Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

kalleta Sannan ya kanne mata ido daya "Eh Sabon Gidan mu, na Barnawa zamu koma , Bazamu koma kabala ba har sainayi Ajiyan Baby a Dan karamin Cikin nan naki"โ€ข




Ramlah tayi Yar dariya tace"Tsaga cikin zakayi ka saka Babyn kenan?"

Aaryaan yayi Dariya Sosai harda buga Stirring yace''Koma yaya ne in mun shiga Zaki Ga komai "

Itama dariyan tayi Daidai lokacin da Motar su ta tsaya a gaban wani tafkeken Gida Suka danna horn mai-Gadi ya leqo sannan ya wangale Masu Gate

Ramlah tace ''Wow I like this house it look so mashaallah๐Ÿ˜Š"

Aaryaan yace"wannan Gidan Abban munayferh ne ya bani Three years back, Saboda na hukunta Mshi Marakunyar nan"

Ramlah tayi murmushi tace"Adaiji Tsoron Allah ,A rage mugunta"

Ya kamo hannunta Suka Nufi Cikin Gidan ,Gaskiya Gidan ya hadu Sosai, akwai komai na more Rayuwa a ciki Sai Abinda baza'a Rasa ba,Ko ina Neat Babu datti Sbd Me Gadi na Shiga a koda yaushe yana Gyara cikin Gidan..





Duk da haka Saida Aaryaan ya kakka6e kuran Dakunan, Sannan ya Fita ya Dauko wani Leda Cikin Mota

Ramlah kuma Bayin da ya Nuna mata ta shiga tayi wanka ......













ANZO WAJEN๐Ÿ˜Ž



WAI SHIN RAMLAH ZATA AMICE KO KUMA ZANTUKAN UMMA ZASU HANA TA!


WAI SHIN ME IYAYEN RAMLAH SUKE NUFI NE? NIFA NA SHIGA KOKWANTO๐Ÿ˜…




A cigaba da Wanke hannu.

NAYI GABAS๐Ÿšถ๐Ÿปโ€โ™€๏ธ



Wattpad@fahnaan

31th August 2k20

๐ŸŒ€๐ŸŒ€๐ŸŒ€๐ŸŒ€๐ŸŒ€๐ŸŒ€
*HAWAN JININA*
~{UWAR MIJINA}~
๐ŸŒ€๐ŸŒ€๐ŸŒ€๐ŸŒ€๐ŸŒ€๐ŸŒ€
NA
*๐ŸคFahnaan๐Ÿค*

_MARUBUCIYAR: MA'ESHERH(ANNOBA)_

ยฉ๐ŸŽ†
*AL'UMMA WRITER'S ASSO...* โœ๐Ÿป
_Aโ€ข Wโ€ข Aโ€ข_
_{Al'umma writers, Kungiya daya tamkar da dubu farin cikin mu mu fadakar da Al'umma domin su farfado sugane gsky al'umma sai dan Al'umma, Allah ya bamu ikon fadakar da Al'umma}._

ุจุณู… ุงู„ู„ู‡ ุงู„ุฑุญู…ู† ุงู„ุฑุญูŠู…...

Oh ni 'ya su!! wannan ruwan comments haka ai saiku sa Ummah ta yankomin sammaci,to dai Alhamdulillah naji Dadi kwarai da Gaske Kuma Ina godiya ga addu'oinku gareni love yhall* ๐Ÿ’–


*_Chapter 19 _*

Aaryaan Na dawowa ya Ajiye Ledar da ya Riqo Sannan ya Ajiya,sannan yaje kitchen ya wanko ,Plate da Cup,Sai a lokacin Ramlah ta Fito daga Toilet Shima ya Shiga yayi wanka.

Tana Zaune akan Rug har ya Fito yana Goge jikinshi da Towel, Ta kawar da kai tana murmushi, A zahiri Fuskarta babu yabo babu Fallasa Amma Abadini bazaka So Kaga yanda Gabanta ke Faduwa ba.

Tunani takeyi Akan maganGanun Umma na jiya Da kuma na Ranar nan da ta Gaya mata ,ta rasa Gane inda maganar Ta ta dosa ,

Saukar Ruwan da taji A Fuskarta ne yasa ta dawo daga duniyar Tunanin da ta shiga ,Ta Dago ta kalleshi yayi mata murmushi Yace " Tunanin me kikeyi ne?"

