Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

ina saka loma ,Hafsah ta dubeni taga yanda nake Ham6aran Awara


Tayi Dariya Cikin Dariya tace
"Madam Abin naki yau ko bismillah babu ne?"


Nima dariyan Nayi Nace "Nima da kike Gani haka bazai isheni ba"

Zaro ido tayi Ganin yanda Awarar yakeda yawa kaman Zatayi magana Sai tayi Shuru

Wayanta dake Cikin jakanta ta dau Ruri ta dauka Ganin mai kiran ne yasata murmusa ta dauka Tareda karawa akunne.

Cikin Narkar da murya tareda Wani irin salo take Magana hakan yasa na fahimci Da Wanda take maganar


Ta6e baki nayi lokacin da na gama Cin Awarar Nayi Gyatsa Tareda maida hankalina Ga Window ina kallon Gefen hanya Chan na hango mai Agwaluma


"Laah yaya Ga Agwaluma Don Allah ka Tsaya ka Siya mn, bai musa ba ya Tsaya ya Siya DA yawa kuwa Aka zuba mshi Cikin Leda ya biya Sannan ya ja mota mukayi Gaba ,har yanzu Hafsah Bata gama wayan ba .


''Yayan hafsah zansha Ruwa" nan ma ya Tsaya ya siyo Ruwan Na sha Na kuma wanke Agwaluman dashi.


Kafin mu kai Gidan Saida na tsaidashi Yakai Su talatin yana siyan Abubuwan qwalama Wasu ma bai Ta6ajin Sunan su ba komai na Gani na kwadayi Saina ce ya Tsaya ya Siya Kuma zai Tsaya ya Siyan


Har Muka kai Gida Hafsah bata Gama Waya ba Hakan ba qaramin qular da Aaryaan yayi ba dama sharewa yakeyi yaga iya Gudun Ruwanta Amma ya lura bata San Karatun ido ba


"Ke Dawa kike Waya" ya fada a 'Dan tsawace


Hakan yasa ta Dan Razana Jikinta ya dau rawa Ganin yanda Ta Rude ne yasa na bashi Amsa

"Da Hilaal take Waya"

"Da wane Hilaal din?" Ya fada Cikin murya mai nuna Tsananin Mamaki



"Hilaal nawa ka Sani"


"Ke bakida baki ne?"

"D...r hi...laal Abo...kin ka"


Jin haka yasa yayi shuru na wasu 'yan seconds kafin yace


"Oya Ku sauka Ku Rufe mn qofa"


Ya fada lokacin da yake sake tada engine dn motar dama Ya Riga ya parka A qofar Gidan .


Ai kuwa da sauri ta fice ya budewa Su Ameerah Qofar Suma suka Fita "yayan hafsah bazamu shiga bane?"


Bai Tankani ba yaja motar yabar harabar Unguwan.



*****


Umma kuwa Muna Fita ta dawo ta iske babu kowa A Gidan Sai Ramlah


Hakan yasa ta Aiwatar da kudurinta Akantaโœ๐Ÿป





Motar mu na parkawa a harabar Gidan na Dauko Ledar kayan kwadayin da na jido Nayi Ciki ina Rafta Sallama.



Turus Nayi A parlor Ganin Jini ya 6ata koina ,Riqe kaina Nayi da Nayi ya buga mn Na saki Ledar da na shigo dashi Nayi Waje da Gudu ina cewa



"Wayyo Jini ....jini ......Jini....sun kasheta Wayyo jiniiii"



















waiting for ur comments



NAYI GABAS๐Ÿšถ๐Ÿผโ€โ™€๏ธ๐Ÿšถ๐Ÿผโ€โ™€๏ธ



28th Octโœ๐Ÿปโœ๐Ÿป
[12/27/2020, 10:01 AM] Hawwa Babah: ๐ŸŒ€๐ŸŒ€๐ŸŒ€๐ŸŒ€๐ŸŒ€๐ŸŒ€
*HAWAN JININA*
~{UWAR MIJINA}~
๐ŸŒ€๐ŸŒ€๐ŸŒ€๐ŸŒ€๐ŸŒ€๐ŸŒ€
NA
*๐ŸคFahnaan๐Ÿค*

