Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

kunnena ya min rada

~muje ki fara mn Wanka sannan Ki ban ladar sadakina~.


Saida na kwace Hannu na ,na kawar da kai Gefe Sannan na tattaro natsuwata kamin na fara magana kaman Wata Mara lafiya.

"Sadakinka yayi Expire Tun a Auren Titi"

Dariya yayi sosai kamin ya matso fuskatsa Saitin nawa, ya gade Goshin mu Gemunsa na shafar Fuskarta ,haka kuma Numfashinmu na hadewa ,Idanunmu na kallon na Juna , haka kawai na tsinci kaina da kasa daukewa ,a hankali ya soma magana Kamar me jin barci.

"Eh na Sani Amma ai Sadaki Uku kika kar6a ,Kin amshi 3k na Auren Titi as you said ,Sannan na baki 200k still na Auren Titi Wanda Hilaal ya chanza ,anda sadakinki na Auren Gaske 250k so Sauran Fa?, kina nufin Suma sunyi expire ne?"


Cikin Rawar murya na soma magana Still idanun mu na cikin na Juna ,kuma fuskarmu a hade

"Ka..yi haquri, zan biyaka Sada..kinka......"


Kafin na qarasa Har ya Hade Bakin mu Wuri Guda ,Daganan ya fara Aika mata da Zafafan saqonni ,Bai barta ba Saida ya tabbata ya shiga Kuma ya Fito Ammafa yasha Cizo da yaqushi ....

Kuka nakeyi Har ya Shige yayo wanka ,yana fitowa ya iskeni yanda ya barni Kwance saman bed na Rufu da Blanket ina kallon saitin Bathroom din ,Murmushi yayi

"Keh tashi kije kiyi Wanka"

Harara na watsa masa ,Batareda na nasa Amsa ba.


"Kodai na Na tayaki ne?"


A 'dan tsorace na miqe ina Fadin

"Allah shi kyauta Wani Qato dakai zaka mn Wanka?"


"Kin manta Ranar nan da Ran nan ma Ni Nayi mki?" Ya fada Cikin Dariya.


Ban tankasa ba na Shige Ban Dakin.


Koda na Fito na iske shi Har ya kimtsa ,Sanye Yake Cikin Navy Blue Riga da Black jeans ya Rufe kansa da Black P-cap yayi kyau sosai ,harni saida na yaba a Zuciya ta , a zahiri kuwa ta6e baki nayi na Nufi inda nake Ajiye hijab na dauko na dorashi kan Towel Dinda Ke jikina Yana Kallona Yayi Murmushi kawai.


"Zoki tayani ,ya fada a Dan kausashe "


Yanda yayi maganar babu wasa yasa na Tsinci kaina da nufar inda Yake Batareda na musa ba.


Agogonsa ya nuna mn ,hakan yasa babu Musu na Kar6a na Fara saka mshi ,ina Gamawa ya nuna mn takalmansa Alamar nasa mshi ,nan ma ban Musa ba na saka mshi...

Hannuna Ya kamo Muka Fito Tare, A Parlorn ya tadda su duka Saleem ya miqe hadida Yima Ummie Sallama ,Muka Fito Still hannunsa na Manne da nawa ta baya Muka bi don haka Muka 6ulla ta Garden.


Wurin ya hadu sosai , Banda Qamshin Flowers babu Abindake tashi a Wurin , kallon Saleem Yayi yace

"Man ,ka tafi zan biyoka"

Murmushi Saleem ya saki don ya Fahimci Abinda Yake nufi.

Yana wucewa ya juyoni Garesa ina Fuskantarsa ,A hankali Iska ya fara Busawa yana ratsa ko'ina da 6argona Jikunnan mu .


Hancina ya danja , haryanzu Fuskar nan tawa babu walwala ,Juyarda Fuskata Nayi Ina kallon Gefe yanda iska Ke kada Flowers din Wajen , sai Abin ya bani sha'awa.


Hannunsa yasa ya juyo dani yana Murmushi

"Sulthy , Zanje Farauta !, ki tayani da Addu'a kinji"

Ya fada Daidai lokacin da iska ya Kuma kadawa , Saida na shaqi Qamshin Iskar na lumshe idanuna.


