire hannun nasa a bakina yana cewa, "maza mu je ciki ki zauna."

Wani irin kakkarwa jikina yake yi don na sadakar wani abun ya zo ya kuma yi min, ga tarin tsoron sa da ya mamaye Ni tamkar na ga wani dodo haka jikina yake kerma gunun tausayi, tuni na nufi ™uryan Wakin domin bin umarnin sa har kamar zan hantsala, irin saurin da nake yi ne yasa na fashe da kuka sabida zafin da yake ratsa Ni, ko ™arisa wa wurin gadon ban yi ba na zube a ™asa ina cure wa wuri Waya zuciyata kamar zata faso ™irji, kallon inda yake nayi a firgice ina ja baya har sai da na ganni a ™arshen ™afan gadon, amma yanda na ruWe sabida ganin yana tunkaro inda nake sai na ™ara tsure wa da tsoro, take na ™ara volume Win kukana bakina na rawa nace, "don Allah kar kayi min komai zan mutu, ka cece Ni kar ka taSa Ni."

Shi kansa ba ya gane abun da nake faWa, amma ya kula da yanda na firgice na kiWime ina shirin sume masa, hakan ne yasa ya Wan daka min tsawa yana cewa, "yi min shiru da Allah can, uban mai zan nema a wajen ki? Ko kina tunanin zan sake miki wani abun ne kike wannan karkarwan? Saura kuma in ™ara jin koken ki yana fita sai na zane ki a wannan daren, shiruu.."
Ya ™are maganar da wani irin sauri a dake,
Wanda take yasa na shanye sauran kukan har ina kame baki don ruWu, idanuna da suka kaWa suka yi luhu-luhu suka fita a hayyacin su; a zazzare suke a kanshi kamar zasu faWo; sai fitar da ruwan hawaye nake yi masu tsananin zafi

"Ban son shirme ki kama kanki, abun da ya faru ki Wauka ™addara ne don ba ki da matsayin da zan iya haWa jiki da ke, sannan gargaWi zan yi miki idan kika bari Sharhabila ta san da wannan zancen... Uhmm."
Sai ya ja numfashi a ™arshe yana karkaWa kansa ya ™ara da faWin, "ki kuka da abun da zan miki."
Juya wa yayi yabar Wakin

Wani irin kuka ne ya ™wace min mai tsananin raWaWi da ciwo, take na ™ara cure jikina wuri Waya na dun™ule kaina a tsakanin cinyoyina ina kuka mai cin rai, zuciyata sai zafi take min kamar zata faso yayinda take tsintsinke wa tana wani irin buga wa da ™arfi,
Kukan nake yi sosai wanda nan take na sake jin maganarsa a kaina, take na shanye kukan ina Wago kai a firgice na kalle sa sabida jin motsin dawowan sa

Kofin hannunsa da ke cike da shayi, tare da biredi ya ajiye min yace, "Wauka ki shanye yanzu."

Da sauri jiki na rawa na bi umarnin sa, ga tarin tsoron sa da ke ™ara mamaye Ni wanda yasa na kasa masa musu na dauka na soma sha kamar zan yi amai, duk iya jin yunwa na amma tsoro yasa na kasa natsuwa na ci a hankali, haka nayi ta tura wa tunda yana kaina a wurin a tsaye,
Sai kuma daga baya ya Wauko ledan maganin da ban san dashi ba ya duba ya Salla ya bani, yace, "in kora."
Haka na amsa babu musu jiki na kerma nayi duk abun da yace,
Sai da ya ga na gama sannan ya bani sauran yace, "kullum in ri™a sha da safe da dare har sai na shanye, saura kuma in saSa umarnin sa."
Daga haka yabar Wakin yabar Ni a wannan halin ina kuka da tunanin Ummana da Yaya Haula,
Sosai nayi kuka a wannan daren wanda yasa jikina ya sake yin zafi zauu, ko runtsa wa na kasa yi sabida ciwo da damuwan abun da ya faru,
A haka safe yayi na kasa tashi a wurin,
Babu wanda ya le™o ni har suka bar gidan,
Don Sharhabila ko bi ta kaina bata yi ba ta shirya yaranta tayi musu breakfast suka bar gidan,
Shima daga baya Yaya Yunus yayi shirinsa sannan ya taho don ya duba halin da nake ciki,
Shigowansa shi ya tayar dani yana cewa, "in tashi in yi wanka in haWa tea in sha yanzu, sannan in sha maganina, idan ya kuma dawowa ya ganni a naWe sai ya saSa min. Sannan idan ba ki dena wannan koke-koken na muna-furci ba sai na saSa miki, in ban da shirme yau aka saba miki abun ne da za ki ri™a min raki a gida? Kafin Ni sai da aka yi miki aure amma kin zo kina min shegantaka a gida."
Ya ja tsaki cike da haushina yabar Wakin, don haka kawai yake jin haushina sabida ya san ba shi kaWai na taSa aura ba, amma kuma na zauna ina mishi raki da koke-koke, ya san ai dole Mijin da na aura ya taSa sani na, duk da dai bai da tabbacin hakan kasancewar yanda ya ji ya shige Ni da™yar, amma wani Sangare na zuciyarsa sai ya ji yana mai jin haushin dole sauran wani aka kawo mishi gida, bazai taSa yiwuwa a ce bai taSa Ni ba,
Kasancewar shi bai da masaniyar abun da ya faru dani da dalilin rabuwa na da Alh. Badamasi

