Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

wayan Aaryaan wanda Tuni na Cire Sin dinta Na adana waje Guda Don Tsaro.

A haka Na Fito Jami'an Hotel Dinda na Kama suka Tayani Gungura InnaRabi Wata Ta tayani Daukar Hasnah Don haka suke suna Taimakawa Costomers Dinsu ta Fanni irin Haka.


Qarfe 5:22pm jirgin mu ya daga Zuwa Parkistaan🛩️ , Abin mamaki Tunda Muka Shiga Jirgin Wani Irin Barci Wanda bansan Mafarinta ba Ya daukeni Ban farka ba Saida Jirgin yayi Landing a Qasar .

Kukan Yaran ne ya tadani daga Nannauyan Barcin da na fara, Cikinn murna Da farinCiki nake Dubansu Na kasa Ta6uka komai sai faman Murmushi nakeyi Kukan nasu Ya zame min Wani rahama Ji nake Kaman su Dawwama A hakan Suna kuka Zanfi jin dadi da Ganinsu bisa Ganinsu Kullum Cikin barci babu ko motsawa Hakan Na nuna mn tabbas Maganar Hajiya Asiya Gaskiyane Akansu Idan Ban bar qasarba Dole zan Rasa 'ya'yana kuma bazan ta6a dawowa mutum kamar kowa ba ,Amma taya za'ayi na fara rayuwa a qasar da bamawa ba ?, bansan Kowaba Babu wanda yasanni Ga kewar iyayena da 'yan Uwana dake Damuna . ....


Muna Isa Na Tare Taxi ,Da taimakonsa Na shigar da InnaRabi Wacce take Tamkar Mutum mutumi, Ban damu da Wahalar da zansha akanta ba Burina kawai shine nadau Fansar Abinda tayiwa Iyayena Sai ban damu da Jigilarta ba,

Mai taxi din Yakaini har studen Hostel Din Makarantar Kuma na biyashi ya Tayani shigar da ita Kasancewar Tun a Airpot nayi Exchange Din kudin 9ja dake hannuna sai ya kasance ba'a samu Matsala ta wannan Fannin ba.


Inda matsalar Take Shine BazAn IYA daukan dawainiyar Qatuwa ba yayinda nake Kulada 'yan Tageayen 'ya'yana ba .


Dole na Nemi Alfarmar Wata Neigbour dina Ta hostel nace ta nemo Min assistance wacce zata Rinqa tayani Dawainiya Da gardiyar da na Jido.

Abin mamaki Kuwa Tunda na Bude Fuskata a Garin banga wanda ya Gudu ko yaji Tsoron ganin Fuskar tawa ba..
..




















Nayi gabas🚶🏻‍♀️
21-Dec✍🏻
[12/27/2020, 10:01 AM] Hawwa Babah: 🌀🌀🌀🌀🌀🌀
_*Hawan-Jinina*_
_(Uwar mijina)_
🌀🌀🌀🌀🌀🌀

Na
🤍 *Fahnaan*🤍

©🎆
*Al'umma Writers Asso...✍🏻*

_{Al'umma writers,Kungiya daya Tamkar Da dubu FarinCikin mu mu fadakar da Al'umma domin su Farfado su gane gaskiya Al'umma sai Dan Al'umma ,Allah ya namu Ikon fadakar da Al'umma}._


بسم الله الرحمن الرحيم...



*Chapter 83*


*9ja*

Da sallamamsa ya shigo Gidan Babu kowa A Babbar parlor don haka ya kutsa Parlon Umma Tana zaune Tana gasawa Hafsah Raunin dake Goshinta Da ruwan zafi ita kuwa sai faman Raki takeyi , Cikin nutsuwA ya samu Wuri ya zauna .


Hafsah Ta Gaidashi ,baiko Amsa ba Illa ta6e bakin da yayi ya juyar dakai Gefe ,Umma kuwa Kallonsa Take cikeda Mamaki batayi tsammanin Ganinsa a daidai wannan Lokacin ba ,Ga kuma raman da yayi, yayi wani busu busu sai kace mara Jini a jika.


