Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

tere deedar ki khatir,
Pal bhar jo theher jaun toh mujhe maaf karna !!, Munayferh
main tumase pyaar karata hoonโฃ๏ธ๐Ÿ’ž"



(Romantic love words ne kawai noneed of translation๐Ÿ‘ฏ๐Ÿป)

Sama sama nakejinsa cikeda tsanarsa har barcin wahala yayi Awon Gaba dani.



****


Umma kuwa hankalinta yaqi kwanciya, Ji take t qagu Gari ya waye taje Gidan ta cicci Uban yarinyar nan har ita zata gayawa baqar magana?๐Ÿ˜๐Ÿ™„












Kai barci fa nakeji๐Ÿ’ค

Duk Group dinda banga Comments dinsu ba,Inshaallahu Daga wannan Update dn bazan sake turawa I zuwa Grup dnba........๐Ÿ‘ฏ๐Ÿฝ








Nayi Gabas๐Ÿšถ๐Ÿปโ€โ™€๏ธ
[09/10 9:23 am] Fahnaan๐Ÿ’–: ๐ŸŒ€๐ŸŒ€๐ŸŒ€๐ŸŒ€๐ŸŒ€๐ŸŒ€
*HAWAN JININA*
~{UWAR MIJINA}~
๐ŸŒ€๐ŸŒ€๐ŸŒ€๐ŸŒ€๐ŸŒ€๐ŸŒ€
NA
*๐ŸคFahnaan๐Ÿค*

_MARUBUCIYAR: MA'ESHERH(ANNOBA)_

ยฉ๐ŸŽ†
*AL'UMMA WRITER'S ASSO...* โœ๐Ÿป
_Aโ€ข Wโ€ข Aโ€ข_
_{Al'umma writers, Kungiya daya tamkar da dubu farin cikin mu mu fadakar da Al'umma domin su farfado sugane gsky al'umma sai dan Al'umma, Allah ya bamu ikon fadakar da Al'umma}._

ุจุณู… ุงู„ู„ู‡ ุงู„ุฑุญู…ู† ุงู„ุฑุญูŠู…...


*_Chapter 45_*




Yana Ganin ta Samu barci ,ya Raba jikinsa da nata ya shige Bathroom yayi wanka tareda dauro Alwala ya fito Ransa Fess

Ji yake tamkar a yau ya fara Kusantar mace, baiyi Tunanin Zata iya Gamsar dashi haka ba, dan ya Raina ta dayawa,Amatsayin kwaila, 'Yar qaramar Alhaqi ya ajiyeta,

Ya danganta hakan da Abinda yake ji a Tattareda dashi ,idan yana Tareda Ramlah, baya samun Natsuwa Sai ya rinqaji Gabansa na faduwa yanaji kaman haramun yake Aikatawa da ita, adaa yafi Alaqanta hakan da Rashin son kusantar Matarsa da Mahaifiyarsa takeyi, Amma Ayau Ya karyata hakan tunda kafin Abun ya kankama saida Uwarsa ta kirashi ta mshi kashedi Akaina, Datse Tunaninsa yayi .....


Ya
Shimfida sallaya yayi Ya tada sallah yana Suburbudo mata Addu'oin sa Albarka da samun babban Rabo Cikin Aikin ladan da suka(ya)yi๐Ÿ™„.

Haqeeqah yau Munayferh ta Samu babbar Matsayi a Fadan zuciyar Aaryaan, Bai daina sallar ba,saida Yaga An fara kiraye kirayen sallar Asubah....

Ninke sallayan yayi ya Ajiye a ma'ajiyinshi ya zo inda nake kwance Ina sauke Numfashi a hankali, ya leqa Fuskar nan da yayi Fayau Sai Yaga na Qara mshi wani irin kyau na Musamman da kwarjini.
Murmushi yayi ya shafi Fuskar ta
~Sleeping Pretty~ ya Furta Cikin Ransa Tareda ya mata bargo Ya fice daga Dakin


Yana Fitowa harabar Gidan Yaga Haske a dakin Gateman Alama ya tashi, kai tsaye nan ya nufa ya kwanqwasa kofar, bude daya ya Bude

"Ahh Alaji Kaine? har ka tashi?,Barka da Asubah Ya Amarya ,Ehm Nima yanzu na tashi Wlh, Ehmm,uhmm Inace lafiya ko?"

