Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

Cin mutuncinta tayi waje......




Yayinda Janaan take samun Gata na musamman a wajen Umma ,dukda kuwa a Ranar ta koma Gidansu don wankan Jego.



----


Nikuwa saida nayi kwanaki Uku aka sallamomi Lokacin kuwa Na maida jiki sai kace bani na haifi Yara Har Biyu bah....



Kulawa ta musamman nake basu babu kunya ko kara irin na Yaran fari, Idan na tunada wahalar da nasha kafin na haifesu sai naji Duk duniya babu Wanda zai ta6a mn su ya kwana lafiya ko ubansu ne kuwa ,Cikin kwanaki Ukun nan kuwa sau hudu kawai na bari ya ta6a yaran a Ganina Kar ya cika daukansu Su kwaso Halinshi na Saurin hannu da miskilanci😆, ko daddy Da Yaga yanda nake wani Kaffa kaffa da yaran kaman Qwai Koshi bana bari yazo Kusada su a Ganina kar ya cika zuwa Kusada Su su kwaso irin halinshi na yawan Nasiha😑.

Shikuwa da yaga take takena sai ya zuba mn ido yanason Ganin iya Gudun ruwana.....



Kaman dai ya da yace Namijin Shine yaci sunn Abbie wato AABAAN sannan kuma macen taci sunan Ammie wato JEEDERH namijin ya laqaba mishi ,HASEEN macen kuma HASNAH........


Yau ya rage Saura Sati daya bikin Su hafsah ,haka kuma Gobe Muke Shirin Komawa qasarmu 9ja.


A dalilin kiran da CP ya dameshi dashi ,Kuma su Hydar sunce Sun Gama nasu Aikin So ,Gobe Duk zasu hadu a Nigeria.


Zaune nake bayan na gama Shayarda Hasnah na shimfidar da ita Kusada Haseen daketa Sharar barci.


Na fito na iske Daddy zaune a Parlor yana Bama Humdah Madara ,Tausayin sa ya kamani ,na qarasa wajen shi , Na zaune tareda kar6ar Humdah a hannunshi , Ina Gaidashi ya Amsa yana dubana.


Wayana dake hannuna na Dauka na latsa numbern Ammie Nayi mata video call na dan Matsa Gefe ,Abdool ne ya daga .


Cikin tsokana yake cewa

"Aunty matar babban yaya ,Uwar Ammie da Abba ina twins din suke?"

Dariya nayi cikin son share zancen nace

"Ina Ammie?"

"Gatanan"Ya fadi yana miqa mata wayan


Daddy na jin na Ambaci sunan Ammie ya kafeni da idanu, Na lura da hakan nayi Murmushi kawai.


Lokacin da Fuskar Ammie t bayyana a Face din wayar Ina ganin Haka nayi dariya Cikin tsokana Naxe


"Diyata Ammienah ,Kinga yanda kika rame kuwa?, Me Su Son Abbie suke baki ne?"


Dariya tayi Cikin tsokana tace

"Ke da wannan Uban rakin naki ina zaki iya haifar kamata?,.....taya ma akayi Har kika Sami Qarfin haifan Yara har Biyu?"


"Hummm kedai Bari Ammie wlh ,Na rantse Saida na Mutu na kuma dawowa Kafin na haifi takwararki ,dayan kuma Inaga qila an Sani a Kabari aka Cironi kafin na haifeshi don ban yarda duk Wahalan nan a duniya nasha ta ba,Ammie Ashe haka kema kika Sha wahala Lokacin haihuwa na?, Wlh duk Wanda yaqi bin Uwarsa yayi Asara babba wlh ,banga laifin YaaAary ba idan Yana Haukansa Da an Ta6a masa Uwa ba ......ina Sonki Ammie na"


Na fadi duk cikin sauri don kar na bata Damar furta wani maganar ,ina Gama fadi na miqawa daddy wayan tareda saqala Humdah a kafada nayi waje da Guduuuuuuuuuuu.



Kai wurin Swimming pool na iske shi dama nayi zaton yana nan don dama wurin Hutawansa kenan.


