Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

hakan) Goye da student bag da Alama Shima dawowanShi kenan
Da Gudu na qarasa inda yake na Rungumeshi Ta baya "Oyoyo Daddy na,"

Na ware murya ina kiran Janaan"Janaan Zokiga Hayateen ki,Wayyo yaa junayd I really Miss u" na fada Daidai lokacin da yake juyowa dani ya fuskance ni yana Dan murmushi "Da gaske Jaan na Gidan nan?"

Na girgiza Mishi kai ba tareda na bashi Amsa ba Aikam sai Gasu sun fito itada Hafsah ,Suna hada ido ta koma da gudunta,Nasan bata Yarda dani bane Shiyasa ta Ta fito.

Hafsah ta Qarason ta rungumeshi tana Fadin "Lallai kudu ya Amshe ka, kaga yanda kayi kiba kuwa?,Har Kafi yaa Aary haske yanzu ,Kodai Bleaching kakeyine?"

Ya kaimata Duka A baya yana fadin"Au baki sani bane?,Aini cream dealer ne bakiga Alama A fuskana bane?, Kodai shi Jaanu ta gani ya ruda ta ta zura a guje??" Ya fada yana kallon mu

kai Yaa junayd Akwai surutu kaman Aku

Na Dan kalleshi nace "Manafukai ,mu ina ruwan mu inba tsoro ba ka bita Ka tambayeta mana,"

Ya dungureni "Daughter you'll never change"

****
Qarfe 4:30pm Motar su Abba ya Parka A harabar gidan,Sannan Motar Su yaa Arry ya biyo bayan Su.

Da sauri Driver ya zaga ya bude kofar baya,Wata Dattijuwa naga ta Fito Sanye cikin Fararen kaya Hatta Takalman kafafunta Farare ne, da ka ganta kasan naira ya zauna anan, tsohuwa ce Sosai wacce bazata wuce 79yrs ba,Amma Hutu da jindadi ya boye Shekarunta, sai ka dauka bata wuce Yar shekara 52bane.
Ta fito Riqe da Walking stick tafara takawa cikin qasaita ,
Driver ya zaga dayan Gefen ya bude, Abba ya fito Shima cikin wata dakakkiyar Ashadda Sky blue.

Nan fa Yan Aiki Suka fara zubewa Suna kwasar Gaisuwa

Dama Nida su Hafsah mun Fita Munje yawo bamu San Sun dawo ba.

Sai Bayan Isha'i muka Shigo Nida Hafsah dama tuni Janaan ta Wuce Gida

A General Palo na Iske Duk ahalin Gidan An wani baje ana hirar yaushe Gamo Na Hajiyata na fara Arba Ai bansan lokacin da nayi tsalle na Rungume ta ba ina fadin"Oyoyo mai Ran karfe kinqi Antayawa Dan kina mana baqin cikin dafa Gumba"

Ta ture ni tana fadin "Ke dagani karki karasani Tun lokacina baiyi ba"

"Ta6,ai lokacin ki yayi har ya wuce, kinci lokacin ki kinci nasu Abbie, kinci nasu Yaa Arry yanzu lokacin me kike jira kuma?,Kawai ki tafi ki Bamu waje" Na fada ina qarasa zama a qasa Gefen kafanta Caraf muka hada ido da yaa Arry Ya banka min Wani Harara na zumburo baki"kakus kinga Yaa Aary yana Hararana ko?"

"Ohni, yasu, Wai Ku yaushe zaku Girma ne?, Kodai Na gida zaayi ne?"

Yaa Aaryaan yace"Ta6 ni me zanyi da wannan Abin,Bayan Inada Zangarerigar mata irin wannan" ya fada yana jawo Ramlah jikinshi.

