Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

ma sun hade Cikin Fararen Kaya Anyiwa babbar Rigar Ado da Royal Blue Zare, Hulunan su Suma Royal Blue hade da Fararen Takalma sai farar agogon fata na Iphone shima White&Blue ba karamin kyau sukayi ba inda amare Suka hade Cikin Hadaddun materials Sky blue


Abokan angwaye da qawayen Amare ma sun hade Cikin nasu matching Outfit Ba qaramin kyau sukayi ba..

Su janaan Aka fara kaiwa saboda Sosai Aaryaan ke Jan musu Rai, da zarar sun Fito zasu tafi sai ya koma yace yayi mantuwa, in banda Hilaal daya tasa shi Gaba dole saiya shirya da har yanzu yana kwance Shi da so Samu ne ma kar ayi dinnern


guri yayi guri ya hadu iya haduwa tun dazu su Junayd da amaryarsa suka hallara qawayen amarya har sun gaji da tiqar rawa inda dangi da 'yan uwa kowa ya matsu a fara abinda ya tara su kowa ya gaji abokan Aaryaan saikiransa sukeyi a waya daga Qarshe dayaga zasu takura Mshi Kashe wayan yayi gaba daya, Hilal dake tareda shi ya tasa ya tsare dole fa sai yaje Dinnern.


Su Munayferh an qagu a je ,Ba don komai ba don a Zaqe a bama hammata ithka ayi Rawa ,


Sai da ta Gaji da jira kafin Motar su Aaryaan su iso ,Mota Biyu kadai suka musu Rakiya,


Ina Shiga Sansanyar Qamshin Turarensa Yayi mn Sallama ,Kusan Atare muka Sauke Ajiyan zuciya ,A hankali yasa Hannu ya kamo hannuna Hakan yasa na dago na dubeshi ta Cikin mayafi ya Sakar mn Murmushi Ya wani yi sharr sai kace bashi Ke Rakin Rashin lafiya dazu ba

A hankali na Budi baki na Furta.

"Ya Ji...kin"

Bai Amsa mn ba, ya qara damqe hannu na ya Maso kunnena ya mn Ra'da

"Nasanki da Shegen Son Rawa sauri in Kinji ki'da kiyi Rawa, Saina yanke Qafafunki"

Turo baki nayi kaman yana Ganina batareda nace komai ba, jin nayi Shuru yasan Tabbas sainayi Rawan.


Muna isa aka sanar da Zuwan Mu ,A Lokacin kowa ya gaji M.C murya harta fara dashewa sbd yanda Ake Cigiyar Amarya da Ango ,Masu Rawa har an Gaji ankoma Gefe..

Ana Ganin Fitowar Mu Aka saki Waqan Amarsu na AbdooBlaze.



Tsaki yaja Jin yanda Kidan ke tashi ya kamo hannuna, ya fara tajawa Cikin takunsa na izza da Qasaita ya wani Tamke Fuska ya Sha Murr.


Nan 'Yan Rawa suka yi msu Jagora ,Ahankali muke takawa hannayenmu cikin na juna ,Yan Rakiya Suka Mara mana baya har suka kaimu mazaunin mu, Aaryaan sai jera Uban tsaki yakeyi Wanda bansan Ma'anar hakan ba.

An qawata mazaunin mu da decorations Sky Blue and Royal blue sannan White Curtain.

Ganin Lokaci ya fara Qurewa Sai MC ya fara Zuba Bayanai ,Bayan ya Gama aka Gabatar da Short Comedy Wanda Yara Suka Fito kan Stage Sukayi, Daga nan kuma Aka Saka Waqan ,Master Yara suka Fito suka Taka Rawa


Sannan aka Saka Waqan OPOTOYI ,Kunsan Marlian song bata da hankali Duk Rashin son Rawan Mutum...🙄


Nan akashiga Rawa, Ana Raqwashewa Waqan na kaiwa Dj ya sauya Zuwa waqn HAR ABADA qawayen Amarye aka Fito Suma suka Rakwashe ana musu Liqi.


Sannan aka Saka Waqan Bikin Wanda UZII (Na matah) da yung Kesh sukayi Kunsan Yaran Sun 'dan iya kashe Beat nan aka Umuci Amare da Angwaye su Fito a ga kalar nasu Rawar.