Tayi murmushi kawai ba tareda ta bashi Amsa ba

Ya jawo ledar da ya Shigo dashi,Gasassun kajine da Fresh Milk mai Sanyi..

Sannan ya zuba kajin cikin plate, ya kuma Zuba Fresh milk Cikin Cup

Saida Sukaci Sukayi nak Sannan Suka Dauro Alwala .

Yana gaba tana bayansa suka gabatar da sallah raka biyu Wanda Annabi Muhammad (S A W) ya umurce mu da muyi a darenmu na farko."

Bayan sun sallame sallah ya dafa goshinta yayi Addu'a suka tofa gaba d'ayansu.



Daga nan na fita na ja msu kofa.

****

A Gida kuwa Umma in hankainta yayi dubu toh ya Tashi ne, Tunda taga Anyi magrib su Aaryaan Basu dawo ba ta Shiga TO AND FRO a Tsakar parlor ita kadai kamar Wata Tsohuwar mayya


A A haka muka Shigo muka taddda ta Hafsah tace"Umma lpy kuwa na ganki ke kadai kina Zirya ko kina Neman wani Abu ne?"

Umma tace"Auta Ina Aaryaan ya tafine Tun da safe ina ta kiranshi bai Daga wayan ba, inaji a jiki na babu lfya fah"

Hafsah tace "Toh fah ,Ai gidan su Aunty Ramlah ne,Amma bari na kira numbern shi Inji?" Ta fada tana Fito da wayarta

Fizge wayar nayi ina Hararar ta "Wlh babu Wanda Zaki kira,Shi Aaryaan din Yaro ne?, Da har zaa yi cigiyarsa Sbd ya uni bai dawo Gida ba?,Da ace Wata qasar ya tafi Binshi zakiyi kenan, Mtswwwww" naja wata doguwar tsaki Tareda Jan hannun Hafsah muka bar wajen,Kai tsaye dakin mu muka shiga,ina wani Huci kaman Wacce tayi fada da Zaki

~Na tsani takura ko maqiyi na banason A takura mishi Bare kuma jinina~

Hafsah ta katse min Tunani da cewa "Nayfee, ya kamata Kisan irin maganganun da Zaki Ringa Faduwa Umma,Ko babu komai Ta ci Albarkacin Ita mahaifiyata ce mana!"

Hararar ta nayi nace"And so fucking what!?,Ni ta Haifa?, keda ta Haifa ke ya Shafa, kinga A Halin yanzu banida Uwa banida Uba bare inyi fargaban innayi zaayi Wa iyayena,So keda kike dasu Saiki datse damtse wajen Biyayyah ko Zaki Samu Aljanna ta wajen Su"

Na fada ina Miqewa, na Nufi Fridge na Dauko Apples da Strawberries dinda yaaAary ya siyo mn jiya na Dau Strawberries din na fita da shi, kaitsaye dakinsu YaaJunayd na nufa nayi Sallama,Abdool da yaaJunayd suka Amsa sannan na Shiga na bawa Abdool Roban Strawberries din batare da nace komai ba har na juya zan fita najiwo muryan yaa Junayd yana cewa "My Rigimatu yau Aljannun Rashin magana ne suka kama mana ke ne?"

Batareda na juyoba Nace"Am just Feeling upset, Kuma bacci nakeji,Sai da safe" ina fadin hakan na banka kofa na rufe, Sukabi kofar da kallo .


WasaWasa Har 10:00pm babu su Aaryaan babu labarin su,Gabaki dayan mu munyi barci Ummace kawai take kai komo a Falo

Turo kofan da akayi ne ya sata maida hankalin ta ga mai Shigowa,Abba ta Gani Ya shigo

Ta ja Yar karamar tsaki ,Abba yace"Lfy Haleema daga Shigowa babu Sannu da zuwa babu komai sai tarbar tsaki?"

Umma ta Qarajan tsaki "Alhaji Wai ace Tunda yarannan Suka Fita basu dawo ba haryanzu ,ka dubi Agogo fa har Goma ta wuce"

Abba yayi dariya yace"Oh Wai Aaryaan?, Ai Kirani dazun yace Wai ankirashi Aikin Gaggawa,yanzu haka yana Zaria, yace Zaiyi sati Biyu Amma nace yayi zamanshi achan,Ai hakan ma mungode"

Umma ta dafe kirji tace"What!,Alhaji kana nufin ,Aaryaan ya koma Zaria da Ramlah kenan?"

Abba yace"Uhm?,Ko da matsala ne?"

