Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

tsawa tare da korarta .

Har Gabansa taje ta tsugunna tasoma kwance mishi takalmi kafarsa .
,ta ajiye a gefe sannan ta kwashe kafafunsa ta maidasu kan bed har lokacin idanunshi biyu amman suna lumshe km yaji shigowar sarai da duk abinda take.


Kusan minti goma tana tsugunne ahankali taga ya Mike zaune , batare da kalli idanunta ba.
yasoma kici kicin cire rigarsa ta Mike da sauri tasoma balle masa boturan gaban rigarsa sannan ya cire rigar ya saura daga shi say farar singlet ita Yakama ya cire .
Ta zubawa surar jikinsa ido , kwantaccen gashim kirjinsa yasoma tsumata dan itama zuwa yanzu tasoma jin bukatar mijinta .
ahankali ta dauke idanunta ya cire wandonsa Sai gajeren wando boxe ,ta tattara takai ma,ajinsu ,ta dawo kusa dashi Ta zauna cike da fargaba.
,Shr dataji yayi mata ya nuna alamun ya sauko ba kmr shekaranjiya daya dau zafi daita ba.
Koma yayi ya kwanta ya runtse idanunshi tare dayin pillow da hannuwanshi .

hannuta na rawa Ta daura saman kirjinsa tasoma shshafa kwantaccen gashim kirjinsa .
shr yayi mata yana jinta ya shareta hakan yasa taji karfin cigaba har da kai hannuta kan nipply dinsa.
ganin hankalinsa yasoma tashi yasa ya rike hannuta cak , atsorace take kallosa ,yayainda jikinta ya dauki kirma , ahankali ya bude rikitattun idanunsa ya zuba mata , tsawon lokaci yana kallonta sannan ya Mike tare da nuna mata kofa da yatsansa out .... before I finishe you now zatayi magana ya katseta bason jin komai daga wannan stupid mouth dinki .
ki fita kawai deeni bai da bukatar ki.

ke har kin isa kimin wulakancin akan halalina .
, Allah Yaya ba haka bane kaki ka fahimce ni ne.
, a zafafe Yace baza'a fahimceki ba.
kifita tun raina bai gama baci ba.
badai ,takama zakimin akan abinda yazama nawa ba ya nuna kirjinsa ya yatsansa.
Kinsa Allah ni km wlh bazan taba baki hakuri ba akan hakina ba .
,gashi nan na bar miki abinki kije kijika ki sha.


, tasoma kuka tana rokonsa yayiwa Allah yayi hakuri wlh bazata sake ba ,kima sake say kinga an damu da jikinki naki ba tukun zaki kawo wa mutune rainin wayo.

,Kuka take sosai tana bashi hakuri ok ba zaki fita ba kennan.
,ganin yana shirin saukowa daga kan gado.

yasa tabawa kafarta iska tun bay sabauta mata jiki ba ..


Haka tayi ta kuka tana datasanin abinda tayi ta sake zabgewa ta rame tamkar ba sabon aure ba .


Anyi haka da kwana biyu ya isketa zaune akan Denning tana yin breakfast .
Shi km yana sanye cikin kakinsa ,ta gaishe shi yana ciccin magani ya amsa mata ba yabo ba fallasa .
,sannan Yace ni zanyi tafiya ki duba abinda bbu a gidan .
Ta sauke ajiye zuciya tare da zuba masa ido tace akwai komai ya ajiye mata kudi masu yawa ya wuce batare da sanar mata inda zashi ba .


Byn tafiyarsa da kwana biyu Maryam takawo mata ziyara cike da farincikin ta tarbeta suka rungume juna.
suna murnar famin junansu .
,taje takawo mata snacks da drinks suka zauna anan parlour suna ta hirar yaushe gamo , Maryam ta dubeta da kyau tace zeenat Sai naga kmr kin rame.
, Zeenat tayi murmushi Yace Allah kawa Maryam tace wlh kin rame sosai ko ciki ne dake
Zeenat tace wlh bbu ko daya zazzabi nayi kwana biyu shiyasa kika ganni haka.
amman na samu sauki yanzu ,Maryam tace Allah ya sauwake .
su Sumy da rukky ma sun so zuwa gurinki wlh amman suna tsoro wannan budadden mijin naki ,nima dan nasan yana aiki shiyasa nace bari lallabo nazo naganki Sai da Ga numbers dinsu sunce na baki.
Zeenat ta karba numbers din dake rubuce a Yar karamar white paper tana murmushi haba Ai da kinsani kinbari kunzo tare.
dan baya ma nan yayi tafiya.
, Maryam tayi tsalle ta dire kan kujera tace kice nasha shaani yau .
Allah na dauka yanan ne shiyasa kikaga na natsu kar bafa bansani ba ,suka kwashewa dariya .,