Sannan Nace

"Tho sakan mn Fuska"

Sai a yanzu ya lura da irin Riqon da yayiwa Fuskata , A sanyaye ya saki Fuskar.

Na danja da baya ina 'Yar yaqe.

"Allah ya bada sa'a ..... Take care of your self 4me ,will you "

"Yes i'll " ya fada da 'Yar mamaki bisa Fuskarsa.



"Ohkay bye"

Ina Fadin haka Nayi Ciki Da Dan saurina don yanda iskan Ke kadawa yana shiga Jikina Sosai sbd Towel kadai Ke jikina Sannan 'Yar hijab dinda na Dora a akai, Kuma ban dade da fitowa daga Wanka Ba Shiyasa iskan ke shiga jikina sosai.


Da kallo ya Bini sannan ya murmusa Yayi Waje.



*****

Tana tsaye Jikin window Tana kallon Yanda ma'aikata keta Hada hada a harabar Gidan.


Motar Mamy da ya danno kai Ciki ne yasa ta ware idanu Tana kallon motar Har ta parka , Mamy ta Fito Cikin Shigata Alfarma ,da ka ganta zaka Gane Anyiwa Naira Cin malfar Uba.

Tana kallonta har ta Shige part din InnaRabi, Da Gudu ta sauko Daga Kan stairs din tayo qasa ,a parlor ta tararda Umma dasu Hafsah Suna Hira wucesu tayi Batareda ta lura dasu ba.

Kai tsaye Part din InnaRabi ta nufa ,Ta tararda Mamy zaune ta Wani hakimce akan Kujera Yayinda InnaRabi ta Shige don nema nata 'Dan Abin ta6awa.


"Mamy" muryan Ramlah da taji ne yasa ta miqe a Razane ta shiga Rarraba idanu kaman wacce tayiwa Sarki sata ,Gabanta ya Fadi Ganin yanda Cikinta Ya Qara fitowa Bayan an tabbatar mata da cewar Cikin ya zube.

Maganar da Ramlah ta soma ne ya katse mata tunanin da ta fara.


"Mamy Kince Bake kika haifeni ba ,Don Allah ki Gaya mn inda Iyayena suke Inje in nemosu dakaina "

Itadai Mamy mutuwar tsaye tayi Tana tunanin ko Cikine ko ba Ciki bane ,bata Wani ji maganar Nata sosai Ba ,don Gaba daya Gangar Jikinta ne kenan Wajen Hankalin kuma yayi nisa.


Muryan InnaRabi Sukaji Tana cewa

"Yah dai Hawwa?, Ba kin Gaya mata Asalin ta ba?, meye kuma hadinki da ita yanzu?"


Ta6e baki Mamy tayi

"Umman Faruq ,ni kaina na rasa yanda zanyi da ita ,ta Fiye Fitina mutum sai kace mayya?, Ni wlh ban ma san tana Gidannan ba ,da tuni nasa anyi waje da ita ,na rantse Koda fuskarta ma banason Gani ,inba donkeba ma da tuni na Gama da ita shegiya banufiya kawai ,don Allah Umman Faruq Kisan yanda Zakiyi Tabar Gidan nan a yau Dinnan in ba haka ba , na rantse da kaina zan dau mummunan mataki"

Ta qarashe maganar tana haki.

InnaRabi tayi dariyar Mugunta Sosai Har Saida Ramlah Tadan tsorata da yanayin dariyar ta ta

"Ki bari yanzunnan zata bar Gidan nan ,UwarGayyar dakanta zata Korata "

Tayi maganar Tareda Daurawa da wata irin Muguwar shewa taba Mamy hannu suka tafa.


Itadai Ramlah tana tsaye sai kallonsu takeyi tuni Qafafunta suka fara Rawa don bata Fahimci inda zancen nata ya dosa ba, ta daisan irin muguwar dariyan da InnaRabi takeyi ba Ta Alkhayri bace ,A hankali ta fara karanto duk Addu'oin da Sukazo bakinta Yayinda InnaRabi ta Fice zuwa Part din Umma.


