Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

ciki, yanzu haka ma cikin magani ake masa ciwon sa ya tashi don sai da Likita ya zo ya duba shi, kuma ya gargaWe shi a kan damuwar da ya saka a ransa, tunda tun mutuwar Mashkur yake fama da ciwon da ya tashi, amma ba™in cikin abun da Ansar yayi yau ya tayar da ciwon sosai, sai da aka duba shi Likitan ya sake gindaya mishi sharuWa,
Gaba Wayansu sun Wauki mummunan fushi da Ansar don abun da yayi musu basu taSa zato ba, kuma tabbas sai sun hukunta shi, duk da Mommy tana ta ba Daddy hakuri sabida koran da yace yayi masa, idan ya tafi kuma basu san halin da zai shiga ba, gwara yayi masa hukunci a nan gida suna tare don kar gurSatan nasa yayi yawa,
Wannan ne yasa Daddy ya ji zai ha™ura amma dole ne ya nuna masa kuskurensa, don basu haifi yaron da zai gagare su ba, wannan abun kunyar da mai yayi kama, idan Daddy ya tuna har hawaye yake zubarwa sabida abun yayi muni, wai kamar Ansar yana aikata zina ™iri-™iri har da mishi bidiyo, sannan ya hana sa shaye-shaye amma bai dena ba, ashe rashin jin maganarsa har yakai hakan, kenan dai barin sa da suka yi ya tafi wani uwa duniya shine silan da ya sa ya koma haka, tabbas ya ci amanarsu,
A wannan ranan basu samu isasshen barci ba don abun ya tsaya musu a rai cike da ™unci da fargaba suka kwana sabida tunanin sakin bidiyon nan

Itama Hajiya Ummee sabida an ce mata jikin Daddyn ya tashi ne shiyasa ta dawo a washe gari, tunda sun yi waya da Mommy take sanar mata halin da ake ciki; da dalilin da yasa basu zo ba,
Da sassafe sai ga ta ta dawo, sai dai babu wanda yayi mata zancen abun da ke faruwa na game da Ansar, Soye abun suka yi suka saki fuskarsu,
Koda Ansar Win ya fito da safe babu wanda yayi masa magana bare ya nuna wani abu a kan fuska; tunda a lokacin Hajiya Ummee tana wurin,
Wannan ne dalilin da yasa ya fito shima duk da ya gama shirya abun da zai faWa musu domin su yarda dashi, amma da ya ga basu yi mishi magana ba sai ya saki ransa shima, har suka Wan yi hira da Hajiya Ummeen daga baya tana faWa musu yanda jikin Madinan ya kasance,
Daga nan ne Ansar ya mi™e yabar musu falon ya koma Wakinsa, bai daWe ba kuma yabar musu gidan basu san ma ya fita ba