Umma tayi Gyaran Murya hakan yasa Na Ankare da ita Tun Shigowa na gidan bamu hadu da ita ba Sai yanzu Nayi murmushin mugunta nace"Umma naji Saqo, Nagode Allah ya saka da Alkhairi wato na Sami nasarar Raba tsakanin uwa da 'da kuma na sami nasarar Hada Mata da Miji Su mata da miji manya"

Abba yasan Halina sarai Yanzu Sai na tada bala'i Akan maganan nan dukda baisan tushenta ba,dan Yaga 6acin rai a tattare dani ya kalleni "Angel Baki Ganni bane?"
Na ta6e baki Nace"Na Ganka mana ba,Ai tunda taqi nemomin mijin Aure bazan Sake kulaka ba"

Gaba daya dakin baki Suka bude suna Kallona,Suna mamakin Rashin kunya irin na Munayferh, Amma ba Abin mamaki bane Indai nice zan fada Abinda ya fi hakan ma.

Niko harga Allah Aure nake so ,Badan komai ba Sai Dan nima na Sami mai kula dani ni kuma in kula da qanina, Tunda iyayena basu kusa.

Abba yace"Ai na Samo mki mijin Aure,na Nuna ma Saa"

"Kai Abba banyarda ba"

Ya kauda zancen da cewa "Kuje Ku kwanta dare yayi, Zan Gana da mums dinku"

Gaba dayan mu yaran miqewa mukayi kowa ya Nufi Makwancinsa

Abba ya dubi Umma yace"Sadiya, Wato bayan Nayi miki fada Akan yarannan kin Qara tunkarar ta da wani mgn kor!"

Umma tace "Haba Alhaji haka kawai zan fada mata magana Sai kace wata Yarinya?,Am old that matters ai..."

Ya katseta da chewa "OK na aza wani magana kika fada mata ne yasata Fada miki maganganu dazun" ya juya ga InnaRabi "ke kuma An gaya min baki Gidan For the past Three days ina kika Shiga ne?"

Tace "Ehm,Dama,Nida Yara Munje ziyara ne chan Gombe ne nadan yi musu kwana biyu, kuma na kira numbern ka not Reachable"

Kai jama'a🙆🏻‍♀️

Yace"OK dama akan maganar Munayferh ne ta kirani tace min ita fa Aure take so,kuma idan Yarinya Tace Aure takeso ya kamata A duba lamarin Dan baa San Abinda ta hango ba,Alhamdulillah tunda ni tace na za6a mata mijin Aure na Yanke Shawarar Aurar da ita ga daya daga cikin Ya'ya na UMAR ko JUNAYD ko ya kuka gani?,

Inna Rabi tayi Cra6 tace "Umar yanada wacce yake so kaga bai kamata Ace An tauye musu Haqqi ba"

Abba ya jinjina kai "kuma haka ne fa"

Umma tace "kaga dai Junayd kawarta yakeso, Toh mai zai hana a hada su da AARYAAN Tunda na lura Suna Son junan Su"

Kakus Ta Amshe da cewa" Ni dai ince, Irin kallon dasuke Aikawa junan su dazun da Alaman Tambaya Ja'iran Yara Ashe da wata a qasa''







Hehehey I laugh in Spanish🤣


Umma yacyn kin Taro match

Ni bazance komai ba🚶🏻‍♀️





Kunga na Qara yawan page kor, to kuma Ku kara yawan comments😍








A koda yaushe bazan ta6a gajiyawa ba wurin miqa Godiyana a gare ku Masoyan littafinga ina Kaunar Ku irin Sosai Dinnan💃😍😍,

Yau comments dinku na jiya yasani Qara muku yawan Page fah🔥🔥




Sorry for the Typing Errors😚



Fahnaan🖋️🖋
🌀🌀🌀🌀🌀🌀
*HAWAN JININA*
~{UWAR MIJINA}~
🌀🌀🌀🌀🌀🌀
NA
*🤍Fahnaan🤍*

_MARUBUCIYAR: MA'ESHERH(ANNOBA)_

©🎆
*AL'UMMA WRITER'S ASSO...* ✍🏻
_A• W• A•_
_{Al'umma writers, Kungiya daya tamkar da dubu farin cikin mu mu fadakar da Al'umma domin su farfado sugane gsky al'umma sai dan Al'umma, Allah ya bamu ikon fadakar da Al'umma}._

بسم الله الرحمن الرحيم...