Tun kafin ya fita ma, jiki na Sari na tashi na shiga bayi nayi wankan da yace, na saka wata ´ar kanti mai sulSi kalan ruwan goro, yanayin rigan sai ya ™ara zamar dani ´ar karama, musamman abun da ya faru daga jiya zuwa yau har wani rama na sake yi, duk na zurzurma nayi zuru-zuru dani sabida tashin hankali, sai idanuna da suka yi jawur suka kumbura suntum, koda ganina ka san babu kuzari da jin daWi a tattare da Ni, ga tsoron da ya bayyana a tattare dani cike nake da firgici da tunanin koyaushe Yaya Yunus zai dawo Wakin, dalilin da yasa nan da nan na fita nayi dukka abun da yace, na haWa shayin na sha da biredi don dole, na kuma sha maganin da™yar cike da tashin zuciya, duk da rayuwar da nayi a baya da ciwon da nayi yasa na soma saba wa da magunguna, haka na haWiye dole kamar zan yi amai,
Sai da na jima a zaune ina ™wannafi ina mayar da nimfarfashi kafin na tashi a daddafe na soma ayyukan gidan, ba wai don zan iya ba sai don tsoron abun da Aunty Sharhabila zata yi min, duk da nayi mamakin ganin bata zo ta hukunta Ni ba a kan rashin aikin da ban yi mata ba jiya,
A jigace nayi komai ina yi ina zubar da hawaye, sai da na gama sannan na koma na kwanta, dayake akwai gajiya nan da nan barci ya sure Ni

Wannan ne ya taimake Ni koda ta dawo ta ga nayi komai, shiyasa bata neme Ni ba bare ta san halin da nake ciki, sai daga baya ne ta ™walla min kira a dai-dai lokacin da na farka ina kwance na gaza tashi; nayi shiru ina tunanin rayuwa, yayinda ruwan hawaye ke zuba min masu zafi ina share wa da bayan hannuna, ™unci da yanayin da nake ciki yasa na rasa abun da ke min dad'i, rayuwar da na shiga a baya ya taSa Ni matu™a wanda ba na tunanin dawowan sa, ina mai cike da tsoro da firgicin koma wa wahalar da ya faru da Ni baya, shiyasa a yanzu na gaza samun natsuwa bare in kwantar da hankalina, gani nake yi a koyaushe Yaya Yunus zai gallaza min kamar yanda Alh. Badamasi yayi min, a wannan lokacin tabbas zan iya mutuwa bazan taSa rayuwa ba,
Ina wannan halin na ji kiran Aunty Sharhabila, tuni na mi™e zumbur jiki na rawa na fita ina amsa wa

Tun daga nesa take bi na da kallo sabida ganin yadda nake tafiya ™afafu a rarrabe kamar ´ar kaciya, baki sake take bi na da ido kafin tace, "keee! Wannan wanne irin iskanci ne haka kamar wata Agwagwa?"

A daidai lokacin Yaya Yunus ya fito daga Waki sabida ba ya wurin yana Waki yana shiryawa bai rigada ya fito ba, su kuma suna a kan daining ita da Yaran suna cin abinci, jin abun da take furta wa ne yayi saurin duban wurin da nake, a yanda ya ga ina tafiya sai da shima gabansa ya yanke ya faWi sabida tunanin sa tsab Sharhabila zata iya gane mene ne,
Ganin yanda na daburce ina shirin yin magana, sai yayi saurin riga Ni da faWin, "ba na faWa miki abun da ya faru ba jiya? Maybe garin fita da gudun da tayi ne ta faWi don shine sanadin da na kira Doctor Bilal ya duba ta, ina tunanin bata warke bane."

TaSe baki tayi

Please Login or Register in order to submit comment