_MARUBUCIYAR: MA'ESHERH(ANNOBA)_

ยฉ๐ŸŽ†AL'UMMA WRITER'S ASSO...* โœ๐Ÿป
_Aโ€ข Wโ€ข Aโ€ข_
_{Al'umma writers, Kungiya daya tamkar da dubu farin cikin mu mu fadakar da Al'umma domin su farfado sugane gsky al'umma sai dan Al'umma, Allah ya bamu ikon fadakar da Al'umma}._

ุจุณู… ุงู„ู„ู‡ ุงู„ุฑุญู…ู† ุงู„ุฑุญูŠู…...


*_Chapter 56_*



"Alo Hajiya kina jina?, Eh Nifa na Gaji Ki turan Raguwan kudina kawai na ware ,Eh Kinga Tunda suka kama Su Oga kaseem ko duriyan su bamu sake jiba ,Allah ya jiqansu Inaddy in Mutuwan Sukayi yasa Su tuba kafin Su Qarasa Sheqawa barzahu ,Eh Ni ki Turon kudina So Nike na tuba Kafin Nima Nawa Ajalin ya iske Ni ....."



"Kai dallah Rufe ma mutane Baki , Kudin Durun Uwarka zan baka.... baka cika mn Aiki ba kake Zancen wani Uban Kudi? , Zancen banza Zancen hofi kenan ....."

"Ke Hajiya karfa ki Raina mn hankali manah ,Kinsan yariyar da kikasa Mu qwamushe Tanada tantiran ifritai akanta kikasa Muka Afka mata Toh bari in Gaya miki Tun kafin mu far mata ta Far mana Ita da kanta ta Harbe Oya kaseem da Bhadooh yaseen nima daqyar nasha Lokacin da 'Dan sandan nan ya Shigo One blow ya mn na Kusa makancewa Da ya Qara mn Slap daya a cheek dna ne na Dan dawo hayyacina har na Sami Hanyar Guduwa So Idan shi bai kashe Su dakansa ba ina mai tabbatar miki da cewar Aljanar Yarinyar nan ta Rigada Ta sheqe su Aboki bhadoo Allah ya jiqanka sauran ma haka nidai a bani kudina Kawai shine Sannan ki Goge Number na daga wayanki Please! ,Eh dan Ba naso wani qaddara ta kuma hada mu So nake ko a lahira haduwarmu tayi wuya Hajiya Eh kin Gane ai"


Kittt yaji an datse wayan Hajiya Larai da ta Gamajin Zancen nasa ta dubi InnaRabi da tayi Jugum jugum Gaba daya Zufa ta gama lullu6eta tace


"Hajiya ,Kince bakida hoton Yarinyar nan Da Ni kika ba Naje dakaina na Qwamusota Dan Wallahi aradun Allah Kundin na Fita a hannunta Kashin mu ya buhe kai "


InnaRabi ta ja Numfashi Cikeda Damuwa da 6acin Rai cikin Zafin Rai take magana.


"Larai Ni Rabi Tunda na fara harkar nan ban ta6a Ganin Wani Ko Wata da Ta ta6a kawo mn cikas Cikin Lamura na ba sai Wannan tsinanniyar yarinyar ,Tabbas nasan Tanada Ifritai akanta Amma bansan Ifritan kanta Baqaqen Aljanu bane Wa'enda Har zasufi Qarfin Su Bhadoh ,ya kamata mu bar yarinyar nan mu karkace akan Mutanen Da suka fara,mana zagon Qasa akan lamuran mu Tabbas Akwai 'yan keqan asiri Cikin Mutanen Mu ya kamata Mu Nemosu Tun Wuri Tun kafin Haqarsu ya Kaiga cimma nasara ,Abu na Biyu kuwa shine ya kamata Mu bincika wanene 'Dan sandan da Shasahshan nan Ke magana Shima ya kamata Mu chafkeshi Dan na tabbata Ta wajenshi ne kawai zamu San inda Gawan Mutanen mu Suke so ki kira Saleem ki Gaya mai ya fara Binciken Mutanen da Suke mana kutse Cikin lamuran mu da 'yan leqen Asiri Nasan Duk Suna chan LIOS Eh Sannan Ki Gayawa Dr Aarfi ya sa ido sosai akan Nurse dinnan Na tabbata zata iya farkawa akoda Yaushe, Larai na rantse da Wanda Raina Ke hannunsa Sainaga bayan yarinyar nan Kuma Sai na kar6o kundin nan Tun kafin tasan Meke Cikin Akwatin Na rantse ba Aljannu ba Ko Almatsutsai ne Akanta Sai na Kar6oshi dakaina Ta hanyar Bayyana mata Fuskar Hegen Uban nan nata mai taurin Rai"