*_Chapter 12 _*

*ina jinjina gareku Fahnaan novels 1,2,da kuma Uwarmijina Group tare da Mamanace novels da kuma hausa novel B , gaskiya na yaba sosai da comments dinku ina kuma godiya da addu'arku gareni kamar yadda kukemin kuma Allah ya biya muku bukatunku*

*bazan manta daku ba kuna raina kuma ina ganin comments dinku gaskiya ina godiya Allah yabar kauna*

*Mamanace novels*
*Sanadin kunshi novels*
*Zunu &What ever🤤 group*
*Untinchlobanty Novel Group*


🔥🔥🔥🔥 Oya Muje

Abba yace"Anya kuwa, Hajiya kefa Shaida ce akan yanda Munayferh ta Tsani Aaryaan, Harya kaiga in tana guri Aka ambace Sunan Aaryaan Tashi yake tabar Wajen Gaba daya,Shima haka Aaryaan din Tun tana Yar qarama yasa mata ido, ko lokacin da yaje Pakistan yayi karatun Four Years yana dawowa ko Zama baiyi ba ya kama Yarinya da Duka akan Abinda bai Taka kara ya karya ba!,Nasan Irin Tsanar da Aaryaan yake ma Maesherh baiqi ace an waye gari bata ba,Ni dai Gaskiya ina tausayawa Rayuwan Yarinyar nan ,Maganar Aurawa Aaryaan ma bata taso ba tukunna,Adai chanza Shawara"

Kakus tace"Shawarar kenan Aaryaan Zaa Aura mawa, kai banda Abinka me ka sani Wanda ya danganci Rayuwan Yarannan ?,Ita Sa'adiyya Tunda ta zauna dasu tasan Halin kayanta Shiyasa ta Za6i hakan,Ni dai Na yanke Hukunci Aaryaan zaa ,Ehe"

Abba yace "Ban katse ki ba Umma,Amma Fa kinsan Shi Aaryaan din bai Dade da Angoncewa ba, Gobe Zai cika Sati daya,Ayi haka?"

Kakus Tayi murmushi "Ai ba yanzu zaa daura Ba, Sai nan da Shekara, idan Junaidun ya dawo,Idan kuma bai dawo ba aayi babushi" Tasa Gefen zaninta ta goge Dan Guntun Kwallan dake makale a idanunta "Allah Sarki Junaydu,Yaro mai hankali Haquri da juriya,Bai damu da Abin Duniya ba, ko da yaushe Rayuwa takan Dana masa tarko Amma bai damu ba,Yaa Allah ina Roqon ka da Siffofin ka Tsarkaka da Sunayenka kyawawa ka bayyanar mana da wannan bawan naka" Tana kaiwa nan Hawaye yaci Qarfinta

Duk Suka Amsa Da Ameen , Haka Suka Cigaba da hirarsu Har 12 pm sannan sukayi Sallama kowa ya kama makwancinsa.....


WasheGari Saturday

Yau Sati Daya chif da Auren Yaa Arry Tun da Safe ake ta wani rawan jiki zaa je Zaga Gari

Su Ramlah Ansha Kwalliya Fuskar nan yasha Fenti.
Bayan Duk Sunyi Sallama da Umma suka nufi Part din InnaRabi,

Suka Gaisheta,Ta wani Hakimce a kan Kujera sai wani shaShan Qamshi takeyi,
Da Sallama Suka Shiga Ramlah ta Russuna tana gaishe ta, Ta amsa A yamutse, Shikam Tunda ya zauna Akan Cushion ya Ciro wayansa yana Daddanawa, baiko kalleta ba balle tasa ran zai Gaisheta, Saida ya ja 5mins ba tareda ya dago ba
yace
"Dad ne yace inzo in Gaida ki kuma kiga Amarya" ya fada kaman An mishi Dole