Kusan nan maryam ta wuni har yamma suka shiga kitchen suka yi girki tare .
byn sun ci ta zubawa Ummi itama tace dan idan zata wuce ta Mika mata say datayi sallar magrib sannan ta wuce .

Sai yakasance kusan kullun Sai Maryam tazo mata hira hakan ya dan sa hankalin zeenat din ya kwanta .


Wata sakaliyar rana sai gashi ya dawo fuskasa a sake sosai ba kmr lokacin da zaiyi tafiya ba .
,ta amshi jakar hannushi bai hanata ba , takai masa dakinsa ta ajiye takama gabanta,


washagari gidansu ya cika da mutune makil wai ashe Karin girma yasoma agurin aiki .
,amman yakasa sanar mata .
,taji ciwon abun aranta sosai.
amman hakan bai hanata zuwa har dakinsa tayi masa murna.

,yawancin yan estate din sunzo yayi shi murnar karin girman dauasamu .
Amman banda Ummi .

gabadaya yanzu dokin ganin Ummi take .
kusan wata hudu kennan rabanta daita duk dare say tayi kuka tare datasanin auren deeni Allah Ummi kin gargade ni amman ,nayi patali da maganarki ,


Wani dare ne tayi tunanin gara taje ta nemi sulhu dashi ,da zaman kuramen ya isheta zata sake gwada kai masa kanta gareshi .
,bai kamata dan shi yayi fushi daita.
,itama tayi dan haka tashirya tsab cikin wata yololuwur rigar bacci wacce bata wuce iya gwiwarta ba rigar bacci may sharasharace sosai da wandonta wanda kasanta kawai ya rufe amman bayanta ana hango bombom dinta .
bbu abinda rigar bacci takare ajikinta ana ganin komai miraransa Sai kamshi ne ke tashi ajikinta.
,zuciyarta a dake ta nufi dakinsa ,

A kwance ta iske shi daga shi Sai towel daure a kungunsa ,wanda ya nuna alamun daga wanka ya fito.
kallo daya yayi mata dauke kansa tare runtse idanunshi gam . sakamakon wani shock daya ji ajikinsa tamkar an jona masa wutar lantarki .

Tana karasawa kusa dashi bata tsaya wata wata baTa fada saman fadadden jikinsa tare da hade bakinsu waje daya tana mishi irin sumba dayake jinsa har cikin kwallwarsa .
ahankali ya bude rikitattun idanunsa ya zuba mata idanunta a runtse take cigaba da tsotsan bakinsa.
kasa yunkurin hanata yayi dan shima a bukace yake daita, dauriyace kawai da girman irin nasa yanashi nemanta.

hannunshi dukka yasa ya zagaye kugunta dashi tare birkitota ta koma kasa ,shi km yakoma samanta still bakinsu na hade taki sakar masa .
,hannushi yakai kan kirjinta yasoma murzasu brest dinta yana lumshe ido .
,wani irin dadi tadinga ji yana bin jijiyoyon jikinta tare da bata wani irin murza take brest din tare da bata romantic kiss .
gabadayansu sun fita haiyacinsu basa ji basa Gani .
Sai daukin juna suke dan ita kam harda sambatu take zubawa ,dan Allah Yaya ..kayi hakuri kar kara irin wannan fushin dani .mutuwa zanyi uhmmmm wayo dadi haka tayi tayi ,yasa hannunshi ya toshe mata baki yacigaba da aiki km yasamu baza Sai hakarta yake bashi yabarta ba Sai wuraren karfe uku na dare tukun ya saura da mata shima bawai dan yagaji ba Sai dayaga numfashinta na neman tsaya dan har kuka ta dinga yi ahankali ya cire hannushi daya rufe mata baki dashj ya kalli cikinkwayar idanunta da suke a lumshe tabbas yasan taji jiki dan haka ya Mike tare da shigewa bathroom .
Byn ya fito ne Yace ta tashi taje tayi wanka

ta watsa masa kanunun idanunta tace nagaji Yaya say anjima zanyi bai sake cewa daita komai .
ganin haka yasa ta Mike taje tayo wanka ta dawo tashige jikinsa ,tana sake yamutsa shi , bai hanata ba say ,ma kara manneta dayayi .