Haka Suka Cigaba da Qulla MUGUN Nufinsu akanta Har Suka Gano mafita


****

A.M SPECIALIST HOSPITAL BARNAWA KADUNA

Umma Nagani Sai safa da marwa takeyi a harabar Corridon Asibitin ,Fuskar nan nata dauke da Damu Wa Wanda kallo daya zakiyi mata ki fahimci hakan Amma ba Dan Nadama ko danasani ba, haka kawai ta Tsinci kanta Cikin damuwa Damuwanta daya kar Ramlah ta mutu ta shiga Uku ita ko Kaza bazata iya kashewa ba bare Mutum haka kuma barinta bai wuce Cikin dake Jikinta ya 6are ba Dan Har yanzu bazata iya hada dangi da Marasa Asali ba.


Nurse Dinda ta Fito daga Dakin da Aka Shigar da Ramlah ne tabi bayanta da Gudu Tana Fadin "Nurse !, Nurse !! "


Daidai lokacin Aaryaan ya Shigo Dakin A firgice kaman An jehoshi.

Nurse ta Russuna ta Gaisheshi Cikeda Girmamawa, bai Amsa mataba Face Qara 'daure Fuskan da yayi yace

"Mum ina Ramlah???"

Nurse ta katse shi da cewa "Sir dama ka Santa ne? ,Patent Dinda Suka Kawo is in Conscious Condition Tana Buqatar Taimakon Gaggawa Cus At least Tana Buqatar Jini Litre Hudu kafin ta dawo Cikin Hayyacinta "


Da sauri Aaryaan yace

"Kun Auna Group din Jininta?, Wane iri Ake Buqata?"


"O+ ne "


Da sauri Umma ta Amshe da cewa

"Ni Jinina O+ ne a deba nawa kawai"

Aaryaan ya ce ''Aa mum nima O+ ne A deba nawa kawai"


Nurse tace "Sir tunda Abin ya zo a daidai kawai Kuje a deba Two two ltrs Daga Cikin na kowanne cikin ku"

Nan Suka Amince da maganar Nurse Aka kaisu lab Aka Gwada Jinin Su Aka tabbatar ko wannen su na dauke da Launin Jinin da Ake buqata Sannan aka Kaisu Wani daki Aka Debi jininsu


Aaryaan yana mamakin yanda Umma ta bada Jininta Ga Ramlah Batareda Wani shamaki ba sai kace ba ita bace Umman da ta tsane Ramlah Take Kyararta Ta tsaneta Fiyeda komai a Rayuwa duk Wai akan Ta Fito daga Tsatson Marasa Asali.......



*****

A hankali na bude idanuna da suka mn nauyi Sakamakon Alluran barcin da ya mn lokacin da nake a Rude.



Saukowa Nayi daga kan Gadon da nake na Fito ina kallon Dakin kaman baqo a wajena

Bandaki na fada tareda Dauro Akwala na Gudanar da sallar magrib ,Sannan na Fito Parlor ina qwala Wa Aunty Ramlah kira jin Shuru yasa Na 'Dan tsargu nan take na Tuno da Abinda ya faru Amma na kasa Gane Ainihin Abinda ya faru don Jini kadai nake Gani da zarar na Yi qoqarin Tuno wani Abu.