InnaRabi ta rike ha6a "Oni yasu Wato da akace ka gaisheni,Sai kazo kayi zamanka da ka gaji zaka gaya mn An aiko ka waya mutu waya tashi, Haka zaka kare , Matsiyaci mai mugun Hali irin na Uwarshi dallah tashi ka bar mun daki Abege"

Ta6e baki yayi ya Riqo hannun Ramlah Suka bar Parking Space, kai tsaye Parking Space Suka nufa, mamaki ya kamasu Ganin yanda Aka chaccaka manyan qusoshi a tayoyin motar, ga Zanen yar Babyn da Aka zana A glass din Gaban motar da Baqin oil paint, in fact ,An 6ata motar Sosai lokaci Guda an sauya halittar motar gabaki daya

Aaryaan ya Dafa kai cikin Takaici yana Karanto Innalillahiwa'inna ilayhirrajiun, Murya na Sukaji kaman daga Sama ina cewa"Love birds kunyi kyau, Please Ku hayo sama let's have a Single Snap"

Waigawa Sukayi Basuga kowa ba, na kara wage murya "Couple of the year, you're looking Good Faah,yasin kun hadu kaman Saman Alale,Saura haduwanku da Allah" DaiDai lokacin da ya daga kai ya kalli Uper building Aikam 4eyes mukayi dashi, Bansan lokacin da na kwasa a guje ba,Shima biyoni yayi a hankali cikin tafiyar nan nashi kaman Bayason taka kasa,ko kuma Wanda Akayi ma Dole.

Kai tsaye Dakin kakus na fada ina dariya "kekam lafiyan ki kuwa?, ya Zaki fado Mn daki kina dariya babu ko Sallama"

"Ji min tsohuwan nan fa da Shegen sababin Tsiya, kema ba haka kike fado mana daki babu Sallama ba?,Au Ashe ba dadi" ban Gama Rufe baki ba muka jiyo Sallaman Shi,

Aikam bansan lokacin da na fada bayan Kakus ina kankameta "Wayyo kakus Zai kashe ni na Shiga Uku,Wayyo Yaa Aarry DanAllah kayi Haquri bazan Kara"

Kakus tace"Oh dama wasan Buya kukeyi Shiyasa kika fado min ba Sallama kor,Mara kunya,Toh Sakanni, Aaryaan zo gata" ta fada tana kokarin BanBareni daga Rikon da nayi mata.

Wani Sh'umin murmushi yayi ya tako har inda nake yasa hannu ya Rabani da jikinta, Yanayima kakus Godiya.

Nikam In banda ihu,Babu Abinda nakeyi, koda yike dakinmu Nida hafsah Shine na kusa Da na kakus,Nan ya shiga da ita Yasa Tafin Hannu ya Rufe mata baki Dan karta tara mishi jamaa.

Nan Fa ido ya raina fata Su Munayferh Sai zaro ido akeyi Ana sauke numfashi 😄

Sunkai 5mins A haka,Duk cikin su babu Wanda ya motsa,Sannan ya tureta Gefe ta fadi Ragwa6, yasa kafa ya kulle kofar Ya zare makullin yasa a Aljihun Gaban Riganshi.
Gaba dayaRiqetan da yayi taso ta damamai lissafi🤧 ,Saida ya Saita kanshi Sannan ya tako inda nake,Gaba daya na Rude babu daman ihu babu mai jina,Sbd kofar irin Wanda Akayi Wa laqabi da ihunka banza ne

yace"Bani makullin motar ki"

Bakina Rawa nace "Ba...Ba..Ban...Banida....Shi"

Yace"Raina ya fara 6aci kawai ki bani Key"

Gani nayi Ranshi ya 6aci Sosai Idanun nan sun koma kaman Gauta ,Ga wani huci da yakeyi kaman wani Zaki,Amma fa harga Allah Da na bada motana Gara koma me zai faru ya Faru.