Fitar su Hafsah kenan sun tafi Gidansu Nawal


InnaRabi ta Sami wuri ta zauna.
"Umman Aaryaan ,Wata Zance nazo mki da ita ,kuma ya kamata ki bani hankalinki nan"


Umma ta dan Dubeta a kaikaice kamin tace

"Wace Zance kenan?"


"Wannan Yarinyar ,konace surukarki RAMLAH take kowa?.... Tho wlh shegiyace ,ba Kulu bace Uwarta ,Uwarta banufiyace ,Nasan yanda kike qyamar hada dangi da Marasa Asali barekuma Shegiya 'Yar Titi kuma banufiya Dangin nufawa Wa'enda kaf Qasarnan Baby Wanda yakaisu Mugunta da mugun nufi ~(afwan nufawas , ba ni nace haka ba InnaRabi ce๐Ÿ˜ฉ)~


A Kidime Umma ke kallonta Ta na rasa mai zata Fada mata ,Gabaki daya ta Gama Jiqewa da Gumi Idanunta duk sun firgito Gabanta kam sai dukan Ukuยฒ yakeyi.


" Haba Umman Faruq, A rana daya fa muka haihu taya zakice haka ,Haba , ni bana son qarya "


InnaRabi ta Kece da wani irin dariya tace

"Na rantse miki da Girman Allah , ba ita ta haifeta ba, Nata 'dan ya Riga ya mutu , a tare suka haihu da Qawarta Wacce tana Gama haihuwan ta mutu ,kinga ba sainayi miki Dogon bayani ba ,Muje ki tambayi Hawwan da kanta zata baki Cikakken bayani akanta."

InnaRabi ta fada tana Jan hannun Umma ,haka Umma ta bita kaman Wata sauna har suka isa Part din.

Muryan Mamy Sukaji Cikin masifa

"Ki tafi chan Ki nemi Uwarki, Banufiya Amma niba Uwarki bace "


"Innalillahi wainnailayhirraji'un " inji Umma cikin Kidimewa.


Gabaki dayansu Suka Juyo suna kallonta.


Umma ta Dora hannunta a kai

"Yau na shiga Uku!, Shegiya?, Shegiya a Zuri'ana? ,Wlh ba zata sa6uba ba a Gidan nan ba ,Uwar Riqonki mah ta Gujeki bare ni da ban hada Komai dake ba? ,Shegiya tashi Ki bar mana Gida kar ki Saki nasake ganin koda Fuskar ki anan ,kije na sakeki saki 'Uku idan Aaryaan din ya dawo Zan Sanar dashi tashi tashi .....bakyaji nane?, ki fita nace miki"

Ta qarashe maganar tareda Ham6arin Ramlah dake tsaye Fuskarta Duk ta Gama Jiqewa da Ruwan Hawaye, Wanda a yanzu Kukan da takeyi ya fito fili.


Gabaki dayansu suka Rufa akanta 'daya na janta dayana ham6arinta yayinda InnaRabi ke tsaye tana Dada Zugasu.


*****


LIOS


Tunda ya shigo wurin 'Yan matan dake zaune a mabanbantan wurare a Gurin suke ta kallonsa Suna Yaba kyawunsa wasuma har Sun qyasa ,Lura da irin kallon da Sukeyi masa ne yasa ya wani hade Rai ya wani sha mur kai ka Rantse Gayen bai ta6a dariya bane hakan kuma ba qaramin qara masa kyau yayi ba ,shiYasa suka kuma susucewa Akansa ,yayinda Yaga haka kuma ya qarawa Tafiyar tasa Speed takun da yakeyi with passion ,hakan ya kuma tafiya da imanin 'yanmatan don Gani suke Kaman Da Gangar yake Hakan Don ya burgesu.


Sai faman tsaki yakeja har ya iso inda saleem yake zaune Gabaki daya hankalinsa na kan System dindake Gabansa ,haushin da 'Yan matan nan suka bashine yasa ya kasa fahimtar yanayin Saleem din.


Batareda ya kalleshi ba yafara magana Cikin Qufula.


"Buddy let's Change this place ,The peps here Are Bunch of bitches "

Jin Shuru yasa ya dago idanunsa yakai dubansa ga Saleem da hankalinsa yayi nisa Cikin System dinda yake Kallo Ga hawaye dake bin Fuskarsa..

