Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

masu ji da kansu, babu mai shiga harkan wani bare ma a bi ta kanta, bare har wannan lokacin akwai ™auyanci a tattare da ita, komai nata ya fita daban da nasu, takan zauna ita kaWai a seat Win da aka ajiye ta har a tashi baza tayi wani motsi ba, ko bata gane komai ba baza ta tambaya ba har sai idan ta dawo sannan ta tambayi Khairiyya, bata da abokiyar hira bare magana tunda kowa seat Win sa daban ne, kuma idan aka je tun safe sai karfe huWu da rabi za a dawo, wannan rayuwar shi Madina take fuskanta wanda ya soma sauya mata gaba Waya rayuwarta, sai dai su Umma su ce Alhamdulillah don da suka zo suka ganta cikin kwanciyar hankali har wani Sul-Sul tayi, ba ™aramin daWi suka ji ba,
Shi kansa Khalifa tamkar ya sha yis Yaron yayi wani irin girma naban mamaki ga shegen wayau, watannin shi shida ne yanzu haka amma har zama da rarrafe yana yi, sai wani irin kyau da yayi kowa na son yaron gunin sha'awa don yana da shiga rai matu™a, kamanninsa da Mamansa sai ™ara fitowa yake yi, ita kanta Madina da ta samu sauyi yanzu ta ™ara kyau sosai tayi wani irin Sul-Sul da na jin daWi, tamkar bata taSa shiga wani matsala ba,
A duk weekend idan Mashkur ya samu dama yana zuwa ganinta kuma tana jin dadin hakan, don a yanzu bata da kamar shi,
Wannan yasa Nabeela ranta yake mugun Saci, wanda yasa ta kasa Soye halin da take ciki ta tare shi gaba da gaba tayi masa furucin da ya ba shi mamaki,
Sai dai tsayawa yayi yana kallonta kamar an dasa shi, sai kuma yayi saurin tsayar da ita ganin zata mi™e ta fita daga Wakin nasa, yace, "Nabeela dawo ki zauna."
Ta tsaya amma ta kasa juyowa sabida hawayen da suka wanke mata fuska,
Mi™ewa yayi da kansa ya je har gabanta yana kallonta, wanda ba ™aramin mamakin ganin tana hawaye yayi ba, yace, "Nabeela mai aka yi miki ne?"
Kasa magana tayi sai kuka,

"Subhanallah..!" Ya furta hakan yana kama hannunta suka koma suka zauna,
"Share hawayen ki; ki faWa min mene ne dalilin kukan naki? Sam Ni ban fahimci mai kike nufi da kalamanki ba?"
Kallonsa tayi ido cikin ido still tana zubar da hawaye, tace, "kana nufin baka gane cewan ina sonka ba? Ko kana nufin duk tsawon wannan lokacin da na dulmiya a ™aunarka duk baka san cewa ina sonka ba? Why would you do this to me? I've been waiting for you in my life with the desire to marry you, but don't you all know what I'm doing, don't you know that I love you?"
Kuka sosai ta fashe dashi tana mi™e wa tayi hanyar ™ofa zata fice,
Sai da ta bude kofan sannan ya kamo ta da saurin sa yana janyo ta, sai ga shi ta faWo jikinsa,
A wannan lokacin ne Madina ta iso Wakin nasa da Khalifa a hannunta, tunda shi yace, "ta je ta Wauko shi, zai ba shi tsaraban shi da ya zo mishi da ita."
Sai kawai ta zo ta tarar da su a wannan halin.
[3/4, 8:57 PM] OumŠahira: =ĜŽÜ=ĜŽÜ=ĜŽÜ=ĜŽÜ=ĜŽÜ=ĜŽÜ=ĜŽÜ=ĜŽÜ
    *RAYUWAR MADINA* =Ĝ§Ü
=ĜŽÜ=ĜŽÜ=ĜŽÜ=ĜŽÜ=ĜŽÜ=ĜŽÜ=ĜŽÜ=ĜŽÜ


