Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

kawai don kalaman da Hajiya Ummee tayi mata, sannan ta ha™ura ne kawai don bata da yanda zata yi, bata da wata hanyar da zata nema don ™wato ´arta, shiyasa ta ha™ura ta ba wa zuciyarta hakuri ta mi™a komai zuwa ga Allah, ta san Allah shi zai tsare mata Wiyarta tunda an rigada an gama cutar ta, sosai take Soye tashin hankalin ta musamman kasancewar Baba yana ™ara bata baki, tare kuma da ganin halin da nake ciki shiyasa take ta kwantar min da hankali tana faWa min, "tana tare da Ni a koyaushe, ina nan anguwan ™aya; ina low-cost? Tunda ina kusa dasu baza ta taSa bari a cutar da Ni ba, da ikon Allah Allah zai jiSanci lamarina."
Ta kuma ™ara kwantar min da hankali tana faWa min, "gwara in koma wajen Yayana a nan birni, da in zauna a can ™auye, ta san bazan taSa shan wahala kamar yanda na sha a baya ba."

Amma kawai jin Umma nake yi, Ni kaWai na san azaban da na sha a baya, Ni kaWai nake iya tantance u™uba da ™uncin da ke cikin raina, walwalata ta tafi gaba Waya, bani da sauran wani farin ciki, hawayena masu zafi suna kwaranya min wanda ban san ranan tsayawar su ba, ba na son auren har cikin raina, ji nake yi tamkar zan mutu amma na kasa bayyana yadda nake ji,
Ina ji ina gani a washe gari su Baffa suka zo tafiya dani,
Har da kayana waWanda Alh. Badamasi yayi min su cikin akwati biyu na aure, aka zuba a guda Waya aka cika su,
Daga Baffa sai Baba Haruna da Baba Mamuda, sai kuma Tukur ™aramin Wan Baba Iro wanda bai wuce sa'an Yaya Haula ba, shi ne wanda ya ri™e akwatin ma,
Ina ji ina gani ina kuka da hawaye da majina aka rabo Ni da Ummana da ´an uwana aka tafi dani gidan Yaya Yunus, wanda babu irin rarrashin da Baffa bai yi min ba amma na kasa shiru, sai da Baba Mamuda ya daka min tsawa sannan na natsu har na bi su cikin tashin hankali, sai kukan zuci da nake yi jikina na rawa da tunanin abun da zan je in tarar a sabuwar rayuwar da zan yi; a gidan wanda aka ce shi ne Mijina.
***** ***** ***** *****

_____Yayinda tun sanda Baban Sasa ya sanar da Yunus auren da aka yi masa, ya koma gida cikin tsananin tashin hankali da tunanin bala'in da ke son kunno masa, ya san cewa Matarsa Sharhabila Mace ce mai tsananin kishi da tsananin ™aunar da take mishi, haka shi kansa irin ™aunar da yake mata ba ya tunanin zai iya haWa ta da wata a duniyar nan, sai ga shi iyayensa sun shiga rayuwarsa sun yi masa karan tsaye suna son rusa mishi jin daWin sa,
Iya Sacin rai da tsananin takaicin Mahaifin nasa; yasa hankalin sa yayi mugun tashi, wanda nan take duk da bazai ce ga yarinyar da aka aura mishi ba; bai kuma san wacce yarinya bace tunda bai san yaran gidan ba, amma ya ji ya tsane ta matu™a, yayinda sabida tunanin kar hankalin Matarsa ya tashi ya kasa sanar mata da abun da ke faruwa, domin ya dauki alkawarin bazai taSa sanar mata da auren ba, ya shirya yarinyar ta zo gidan sa, but zata yi rayuwar ™as™anci wanda ya shirya mata ko don samun farin ciki a gidan sa, kuma daga ™arshe idan ya samu yanda yake so ya sake ta ya mayar musu da ita kamar yanda suka aura mishi, tabbas zasu ga abun da zai aikata musu, don a yanda ya Wauki fushi da tsananin Sacin rai komai zai iya yi

A ranan da ya tabbatar zasu zo kawo ´arinyar kamar yanda aka sanar masa, sai ya Wauki Matarsa da ya'yansa suka wuce gidan surukan sa ya bar su a can suyi musu wuni, shi kuma ya dawo gida yana jiran zuwan su ransa a Sace cike da tunanin abubuwan da zai aikata, don bazai yarda Sharhabila ta san da maganar auren ba, zai Soye mata iya tsawon lokutan da ya Wiba wa yarinyar ta bar masa gida, dole zai Soye mata gaskiya a wannan gaSar, dole zai yi mata ™arya wanda bai taSa yin mata ba.



