Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

ban zane miki jiki bane kike son raina Ni? Idan kika kuma ihu sai na miki abun da ba ki tunani."
A hankali ya ja Ni zuwa saman gadon ya zaunar dani yana cewa, "kuma ki yi motsi ki ga yanda zan yi da ke."
Ya Harare ni yana wuce wa wurin glop da ke kunne hasken Wakin yayi fau, take ya kashe nan da nan Wakin ya rage haske sai iya hasken ranan da ke Sillowa ta window

A wannan lokacin bani da zaSi sama da yin abun da Yaya Yunus ya zo min dashi, ina ji ina gani babu bakin kuka sabida a yanda ya ruWa min ciki ya hana Ni kataSus; sai ruwan hawaye da nake zubar wa a haka ya cire min kaya ya soma yin abun da na kasa fahimtar komai; sabida tsananin ruWu da firgitan da nake ciki, gaba Waya na matse jikina na ™udundune ina sauraron yanda yake wasa da sassan jikina tamkar zai haWiye Ni ya mayar dani ciki, a yau na ga tashin hankali ™iri-™iri, tsoro ya hana Ni bayyana halin da nake ciki, kamar sokuwa haka na zama sai yanda yayi dani gudun saSa mishi daga barazanar da yake min, sai kukan zuci da nake yi na rufe idanuna gam ina jiran kuma wanne irin azaba yau zan karSa? Sosai yake wasa dani cikin zaucen hankali wanda yasa gaba Waya zafi da rashin sabo yasa na fice a hayyacina,
Tun ina tunanin zan iya jure wa amma inaa; kuka sosai nake yi ina mishi magiyan, "ya ™yale Ni."
Amma sam ba ya ji na tamkar ina ™ara tunzura shi ne