Jikin Daddy da sauki tunda ya Wan soma rage damuwar da ke ransa, amma har yanzu akwai tashin hankali a tattare dasu, tunda suna tunanin koda yaushe zasu ji mummunan labari ya yaWa ko'ina,
Hakan ne yasa Daddy da kansa ya mi™e ya je Wakin Ansar Win, but koda ya shiga ya duba ko'ina babu shi alamun ya fita, Wakinsa ya koma ya kira wayansa,
Ta shiga kiran but bai Waga ba, hakan ne yasa ya ™ara danna mishi kiran,
Da™yar Ansar ya Wauka a wannan lokacin don yana fargaban abun da Daddy zai ce mishi,
Daddy kuwa koda ya ji ya Wauka sai ya fara mishi magana da kakkausar murya a kan ya faWa mishi inda yarinyar take da kuma inda za a same ta? sannan ya tura mishi numbanta yanzu,
Ansar cikin kunya da natsuwar da ya aza wa kansa domin Daddy ya yarda dashi, sai yace, "Daddy I'm so sorry, believe me Daddy ban san yarinyar nan ba..."
Katse shi yayi tun kafin ya ji mai zai ce, cikin Sacin ran da ya taho masa yace, "kayi abun da nace maka ba na son maganar banza."
Ansar ya sake buWe baki da ninyar yin magana; but Daddy ya daka mishi tsawan da ya firgita shi, "Don't... Don't say anything again, idan ka ci gaba da maganar da ba shi na bu™ata ba wlh zan baka mamaki Hashim, ka je ka nemi DPO Sauban ka ba shi bayanan da nace maka."
Daga haka ya kashe wayan bai sake sauraron sa ba,
Ba™in ciki da tunanin mafita duk ya taru ya yi wa Ansar yawa, yanzu ya zai yi tunda Daddy bai ba shi damar magana ba? Abun da zai faWa masa ma ya ™i sauraron sa, takaici goma da ashirin, haka ya dinga kiman kan motan yana huce takaicin sa a kai, a fili yake ta surutai yana zagin Shamsuna kamar zai haWiye zuciya don ba™in ciki; tunda har yanzu bai samu abun da yake so ba, yanzu ma haka bincike ya fito dashi har club Win da suka je jiya ya je don neman hanyar da zai yi ya same ta,
Duk inda suke haWuwa a nan Kaduna ya zagaya ko zai ganta amma bai same ta ba, kuma shi bai san komai a game da ita ba, da alamu wankin hula zai kaishi da dare; tunda gobe ne zai cika mata al™awarin ta,
Jan motan yayi yabar wurin da yake ya nufi kansa tsaye POLICE station, tare da tunanin wani mafitan, Shamsuna duk ta caza mishi kai kuma dole ne ya wulakanta ta muddin ya kama ta; baza ta taSa ji da kyau ba.*****



Daga POLICE station koda Ansar ya gama abun da zai yi, sai ya ci gaba da zagayawa duk inda ya san zai iya samunta da inda suka haWu, a motansa ya wuni yana ci gaba da tracking numbanta har dare bai koma gida ba; sai da ya samu abun da yake so, don kuwa daga baya ya tuna ta taSa kiransa da numbobi ba Waya ba a time Win da take bibiyansa tana son ta shiga jikinsa, to ya ™i bata dama har yana mamakin taya ta samu numban shi? Daga nan da ta dame shi sai ya dinga blocking numbobin nata, kusan sau uku ya taSa yin haka, don haka nan take ya shiga phone master ya lalubo texts Win da tayi masa a baya a numban da yayi block, to bai sha wahala ba tunda akwai text Win da ya duba ya karanta ya gane numban nata ne, nan take ya buWe cikin murna ya Wauki numban ya soma tracking, kuma dukka akwai bayananta don da komai nata tayi register, wani irin farin ciki ne ya ratsa shi nan da nan ya ja motansa ya yo gida since tsab addressing komai nata ya fito,
Bazai iya ha™ura har gobe bai aiwatar da abun da yake ninyar yi ba, sabida ji yake yi idan yabarta kamar zata kuSuce masa ne, yau yake son ya fara Waukan mataki a kanta, ya kasa ha™ura dole ya juya motan nasa ya tafi inda zai aiwatar da plan Win sa.

Ansar bai koma gida ba sai da ya san yanda yayi ya samo irin waWannan mutanen ´an tasha ´an zaman banza, ya basu aikin sato mishi Shamsuna, tare suka je har gidan da suke; suka ga irin gidan, basu sha wahala ba tunda irin ™aramin gidan nan ne da ™ofa, amma za a iya haurawa har ciki,
Šaya ya shiga ya buWe musu ™ofa suka shiga har shi Ansar Win,
A time Win suna zaune da Mamanta da Shamsuna suna hira suna ™ya™yata dariya tunda a kan kuWin da zasu amsa wurin shi suke hiran nasu, da plan Win da zasu yi duk idan sun amshi kuWin sa, don sun yi al™awarin sai sun tati™e su kaf da bidiyon nan; daga ™arshe kuma su saka duniya ta gani, don haka suna jiran gobe ne bayan sun ci nasara a kan Ansar zasu kira Daddyn shi shima su caje shi kuWi, sai dariya suke yi farin ciki ya cika su, sai ganin mutane suka yi sun diran musu a Waki, hankalinsu ya tashi domin sun yi zaton Sarayi ne har sun fara ihu suna gudun ceton rai,
Šaya ya daka musu tsawa yace, "su rufe mishi baki ko ya sakar musu addan hannunsa a jiki yanzu."
Take suka natsu wuri Waya sai lokacin ne Shamsuna ta ankare da Ansar, bakinta na rawa ta kira sunansa