Yana zaune a bakin Ruwan Sanye da Red Armless mai Ratsin Fari da Gajeren wando fara ,Kusan Rabin qafafun nasa suna Cikin Ruwan ne Yayinda Fuskarsa ke kallon Ruwan.



A hankali na qaraso, na zauna Kusada Shi ina fuskantarsa.


"Daddyn Humdah ,Hasnah da Haseen "

Na gaya ina dafashi, a hankali ya Dagoda rinannun Idanunshi Wa'enda suke Fitarda qwallah.


Tsoro ya kamani ,Ganin Hawayen dake zuba a idanunshi ,A hankali yasa hannu ya karBi Humdah Wanda a yanzu watanninta Hudu kenan tayi wayau dda girma sosai kaman ba 'Yar watanni hudu ba.


A hankali na Talla6o Fuskarsa dake kallon Cikin Ruwa na Fara share masa Hawayen dake zuba a idanunshi.


Kaman zanyi kuka nace

"Yayan Hafsah ,why these Tears? ,Haba sai kace mace? , waya saka kuka?"


A hankali ya Riqe hannayen da nake share masa Hawayen dshi ya Girgiza mn kai,


"Don't worry Sulthy, ki qyaleni, lemme think for only today!, I marry my Biological sister wacce Muka fito ciki daya ,Baki ta6a barina nayi Tunani akan Shi ba, kullum kina tareda ni you don't wanna c me Stressing my self ,Bakyason Ganina Cikin damuwa ,you know wat?, I prefer being Along ,Banason kina zuwa kusadani idan ina Tunani, Because you can't help Sulthy!, you can't help since you don't love me, so please Go I wanna be along....please leave"




Tsaki naja na miqe zan tafi ya riqo hannuna da hannunsa daya dayan kuma yana Riqeda Humdah a kafadarsa.


Ganin haka yasa na dawo na zauna ina Kallonshi.


"I Care For U In My Own Ways.. Maybe U'll Never Know, And Maybe I'll Never Show.. But, That Does Not Mean I Wont Pull U Back, If U Push Me Away..Sulthy, ......ina Sonki Please tell me one Reason why You won't love me"


Da qarfi na kwace hannuna ,na juya na kalle Gefe don idan na sake na Bari muka hada ido dashi thofa Qarya na zai qare yau..


"Akwai dalilai da yawa Wa'enda suka hanaka mallakar Zuciya First ya kamata kasan Furta so ba Kalmar wasa bane, Kuma dalilin da yasa banasonka kuma shine yanda baka daukeni da mahimmanci ba"

A Razane ya dago ya kalleni dukda bana kallon shi Amma na Fahimci yana Cikin mamakin furucina.


Miqewa nayi nayi hanyar komawa ciki shima ya miqe Humdah na sa6ale a kafadarsa yace

"Please sulthy wait and explain Meyasa Kikace Ban daukeki da daraja ba ?, tell me so that I'll Change"


Chak na tsaya tareda juyowa na kalle Gefe.

"Aaryaan ka manta ni banida darajar banida Wata qima a wajenka ,darajana bai wuce na 3k ba fa ko ka manta ne?, ai ni daraja na daya yake da 6era ,ko qwaila ta fini daraja a wajenka ,Aaryaan Zuciyar ka munafiqahce tunda har ta kamu da son Mara Darajah"




"Please Nyfee ,Kuskurene, ya Riga ya wuce Just forget the pass..... wallahi na daina Yanzu ai kema kin shaida na Sauya Sosai kuma Nasan darajanki Fiyeda da"


"Mtswww ,Just imagine mutumin da yakejin zai iya samun Komai a Lokacin da yakeso kuma Da Qarfin Tsiya ba tareda ya Nemi Amincewar Mutum ba ,Shine anan yake roqon a Furta masa Kalmar da Bai wuce harafi Uku ba ...... Me zai hana ta Tursasani na fadi Tunda ka saba...Na tsaneka Aaryaan, Na tsane maisonka banasonka banasonka bazan Ta6a sonka ba Har duniya ta nade So let me Go..."