Sam Yaya Yunus bai yi ninyar yin min komai ba, sabida halin da nake ciki na cutan sanyi, yana gudun ya samu, amma yayi wasa dani son ransa har sai da gaba Waya ya gama fitar dani a hayyacina, sai da ya samu natsuwa son ransa sannan ya manne Ni a jikinsa yana hura min iska a kunne,
Take kuwa na kawo numfashi mai ™arfi yayinda idanuna suna rufe gam hawaye masu zafi suna kwaranya daga gefen kunnena, sam ban sake motsa wa ba tamkar wata matacciya, wadda kawai numfashi ne ke tabbatar mishi da ina da rai,
Ya jima rungume dani kamar zai mayar dani ciki; sabida irin gamsuwar da yake samu da wani irin daWi da ke fizgarsa, can kuma ya soma sakar min sumba a baki, ya bani umarnin buWe idanu in kalle sa,
Sam na kasa sabida wani irin kunya da ke Wawainiya da Ni tamkar zan nutse a ™asa in mutu, na kasa yin abun da yace min sai ma fashe wa da kuka da nayi ina rawan baki, jikina gaba Waya ya ™ara yin zafi kamar an jona Ni a heater,
Wanda hakan ba ™aramin taimaka masa yayi ba wajen sanya shi jin dad'i ya ™ara lafe wa a jikina kamar bazai bar Ni in sha™i numfashi ba, a hankali ya sanya hannunsa a saman gashina da ke Waure babu gitso bare gyara,
Cikin bazatan muryansa na ji yana cewa, "shiii! Madina ki dena wannan shashshe™an kukan haka, kinga jikinki har ya soma Waukan zafi, kar zazzaSi ya kama ki."
Sai ya ja numfashi yana ™ara li™e Ni a jikinsa, yayinda ya saka hannunsa a saman ™irjina yana matsa wa a hankali tare da ci gaba da faWin, "kinga dai Ni Mijinki ne, shiyasa na zo amsar ha™™ina a wurin ki, kar ki sake jin tsorona daga yau, domin abun da zai ri™a kasancewa da Ni da ke kenan daga yanzu, babu abun da zan miki kawai zan ri™a zuwa ina samun natsuwa ne a wurin ki, idan kuma kika ce baza ki kwantar da hankalinki ba har kika yi abun da Matata ta san halin da muke ciki, hmm za ki ga mai zan miki, don haka ki dena min wannan kukan kar in ™ara ganin kina jin tsorona, ha™™inki zan sauke miki kina jina?"
Da sauri na gyaWa mishi kaina ina mai matse bakina sabida kukan da ya taho min, cike da tsoro nake sauraron zantukan sa da sam ba na gane wa sabida halin firgici, amma bani da yanda zan yi ina ji ina gani ya gama duk abun da zai yi sannan ya saka Ni a gaba muka shiga toilet ya sanya Ni sai da muka yi wanka tare,
Ya so Waura Ni a kan hanyar da na kasa yin masa biyayya, dole ya ™yale Ni sabida kar ya ci gaba da ruWa Ni, amma ya san cewa a hankali zai cire min tsoron nan nawa dole sai na ri™a masa abun da yake so,
Haka ya fice ya bar Ni a Wakin; ya bar Ni da tarin ba™in ciki da kunya, don gani nake yi abun tamkar a mafarki na kasa yarda da abubuwan da suke faruwa, kuka kawai nake yi sabida sam babu wani jin dad'i da sha'awar da nake ji illa azaba da raWaWin gama murWa min ™irji da yayi, na sha kuka har na godewa Allah,
Daga ™arshe na takure a Waki ko fita na gaza yi sabida zazzaSin da ya kama Ni a nan take, yayinda fargaban maganganun sa yasa Ni sam na gaza kwantar da hankalina, yanzu shikenan haka zan ™are cikin wannan wahalar da Yaya Yunus yake son bijiro min dashi? Ni kam bazan iya jure wa ba, amma bani da yadda zan yi tunda haka ™addarana ta zo min, dole in masa biyayya tunda shi Mijina ne, ina jin tsoronsa matu™a da bazan iya saSa mishi ba,
Kuma na kasa cire tsoron da ya rigada ya shige Ni yayi tasiri a zuciyata; wanda a koyaushe a fargaba da zullumi nake ciki sabida tun daga ranan Yaya Yunus ya soma takura min da zuwa Wakina,
A kowanne dare sai ya zo wurina yayi abun da yake so dani ya bar Ni cikin kuka da ba™in cikin abun da yake min,
Tabbas ba na jin daWin duk abubuwan da yake min, da da yanda zan yi in hana sa da nayi tuni, sai dai dole Ni ´ar kallo ne bani da yadda zan yi, amma zuciyata sam ba ta karSan duk wani abubuwan da yake min, kuma ga tilasta Ni da yake yi nima ina masa abun da zai ji dad'i dole, tun ina kuka da magiya ya kyale Ni amma sam ya ™i saurarona, duk abun da zai yi min shi kaWai yake kiWansa yake rawansa sabida Ni bani da wannan sha'awar da zan ji komai a jikina, illa ma azaba da yake barina dashi in kwana kuka da ™unci,
A wurin sa kuwa daWin da yake ji ne yasa kullum ba ya Waga min ™afa, ba ™aramin gamsuwa yake samu da irin baiwar da Allah ya bani ba, har Allah - Allah yake yi ya zo waje na ya soma matsa Ni yana samun natsuwa,
Da wannan yanayin ne lokaci Waya na soma zabge wa, maimakon jikina da ya murmure na Wan yi jiki, sai kuma tuni na zabge sabida zullumi da tsoron da na saka wa raina, ga zazzaSin da nake fama dashi in har zai zo yayi min wannan abun to dole sai na kwana cikin zazzaSi, ya zamana ma wani lokacin har sai nayi amai in ya fita yabar Ni in ta kuka ina amai da ™a™arin zubar da abun da yake saka Ni sha dole, sabida ba ™aramin ™yan™yamin abun da yake min nake yi ba, sai dai ba yanda zan yi

Sam Sharhabila bata taSa fahimtar halin da muke ciki ba, har kusan watanni biyu sun shuWe muna a wannan yanayin,
A wannan lokacin na soma gane tabbas ina cikin wani hali sabida kumburin da cikina ya soma yi, tare da motsin da nake yawan ji a jikina, kuma sai yanzu ne na soma ciwuka kala-kala a tafe nake kawai amma sam ba na jin daWin jikina, dauriya ce wacce na azawa kaina batare da na san lokacin da na zama Jaruman ba, tabbas Ni mai rauni ce amma a yanzu na zama jaruman da ya zama dole in kasance haka, domin a irin bautan da nake yi wa Aunty Sharhabila sam ba ta tausaya min a rayuwa, ban isa na huta ko na zauna don ina ciwo ba, ya zamar min dole ne sai nayi ko ina tafe ina kuka ne, ga fitinan Mijinta da ya zame min maye yana ™untata ma rayuwata, yana sanya Ni abun da har yanzu na gaza saba wa, a yanzu ma na dena kukan fili sai na zuciya tunda babu mai rarrashina bare tausaya min, na san Ni a haka rayuwata zata ™are har abada, babu jin dad'i bare farin ciki, tabbas na koyi abubuwa da dama a wannan rayuwar tawa da nayi da mutanen nan, kuma a yanzu na soma wayon da yasa na fara saba wa da komai na rayuwa, wata rayuwa na farin ciki ko jin dadi duk na ajiye shi a gefe, kawai ina fuskantar yadda rayuwata zata kasance a nan gaba ne; duk idan Aunty Sharhabila ta gane abubuwan da ke faruwa, na san kashe Ni zata yi, baza ta taSa bari na da rai ba