Bai tankashi ba,illa murde fuskan da yayi, ya qara shan Murr ,Babu alamar Wasa a tattaredashi ,

Nan fa Maigadi ya qara tsurewa ya Dan rissina yace "Ranka shi dade kA gafarce ni ,in nayi Wani Laifi ne!"


"Ina kaje jiya da daddare?"

"Ranka shi Dade babu inda naje"

"Dan Gidanku Ina kake Lkcn da nayi knocking Kofarka?"

"Ehm ,Ehmm, Ehmm!"

"Answer me!" Aaryaan ya fada a tsawace.

Maigadi ya kuma Tsurewa ya fara magana Cikin in ina

"Ehmm....dama....Wallahi Rankashi Dade bansan ya Akayi ba, ....jiyan .....Har Abokan 'dayan angon sun tafi wani ya dawo ya bani....Abin sha Wai na sa muku Albarka....ya kuma ce Wai na Tabbatar na kulle kofar Sosai kafin na Sha,in gaya maka Alhaji,.... kafin na Gama Shan Abin Barci yayi Awon Gaba Dani, ...Wlh da Nasan zaqin Abin Zai Sani Barci aida tuni na adanashi na kaiwa Iya tasha dan ita Sam bata samun isasshen barcin dar...."


"Keep shut" ya Daka masa Tsawa Daidai Lokacin da ake Kiran Sallan Asubah.

Ya nunashi da dan yatsa

"Bari na dawo Zaka mn bayani dakyau..."

Ya fada yana Ficewa Zuwa masallacin unguwan


MaiGadi ya dafe Qirji

"Astagafirullahi!,....yo ni meye laifina dan An bani Abu na sambada Saime?..."
(Ahbi๐Ÿ˜ƒ)


Daga masallaci Kai tsaye Asibitin sa ya nufa ya Sayo Magunguna ,ya kuma Dauko kayan Gyara.

****

Koda ya dawo bai Tankama MaiGadi ba,sbd hankalin sa ya tafi ga Munayferh da ya bari ita kadai.


Yanda ya Barta haka ya taddata, Zama yayi Gefen Gadon ya Ciro RuwanAllura ya hada Biyu sannan ya Dauko syringe zuqe RuwanAlluran Ciki ya karkace yayi mata, saida ya Gama Shigewa ta Bude idanu tana Wani yatsine Fuska Sakamakon Zafin da taji ya Ratsata.

Dafa kai yayi A hankali ya Furta yaSalaam, baiso ta tashi a wannan lokacin ba,yafi so ya Gama komai kafin ta tashi.


Kara sauke Ajiyan zuciya yayi da Yaga takoma ta kwanta tareda lumshe idanu Alamar takoma barcin.


Kayan Aikin da ya shigo dashi ya dauko,Cikin Sanda ya dage kayanta, Gaba daya Jikinsa babu inda baya Rawa, Tsoron sa daya Kar ya tasheta, Cikin sa'a ya Sami nasarar BudeWa Amma Abinda ya Gani ba qaramin tada hankalin sa yayi ba,

yasan Tabbas yayi mata 6arna,Amma baiyi zaton Barnan da yayi mata ya kai haka ba, qara Rumtse ido yayi yana son tuna Abinda ya faru Tsakinsu ,tabbas yasan Yanada tsananin Sha'awa Amma Bai ta6a Shiga Yanayi irin na jiya ba, ko randa yasha Icecream dinda na Rage baiji Abin mai kamada najiya ba, so how comes Anya baisha wani Abu ajiyannan ba?


Tunanin sa ya tsaya Chak da ya tuna Abinda Hilaal ya bashi jiya bayan sun Fito daga wajen Dinner, Wai MAGANIN MAZA na Sauke Gajiyane๐Ÿ˜‚


Cije lips Dinsa yayi Tareda furzar da Huci,ya Dauko kayan Aiki ya fara Aiki.....yayi sa'a har ya Gama dinke Abinsa bata Farka ba,Daama Alluran da yayi mata na painkiller ne tareda na Sauke Zazza6i,.....Shiyasa fa..

Yana Gamawa ya Fice ya nufi dakin Ramlah dan Ya sauke mata Masifar kin Bude kofar da tayi Jiya, da Kuma kashe masa wayan da tayi๐Ÿค’.