Shi kuwa fuskarsa babu fara'a don ji yake yi kamar ya kashe ta a lokacin; don yanda yake jin ransa na tafarfasa,
Ta fara maganar kenan; ya samu hannunsa ya kikkifa mata marukan da ya sha irin sa wajen Daddynsu, domin ba ya son jin muryanta ma,
Nan take ya sanya yaran da ya zo dasu su Waure su gagam,
Mama salati kawai take yi da ta fahimci wanda ya zo Win,
Shi kansa Ansar bai santa ba bai taSa ganinta ba bare ya gane wace ce, burin sa kawai ya ci uwar Shamsuna, sannan ta faWa masa dalilin da yasa ta aikata mishi hakan har take son zubar musu da ™ima, yanda ya watsa mata marukan nan ya ga yadda take kuka don sosai ta gigice bakinta tuni ya fashe, sai a lokacin ya soma jin sanyi a ransa,
Ba ya jin zai iya saka hannu a jikinta shiyasa ya sanya yaran suyi mata dukan tsiya ita kaWai,
Ai kuwa dukan da suka fara mata ya wuce na hankali, sai kururuwa suke yi daga ita har Maman zasu tara musu jama'a,
Nan take suka rufe bakin Maman bayan Waya daga ciki ya kwalkwalSa mata mari,
Ita kuma Shamsuna buguwan da ta sha ba na wasa bane tuni tayi lagwab tana ba shi hakuri jini duk ya wanke mata fuska,
Bai sha wahala ba don ita da kanta tace mishi, "zata goge bidiyon ya yi hakuri ya ™yale ta ta tuba."

Murmushi Ansar yayi yana cewa, "ashe ke ™aramar mara-kunya ne? Kika ce za ki iya wasan har kika faro?"
Wayan ya sanya ta Wauko da kanta sannan yasa ta goge bidiyon,
Sai da ya tabbatar babu komai a cikin wayan sannan ya tarwatsa wayan gaba Waya, ya farfasa yayi watsa-watsa da ita yanda baza ta gyaru ba,
Sannan ya janyo kanta tana fuskantar shi yace, "ta faWa masa dalilin da yasa tayi masa haka da wanda ya aiko ta?"
Shamsuna ta sha wahala babu bakin gardama, don bata taSa tunanin zai iya gano ta ba yayi mata bazata, tana kuka take sanar mishi da komai,