Inda shi Yaya Yunus yana cikin farin ciki a wannan lokacin, domin kasancewarsa dani ba ™aramin taimaka masa yake yi ba, har ma yanzu ya fi samun gamsuwa dani fiye da ya kasance da Matarsa, domin romance Win da yake yi dani ya fi mishi jin daWi shiyasa koyaushe yake nane dani; duk tsawon dare bazai sarara min ba, yanzu ma ko kusa ba ya damuwa da halin da Sharhabila take nuna masa, tunda ko ta ba shi hakkinsa ko kar ta ba shi ya samu wurin lafe wa,
Ana haka wani kwangila nasu da ya taSa saka hannun jari akai da jima wa, sai ga shi wannan karon an neme su zuwa Kano, kwana Waya ya je yayi ya dawo duk a kan shirye-shiryen kayan nasu da zai shigo a wannan makon,
To gaskiya ba ™aramin arziki suka samu ba don shi kansa ya rasa inda zai saka kansa don farin ciki, tunda tuni sun cire rai da wannan harkan, kasancewar dashi da Abokinsa Doctor Bilal suke zuba hannun jarin nasu, kuma tare suke komai don ko Sharhabila bai taSa sanar mata da zancen ba, amma sai ga shi wannan karon komai ya buWe musu Allah ya fito musu da kayansu har sun sami riba fiye da tunanin su,
Lokaci guda kuwa ya siya wani ™aton gida a nan GRA sabon gari, sabida yayi hakan ne don ya huce gorin da Sharhabila tayi masa, ba wai don ba shi da kuWin siya bane tun farko, amma yanzu da ya fara ganin gori dole ne ya nemi gidan ya siya, hawa biyu ne mai kyau sai Wan gyare-gyare da ya fara yi, kuma har wannan lokacin bai taSa sanar mata ba yana bari sai ya kammala komai sannan ya sanar mata

Ana haka jikina ya ci ™arfina, tafiyan da nake yi a daddafe da ciwo ya soma kwantar da Ni har ba na iya yin aikin da na saba yi, jikina ya soma nauyi duk da ina cikin zullumi da ™uncin da na kasa gane kaina, na rasa wanda zan iya bayyana masa cutan da ke damuna, Ni dai na san akwai cuta a jikina, Ni bazan taSa gane ciki ne a jikina ba sabida ban san shi ba, ban san alamomin sa ba, kuma dayake Allah yaso ya Soye abun sa babu wanda ya gane ina da ciki a duk cikin su, ko don cikin ba wani girma ne dashi ba, Ni da yake a jikina Ni kaWai na fuskanci cikina ya kumbura, wanda ina ji a raina wata cutar ne a tattare dani, sau tari ina zama in ta taSa cikin ina kuka da hawayena da tunanin waye zan faWa ma wa?
Da ace Umma zata zo zan faWa mata ko don ta nema min lafiya, kuma na gaza sanar da Yaya Yunus duk da akwai lokacin da ya taSa min makamancin irin tambayar, yanayin yadda nake jin ba™in ciki da tsanarsa; sabida ™uncin da yake ™untata min sam yanzu ba na ganin zan iya neman taimako a wurin sa, na fi son in mutu da in ci gaba da zama dashi, domin ban san wanne irin tsana Allah ya saka min nasa a ™an™anin lokaci ba, na san ba haka nake ji a baya a game dashi ba, amma yanzu komai nasa na tsana, daga shi har Alh. Badamasi ganin ba™in su nake yi, ina ganin su ne mutane mafi muni da suka ™untata min a rayuwa, a kansu na ji na tsani kowanne irin namiji da zai iya kusanto Ni in buWe ido in gansa, ina jin Maza basu da imani bare tausayi a cikin ransu, sun rigada sun gama min illa a rayuwata bani da sauran walwala da ya rage min,
Ana wannan yanayin ya Wauke Ni yakai Ni asibiti da jikina ya rikice sam ba na iya yin komai,
Dole ya Wauke Ni zuwa asibiti wurin Abokinsa Doctor Bilal

Shi Bilal tunda ya kalle Ni yayi min zargin mai ciki ne, domin kasancewar sa likita ya ga alamun haka, duk da ba cikin ya gani ba kasancewar ina sanye da hijabi bai yi girman da zai fito ba,
Dariya kawai yayi yace, "Abokina kana sha'anin ka, wannan aiki haka?"