Koda ya isa, ya tarar da Kofar a bude Alamar ta Farka


A qasa ya Isketa sai faman juyeยฒtakeyi hannunta dafe da Ciki ta jike sharqab da Zufa,Alamar wahaltuwa Sai yanzu ya tuna Ciwon Cikinta baya tashi sai bayan Asuba,

da sauri ya qarasa wajen bedside drawer ya Dauko mata maganin da takesha in Ciwon nata ya tashi.


Cikin Ikon Allah yana bata ba'afi 2mins ba ta dawo dai-dai, Tausayinta ya kamashi Wlh wannan Cikin na wahalar da ita matuqah , ita nata Laulayin ba na Ciwo bane ko na Amai da sauran su,Ciwon Cikin Bayan Asubah ne sannan dan Kwadayin da Baza'a Rasa ba.


Kallonta yayi Cikin kulawa yace "Sorry dear, Meyasa zakiyi wasa da Maganinki"

Kwanto kanta tayi a kafadarsa murya chan Qasan Maqoshi tace "Bazan iya Shan Maganin da kaina ba, nasaba Ka banida kanka"

Murmushin Gefen baki yayi Yace "Babe kina HยฒO"

Bata Gane me take nufi ba shiyasa ta Dago tana Dubanshi Cikin Rashin Fahimta

Ya dage kafada tareda ta6e baki ya miqe

"Bari na hada mana Break Nasan baki iyawa tunda na sabar mana"

Murmushi tayi itama ta miqe "Muje mu hada tare... "

Dariya yayi tareda Kamo hannunta ta miqe Suka Nufi Kitchen dn A tare.


****


Tun kafin Gari ya ida Wayewa Hafsah da Fadeelah suka shiga Kitchen dan hadawa Amare Break...

7:30dot suka gama hada komai .


Saida Sukayi wanka sannan Suka Fito a Parlor Suka tararda Umma da InnaRabi Suna Dan tattaunawa ,ko yaushe suka Shirya OHO๐Ÿค’




Har qasa suka durqusa suka Gaida su,Ciki ciki suka Amsa Masu, InnaRabi ta dubi Fadeelah tace "Ina Zuwa haka da sanyin Safiya?"


Fadeelah tace "Ehm dama Zamu kai Abinci Gidan Amare ne"

"Sai akace basuyi Girki a gidan ba!,ko....Common Ku 6ace mn da Gani kafin na Kifta Idona waresu akanku Marasa Hankali....Waenda basu San Ciwon kansu ba kawai, Ku ko kunya bakuji ace Qanwar Ku wacce kuka Girme mata da almost A year ta Rigaku Aure Kuna wani Murna Abin Kunya instead Ku fasa kanku da bango Dan Baqin ciki kunzo kuna wani Rawar Qafa Akan Auren da bazaiyi Lasting ba,Abege Ku 6ace mn DA gani Johr" inji Umma cikin Fushi.

InnaRabi ta mere baki tace

"Yo laifinsu kika Gani, ni laifin hegen Uban su na Gani....Wanda ya dau Qaunar Duniyar nan ya Dora akan Yarinyar Chan, ya Aurar da ita da wuri Bayaga Suwaiba da Hafsah a Qasa basuji Aureba ya tsallake ya Gufta chan kan wata Wai 'Yar DanUwansa, Wallahi kokarinki nakka Gani da har kinka Yarda Ya Amrawa 'Danki Aljanar Yarinyar nan....inaaa Ai in nice ba na yarda da wagga Hadin Koni da nake Kishiyar Matar 'dan uwar Mahaifinta,Bakiga Irin Mazgar da nasha Wajen ta ba, Wallahi in Gaya miki Hatta Fashin Goshin da kike Gani anan Aradun Allah mazgarta ce". InnaRabi ta qarasa magana da Nuna musu Gefen Goshinta da n fasa Mata kwanaki.

Gabaki dayansu dagowa sukayi suna Kallon inda take Nuna msu, Aiko Saiga Wurin yayi tabo yayi Baqi kaman tabon sallah.


Mai Hafsah DA Fadeelah zasuyi Inba Dariya ba.


Gyaran Muryan Abba da Sukaji a bayansu yasa duk suka Waigo sukaKai Dubansu Garesa Cikin Matsanancin Kidimewa.