Ya Fahimci inda maganata ta dosa Shiyasa Shima yaja tsaki Cikin tsawa yace..

"Haba Munayferh, Duk yanda nake martabaki nan?, don kawai nace inason ki shine kike wahalar mn Da zuciya?, sanadiyyar Haukan da nakeyi Akanki Kin maidani Shashasha..."


Ya qarasa maganan Hawaye na zuba a idanunshi, ya cigaba da magana Cikin kuka

"Kin Nuna mn Halinku na mata ,Kin maidani soko wawa Mara aikinyi bawan mace ,don't worry Sulthy ba komai ,nagode Kin Zamar dani mace mai kuka Akan mace Kin Qona min jin dadin Rayuwa daga Qarshe Kin kyakketa mn Zuciyata ,Na dau Alqawarin daga yau zan Cire ki a Zuciyata Dukda irin son da nakeyi mki Kuwa Don na lura kinfi son haka!, idan Kin Samu Wanda kikeso i mean wanda yafini komai kuma yafini Sonki ki sanar dani Zan sakeki na Aura mki shi inshaallah"


Yana fadin haka yasa bayan hannu ya Share qwallahn Fuskarsa Tareda yin Gabas, Nima ya barni durqushe anan ina kuka, don ba qaramin Sosa Zuciyata Maagnaunsa Sukayi ba har naji da nasani na fito na gaya mshi Gaskiyar Abin dake Zuciyata💔🥺










Nayi Gabas🚶🏼‍♀️







23rd nov✍🏽
[12/27/2020, 10:01 AM] Hawwa Babah: 🌀🌀🌀🌀🌀🌀
**HAWAN-JINI NA*
~{uwar mijina* 💔}~
🌀🌀🌀🌀🌀🌀
NA
*🤍Fahnaan🤍*

_MARUBUCIYAR: MA'ESHERH(ANNOBA)_

©🎆
*AL'UMMA WRITER'S ASSO...* ✍🏻
_A• W• A•_
_{Al'umma writers, Kungiya daya tamkar da dubu farin cikin mu mu fadakar da Al'umma domin su farfado sugane gsky al'umma sai dan Al'umma, Allah ya bamu ikon fadakar da Al'umma}._



بسم الله الرحمن الرحيم..


_*Chapter 71*_



.


Nigeria



A Ranar da janaan ta Haihu ya kamata ta koma Gida don Wankan Jego ,Kasancewar tasu al'adar haka yake ,Amma fafur Junayd yaqi Amincewa Dole aka Turo mata Tsohuwa daga Gidansu ,Yayinda A gefe Guda kuwa Ake Shirye shiryen Bikin hafsah Wanda za'a hadashi da bikin Suna....


InnaRabi kuwa Kai yadau Chargi ,Gabaki daya bata tsaye bata Zaune rabonta da gidan nan ma Kusan wata daya kenan ,Amma Da yike akwai Abinda takeyi ,Babu Wanda yasan Bata Garin domin akwai Mai kamarta a Gidan Wanda Dodo yake Sauya mata suri zuwa nata a duk Lokacin da ta tashi tafiya ,Idan ta dawo sai Wancan ta 6ace ,Babu Wanda ya ta6a sanin wannan Sirrin sai saleem da dama Abinda yake Bincike akai kenan kuma sun daukeshi a matsayin Amintacce...


***


India

Tundaga Lokacin da Muka Samu sa6ani dashi ,bai sake kulani ba har muka bar qasar ,Ko yaransa Saida fushin ya shafesu ,domin ko Surutan da ya Saba yi Masu da 'Yar wasannan idan Suna kuka duk sai ya sharesu , Humdah kadai yake Kulawa itama don ya rabota da Uwarta ne , daddy na lura da yanda Duk muke wani shasshan Qamshi Kowannen mu Fuska a murtuqe ,Yana kuma lurada yanda muke wani Satan Kallon juna lokaci zuwa lokaci ,Abin ma sai yaso ya bashi dariya.



Qarfe 2:09pm Dot Jirgin mu yayi Landing a Abuja ,Daga nan Muka hau PJ zuwa Kaduna.