Dakin ya dau Shuru na tsawon Wasu mintoci , hafsah ta Lura Akwai maganar da yake sonyi da Umma amma Gani take kaman Sirrine shiyasa Ta miqe ta Nufi dakin Umma ta kwanta Cikeda Mamakin Yanda yayan nata ya koma.



Aikam kaman Jira yake Hafsah ta Bar wajen ya Juyo ya kalle umma Cikeda Tuhuma Idanun nan masa sun sauya launi zuwa Jaaa .


Umma ma kallonsa Takeyi ta kasa Furta komai

"Mum ina Sulthy?, ina kuka kai mn ita?"

Ya jeho mata Tambayan da Ya kusata Shidewa ,Amma tayi qoqarin 6oye Gigicewarta kuma Ta Kore tambayan da yayi mata da cewa

"Son ,Bakada Lafiya ne?"


"That's none Of ur busssiness ,I said where is my Wife"


"A'ah wace Wife din Kuma ka bani ajiyarta ne?"


"Mum I don't wanna Mess with you ,Just tell me Ina Kika Kai min mata?, Kin dauka ban san Abinda keda Qawarki kukayi mata ba ? ,Umma Kin bani mamaki wlh ,I never Expect dat From you?, You broke Millions heart Bcos Of ur Bloody Selfishness A dalilinnSon kanki kin jefa zuciyoyin mu Cikin Radadi Da damuwa Munayferh itace FarinCikin Ahalin Nan ,Tell me Mum Tunda Munayferh ta 6ata Kin Samu kwanciyan hankali a Gidannnan ?, and ........"



"Commmon Aaryaan Are you insane?, ni kake gayawa maganganu akan Wanchan mara kunyar matanka? Ni kake Dagawa Murya? Ni ?,Ni Aaryaaan? .....wai tsaya Yaushe Kayi girman da har zaka tsaya a gabana kana ya6a mn magamganu na 6atamci sbd Banzar matanka wacce batasan darajar kanta ba bare..........."


"Enough Mum !, Nasan Komai dangane da Abinda kika aikatawa munyaferh....Kece kika Maida Munayferh Dodo Don ta tozarta ,Kuma Hankalinki ya Kwanta an tozarta ta ,I saw her and she Explain Everything To me Harda Plan Dinda kika hada akanta wanda Yayi sanadin Auren muu na titi ,Umma Ki taimaka Ki gayamin inda Take , Banason Abba yasan Wannan maganar please Mum ..."


Ya qarashe Maganar da fashewa da wani irin kuk mai ban tausayi .

Da sauri ta d'an zaro ido gami da dafe k'irji cikin tsoro harda 'dan waige waige Gudun kar wani Ya ka6e yaji Abinda suke tattaunawa.


"Innalillahi wainna ilauhirrajiun Na shiga Uku ni Halimatu...Aaryaan Yanzu akan Munayferh kake Kuka ?, .....Ita Munayfern ta Gaya maka Nice nayi mata hAkan?....taya Akayi ka Ganeta mah?.....Ni Uhm...Mai ma zan ce?, taya Akayi Ka bari tayi maka Magana mah...Uhmm....wlh nida kake Gani...ban san ..komai.... Akan ...wannnan Lamari ba qawata Hajiya Asiya itace ta Aikata komai ....uhm don Allah ka Daina Kukan nan Kar wani ya Jika mana..... Wlh Ni ban san Komai....ba Amma Nasan a halin yanzu ...uhm...please ka daina Kukan mana Kana so Ajimu ne?..."


Cikin takaici Aaryaan ya dago jajayen Idanunsa da suka Rine zuwa Ja ya dubi mahaifiyarsa Cikin Shassheqa yake fadin

"Mumm so It's true Kece Kika 6atar Min da Mata?, Me Munayferh tayi mki da zafi haka da kika daura Mata Karan tsana har haka ne?, ina zaki kai Alhakin yarinyar nan ne?/, Mum ina jiye Miki danasanin da Zakiyi nan Gaba ,wanda Allah ya fara nun mana ba komai bane ,Umma Ki taimaka Ki Gaya mn inda matata Take Kar Ku rasani....."