Turo Baki nayi "Ni wlh bazan bada Mukullin motana ba Saidai kamin Duk Abinda ka ga dama"

Kaman daga sama Babu Zato Naji ya Sheke da wata muguwar dariya Wanda ko baa fada ba kasan na mugunta ne!...

"Haka kika ce ko?"
Na gyada mishi kai kaman wata Sokuwa

Buttons din Rigarsa ya fara cirewa yana Tunkaro ni, Zaro idanu nayi na miqe na fara jaa da baya yana bina Har Sanda na kaiga bango,Daidai lokacin ya Sami nasarar Cire shirt din jikinsa yayi cilli Dashi,ya rage dagaShi Sai menVest, yasa hannunsa Duka ya dafa bangon da na jingina dashi, ya matso FuskarSa Gab da nawa numfashin mu na Hadewa

Munayferh jitake kamar kirjinta zayafaso rigarta yafito Saboda tsabar bugawa,

Cikin rawar murya me cike da tsoro tace
"Wayyo, Dan Allah yaa Aaryaan kayi Haquri, Wlh motana ya Sami matsala ne,Please Don't..... Pleaseeee" na fada ina tureshi Amma ko gezau baiyi ba.

Tunda ta fara magana yake kallon Dan karamin lips dinta har lokacin da Tatureshi tace "Please"

Ai baisan lokacin da ya aza nasa akan nata ba, ya fara hkstfjqopn(idan baki gane yaren ba you're on ur own🤪)

Jikina kawai rawa yakamayi saboda tsoro, wlhy ban ta6a tunanin ko zaton Abinda zai mn kenan ba

Runtse idanu tayi Hawaye na tsiyaya daga idanuna,
Tunda nake, banda yayyina Namiji babu namijin da ya ta6a Riqe koda hannuna ne






KAI AARYAAN ME KAKE SHIRIN AIKATAWA NE?🥺


INSHAALLAHU A NEXT CHAPTER ZAKUJI KO WACECE MUNAYFERH😊





Just comment and Share😘







See u tomorrow

Nayi Gabas🚶🏻‍♀️


Fahnaan🖋️🖋️





25th Aug
🌀🌀🌀🌀🌀
*HAWAN JININA*
~{UWAR MIJINA}~
🌀🌀🌀🌀🌀🌀
NA
*🤍Fahnaan🤍*

_MARUBUCIYAR: MAESHERH(ANNOBA)_

©🎆
*AL'UMMA WRITER'S ASSO...* ✍🏻
_A• W• A•_
_{Al'umma writers, Kungiya daya tamkar da dubu farin cikin mu mu fadakar da Al'umma domin su farfado sugane gsky al'umma sai dan Al'umma, Allah ya bamu ikon fadakar da Al'umma}._

بسم الله الرحمن الرحيم...


*_Chapter 13_*


Aaryaan jin Sabon yanayin da yayi shine ya saka shi runtse idanu yana fidda numfashi da karfi da karfi saboda Sabon Shiga ne,(🤔) yadda bugun xuciyarsa ya dadu, Da Wani irin Salo Yake mata Wanda yakeji kaman ba'a Duniyar mu yake ba (Ku taya ni dawo dashi duniyar namu,kar ya lalata musu 'ya f😜)

ban dada tsinkewa da lamarin Aaryaan ba sai Da naga ya sa hannuwan sa duka biyu ya Zagaye kugu na, Ya kifa ni saman Gado, Still bai cire bakinsa cikin nawa ba,