Junayd da janaan suka fito kan stage suka fara nasu Rawar ,Shi kuwa Aaryaan Riqe hannunta yayi Gam lokacin da Aka nemi Ganin Rawan Amarya ya qara Jaddada mata "Naacho mat" (kar kiyi rrawa Su Munayferh An Cika Anyi Fam Saura kiris ta fashe, tayi Rawa da bikin Wasu a nata Bikin sai wani yazo ya hanata?.



Har MC ya daga Mic zai fara sababi Akan Rashin Rawan su ,Sai Hilaal ya Lalla6o yayi mshi Ra'da,Hakan yasa yadan saurara.


Su Janaan na Gama Rawarsu.


MC ya Fara bayani kaman haka.


"Kaman yanda kuka Gani a tareda mu munada Couples Ustazai (Waenda basua rawa)

Da kuma 'Yan Chasu, so Munji kidar 'Yan chasu Saura na Usatazai Wanda Isma'il Jauz da Hilaal zasu jagoranta, Idan suna kusa Bismillah... DJ Gareka''


Nan DJ ya saka waqar larabci na Aaryaan da Munayferh, wanda Hilaal da Isma'il jauz(Shima abokin Aaryaan ne) suka Fito Ko wanne da Mic dinshi yana Bin Waqan Waqan babu kida ko kadan Amma Zaqin Sautin mai matuqan shiga jiki ne, nan Hall dn yayi tsit, baka Jin Sautin komai sai na Waqan.




"عر يس عر يان عريس
السلام عليك عروس

منيفة عروس

معا يدشزة الاء حبان
خلبت الحن منيف
عريان عريسها حق
تجلا عفدة الهزنا

عريان عريس
منيفة عروس

نطنت الشعر من فكر
بنزل العد في البهرى
لغرض المدح من صدرى
لمحبوبان في العسرى


عريان عريس
منيفة عروس

هما منيفه النحرل
قراءة زب تفسير
عريان فام بالاءمرى
فاءضحكها من الخبرى

عريان عريس
منيفة عروس

فلعمت ثم ردته
بالفازيت غنته
عريان الله اجبته
فاءشكرها و شكرته

عريان عريس
منيفة عروس

يا رب يا رحمان
فرحمك الى الروجين🙏😉



























Duk Wacce ta fassara mn Waqar nan da Hausa Akwai kyauta ta Musamman










Alavidā🚶🏻‍♀️


30th sept
[30/09 1:08 pm] Fahnaan💖: 🌀🌀🌀🌀🌀🌀
*HAWAN JININA*
~{UWAR MIJINA}~
🌀🌀🌀🌀🌀🌀
NA
*🤍Fahnaan🤍*

_MARUBUCIYAR: MA'ESHERH(ANNOBA)_

©🎆
*AL'UMMA WRITER'S ASSO...* ✍🏻
_A• W• A•_
_{Al'umma writers, Kungiya daya tamkar da dubu farin cikin mu mu fadakar da Al'umma domin su farfado sugane gsky al'umma sai dan Al'umma, Allah ya bamu ikon fadakar da Al'umma}._

بسم الله الرحمن الرحيم...


*_Chapter 41_*


Banko kofar nayi da qarfi kaman Zan 6allata, na shigo ina haki.


"Jaannn"na kirata Cikin Tsananin Fushi.


Juyowa tayi ta kalleni sannan ta Tuntsure da dariya.


" Na'am Neryfee, lafiya?....Har kin Huce kenan?" Ta fada tana kashe mn ido tana dariya.

Nanfa na sake 'kuluwa
"Jaanu Ashe dama yaaAary Shine Wanda zan Aura?, Meyasa baku gaya mn ba?,Meyasa Zaku mn Qarya?...Meyasa?...Jaanu meyasa?" Na tambaya Cikin karaji.




"Ku kukasa!"

"Mu kuma?"