_Hmm! Wasa Farin girki._
[2/2, 9:41 AM] OumŠahira: =ĜŽÜ=ĜŽÜ=ĜŽÜ=ĜŽÜ=ĜŽÜ=ĜŽÜ=ĜŽÜ=ĜŽÜ
    *RAYUWAR MADINA* =Ĝ§Ü
=ĜŽÜ=ĜŽÜ=ĜŽÜ=ĜŽÜ=ĜŽÜ=ĜŽÜ=ĜŽÜ=ĜŽÜ


_Writing Story:_
*NAFISAT ISMA'IL*
           _(UMMUDAHIRA)_
*SARAUNIYAR TSOKANAR PERFECT>ĜŬŬ*



*PERFECT WRITER'S ASSOCIATION* <Ĝß

```( WE AIN'T PERFECT, BUT WE'RE ALWAYS TRYING OUR BEST TO MOTIVATED AND ENTERTAIN OUR REDERS=ĜŞÜ)```

/https://www.facebook.com/Perfect-writers-association-100452275039839/

       *P.W.A
'ŝ*





            *SADAUKARWA*
_Na sadaukar da wannan littafin ga ´an uwana Mata waWanda suka fuskanci u™uban rayuwa a zamantakewar su na Aure, Allah yasa mu dace ya kawo mana ™arshen wahalar rayuwa._





*DATA SHARE*

Call, message or whatsap  07065334256

*MTN*
500MB 150
1gb  280
2gb.  550
3gb.   840
4gb.    1120
5gb      1400
6gb.     1700
Verlid for 30 days.

















______________ *EPISODE 20*
_____Wannan ne karon farko da dukkanmu muka taSa taka gidan Yaya Yunus, a cikin dangin mu babu wanda ya taSa zuwa gidan, tun auren sa babu wanda ya je, saboda a lokacin da yayi auren Baban Sasa yana fushi dashi wanda ya hana kowa zuwa ya duba inda yake, daga baya kuma da aka yi sulhu har Baban Sasa ya sauko daga fushin da yake yi dashi, lokacin Sharhabila ta sake haihuwa na biyu a lokacin ne Baban Sasa ya yarje wa wasu su je su duba ta,
A lokacin sai aka zaSi Inna Amarya da Matar Baffa Inna Uwa, sai kuma babban ´ar Baban Sasa wato Yayar Yunus Win; Hajja Jamma, su suka yi tattaki suka je suka duba jaririn, tun daga wannan lokacin ba a sake zuwa ba har wannan lokacin da yanzu zamu je, sabida a wancan lokacin basu samu karSar arziki ba,
A cikin su Baffa babu wanda ma ya san gidan har sai da aka kira Yaya Yunus da kansa yayi musu kwatance aka kawo mu har ™ofan gida a keke napep

Dayake ya sanar da mai gadi, don haka yana ganin mu yayi mana jagora muka shiga ciki, ya nuna mana ta hanyar da ake bi, dukkan mu babu wanda bai yi mamakin girman gidan ba, yayinda su Baffa suka buWe baki suna kallon ikon Allah cike da sha'awa da ™auyanci,
Hatta Ni da nake tafe ina zubar da hawaye sai da na bi gidan da kallo ina mamakin inda muka shigo,
Bamu tsinke da lamarin ba sai da muka taka ™afafuwan mu cikin babban falon su, wanda sanyi na AC da wani daddaWan ™amshi mai ni'ima ya kewaye mana hanci ya kutsa ciki, tuni mun saki ajiyar zuciya sabida wani irin daWi da iskan da ke shigan mu yana ratsa mana kwanya,
Babu wanda bai nuna ™auyanci a irin gidan ba, don Baba Mamuda ma kasa shiru yayi a fili ya furta, "ikon Allah!" Yana sake bin Falon da kallo duk mun kasa zama muna tsaye kamar gunki,
Kamar yanda mai gadin yayi mana jagora har ciki sannan ya fita ya rufo ™ofa

Muna a tsayen ko minti biyu bamu yi ba sai ga Yaya Yunus ya fito daga wani daki, yana sanye da doguwar rigan jallabiya ba™a wacce ta yi wa kyakkyawar farar fatarsa kyau, fuskarsa babu fara'a ko kusa, amma kuma fitowarsa ne yayi ™o™arin ™a™alo murmushin dole yana mana iso tare da cewa, "Baffa, ku zauna mana kun tsaya a tsaye."
Yayi furucin still yana bin mu da kallo ya ™arisa karisowa cikin falon