Umma ta Dan Saita Natsuwan tana ta6e baki tace "Babu komai kawai mamaki Tafiyar nasu ya bani....,Sannu DA zuwa,An dawo lfy?"

Yace"Lfy ina yaran da Kakus?"

Tace"Duk Sunyi barci,Muje kayi wanka Sannan kazo kayi Dinner".......


A Ranar dai Umma batayi barci ba Kwana tayi tana kuka, Tasan Yau babu makawa Sai Aaryaan ya Kashe Arna๐Ÿคจ

_____
A can Barnawa kuwa Saida Aaryaan ya Saukema Ramlah Abinda ya tara Shekara da Shekaru sannan ya kyaleta, Har dare Suna manne da juna Sai A yau ne ya Tabbatar DA yayi Aure.




Wasa wasa Yau har Sati daya,Babu labarin Su Aaryaan ko a waya Umma ta daina SamunShi, Shiyasa ta kira kawarta HajiyaAsiya wacce take zaune a nan Zaria tace ta Aika a duba Gidan su na Zaria ko Suna nan,Amma Amsar dayace Baizo ba.

Ni kuwa Raina Fes,Addua ma nake karAllah ya Dawo mana da Mugu, Halayya na Nada na dawo dasu,Kaman Sa kananun kaya,Fitan dare da zuwa Bukukkuwanda baa Gayyace mu ba,Kuma na Kara Sa ma Yan Aikin Gidan ido,Sosai na takurawa kowa, babu mai kwa6a ta yanzunnan kakus DA Abba zasu hayayyaqo mar.


Su InnaRabi Kuwa Tunda Abin ya Faru ban Sake hada koda hanya dasu ba,Ko daga nesa Suka Ganni boyewa sukeyi,Amma fa Akwai Shirin da sukeyi Akaina Dan Haryanzu basu yarda Aljanun Gaske Gareni ba!


(Lemme laugh Small๐Ÿคฃ).



Yau muke Shirye-Shiryen mu na koma School Gobe, don dama Hutun Christmas da NewYear ne ya tsayar damu,


YaaJunayd ya Kaimu ShopRite munyi Siyayya Sosai,Amma ni ban dauki komai ba illa Chocolates,Biscuits, Chewing Gums,LollyPops Etc.๐Ÿคจ


Su jaanaan kuwa Sune Siyan kayan kwalliya, kayan Sawa ne,Su Sarquna ne,Waya mutu waya tashi.


A Nan ShopRite din nayi Saurayi danWanka Wai shi Jeebril(Jeeboi), Janaan ce ta bashi number na ,Dan ni ko kula shi banyi ba,Gaba daya ya tafi da Tunani na, koda yake maybe Dan ban baa ta6a Gaya mn Ana sona bane.





Aikam nasha Tsokana wajensu Hafsah sai cewa take Wai naqi Yayanta Ga wani yanason yayi Sama dani ya kwashi Raguwarsa




Ni Ban fahimci inda Zantukan nata Suka nufa ba,Duk dauka na Wani sabon Salon Tsokanan nata ne hakan.


Gaba daya na manta da na Rubuta a diary na kuma Nasan zata karanta Tunda a hannunta na gani,



Har muka isa Gida basu daina Tsokanar ba nima ban tanka musu ba ,Danne danne kawai nakeyi a waya na.


***

Ramlah na kitchen tana Soya dankali Aaryaan ya Shigo, ya Rungume ta tabaya yana Shaqar kamshin jikinta.

Yace"Priceless, Ki hada mana Loads dinmu,Zamu koma Zaria Anjima Inshaallahu, zamuyi Resuming Work Tomorrow "

Ramlah tayi murmushi Tace "Angama Ranka Shi Dade,Amma fa ya kamata ka bawa Yarinyar nan Motar ta ka Gyara naka, ina Tsoron hukuncin da zata dauka akan hakan, kasan bata barin bashi"

Aaryaan yace "Waya gaya miki hakan?,Idan Bata Barin Bashi meyasa har yanzu bata Rama dukan da nayi mata ba?, Meyasa bata Rama Wa Kaninta Yajin da mukasa ya sambada ba?,Meyasa bata Rama Uhmm"

Ramlah tace "Meyasa bata Rama me ba?"









No Dogon Turanci

A SAMBADO COMMENTS kawai


A cigaba da Wanke hannu.