_Writing Story:_
*NAFISAT ISMA'IL*
           _(UMMUDAHIRA)_
*SARAUNIYAR TSOKANAR PERFEŭ˙˙˙      

                  ! " # $ % & ' ( ) * + , - . / 0 1 2 3 4 5 6 7 8 9 : ; < = > ? @ A B C D E F G H I J K L M N O P Q R S T U V W X Y Z [ \ ] ^ _ ` a b c d e f g h i j k l m n o p q r s t u v w x y z { | } ~   CT>ĜŬŬ*



*PERFECT WRITER'S ASSOCIATION* <Ĝß

```( WE AIN'T PERFECT, BUT WE'RE ALWAYS TRYING OUR BEST TO MOTIVATED AND ENTERTAIN OUR REDERS=ĜŞÜ)```

/https://www.facebook.com/Perfect-writers-association-100452275039839/

       *P.W.A
'ŝ*






            *SADAUKARWA*
_Na sadaukar da wannan littafin ga ´an uwana Mata waWanda suka fuskanci u™uban rayuwa a zamantakewar su na Aure, Allah yasa mu dace ya kawo mana ™arshen wahalar rayuwa._





*DATA SHARE*

Call, message or whatsap  07065334256

*MTN*
500MB 150
1gb 270
2gb. 500
3gb. 800
4gb. 1100
5gb 1400
6gb. 1700
Verlid for 30 days.




















______________ *EPISODE 48*
_____A razane Madinan ta ja burki suna kallon kallo da su, yanda gabanta ke buga wa gaba Waya sai razanan da tayi ya bayyana a kan face Win ta, ba Sata lokaci ta juya da sauri tana sake ™an™ame Khalifan; tayi hanyar barin wurin,
Amma tuni Mashkur ya saki Nabeela ya nufe ta yana cewa, "Madina tsaya mana, ina za ki je?"
Tsaya wa tayi sabida ya sha gabanta, sai dai tunda suka haWa ido tayi saurin janye nata idanun tayi ™asa dasu, kuma ta kasa yin magana bare ta ba shi amsar tambayar sa, har jikinta ya soma rawa sabida a tunaninta ta zo a lokacin da bai dace ba, maybe tayi masa laifi,
Hannu ya sanya zai amshi Yaron tare da furta, "kawo shi nan, nace ki kawo min shi kuma za ki juya? Mai kika gani haka da ya tsorata ki?"
Ko kafin tayi magana Nabeela ta zo ta wuce su hannunta Waya a kan fuskarta tana kuka mai ™arfi,
Sai dai kawai suka bi ta da ido babu wanda yayi mata magana bare ya tsayar da ita, sai da ta Sace sannan ya mayar da dubansa ga Madinan, yace, "biyo Ni Waki muje."
Yayi gaba abunsa ko damuwa da halin da Nabeelan take bai yi ba,
Ita kanta Madina kamar ta juya take ji duk jikinta yayi sanyi ainun, don bata san mai ya faru ba amma hankalin ta a tashe yake da ganin yanda Nabeelan ta tafi, sai dai kuma Mashkur ya fi ™arfin ta kasa bin umarnin sa, don haka dole ta bi bayansa zuwa Wakin nasa

Wanda ita Nabeela dakinsu ta ruga a guje ta shige, kwata-kwata a halin da take ciki bata kula da Mummy da ta hange ta tana kukan, tana kwaWa mata kira amma bata ji ba,
Tana shiga ta faWa saman gadonsu ta fashe da wani irin kuka mai tsuma rai,
Khairiyya da ke kwance har ta tsorata, sai dai kuma ganin Nabeelan a wannan yanayin sai hankalinta yayi mugun tashi, nan da nan tahau tambayarta abun da ke faruwa a rikice?
Amma sam Nabeela ta ™i bata amsa kukan take yi cikin wani yanayi da Sacin rai, zuciyarta na zafi kamar ta faso ™irjinta, sam ta kasa sauraron Khairiyyan sai da ta Wago ta tana cewa, "wai lafiyanki lau Nabeela? Me aka yi miki?"