"Au to! Ai Ni wlh mun yi tunanin mun yi Satan kai ne, don har shigowana nan ban yarda gidan ka bane sai da naga ka fito, ashe dai bamu Sata ba?"
A cewar Baba Mamuda da ya sake magana yana mai zama a ™asa

Dukkanmu sai muka bi ™asan muka zauna kowa ya kasa zama a kan kujerar,
Yayinda nima tuni na raSe a gefen Tukur ina sake bin Falon da kallo baki a sake, ban san ma sanda kukan nawa ya Wauke ba don ganin aljannar duniya

Shima Yaya Yunus a ™asan ya zauna yana mai gaishe su cikin girmamawa, yayinda sai a lokacin ne ya kalli inda nake, duk da ba ya kallon fuskata bazai iya shaida Ni ba, amma kallo Waya yayi min ya Wauke kansa,
Bayan sun gama gaisawa sai ya mi™e ya je kawo musu ruwa yana kiran Tukur da, "kai zo ka daukar musu ruwan nan."
Tunda sai da ya kalle sa sannan yayi maganar kasancewar bai san sunan shi ba, a zahiri da yawa mutanen da ke gidan mu Yara-yara duk ba wai sanin mu ya cika yi ba, kasancewar mu da yawa kuma duk muna kama da juna, sannan bai cika zama sosai ba bare ya san wasu daga cikin ´an uwa

Shi kuma Tukur dayake ya san dashi yake yi, da sauri ya mi™e jiki na rawa ya je gabansa ya kwaso ruwan faro da lemun kwali ya kawo gaban su Baba Haruna

Tahowa yayi Yaya Yunusan ya zauna yana cewa, "ku sha ruwa Baffa, Matar gidan ba ta nan shiyasa ku ka ji shiru."

Jinjina kansu suka yi, sannan suka Wauki ruwan suka soma sha,
Ni kuwa ina raSe kaina a ™asa har yanzu na kasa kallon inda yake sabida halin da nake ciki, yanzu ma hankalina ya soma dawowa jikina inda tuni wasu sabbin hawayen sun soma tseren gudu daga kan fuskata

Baffa ne ya mi™o min kwali daya na lemun yace, "Madina amsa ki sha ke ma."

Šago kaina nayi da sauri na saka hannu na amsa tare da mayar da kaina ban ce komai ba, kuma bani da alamun shan, kamar na nitse haka nake ji na sabida tsaban rashin natsuwa duk a takure nake, jikina har lokacin rawa yake yi, ban san kuma wanne irin rayuwa zan yi a wannan gidan mai kama da Aljanna ba? Fargaba da tashin hankali da tsoro ya hana Ni sukuni

Su kuwa sai da suka gama shan ruwan; yayinda Yaya Yunus yake tambayar su mutanen gidan? Suka amsa mishi suna ce wa, "sun ce a gaishe ku."

Daga nan Baba Haruna ya soma magana yana nuna Ni tare da cewa, "to ga shi mun cika al™awari mun kawo maka Madina har gida, saura kuma ka ri™e amana ku zauna lafiya, mun so mu samu Iyalin naka mu haWa ku gaba Waya muyi muku nasiha da kuma dan™a muku amanar Madina, ita yarinya ce bata san komai a kan harkan rayuwarku ba, yana da kyau ku nutsar da ita ku tallafi rayuwarta ku kula da komai nata, barin kai Yunusa tunda ™anwarka ce, na san baza ka wula™anta ta ko ka ci mata zarafi ba, duk abun da tayi ba daidai ba ka kwaSe ta ka sanya ta a hanya."
Sannan ya juya gare Ni yana cewa, "ke kuma Madina, ga Mijinki nan kuma yayanki, ki yi duk abun da ya ce ku zauna lafiya ban da rashin kunya ko nuna rashin tarbiyya, mun san halin ki a yanda kike da kamun kai ki ci gaba da biyayya ban da musu da gardama, ki bi Matarsa sahu da ™afa don ku zauna lafiya, kinga ke yarinya ce idan kika yi mata biyayya sai ta jawo ki a jiki ta nuna miki abun da yake dai-dai da wanda ba dai-dai ba. Allah yayi muku albarka gaba Waya, mu ba jima wa zamu yi ba yanzun nan zamu tafi tunda mun yi abun da ya kawo mu, ga kayanta nan mun zo mata dashi, kamar yanda Baban Sasa ya faWa maka kayi mata duk abun da ya dace na game da ha™™inta na aure, kayan lefe da sauran abubuwa na kayan Waki tunda itama Matarka ce."