Sam Yaya Yunus bai gane mai yake nufi ba, amma ya san sha™iyancin sa ne shiyasa yace masa, "shi fa ba wasa ya zo yi ba, kawai ya duba Ni ya rubuta min magani mu koma."

Dayake ina jin jiki a lokacin, dole aka saka min ruwa sabida a lokacin warin asibitin ya sani jikina ya sake rikicewa nan take; zuciyata ta tashi na dinga amai kamar zan amayar da hanjin cikina, nan da nan aka soma bani taimakon gaggawa wurin saka min ruwa sabida ganin jikina ya saki sosai sai kuka nake yi,
Daga ™arshe ya sanya aka Wibi jinina da fitsarina aka je aka yi min gwaji; wanda hasashen sa dama ciki ne shiyasa gwajin da yasa aka yi min kenan,
A lokacin ina kwance ina barci a office Win sa ban san inda kaina yake ba,
Bayan an kawo result Win da ya duba ya gani da gaske cikin ne dani, sai ya fashe da dariya yana cewa, "ashe dai hasashena gaskiya ne ka cika aiki Malam, kana wani ™umbo kullum ka ri™a cika min baki, to wannan me nake gani Mata har da Ciki?"

Sam Yaya Yunus bai gane mai yake nufi ba, sabida bai taSa tunanin wannan maganar ba kasancewar tun ranan farko bai taSa kwatanta sake kusanta na ba, iyakansa romance abun da yake haWa Ni dashi kenan, tunda a nan yake jin dadin sa, amma sai ga shi babu zato babu tsammani ya ji maganar da ya zo tarwatsa mishi farin ciki, hankalinsa a tashe yake cewa, "ban gane ba Doctor? Ciki wanne cikin kake nufi wai tana dashi? Kar ka raina min hankali fa?"

"Kar in raina maka hankali ko kar ka raina wa kanka hankali? Ciki fa da ka sani wanda ka dan™ara mata shi nake nufi, don haka ga result nan ya nuna min ciki har na watanni biyar da satikai biyu."

Sosai a wannan lokacin Yaya Yunus ya sake rikicewa, sam ya kasa yarda don faWi yake yi, "wlh ™arya kake yi Doctor, yarinyar da na taSa sanin ta sau Waya ko minti biyu ban yi ba a time Win; and lokacin babu wani daWin da zan iya tsaya wa in ji sai azaban da na ji, shine zaka ce min ta samu ciki? To taya ya?"

"Yau na ga ikon Allah da mutumin nan? Shi dama idan Allah ya so ikonsa ai komai yana yi, mutane nawa ne suke samun ciki a First sex Win su har su haihu? Wannan ba hujja bane Yunus, Allah na yin yanda ya so, na ga dai wannan ™anwarka ce kuma Matarka; to mene ne abun mamaki bare na tayar da jijiya tunda an ce tana da ciki? Kuma fa Ni da kai mun san ka kusance ta, Allah ne yayi ikonsa kawai ashe da rabon za a samu Wa."

Hulansa ya cire yana fifita tare da sake cewa, "wai Dacta kana nufin dai da gaske cikin ne a jikinta? Kuma nawa?"
Sai ya girgiza kansa cike da tashin hankalin da yake ciki yace, "to ina zan kai cikin? Ai ban shirya haihuwa da ita ba, kai kanka ka san matsalata Matata bata san auren da ke tsakaninmu ba, kuma ka san halin ta akwai shegen kishi wlh a kan haka sai mu samu matsala, ban shirya rabuwa da farin cikin gidana ba, zubar da cikin nan za a yi."

"Ban gane ba? Kana cikin hankalin ka kuwa Yunus? A zubar da ciki kuma? Don me?"

Idanu ya tsare shi dashi tare da cewa, "sabida ba wannan ne a gabana ba Doctor, Ni ban shirya samun matsala a gidana ba, ban ga amfanin da cikin nan zai yi min ba tunda bata da wani amfani a gare Ni, Ni ba ina tare da ita bane don wani abu; sai domin ™addara da babu yanda zan yi iyayena sun li™a min, zaman lafiyana da kuma zaman lafiyanta kawai a zubar da cikin nan."
Sai kuma ya ja tsaki yace, "mai zan yi da cikin ta?"