A hankali jiki a sanyaye na ja qafata na bar Dakin na nufi CCTV footage na zauna Gaban Computer ina tunani ,Daga Bisani na Fara Sarrafa Computern Cikin Qwarewa na shiga dudduba CCTVn kaman zararriya don A zatona 'yan daban nan ne suka sake dawowa suka tafi da ita ,A dole so nake na tabbatar da zato na.


Tunani na ya Tsaya Chak lokacin da Naga Umma ta shiga Dakin Ramlah Hannunta Riqeda Wata 'Yar Parkage.


Da sauri na koma Footage din Dakin Ramlah ,Umma na shiga ta tararda Ramlah Kwance Bisa Gado Nan ne Umma ta Sami nasarar yi mata Alluran a Bayan ta Saida ta Zare Syringe din kafin Ramlah ta Farka cikin barci taji Kaman an tsirga mata Wani Abu hakan yasa tadan Zabura ,Umma na Ganin haka ta 6oye Syringe din Cikin Package Dinda ta shigo dashi Tareda kallon Ramlah a tsanake tace


"Keh!, Tashi ki Hada mn Coffee, Karki cika Sugar Ina Jiranki a balcony"


Da tho ta Amsa Tana Yatsine Fuska Sakamakon yanda taji Mazaunanta Nayi mata Wani irin zaafi.


Ramlah na fitowa Parlor Taji Jikinta ya fara Sauyawa ,Amma ta daure ta shiga Kitchen ta hada Coffeen kaman yanda Umma ta Umurce ta Takai mata Balcony inda take zaune bisa Farar kujera tana Shan iska.


Tana Juyowa zaTa shige Ciki Tun kafin ta qarasa Shiga Ciki Jini ya 6alle mata.


Rumtse idanu nayi sbd yanda naga Ramlah ta durqushe A qasa dafe da Ciki tana murkususu.

Da sauri na Kashe Computern na fito Parlon qasa Na zauna shuru Tsoro nakeji Amma Na kasa Bari Tsoron yayi tasiri akaina ,Cikina ne yayi wani irin Murdawa hakan yasa na miqe na nufi kitchen don nema Wa Cikina haqqinsa ,Ai kuwa nayi sa'a Da Raguwan Abincin dazun Wanda Umma bataci ba ,Nan na zauna na Cusa Abincin Sai a lokacin Najini Wasai



Na fara tunanin Abinda Na gani cikin CCTV tabbas Cikin Ramlah ne ya 6are kuma Umma ce ta 6arar Dashi ta dalilin Alluran da tayi mata ,Wannan wane irin tsana Umma ke nunawa Ramlah ne? ,wannan Wani Irin Rashin Imani ne wane irin zuciya Umma ke dashi da har zata iya Zubar da cikin Mutum hankali kwance batareda tayi tunanin za'a iya samun Matsala Mai cikin ta rasa Nata Ran ba, Lallai ya kamata nayiwa tufkar hanci tunkafin Ta 6arar da Cikin dake jikin Janaan don Ban yarda Da Qaunar da take nunawa cikin ba ....

Wayana na jawo na Latsa numbern Abba Bugu Biyu nayi masa a na ukun ne ya dauka tareda Sallama , na Amsa sallamar tareda Da daurawa da cewa

"Abbie na ya jikin kakus?"

"Lafiya sumul har kin huce kenan Angely?"

Dariya nayi sannan na daura d cewa ''ai ni tuni na Huce kawai Ban gama hucewan bane ,Yauwa ...ba tareda 6ata lokaci ba Abba Qarar Umma na kawo mka"

"Again ....Umma kuma?, Me Umman naku tayi"


"Abba Umma ta Zubar da Cikin Aunty Ramlah"


"What!....How comes ?"

''Eh Wani Allura naga tayi mata sannan ....." Sai Muryata Ta Fara Cracking Alamar dai ina Shirin yin kuka

''Okay Angely Kin tabbata ita ta Zubar da cikin? kuma ya Akayi haka ta Kasance?, ...Ina Aaryaan din yake lokacin da Abin ya faru?"