Muna isa kai tsaye unguwan Rimi muka nufa ,Inda yake tsare da 'Yan daban nan ,Wa'enda Sukazo har gida don saceni .


A babban Parlour ya tsaya Yace Mu jirashi , ya shige Ciki Babu jimawa ya fito Sanye da uniform Dinsa na Dansanda Wanda yayi matuqar yi masa kyau tamkar Sabodashi Aka qirqiri Uniform din .


Yana Fitowa Sai ga Mutanen nan sun fara Fitowa daya bayan 'daya , idanu na Zaro don bazan ta6a Mantada mutanen nana ba ,Course mate dina Bhadeey da Boys Dinsa ne ,Sannan Organic Lecture din Mu KS DAUD .


Dukanninsu kamanninsu Suna Cikin qoshin Lafiya, Amma kallo daya zakayi msu kasan duk Suna Cikin damuwa.


A rude Jiki na rawa na Nuna su da hannu Cikin breaking voice nace


"Sirrr!.....Badaru?, me kukeyi anan?"

Chak Aaryaan ya tsaya yana Dubana har zaiyi magana, sai kuma ya tunada wulaqancin da nayi masa a India , sai yaja bakinsa yayi gum....


Waya ya zaro daga Aljihunsa ya kira wani layi kai tsaye Corporals biyu Suka shigo da handcuffs suka Tasa qeyansu Sukayi waje dasu.


Yayinda ni kuma banda ido da mamakin da ya Cikani babu Abinda Nakeyi ,Akan me ya kawo Sir Ks nan kuma?, Ya akayi su Bhadee suka fada hannunsa?...




Babu Wanda yasan Mun iso Nigeria Sai CP daketa Faman Kiransa a waya ,Tabbas yasan ba qaramin Abu zaisahi yayita Kiranshi haka ba.


Shiyasa Kai tsaye ya kira Corporal Driver dinshi Ya jamu zuwa Office din CP ,Duk a tare Mukaje don bai bari ya ajiyemu a wani wajen Ba ,ko'ina zashi A tare Muke zuwa ,Sai hirarsu Sukesha da Daddy yayinda ni Kuwa na zama kurma Shuru nayi Har Muka isa station din .


Kusan a tare muka Fito ,Tun daga Bakin qofa Ake Sara mana ,Kowane 'dan Sanda Idan ya Gammu saiya qame ya Sara mana , Office Dinsa ya Bude yace mu shiga sannan yayi assigning Wasu Kurtoci su Tsaremu Karsu bari koda quda ya ta6emu.


Kai Tsaye office din CP ya nufa ,Ya sameshi Zaune a Kujeransa Hydar da wani Mutum suna tsaye Suna tattaunawa.


Yana Ganinsa yace

"Ahha Ga 'dan Halak Dinnan ma, Yaushe a Gari?, Ai na dauka Bazaka Dawo bane ,Ka wani tafi ka bar Aikinka har na Tsawon Watanni hudu Babu Waiwaye Bare kasa wani a madadinka? Tho yayi kyau"



"Sorry Sir!" Aaryaan ya gaya Cikin Girmamawa kansa a qasa.



CP yayi Murmushi Wanda ShI kadai yasan Ma'anarsa kafin ya dubi Aaryaan ya fara Yaba masa Wanda hakan yasa Aaryaan cikin Alamar tambaya Donshi bai Fahimci mai yake Nufi ba ,Abinda ya iya Fahimta dai shine yaji CP yace an qara masa Matsayi Daga ACP zuwa DCP kuma Qarin Girman daga Samane ,daga Qarshe kuma yace Ya hada masa tawagar yansanda har Su Dari bakwai Yaje tareda su Su kama Mutanen dake 6oye a Ma6oyansu Wanda Sune suke da Alhaki wajen Kashekashen da Akeyi A da kuma asarar jariran da akeyi a Kowane Rana ,ya kumace Daga nan yaje Har Gida ya kamo Matar Mahaifunsa Wacce Suka kama da hannu dumu² da Sace Daddy Da kuma Wasu laifukan da daama Wanda Koda Ya Ambatosu ba Wani Jinshi yakeyi Sosai ba, Domin kuwa Tambayoyi ne fal a ransa Wanda bashida Mai Amsa masa sai Hydar Wanda Yake ta kallonsa yana Murmushi..........