Ya fada kuka sosai ,Umma ta rude Iya rudewa Haka kuma Ta Gigice sai Waige waige takeyi Tanason tabbatarda babu mai Kallonsu kojinsu anan.


Cikin Gigicewa da Rashin Gaskiya tace

"Aaryaan ka daina Kuka Bari na kira Hajiya Asiya Tayi maka bayani kaji please kayi shuru banason Aji mu kasan Gidan nan Cike yake da ma'aikata da 'yan La6e Please Adjust idam bazaka iya Shurun ba" .

Jiki na Rawa ta fito da Wayan ta Latsa Numbern Hajiya Asiya ,Nan take Aka Sanar mata Da wayan A kashe yaje , Kta sake Rudewa Ta Maida Dubanta Ga Aaryaan Wanda yayi Zaman Dirshan a qasa yana Hawaye ,Ta matso kusada shi Cikin tausasawa.

"Son haba manah ,Please be a Man , don Allah kaman yanda Ka Riqe Maganar nan ,kar najishi a wani waje banason Kowa ya sani Ko mahaifinka ,ni kuma nayi maka Alqawarin Dawo maka da ita Duk inda take ...kaji"


Maganar takeyi Cikeda Tashin hankali ,yanda take maganar kadai ya isa ya Nuna maka tsantsar rashin Natsuwan dake Tareda ita a daidai wannan Lokacin Da kuma Rashin Gaskiyan dKe tattareda Ita dukda sanyin ACN dake Ratsa Ko'ina Na Dakin Hakan Bai hanata Jiqewa da Gumi ba , Ga kuma yamda jikinta ke Makyarkyata kaman An jona mata Socket .


Dagowa yayi ya Share hawayen da suka kasa daina Tsere a Fuskarsa ,Ya ja Numfashi Murya kaman Mai koyon magana Yace

"Promise.....?"

"Eh nayi maka Alqawari ,idan kanaso ma yanzunnan sai ka tashi Mu tafi zarian tare ta gaya mana Inda take....."


"Sai ki tattara Inaki inaki ki koma chan In akwai Extra Room a Gidan ki tare Kar Ki sake Ki dawo nan saida Angel...."


Muryan Abba sukaji ta bayansu ,Wanda Hakan ya Kusan Haukata Umma don Tashin hankali... .


Abba Ya qaraso har inda Take zaune Yana qare mata Kallo ya nunata da 'yar yatsa


"Kin ban mamaki Haleemah ,koda yake ba Abin mamaki bane Dubada Irin yanAyin halayyanki ,a da zarginki kawai nakeyi banyii zatonnzaki iya aikata hakan Ba ,So Ashe Kece Kika yanke mana FarinCikin dake Cikin wannan Ahalinn wane Riba zakici don Kin Quntatawa yarinyar da Bata san Komaiba A fannin rayuwa ?, Haleemah Kinci darajan Yaran dake tsakanin Mu da Ayau dinnan Zaman mu yazo qarshe Tsakanina Dake ,amma dukda haka Bazan Iya Zama Dake ba Kije Ki nemo min Diyata karki sake Ki Tako qafarki nan Gidan Inba da Itaba ...."


"Aa Abba Please..."

"Dakata Aaryaan , Mahaifiyarka bata chantanci ta kasance Uwa a gareka ba ,Bakayi dacen Uwa ba ,Macen dake Burin Durqusar da Rayuwan 'danta ba Uwa ta gari bace .....Kina 6ata min Lokaci Ko so kike In Furta Abindake Cikin Zuciyata Ki huta¿''


Umma da Tuni ta daskare don Tsananin Gigicewa ,t kama Qafar Abba Ya Tureta Cikin Kuka Take roqonsa da yayi Haquri Ita bata san Komai ba Sharrin shaidan ne ,Amma ko sauraron Ta baiyi ba Haka ya tasata A gaba Saida yaga ta barGidan , Shi kansa Aaryaan dukda baiji dadin Yanda Abban nasa ya Kori Umma a Gidan ba Yaji danji dadi A ransa Kasancewar hakan ne kadai Zai Iya Dawo masa da Matarsa Cikin Rayuwarsa a Karo na biyu .....