"Abba Bayanan Nima din A CCTV footage na gani ,Zan turo maka Clip din ta Email dnka ka duba in qarya nakeyi.." Ina gama fadin haka Kuka yafi qarfina Na datse wayan Ina kuka mai Cin Rai


****


Bayan An Debi jinin kowanne Daga Cikinsu Aaryaan yabi Dr Har office dinshi yana tambayan Shi mai ya Sami Matarsa? ,Nan doctor yayi masa Bayanin Abinda ya faru yace An mata Alluran Zubar da Cikine kuma mai qarfi shiyasa tayi asarar jini da yawa Amma yanzu Komai Yayi normal kuma Cikin dake Jikinta ya zube.


Aaryaan ji yayi jiri na Neman kaishi qasa daqyar ya Samu ya dafa Bango ya zauna bisa Kujeran dake Kusa dashi ya Riqe kansa dake Sara mshi , Shi bai ma yarda da maganar DR ba saida ya Samu natsuwa ya 'dan dawo normal sannan ya dube doctor da ya Zuba mshi idanu yana kallo kaman ya Sami TV ya fara magana Murya a Sarqaqe.



"Hydar! Wa yayi taking test Din nan ,kuma Wa ya Rubuta Result Din?" Ya fada a tsawace


Doctor da tuni jikinsa ya fara Rawa ya fara magana Cikin 'in 'ina yana fadin


"Doctor kha...dija Ce tayi Test din S...annnnan Dr su...fyan ya R..ubu..ta R..esult Aaam Sorr..y sir"


Aaryaan ya buga Tsaki tareda Ficewa daga office din ,In banda Rainin wayo da Tashin sanin Aiki taya za'ayi Ace Cikin dake Jikin Matarsa ya zube kuma don Rainin hankali ace Allura akayi mata ya Zube Bayan Oo minti talatin baiyi da barinta Lafiya lau A gida ba, lallai ya kamata yayi Sacking Duk Doctorn da yayi Test din da ma Wanda ya Rubuta Result din tunda Basu San Aikinsu ba..


Kai tsaye Office din Doctor Khadija ya Nufa Ya tarar da ita tana Rubutu a Takarda.


Yanda ya shigo a wani harzuqe babu ko Sallama yasa ta 'dan Zabura Ta miqe tsaye tareda Zazzare idanu jikinta ya dau rawa


"Khadija Wa ya biyaki Kika Rubuta bayanan Qarya akan Matata? ,Who the hell is that ?.....Wanene wannan ?, Ashe dama haka kuke Ana biyanku kuna Rubuta Bayanan qarya Akan marasa lafiya Abi?..."


"Sir Is like I don't Understand You!"

"How can you understand me ,When you don't even Understand ur self....."


"Sir ka Sani a duhu ban Fahimce ka ba fa"

"Idan na sakejin kinyi wata magana anan Saina Gaura mki mari Wlh Fool! ,Township goat kawai As From now ! ,Abincin ki ya qare a Wannan Asibitin You're sacked so Feel how feel d wound u fixed in my heart!....Nonsense Volitant People like You are the Problems We're having in this county"


Yana fadin haka ya fice Cikin fushi tareda Banko kofar inda yabar Dr Khadija Cikin mamaki Da Al'ajabinsa Don ita bata Fahimci inda Maganar tasa ya nufa ba Gani take kaman Wasan Kwaikwayo ya hada don ya tashi hankalinta.



Yana fita daga Office din Doctor sufyaan Shima yayi masa Wankin babbar Bargo kuma yace Ya Sallameshi batareda ya dubi Abokantakar dake tsakaninsu dashi ba , Gani yake koma wanene Keda Hannu wurin Tsara Bayanan qarya Akan Matarsa Bazai barshi ya cigaba da Aiki a Asibitin ba....



Dakansa ya Shiga Ya sake dubata A karo na Biyu ,Abinda Yagani yayi bala'in tada Hankalin shi Dan Gaskiyar drs ne Alluran Zubarda Ciki akayi mata ,Kuma a iya bincikensa Alluran Bai wuce Lokacin da Suka fita daga Gidan ba.


A daddafe ya bar dakin Zuwa 'dakin da Umma take Don Ita kadai zata bashi Cikakken bayani akn Abinda Ya shige masa duhu.