Sun koma sun shirya kmr tamkar babu abinda yataba shiga tsakaninsu duk abinda tasan zata masa yaji dadi shi takeyi shima yana ji daita yadda Yakama.
har waya ya say mata kirar aitel may finger print .
km har yau bai barta taje ganin Ummi ba.


Ranar da tacika wata shida daidai Sai ga Ummi tazo .
, Ummi nason ganin diyarta , kwaici kawai take yi.
amman ganin deeni bai san tanayi ba yasa tazo kai gara tazo .

Duk inda zeenat tayi idanun Ummi na kanta ta kawo mata ruwa da abin ,tabawa ,tazo ta zauna kusa daita tarasa inda zata sakata taji dadi har kuka tayi dan murna tace Ummina nayi kewarki ,Ummi tace mamana kewa Ai ba'a magana .
,shine km zakiyi kuka ,kuna dai zaune lfy.
Zeenat tace lfy Ummi ina samun kulawa sosai a gurin Yaya.
amman shine naga duk kin rame kina cin abinci ma kuwa ,ina ci Ummi zazzabi dare nakeyi shiyasa ,duk dare Sai nayi zazzabi.
kunje hospital ?
,tana shirin bawa Ummi amsa taji karar bell ,Ummi ina zuwa ga ma Yaya nan ya dawo da sauri taje ta bude ya rungumota ajikinsa yana kis din wuyanta tare da sakin ajiye zuciya ahankali tace Ummi fa tazo ,tana ina ?

Tana parlour a zatonta zai saketa ne Sai ma taga ya sake manneta da barin jikinsa har parlon suka shiga ahaka.
ya zauna tana jikinsa ahankali ta zame jikinta ta koma kusa da Ummi dan su gaisa sosai.

Takawo masa abinci Yace shi a koshe yake nazo na duba ki ne kawai dan nakira wayarki batashiga .
tace km a kunne take fa Killa dai matsalar network ne .
Ummi ta zuba mishi ido da kyau yayi kiba sosai .
, ahankali takira sunanshi taredace ,yana naga kai kayi kima sosai ,ita ko diyartawa duk ta zuke ta rame .
,ya dube inda zeenat din take ashe bani kadai nake ganin haka ba.

,Ummi tace to kunje hospital ne ?
Yace A'a to kuje a dubata karkabarni magani tukun asan abinda ke damunta dan ramarta tayi yawa.
.a tunanin Ummi ko ciki ne da zeenat din shiyasa tace kar,abata magani.

Zeenat tace Ummi ni fa bbu inda kemin ciwo lfy lau Ummi tace duk da haka gara kuje aduba lafiyar ki .
,tare da sake maimaita kuna dai zaune lfy ko..Yace haba dai Ai diyartaki tana da biyayya sosai Ummi tayi murmushi tare godewa Allah sannan Tace Allah yayi muku albarka yabaku Yaya na gari.
deeni ya amsa yana may kashewa zeenat din ido .
,Ummi ta sake yin murmushi to bari na wuce zeenat tace haba Ummi daga zuwanki har zaki wuce na dauka wuni zakimin.
ina kika taba ganin uwar dake kawo diyarta wuni gidanta ?
, zeenat ta shagwabe fuska tare cewa to a fara a kaina ,Ummi tace uhm tafiya zanyi , to kibari zuwa anjima Sai ki wuce a fakaice deeni ya zabga mata harara ke zaki mata aikinta ?
Zeenat Ta sake shagwabe fuska dan Ummi ki zauna banason ki tafi yanzu.
deeni ya kawo hannushi ya mintsine gefen cikinta har yasa ta danyi tsalle.
,Ummi ta nufi hanyar fita tana fadin mamana kina in zauna shi km deeni korata ma yake da sauri km cikin murmushi Yace haba first lov ni na isa taya ma zan koreki byn nima yanzu zan koma nazo dubata ne kawai.
Dawo kuyi zamanku.
,duk suka sa dariya ita , zeenat tagane sarai abinda ya maidoshi gida .. shiyasa batason tafiyar Ummi.