"Eh..., Tare aka sa mana Rana da Aunty Zee, Amma dagani sai YaaJunayd Muka Sani, sannan 'Yan Gidan mu da Abba, An hana mu Gaya mku Sbd Zaku iya tada bala'i har kujawo a fasa Auren ,ko lokacin d Ammie ta dawo Aka gaya Mata ta Fara Nuna Rashin Amicewarta Saboda yanda Umma ta tsaneki, bazata so 'yarta ta 'dan'dani Uqubar Umma ba, Sbda tayi zama da ita, tasan halinta sarai.
Ni kuwa tunda Naga Kina tada hankalinki Akan sai ya sakeki, Hankalina ya tashi, banason Ku rabu Shiyasa na baki Shawarar da na baki Ranar nan, Amma Kash sai Kika tsira daga Tarkon da na hada miki, Ana haka kikazo mn da wata magana Wai kinada Ciki koda mukaje Asibiti ba wani Ciki Gareki, Infact doctorn da ta Dubaki Cewa tayi you're Still Virgin Ba'a ta6a kusantar kiba mah,Duk na dauka Kinada Wayau ne Ashe Akwai Halin 'Yan fari tattare dake, shiyasa nayi Amfani da wannan daman Da hannu na Na Rubuta miki Result dn Ciki na kumasa Wani doctor Abokin YaaAary ya danna Mana Stamp, daga Qarshe bayan ya gane dakanshi ya Tambaye na bashi Takardar kuma na Bashi......Amma Nasan yanzu kinasonsa ko?"


"Nabi so dn da Gudu.....Yanzu Dama banida Cikin Kowa?,HowComes?,..... Meyasa Zaki mn haka ....Whyyy" na fada Cikin Rawar murya kaman Zanyi kuka.


"Kinga Malama ,karki Cika mn kunne da 6a6atunki na banza Na rigada na gaya miki Abinda kika Tambaya so, What again?" Ta fada tana yatsine Fuska.


Dagowa nayi ina kallonta Cikin Tsananin Rudu na kasa Magana, ta Juyar dakai Gefe Tana Gyara Daurin towel dinta


"Please idan kin Fita ki Rufe mn kofar" ta fada tana Shigewa Bathroom dan watsa Ruwa...

Da kallo nabita ina mamakin yanda Akayi naqi Nagane Shirin nasu ,Tabbas Sun wana ni kuma na wanu.


Abin mamaki kuma sai na kasajin Baqin Cikin Auren A Raina, Hasalima Ji nake kamar Fa'da mn Gaskiyar da tayi ta warkar mn da wani Rauni ne Daga Cikin Raunukan Zuciyata,Amma naka Sa Ganewa ,Duk yanda nakai ga Son Tusawa kaina BaqinCikin Auren na kasa.


A Ranar kwana nayi ina kuka Wanda bazan iya cewa Ga dalilin Ba, daga Qalshe Bacci 6arawo ya Sace ni, Baccin da na Dade banyi mai dadi da kwanciyar Hankali irinsa ba.....


WasheGari Aka Ma yanda nagansu Jiya Cikin Kaya iri 'daya haka na Qara Ganinsu Ayau Amma na yau Black Arabians ne Wanda kana Kallonshi Kasan Mai tsada ne, Nima Na shirya Cikin tsadaddiyar Gown Mai ratsin Golden, Iri daya dana Janaan da Aunty Zee.


Sai da yamma Aka Turo motoci suka Kaimu Wani Qayataccen Hall anan aka GoGudanar da Shahararriyar Waleemah Wanda Shahararriyar Malaman Nan Wato Asshaykha Nana Juwairiya ta Gudanar da Wa'aziga Amare Mai Ratsa Jiki Sosai.

Sosai Wa'azin ya sanyaya jikin Masu sauraro, Ni kuwa Tunda na Samu mazauni na duqar dakaina Anan na 6ingireda Barci ,dama Barcin da nayi jiya qadan ne, Ga zirga ZirgaAllah yaso banida mayen barci da Na zama Abin kwatance.😄


Saida Aka gama hall din ya Gauraye da kabbarbari , kabbaransu ne ya tadani,idanun nan sunyi jaazir haka kana Gani na zaka dauka Kuka nayi daGaske Saboda Rashin Walwalar da Fuskar ta nuna.