Mayar da idanunsa yayi kan Maman yana kallonta cikin ™as™anci da ™azanta, gaba Waya ta kwanWe saboda karuwanci, a ransa haushi kamar ya kashe sa yanzu wannan ne Daddyn su ya taSa rayuwa da ita? Har take jin kanta zata iya kishi da Mahaifiyar shi? Ya aka yi Daddy ya aure ta ma?
Sabida shi har yanzu bai san labarin aurensu ba tunda bai da lokacin jin wannan labarin, ya san dai Daddy ya taSa aure har mata biyu baya ga Mamyn su Aunty Yusra; amma bai taSa saurarawa ya ji tarihin yanda aka yi ba, cus bai damu ba,
Amma Mashkur ba abunda bai sani ba, tunda yana jin labarin wajen su Aunty Hafsah, ko Khairiyya ta san tarihin,
Duban tsanaki yayi mata mai cike da tsana da ™yamatar ta, sai ya taro miyau kakkaura ya kwalSa mata tare da nuna ta da yatsa yace, "wato ke ce kike zuga ta har ku ka shirya wannan makircin a kan Daddyna? That is, do you want to win over us? Ku Sata mana suna? you must have made a big mistake by coming into my hands, you will regret what you have done, I will never let you go, because tomorrow do not do it again, I will punish you."
Ansar ba ya jin zai iya ™yale su don haka ya sanya mutanen nan suka fita dasu gaba Waya, aka sanya su a motansa sannan suka wuce dasu batare da kowa ya gansu ba,
A cikin Yaran su suka nema mishi inda za a Soye su, tunda ya bu™aci su sama mishi wurin da zai ajiye su na kwana biyu, yana jin bazai taSa yafe musu ba sai ya koya musu hankali, ta yanda ba zasu ™ara shigowa rayuwarsu ba har su bibiye su da sharri, tabbas idan yayi musu da sanya gobe zasu sake ne, gwara yayi musu hukunci mai kyau da lafiya ta yanda gobe idan an ce su ™ara baza su ™ara ba,
Don haka da aka kaisu wani kongon gida aka Soye su, ya ba Yaran kuWi ninkin abun da suka yi zai biya su, yace, "su gana musu azaba na tsawon kwanaki biyun da zai dawo ya gansu, shine aikinsu."
Bai ma tsaya Sata lokaci ba tunda ya ga sun fara aikin su, yabar cikin gidan ya koma Mota ya tafi, sai a lokacin ya samu kwanciyar hankali tunda har yanzu zuciyarsa bata huce ba, a kan burinsu na banza da hofi sun shigo rayuwarsa sun Sata masa, yana jin duk abun da zai musu bai kai hukuncin tozarta shi da suka yi wajen iyayensa ba

A time Win ™arfe goma da rabi na dare ne, sannan Ansar ya shigo gidan, sai dai yana tare da fargaban abun da zai faru sabida ya san cewa har yanzu iyayensa fushi suke dashi, amma sai ga shi ya sake fita yayi dare yau, bai san me zai ce musu ba,
Koda ya tashi shiga cikin gidan sai ya bi ta ™ofan baya kawai, but yana zuwa dai-dai corridor na Wakinsa suka ci karo da Daddy yana kalllonsa shima yana kallonsa, wanda tuni Ansar ya sha jinin jikinsa yayi ™asa da kansa

Daddy da fuskarsa babu walwala ya dube sa yace, "daga ina kake? Me ka tsaya yi har wannan lokacin baka dawo gida ba?"
Tsam yayi da ransa sabida ya aro jarumtar abun da zai faWa masa, sai da ya Wauki almost good 1minutes before yace, "Daddy I'm sorry da abun da nayi maka, amma bani da laifi wlh, I'm so sorry..." Ya ™are maganar yana Wago kansa idanunsa cike fam da hawaye, sai kuma yayi saurin du™a wa a gabansa tare da furta, "I'm so sorry Daddy, bazan sake ba, forgive me so sorry."
Shiru Daddyn yayi, duk da yana jin ransa ya soma sanyi, amma sai ya haWiye wani yawu mai kauri da ya tsaya mishi iya wuya, muryansa da Wan sanyi a yanzu din yake cewa, "Hashim me yasa ka aikata abin da na hana ka da daWewa; but still kana yi a Soye batare da saninmu ba? And ashe lalacewar ka har takai haka ka je club da Mace kana wannan lalacin? Do you know what kind of crime you have committed Hashim? Ni in hana ka abu ashe ban kai wannan matsayin ba? Hashim ka fi ™arfina kenan?"