Da mamaki Aaryaan yake kallonsa ,Bai tambayeshi dalilin kukansa ba don yasan Don yanda Akayi Amsar na Cikin system din da yake kallo ,Shima a hankali yakai dubansa ga System din.


Abinda Yagani ne ya Firgitashi ya Gigice iya Gigicewa ya dago a Fusace ya kalle Saleem da Har yanzu bai daina Zubar hawaye ba ya Chakumo Wuyan Rigarsa Cikin tsananin Rudu da Tashin Hankali.


"Kai don Ubanka ina ka Sami wannan Clip din?, taya Akayi ka sa Camera cikin Gidan mu har kake iya kallon Abinda ke Faruwa ? ,How dare you ?, man kayi kadan ,tell me who the hell Fix the camera there?"


Saleem bai daina kallon system din ba ,haka kuma yana jin duk Abinda Aaryaan yake fadi Amma bai tanka masa ba, hankalinsa yafi karkata Ga Ramlah dake ta faman kuka Tana Roqon Mamy .


Ganin Bai Amsa masa ba yasa yakai dubansa ga system din, Daidai Lokacin da Umma ta shigo ,Saleem ya Cire headPod din dake kansa hakan yasa Muryan Umma Fita Har Aaryaan yake jin Maganganun da Umma takeyi.


Sakin Saleem yayi ya Dafe kansa dake barazanar Tarwatsewa Jin Ana shirin Sheganta masa mata bai Gama fargabar Wannnan ba Yaga Mamy ta fara janta tana Sheganta ta Umma na Ball da ita.

Take hawaye suka Fara Zirya Daga Idanu shi, Saleem na lura da yanayin shi ya kashe system din shima ya share hawayensa Ya kai dubansa Ga Aaryaan da Jikinsa Ke ta faman 6ari Ga Jijiyoyin jikinsa Dun Tashi sunyi ruduRudu ,Harta Gashin Jikinsa Duk Sun miqe Nan take Jikinsa ya fara kyarma.


Saleem ya dafashi
"Meye Alaqarta dakai?"


Cikin takaici Aaryaan yake kallonsa kaman bazaiyi magana ba, Daga Bisani Cikin qufula yace


"Matata ce fa?"


Wani irin Zabura Saleem yayi

"Dama kai Aka Aurawa Ramlah?.....Lahaula walaquwwata illa billah ,Innalillahi wainna ilayhirraji'un " sai kuka yafi qarfinsa .


"A.A ba kowa bace Ramlah face Qanwarka uwa daya Uba 'daya , as You can see Mamy ba ita ta haifeta ba , Ur mum is Her biological Mum ...."


Bai Qarasa ba Yaji Saukan mari bisa kuncinsa Marin da ya Gigitashi ya kusa Zautar dashi ..



Aaryaan ya nunashi da dan yatsa a Qufule.


"Don't You Ever...!, idan ka sake Kiran ta Qawata Saina sa bakin Bindiga na Harbeka Banzah ,Baqauye Local champion kawai "


Yaja tsaki tareda Qoqarin barin Wurin.


"A.A Ba dole ka Fahimci inda Zancen nawa ya nufa ba ,Amma try to get the Box Wanda sir Junayd ya bawa 'yarsa Ajiya anan ne zaka gane komai"


Tsaki yaja Yayi gaba ,Wani 6angare daga Zuciyar sa tana Son Gasgata Zancen saleem yayinda Wani 6angaren ke Qaryata hakan.


Wayansa ya jawo ya kira Hilaal yace Suje Gidansu yanzunnan Su Dauko Ramlah, sukaita Pakistan yayi magana da DrMahrooz , ya dubata daganan Su kawota LIOS da Tho suka Amsa mshi ,sannan suka Aikata yanda yace a lokacin da suka isa Gidan kuwa har sun Fitar da Ramlah daga Gidan tana kuka Amma babu Wanda yaji tausayinta (Saini) mutane Sunyi tsaye suna kallonsu ,Dama Ance Mutane basu Raina Abin kalllo.......