Mutane da dama Sun Halarci wajen harda 'Yan Gayyan So'di irinsu Sara kdGirl, dasu ZeeTukur,Bayan An Gama akaci akasha ,Abincin da Akayi Order daga Chicken Republic ,Duk Abinda Mutum yakeso Akwaishi kama daga Snacks ne da 'Yan tarkacen Abinci kala kala Harda Chinese Cookies, Su ZeeTukur kuwa dama da Da Mazubinsu sukazo, bayan Sunci suka juye wani aka kai Gida (Anga Baati) Maman Ameerah kuwa ,Cewa tayi dama Yau bazatayi Girkin dareba ,Azuba mata kawai itama Ta tafi dashi(Babu a house😁)

Tun ina mamakin da kudin Wa ake duk wannan Bidirin har na daina.


Qarfe Shida da Rabi Prompt aka Aiko komar damu Gida kaman Yanda Aka kawo mu.

****



"Haba Doctor ,Tunda Muka komo nan ka daina Walwala ,Kana kwance, Kuma ka daina Cin Abinci, Rabon da kasa koda Ruwa ne a Cikin nan naka, Tun kafin Mu taho ,Yau Two days kenan , Gashi ka hanani kiran Koda MrBlaq ne ya'dan Dubaka kace lafiyn ka Qalau , ji yanda ka Rame ka fita hayyacinka, kaman ba Aaryaan dna ba Haba ko so kake ka kashe kanka ne?" Ta qarashe magana cikin karaya kaman zata sa kuka.


A hankali ya iya Bude bakinsa ya Furta "Fito mn da kaya na zan Fita"


Gyada Kai tayi Cikin karaya tace "kaida baka iya koda Wanka da kanka ina zaka iya zuwa?"

"Gidan Abba Zani Driver zai kaini.... Munyi Al'qawarin Zan.....zo ..…."

Ya fada Cikin Muryan Mara lafiya.

*******



Tunda Muka koma Gida su Fadeelah ,Hafsah,Nawal da Humayrah (har sun 'dinke kai ka ce sun Dade da sanin Juna n) da Wasu tsirarun 'Yan Uwa da Abokan Arziqi Wa'enda Suka Zo daga nesa Suka hade mn kai Nan kau suka hau tsokanata Tun ina Masu kumfar baki harna saduda Don Sunfini yawa daga bayama Juya musu baya nayi Nayi barcin qarya, nan na Gaskiyan Ta daukeni .


12:00am dot na tashi a Furgice tareda kwala wani uban qara Sbd Mummunar mafarkin da nayi.


"Subuhanallah Amarya me ya faru kuma?" Inji Fadila Cikin dan Ru'du, nan suka fara Mn Sannu instead Suce nayi Addu'a na koma☹️ (Magulmata Ashe har yanzu basuyi barci ba)


ban tankasu ba, Chan na hango wayana ya kunna wuta Alamar kira ko Shigowar Saqo.


Hannu nasa na dauka Sai Ganin Saqo nayi daga mijin Titi in short kaman haka

💬 ~Happy 18th Birthday Meeree patnee~ (Happy 18th birthday my wife)




Allah sarki Mijin Titi ,ako wane Shekara shike fara Min birthday Wish dukda kuwa bamu Samun jituwa a tsakanin mu, na danyi kewarsa 'kadan ,Rabon da na Ganshi Tun Ranar da Abba yace zasu koma Gidan su.



Murmushi ya Su6uce mn Nima na maida Mishi Reply kamar haka

💬Thanks Meeree Sadak patee (Thanks Mijin Titi😄)


Kaman jira yake ya turo mn redheaded Angry Emoji

💬😡


Nima na tura mshi silly Emoji.

💬😜

Haka muka Cigaba da Tura Emojis, daga baya yace nazo na kar6i Birthday Gift dna yana Gidan 'dakin Junayd.

Waro ido nayi Cikin tsananin mamaki kaman yana Gabana na tura mai

💬Serious?

💬Sure, Ina jiranki....

💬Gani nan Zuwa.

Na tura mshi a taqaice, sannan na Dauko Mayafin da na gani a Rataye Saman Drawer na yafa, har na Fita babu wanda ya sani Cikinsu,

gaba daya hankalin su ya koma kan Firar da sukeyi Cikin hayaniya sai kace ba dare ba.