Har CP ya gama bayanin sa Kansa na qasa baiyi magana ba ,Haka kuma bai dago ba saida ya bashi Umurnin ya tafi ,Sai a lokacin yYi firgigit ya Dawo hayyacinsa ya sarawa CP sannan ya fice.


Hydar ma ya bishi ,suna Fita Aaryaan ya jashi Gefe yace

"Kai Me Commissioner yake nufi ne?, Explain to me Ban gane Rubbish dinda yake fadi ba ,make it clear for me"


Hydar yayi dariya sosai tareda dafa kafadan Aaryaan kafin ya Samu damar fadar wata magana wayansa tayi qara Alamar Shigowar Saqo .


Saida ya saci kallon Aaryaan kafin daga wayan Zai karanta Saqon Aaryaan ya Fizge wayan a hannunsa ya duba ,Ga Abinda yake Rubuce.


💬 ~Start raid~ daga Icesmall (isma'l)

Nan take wata Saqon ta sake Shigowa
💬 ~Execute our plan~ daga Junayd.


Kafin ya qarasa Karantawa wani ya qarasa Shigowa.


"Kai banzah You keep us waiting, don't tell us Yaqi Amicewa ne".


Dago jajayen Idanunsa yayi ya zuba Wa Hydar da Shima shi yake kallo Cikin jarumta babu Alamar Tsoro a tattaredashi yace.


" Aaly Ka fara munafurta na ko? ,Me kuke Shiryawane?, what's Ur plan on me?, tell me! "


Tsaki Haydar yaja yace

"This is not time for nonsense ,We have to go...Mutanen da suka Sace mana Uncle zamuje Kamawa sannan mu qona Gidansu na tsafi........"


nan take ya sanar dashi Komai da yanda Suka Gano Gaskiyar Amma a takaice ,don koni basu bari naji ba😬.



Hankalin Aaryaan yayi matuqar tashi dajin Cewa InnaRabi itace wacce Ta rabashi da Jin dadinsa Yaso ya tada Fitina a wurin kunsan dai idan yana Cikin fushi, da farko bai Amince da Maganarsa ba Amma da ya tuna Wasu Abubuwa da suka ta6a Faruwa a Gabansa Da kuma yanda suke da Mamy Sai yaji Ya yarda da Maganarsa 100%.


Saida ya Nufa inda Ya Kebemu Muka fito ,A Lokacin kuwa Haseen da hasnah sai Faman kuka sukeyi Babu yanda nayi suyi Shuru Sunqi Gashi bazan iya shayardasu a Gaban daddyna ba ,Wanda Shima yana Riqeda Humdah yana Jijjigata Don Itama Kukan takeyi.


Jin yanda Kukan nasu ya karade Ko'ina na dakin Yasanima na fashe da kukan mai tsanani , hankalin daddy ya tashi ya dauka basuda lafiyane shiyasa Ya matso Kusadani ya kar6i Hasna da nata Kukan yafi Loud Yana Jijjita tareda Tofa mata Addu'oi.


Alamar bude Kofan da naji anayi ne yasa na Tashi ,ina hamdala a raina.


Qarasowa yayi da 'dan Saurin sa, Ya kar6i Hasna da Humdah dake Hannun Daddy Yace


"Sannu da qoqari daddy , Ga mota Chan A waje kai suke jira ,Zamu biyoku inshaallah "


Daddy yayi Murmushi Don ya lura koronshi Aaryaan Keyi don kallo 'daya zaiyiwa Mutun ya Fahimci yanayinsa ,Matsowa yayi Kusada shi ya dan Bugeshi da Kafadarsa yace

"Malam ko baka koreni ba ni fita zanyi" ya fada yana qarasa Fita.