A Ranar kuwa Kusan Wuni Aaryaan yayi a waje Banda Tunani Babu Abinda yakeyi ,haka ma Saleem don shi Haushin Aaryaan din ma yakeji yanda yayi sakaci har Ramlah ta lalace haka ,Jin Zuciyar sa yake kaman ta fashe Don baqin Ciki ,ga Soyayyar Ramlah dake dada Ninkuwa A cikin Ransa Yana Ratsa ko Wane Saqo na 6argon Jikinsa ,Da Tunani ya isheshi ya Nufi Mashaya dama Idan Ya fara tunanin Ramlah Baya Samun Natsuwa Sai ya Kwalbe , Saida ya kwalbe Yaga kansa a sararin Samaniya kafin Tunanin nasa ya fara Raguwa Dukda haka idan ya tuna Yanda akeyiwa Ramlahn sa Korar kare a Gidan Ubanta sai yaji Gabaki daya ya Tsani Aaryaan Don Gani yake kaman shine musabbabin Faruwan Komai.....


Ni kuwa Tunda na koma Feerah tasan yanda tayi taja ni muka zaga Gari tareda 'Yan qawayenta , Munje wurare da dama Haka kuma mun jido kayan qwalama iri iri.



Saida yamma Liqis muka dawo nan ma Gudun kar ya dawo bana gidan ne ,ita feerah kuwa Bataqi mukai Goman dare a waje ba Don su Sun saba....


Muna Gamawa nayi sallar magrib ,ina zaune bisa sallaya Aka kira Isha'i nan ma na miqe na Gabatar daga nan na bi Lafiyar Gado don Sauke Gajiya.



Ina kwance sai juyi nakeyi na kasa natsuwa ,Sosai rashin dawowansa ya fara damuna har na fara tunanin ko lfy?,



Ina Tunanin haka naga an turo kofa an shigo, Nakai dubana ga Qofar.


Shine ya shigo ,hakan yasa na sauke Ajiyan Zuciya ,Ina Kwance ina kallonsa har ya shigo ya rage kayan Jikinsa ya shige Bathroom Fuskar nan a murtuqe da Alamar damuwa a tattare dashi.


Ta6e baki nayi a raina nace mutum kullum Cikin hade Fuska ba'a gane Farin cikin sa bare akasinsa , Alllah ya Rabani da haifan Yara Masu irin halinka Mugu kawai.


Na gaya a zuciya ina gyara kwanciyana ,baiko dube inda nake ba ya shige Ya watsa Ruwa Ya fito ya saka Jallabiyyansa Brown mai gajeren hannu ,yazo ya kwanta Kusada ni Fuskarsa na kallon sama,Alamar Tunani.


Na Dade ina juyi , naji mamakin Yanda mutumin Yaqi tankani Ayau anya qalau yake kuwa.


Miqewa nayi daga kwancen da nake ya Kalleni

"Sulthy bakiyi barci ba?"


Gyada kai nayi

"Eh banyi barci ba, kaifa"

Kallona yayi A sanyaye ,yadan juyo Gareni yana 'Yar smirking


"Sleep baby ,dare yayi Sosai"

Turo baki nayi kaman zanyi kuka nace


"Yaa bakaci Abinci ba,Rabon ka da Abinci Tun na safe ,kanajin yunwa ne?"


Kallona yayi a kaikaice Cikeda mamakin yanda Akayi na gane Bai ci Abinci ba kuma yanajin Yunwa ,ni kuwa yanda Naga Lips Dinsa sun Bushe ne yasa na Fahimci hakan .


A hankali ya gyada mn kai Alamar Eh , miqewa nayi Na nufi Kitchen Cikin Tafiyata ta Masu Ciki ,ya Bini da kallo Cikin Tsananin Tausayi.


Babu jimawa na dawo dauke da Cup din Coffee da plate Shaqe da Snacks dinda Muka Siyo dazun Lokacinda Muka Fitada Su Ifrah.


Bina yake da kallon mamaki yana kallon New thing sabon Salo, Munayferh da Kula da miji.


"Yaa Tashi Kasha Cofee da snack karka kwana da yunwa"
Yanda nayi maganar sai ya tsinci kansa da kasayi mn musu ,ya diro daga kan Gadon ya zauna a qasa inda nake zaune.


"Ke kinci Ne?"