***

A hankali na Turo kofar, na danna Kai Cikin 'dakin tareda Sallama Cikin 'Yar siririyar Muryana


Junayd ne kadai ya iya Amsa mn ,Shi yana zaune kan kujera Idanunsa a lumshe kaman wani Mara lafiya hannunsa Riqe yake da waya,Ya rame Sosai Gashin kansa ya wani wargaje ya koma kaman Wanda yayi Shekara yana Jinya, Junayd na zaune kusa dashi Riqeda Takardar magani da kofin Coffee.

Qatasowa nayi Cikeda mamaki, yanzu fa muka gama Chat, ya turo mn Saqo sai kace bashi ba.

"Yaa dama baka da lafiya ne?" Na fada Cikin tausayawa, ina ta6a kuncinsa naji ya dau zafi za'dau kaman Transformer ,

Jin Muryana yasa ya Ware idanunsa Akaina ko kyaftawa bayayi kuma ya kasa daukewa.


"Daughter....Babu Fa'da me ya kawo Gaba?....in ba Hello Akwai Hy" inji Junayd.

Dafe Goshina nayi

"Ohh, sorry daddyna Ban Ganka bane...Koda yk inada case dakai Bari na gama da Mara lafiyan nan sannan na dawo Gareka..... meke damunshi ne?" Na Fada ina Cire Mayafin dake kaina, na zauna a Qasa Gefen Qafar Aaryaan.


Junayd yace "Dazun driver ya saukeshi Zai shigo Naga ya Riqe kai ya fadi ta baya, Shine Na kaishi 'daki na Kira Dr Sufyaan yazo ya dubashi ya Siyo mshi Wa'ennan magungunan, Tun 'dazu nake Fama dashi Yasha Maganin ko zaiji 'dan Sauqi Amma yaqi sha ,yama qi kulani ya maidani Mahaukaci Sai faman Zuba nake".

Dagowa nayi na kalleshi, shima ni yake kallo, Fuskar nan a muryuqe sa6anin yanda na shigo na sameshi, ta6e baki nayi tareda kawar da dubana Gefe in da Sabo na saba Ganin Kumburinsa a duk Lokacin da muke magana nida Junayd.

"Ina Magungunan Suke" Na tambaya ina kallon Junayd.

Miqa mn Ledar Maganin Yayi na kar6a , na koma kan kujera na zauna kusa dashi ya kau dakai Gefe tareda Lumshe idanunsa Alamar bayason Ganina Gaba 'daya.

Ban damu ba nace "please Yayan Hafsah ka taimaka kasha Maganin Ko ka'dan ji sauqi"


Kaman da Dutse nayi maganar ,Ko juyowa baiyiba bare nasa Ran zan Sami Amsa daga Gareshi.

Tunowa nayi Da yanda yake bani Magani idan bani da lafiya, ta qarfi ta Tsiya...


Coffeen dake hannun Junayd na jar6a har yayi Sanyi, na juye Cikin wani Empty jug Wanda na Gani saman Table, Sannan na Dauko Orange Juice Cikin Fridge (Saboda baya Son Shan magani da Ruwa) na tsiyaya a Kofi , Na ballo maganin Sannan na Juyo kanshi Gareni nakai maganin Bakinsa ya kuma kawar dakai ,Qara juyo da kan nasa nayi na hade Rai kaman Hadari kai kace zan Makeshine.

Sai a wannan Lokacin ya Bude Baki a hankali yace "dole....ne?" Yana Fadin haka ya juyar da kansa Gefe.


Haushi ya kuma kamani ,Hakan da yayi ba qaramin Tunzurani yayiba wannan karon da Qarfin Tsiya na juyo da kansa ya sake Yunkurin Kawar daki , bansan lokacin da na daga hannu na Wankeshi da Mari ba.


Ba Junayd ba, Harni da nayi Marin Saida na Firgita ,Bare kuma Wanda na Mara!.

Hannu yasa ya dafa kuncinsa Cikin Al'ajabi kafin yasan Abinyi har na Cusa masa magani Cikin baki, na bashi Lemu ya kora dashi.