Saura kiris numfashina ya dauke,ta bangaren Aaryaan din ma hakane saboda Gaba daya ya manta dawa yake wannan Abun,duk zatonshi Ramlah ce(Zakayi bayanine😄),
Ya dau 20mins yana Abu daya ,shike kidanshi yake Rawan shi,A lokacin kam na gama Galabaita numfashina ya soma fita A hankali a hankali Gashi ya Sauke min Duka nauyinsa, Harshensa dake yawo cikin bakina na kama da hoqara na dage na gantsara masa cizo mai xafi bakaramin ratsashi cizon yayi ba saboda unexpected yaxo masa da sauri ya dagata yana "Ouch" ya shafo Tongue dinsa ita kuwa ganin ya dagata ta miqe da Gudu ta nufi Kofa tana kuka mai Sauti, ji tayi Kofar a garqame ,ta zube Anan bakin kofa tana maida numfashi tareda Kuka mai ban Tausayi.
Shikam Tunda ya dawo hayyacinsa ya Fahimci Abinda yake Shirinyi, ya dukar da kansa Tareda Dafe ,Duk ta wane 6ata masa mood dinshi, Ji yake kaman bashi ya Aikata Hakan ba Meyasa ya mata hakan ma?,
Saida ya Dan Saita Natsuwanshi,ya gyara abinnan...dan karta gane yanayinsa ,

Cikin Takun sa na zaratan maza yake Takun sa cikin kasaita, Har ya isa inda nake Duke ina Rera kuka, ya Duka Saitin Fuskata,Yasa hannu biyu ya dago Fuskata Wanda tuni ya gama jiqewa da Hawaye, kai harda Majina

Cikin murya mai kamada Wanda ba nashi ba yace"Munayferh Where is Ur car key?"

Tunda nake ban ta6a ji ya kira Suna na ba sai yau,Ai bansan lokacin da na Nuna mishi bedSide drawer da yatsa ba,
Hade fuska yayi yana Sakin Fuskata"Jeki Dauko min"

Na miqe Simi Simi ina kuka na Dauko key, na miqa mishi ya Amsa, sannan ya nufi inda Rigarshi ke yashe a kasa ya dauka ya ciro key din da kanshi ya bude kofar, har zai Fita sai ya juyo ya kalleni "Just Lips kiss kin wani Rude kin wani Fita a hayyacinki Ina ga An kai ga babban.......Look As from today,Duk Randa kika sake min Rashin kunya, Saina y Miki Abinda yafi haka" Yana Gama Fadin haka ya Rataya Rigarshi a wuya,sannan ya fice yana cije lips,

A bakin kofa na tsaya ina Maida numfashi kaman Wacce tayi Tafiyar Shekarabahutu Saida naga ya bar Sama yana Saukowa kan stairs na daga murya cikin kuka yanda zaijini Garau nace"Allah ya isa Ban yafe ba,Mugu kawai Azzalumi Dan iska kawai, Kuma Wlh Saina fadawa kakus

Chak ya yatsaya tareda juyowa yana Mata kallon mamaki,Wato Yarinyar nan taurin kan tsiya Gareta Amma zaiyi maganinta ta6e baki yayi Tareda Daga kafada Alamar ko A jinkinshi, Hafsah dake Zaune a falon kasa ta jiyo muryana Cikin kuka ina Allah ya isa Ta dago tana kallon mu, Mamaki ya kamata ganin Aaryaan a yamutse daga shi Sai Singlet,ga Rigarshi Rataye a wuyanshi, Batayi zaton da mutum a dakin ba Dan ta Duba dakin taga Ansa key, toh sai tayi zaton na Dan fita ne,
Baki sake take kallon shi har ya Iso falon bata ce mishi komai ba,da Gudu ta haura sama Ta Sameni Inda nake Tsugunne ina kuka kaman Raina Zai Fita,Ta dagoni muka Shige daki Ta zaunar dani Saman Gado ta riko hannuna Cikin Tausayawa tace"Sorry Sis Me kika masa"
Ban Amsataba Cikin share kwalla nace"Ashe yayanki Dan iska ne?"
Wani Irin Bugunda Zuciyar ta tayi kar dai ace Abinda take zato shiya Faru!, Takai dubanta ga Lips dina Taga babu lipGloss dinda ta Shafa mn kafin ta fita Ga natanan har yanzu yana Shinning.
"Me yayan Ya miki?"
Tunowa da irin izgilancin da sukayi mn lokacin da zamu zo kd nayi Sai na Share hawayena Nayi murmushi ina mikewa