Qarasowa yayi ya zauna saman kujera Gaba daya suka Gaidashi Ya Amsa ya dube Hafsah da Fadeelah dake duqe yace

"Ku kwashe Abincin Ku je driver ya tafi daku , ku Gayas mn da Angel dna"

Umma ta bude baki zatayi magana ya daga Mata hannu ya dubi su Hafsah yace "Ku tashi Ku tafi Allah ya mku Albarka"


Cikeda Murna suka miqe suna fadin "AmeenMun Gode Abban mu, Umma innan Mu sai mun dawo"

Abba ya juya akalansa Ga Matarsa Wa'enda suka Saki baki suna kallon kuqar Tafiyarsu
"Dama Nasan Hada kan da Kukayi ba na Allah da Annabi bane, Dole da wata a qasa,Allah yasan wane irin Abu kuke shiryawa kuka hada kanku Waje daya....just imagine Abinda ban ta6a Gani ba!, ......By the way kashedi zan muku ke Sa'adiyyah daga ke har ke Rabia Kar Ku sake naga Qafarku a Gidan su, duk Kulle kullen da Zakuyi kuyishi Anan ,idan kuwa kuka sake naji labarin Kunje Gidan sai Ranku yayi mugumugun 6ace!"

Umma ta'dan Zabura jin Hukuncin da Abba ya zartar tace "Aah Alhaji, ya zakayi Yunqurin Raba Uwa da 'da?, 'ya 'yana Biyu ke Chan Gidanfa....Haba Ai in kayi hakan ni aka Cuta... Bayan nice nan na dau Cikinsu na Tsawon Watanni tara, na kuma Sha wahalar Haihuwarsu da Raino....."


Dakatar da ita yayi ta hanyar daga mata Hannu "Dakata Haleemah, Wannan ai duk shirme ne, idan Yaranki ne matsala Zasu Riga Zuwa kullum suna Gaidaki Safe harda yamma Amma Gidanne ban Yarda kije ba"


Da wannan Abba ya kashe bakinta, ita kadai tasan yanda takeji cikin zuciyarta,haka kuma ita kadai tasan qudurinta shiyasa tayi Gum bata sake tankawa ba.


*****


7:32

prompt na Farka Daidai Lokacin da yake Shigowa Riqeda Tray din Break dinda ya hada Mn

Da sauri ya qaraso ya Ajiye Tray dn kan stool ,ya Riqoni yana mn Sannu

Da kallo na Bishi kawai ina son tuna Abinda ya faru dani, A hankali na fara Tuna Abinda ya faru Tsakanin mu jiya Wani irin qara Na saki hadida kuka mai Cinrai

Kamoni yayi ya hadani DA kirjinsa yana Bubbuga baya na Cikin tsananin tausayi na ahankali yake Furta inyi Haquri


Qara Volume dn kukana nayi tareda dukan Kirjinsa da iya karfina.

Cikin disasshiyar Muryana Nake magana "Na tsane ka, na tsane ka I hate You, I hate you!, Allah ya isa tsakanina dakai, bazan ta6a yafe maka ba, Mugu Azzalumi ,.....Kuma Wlh Saika biyani Abina ko na Gayawa Abbana"

"Please sorry Sulthy kiyi Haquri Kinji!....."


"Anqi haqurin...Niba Sulthyn ka bace ,Ban gaji sarautar kowa ba....Wlh Saika biyani abina....๐Ÿ˜ญ"

Na qarashe magana tareda Fashewa da Matsanancin kuka Cikin disasshiyar Muryana ina qara kai mishi Duka a qirji da iya Qarfina.

"YaaSalaam yanzu mai na daukan maki da Dole Saina biya kafin Ki Haqura?"


"Mutunci na, Wanda na dau shekaru ina Tsarema wani Saboda mugun Mugunta da Baqin hali irin naaka, ka Kwamushe mn a lokaci Guda Cikin Mugunta!...."

Murmushin Gefen Baki yayi yace "Zan biyaki mutuncinki inshaAllah ...But ki tashi kiyi Sallah sannan kisha Maganinki Kinji Sulthy na"


Kuri nayi mshi kaman mai nazarin Wani Abu kana daga bisani na fashe da kuka

"Wlh Mutuncina bazai ta6a dawowa ba,Ka Cuceni Aarry ka Gama dani Bazan ta6a yafe maka ba har Abadah, kuma sai na Gayawa Abba" na fada Cikin matsanancin Kuka mai CinRai


Kamakan sa yace "Ooh God!, Sulthy please Listen to me, All You need is to Confine in me!, Trust me I'm a Doctor I know how to Makeit possible ,just stand up tashi kije kiyi sallah ko na Rakaki ne?"