Ummi ta bude kofar ta fita ,deeni ya bita yayi mata rakiya ..

Byn ya dawo daga yiwa Ummi rakiya ne ya sameta tana dan gaggyara waje.
ya dauke cak Sai bedroom dinsa ya direta akan gadonsa .

Ya jawota jikinsa tare da dago fuskarta kinsa sarai abinda ya kawoni shine dan iyayi kike rokon first lov ta zauna ko ?

Gabanta yashiga faduwa amman Sai ta daure tayi murmushin yake .
tare da cewa Allah ba haka bane nayi missing dinta dayawa ne shiyasa banason ta tafi .

gabanta yacigaba da dokawa ko shi kesata rama batasani ba ,duk wanda yaganta Sai yayi maganar ramarta .


Cikin wani irin salo deeni yasoma romancing dinta haka ta dinga daurewa tana bashi hadin kai banda ranta taso ba.



MMN SUDAIS CE
[5/7, 4:04 PM] ‪+234 818 621 2985‬: 💗💗💗💗💗
AUREN SIRRI
💖💖💖
💗💗💗💗💗




AYSHA A BAGUDO



Page 37-38



Iya dauriya zeenat tana yi da jarabar deeni Amman shi sam baya Ganin kokarinta .
saboda tana nuna gajiyawarta akan bukatarsa dan haka kullun yake aikin kiranta da raguwa .

Ummi tasake yi musu zance zuwa asibiti Amman zeenat ta fitittike taki zuwa ta maida zance shiririta.

, idan ma akaci sa'a DEENI yayi mata zance zuwa asibitin Sai tasa masa kuka tace ita akalleta fa bbu abinda ke damunta km bbu inda ke mata ciwo.dan haka deeni ya tattarata ya watsar .

Abu daya zuwa biyu ke damunta km yake ci mata tuwo akwarya bai wuce yadda deeni yakanainayeta a gidansa ba , sam baya kaunar abinda zai fitar daita yau tsawon watanta bakwai kennan da kawota gidansa .
Amman ko sau daya deeni bai taba kuskuren barinta ta fita daidai kofar gidansu ba.
,say dai kullun tana gida yana faman aikin susukarta ,ba dare ba rana .


Three month later




kwance take akan gadonta yayinda tayi zurfi cikin tunanin budadden halin irin na mijin ta.
Wanda shi sam tamkar hawainiya yake may yawon canza yanayi a duk sanda taso.
idan har bashi yake son abu ba bata isa tasashi yin abu dole ba .
Km muddin tana son zaman lfyrta dashi Sai day duk abinda yake so shi zatayi km duk lokacin dayazo da bukatarsa ,a saurareshi km abashi hadin kai .
,hakan kadai zaisa taga walwalatsa da fara'arsa Amman sabanin haka ,tashin hankali ne gareta .

Ya dawo daga aiki ya iske kwance yake gaya mata shemah ta haihu.mikewa zaune tayi tana murna tare da tmyrshi yaushe ta haihu yana murna shima tamkar shi aka haifawa Yace dazu ne da rana nima Allah ka nuna min nawa haka dan yanzu bbu abinda nake da buri kmr naganni da dan cikina ,ya fada yana kallon fuskarta .
batace komai ba say ma tabe baki datayi ,dan ganinta baida buri may ma,ana .
Jikinta a sanyaye tace tana gida ne ko asibiti tana asibiti ance ma tasha wahala sosai dan har yanzu bata farfado ba tukun take gabanta yashiga dukan uku uku a ranta tace kunji irinta ko ba daukar cikin ba . wahalar dake ciki. haihuwar .
yana dan murmushi har dimple dinsa ya lotsa sannan yacigaba fk Yace a gasheki tace gidan kaje a zafafe Yace A'a a bakin get muka hadu, dazaki min wata irin bmy.
tace Allah sarki to Allah yabaka hakuri .
tace gobe kuwa inshaallahu zani na dubota .