Shi dai Yaya Yunus shiru yayi yana sauraron shi har sanda ya gama, sannan su Baffa suma suka sanya baki duk albarka suka sanya mana but babu wanda ya amsa, bai ma Wago kansa ba har suka gama, sannan ya mi™e da nufin raka su tunda har sun tashi

Ni kuwa a nan take wani marayan kuka ya kufce min, na sanya hannu na rufe bakina ina kwantar da kaina a saman gwiwa na, ji nake yi tamkar na bi su amma babu hali, kuka nake yi sosai na ™udundune kaina ina jin tamkar an kawo Ni inda babu kowa nawa, ko ya rayuwata zata kasance da Yayana wanda ban ma san waye shi ba? Ban san wanne irin zama zamu yi dashi ba?
Tsawan da na ji an daka min ne yasa na Wago kaina a firgice ina sauke manyan idanuna da suka sauya kala zuwa ja, na zuba a kansa, take wani irin tsoro ya shige Ni sakamakon ganin yanayin fuskarsa da babu SurSushin fara'a

Shi kuwa zare min ido yake yi yana sakar min wani bahagon kallo mai cike da tsantsan tsana da ™yamar da yake min, hannunsa yasa a bakinsa tare da cewa, "shiii! Kar in sake jin wannan shegiyar muryan taki ta bayyana a falon nan, if not..."
Sai ya gyaWa kansa yana mai sakar min harara tamkar idanunsa zasu faWo ™asa

Take na ri™e bakin nawa ina mai mayar da kaina ™asa, wani irin tsoron sa yana kama Ni, ji nake yi tamkar in yi fitsari a wando tsaban yanda na firgice ina sauke numfashi a kai - a kai,
Shi kuwa wuce wa yayi bai sake bi ta kaina ba, don da alamu akwai Sacin rai a tattare dashi, sai da ya ja dogon tsaki wanda ya ™ara ruWa min ciki, sannan yabar wurin yana bugo ™ofan,
Amma duk da haka bai sa na Wago kaina na sake kallon inda yake ba, kuma kukan nawa cak ya tsaya sai ruwan hawaye da nake zubar wa tuni ya ji™a min koren hijabina, duk da AC da fankan da ke wainawa amma Ni gumi ne yake tsatstsafo min, gumin tsoro da tashin hankali gami da rasa madafa, abun da ya faru dani watannin baya su ne ke dawo min a ™wa™walwa ta zuciyata na ™ara buga wa da ™arfi, tsoro na ™ara ratsa Ni, shikenan na san na mutu yanzu, ba na son auren nan, ya xan yi da rayuwata? Shikenan zan iya mutuwa muddin irin abun da ya faru dani a baya ya sake faruwa dani a yanzu, bazan iya jure wa, "Wayyo Ummana ki zo ki cece Ni."
Abun da nake ta faWa kenan ina ™ara tusa kaina a tsakankanin cinyoyina fuska cike da hawaye,
A haka na zauna tsawon lokaci ban san ma iya lokutan da na dauka ba, har jikina yayi tsami haka yake rawa kamar zan kife, amma na kasa motsawa tun sanda na shigar da kaina na ™an™ame jikina,
Sai da na ji muryansa a kaina sannan na Wago ina kallonsa a firgice, tuni na dauke ido daga kallonsa sabida ganin babu rahama a tattare da shi