Janye jikinta tayi tana dubanta cikin muryan kukan tace, "Yaya Mashkur ya dena so na, yau a kan wata banza wancan yarinyar ya ™yale Ni ya je gare ta, because she is more important to him than me, ai dama na faWa miki dole akwai soyayya a tsakanin su, abun da bai taSa min ba but today he did to me. yabar Ni because of her, He stopped loving me."

"Like how ban gane ba? Yace miki ba ya sonki ne?"

"To abun da yayi min ai gwara yace ba ya so na zan fi gane Yaren nan, we were with him but when she came he let me go to her, just because she saw us together ta juya zata tafi."

"Oh Nabeela! Wai duk wannan abun do you mean he loves her and not you? Why don't you understand? kina son Waura wa kanki damuwa ce just because her sabida kin tsane ta, ba kya son zamanta a nan bayan all things abun da kike tunani ba haka ba, i know Yaya bazai zaSe ta yabar ki ba sabida yanda kuke tare. Please ki natsu don Allah ki dena Waga hankalinki a kan wani on a small matter."
Wani kallo ta watsa mata sabida takaici da ba™in cikin maganar nata,
Sai dai bata kai ga magana ba Waya daga cikin masu aikin su ta shigo dakin, ta sanar da Nabeelan, "Mummy tana kiranta a downstairs."
Wannan yasa Nabeela ta mike ta fice a Wakin tabi bayanta,
Koda ta sauka ™asan ta tarar da Mummyn zaune a saman sofa hannunta rike da remote tana duba tashan da take son kallo,
Ta ™ariso ta zauna a kusa da ita tana cewa, "Mummy gani."
Kallonta Mummy tayi; wadda yasa ta ga alamun kukan da tayi, sai tace, "what happened my daughter are you crying? What happened to you when you went to your room and cried? Something happened?"

"No, Mummy, I'm not crying, nothing happened."
Mummy tace, "kar ki yi min ™arya Nabeela after all na ganki kina kuka, and ga idanunki yanzu sun tabbatar min da hakan? FaWa min what happened me ke damun ki kar ki ™ara min musu?"
Hakan ne yasa bata da yadda zata yi ta sanar mata da abun da ke faruwa still hawayenta sun ci gaba da zuba a wannan lokacin,
Maganar ya Waure wa Mummy kai duk da dariya Nabeelan ta bata, sai tace, "don kawai kinga Madina a tare da Mashkur shi ne kike kuka? Ko kin manta ba™uwarsa ne It's nothing between them, I know yana bata kulawa ne sabida shi ya zo da ita, don't worry and don't hurt yourself uhm ok?"
Ta ™are maganar tana dafa kanta da murmushi a kan fuskarta, wanda har a ranta ta tabbatar da cewan Nabeelan kishi ne ya sanya ta kukan, don haka sai ta soma kwantar mata da hankali duk da ita Nabeelan bata amince da hakan ba, duk kalaman da Mummy take faWa mata ta kasa yarda babu komai a tsakanin su,
Wayan Mummyn ne ya soma ring, wanda hakan ne yasa Nabeelan ta mike tabar wurin zuciyarta ba ta mata dad'i, duk da wata zuciyar nata tana ™arfafa mata gwiwa a kan Mashkur already ya zama nata, ko don yanda su Mummy suka soma fahimtar su

Ansar ne ya kira ta video call, wanda bayan ta Waga take ce mishi, "My Uncle sai yanzu ka samu ka kira Ni?"

"Mum I'm so sorry, ina busy ne thats why ban kira ba, but I'm sorry na kama kunne."
Murmushinta mai kyau ta saki tana cewa, "you are innocent in my place, so I forgive you, what about your work?"

"It's Very good Mummy, ina daddy ina su Nabeela; hope suna lafiya ko?"

"Yes suna lafiya all, yanzu ma haka Mashkur ya zo yana Wakin sa, i know ya sanar maka?"