Nayi Gabas๐Ÿšถ๐Ÿปโ€โ™€๏ธ




31st A

๐ŸŒ€๐ŸŒ€๐ŸŒ€๐ŸŒ€๐ŸŒ€๐ŸŒ€
*HAWAN JININA*
~{UWAR MIJINA}~
๐ŸŒ€๐ŸŒ€๐ŸŒ€๐ŸŒ€๐ŸŒ€๐ŸŒ€
NA
*๐ŸคFahnaan๐Ÿค*

_MARUBUCIYAR: MA'ESHERH(ANNOBA)_

ยฉ๐ŸŽ†
*AL'UMMA WRITER'S ASSO...* โœ๐Ÿป
_Aโ€ข Wโ€ข Aโ€ข_
_{Al'umma writers, Kungiya daya tamkar da dubu farin cikin mu mu fadakar da Al'umma domin su farfado sugane gsky al'umma sai dan Al'umma, Allah ya bamu ikon fadakar da Al'umma}._

ุจุณู… ุงู„ู„ู‡ ุงู„ุฑุญู…ู† ุงู„ุฑุญูŠู…...


*_Chapter 20_*


Aaryaan yace ''Something, And Please karki Tsananta bincike Akan hakan,In ba haka ba Zaki kwaso ma kanki Hypertension ne kawai"

Ya fada yana Dariya

Ramlah dariyan da taga yanayi Sai tadau Abin wasa.



A tare Suka Qarashe Girkin,Sunayi Suna Hirarsu, Cikin Hirar tasu ne Aaryaan yake tambayan Ramlah dalilin Gudunshi da takeyi A kwanakin baya.

Ramlah tace ''Umma ce tace Wai kana da blood cancer, Bazaka ta6a haihuwa ba kuma zaka iya mutuwa at any moment,Shine Abin ya bani Tsoro fa"

Dariya ya kwashe dashi"Abin Dariya wlh,wai dama Duk Tsaremun da Umma Takeyi baki Gane nufnta ba?,Bakisan Cewa ita din batason Hada Zuri'a daku bane?Yo Ashe ko Inada Blood Cancern haka Zaki Gujeni ko" Yayi magana yana matse ido tareda turo baki yanda Yaga Munayferh nayi.


Ramlah Sakin baki tayi kawai tana kallon shi, hakan da yayi mata mugun kama da Munayferh..


Tace"Kasan Yanda kuke Tsananin kamada Munayferh kuwa?"

Yace"Hava!,Ashe ni mummuna ne"

Tace "Hava dai,Ai duk duniya babu Wanda ya kaika kyau,Kawai kaman ne"

Yayi murmushi Yaja hannunta ya zaunar da ita tana Fuskantar sa yace" Ramlah babu Abinda ya kai Samun Mace Ta Gari dadi A duniya, Dukda ke din ba First choice dina bace,Am proud of you 98%, kin Chantanci yabo, kinyi namijin Kokarin Wurin Danne farin Cikinki danFaranta min,Wlh ko a yau na mutu Nasan ban bar Baya da Qura ba,Na bar Mace Tagari Wacce zata mn Addua ta kuma kare mutunci na A fadin Duniya......,Ramlah inaji a jiki na Something is Gonna happen to Me Very soon,Amma ban Sani ba may walau ya zama FarinCiki a Walau kuma Akasin haka,
But karki tada hankalin ki a kan hakan,Dama na saba idan Abu zai Faru dani na kanji a jiki na,Inason ki tayani da Addua Allah yasa Alkhayri ne"

Ramlah ta Rungume shi , maganganun shi Sun sa duk jikinta yayi Sanyi "Please yaaAary ka daina irin wannan maganganun mana,You're Scaring me" ta fada kaman zatayi kuka

Yayi Murmushi mai sauti yace"Idan kika Kirani da yaaAary sai in tuna shagwa6atun Abba,Ita ta fara kirana da Hakan Wai Sunan na kama da Gudar Yan Gada, Please ki daina kirana da hakan, kina Sani cikin wani yanayi".

Karar wayan shi ya katse shi, ya laluboshi cikin Aljihun Rigarsa Hilal ne ke kira,Yayi swiping dinshi y kara a kunne ,Still bai Rabata da jikinsa ba.

Daga chan bangaren Hilal yace "Dude kaifa Dan iskane,Daga Zuwa Gidan Surukai Sai ka zarce, Babu Wanda ya San inda kake?...."