Shi kuwa ji yake yi tamkar ya sha™o Ni ya kashe Ni don ba™in ciki, wai a rasa wacce za a aura mishi sai wannan ™an™anuwar yarinyar ™azama da ita gaja, a yanda ya ji ya raina Ni Ko ´ar aikin gidan sa ban kai matsayin ba, wai amma a Matsayin Matarsa nake, gaskiya Iyayensa sun cuce sa sun gama dashi, su rasa wacce zasu ba shi sai sauran wani banza da ya sake ta sannan za a aura mishi, mai zai yi da ita? Take zuciyarsa ta ™ara hassala ya sake daka min tsawa da faWin, "Wago kanki ban son muna-furci a nan, shashashan yarinya ™azama."
Wani banzan kallo ya watsa min ganin na Wago kai bisa umarnin sa, "bari in kafa miki sharuWWan da ba ki sani ba, ke ba ki kai matsayin Matar da zan iya zama da ita a gidana ba, su iyayenmu da suka aura min ke zasu gaji su zo su Wauke ki kamar yanda suka kawo ki, so kar ki saka ran cewa Ni Yunus zan iya zama da jakar yarinya ´ar ™auye kamar ki, kuma daga yau ki Wauka ke ´ar aiki ce a gidan nan an kawo ki bauta ne, Matata idan ta dawo zan sanar mata da cewan na Wauko ki kiyi mana aiki ne, idan kika sake maganar nan ta fito tasan cewa akwai aure a tsakanin mu..."
Sai ya girgiza kansa yana cizan laSSansa, murya a dake a kausashe ya ™ara da faWin, "sai na karya ki wlh in har kika bari ta sani, domin baza ki zo ki gurSata min farin cikin gidana ba, kina jina ko?"

Da sauri na Waga mishi kaina ina karkarwa kamar mazari,
Shi kuma ya ci gaba da jan min kunne sannan ya mi™e ya sake barina a wurin, take na saki wata ajiyar zuciya mai ™arfin gaske ina jin wani irin sanyi yana mamaye min ilahirin zuciya, idan na fahimce sa zan zauna a gidan ne a matsayin ´ar aiki? Wannan kalman ba ™aramin daWi yayi min ba, don maimakon in shiga wani hali sai na ji daWi a raina, fargabana da tashin hankalina nan take ya gushe sabida jin cewa bazai Wauke Ni a matsayin Matar sa ba, baza muyi zaman aure ba, bazai yi min abun da Alh. Badamasi yayi min ba, tabbas na yarda, na yarda in dauwama ina musu bauta da in zauna a matsayin Matarsa, domin a yanzu ba na bu™atar hakan, a yanda nake jin na tsani aure na gummaci na zauna a haka ina musu bauta batare da ya Wauke Ni a matsayin Mata ba, take kuwa na share hawayena sabida jin sanyi a raina, Allah ya amshi addu'a ta, bani da shan wahala kuma, zan yi rayuwata babu fargaba bare tsoron abin da zai same Ni, "na yarda wlh Yaya Yunus, zan kasance baiwarku in har baza ka kalle ni a matsayin Matarka ba, zan zauna a haka."
Nayi maganar a fili ina mai farin ciki a karon farko da na ji zuciyata ta rage nauyi, wani ™ululun abu da ya tsaya min a ma™oshi ya wuce zuruf tamkar an yaye min ba™in cikina,
Kaina na Waura a saman cinyana nayi shiru kamar ruwa ya cinye Ni, a raina ina tunanin yadda zamu kasance da kuma Matarsa? Yayinda tunanin ta ya faWo min da halayyarta lokacin da ta zo bikinmu,
˜ara na ji daga waje kamar ana jan wani abu amma ban san na mene ne ba, take na Wago kaina ina zazzare ido, na yi shiru ina sake jin ™aran kaWan-kaWan, sai kuma hayaniya da ya biyo baya kamar muryoyi.
[2/10, 10:41 AM] OumŠahira: =ĜŽÜ=ĜŽÜ=ĜŽÜ=ĜŽÜ=ĜŽÜ=ĜŽÜ=ĜŽÜ=ĜŽÜ
    *RAYUWAR MADINA* =Ĝ§Ü
=ĜŽÜ=ĜŽÜ=ĜŽÜ=ĜŽÜ=ĜŽÜ=ĜŽÜ=ĜŽÜ=ĜŽÜ


_Writing Story:_
*NAFISAT ISMA'IL*
           _(UMMUDAHIRA)_
*SARAUNIYAR TSOKANAR PERFECT>ĜŬŬ*



*PERFECT WRITER'S ASSOCIATION* <Ĝß