Yana shiga ya tarar da ita Zaune akan Gado tana Shan Fruit dinda Doctors Suka kawo mata , Don Ta Samu Qarfin jikinta (Abinka da Wanda aka Debi jininta)



Zama yayi kusa da ita yana Huci ko Gaida ta baiyi ba ya fara magana Cikin Fushi da 6acin Rai


"Mum Wa yayiwa Ramlah Alluran Zubar da ciki? , Wani ya shigo ne bayan mun Fita?"


Gabanta yayi mugun fadi ,A karo na farko kenan da taji Tsoron 'dan nata ta kumaji Tsoron Matakin da zai dauka idan ya San itace tayi Silar zubewar Cikin Matarsa, Amma da yake ita ma 'Yar duniya ce sai ta Daure Fuska itama Ta wani Sha kuni Irin Mana son Rainin nan


"Eh nice nan Nayi mata Allura, Sai akayi ya?, Ba saida nayi maka kashedi akan kada ka Kusance mare Asalin nan ba kayi kunnin Kashi daga Bisani Kayi fatali da Zance na Ka wasaya da ita kukayi ta shaqa Ayarku Harda tsarabar Ciki Ahbi....Toh tsaya ka saurareni Idan Zaka Riqa Dirka mata Ciki sau dubu nima bazan Gazaba Wajen 6arar da cikin ko yayane ,Ka fara Addu'ar Kar Allah yasa Ciki ne da 'dayan Matar taka Don Itama idan Ciki ne da ita 6araswa zanyi naga mai daukan Mataki...."



Baijin Zai iya jurar Jin Kalaman dake Fita daga Bakin Mahaifiyarsa Yasa ya Tashi yayi hanyar waje batareda ya tanka mata ba .



Aaryaan na Fita Wayan Umma ya dau Ruri ta jawo wayan Tayi Picking tareda karawa a kunne ,Abba ne ya kira Bai Amsa Gausuwan da take qoqarin Jero masa ba ya rufeta da Masifa Akan Abinda ta Aikata ,Dan Sosai Ranshi ya 6aci ya kuma ce ta kwashe Kayanta ta bar Garin Kaduna Gaba daya Cikin Darennan idan tayi Jinkiri zaisa Securities Dinsa Suu yi mata korar wulaqanci ,BAi bata daman kare kanta ba Don baiga Amfaninyin hakan ba tunda yaji daga Gareni Kuma Yasan bazan ta6a yi masa qarya ba.

Tunda Umma take bata ta6a barin Kd da cewar tayi yaji ba ko kuma a bu makamancin haka ,Sai gashi yau A dalilin ta zubar da cikin wanda Take tunanin ba komai bane a Gareta ,Mijinta yace tabar Jahar gaba 'daya ,Gashi Ita ba wasu dangi ne da ita ba bare ta ra6e Ganin yanda ran Abba ya 6ace tasan zai iya zartar da hukuncin da yafi wannan muni ma Tamaci sa'a baya Gari da Sai Abin yafi haka muni ,Nan da nan Tsanar da take yiwa Munayferh ya dada ninkuwa akan Nada Don Abba ya gaya mata itace ta kirasa ta fada mshi Tareda hujjanta.



Babu yanda ta iya haka ta kira Driver ya Dauketa Zuwa Kano Cikin Daren batareda sanin kowa ba ,Saida drivern ya dawo yake gaya ma Aaryaan, bai damu ba Don ya dauka Tayi qaura ne dalilin 6acin ran da tashin hankalin DA taga Ya shiga..

Bai kira kowa ba haka kuma bai sanar da kowa ba ,Shi kadai ke jinyar Abarsa Gefe daya kuma yana tunanin Munayferh da ya Bari a gida ita daya Daga Bisani ya kira Hafsah yace tacema driver ya Kai ta Gida ta kwana da Munayferh yaje wani Wuri Shida Ramlah.


Haka kuwa akayi ,A Gidan Hafsah ta kwana tareda Munayferh yayinda Shike Jinyar Matarsa a Asibiti.