Girgiza kansa yayi yace, "a'a, but I want to call him, I want to call and ask about his health and Grandma, but ashe yana nan?"
Mummy tace, "eh yana nan." Sai tayi dariya tana cewa, "yanzu ma Nabeela ta kawo min ™aranshi, ka ga abun da nake faWa maka ya soma tabbata, i think wannan lokacin zamu tayar da maganar auren su, cus kowa ma ya fahimci halin da suke ciki kuma abun da muke so kenan."
Gyara zamansa yayi yana kallon Mummyn nasu yace, "what happened to them?"
Nan Mummy ta sanar masa da abun da ke faruwa akwai soyayya a tsakanin Nabeela da Mashkur

"Mummy shi Brother yace miki yana sonta ne? Meyasa baza ku bari ya furta da bakin sa ba?"
Mummy tace, "oh! Uncle, wannan abun obviously ne, suna son junansu, yanzu ma ta gama kishi a kansa sabida Madina, don kawai ya kula ta yabar ta."
Dayake Ansar bai san cewa an kawo Madina gidan ba, duk da Mashkur ya taSa faWa masa but sam ya manta kasancewar bai Wauki abun da serious ba, shiyasa yanzu yace, "Mummy which Madina kike nufi? Wacce nayi Shari'a a kanta?"

"Yes ita, ai ta jima a nan har ta soma karatu ma, ashe baka sani ba bai faWa maka ba?"
Baki ya taSe yace, "i don't know ko ya faWa min but na manta. But ita wannan yarinyar ai ita Brother yake so."
Idanu Mummy ta zuba mishi tana cewa, "ban gane ba? Wacce yarinyar?"
Kasancewar shi bai iya Soye-Soye ba shiyasa ya sanar mata da cewan, "da kanshi Mashkur Win ya furta mishi ita yake so,
So Mummy kar ku tayar da maganar Nabeela after all ga wacce yake so, ita wannan yarinyar Brother na yake so."
Da sauri Mummy tace, "are you sure uncle ka tabbatar?"

"Yes Mummy I'm sure, Brother loves her very much, he told me he loves her."
Mamaki ne ya rufe Mummy ta kasa cewa komai, sai kuma ta ji taku a bayanta wanda yasa ta juya ta hangi Mashkur Win yana zuwa,
Sai ta bi shi da ido har ya iso wurin yana ri™e da Khalifa a hannunsa, sai tace mishi, "Babana Are you sure gaskiya ne abun da Uncle yake faWa min yanzu? Ita wannan yarinyar Madina kana sonta ne?"
Sai da ya ji gabansa ya buga, ya bi Mummyn da kallo ya kasa amsa mata,
While Ansar daga cikin wayan yace, "brother, tell her, what are you going to hide? I think ita kake so; and ban ga abun Soye wa ba zai fi ka sanar musu."
Zama yayi gefen Mummyn wanda yasa yake hango fuskar Ansar Win, ya zuba masa harara yana cewa, "but nace ka faWa musu ne? Mun yi da kai nace ka faWa musu ne? Ashe baka da sirri?"
Mummy tace, "be serious ina tambayar ka dama already son yarinyar nan kake yi?"
Kallonta yayi kamar zai yi kuka, cikin sanyin murya ya jinjina mata kai yana mai fargaban abun da zata ce,
Mummy kuwa shiru tayi duk da har a ranta ba wai rashin son Madinan take yi ba, no abun da suke da buri ne tun farko su haWa auren su da Nabeela, idan haka ne to ina zai kai Nabeelan? Ko mata biyu zai yi?
Saurin jeho mishi tambayar tayi tana kallonsa,
Sai yace, "Mummy Ni ban taSa son Nabeela ba, Ni da ita ban taSa furta ina sonta ba, but ina sonta a matsayinta na ™anwata na dauke ta tamkar Khairiyya, Ni Madina nake so, in dai baza ku hana Ni aurenta ba ita nake so Mummy."