```( WE AIN'T PERFECT, BUT WE'RE ALWAYS TRYING OUR BEST TO MOTIVATED AND ENTERTAIN OUR REDERS=ĜŞÜ)```

/https://www.facebook.com/Perfect-writers-association-100452275039839/

       *P.W.A
'ŝ*






            *SADAUKARWA*
_Na sadaukar da wannan littafin ga ´an uwana Mata waWanda suka fuskanci u™uban rayuwa a zamantakewar su na Aure, Allah yasa mu dace ya kawo mana ™arshen wahalar rayuwa._






*DATA SHARE*

Call, message or whatsap  07065334256

*MTN*
500MB 150
1gb  280
2gb.  550
3gb.   840
4gb.    1120
5gb      1400
6gb.     1700
Verlid for 30 days.

















______________ *EPISODE 21*
_____Ashe wannan ™aran da na ji; ™aran buWe gate ne, Matarsa ta dawo a cikin motanta da Yaranta, Bayan sun fito ne yaran suke hayaniya suna gudu zasu shigo cikin gidan

Ina zaune a inda nake a takure ina rarraba ido da tunanin ™aran abun da na ji, sai na ga an buWe ™ofan. Take na mayar da kallona a kan Yaran nashi da suka shigo waWanda na shaida fuskarsu, duk da sau Waya zan iya cewa na sansu

Babban shine Mubashir; wanda a ™alla bazai fi 7years ba,
Sai ™aramin Abubakar mai sunan Mahaifin Yaya Yunus; wato Baban Sasa, suna kiransa da Sadam, shekarun sa bai fi 5yrars ba,
Kayan su iri Waya ´an kanti sun yi tocking an sanya musu facing cap, yaran kyawawa da su sai rashin jin tsiya

Tunda suka shigo suka hange Ni sai suka dakata da kiran sunan Dadyn nasu suna faman bi na da ido kamar sun samu TV

A lokacin ne Yaya Yunus ya fito fuskarsa cike da fara'a, da alamun ganin su ne ya sanya shi farin ciki, tafi yayi musu yana mai buWe hannayen shi yace, "Hello My guys, Come and hug me."
Da gudu kuwa suka rugo a guje suka faWa jikinsa, ya haWa su ya rungume suna dariya

Ni kuwa kallonsu nake yi kamar idanuna zasu faWo tsaban yanda na bi su da ido,
Muryan Matarsa wacce ta shigo yanzu ne ya ankarar da Ni, sai na juya ina bin ta da kallo, ta shigo tana rufe ™ofan batare da ita ta kula da Ni ba,
Fuskarta a yatsine ta juya tana kallonsu da faWin, "shi ne ku ka tafi ku ka bar Ni da kayan nan ko? Ni zan Wauko muku wato? Common ku zo ku amsa kar ku bar Ni da kaya a nan."