"No Daddy wlh ban fi ™arfinka ba, don Allah I'm so sorry Daddy, ka yafe min Daddy bazan sake ba, zan yi duk abun da kake so, bazan sake ba."
He spoke while crying while holding his leg,
Janye ™afansa Daddy yayi har yana ture shi, cikin Waurewan fuska ya nuna sa da yatsa yace, "ka bani mamaki Hashim, kuma ka watsar da yardan da nayi maka, sai na hukunta ka a kan haka, ka jira mai zan yi maka."
Ya juya yabar wurin; tare da barin Ansar a du™e a wurin yana zubar da hawaye sosai, gaba Waya zuciyarsa tayi wani irin ™unci cike da dana-sanin abun da ya aikata, ga shi Daddy ya yi mugun fushi dashi, tunda yayi hakan ya san komai ya ™are masa, shi kansa yana kunyar Iyayen nasa matu™a da wanne irin ido zai kalle su, Daddy bazai saurare shi ba ya san ya Sa rawansa da tsalle,
Da™yar ya mi™e a wurin ya shiga dakinsa, ya zauna a gefen gadonsa zuciyarsa kamar ta fashe,
Idanunsa sun yi jazur ya haWa kai da gwiwa yayi shiru yana tunanin mafita, mai zai yi ya wanke kansa wurin Daddy?
A ranan Sacin rai da tunanin mafita yasa ya kasa barci, sai gabanin asuba sannan ya samu wani nannauyan barci ya Wibe shi,
Ko sallah bai samu yayi ba sai wajen ™arfe takwas na safe, kuma babu wanda ya tashe shi,
A Wakin yayi Sallah sannan ya zauna ya kasa fita, har sai da Khairiyya ta kawo mishi breakfast din sa Waki,
Nocking tayi sannan ta bude kofan ta shigo,
A tunanin sa ko Mommy ne, amma saSanin haka Khairiyya ya gani, hakan ne yasa ya kawar da idanunsa waWanda suka yi wani irin tasa wa suka yi girma, da alamun akwai rashin isasshen barci da kuma damuwa a tattare dasu

Ajiye farantin dake hannunta tayi a saman table Win da ke bakin gadon, sannan ta dube shi cike da tausayi a fuskarta, kafin ta soma gaishe shi cikin sanyin murya,
Ansar bai Wago kai ba bare ya kalle ta; don bai da wannan energy Win,
Ita kanta ta san za a yi hakan tunda ta san halin Yayanta, amma sai ta zauna a gefensa ta ™ura mishi ido na Wan wani seconni before tace, "Yaya don Allah kayi ha™uri ka dena saka damuwa a ranka, wlh ba na jin daWin ganin ka a haka."
Tana faWan haka sai ga hawaye sun soma zubo mata, cikin muryan kuka tace, "Yaya, idan kana zama a haka ba ka kula Ni ina kasancewa cikin kaWaici, Yaya Mashkur ya tafi yanzu kai kuma ka dena kula Ni duk gidan babu dad'i, babu Nabeela itama ta tafi, kana Wauke min kewan Yaya Mashkur don Allah kayi ha™uri ka dena zama kai kaWai ka koma kamar da, Please Yaya I beg you."
Šago kai yayi ya dube ta sabida ganin yanda take zubar da hawaye sosai,
Hararanta yayi da wannan idanun nasa da suka yi ja, sai ya Wauke kai bai ce mata komai ba,
Ita kuma tashi tayi zata tafi tana sakin kuka,
Hannunta ya ri™o yana sake hararanta yace, "so why are you crying uhm?"