Sai Washe Gari Ramlah ta Farka ,Kuma ba laifi taji sauqi Sai Sannu yake Mata Tareda wani Irin kulawa kaman zai komar da'ita ciki Dakansa Yayi mata wanka ya kimtsa ta ta rama Sallolin da ake Binta sannan Suka baro Asibitin zuwa Gida don Ahalin yanzu Hankalinsa yafi karkata ne zuwa Gida.



***

Banda kuka babu Abinda nakeji hafsah nata faman Rarrashi don Bata San Dalilin kukan nawa ba ,Jiya Kusan Kwana Mukayi muna kuka Don ko Lokacin da tazo Taganni ina kuka itama ta kama kukan yauma karfin hali kawai takeyi Tana Rarrashi Gashi bata son Kiran Aaryaan ta gaya mshi bare ya rufeta da Tsiyar ina Ruwan shi.



Haka janaan ta shigo ta iske ni zaune Ina Kuka Hafsah nata faman Rarrashi itama Zama tayi tana Rarrashi dukda kuwa bata San Dalilin kukan nawa ba ,Da Suka ga kukan nawa ba qarau bane kawai Sai duk Suka sa kukan Gaba daya aka rasa mai Rarrashin wani



Haka Su Aaryaan suka Shigo suka iske mu ,.



Turus sukayi Ganin sabon Al'amari Gaba 'daya mun Rungume juna sai kuka mukeyi.



Wani Uban tsawan da ya Daka mana ne yasa muka dago cikin Razana da tsawan ya haddasa mana ko wacce ta kame jikinta sbd tsoro.


"Me akayi mku kuka wani zauna kuna Kuka kaman Wa'enda aka Aiko msu da saqon Mutuwa"


Cikin in'ina hafsah ke fadin

"Tun jiya Neryfee ta kasa barci sai kuka takeyi Gashi bata sanar damu Abinda Ke Faruwa ba"


"Ke kuma fa" ya fada yana duban janaan


"Nima Shigowa nayi na iske su Suna kuka Shi..."


"Mtssswwww Shashancin banza.....












Haqiqah jiya naga Ruwan Comments kuma Aradu ina Godiya Mara misaltuwa๐Ÿ˜˜

NAYI GABAS๐Ÿšถ๐Ÿผโ€โ™€๏ธ


29th octโœ๐Ÿฝ
[12/27/2020, 10:01 AM] Hawwa Babah: ๐ŸŒ€๐ŸŒ€๐ŸŒ€๐ŸŒ€๐ŸŒ€๐ŸŒ€
*HAWAN JININA*
~{UWAR MIJINA}~
๐ŸŒ€๐ŸŒ€๐ŸŒ€๐ŸŒ€๐ŸŒ€๐ŸŒ€
NA
*๐ŸคFahnaan๐Ÿค*

_MARUBUCIYAR: MA'ESHERH(ANNOBA)_

ยฉ๐ŸŽ† _Aโ€ข Wโ€ข Aโ€ข_
_{Al'umma writers, Kungiya daya tamkar da dubu farin cikin mu mu fadakar da Al'umma domin su farfado sugane gsky al'umma sai dan Al'umma, Allah ya bamu ikon fadakar da Al'umma}._

ุจุณู… ุงู„ู„ู‡ ุงู„ุฑุญู…ู† ุงู„ุฑุญูŠู…...

_*Chapter 57*_



"Ke kuma Kukan me Kikeyi da har kike Neman tada Wa mutane hankali?"

Ya fada yana dubana.


Ban dago ba bare ya sa ran zai Sami Wata Amsa daga Gareni ,Hafsah da janaan kuwa Tuni Sun natsu Sunyi shuru suna maida Numfashi.


"Qanwata?"
Muryan Ramlah da naji yasa na Dago a hanzarce Don Tabbatar da ko ita dince da Gaske?, Aikam ina Harba da ita na miqe da sauri na Rungume ta Tareda fashewa da wani irin kuka mai ban tausayi.