Aaryaan ya katseshi da cewa "Kaine danIthkan Ai,Dan ni ina tareda matata ne kai fa?,Gauro,Bauro, Chara Tashin Asuba๐Ÿ˜„"






Saida ya kwantar mata da hankali Sannan Suka kwashe kayansu Suka wuce Zaria.

Karar wayan shi ya katse shi, ya laluboshi cikin Aljihun Rigarsa Hilal ne ke kira,Yayi swiping dinshi y kara a kunne ,Still bai Rabata da jikinsa ba.

Daga chan bangaren Hilal yace "Dude kaifa Dan iskane,Daga Zuwa Gidan Surukai Sai ka zarce, Babu Wanda ya San inda kake?...."

Aaryaan ya katseshi da cewa "Kaine danIthkan Ai,Dan ni ina tareda matata ne kai fa?,Gauro,Bauro, Chara Tashin Asuba๐Ÿ˜„


Hilal yace "Wato Abin harda Gori kor,Don't worry Cikin Yan Qannin naka zanyi wuf da daya,Very soon"

Aaryaan yayi dariya tareda 6an6are Ramlah dg jikinshi ya Matsa chan Gefe sannan yace"Buddy, Yau zan koma Zaria, Ba Wai Sbd Gobe zamuyi resuming wurin Aiki ba,But inason na cika Form din Police Academy,naji ance Kafin na Su bada police job sai Anyi passing through police academy kuma it will take at least 9mounths ana Training ".



Hilal ya ja Gauron Numfashi yace"Ban tare numfashinka ba Amma please meyasa kake son ka shiga Aikin Police ne?, bayan Gaka DA tsayayyen Aikinka ?"

Aaryaan yace"Bazaka Gane ba ne ,Dan bakasan dacin da nakeji a zuciyata ba idan na tuna Wasu ne fa suka Yi sanadiyyar 6atan Uncle Junayd, Wai yaushe kasar mu zata Gyaru ne?,Akan Abin Duniya Shuwagabannin mu Sun maida Ran Dan Adam kamar na kiyashi?,Yansanda Sune muka dogara dasu Haka kuma duk Gaskiyan mutun in yana Aikin Dan Sanda Dole Sai ansa Shi Aiki da Cin Hanci, Ko kuma Ayi masa Barazana da Barin Aiki,Yo Talakan dake Neman na sawa a bakin Salati dama, Misali ana biyanshi 30k a wata Gashi da iyali kuma An kawo mashi tayin Cin hancin 400k ai mai barin kudinnan Sai mai imani,Hilal wlh ni ko baza'a biya ni ba I promise to serve my country,Kasar mu tana buqatar Masu Gaskiya ,Dama bahaushe yace bazaka ta6a jin zafin Duka ba sai an dakeka,to nima an ta6oni,Anta6oni ,Anta6oni hilal,I'm fed up, Na gaji..." Hawaye suka zuba daga idanunshi,Jikin Hilaal yayi Sanyi matuqa jin sautin kukan Aaryaan Har cikin dodon kunnenshi.


Aaryaan ya cigaba da cewa"In ka lura Lokacin da aka nemi Su Uncle aka Rasa matarsa nada cikin 9mths, Ina Tsoron kar su salwantar da cikin,.



Na Rantse bazan ta6a Qyale duk mai hannu Akan 6atan Uncle ba,Ko shi waye!,I promise...... Sai kuka ya ci karfinshi.


Hankalin Hilal ya tashi matuqa, yasan Aaryaan da kishin kasarshi Amma Baiyi zaton Zai iya Shiga aikin Hukuma Ba,A raunane ya datse wayan yana Saka da warwara a Ranshi.


WasheGari Monday, A yau ne Abba zai koma Cotonou wajen saro kayayyakin da yakeyi kuma tareda Inna Rabi zasu koma Dan zai Dan jima kafin ya dawo.



Ni,Hafsah da janaan mun Gama Shirinmu na komawa Zaria, cus ko Anjima munada Lecture,Yaa Junayd ne zai kaimu.


Amma fir naqi hawa Motar nace idan ba a mota ta ba bazan koma Zaria ba,Babu yanda Basuyi ba Amma naqi daga Karsheshe na dauka Trolley na nayi na fita ina cewa"Wlh na Gwammace na koma a qasa,da na hau motar da ba nawa ba"(daga kd Zuwa Zaria a qasa?๐Ÿ™†๐Ÿปโ€โ™€๏ธ)


Junayd yayi dabara ya kira Aaryaan ya ce mshi ga ninan Fa na Fita zan koma Zaria a kasa,Aaryaan yace su tafi Gashi nan zuwa


Ni kuwa ina fita ko Ginin Gidan mu ban Wuce ba naji Gaba daya na gaji,ina isa wani Sabon Gidan dake kusa da mu naji hayaniya Na tashi kai tsaye na Antayau Gidan babu ko sallama.