Junayd na fita na Yunkura dan na tashi Daga Kusa dashi, Sai jin Zazzafar hannunsa nayi Cikin nawa.
Dagowa nayi na kalleshi a 'dan Tsorace Ya qura mn ido ko kyaftawa bayayi, hakan yasa na'dan Tsargu na Juyar dakai Murya qasa Qasa nace

"To kayi Haquri".
Murmushin Qarfin hali yayi Ya fara magana a Raunane

"Yau Wa'adin da Abba ya bani zai cika!, Na rasa Yanda zanyi ...."

Na janye hannuna daga Cikin nasa dan Sosai zafin jikinsa ke Gasani.

"Yau Wa'adin Abba ya baka zai Cika and so???, Is any thing wrong With that"


"Yeah A lot is wrong with that, I can't bazan iya sakinki ba"


"Ohh Really.... To bari na gaya maka Abinda baka Sani ba, Babu Wani zancen Saki a tsakanin mu, Wasa da hankalin mu Abba yakeyi, Tun dama ba Junayd zan Amra ba"



Kawar da maganar yayi Ya kalleni dakyau

"You mean Zaki Zauna dani Har Qarshen Rayuwanki?"


"May be" na fada ina Ta6e baki, "ina birthday Gift dinda kace inzo in Kar6a?"



Hannu ya zura Cikin Aljihun Wandonshi ya Dauko wata 'Yar qaramar Abu Anyi Wrapping dinshi da Wrapping sheet.


Hannu na rawa na Kar6a na Yaga wrapping sheet dn don na Qagu da naga Abinda ke ciki


Wata 'Yar qaramar Ring Box ne, Mai kyau Sosai, kyawunsa ma ya isa ya Nuna Tsananin tsadar Abinda ke ciki.


Banyi jinkiri wajen Bu'de box din ba, Rings ne Guda Biyu dukka Golden ne 'daya na Dauke da Tambarin zuciya Sai blinking yake ,dayan kuma Babu Wani ado a tattare dashi (Men Ring) Amma Yanada Kyau Sosai



Kallon Rings dn nakeyi Cikeda Mamaki da Al'ajabi ,Banyi aune ba na Ga ya dau Ring Dinnan mai blinking Ya zura mn a 'Yar yatsana ta hannun hagu.

Ya bani hannunsa Alamar na Saka mshi 'dayan ,Ina Kan saka mshi YaaJunayd ya turo qofa ya shigo ,Riqeda Tilin ledoji ,Cikin hanzari na janye hannuna tareda dauke Box dn.


Murmushi Junayd yayi batareda yace komai ba ya Ajiye ledijin Ya Fice sannan ya kuma komawa y Dauko Plates da spoon.


Nan ba saida nayi mshi da Gaske kafin na Samu ya Ci Abincin.



~Rana Bata Qarya~ ....


Ayau Dubban Mutane suka shaida daurin Auren



AARYAAN AABAAN
DA MUNAYFERH JUNAYD



JUNAYD AABAN DA JANAAN EMRAM


MUKHTAAR SULE DA Zainab Aabaan



'Daurin Auren da ya Sami halartar Manya Manyan 'Yan kasuwa da Masu Fa'da aji na qasarnan















BARI NAJE NA KAR6I GORON 'DAURIN AUREN🥱




Nayi Gabas🚶🏻‍♀️

29th September❣️

🌀🌀🌀🌀🌀🌀
*HAWAN JININA*
~{UWAR MIJINA}~
🌀🌀🌀🌀🌀🌀
NA
*🤍Fahnaan🤍*

_MARUBUCIYAR: MA'ESHERH(ANNOBA)_

©🎆
*AL'UMMA WRITER'S ASSO...* ✍🏻
_A• W• A•_
_{Al'umma writers, Kungiya daya tamkar da dubu farin cikin mu mu fadakar da Al'umma domin su farfado sugane gsky al'umma sai dan Al'umma, Allah ya bamu ikon fadakar da Al'umma}._

بسم الله الرحمن الرحيم...