Jikinsu Gaba 'daya Yayi Sanyi matuqah ,Hafsah da janaan dai ido suka zuba mana Suna kallo Cikin Rashin fahimta Sun kasa Gano Abinda ke Faruwa yayinda Aaryaan ya fice ya bamu wuri


Daqyar Ta iya Samu ta raba jikina da nata Cikin Jin jiki ta Samu wuri ta ra6e ta sauke Numfashi

"Qanwata Wa ya Saki kuka?"

Ta fada A hankali kuma cikin muryan mare lafiya.


A hankali na bude baki nace "Bake bace? "


Cikin zaro ido tace "ni kuma?"


"Eh" nafada tareda kai dubana ga cikinta Wanda a yanzu ya rage Tudu Sai kawai na fashe da wata matsanancin Kuka Wanda yafi Nada ,Su Hafsah kuwa na dada sanya su a duhu sun kasa fahimtar Inda na nufa da dalilin kukana Sai Suma suka matso Cikin Sanyin jiki suna fadin


"Nyfee lafiya? ,Wai Meke Faruwa ne?"


Dago jajayen Idanu na nayi Na dubesu Daidai Na qara kai dubana Ga Ramlah Wacece keta faman Lumshe ido cikin yanayi na Rashin lafiya.

Nace "Aunty kinci Abinci?"


Kai ta gyada mn Alamar Eh ,Nace "Aunty bari na hada mki Ruwan wanka Zakifi jin dadin Jikinki kinji!"

Nan ma kai ta gyada mn tareda Lumshe idanu ta Jingine jikin Kujera yayinda na dube su Hafsah da sukayi CirkoCirko suna kallon ikon God nace


"Hafseey ki hada mata Ruwan wanka ,Ke kuma jaanu ki Ha'da mata Shayi mai 'dan zafi"

Hararana Janaan tayi

"Nidai nace Yau wace rana? ,Su Neryfee Za'ayi Aikin lada?"

Nima Hararar ta nayi

"Malama kije kiyi Abinda na saki na 6ata mana lokaci "


******


Aaryaan kuwa yana fita kai tsaye UnguwanRimi ya nufa inda ya 6oye 'Yan daban nan.......


Gaba daya Suna zaune a Wani qaton parlour, ko wannen su Gabansa dauke yake da Plate danqare da kayan marmari


Gefe daya kuwa Hilaal ne zaune kan Single seater hannunsa Riqeda waya yana latsawa ,

yayinda Junayd ke gefe yana Hada Battery Da electric.


Gefe Guda kuwa Isma'l ne Zaune Shima Yana Riqeda waya yana latsawa yayinda wani Mutumi mai Sanye da Farar Riga da baqar wando na 'Yan Sanda yake zaune kusa dashi tsurawa Mutanen ido


Hilaal ne ya Ajiye wayan Dake hannunsa ,Sannan ya dawo da kallon sa kan Mutanen

"Tunda nake banta6a Ganin Mutane Masu Kafiya da nacewa irin Ku ba ,munce Ku Saki jikin ku babu Abinda zamuyi mku ku gaya mana Suwaye suka turo ku ,Amma tunda kunyi Gardama Oga mai Gayya Uban Gayya yana hanya Sai Tursasaku Ku fada ta Halin qaqa Ku Jirashi yana Nan Tafe nan bada dadewa ba"


Bhado yayi dariya Izgilanci Cikin murya irin na Gogaggun 'Yan iska yake magana


"Kai baaabaa ...Abinda mai idanu yake iya gani kawai Gabansa ita kuma kwakwalwa gaba daya Duniyar take Gani so Nasan Babu Abinda ya isa yayi mana ko yazo iyaka ya tambayemu ta Lalama Yanda kuma kukayi Mehn A qara Min Fruit na Gama da nawa"


Ya qarasa tareda Sheqewa da wani irin dariya ,Wanda Yasanya Gabaki dayansu dauka A lokaci Guda.


Zuciyar hydar 'dan sandan nan ya gama Kaiwa wuya baisan Lokacin da ya tashi ya tsinkawa Mutumin nan mari ba ya fara magana Cikin Fushi


"Ka Nutsu kasan inda kake kuma kasan irin maganganun da zasu Riqa fita daga Bakinka ka dauka mu

Please Login or Register in order to submit comment