Fada Akeyi Tsakin UwarGida da Amarya,Saida na kasa kunne na saurari musabbabin fadan babu Wanda ya lura da ni,Sai suka tsinkayi murya na ina cewa "Gashi inji inusa Wai a bawa Talatu"Na fada ina miqa Masu Ledar dake hannuna (Talatu itace UwarGidan kuma na lura Tanada Sanyi,Infact a kan Wai don Inusa mijinsu ya Siyawa Dan ta Alawa ake fadar)


Hadiza Amarya(Masifaffiyar) ta hayayyaqonu wai ina na Na ganshi har Yabani saqo?,

Bance komai ba na Nuna mata Hanyar fita kawai,Ai a Guje Ta yi Hanyar waje a raina nace mahaukaciya.



Sannan na juya ga UwarGida nace" Na kwaceki oya ban Leda na" na fada ina Fizge ledar da na bata na cusa abina cikin jaka.......






HADDASANA๐Ÿ˜†




Nayi Gabas


Wattpad @Fahnan


1st September๐Ÿ˜


๐ŸŒ€๐ŸŒ€๐ŸŒ€๐ŸŒ€๐ŸŒ€๐ŸŒ€
*HAWAN JININA*
~{UWAR MIJINA}~
๐ŸŒ€๐ŸŒ€๐ŸŒ€๐ŸŒ€๐ŸŒ€๐ŸŒ€
NA
*๐ŸคFahnaan๐Ÿค*

_MARUBUCIYAR: MA'ESHERH(ANNOBA)_

ยฉ๐ŸŽ†
*AL'UMMA WRITER'S ASSO...* โœ๐Ÿป
_Aโ€ข Wโ€ข Aโ€ข_
_{Al'umma writers, Kungiya daya tamkar da dubu farin cikin mu mu fadakar da Al'umma domin su farfado sugane gsky al'umma sai dan Al'umma, Allah ya bamu ikon fadakar da Al'umma}._

ุจุณู… ุงู„ู„ู‡ ุงู„ุฑุญู…ู† ุงู„ุฑุญูŠู…...


*_Chapter 21_*

Ina fita na iske Hadiza a kofar Gida sai zazzare ido takeyi,Wai a dole ana Neman ta inda inusa yabi


Nayi Yar dariya nace"Malama, Gara Tun wuri ki Shige ciki Dan Tun dazun Inusa ya bar Unguwan nan,Tareda Yar hutun sa,Ke banda Qaddara mai inusa Zaiyi dake?,Jibeki fa Da katon Tumbin naki a nan,Ga kuma wani bille kaman Wata inyamira halan dai Ke din Inyamurance kor?"

Na fada ina Kallonta tareda Tuntsurewa da Wata dariyan.





Ai kam nan take ta hayayyakoni Kaman zata cinye ni,Allah ya So ta yau bana Cikin Masifa mood da ta Gane kuren ta,But next idan na dawo zan Nuna mata Wacece ni,



Naja Trolley sannan na sa6a jaka nayi Gaba,Chan na hango Motar yaa Umar parke Gaban wani Gida,Da Sauri na karasa nan Amma babu kowa cikin motar Sai wata Leda da na Gani ijiye a front seat, bude motar nayi nayi Saa ba a kulle yake ba,

Na leqa cikin Ledar ,Manya manyan Ice cream na Gani Cikin ledar har Guda Hudu,Jikina har Rawa yake na dauka ina lashe baki,Na Sauko da Student bag dinda ke Goye a baya na Na sa cikin Jakan..


Ina Cikin Tafiya naji ana danna horn A bayana, Banko waiga ba,Kawai Sai Gani nayi Mota ta Sha Gabana,Tsayawa nayi ina jiran Fitowan wanga Dan Rainin Hankalin.


Jeoboi nagani ya Fito daga motar Yana wani washeBaki,Dukda ba wani kallon Kurilla nayi mshi ba jiya na Gane shi sarai,Kuma jiya ya Cika ni da texts Sai kace wani maye daga Ganin Mutum ya wani manne๐Ÿ˜!.