*#karaci University Parkistann*


*Female Campus*


A hankali na Bude dakin Na shiga ina Jijjiga 'yar Kwalbar dake hannuna , kai tsaye Wurin Keken InnaRabi na Tsaya Ita kam sai kallona Take babu Ko kyaftawa.


Tsaki naja Tareda Watsa mata wata Uwar harara nan take ta kawar da kallonta daga Gareni .


Kujerar dake gefenta na Jawo na Zauna Sanan Na bude Kwalbar dake hannuna Na 'dan Lakuci Abin dake Ciki Da 'yar qaRamar yatsa Na shafa mata A Hanci , Nan take Kanta ya shiga Juyawa tamkar Mai maye Takai Kusan 20mins Tana haka kamin daga bisani ta Daina Idanunta Sukayi sama Jikinta ya kakkafe Numfashinta ya daina Fita.


Cikin Nutsuwa na koma na jingina da kujerar da nake zaune Har a lokacin ban daina Kallonta ba , A hankali na Duba Agogon Dake manne a Hannuna nakai 10mins a haka ina Kallonta.


Kukan Hasnah Da najine yasa na Miqe na Bar dakin naje na daukota tareda 'dan Uwan nata Na fara Jijjigata Don Na tabbata ba Yunwa takeji ba Qiwuyace kawai.


Nakai 15mins ina Haka kamin na samu tayi barci Aikam tana kwantawa InnaRabi tayi wani Irin Yunquri dukda Kuwa na Na shirywa hakan Saida na Tsorata ....

Take ta Miqe daga Kan keken Da take ta dafe Kanta dake Juya mata Tana Fadin wash Wani irin Murmushi ne ya kwace min Da na Tuna Na kusa Fara rama Abinda tayiwa Iyayena Achan baya (kun dai sanni bana Barin Bashi ko A kaina Bare kuma Akan iyayena))


TKai 5mins tana haka Kamin daga Bisani ta sarqe da wani irn Tari mai qarfi Ta dam dau lokaci kafin ta daina ,

Tayi lamo a Qasa Tana Fidda numfashi , A hankali na Shimfida Hasna Akan Kujeran da na tashi akai na sa hannu na dagota Yanda naga Idanunta sun kada sunyi jazir saida na tsorata Amma ban bari tsoron yayi tasiri akaina ba.










Na gaji fa🥱


Bari nayi gabas

🚶🏻‍♀️












22dec
[12/27/2020, 10:01 AM] Hawwa Babah: 🌀🌀🌀🌀🌀🌀
_*Hawan-Jinina*_
_(Uwar mijina)_
🌀🌀🌀🌀🌀🌀

Na
🤍 *Fahnaan*🤍

©🎆
*Al'umma Writers Asso...✍🏻*

_{Al'umma writers,Kungiya daya Tamkar Da dubu FarinCikin mu mu fadakar da Al'umma domin su Farfado su gane gaskiya Al'umma sai Dan Al'umma ,Allah ya namu Ikon fadakar da Al'umma}._


بسم الله الرحمن الرحيم...



*Chapter 84-85*

Kalllon kallo muka shigayi dani da ita babu wanda yayi magana ,Munkai 2mins a haka Kafin na Katse kallon da Kawar dakai Tareda Jan Tsaki......