nace "Nothing, bari Nayi wanka ki Dauko basket da plates Kisamo mana Fruits a Garden,Sai ki kaimana Wurin pool idan na Gama wanka zan sameki a pool.

"Hmm" tace ta fice Abinta
_________________________

Ramlah kam Tunda Taga Yayi 10mins bai dawo ba tayi zaton Ko Chakalata yakeyi (Aikam ya chakalata kuwa😂),Barin Parking Space din tayi ta nufi masaukinsu

Nan ma saida tayi 20mins bataga Ya shigo ba,Har tayi zaton ko lfy?, Saiga Shi ya Shigo,
Tunda ya Shigo take binshi da Kallo tana mamakin Maikon da ta Gani a kumatunshi da Gefen bakinshi Ga idanun nan sun Dade kankancewa Tsabar jaraba😜, Ga kuma Rigarshi sa6e a Wuyanshi, Zama yayi kusa da'ita yana daga mata Gira "Yadai?"
Ta Nuna Gefen bakinshi da kuncinsa da ya 6ace da lipGloss tace "Meye wannan A Fuskar ka?"
Shafa fuskarshi yayi Sannan ya juya ya kalle Mirror LipGloss ya gani Manne a sassa daban daban na fuskarsa.

Waskewa yayi ya bata amsa "Wani Abu ne"
Ta kara jefo mishi Wata Tambaya "To kaida ka bi Yarinya meye kuma na Cire Riga?"
Rasa Amsar dazai bata yayi Baisan lokacin da yayi wurgi da Makullin motar da na bashi ba, Ya tureta ta Fadi da baya Kan Gado ,Ya cire Rigar da ya daure a wuyanshi ya Hau kan Ruwan cikinta yana Fitar da Numfashi da Sauri da Sauri,Cikin Muryar Sa mai Nuna A matukar buqace yake ya fara magana kaman Wanda aka Tilastashi "Ni baa Samin Ido ,Har kin isa ki Tsareni kina mn Tambaya Akan Abinda bai Shafe ki ba,How dare you?"
Gabadaya Ramlah ta Gama Tsurewa Tsoro ya dada shigarta Baki na Rawa tace "Please"Hun,Banyi zaton Zaton Tambayan zai 6ata maka Raiba, Forgive me please " Ta Qarasa magana Hawaye na gangarowa Saman kuncin ta.
Jikinshi yayi Sanyi Ganin Hawaye a Fuskar RamlahnShi, Sai ta bashi Tausayi Amma yanda yakeji yanzu bazai iya barinta ba Saiya Sauke Abinda Munayferh ta Sa mishi Akanta

Ramlah salon Aaryaan firgitata yayi,dan tsoronta ɗaya wnnan karon kar ya mata mai Gaba daya Dan har yanzu Maganganun Umma yawo yake a kwakwalwanta tana Tsoron Rasa Mutuncinta Daga baya Ya maidata bazawara

biye mishi kawai take amman a tsorace, Saida taga ya fara kauce hanya sannan ta Tureshi da iya karfinta yayi baya, Ta Ja BSht ta kare jikinta Gabanta na Dukan Uku², Harya mike zai Tunkarota wani Tunani yazo mishi ~Qila Dan har yanzu bata ci Kazan Amarcinta bane Shiyasa take Gudunshi~

Toilet ya Fada yayi wanka Sannan ya fito ya Sauya kaya zuwa Blue Armless Shirt da 3¼, har ya kai Bakin kofa zai bude ya jiyo Muryan Ramlah cikin Shessheka tana cewa"please Aaryaan Am very Sorry...... " bai bari ta karasa ba ya daga mata hannu "No qalms" ya fada yana bude kofa ya sa kai ya fice Abinsa.