"Aah! Basai ka Rakani ba, Dan Allah da Gaske mutunci na zai dawo?" Na fada cikin Disasshiyar muryata ina share hawayena.


Gyada mn kai yayi Alamar Eh , tareda murmushi a ransa yace ~Yaro man kaza~.

Tashi nayi ina tafiya qafa a wawware,tareda Matse ido Alamar Zafi.

Da kallo ya Bini, Gaskiya ba qaramin Wahala ya bata ba, Dukda Alluran painkiller dinda ya min saida nayi zafi.


Yana zaune har na Fito, ya Dauko mn Hijab Cikin kayana Na amsa na Gabatar da Sallar Asubah, Wanda ya Riga ya wuceni.


Bayan na idar da sallah ya zauna kusa dani tareda Jawo trayn Abincin d ya kawo mn.


Kallonshi nayi Ganin Abinci ne,Murya qasa qasa nace

"Wa ya hada Break dinnan?"


Murmushi yy "Nida Auntyn Ki ne"
Ya bani Amsa a Takaice

Na yatsina Fuska a raina nace ~"Allah Kiyaye naci Girkin Mugu da Kishiya"~


"Sulthy da nasani Tun a auren titi na qwamushe Abina,Kinga ba sai na Biya ba naci bulus Kenan"

Ya fada yana tareda Kai kofin Shayi Abakina Fuskar nan dauke da dariyar Tsokana......













Masu cigiyata da masu kirana duk nagode, Allah yabar qauna da zumunci, Allah yabarmu tare har abada๐Ÿ˜˜๐Ÿ˜˜




Nayi Gabas๐Ÿšถ๐Ÿปโ€โ™€๏ธ๐Ÿšถ๐Ÿปโ€โ™€๏ธ


9oct
[10/10 3:04 am] Fahnaan๐Ÿ’–: ๐ŸŒ€๐ŸŒ€๐ŸŒ€๐ŸŒ€๐ŸŒ€๐ŸŒ€
*HAWAN JININA*
~{UWAR MIJINA}~
๐ŸŒ€๐ŸŒ€๐ŸŒ€๐ŸŒ€๐ŸŒ€๐ŸŒ€
NA
*๐ŸคFahnaan๐Ÿค*

_MARUBUCIYAR: MA'ESHERH(ANNOBA)_

ยฉ๐ŸŽ†
*AL'UMMA WRITER'S ASSO...* โœ๐Ÿป
_Aโ€ข Wโ€ข Aโ€ข_
_{Al'umma writers, Kungiya daya tamkar da dubu farin cikin mu mu fadakar da Al'umma domin su farfado sugane gsky al'umma sai dan Al'umma, Allah ya bamu ikon fadakar da Al'umma}._

ุจุณู… ุงู„ู„ู‡ ุงู„ุฑุญู…ู† ุงู„ุฑุญูŠู…...


*_Chapter 46_*


Kafin yayi wani Yunquri na sa hannu na Buge Cup dn Dake hannunsa Cikeda Jin haushin kalamansa.

Tea dinda ke Cikin Cup din ya zube Gefe,tareda 'dan zuba a Gefen hannunsa, zafin Shayin ya Ratsashi Sosai.


A gigice ya Saki kofin Sauran Tea din ya Zubar mn a Qafa, qara na Saki Wanda ya sanya shi manta Zafin Abinda ya Zuba mshi a hannu ,ya matso yana tambayan lafiya?


Na nuna mshi kafata ina matse ido Batareda nayi magana ba

Babu Abinda ya Sami Qafar dan kuwa ,dan kadan ya zubanmn Tsaaabar Raaki ne Irin na Munayferh,

Hannu ya daga zai ta6a Qafar na Riqe hannun Gamm ,Ina matse ido

"Dan Allah karka Ta6ani Zaafi" na fada Cikin Rawar murya.