Muryan Ta naji ta Fara magana Cikin Rauni kaman Mai Shirin yin kuka

"Me kike shirin Aikatawane Munayferh?, Don Allah ki maidani inda Kika Daukoni ,Nayi Mki Alqawarin zan baki Duk abinda Kike Buqata"


"Enough....Bakida Abinda Zaki ba ni wanda zaisa Na kasa Aikata Abinda nayi niyya Akanki ,RABI You broke Mine heart ,You hurt my Parents You Kills To make Money i wonder What you are going to Achieve by doing dat ,You Don't Know Your downfall 'll be Messy With me Shiyasa Kike Tunanin Akwai Abinda Zaki iya bani har na Qyaleki Na Barki ki koma inda Kika Fito....Mindyou Kar ma Kiyi Tunanin Tserewa Daga Wannan Waje ,Akwai CCTVN dake Maqale a jikinki Ko ina Kika tafi sai Na ganoki Kuma nayi mki Hukuncin da ya dace dake Kin dai san Yanda Nayi mki a baya Kuma babu wanda zaiyi blaming dina Akan hakann Cus Am gonna Close Ur Mouth And said Ur my g-Mum ,Advisably If you wanntolive long Just Follow My Instructions.. Okay!"

Yanda Nake Magana Da full Confident babu interuption Yasa Ta 'danji Tsoro Don tasan Halina Ciki dabai Akan rama Mugunta Komawa nake Tamkar Shaidaniya .


Wani irin gauron numfashi ta sauke A sanyaye Don har yanzu bata Gama Dawowa Normal ba.


"So whats Ur next plan ,ina dodon Nan wAcce Muka hau jirgi Tare ?, anda How did You Get in here?"


Tsaki naja Cikeda Jin haushinta


"Mtswwwww watta Stupid Questions ,A bought You here Don na ramawa Iyayena Abinda Kikayi msu ,I won't hurt you Bcs you don't hurt my mum Amma kin Ta6a lafiyar mahaifina Akanshi zan dau mataki akanki, a ko wane Week kina Deban Jininshi ana Bawa Dodo Right?, Ni bansan Tsafi ba bare wani dodo ,Butttt You'll soon find out yanzu dai na barkinr Don ki samu ki shiga Bathroom gashi chan Kiyi wanka Sannan Ki nemawa Kanki Abinci you don't have share from mine ,Idan Har zan baki Abinci ko Ruwa Tho sai kin biya , ta hanyar yi mn Aiki in zaki iya And again don't try to Escape if you try doing dat Agogon nan zai sanar dani "


Na qarashe Maganar da nuna mata Agogon Dake Manne a hannuna , Ta gyada Kai A sanyaye Alamar Gamsuwa .


Ni kjwa na dau diyata na fice a dakin na kulle ta baya da Pin dindake Manne a Jikin qofar ...


Inda na Ajiye Trolley dina na Nufa na dauko Master card din YaaAary wanda na Sato Cikin Motarsa .

A hankali nakai Card din hancina har yanzu yana qamshin turarensa ,sanyayyen qamshin ya Ratsa lungu da 6argon Jikina ,Cikeda shauqi nayi kissing Card din.


A zahiri nace

"Wannan na 'ya'yanka ne yayana Thank God ,i know Your Pin ...."


Ina Gama Fadin haka na ajiye Card din na shiga Rage kayan Jikina na Fada Bathroom nayi wanka.

Ina Fitowa Naji Kukan Twins Duk sun Tashi ,suma na hada Musu Ruwan wanka Nayi Msu wanka na shirya su Cikin 'yan kayan da Mama (Mahaifiyar Jeeboi) siya musu .


Na Goya Haseen sannan na Aza Hasna Bisa kafadana ,Na dauko Master card din YaaAary da Wayansa wanda Har yanzu yake hannuna Na kuma dauko Kwalbar gas dinnan Da na fesawa InnaRabi da farko , fito na Nufi Dakin da na Baro InnaRabi, itama Har tayo wankar tana Goge gashinta .


Ta6e baki nayi Na qarasa Shogowa Ciki ,

"Zan Fita Idan Akwai Abinda kike Buqata Kiyi magana ohh No na mata bakida Share Cikin Kudinnan ......." Na qarashe Magana Cikin Bushewa da dariyar Mugunta.


"Rabi ,kinaji kaman Ki shaqe ni na mutu ki Huta ko?, Don't worry You cant ,da akwai CCTV da Tracer a jiki...."


Nayi qarashe da 'dage mata gira 'daya. ,na kuma Rufe hancina.