Na gyada masa Kai Alamar Eh

"Ban yarda ba Mu ci tare"

Ya fada yana Qoqarin kafa Kofin Shayin a Bakina ,kuka na fashe dashi Cikin Shagwa6a nace
"Wlh Ni Cikina a cike yake in ba so kake ya fashe ba"


Murmushi yayi a karo na farko sannan ya kara Kofin a baki ,Saida ya Shanye sannan ya dureshi ya Shiga Cusa 'danyen snack ,ina zaune ina kallon yanda yakeci Alamar yana Tareda Yunwa Sosai.


Bai bar komai ba ,Saida ya Gama da Duk Abubuwan da na Ajiye masa Sannan ya kalleni

"Thanks Meree patnee" (thanks my wife)


Murmushi nayi ,na tashi na kwanta Shima kwanciya yayi yasa hannu ya Rungumoni Jikinsa ya shaqi sanyayyar Qamshin Jikina tareda sauke Siririyar Ajiyar zuciya .


Hakan yasa gabana bada wani irin sauti DAM , A kasalance nasa hannu na ina Qoqarin cire nasa hannun da ya Rungume ni dashi , Sai gani nayi Ya kuma matse ni a Jikinsa Sosai, kaman za'a Kwace masani.


A hankali kuma a 'dan tsorace nace "meye haka "


"Please ki bari na shiga Ciki ,bazan dade ba zan Fito" ya fada Saitin kunnena Cikin Sigar Rada.


Tashin Hankali, Tun da nake ban ta6a nadamar Furta wata magana ba sai yau ,Take na shiga dana sanin maganar da na ya6a wa Umma a Gaban shi, da nasani da ba 'a Gabansa na gayaba , don ko yanzu ta fada mn magana Ramawa zanyi , Gashi yau Bakina yasa Zai Maidani 'Yar iskan qarfi da yaji dukda Uban Karan da nayi masa a yau.๐Ÿ˜”

Banyi Aune ba naji hannunsa na yawo saman Qirjina , da sauri na Riqe hannayensa ina Girgiza masa kai kaman zanyi kuka

"Yayan Hafsah Don Allah ka bari ,Kar kayi don Allah idan Umma ta Sani zata Tsine maka"


Murmushi yayi tareda Riqe hannayena Ya wani Fitar da Numfashi kamin yace

"Bazata Sani ba ,Sulthy ni mabuqaci ne ko so kike nabi matan banza?, Kefa kikace kina Feeding dina Every day kuma ina shiga ina Fita Kullum ,meyasa zakiyi tunanin zata Tsine mn Alhalin bata ma San Munyi ba?"


Yanda yake maganar kaman maijin Sanyi, hakan yasa jikina yadau rawa lokaci Guda, da mugun qarfi na kwaci kaina Nayi hanyar Fita ,Sai na kasa bude Qofar, shima Saukowa yayi ,ya biyoni yana Tafiya Kaman kwalbabbe .


Idanu na firgito dasu jikina kyarma na fara Roqon sa , Chak ya Tsaya yana kallon yanda na wani Rude sai kace wani mugun Abu zaiyi mn.


"Please Sulthy, Ki bani haqqina idan kin Gujeni banida kowa kuma zan iya mutuwa"


Yanda yayi maganar Saida gabana ya yanke ya fadi ,Tsoro da Fargaba Suka Kuma dirar mun nan take na fara hawaye ,Ba Tun yau ba na lura dashi koda hannuna Ya ta6a sai yanayinsa ya chanza ,nayau dai ya bani Tsoro sai kace ba shi yayishi da safe kafin ya fita ba?, Da na Sani ma ban tausaya mshi ba na cigaba da barci na ne inyaso Damuwarsa ta kashe shi anan.


Muryansa naji a raunane yana fadin

"Sulthy kinfi so na mutu ko?"


Kallonsa nayi yanda ya wani yi tsaye yana Fitarda Numfashi a 'dan wahalce a Zuciyata nace


~jarababbe kawai daga ta6a mutum ji yanda ka wani shiga wani hali sai kace maye?~


A fili kuwa share hawaye na nayi nayi wata 'Yar smirking.