Hannunsa ya janye yana Fadin "Matsoraciya Babu komai a Qafar fa"

Ban tankashi ba, hakan yasa ya miqe ya Gyara inda Shayin ya 6ata sannan ya Dawo ya kunna turaren wuta a dakin Jin yanda dakin ya dau qarni ,Nan danan Qamshi Ya ziyarci dakin.

Ina zaune inda ya barni Sai Rawar Sanyi nakeyi Ga zufa Duk ya Gama jiqani, A hankali ya qaraso inda nake zaune ya Shafi kuncina yajishi Rau, Ya Cije lips Dinsa na qasa yace
"Nayfee ,Sanyi kikeji ko"


Na Daga Kai Alamar "Eh"

"Tashi sitting Room kisha Iska kafin na hada mana Wani Break din Kinji Sulthy na"

Na Gyada kai Ahankali ya kama hannuna na MiQe tsaye , muka fara takawa A hankali ,har muka Fito daga Dakin.


A hankali nake takawa ina 'dan Matse ido tareda yatsina Fuska saboda zafin da nakeji ,A warware nake takawa kaman mai Koyon tafiya.
Wurin Saukowa daga Kan stairs ma kasa takawa nayi na dakata tareda Rumtse idanu

Bansan lokacin da ya rankwafo kainaba, ya daukeni Chak ya azani bisa Kafadarsa

Dagani Harshi Wani irin yanayi muka tsinci kanmu, hakan yasa Wasu Abubuwa suka Sauya mazauni Cikin zukatan mu ,hakan ya kuma tuna mshi Wani Abinda bazai ta6a mantawa dashi ba A rayuwarsa , Shekaru 18 da suka Gabata ~Bayan Nurse dinda Ta kar6i haihuwar Munayferh shine mutum na farko da ya fara Daukanta ya Kuma azata A kafadarsa~

Na kwantar da kaina Bisa kafadar sa, tareda Lumshe Idanuna ina Qara Shaqar Qamshin Jikinsa ,Mai sanyaye Rai.


Shigowar su Hafsah yayi Daidai da saukowarmu, da Sallama Suka Shigo kowaccen su Riqeda da Basket a hannu.


Suna hada ido da Aaryaan ya sakar Masu wani Irin Harara, Wanda hakan yasa suka hadiye Gaisuwan da suke Shirin Miqa masa duk suka juya tareda Rufe Idanunsu da tafukan hannayensu Suna dariya qasa qasa.


Nikuwa ban San komai ba, ina chan ina Shaqar Qamshi,idona a lumshe.


Saida ya Direni kan Cushion sannan na Ware ido na diresu akan Su Hafsah Wa'enda keta dariya ,suka Qaisheshi Cikin dariya, Da kai ya Amsa msu, Ganin Abinci suka Kawo mn yasa ya Fice daga Gidan Gana daya ,ya bamu wajeโœ๏ธ

Kai tsaye Gidan Abba ya nufa dan ya qagu ya nemi Gafarar Umma Akan Abinda na Aikata mata jiyah.***

"Yo ke menene manufarki na hana 'dan ki Kusantar Yarinyar nan?, Ai wannan ba Shine Hanyar Kunsa mata baqin Ciki ba, kuma babu Abinda hakan zai Wanzar Face Qarin Raini da Rashin Ganin Qiman ki da zai Qaru a Gareta,kuma Ai shi Aaryaan din ba Dutse bane da zai kwana daki daya da Mace ba tareda Wani Abu ya faru A tsakaninsu ba, duk daran dadewa nasan dole saiya Latsa, bare kuma kinfi ni sanin Halin Yarinyar basai na Mki bayani ba, inaga kawai Chanza Shawara zakiyi ,Musan yanda zamuyi mata Watsa Watsa ,Mu takura Rayuwarta, Mu hanata Kwanciyan Hankali da jindadi daga Qarshe mu hanata saqat a Gidan Miji ta Zama Goluwa sai yanda mukayi da ita". inji Inna Rabi


Umma Tadan yi Murmushin yaqe tace"Lallai Rabi bakisan Komai ba, to bari na Gaya miki!, Auren Titin da nace Miki sunyi kwanaki har nake Gaya mki sunyi qalyan da Ciki kin tuna?"