Ta bude baki zatayi magana Kenan gas dinnan ya shigar mata hanci daganan Ta shiga Nuqu nuqu ,Ni kuwa na fice Gudun kar 'ya'yana Su shaqi Gas din.


Ina Fita na Tare collage Taxi a junction dinsu nace ya kaini Any nearby Bank ,Take ya kaini na Ciro kudi na chanza su Zuwa Parkistan Currency .


Daganan Kai tsaye wani Qaton Plaza na Nufa na Jido kayan sawa nawa da Na 'ya'yana da kayan Abinci kala kala .


Daga nan na Nufi Gidan Da nayi Renting a online kasancewar Hostel din sch din bashida Girma Nan take naje Muka gama Magana da mai Gidan na Biya Kudin Shekara .....



A ranar Muka koma Gidan ,dukda Kuwa nasha Wahala akan tambayan Mutane dangane Da InnaRabi Amma dukwanda ya tambayen Cewa nake Kakata ce don batada halayyan da zan iya danganta ta da Mahaifiyata. ....



Satin mu 'daya a Karaci na fara attending lectures ,Dukda Kuwa da fari na Fara shan wahala Kasancewar Wahalar makaranta Ga Jigilar 'ya'ya Biyu..


InnaRabi kuwa idan zan Fita nake Barbadeta kuma Idan Na dawo na maidata Normal ,idan kuma ta 6ata jikinta sai na sata Dole ta gyara Ta kuma tsaftace min wuri , Sosai nake wahalar da ita Kuma take Aikatuwa a wajena, Kasancewar Gas din bashida Illa matarda Jijiyoyi yake yi kawai amma da zarar na shaqa mata dayan take dawowa nprmal ,hakan yasa na samu Abinda zai rinqa Riqe min Ita .

Bayan Sati Biyu Na samu wata 'yar yarinya Mai 'dan tayani Aiki Radeekha inajin dadin kasancewa da radika kasancewarta maison Barkwanci Kuma batad Shiga shara ba shanu Takan zone idan ina Gida Idan bana nan bata zuwa.....


Tun da na tashi nake jin jikina wani iri ga wani kewqr Ammie na dake damuna ya hanani saqat ,Na rasa mai yasa idan na fara Tunanin Gida nakejin Kaina tamkar baniba Yanayin jikina yake sauyawa Haka kuma Idan na farajin haka Bana dadewa barci yake awon Gaba dani Kuma idan na tashi sai Na manta da wani tunanin Gida.


A hankali na zaro wayana na latsa Numbernta ,amma sai na tsinci kaina Da Kiranta da Private number Gudun kar taga Country code din su Gano inda nake .

Amma Abin takaici har wayan Ta katse ba'a daga ba , ban damuba Na cigaba da Kira Amma har kusan 15calls Nayi Mata bata Daga ba .... Hankalina ya tashi sosai Amma dukda haka ban kwatanta Kiransu Da Ainihin Numbern ba..


___

*Nigeria*

Aaryaan ya kasa tsaye ya Kasa zaune Kullum burinsa Bai wuce ya Biciko inda Matarsa take ba haka Amma abin Mamaki shine basirarsa ta Dishe Duk hanyar da ya Kamata yabi don Ganin Ya gano inda take ya Kasa Tunaninsu bare yabi hanyar ..



Da ace haka Kawai ne Lamarin nasa da tuni ya gano inda Nake kasancewar wayansa nada tracer kuma tana taredani Haka kuma Motarsa nada Tracer zai iya Gano inda na Ajiyeta Idan yayi tracing ,Uwa uba Kuma ga Jeeboi Idan ya nemoshi zai iya samun bayanin Komai Dangane da inda Nake ,Amma da Yake Hajiya Asiya tayi Niyyar Rabamune na Gaba daya Sawa tayi a Dishe duk hanyar da zata Kusanta mu Har Mu sake kasancewa Ita dai burinta bai wuce na dawwama Cikin BaqinCiki ba Kuma na qare Cikin Tozarci da Gararin Rayuwa bah, ba ita kadai ba Harda Umma wacce take Mai bada kwangilar Aikin .