______

Aaryaan kuwa yana Isowa Unguwan Shida Hilaal Yaga Motar Umar a Parke, Kai tsaye zuciyarsa ta Raya mshi yaje nan ko ina nan zai Rage mn hanya!


Suna isa wurin motar,Umar na Fitowa daga Gidan,idanun nan yayi jaaa zir,Hilal ne kawai ya fahimce yanayinshi Amma bai Tanka ba.


Aaryaan ya bashi hannu Sukayi musabaha sannan yace"Broh, ina Munayferh ne?"


Umar yace"Munayferh kuma?,Ni fa Rabon da na Ganta Tun Sati biyun da suka wuce"

Aaryaan yace "Tabbas ta zo nan tunda Ga qamshin turarenta Inaji anan"

Umar yace"Wlh banganta ba,ni Zuwana kenan, na kawo Wa Aabida Birthday Gift"

Hilaal yayi dariya yace"tunda ya Rantse, ai hikenan,Please Ku Gyara na yi muku one Shut๐Ÿ“ธ"ya fada yana fito da wayarsa

Umar yayi dariya, yayinda Aaryaan yayi Smirking, Umar ya Daukesu hoto,Daidai lokacin Da wani Yaron yazo wucewa Hilal ya bashi wayan Yace ya msu hoto Su ukun..



Suna Gama Sallama, Hilaal yayi msu Sallama ya wuce,dama Daurin Auren Abokinsu Sufyan yazo sai Aaryaan yace ya Rakashi Ya nemo Rigimatu.


Shima Aaryaan motarsa ya Shiga ya ja ya wuce yana tunanin Inda zai Sameni.

____

Ina Tsaye da jeoboi muna hira dama shi din Gwanin Surutu ne,Duk iya kawaicinki DA Rashin son magana yanzun sai Ki magana.


Yace In hau motarsa ya kaini ,Ba musu na amince Dan A Halin yanzu na Galabaita da tafiya, Duk da ban ko fita daga Anguwan mu ba, ya dau jakata Zai saka min cikin Mota. Sai Ganinshi nayi an jashi Sama an Nuna Wa Allah Sannan aka naka shi da kasa.


Tsoro ya kamani Sosai,kamshin Turaren sa ne ya fallasa min ko waye ne.


Sai wani Huci yakeyi kaman Wani zakin Kulle, Idanunnan Sunyi jaazir,Gashi ya qara qiba ya murje yayi kyau Sosai, kuma ya Kara mn kwarjini sosai.

.


Ai tuni Jeeboi ya Shige mota ya Jaa yabar Unguwan Gaba daya.


Kallon da yake mn yasa na tsargu,Gabana ya fara dukan 3\3,Kwataยฒ banyi zaton Ganinshi a wannan lokacin ba,Gashi ya hanamu Sanya kananun kaya in zamu fita, kuma sune a jikina,Harta Mayafin kaina tuni nayi sama dashi, Sbd Gani nake kaman shi ke hanani Saurin Tafiya.



Hannuna ya Riqo y wurgani Gaban mota, sannan ya Dora mn Bag dna kan cinyana ,ya jefa trolley na a backseat,Cikin zafin nama ya shiga mota yaja a dariukudaSittin๐Ÿ˜„



Gabaki daya jikina babu inda baya rawa,Bansan lokacin da Hawaye ya fara bin Fuskata ba cikin Rashin sanin madafa, Wani irin tsawa ya Daka mn Wanda ya tilastA Wa Hawayen Idanuna tsayawa Chak kaman an dauke ruwa.


Ya cigaba da driving cikin sauri kaman Wanda aka biyo,

Munyi nisa babu mai magana cikin mu Sai na tuna da Icecream dinda na Dauko cikin motar yaa Umar,Ai kuwa na zuge zip din jakata na Dauko Na farasha


Tunda nasha Two spoons na farajin Tsikar jikina na tashi, Amma saboda kwadayi irin nawa saida na Shanye na Robar tas, Kafin na Gama Shanyewa kuwa Gabaki daya Mood dina ya Gama chanzawa, Sai wani kakkame jiki nakeyi ina Rintse ido,Duk Abinda nakeyi yana kallona yana mamakin dalilin Sauyawan yanayina a lokaci Guda.

Wani Robar icecream din na Dauko na bare na farasha,Three spoons kadai nasha na Ajiye Robar ina Jan Numfashi kaman Wacce take shirin Suma, Idanuna A lumshe,Ni kadai Nasan Yanda nakeji..