Ta6e baki Aaryaan yayi tareda qago murmushin Mugunta ya Matso har gabana inda nake tsaye ina hawaye Ga Haseen Shima kukan yakeyi, su Hasnah kuwa suna jinsu a jikin babansu Sukayi Shuru bakwajin Komai sai Saukan Ajiyan Zuciyar su.


Hannuna ya kamo ya Zanar dani bisa Kujera Shi kuma ya zauna akan desk Fuskar nan nasa babu Alamar wasa Ko Wargi yace

"Oya Feed my Children"

Zaro ido nayi tareda turo baki

"Basua Jin yunwa".

Sake Tamke Fuska yayi

"You said?"
Ya fada kaman zai rufeni da duka.

A Tsorace nake Duban kaina don Doguwar Rigar Arabian Gown ce A jikina ,Sannan mayafin Rigar da na yane kaina dashi.

A kunyace na kwance dankwalin da nayi Rolling dashi ,Na Kare Kirjina dashi sannan na Saita Haseen ,Ganin yanda ya wani Qureni da idanu ko kiftawa bayayi yasa na Fashe da wani irin matsanancin Kuka Wanda yasashi miqewa yabar wajen batareda ya shirya ba , Ya Ajiye mn Hasnah Alamar ina Gamawa da Haseen Na bata itama ,Da Harara na Rakashi harda murguda baki .


Saida Ya jirani har na Gama Shayar dasu Sannan Muka dau hanya zuwa malali Cikin wata Unguwa mai kamar daji ,A mota suka Barmu Yabaiwa Yaransa Umurni nan take suka qona Gidan ,batareda Sub duba dama sunada Kundin Gidan , Every Saturday suke shan Jini kuma by this time Duk suna nan.


Amma kuma Cikin Rashin sa'a InnaRabi na fita suka Iso shiyasa bata ciki ,dama Chan basu Saran Samunta ba , Kasancewarta Mara zama wuri daya , Mai Qafar yawoce🤪.


Saida suka Tabbatar da Gidan Ya qone Qurmus kafin Su dau Tawagarsu Zuwa Kabala Custein Don kama InnaRabi .


Aaryaan kuwa ji yake kaman Zuciyar sa ta fashe don Tsabar Baqinciki yanaji Babu Wanda ya isa ya hanashi Hukunta InnaRabi Ayau Dinnan ,dama ya dau Alqawari ko Mahaifiyarsa ce ta Aikata wannan AikaAikan babu Abinda zai hanashi Hukunta ta Domin babu Wanda yafi Qarfin Hukunci bare innaRabin da Tun dama Ya tsaneta Yanayinta baiyi masa bane kwata kwata.



Motocin POLICE Guda Shidane Suka shigo Unguwar a Jere Ji kake Nwann Nwannn Nwann kaman kukan Inyamuri🙄


Kai tsaye a Qofar Gidanmu Suka parka Wani Corporal ya zagayo da Gudu yafara budewa Aaryaan sannan ya zaga ya Budewa Daddy ta dayan Bangaren ,ni kuma na Fito , muna fitowa wata baqar mota ta parka a Kusada Motar mu Wanda yasa Duk muka maida hankalin mu garesu.


Hilaal ,Junayd ,Isma'il ,Saleem ,Ifrah Ummie ,nurse , Larai da Malam bala suka Fito daga Motar, Dukkaninsu Cikin Shigata Alfarma .


Da 'Dan sauri Hilaal ya qaraso Wurin Mu yana Fadin


"Haba QWAILAHn YaaAary, Ke kadai ya Zaki iya Riqe yara Har Biyu a Hannu 'daya?, Kai kuma kana Kallo ko ka tayata ! "


Wani Uban bangaza Aaryaan yakai masa Har ya Kusa sashi ya Fadi .


Hilaal ya 'dago yana 'Yar Dariya Irin Ciki Ciki dinnan

Yace

"Mugu kawai , Aunty Nyfee bani babies na Tayaki Riqesiu tunda na Lura Wannan bahon Bashida Amfani ,Ni Wlh da matatace ta haifi yaran nan bazan Rinqa bari Tana dau kansu ba , idan ba lokacin Feeding nasu ne yayi ba ko masallaci zani a tare zamuje" ya qarashe maganar yana Sa6a Hasna a kafada yayinda Yake Shirin Kar6ar Haseen da dayan hannun ,Na miqa masa shi da Hannu 'daya.