Inna Rabi ta Gyada Kai Alamar EH, Umma ta cigaba da cewa


"Bakiga Uban Burin da ya dauka akan Cikin nan ba,Sosai yake Tanadi Akan Cikin ke kia ce Matarsa ce Zatayi haihuwar Faari,Wlh ni koda Haihuwar Aaryaan bai waniyi Rawar jiki Kaman na wannan ba, Tashin Hankalin da na shiga yasa na yi bincike Dan na Tabbatar da Cikin ,naje har AM inda Aka Mata Gwajin Dr ya Sanar dani Babu wani Ciki A tattareda Ita, shiyasa na Godewa Allah kuma bana son na hada Jini da ita......Egen Cikin da ba'a Tabbatar da shi ba kenan Inaga In hakan Ya zama Gaskiya Ai da Tamu ta qare kenan dan Wlh ko 'dan kallon Arziqin nan da Muke Samu bazamu Rinqa Samu daga Gareshi ba , Shiyasa Kawai na Yanke Shawarar kawar da ko wane Irin kunya na tunkareshi Akan maganar, kuma na Tabbata 'dana bazai Kusance ta ba, Tunda ban ta6a Shimfida mishi Doka yaqi bi ba".


InnaRabi ta tabe baki tace

"Haka ne Amma ,Haka Zaki zuba ido Alhaji ya hanaki zuwa gidan kuma ki zauna ?"

"In zauna Kuma ,Haba Bari mana , Kin dauka Shirin da nayi Na qyale ne?, Ai jira nake Gobe Su tafi na Tura Hafsah tabi baqinda Suka Zo Tunda taqi Fito ta da miji๐Ÿ˜„, Ni kuma nayi Gidan, Sai naga Abinda ya Turewa Buzu nadi, Wannan karon Zan Fito msu a Sak Haleemah na Haleemah Cinnaka ,Haleemahn da na Dade ban Fito da Halina ba ,Sbd Gudun Abinda zaikai ya kawo Saina Zame Msu ~Annoba~ ,Sai na basu Zafin da dakansu zasu tsani Rayuwan su da kansu daga Ita har Kishiyarta MareAsali babu Wanda zan bari ya huta Saina Dandana msu Kadan daga Cikin Saukar uqubah ta......"


Sallaman Da Akayi yasa ta Dakata da Zuban Da takeyi,


Gaba daya Suka maida hankalinsu Ga mai Shigowa

Ya qaraso kansa a sunkuye ya zauna saman Rug tareda Gaida su, Suka amsa mshi sama Sama ,Daga nan Shuru ya biyo baya.

Umma ta tsura mai ido har wani Sheqi yakeyi Ga wani Hasken Amarcin da yakeyi.

InnaRabi na Ganin haka tasan Maganar ba'a so tajishine ,Shiyasa ta miqe tsaye tayi msu Sallama tayi Ficewarta.


"Ehhhmm,Uhmmm.....Mum Please am here to Amend akan Abinda Nayi miki.....Am so..."


"Dakata Aaryaan!, What are you Amending For?, Me kayi mn?, Kodai ka Sadu da Yarinyar nan ne!'' Ta fada Cikin Tsawa mai nunida Tsantsar Rudu, Firgici, hadida Fusatarta Sosai.



Gabansa Ya Fadi ,ya Sake sunkuyar dakai Cikeda Fargaba Yace " A'ah Mum , Kawai .....Haquri zan baki Akan MaganGanun DA Tayi miki jiya, mummm..... Please kema bai kamata Ki dau irin Wannan matakin Ba ,Kome tayi miki kuwa....bai dace ki Rinqa hana Halaq akan Naki Qudurin ba...."


Bai Iya qarasa ba Sakamakon Cin Kwalarsa da Umma tayi Cikin zafi take fadin


"Aaryaan, tell me The Truth!, Akwai Abinda ya shiga tsakanin ka da Yarinyar nan ne?...."