"Nayarda Amma da sharadi"


Batareda yayi wani Tunaniba yace na



"Amice ko menene"

















ZARIAN GIRLY ,

ZEE HAUSA NOVELS


HAUSA NOVEL 2


RAZEEQA FANS GROUP


SAKEENA LAWAL

HAWWA BABA


LEEMERH


SURRY


BILLYSHEMA




SHAFZY



ETC


Special thanks to you All ,ina matuqar Godiya da kulawanku da Addu'oinku a Gareni ,Allah ya biyaku da mafificin Alkhayri๐Ÿ˜๐Ÿ˜๐Ÿ˜๐Ÿ˜





Nayi gabas๐Ÿ˜Ž๐Ÿšถ๐Ÿผโ€โ™€๏ธ





Nov 11โœ๐Ÿฝ
[12/27/2020, 10:01 AM] Hawwa Babah: ๐ŸŒ€๐ŸŒ€๐ŸŒ€๐ŸŒ€๐ŸŒ€
*HAWAN JININA*

~{UWAR MIJINA}~


๐ŸŒ€๐ŸŒ€๐ŸŒ€๐ŸŒ€๐ŸŒ€๐ŸŒ€

NA
*๐ŸคFahnaan๐Ÿค*

_MARUBUCIYAR: MA'ESHERH(ANNOBA)_

ยฉ๐ŸŽ† *AL'UMMA WRITER'S ASSO...* โœ๐Ÿป

_Aโ€ข Wโ€ข Aโ€ข_ _{Al'umma writers, Kungiya daya tamkar da dubu farin cikin mu mu fadakar da Al'umma domin su farfado sugane gsky al'umma sai dan Al'umma, Allah ya bamu ikon fadakar da Al'umma}


._ ุจุณู… ุงู„ู„ู‡ ุงู„ุฑุญู…ู† ุงู„ุฑุญูŠู…...

*_Chapter 64_*



Murmushin Mugunta nayi Tareda Juyar dakai Gefe

"Kace ka Amince Right? ,Tun bakaji Sharadin ba!"


Cije lips Dinsa yayi Tareda Kauda kai Gefe ,

"Just Go on"
Ya fada a raunane

Jin yanda yayi maganar Yasa na 'dan Murmusa Na cigaba da cewa

"Sharudan dai Sune ,.....Bazaka sake tsawatar mn Akan Abinda kaga inayi ba ,.....Secondly daga Yau bazaka sake shiga ba har Abadah ,.....Thirdly Sai ka bari na Rama Marin da kayi mn Ranar da Ammie ta dawo ,Da Marin da Kayi mn Ranar da na kai Qarar Umma ,da kuma Marin da ka watsa mn Ranar da Mukaje Asibiti Don Gaida Umma ,Harda Bakina da ka fasa In ka yarda Tho...."


Shuru yayi yana Nazari yana watsa mn kallon Bakida Hankali.


Ganin shurun yayi yawa yasa na sheqe da dariya cikin dariyar nake Cewa

"Tho bari na hada maka Lemon tea ,ko Abin zai Ragu"


Zaro ido yayi Cikin mamaki ,kaman zaiyi magana sai kuma ya hadiye Mamakinsa Ya dubeni duba a tsanake

Yace

"Na Amince"

Nan take Farhan Fuskata ta Gushe ,Gabana ya fara dukan 3'3
A fili kuwa cewa nayi


"Kasan Girman Alqawari Kuwa"

"Eh nasani" ya bani Amsa a Raunane.

Cije lips dina nayi a raina nace ~Wlh ko kafi Kuda maita Yau babu Abinda zaka Samu a wajena~

Tunowa da Nayi Qofar a rufe yake ,Tun shigowarsa ya Rufe kofar yasa na 'dan Numfasa tareda Neman mafita ,Wata dabara ta fado mn, take na dau Shawarar Zuciyata.


Na kurawa lips Dinsa Ido ina kallon yanda ya wani qara Pink sai kace ya Shafa lipstick ,A hankali na Fara matsowa har na isa Gareshi batareda yayi Zato ba yaji Bakina Cikin nashi.

Dif Ya dauke wuta nan take Ya fara Aika mata da saqonni ,Sosai hankalinsa ya tafi wani duniyan ,jikinsa kuwa babu inda baya Rawa.