"Yaya ka ™i ka kula Ni, kuma na baka ha™uri ka ™i yin ha™uri."
TafaWa cikin muryan kuka,
Cike da sanyin murya yace, "so what did you do to me; da kike bani hakuri ?"
Kanta ta girgiza tace, "a kan abun da ke faruwa, don Allah ka cire komai a ranka zan taya ka ba su Daddy hakuri na san zasu yafe maka, amma har a raina ji nake yi kamar baka aikata ba, wannan ba halinka bane."
A karon farko sai ga murmushi ya suSuce masa, sai dai bai ce komai ba illa numfashi da ya ja yana duban breakfast din da ta kawo masa, yayi mata nuni da hannu a kan ta zuba mishi; don ya kasa magana da baki,
Hakan ne yasa tayi abun da ya saka ta but tana sake tambayarsa a kan ya ha™ura?
˜ala bai ce mata ba sabida bai cikin mood Win da zai iya biye mata, sai dai ya sassauta fuskarsa da Wan smile don ta ji sanyi a ranta,
Bayan ta gama sai tace mishi, "zata je ta dawo, in ya gama sai ta zo ta kwashe kayan ta gyara mishi Wakin sa."
Kansa ya Waga mata yana sipping coffee Win,
Har ta juya zata fita kuma sai tace, "but Yaya yau zamu je wajen Madina dukkanmu, kaima don Allah ka zo mu tafi tare."
Idanu ya zuba mata, ganin ta tsaya tana kallonsa sai ya kifa mata ido a kan ta tafi,
Tura baki tayi ta juya ta tafi,
Yayinda shi kuma ya cire coffeen a bakinsa yana ajiye wa, a hankali ya mayar da bayansa jikin gadon yana daura kafafunsa saman gadon, idanunsa ya rufe yana faWa wa dogon tunani ya kasa cin komai,
Kamar shuWewar mintina uku sai ga Khairiyya ta dawo tana ce mishi, "Daddy na kiranshi, yana falo tare da su Hajiya Ummee".

[1/9, 8:18 AM] My Airtel Numb: =ĜŽÜ=ĜŽÜ=ĜŽÜ=ĜŽÜ=ĜŽÜ=ĜŽÜ=ĜŽÜ=ĜŽÜ
    *RAYUWAR MADINA* =Ĝ§Ü
=ĜŽÜ=ĜŽÜ=ĜŽÜ=ĜŽÜ=ĜŽÜ=ĜŽÜ=ĜŽÜ=ĜŽÜ