Baki kawai Doctor Bilal ya saki yana bin shi da kallo cike da al'ajabin maganarsa gami da mamaki, "wai Yunus da gaske kake yi zubar da cikin kake son yi?"

"I'm serious doctor, ka taimaka kawai ka zubar dashi tun yanzu Please, shi ne taimakon da zaka yi min."

"Lallai ka bani mamaki, a kan wata kuma sai ka jefa ™anwarka a cikin matsala; idan kuma ta mutu fa? YUNUS ka dawo tunaninka ka san cewa wannan ™anwarka ce jininka; why would you hurt her don kawai sabida tsoron Matarka ta san da zancen? Akwai aure fa a tsakaninku; meyasa zaka aikata haka? Tell me; ko dama ba ™anwar naka bane babu aure a tsakaninku kake nuna wannan tsoron ba ka son Matarka ta sani? Wanne irin aure ne ma wannan? Kana Soye min wani abu Yunus, babu yanda za a yi tana Matarka kawai ka ce a zubar mata da ciki kana son cutar da ita".
[2/24, 12:03 AM] OumŠahira: =ĜŽÜ=ĜŽÜ=ĜŽÜ=ĜŽÜ=ĜŽÜ=ĜŽÜ=ĜŽÜ=ĜŽÜ
   *RAYUWAR MADINA* =Ĝ§Ü
=ĜŽÜ=ĜŽÜ=ĜŽÜ=ĜŽÜ=ĜŽÜ=ĜŽÜ=ĜŽÜ=ĜŽÜ