Su Abba Kuwa sun tashi tsaye wajen Addu'oi da Yawaita Sadaqah wa Almajirai da mabuqata( dama sunayi ), Sun dai qara ne 😒Don Ganin diyar tasu ta dawo Cikin qoshin Lafiya . . .



A yanzu Duk wanda yaGaAaryaan a sai ya rantse Ba A.A dinda ya sani a baya bane , ya rame Ya qauje ya qanjame kamar mai Cutar Aids ,ya dorawa kansa Tension Dinda bashida mafaka ,Ya wani qara Miskilewa Ya daina Shiga Cikin Jama'a baya magana ,Murmushi bare dariya Sai ta kama (dama Ya lafiyar kura?) , sai kuyi zaman Awa TAKWAS a waje taredashi ya kasa koda kallon inda kake bare Kasa ran zaiyi maka magana idan kuwa zaka kwana kanayi masa surutu Komawa zaiyi tamkar kurma Ya Nuna maka Kamar baijika ba bare ya baka Amsa kallo 'daya zakayi masa ka Fahimci Tsantsar damuwan dake tattareda shi , Damuwan dake Damunsa bashi kadai ya damaba harta abokansa Wa'enda Ke Taredashi Irinsu Isma'l da Haydar Suma Abin ya damesu Sun Rasa Gane Iri son da Aaryaan yakeyiwa Munayferh, yanzu Watanninta Biyu kenan da 6acewa Amma Ya kasa sakin ransa Bare ya dau qaddara ,Ko zasu Kwana Suna rarrashinsa Suna nuna masa illar Barin Damuwa A zuciya bazai sauraresu ba bare ya nuna ya jisu.


Dukda Halin da yake Ciki bai Bari yayi Sanyi Da Aikinsa ba , hakan yasa ya koma POLICE BARACK barikin sojoji na Abuja inda Gidansa Yake , yanzu haka Nan yake Zaune Yana jin zaman kadaici ne kadai zai iya Rage masa Damuwan Rashin matarsa .....


Hafsah kuwa bayan sati daya da tafiyan ummma Akazo Bikon ta ,Sun dan sha wahala Kafin A amince da Komawanta ,Saida sukayi yarjejeniya kafin ta Koma aka sasanta su ta koma dakinta....





*karaci*

Sosai nake maida hankali na Wajen karatu da Hukunta InnaRabi don sune kadai nasa a Gaba a halin yanzu , haka kuma Yarana ban Gazaba Wajen Kula dasu Dukda kuwa inada mai tayani ,radeeka wacce ke tareda Uwarta Su kadai Suke Rayuwa Dukda Yarinyace sosai don bazata Wuce shekara 12 ba Hakan Baisa na bar mata Ragamar Kulada Yaran ba .

A kullum aikinya shine Siyo min wanchan ,Wanke Wanke da share² , Inajin dadin Zam da Ita kasancewar ta mai barkwanci da Son yara Haka kuma Batada Qiriniya irin na yaran yanzu..... ...


Yau Da wani irin Kasala na Shigo Gidan Na danganta Hakan ne da Gajiyan da Na kwaso a Makaranta.

Abu kaman Wasa KODA na Dawo ina zama Ko Sauya kayana banyiba Na 6ingire da Barci ...

Kukan Yaranane ya Tasheni daga Wahalallen Barcin da na soma ,Kallonn Agogon Dake manne a dakin nayi naga Qarfe 2:00pm nida na dawo 12:30 lallai nasha Barci ashe .


Miqa nayi Na Kalle Radeekaha dake Riqe da hasna tanayi juyi da ita ,nayi Gyaran murya.

"Radeey Bring her here"

Da sauri ta kawo mn ita Harda 'dan Russunawa Na kar6eta Ina murmushi

"Where is Haseen "..


"He's Sleeping ma'am "

Ta bani Amsa a ladabce ,Kaina na jingina Inajinsa kaman Zai tarwatse don Azaba , Wani irn ciwon kai mara dalili na tashi dashi.