Yaja tsaki .
"Mtsww ,Wlh yaran nan Nasan jagwalgwalo wlh, A.A saikayi dagaske fa ,Don wlh haryanzu 6eran nan taka bata Girma ba Haihuwa kawai tayi batasan Komai akan Kulawa yara ba saikayi da Gaske"


Jin Aaryaan yayi masa shurune yasa yasan Yau Abokinsa na Off ,Idan yayi kuskure ko kuma yayi su6utar Baku Ga Furta Wani Abinda Bai dace ba tho wlh Sai an kwashe 'yan kallo Anan don Shi yasan Halinshi in yana Fushi, ba'a zuwa kusadashi.


MaiGadine yazo ya wangale Gate din yana tambayan Lafiya?, Ganin Aaryaan ne yasa ya bude Gate din yana Masa Sannu da zuwa , Har ya fara takawa zai Shige Gidan sai ya dawo ya riqo hannuna sannan Daddy ya biyo bayan mu ,Sannan Hilaal dake Riqeda Twice, saleem kuma Daukeda Humdah, Sannan 'yan sanda Shida Wa'enda Suka Biyomu zuwa Ciki yayinda sauran Suka Zagaye Gidan don inganta tsaro a Gidan..

Sake Tamke Fuska yayi

"You said?"
Ya fada kaman zai rufeni da duka.

A Tsorace nake Duban kaina don Doguwar Rigar Arabian Gown ce A jikina ,Sannan mayafin Rigar da na yane kaina dashi.

A kunyace na kwance dankwalin da nayi Rolling dashi ,Na Kare Kirjina dashi sannan na Saita Haseen ,Ganin yanda ya wani Qureni da idanu ko kiftawa bayayi yasa na Fashe da wani irin matsanancin Kuka Wanda yasashi miqewa yabar wajen batareda ya shirya ba , Ya Ajiye mn Hasnah Alamar ina Gamawa da Haseen Na bata itama ,Da Harara na Rakashi harda murguda baki .


Saida Ya jirani har na Gama Shayar dasu Sannan Muka dau hanya zuwa malali Cikin wata Unguwa mai kamar daji ,A mota suka Barmu Yabaiwa Yaransa Umurni nan take suka qona Gidan ,batareda Sub duba dama sunada Kundin Gidan , Every Saturday suke shan Jini kuma by this time Duk suna nan.


Amma kuma Cikin Rashin sa'a InnaRabi na fita suka Iso shiyasa bata ciki ,dama Chan basu Saran Samunta ba , Kasancewarta Mara zama wuri daya , Mai Qafar yawoce🤪.


Saida suka Tabbatar da Gidan Ya qone Qurmus kafin Su dau Tawagarsu Zuwa Kabala Custein Don kama InnaRabi .


Aaryaan kuwa ji yake kaman Zuciyar sa ta fashe don Tsabar Baqinciki yanaji Babu Wanda ya isa ya hanashi Hukunta InnaRabi Ayau Dinnan ,dama ya dau Alqawari ko Mahaifiyarsa ce ta Aikata wannan AikaAikan babu Abinda zai hanashi Hukunta ta Domin babu Wanda yafi Qarfin Hukunci bare innaRabin da Tun dama Ya tsaneta Yanayinta baiyi masa bane kwata kwata.



Motocin POLICE Guda Shidane Suka shigo Unguwar a Jere Ji kake Nwann Nwannn Nwann kaman kukan Inyamuri🙄


Kai tsaye a Qofar Gidanmu Suka parka Wani Corporal ya zagayo da Gudu yafara budewa Aaryaan sannan ya zaga ya Budewa Daddy ta dayan Bangaren ,ni kuma na Fito , muna fitowa wata baqar mota ta parka a Kusada Motar mu Wanda yasa Duk muka maida hankalin mu garesu.