________________

Saida na dau more than 12mins ina Dirje baki na ina Hawaye kafin nayi wankan 18mins.

Sannan na Fito na Shafa mai sannan na feshe jikina da body Spray, Sannan na Shafa powder Dan kadan na Dauko lipGloss dinda muka Sa dazun har zan sa Sai na lakuta a hannuna na dandana it was tasteless bashida dandano ko kadan , na Dan harare lipGloss din ina turo baki a fili nace "Allah ya isa Mugu kawai" sannan na Ajiye ina Kallon yanda lips dina yayi jaa ta madubi na Dauko wani na sa Sannan na taje Gashi na na Shirya cikin Riga Sky blue da Dogon wandon bluejeans, Gashin kaina na Tufke ta baya, ko baa Gaya mn ba Nasan nayi kyau ,Flat Shoe na dauka cikin Drawern kayana na sa, sannan na Dauko diary na a Gefen Gado Sannan na Fito cikin Tafiyata mai kamada namai tausayin kasa

A Karkashin Rumfar dake kusa da pool na tararda Hafsah Tana yanka fruits Bance mata komai ba naja kujera na zauna Sannan Na Ajiye Diary da wayana bisa Table najawo plate din Fruit dinda ke Gaban Hafsah batare da na Ce mata uffan ba na fara ci jiki na Asanyaye cus har yanzu ban dawo Daidai ba wani iri wani iri nake ji cikin jiki na.

Saida na Sa Orange A bakina Sannan na Dauko Diary dina Na bude na kalleta nace"Yau nawa ga wata?"

Tace"22nd December" Nace"kenan Ba Skul Ran Monday kor"
Bata Amsa ni ba nima ban damu ba na fara Rubutu kaman An ce in dago Sai hango yaa Aary nayi Ya Shiga Garden, da Sauri na kauda kai ,Na Mike na Nufi Pool, Na zauna A pool step, ina rubutu.

Na kai 15mins ina Rubutu ,naji Hafsah nacewa "laah Nayfer kalla kunyi Anko da yaya"

Dagowa nayi ina Kallon Hanyan Garden Sai Ganinshi nayi Reqe da lemun Tsami manya² har guda hudu , yana Tunkaro inda muke,

Ai bansan lokacin da na Antaya cikin Ruwan ba Dan Tsoro, Shikam Harga Allah ba Wurin mu yayi niyyar Zuwa ba,

Ya kalle Hafsah yace"Auta This Ur sister fa taiya Ruwa Ji yanda tayi Nitso ko kanta bana Gani"
Hafsah tayi smirking Sannan tace"Eh Taiya Ruwa amma bata'iya nutso ba inaga kaman Tsoron Ganin ka da tayi yasa ta Antaya batare da ta shirya ba "

Yayi murmushin gefen baki yace"Na zama dodo kenan, toh ina nan Babu inda zani in ta ji wuya dakanta zata fito, Hafsah tace "Yaa indai Munayferh ce Wlh bataqi ta mutu cikin Ruwan nan ba, da ta Fito ta......" Hararar da ya watsa mata yasa ta ja bakinta tayi Shuru.

Ya cigaba da kallon cikin Ruwan Har 20mins Sannan ya daina ganin bubble Din Numfashinta dake nunawa ta cikin Ruwan.

Gabanshi ne ya fadi ~Kar dai ace Yarinyar nan Kashe kanta tayi~ ai baisan lokacin da ya Tu6e Armless dinshi ba ya fada cikin Ruwan ba

Hafsah na Gefen Ruwan Sai yarfe hannaye take ,Bai jima ba Sai Gashi ya fito daita Ranga² kaman Gawa babu

Please Login or Register in order to submit comment