_Writing Story:_
*NAFISAT ISMA'IL*
           _(UMMUDAHIRA)_
*SARAUNIYAR TSOKANAR PERFECT>ĜŬŬ*



*PERFECT WRITER'S ASSOCIATION* <Ĝß

```( WE AIN'T PERFECT, BUT WE'RE ALWAYS TRYING OUR BEST TO MOTIVATED AND ENTERTAIN OUR REDERS=ĜŞÜ)```

/https://www.facebook.com/Perfect-writers-association-100452275039839/

       *P.W.A
'ŝ*





            *SADAUKARWA*
_Na sadaukar da wannan littafin ga ´an uwana Mata waWanda suka fuskanci u™uban rayuwa a zamantakewar su na Aure, Allah yasa mu dace ya kawo mana ™arshen wahalar rayuwa._






*DATA SHARE*

Call, message or whatsap  07065334256

*MTN*
500MB 150
1gb 270
2gb. 500
3gb. 800
4gb. 1100
5gb 1400
6gb. 1700
Verlid for 30 days.











______________ *EPISODE 56*
_____Dayake su Daddy sun sanar da Hajiya Ummee shawaran da suka yanke a kan nema wa Ansar auren Madina, kuma tayi na'am da zancen don har ta fi su farin ciki, ba ™aramin dad'i ta ji ba, kuma ta goya musu baya a kan hakan tunda tana son Madina matu™a, tace, "hakan shi ya fi dacewa don kamar sun taimaka mata ne, ita kanta Madinan zata rage jin raWaWin rashin Mashkur, tunda dai Wan uwansa ne wannan, ta san tabbas su umma zasu amince kuma zasu yi farin ciki."

Shiyasa Daddy ya sanya Khairiyya ta kira mishi Ansar don ya sanar mishi da hukuncin da suka yanke a kan shi, domin umarni kai tsaye ya ba shi a cewarsa, "wannan shine hukuncin da zai yi masa, idan har ya ™i amince wa da maganar sai dai ya bar mishi gida, kuma ya rantse ya zare hannunsa a kanshi har abada, tunda auren yake so to ga shi zasu yi mishi, umarni ne dole ya bi."
Ita kanta Hajiya sai lokacin ta san me ke faruwa tunda sun faWa mata abun da yayi, ta sha mamaki kuwa; tana kallon Ansar Win tana faWin, "wai kai ne kayi haka Ansar a garin ya ya? Anya babu sharri a wannan maganar?"
Daddy yace, "waye zai mishi sharri Hajiya? Abun da yake aikata wa ne Allah ya toni asirin sa, a baya tun sanda na kama shi yana shan taba na gargaWe shi ashe ba ya jin magana bai dena ba, sai ga shi an yi amfani dashi wajen tozarta mu, yanzu bamu san inda bidiyon nan zai tsaya ba duk ranan da ya fita duniya, har yanzu ba a samu an kama wadanda suka yi ba."
Ya kare maganar cike da ™uncin zuciya ransa a Sace,
Hajiya salati ta dinga yi, tace, "insha Allahu ma babu abin da zai faru Allah bazai basu ikon cin galaba a kanka ba Farouk, tabbas duniya abun tsoro ne baka tare wa kowa komai ba amma shi yana son ganin bayanka, a lokacin da kake siyasa ba a bar ka ba; yanzu Win ma da ka barta ba'a bar ka ba, Allah ya shiga tsakanin nagari da mugu."
Dukkansu suka amsa mata cikin jimami babu mai fara'a a kan fuskarsa

"Gaskiya ban ji daWin abun da ya faru ba, yanzu kuma me zai faru idan wannan abun kunyar ya fito fili? Innalillahi wa'inna ilaihi raji'un! Allah humma ajirni fi musibatin...!"

Ansar kuwa da ke zaune a gabansu gaba Waya ba ya sauraron zantukan su, wani irin yanayi ya shiga ya rasa abun da ke masa dad'i sabida jin abun da Daddy ya furta, ta ya za a ce zai auri wannan yarinyar bayan Matar ´ar uwansa ne? Meye haWin sa da ita? Yarinyar da tayi aure kala-kala ta zama sauran Maza ficiciyar yarinyar nan ´ar ™auye ita ce zata zama Matarsa? Kamar shi Ansar? Abun ya zo mishi a mugun bazata don har ya kasa cewa komai sabida tashin hankali, sam ya kasa kula Hajiya Ummee da take faman yin mishi faWa a wannan lokacin, bai ma san me take cewa ba, zufa kawai ke keto mishi gaban goshinsa duk ya tsatstsafo ya ji™e, kansa na ™asa ya kama gefen goshinsa da hannu gam,
Sai da Daddy ya yi masa magana sannan ya Wago kan, ya dubi Daddyn cikin tashin hankalin da har a muryansa ya nuna yace, "Daddy, this girl is my brother's wife, ta ya ya zan aure ta? Mene ne haWina da ita? Why do you punish me Daddy? please listen to me and forgive me..."
Bai ™arisa maganarsa ba Daddy ya dakatar dashi da cewan, "ya rufe masa baki, idan ya sake yin wata magana tabbas zai ga mugun Sacin ransa, idan kuma bai isa dashi bane ya ™i bin umarninsa."
Ya daka mishi tsawa cikin fushi yace, "ya tashi ya basu wuri ko ya Sata mishi rai, mutumin banza kawai."
Mi™ewa Ansar yayi yabar wurin da sauri ya koma hanyar Wakinsa

Tafiyarsa Hajiya tace, "anya babu matsala Farouk; sabida na ga yaron nan kamar ba son haWin nan yake ba? Ka san halin Ansar fa kar a zo a samu matsala?"
Daddy sai da ya ja numfashi before yace, "babu komai Ummee wannan hukuncin shi ya fi dacewa, idan bamu yi masa aure yanzu ba zai iya jawo mana maganar da ya fi haka ne, Ni yanzu na yanke hukunci bazai taSa koma wa Riyadh ba, zaman shi a nan ya fi da kuma aurensa da Madina, insha Allah alkhairi zamu ™ulla, Don haka Hajiya ina ro™onki idan mun je asibitin yau sai mu sanar da Mahaifiyarta, tunda ai babu idda a kanta a Waura aurensu da wuri zai fi."
Hajiya Ummee cike da

Please Login or Register in order to submit comment