Aaryaan Ganin yanda nake Yan Numfashi ina kakkamewa yasa yaja burki ya sami Wuri Gefen titi ya Farka,Sannan ya juya ya kalleni a RaZane yace"Tum tik ho?"(are you OK?)

Ban bashi amsa ba sai hannunshi da na Riqo na Dora a wuyana,Baki na rawa nace "Please Help me"

Bai Gane irin Help din da nake nufi ba,Amma ya tabbata koma meye ke damuna baya Rasa nasaba da icecream din da nasha,Shima ba tareda yayi Dogon Tunani ba ya dau Robar ice cream din yasha, Shima ko Spoons uku bai kai da Sha ba yaji Wani azabben feeling ya bijiromai,


Tunani ya farayi to ina na same pills?,Tunaninshi ya tsaya Chak lokacin da na Rungume shi ina kuka a hankali ina cewa" yaa Help me pls"


Yasan Yanda na Sha icream Dinnan da yawa zan iya zasa rayuwata idan ban Sami Wanda ya ra6eni ba,Wani tunani ya fado masa.


Ta Ciro wayansa daga Aljihun ya latse numbern Hilaal Ringing daya ya dauka.
Yace"Hilaal kana inane?"
Hilaal yace"Ina Mumtaz mosque yanzu zaa daura Auren Sufyan,Meyasa naji voice dinka wani iri ne?"

Bai bashi amsa ba yace"Ka fita harabar basallacin ka sayo Goro,Kace Abbu da yaya su zama wakeel da waleey,A daura aurena da Munayferh Akan sadaki 3k, ka wakilceni, make sure u video coverage every thing,idan an daura ka turo mn text kawai"


Kafin Hilal yayi wani magana har Aaryaan ya datse wayan.



Hilaal yayi yanda Aaryaan ya Ummace shi bayan an daura Auren Sufyan dubban mutane suka Shaida daurin Auren Aaryaan Aabaan da Munayferh Junayd Akan sadaki 200k.

A lokacin kuma ya Tarawa Aaryaan Saqo kaman haka..........





Anzo wajen,๐Ÿ˜„


Aaryaan ai ko kazar Hausa mai mutunci zaka siya ai bazaka Siyeta a 3k ba balle Zanqaleliyar mata irin Aunty Munayferh๐Ÿคฃ


Manage please

Banida chargi๐Ÿคง




Nayi Gabas๐Ÿšถ๐Ÿปโ€โ™€๏ธ


2nd September๐Ÿ˜



๐ŸŒ€๐ŸŒ€๐ŸŒ€๐ŸŒ€๐ŸŒ€๐ŸŒ€
*HAWAN JININA*
~{UWAR MIJINA}~
๐ŸŒ€๐ŸŒ€๐ŸŒ€๐ŸŒ€๐ŸŒ€๐ŸŒ€
NA
*๐ŸคFahnaan๐Ÿค*

_MARUBUCIYAR: MA'ESHERH(ANNOBA)_

ยฉ๐ŸŽ†
*AL'UMMA WRITER'S ASSO...* โœ๐Ÿป
_Aโ€ข Wโ€ข Aโ€ข_
_{Al'umma writers, Kungiya daya tamkar da dubu farin cikin mu mu fadakar da Al'umma domin su farfado sugane gsky al'umma sai dan Al'umma, Allah ya bamu ikon fadakar da Al'umma}._

ุจุณู… ุงู„ู„ู‡ ุงู„ุฑุญู…ู† ุงู„ุฑุญูŠู…...


*_Chapter 22_*


"Congratulations..... An daura aurenka da Munayferh a kan sadaki 200k,zan Tura maka video din ta WhatsApp"


________

A Halin yanzu marata ta daure kaman zata Fashe,Na Kankameshi ina Hawaye,Wannan wace irin masiface?,Na shiga uku ni Munayferh๐Ÿ˜ญ.

Shikuwa banda Innalillahi wainna ilayhirrajiun babu Abinda yake nanatawa,Dan Shima Kadan da yasha ya Birkitashi Sosai danne zuciyarsa kawai yakeyi.


Karar saqon da yaji yasa ya Yi kokarin Rabani da kirjin sa yana cije lips,Amma sai na damqi hannunsa jikina har wani Rawa yakeyi ,Ganin Ina neman kasheshi kafin lokacinshi ne yasa Ya tattaro Gaba daya karfin sa ya hankadani Gefe,Kai na ya bugu da Glass din motar,Sannan

Please Login or Register in order to submit comment