Murmushi Mummy tayi tace, "taya zamu hana ka auren ta? Duk abun da ka ga ya faru fa yin Allah ne, amma let me tell you something; Nabeela she's loved you; ya zaka yi da ita? Ita tana sonka da gaskiya ne ba wasa ba, na dade da lura da hakan don Ni da kaina nayi Wa Daddyn ku magana har muka yanke hukuncin haWa ku aure, amma yanzu kuma ka kawo zancen wata."

"Mummy to ai ga Ansar nan sai a haWa su, but Ni dai Madina nake so, ina sonta wlh har cikin zuciyata, na kasa fada muku ne sabida ban san yanda zaku Wauki zancen ba, har itama ban sanar mata ba..."
Ansar yayi saurin katse shi da furta, "hey.. hey..! Which Ansar kake nufi?
Me?"
Dariya suka yi dukkansu sabida yanda yayi maganar,
Sai ya Sata fuska yana cewa, "No impossible! Mummy kar ma ki ce komai don Ni bata yi min ba, in fact bata cikin kalan Matan da nake so. I have a dream and a plan, I will not get married now, or I will get married not here, I will get married in another country but ba nan ba."
Dukkansu sun san halin sa tunda ya furta hakan tabbas har cikin zuciyarsa ne, so shi kansa Mashkur da ya faWa da wasa yake yi don ya san Ansar bazai yarda ya auri Nabeela ba since ya sha faWa masa burinsa,
Amma don ya tsokance sa yace, "haba mana Ansar, Nabeela fa kanwarmu ce kuma bata da wata illan da zamu ™i ta, tunda Ni ina da wacce nake so why not Kai baza ka aure ta ba?"

"No ba na sonta, kai ka aure ta mana, meyasa zaka auri wannan village girl Win i know ka san Nabeela ta fita komai, kai yakamata ka fasa auren ka aure ta."
Hararansa yayi yace, "a wurin ka ne Nabeela ta fi Madina, amma a wurina Madina ta fi min ita."
Cikin gatse Ansar yace, "oh! Sauran Mazan? Bata da komai..."
Tsawa ya daka masa sabida maganar ta soke shi, cikin haushin maganar nasa da bai san sanda ransa ya Saci haka ba yace, "will you shut up your mouth oh sai na Sata maka rai?"
Mummy saurin katse su tayi gaba Waya tana cewa, "that's enough please, i don't want to fight over such a small thing, Uncle ban son ka sake furta wannan maganar kana ji na? So be careful."

"Ok Mummy. Bye." Bai jira cewar ta ba ya katse wayan ™it,
Wayan ta kira but sai ta ji a kashe, alamun dai ransa ya Saci ne don shi wani lokacin yana da zuciya ba kamar Mashkur bane, idan ransa ya Saci komai yana iya yi, sai ta kalli Mashkur tace, "meyasa kayi masa tsawa haka? Why? Ka san halin sa fa meyasa ka Wauki abun da zafi?"
Dayake Mashkur yana da saurin sauka kuma bai iya fushi ba, kawai maganar ne ta soki zuciyarsa bai san sanda ya katse shi da tsawa ba, yanzu ma cikin sanyin muryansa yace, "Mummy sorry, amma zan kira sa letter ki bari ya sauko."
Shiru suka yi gaba Wayansu daga haka, sai kuma daga baya tace, "zamu yi magana da Daddyn ku, duk hukuncin da ya yanke, but amma yanzu mubar maganar nan."
Jinjina kansa Mashkur yayi before ya amsa mata,
Daga baya sai suka sauya zancen nasu daban suna hira.
[3/5, 9:46 AM] OumŠahira: =ĜŽÜ=ĜŽÜ=ĜŽÜ=ĜŽÜ=ĜŽÜ=ĜŽÜ=ĜŽÜ=ĜŽÜ
*RAYUWAR MADINA* =Ĝ§Ü
=ĜŽÜ=ĜŽÜ=ĜŽÜ=ĜŽÜ=ĜŽÜ=ĜŽÜ=ĜŽÜ=ĜŽÜ


_Writing Story:_
*NAFISAT ISMA'IL*
_(UMMUDAHIRA)_
*SARAUNIYAR TSOKANAR PERFECT>ĜŬŬ*



*PERFECT WRITER'S ASSOCIATION* <Ĝß