Nikuwa Dukda Nasan Abinda nake shirinyi , Amma hakan bai hana Kirjina Dukan Tara tara ba Ganin yanda Ya wani Fice a Hayyacinsa at once.


Cikin lalube na Samu na dage Jallabiyarsa sama na saka hannuna Cikin Aljihun wandonsa na zaro Remote dinda yake Bude Kofar dashi ,ina dauka nayi Azamar janye bakina , nayi baya.


Baisan Abinda nake shirin yi ba shiyasa ya tsaya yana Bina da kallo, ganin na danna Remote kofa ya bude yasa ya gane Guduwa zanyi , kafin yayi wani Yunquri har na ware ina dariyar qeta ,ina fita na danna Remote din ,na rufeshi a ciki.

Lips Dinsa na qasa ya Kama yayi licking dinshi, yasan tabbas zan dawo Don bazan iya kwana a Parlon nan ni daya ba ,shiyasa ya shirya irin muguntar da zai Mn don huce takaicinsa.

Bathroom ya fada ya watsa Ruwa sannan ya dawo Sanye da BathRub ya yi kwanciyarsa yana Jirana.


Ni kuwa ina Fitowa na duba Parlon na tuntsure da dariya nace

"Lallai ma mutumin nan ,Today is my day ,Yau indai nikeda Alhakin Ceton Ranka Wlh saidai ka mutu ,Amma babu Abinda zaka samu a waje na, Mugu kawai"

Kalle kalle na farayi ,ko ina Na Parlon ya gauraye da haske hakan yasa naga Zanen da Akayi a Dakin , sai a yanzu na tuna da Zanen dake Parlon irin Paint Art dinnan da akeyiwa Studios ,Nan take Tsoro ya kamani nayi zuruzuru ,ni ko da rana bana zama a Parlon ni daya bare da daddare, a tsorace na kama hanyar Bedroom , Amma sai na kasa shiga nakai Kusan 15mins ina To and FRo a bakin Qofar da naga Babu mafita dole na shiga, ganin yana kwance yasa na sauke Ajiyan zuciya.


Na koma chan quryar Gado na kwanta A hankali Wai don kar na tashe shi ,Aikin banza Mutumin da dama Jirana yakeyiโ˜น๏ธ


Har barci ya fara Satana naji an wani Rungumoni ta baya, Nan take Kirjina ya bada wani rasss.


Hannu na Dora kan nasa ya Riqe hannun tareda Juyani na fuskanceshi.

"Mekika daukeni ne?,...wawa?...soko?...or Mara hankali?, What on earth could possibly make you do that to me Sulthy, haba haba that was crazy ,...babe kinyi kuskure Ba Gashi kin dawo da kanki ba?, Anda tunda baki bani ta sauqi ba Kya bani Ta wuya next time dont try to mess with me, Small Girl mai qaramar Tunani kawai."


Nan take na fara Hawaye Ganin yanda ya koma Sak Aaryaan din da na Sani a da Mara Imani kuma Mara Tausayi ,Mugun nan.....


A Ranar kuwa saida na Banbance tsakanin Aya da tsakuwa Don Saida yayi 5Rounds kafin ya qyaleta ,ta wahala iya wahala ta Galabaita Fiyede na Second Night Don kar nace na first night Wasu Suce na Zuqota da yawa ne๐Ÿคญ


Shikuwa da Biyu yayi ,yayi maganin Rashin kunya Ya kuma sauke Abinda take Fatan ya kashe shi akanta ,Ga haushin Marin da tayi masa da safe duk saida ya hada mata..




****


9ja.


InnaRabi ce tsaye Riqeda waya tana zagaye Dakin Banda zufa babu Abinda keta faman keto mata.


Qara dialling numbern tayi ,still switch off take jinshi .


Wani irin Huci ta furzar daga Bisani tayi dialling wata number Kuma ,Aikam kaman Jira akeyi wannan karon Aka dauka ,Babu ko Sallama bare Sannu ta fara magana Cikin Tsananin tashin hankali.


"Ke Hawwa ,Wlh Muna Ruwa Kusada Kada , Drivern Hajiya larai ya Kirani

Please Login or Register in order to submit comment