Nufo ta suka yi suna dariya, kowannen su ya amshi leda Waya daga hannunta na daga tsaraban da tayi musu,
Kana suka koma cikin falon suna tsalle-tsalle,
Sadam da ya nufi wurin Kujera sai lokacin ya sake ankare wa da Ni zaune kaina a ™asa, sai ya buga ™ara yana cewa, "laa Mamy zo ki ga wata a nan a zaune."

A take gaba Wayan su suka bi inda nake da kallo, har Yaya Yunus da shi sam ya manta da Ni a gidan ma,
Ko kafin yayi magana Sharhabila ta riga sa idanunta a zare take kallonsa da faWin, "Husband, wace ce wannan kuma?"

Šan sauran fara'an fuskarsa tuni ya shanye shi, sai ya yatsina face yana cewa, "Let me explain to you but not now, let you rest and we will talk."

Idanu ta mayar kaina, ta sake tsare Ni da kallo cike da zallan mamaki, don fuskata tana nuna mata kamar ta taSa ganin fuskar, kuma duk yanda aka yi Ni ´ar uwansa ne sabida ta ga kamannin Yaya Yunus a tattare da Ni, hakan ne yasa nan da nan ta sauya fuska tana cewa, "No, now I want you to tell me who she is, why she came here?"

Hannunsa ya zuba a aljihun rigansa, cike da rashin damuwa yana ci gaba da yatsina fuska yace, "Wazu aka kawo min ita daga ™auye, cus na ga kina neman mai aiki since wancan tayi aure, kuma aiki yayi miki yawa, that's the reason da na yanke hukuncin kawai bari in Wauko wata a ™auye ta zauna da mu."

"Husband, amma meyasa baka nemi shawarata ba? A kan me zaka dauko min ´ar ™auye ka kawo min ita gida na? Idan nace ina bu™atar ´ar aiki i told you irin wannan nace nake so?"
Sai kuma ta sake kallona tamkar tana nazari, kana tace, "I know wannan yarinyar har da ita muka je auren ta kwanaki? Ya aka yi kuma ta zo nan?"
Kallon da take mishi na tuhuma, shine dalilin da yasa ya taho inda take tare da kama hannunta, cikin sanyin murya yace, "Calm down mana Wifey, meyasa kike Waga murya a kan Wan wannan abun? Zauna please sai in miki bayani?"
Ya kamo hannunta har zuwa saman Kujera before ya ci gaba da faWin, "auren ta ya mutu ne ashe, kuma ranan da na je gida na ganta sai nayi tunanin kawai a bani ita in zo miki da ita, ko aikace-aikace sai ta taya ki, so ban dauko ta bane shine na saka aka kawo min ita. I forgot to tell you, but please be patient and please don't be angry."
KwaSe fuska tayi tace, "amma husband, ka san da cewa ba na son irin waWannan ™auyawan? And ka san da cewa a masu aikina sai na zaSa na darje kuma ´an birni nake so don ba na son ™azanta, meyasa zaka dauko min ™azama daga wancan banzan kauyen ka kawo min ita nan? Ni fa ba na bu™atar ta wlh don bata da wurin zama a nan."
A kalaman ta sai da ya ji ransa ya sosu jin yanda take zagin ™auyen su, ko ta manta shima daga can ya fito ne? Amma sai ya sake tausasa murya musamman akwai yaransu a wurin yana sake bata hakuri, tare da ce mata, "yayi hakan ne kawai don faranta mata, ya san yarinyar zata iya duk aikin da ta sanya ta batare da wahala ba, kuma idan ba ta son ™azanta zata iya gyara ta duk yanda take son ta zama, amma ta barta a nan tunda already ya rigada ya dauko ta, bai san mai zai ce wa iyayensa ba kuma idan ya mayar da ita."

Kwata-kwata Sharhabila ba abun da take hangowa kenan ba, domin a kallo Waya da tayi min sai ta ji ranta bai kwanta da Ni ba, kasancewar ta mai shegen kishin tsiya, don me zai dauko Ni ya kawo

Please Login or Register in order to submit comment