Radeeka ta samu Guri ta zauna shuru Tana kallon yanda nake wani Lumshe idanu a Kai² , Karan Door bell dinda naji ne yasa na Dubeta da Rinannun idanuna Cikin rauni nace


"Goan Check Who's there"

Cikin Girmamawa ta miqe Taje Ta duba , babu jimawa ta dawo ta Gaya min , Fatee da Yousouf ne (Course mates Dina ne) suma 'yan 9jeria ne Nafi sabawa dasu kasancewar tafiyan mu daya basua Wasa da Karatu suna Zaune A hostel ne Dukda haka Kusan a Gidana Suke Uni Muna Shirme Kasancewar Dukkanisu Agemates Dina ne (ba hankali muka Cika ba🤭 ....



Da farhar su Suka Qaraso ,Fatee ta Zauna Kusada ni yayinda Yousouf ya zauna Bisa Stool dindake Gefe

Fatee ta'dan ta6a Wuyana taji zafi Radau ,da sauri ta Amshe Hasna dake hannuna


"Munayferh you're not okay!''

Yousouf ya dan Matso da Kujeran Shi Shima Cikin kulawa yace

"Have You been taking Ur Vitamins?"

Murmushi na qirqiro nace

"Yes dad"

Teemah Kuwa Ta Qura min Idanu cikin damuwa tace

"How's Ur sleep no interruption?..."


"Leave it you Guys i said Am okay"...
Na fada Cikin Dauriya.

"No mum Twince , You shouldn't be Okay , bakida Lafiya Honestly.."

Inji Yousouf ,

"Aah i said Am okay its just Headache"

"Eyyerh Sorry dear have You taken Ur lunch?" Fatee ta Gaya Cikin kulawa.


Kai na Gyada mata alamar "EH " BATAREDA NAYI MAGANA BA.

Ganinn yanda nake basu amsa daqyar yasa Yousouf ya kalle Teemeh da ta zuba Mn idanu yace

"Sisi Am perfectly sure Da Daddyn Twice na Nan ne Bazatayi msa Musu Ba ,Har wani narkewa Zata Rinqayi batada lafiya ,Don mu t raina Shiyasa Muke tambayanta take wanι jan mana Aji ,an gaya мιĸι мυмa вaмυda claѕѕ dιn ne?.....see her mouth..."


Ya qarashe Da hararana , Teemah ta dau Seat Pillow Dindake Kusada Ni Ya jefeshi dashi Ya chafke yana darιya .


Maganar da yoυѕoυғ yayι ne ya тѕoĸanowa тeeмaн тaмвayar da тa jιмa тana ѕonyι мn ѕнι .


ĸalllona тayι a naтѕe тana тυnanιn тa ιnda zaтa ғara nιмa ιтa naĸe ĸallo cυѕ ѕнe looĸ ѕerιoυѕ


"pleaѕe мυnayғerн ιna dad dιnĸι , υr нυѕвand and υr ғaмιly wнy are yoυ lιvιng alone wιтн υr grandмoтнer?"

Maganar ta zo mn a bazata kuma taso ta Gigitani Amma da yake na qware Wajen Waske ,Sai naqi Nunawa na Tamke Fuska Na koma serious mode.


" teemah ,My personal Life is Frankly none of ur business ,Okay?"


"Tho masifatou daga Tambaya ,Allah ya Huci zuciyarki "

Inji yousouf ....daganan Muka sauya Topic , duk rashin son zuwa Asibiti Suna Tafiya Ganin Ciwo na neman Kwantar dani sai na tafi Asibiti Aka dubani Gwajin Farko suka tabbatar min da Cikine na Tsawon Watanni Biyu , wato Haduwanmu Da Aaryaann ya haifarda Unplanned Pregnancy😤

Abin Yaso ya Bani mamaki Daga Abu Sai Ciki ya shiga? Amma da Na tuna qarfin Iko na Allah Sai na afawwala

Please Login or Register in order to submit comment