Hilaal ,Junayd ,Isma'il ,Saleem ,Ifrah Ummie ,nurse , Larai da Malam bala suka Fito daga Motar, Dukkaninsu Cikin Shigata Alfarma .


Da 'Dan sauri Hilaal ya qaraso Wurin Mu yana Fadin


"Haba QWAILAHn YaaAary, Ke kadai ya Zaki iya Riqe yara Har Biyu a Hannu 'daya?, Kai kuma kana Kallo ko ka tayata ! "


Wani Uban bangaza Aaryaan yakai masa Har ya Kusa sashi ya Fadi .


Hilaal ya 'dago yana 'Yar Dariya Irin Ciki Ciki dinnan

Yace

"Mugu kawai , Aunty Nyfee bani babies na Tayaki Riqesiu tunda na Lura Wannan bahon Bashida Amfani ,Ni Wlh da matatace ta haifi yaran nan bazan Rinqa bari Tana dau kansu ba , idan ba lokacin Feeding nasu ne yayi ba ko masallaci zani a tare zamuje" ya qarashe maganar yana Sa6a Hasna a kafada yayinda Yake Shirin Kar6ar Haseen da dayan hannun ,Na miqa masa shi da Hannu 'daya.

Yaja tsaki .
"Mtsww ,Wlh yaran nan Nasan jagwalgwalo ,Chai..... A.A saikayi dagaske fa ,Don na rantse haryanzu 6eran nan taka bata gama Girma ba Haihuwa kawai tayi batasan Komai akan Kula da yara ba saikayi da Gaske ,buddy kanada sauran Aiki a Gaba"


Jin Aaryaan yayi masa shurune yasa yasan Yau Abokinsa na Off ,Idan yayi kuskure ko kuma yayi su6utar Baku Ga Furta Wani Abinda Bai dace ba tho wlh Sai an kwashe 'yan kallo Anan don Shi yasan Halinshi in yana Fushi, ba'a zuwa kusadashi.


MaiGadine yazo ya wangale Gate din yana tambayan Lafiya?, Ganin Aaryaan ne yasa ya bude Gate din yana Masa Sannu da zuwa , Har ya fara takawa zai Shige Gidan sai ya dawo ya riqo hannuna sannan Daddy ya biyo bayan mu ,Sannan Hilaal dake Riqeda Twice, saleem kuma Daukeda Humdah, Sannan 'yan sanda Shida Wa'enda Suka Biyomu zuwa Ciki yayinda sauran Suka Zagaye Gidan don inganta tsaro a Gidan.



Muna shiga Muka tararda Gabaki daya Ahalin Gidan a Waje ,Kowannen su Sunyi sheqeqe Suna jiran shigowanmu don Har maqota Sub kira Sun gaya msu Ga Motocin 'yan sanda a qofar Gidan su ,Wasu Har sun fesa msu harda JY Suka Gani.



Aaryaan na Shiga Gidan Idanun sa Suka kada Zuwa jaa ,Yayinda fatar Jikinsa Ma duk Suka koma kalar jaa don Tsabar 6acinrai tafiyarsa Kuwa Tamkar na Zaki yakoma Don Rashin Imanin da ya shirya.


Hankalina Inyayi Dubu ya tashi , Domin Nasansa Cikida Bai ,Idan Naga Haka a tattare dashi Rashin Imaninsa ne ya motsa Kuma Idan ya tashi Rashin Imani Baya ji Baya Gani duk Wanda Yayi yunqurin Hanashi Shima Sai ya hadasu ya wanke tas...

Yana Shiga 'yan sandan Sa na Biye dashi ,yayinda Hilaal ,Saleem ,Da Sauransu Suma Suke biyedashi.

Ni kuwa bansan Meke faruwa ba ,Shiyasa ma hankali na yayi Mugun tashi ,Banaso a Sami Matsala daga dawowanmu Rauyuka su 6aci .


Kai tsaye Part din InnaRabi ya nufa ko kallon Umma dake Qwala masa Kira Baiyi ba ya wuce Abinsa ,Tun kafin ya qarasa yaci karo da ita Yana

Please Login or Register in order to submit comment