_Writing Story:_
*NAFISAT ISMA'IL*
_(UMMUDAHIRA)_
*SARAUNIYAR TSOKANAR PERFECT>ĜŬŬ*



*PERFECT WRITER'S ASSOCIATION* <Ĝß

```( WE AIN'T PERFECT, BUT WE'RE ALWAYS TRYING OUR BEST TO MOTIVATED AND ENTERTAIN OUR REDERS=ĜŞÜ)```

/https://www.facebook.com/Perfect-writers-association-100452275039839/

         *P.W.A
'ŝ*





       *SADAUKARWA*
_Na sadaukar da wannan littafin ga ´an uwana Mata waWanda suka fuskanci u™uban rayuwa a zamantakewar su na Aure, Allah yasa mu dace ya kawo mana ™arshen wahalar rayuwa._






*DATA SHARE*

Call, message or whatsap 07065334256

*MTN*
500MB 150
1gb 270
2gb. 500
3gb. 800
4gb. 1100
5gb 1400
6gb. 1700
Verlid for 30 days.


















______________ *EPISODE 31*
_____Sama-sama muryoyinsu ya soma dukan kunnena, wanda nan take na farka daga nannauyan barcin da ya sure Ni, a dai-dai lokacin da na soma jin saukan kalaman Yaya Yunus da ke dukan kunnuwana; nan take na kasa motsa wa daga inda nake; illa wasu zazzafan hawaye da suka soma fita daga cikin idanuna, zuciyata tayi min ™unci wanda tuni na Waura hannuna a kan bakina na mirgina tare da li™e kunnuwana ta yadda zan dena jin maganganun su; wanda nake jin kamar zan mutu don ™unci, tabbas a yau na sake tabbatarwa Maza basu da tausayi, duk abubuwan da yayi a kaina yana yi ne don bu™atar kansa, bani da wata ™ima da daraja kuma bazan taSa yi ba, a yanda yake furta ™iyayyar da yake min sai na ji zuciyata ta ™ara ™unci da tsanarsa,
Babu abun da ya fi ba™anta min rai irin yanda na ji yana furucin da ya fi Waga min hankali fiye da komai, take na mi™e zaune sabida duk maganganun da suke yi koda na rufe kunnena ina jin su sarai, hannu na sanya a saman cikina na dubi cikin sannan na kalli inda suke,
Wanda a lokacin suma tuni sun ankare dani dukka suka zubo min idanunsu,
Idanuna da suke cike da ruwan hawaye taf na sauke su a kan Yaya Yunus, kallonsa kawai nake yi na kasa cewa komai yayinda saukar numfashina ke ™ara sauya wa daga ™irjina, cikina na matse sosai ina jin zafin hakan na sake ratsa Ni kamar ana saukar min da garwashin wuta, take nayi saurin Wauke raunanan idanuna daga kallon da nake mishi, a hankali na sako ™afafuna da babu takalma a cikin su, wanda suna gefe ajiye amma ban bi takai ba na mi™e tare da bin hanya zan fice batare da nace uffan ba

Hakan ne yasa Yaya Yunus ya bi Ni da kallon mamaki yana ganin ikon Allah, bai bari na bude ™ofan ba kuma yace, "ke Madina, ina zaki je?"

Kamar zan bude ™ofan in fita, sai kuma na kasa na juya ina kallonsa a dai-dai wannan lokacin idanuna sun soye gaba Waya, nan take hawayen nawa suka dakata da zuba, amma gaba Waya idanun sun canja kala nan da nan suka kaWa suka yi jawur, kallonsa nake yi cike da nuna ™iyayya zuciyata na wani irin zafi; domin a yadda nake jin ban san sanda na buWe baki cikin wani iriyar murya mai ban mamaki nace masa, "tafiya zan yi, baza a taSa zubar min da cikin nan ba, ina son kayana."
Daga haka ban ™ara maganar ba na juya na buWe ™ofan na fice

Saurin mi™e wa Yaya Yunus yayi zai bi bayana,
Amma sai Doctor Bilal ya ri™e sa yana cewa, "to ka dai ji ko? Don Allah kar ka cutar da yarinyar nan kar ka zubar mata da cikin ta, ka bi ta a hankali yarinya ce qarama, komai zai iya faruwa."
Janye hannunsa yayi yana cewa, "Ni kuma wlh bazan bar cikin nan ba, bazan taSa barin ta a gidana ta haife shi ba, Ni na san me zan yi tunda ka kasa taimako na."
Sai ya juya ya fice da sauri, doctorn na kiran sa amma ko sake waigowa bai yi ba,
Take ya nufi haraban asibitin yana baza idanu inda zai ganni, sai ™ara sauri yake yi, ai kuwa sai ga shi ya cin mini ina shirin wuce wa bakin gate,
Take ya saka hannu ya cafko Ni da saurin sa,
Ba ™aramin tsorata nayi ba saboda irin ri™on da yayi min na bazata, tunda na juya na gansa sai na kasa motsi ina sauke numfarfashin nawa da ya sauya tun daga jin zantukan sa, ina jin tamkar numfashina zai rabu da gangan jikina shiyasa nake fizgar sa da ™arfi,
Ban yi wani tirjewa ba haka na bi bayansa zuwa cikin motan zuciyata na harba wa sosai, duk da cike nake da tarin tsoron sa amma hakan bai sa zuciyata ta raunata da irin ™arfin da nake jin tana yunkuro min dashi ba, domin bazan taSa bari ya aikata abun da yake shirin yi ba, ciki ne dani, kuma na gano hakan; ba ya so, Ni kuma tsoro bazai taSa bari na in bar shi ya zubar min ba, wlh bazan yarda ba, don haka koda ya saka Ni a cikin motan sai na fashe mishi da kuka nan take,
Jiki na rawa nake furta mishi, "don Allah ka ji tausayina kar ka kaini inda za a kashe Ni, Ni kabar min abuna wlh ina so na yarda zan ri™e kayana, ina son cikin..."
Tsawan da ya daka min shi yasa na tsayar da magana ta nan take,
Yayinda na dun™ule jikina ina kuka kamar raina zai fita

Shi kuma wani irin banzan kallo yake jefa min kamar zai make Ni, ransa a Sace yake cewa, "don kinga ina kula ki ba shine zai sa ki samu bakin min rashin kunya ba, ki kama kanki, ke ba ki da Matsayin da zan iya zama da ke a matsayin Matata har in raini cikin jikinki ba, ba ki da wannan Matsayin, tunda haka kika zaSa bazan zubar da cikin ba, amma bani da alaka dashi."
Take ya ja motansa ya figa yayi hanyar gida bai sake bi ta kaina ba, sai da na cika sa da kuka sannan ya daka min tsawa yace, "in masa shiru, idan ba haka ba wlh sai yayi min mugun dukan da zan kasa tashi."

Tsoro yasa dole nayi shiru na du™ar da kaina ina dun™ule jikina, duk da jin kalamansa amma zuciyata ta kasa samun natsuwa, sai dai na saka a raina duk inda ya kaini a zubar da cikin bazan taSa bari ba, ban shirya shan wani sabon azaban ba, domin na san wahalar da ake sha in ciki zai fita, tunda na gani

Please Login or Register in order to submit comment