```( WE AIN'T PERFECT, BUT WE'RE ALWAYS TRYING OUR BEST TO MOTIVATED AND ENTERTAIN OUR REDERS=ĜŞÜ)```

/https://www.facebook.com/Perfect-writers-association-100452275039839/

*P.W.A
'ŝ*






*SADAUKARWA*
_Na sadaukar da wannan littafin ga ´an uwana Mata waWanda suka fuskanci u™uban rayuwa a zamantakewar su na Aure, Allah yasa mu dace ya kawo mana ™arshen wahalar rayuwa._





*DATA SHARE*

Call, message or whatsap 07065334256

*MTN*
500MB 150
1gb 270
2gb. 500
3gb. 800
4gb. 1100
5gb 1400
6gb. 1700
Verlid for 30 days.
















______________ *EPISODE 49*
_____Koda aka sanar da Daddy maganar, shi kansa ya goyi bayan Mashkur Win, since shi mutum ne mai son abun da ya'yansa suke so, bazai hana su duk abun da suke so ba, sai dai rashin jin daWin su a kan Nabeela ne tunda already sun so su haWa shi da ita, bare sun san cewa tana sonshi,
Sai da Daddyn ya yi wa Mashkur Win magana a kan, "ko zai haWa su tare ya aura hakan zai fi?"
Amma sai Mashkur yace, "a'a bazai iya ri™e Mata biyu ba, Mace Waya ta ishe sa."
To basu da yanda zasu yi tunda baza suyi masa dole ba, amma an bar maganar kasancewar shi Mashkur yace, "har wannan lokacin bai sanar da ita ba, yana son ya bata lokaci a hankali zai fahimtar da ita, tunda ba ya son yayi gaggawa kasancewar bata jima da fita wani auren ba, ko nan da zuwa lokacin da zata yaye Wanta ne."
Wannan yasa aka rufe maganar babu wanda ya san da zancen, su Nabeela basu san me ke wakana ba,
Yayinda shi Mashkur ya ci gaba da tusa kansa wurin Madina, duk wani abun da ya san zai sa su sha™u ta gane muhimmancin sa yana yi a cikin rayuwarta, a hankali yake nuna mata wasu halayya wanda yake son ta fahimci inda ya dosa,
Sai dai Madina ta kasa bama zuciyarta ™ofan da zata fahimta, tunda bata taSa saka wa a ranta akwai ranan da Mashkur zai so ta ba, hasali ma bata san ya ake ji a soyayya ba, bata san mene ne soyayya ba, irin yadda take ji a game da Mashkur tana Waukan hakan a matsayin sha™uwa ne da kuma zallan kulawar da yake bata, shiyasa shi na musamman ne a gare ta yana da wani babban matsayi a wurin ta, ya zame mata kamar uba bangon jingina duk wata matsalarta shi ke magance mata, yayinda sha™uwar su ta ™ara yin tasiri fiye da baya, tana matu™ar girmama shi tana kuma matu™ar yin mishi biyayya,
Nabeela ta sha yin mata barazana a kansa wanda yasa har ita Madinan ta soma fahimtar abun da Nabeelan take nufi,
Sai dai kuma a wurin ta abun mamaki ya bata, taya ya zata ce mata Mashkur sonta yake yi? Ita ko sau Waya bata taSa saka hakan a ranta ba, bata tunanin zai so ta ma, Mashkur ya fi ™arfin ta har abada, sannan babu wannan maganar a ranta a kan karatunta kawai ta mayar da hankali, tun tana Waukan abun da Nabeelan take mata a shirme da kuma rashin fahimta ne,
Sai kuma abun ya soma tasiri a zuciyarta har ta soma ja baya dashi; sabida a ganinta hakan zai sa Nabeela ta dena zargin ta, a wannan lokacin koda ya kira waya su gaisa bata wani sakin jiki suyi wayan, daga gaisuwa zata ce mishi, "zata yi karatu ne."
Ko kuma ta haWa shi da Khalifa yayi ta mishi gwaranci amma baza ta ™ara magana a wayan ba,
Idan ya zo gidan ma hakan take mishi duk dan ta janye jikinta dashi, tunda a yanzu da ta soma hankali ta soma fahimtar sha™uwarsu tayi yawan da zai iya cutar da ita, tunda ga shi har Nabeela ta soma complaint tana son shiga tsakanin su,
Amma sai dai me; ita kanta Madinan ta rasa mai ke mata dad'i tunda ta soma jan baya da Mashkur, tana shiga damuwa amma bata fahimci cewar akwai wani abu a ranta ba, already Mashkur yayi kafuwar da baza ta iya wuni guda bata ji muryansa ba,
A yanda ta sauya a Wan kwanakin sai Khairiyya ta zaunar da ita tana tambayarta damuwarta, sai dai ta kasa faWa mata mene ne abun da take ji, amma ita Khairiyya ta fahimta tunda a wayanta suke yin wayan,
Don a lokacin ma Mashkur ya kira yace, "taba Madinan wayan."
Amma sai ita tayi saurin girgiza mata kanta hawaye na cika mata ido alamun tace bata nan,
Hakan ne yasa Khairiyya tace, "bata kusa Yaya."
Cikin damuwa da muryansa ta nuna yace, "ki kai mata wayan mana Khairiyya, ina son waya da ita, tun jiya ban samu na ji muryanta ba."