*_Chapter 42_*



*dole in faranta muku masoyan Hawanjinina*

*jinjina agareku da godiya me tarin yawa❣️*





***

"Noooo!, Never!, Bazai yiwu ba, Bazai ta6a yiwua ba, Aaryaan da Shaidaniya ?, inaa Wlh bazai yiwu ba, ina Neman hanyar da zan Tarwatsa Unknown Auren da Suka daura, na saki baki ina jiran ya sakota sai inji An kuma dauresu?, Bazai Yiwu ba Alhaji, kasanni da akan Abinda na tsana....idan kanaso 'yarnan tayi tsawon Rai To ka gaggauta nema mata Takardarta a yanke akaqar da aka kulla tun Wuri...If not wallahi Ko zanyi Yawo tsirara ne sai naga Bayan 'Yar iskan Yarinyar nan da ita da Uwarta .....Sune Silar Rugujewar Farin Cikina, Tun da aka Auro Uwarta na rabu da farin cikina a Gidan aurena, Uwarka ta Fara takura mn Dama chan ba sona takeyi ba......"


Sai tayi Shuru Alamar Ana magana ta dayan Bangaren,


"Nabi sa Albarkan da Gudu....idan har sai na sa Albarka tukunna zasu Sami Albarka Cikin zamansu Allah ya Tsinewa Albarkan Dake Cikin Auren.....Alhaji Gaba daya ka manta Wacece ni shiyasa Kake Min fin qarfi A......."

Ding Taji an datse wayan.



Wani irin Kukan Takaici ya kufce mata, Hajiya Asiya (Aminiyarta) Dake zaune kusa da ita tayi Saurin Toshe mata baki tana Girgiza mata kai.



"Please stop ,Kin manta da mutane a Falor ne?, Ai zasu iya jinki Suyi mki fassaran da ba shi ba, Kiyi Shuru kawai Ki bar mn komai a hannuna"

Da qarfi ta Cire hannun Ta Wanda ya toshe mata baki tace

"Mai Tsoron A mutu shi Shege ne,Gara A jini dakyau asan irin tsanarda nayi mata...Na rantse ko zanyi yawo Tsirara ne Sai naga bayan Wannan Qaddararren Auren, Saina 'dandana msu kadan daga cikin Ukuba da Sharrina"

(Auzubillahi)


***

Can 6angaren angwaye kuwa Abin ba sauqi sai Allah ya sanya alhairi ake zuwa yi musu, Shi kuwa Aaryaan Fuskar nan kaman gonar Auduga Jiyake kaman Wqnnan shine Aurensa na Fari, haka junayd sai Barin naira akewa Maroqa kaman basu San zafin nema ba.

Maroqa kuwa kasuwarsu ce tabude, nan suka baje Akalansu suna wasa angwaye.

****


Sosai ake shagali yau mah Gidan su janaan akayi taron 'Yan matan Amare.


Yauma Ankon Qawayen iri daya ne, Styles da dinkin iro 'daya ne, kuma Sosai akayiwa Naira kisan Gilla.


Kasa Haquri nayi na tambaye janaan Wai ina suka Sami Uban kudin nan ne?, sai tace Wai YaaAary ne ya bata Cheque Ranar Wai ayi Shirye² dashi, A ranar da Yakaini saloon****

Saida Akayi da Gaske kafin Aaryaan ya Amince za'a dinner don bai Masan da zancen ba, Su Junayd ne da Abokansane Suka shirya komai batareda yasani ba.

****


Sosai Amare sukasha Fada Wajen dangi , Janaan tasha kuka kaman ranta zai fita,dan Sosai Fadan ke Ratsa Kowane kafa na Jikinta yayinda Su Aunty Munayferh take kallon Cikin kwayan idanunsu tana Kirgan kalamansu.



8:00pm aka fara shirin tafiya dinner NANA makeover ta tsaya ta tsantsara musu makeup sosai na Bugawa a Novel....

Aaryaan da Junayd ma sun hade Cikin Fararen Kaya Anyiwa babbar Rigar Ado da Royal Blue Zare, Hulunan su Suma Royal Blue hade da Fararen Takalma sai farar agogon fata na Iphone shima White&Blue ba karamin kyau sukayi ba inda amare Suka hade Cikin Hadaddun materials Sky blue


Abokan angwaye da qawayen Amare ma sun hade Cikin nasu matching Outfit Ba qaramin kyau sukayi ba..