Shima katse ta yayi da cewa "Noo mum wannan wane Irin magana Ce, Ai ko baki Gaya mn ba ,banida Ra'ayin Yin hakan, dan Yarinyar tamin Qanqanta dayawa She's just 18 fah !, Hakan baya daga Cikin tsarina ma kwata kwata"


"So what are you trying to tell me?, kana nufin kazo nan ne dan kabani Haquri akan Cin Mutunci da tayi mn jiya? Ko kuma me?, Aaryaan ka bani mamaki Wallahi.....Wannan ba Aaryan Dinda na sani bane, Aaryaan dinda na haifa Shine Jarumin nan Wanda bayaso Yaji ko yaga anci mutuncin Uwarsa,....wannan Aaryaan din kuwa bai damu dani ba, Bai daukeni a Matsayin Uwar da ta Haifeshi ba, bai damu da A Wulaqanta masa Uwa ba bare ya dau mataki , ......aaryaan kayi muhu mugun bani mamaki....Ni dinda na Raine ka na Shayar dakai Har ka zama wani Ni ni ake acimma mutunci a Gabanka ka Kasa daukan Mataki.....Ni Haleemah banyi dacen Haihuwa ba.....kaga na Gode Aaryaan, nagode Sosai ka tashi ka Tafi na Gode " Ta fada Cikin zaafi ,tana Share Kwallan Gulma.



Aaryaan ya Sauke Numfashi cikin Tsananin Tashin hankali tareda Gyara Zaman sa

"Mum, Tun ina Ciki kike dawainiya dani ,Bansan wahalar da kikasha kafin nazo duniya ba, Mum....Bazan iya biyanki ba kuma bazan iya sauke haqqinki ba saboda Wata dawaiyniya da na ta6a yi mki ba,Kinci Fitsarina Kinci kashina,idan banida lafiya Bakida lafiya, kullum so kike kiga Na zama Mutumin kirki ba na Banza Banza ba..... Meyasa Zan watsa maki Qasa a ido saboda wata mace Wacce Batada Wani Qima a idona?, Mumm...Abinda nake so kisani Anan kawai shine kisani fa ,Gaba daya Matana Amana ne agareni kuma kowannen su Akwai haqqinsu da ya Rataya a wuyana, haka kuma Akwae hisabi A tsakanin na dasu Dole sai Allah ya Tambayeni akan yanda na Riqi Amanar bayin Allahn nan,koda da qwayar zarra na cutar dasu sai Allah yayi mana Hisabi Ranar Gobe qiyama "

Ya hada hannayensa waje Guda Alamar Roqo

"Mum please ki daina Shiga Sabgar Matana ,ki barsu Su Huta Kaman yanda kowacce mace take Samun sakewa a Gidan mijinta, Mum ni kaina Kina takurani Serious......Mum wlh words dinki na jiya ba Qaramin Girgizani Sukayi ba ,I can't believe ke kike kirana Akan Wai kar na Kusance Matata , Mum this's strange, ban ta6ajin makamancin hakan ya faru da wani ba, ko a novel Banta6a Crossing Irin wannan Labarin ba, I was out of words ,Shiyasa koda ta Kar6i wayan A hannu na Ban hanata Fadin Abinda Ke Ranta ba!, Saboda Gaskiya take Fadi And I Can't stop her har saida naji ta fara Crossing limit dnta ...."


Sai ya kuma yin Shuru yana maida Numfashi, ya dago jajayen Idanun sa da suka Koma tamkar Gauta saboda 6acin Rai ya Cigaba da cewa


"Can You imagine... I nearly kill her yesterday akan Maganar da ta ya6a mki?, By Then I Can't Control my Anger ,Daga baya nazo kuma ina Da na Sani..."


Ta dakatar dashi da Fadin "To Meyasa ka barta da Rai baka Kasheta ba? Kowama ya huta da baqin halinta?, Meyasa?, dama kana sane ka barta Take Yarfa mn maganganu San Ranta?, Meyasa...." Ta qarasa Cikin Rawar Murya.


A kidime yake kallonta Cikin In ina ya ce "Ki....Sa fa kika Ce ....Mum kisa Fa!" Daidai Lokacin da Alarm din Agogon Hannunsa ya Buga.


Hakan yasa ya Kasa karasa Maganar dake Shirin Fita daga Bakinsa ya qara qasa dakai yace "it's Time For Work.....A sa mn Albarka Saina dawo"

Babu yanda ta iya Tunda taga yanda Hankalinsa ya tashi Akan kalamanta Sai jikinta yayi Sanyi ita kanta bazata so na mutu ba, kawai Yanayin Fushin zuciya yasa ta Furta hakan.


A daddafe ta Sa masa Albarka ya wuce kai tsaye dakin kakus ya Gaidata Ayau bai tsaya jin Nata Tsokanar ba, Saboda Gaba daya

Please Login or Register in order to submit comment