"Yaya, ta shiga wanka ne, but idan ta fito zan sanar mata."
Ajiyar zuciya ya sauke before yace, "ok zan sake kira in ta fito."
Koda ta ajiye wayan sai ta kalli Madina wacce ta haWa kai da gwiwa tana zubar da hawaye, Wago ta tayi tana dubanta, "wai mene ne kuma na hawaye? Me aka yi miki?"
Saurin girgiza kanta tayi tace, "babu komai."
Abun dariya ya so ba Khairiyya sabida a halin yanzu already ta fahimci inda Yayansu ya dosa, har ita Madinan duk da tana gane cewan bata san me take ji ba, hannunta ta kamo tana cewa, "kuma kike kuka Madina? Babu komai kawai jin dad'in ne ya saka ki kuka? And kin ™i Waukar wayan Yaya Mashkur me yayi miki?"
Kanta ta du™ar still hawayenta na ™ara zuba sosai yanzu, a hankali ta furta, "Aunty Khairiyya ba na son ina Waukan wayansa ne sabida Aunty Nabeela, duk abun da take min tana yi ne don ina kula Yaya Mashkur, Ni kuma yanzu ina son in janye jikina ko don ta gane babu wata ala™a a tsakaninmu."
Sai ta Wago kanta tana duban Khairiyyan; idanunta cike fam da hawaye, "don Allah ki faWa mata wlh babu komai a tsakaninmu, ban taSa tunanin wani abu a kansa ba, na san Yaya Mashkur ya fi ™arfina nesa ba kusa ba, wlh Ni ganinsa nake yi kamar mahaifina, a haka na Wauke shi..."
Sai tayi shiru daga nan ta kasa ™arisa maganar sabida kukan da ya ciyo ta,
Khairiyya kuwa ba ™aramin tausayi ta bata ba, sabida tana ganin cewa har yanzu Madina bata san ita kanta ta kamu da soyayyar Mashkur bane, amma sai tace mata, "kenan duk zame jikin nan naki kina yi ne don Nabeela?"
Kanta ta jinjina mata tana sanya hannu tare da sharo hawayenta, cikin shashshe™an kuka tace, "don Allah ki fahimtar da ita, wlh Ni ba na son Yaya Mashkur kuma bai taSa cewa yana so na ba."

"Kina so in faWa miki wani abu Madina?"
Kanta ta Waga mata jikinta a sanyaye tana kallonta,
Sai tayi mata murmushi tana sake kama hannunta Waya tare da cewa, "itama Nabeela bai taSa cewa yana sonta ba, don haka ki dena damuwa da abun da take miki, idan kina nuna wa Yaya wannan halin zai ji kamar kin soma juya mishi baya ne; za ki ci gaba da Sata mishi rai a banza sabida wata, ko kin fi son haka?"
Saurin girgiza kanta tayi tace, "a'a ba na so."

"To ki dena, idan ya kira waya yana son yin waya da ke kar ki sake ™in amsa wa, sabida bai taSa cewa yana son Nabeela ba, ita take fafutikar neman soyayyar shi, Yaya Mashkur mutum ne shi wanda kowacce Mace zata yi fatan samun kalan sa, kuma kowacce Mace zata jure duk wani ™alubale domin ta same shi, shawaran da zan ba ki Madina kamar kin samu dama ce, a yadda kika bani labarin rayuwarki da wahalhalun da kika sha; to kamar dama ce kika samu domin zaSa wa kanki rayuwar da ya kamace ki, yanzu Yaya Mashkur hankalin shi kacokan yana kanki ne, yana ba ki kulawan da ba ko wacce Mace yake bata ba,

Please Login or Register in order to submit comment