Su janaan Aka fara kaiwa saboda Sosai Aaryaan ke Jan musu Rai, da zarar sun Fito zasu tafi sai ya koma yace yayi mantuwa, in banda Hilaal daya tasa shi Gaba dole saiya shirya da har yanzu yana kwance Shi da so Samu ne ma kar ayi dinnern


guri yayi guri ya hadu iya haduwa tun dazu su Junayd da amaryarsa suka hallara qawayen amarya har sun gaji da tiqar rawa inda dangi da 'yan uwa kowa ya matsu a fara abinda ya tara su kowa ya gaji abokan Aaryaan saikiransa sukeyi a waya daga Qarshe dayaga zasu takura Mshi Kashe wayan yayi gaba daya, Hilal dake tareda shi ya tasa ya tsare dole fa sai yaje Dinnern.


Su Munayferh an qagu a je ,Ba don komai ba don a Zaqe a bama hammata ithka ayi Rawa ,


Sai da ta Gaji da jira kafin Motar su Aaryaan su iso ,Mota Biyu kadai suka musu Rakiya,


Ina Shiga Sansanyar Qamshin Turarensa Yayi mn Sallama ,Kusan Atare muka Sauke Ajiyan zuciya ,A hankali yasa Hannu ya kamo hannuna Hakan yasa na dago na dubeshi ta Cikin mayafi ya Sakar mn Murmushi Ya wani yi sharr sai kace bashi Ke Rakin Rashin lafiya dazu ba

A hankali na Budi baki na Furta.

"Ya Ji...kin"

Bai Amsa mn ba, ya qara damqe hannu na ya Maso kunnena ya mn Ra'da

"Nasanki da Shegen Son Rawa sauri in Kinji ki'da kiyi Rawa, Saina yanke Qafafunki"

Turo baki nayi kaman yana Ganina batareda nace komai ba, jin nayi Shuru yasan Tabbas sainayi Rawan.


Muna isa aka sanar da Zuwan Mu ,A Lokacin kowa ya gaji M.C murya harta fara dashewa sbd yanda Ake Cigiyar Amarya da Ango ,Masu Rawa har an Gaji ankoma Gefe..

Ana Ganin Fitowar Mu Aka saki Waqan Amarsu na AbdooBlaze.



Tsaki yaja Jin yanda Kidan ke tashi ya kamo hannuna, ya fara tajawa Cikin takunsa na izza da Qasaita ya wani Tamke Fuska ya Sha Murr.


Nan 'Yan Rawa suka yi msu Jagora ,Ahankali muke takawa hannayenmu cikin na juna ,Yan Rakiya Suka Mara mana baya har suka kaimu mazaunin mu, Aaryaan sai jera Uban tsaki yakeyi Wanda bansan Ma'anar hakan ba.

An qawata mazaunin mu da decorations Sky Blue and Royal blue sannan White Curtain.

Ganin Lokaci ya fara Qurewa Sai MC ya fara Zuba Bayanai ,Bayan ya Gama aka Gabatar da Short Comedy Wanda Yara Suka Fito kan Stage Sukayi, Daga nan kuma Aka Saka Waqan ,Master Yara suka Fito suka Taka Rawa


Sannan aka Saka Waqan OPOTOYI ,Kunsan Marlian song bata da hankali Duk Rashin son Rawan Mutum...🙄


Nan akashiga Rawa, Ana Raqwashewa Waqan na kaiwa Dj ya sauya Zuwa waqn HAR ABADA qawayen Amarye aka Fito Suma suka Rakwashe ana musu Liqi.


Sannan aka Saka Waqan Bikin Wanda UZII (Na matah) da yung Kesh sukayi Kunsan Yaran Sun 'dan iya kashe Beat nan aka Umuci Amare da Angwaye su Fito a ga kalar nasu Rawar.

Junayd da janaan suka fito kan stage suka fara nasu Rawar ,Shi kuwa Aaryaan Riqe hannunta yayi Gam lokacin da Aka nemi Ganin Rawan Amarya ya qara Jaddada mata "Naacho mat" (kar

Please Login or Register in order to submit comment