Washegari gari dazai fita byn sun gama karyawa taji bai ce mata komai ba har tarakasa parking lot yana niyyar shiga motarsa .
tace Yaya bakamin magana ba ,batare daya juyo ba Yace ta me fa ?
Game da zuwa barkan shemah.
Yace eh naso kije yau din say day sauri nakeyi ana jirana a office.
Amman idan na samu lokaci maje tare

take tasakar masa kuka shagwaba tana, didira karfata kasa tare da cewa shemah ta haihuwa shine zaka hanani zuwa ga baki ga hanci .
gashi Ina son naje naga Ummi ,ya hade rai tamkar baita dariya ba ,yakoma mata asalin deeni din datasani .
Ai kinsa sakarai ne ni da zanbarki kifita ke kadai.

ke.... naga jiya ne akayi haihuwar shine kike rawar jikin zuwa ,banason nasake jin komai daga bakinki byn a dawo lfy tarigada tasan halinsa Tunda Yace bazata ba to kuwa bazai barta ba.
,dan haka tace masa a dawo lfy Allah ya tsare ya dan saki fuska tare da kamo hannuta yana murzawa acikin nashi jin zai sata taji wani yanayi yasa tayi saurin zamewa tayi cikin gida .

Washegari tana zaune da misalin karfe uku rana hannuta rike da waya tana yin what's app
yakirata byn ta dauka yakece mata takira number shemah ance ta farfado tun jiya .
cike da murna tace to....layin shemah din tashiga nema byn sun gaisa ta tmbyi bby tace da wa yake kama tace da Yaya faruk mana.
Zeenat tace da wahala ko ?
Shemah tace idan ma da wahalar nan gaskiya zuwa yanzu na kusan mantawa ,Tunda ina ganin yarona yana cikin koshin lafiya .
to masu ya'ya mara kunya ga bakin nan radau kmr bakisha ruwan zafi ba , shemah tace tuni Ummi tamin zeenat tace shiyasa naji bakinki radau Tunda kika ce Ummi ai nasan bazata matsa miki ba.
say yadda kikayi to bamu yarda ba wlh zanyiwa aunty waya da kaina akawo miki umma ta zauna dake ta gasa mana ke da kyau.

shemah tace muguwa kawai so kike umma takassarani bbu damuwa zan miki tanadin naki Tunda ance kema kin kusa, haka dai kuke cewa amman ni banwani kusa ba, har yanzu kuna shakawatawa kennan?
kinga ni ko yanzu na mutu Ina da may mun addu'a km baza a yi saurin mantawa dani ba saboda nabar baya.
Zeenat tace muma inshallahu zamu haifi namu amman ba yanzu ba tukun say nungama shanawa .
suka kwashe da dariya shemah tace kai zeenat baki da kyau ,ki dai tsaya shanawa ,kiji ayiririiiiii an shigo miki da wata .
,take zeenat tayi mata dip zuciyarta ta aushine ,gavanta yashiga faduwa ,hello hello.. zeenat kina jina kuwa uhm injiki inji cewar zeenat .
, bangane uhmmm ba daga maganar za'a karo miki wata har kin canza murya , Allah yarabaki da wannan maseefaffen kishin naki ,kar wata rana yakaiki yabaro ,ni da wasa nake fa.
Ajiya zuciya ta sauke tare da cewa Ai ke ce kike son hawan jini ya kamani.
shemah tasa dariya har kinsa na tuna da shakar dakika min Sai daga baya fa nagane ashe akan Yaya DEENI kika so kai lahira ,banshirya ba dariya suka sake yi hira suka yi sosai sannan sukayi sallama .


Da zai wuce akwaibon yaso tabishi amman taki ,dan dai yavarta taje gida gurin Ummi . haka ya tafi tamkar ,zai lasheta yayinda ita km ke matukar jin dadin yadda yake kula daita say day matsalar shi daya jarabar son jima'i .
,kwata kwata baya gajiya dayin sexy ,gashi ita km bata kaunar kishiya.ballantana
tace yaje yakara aure ko itama ta huta da jarabarsa.
,amman ita sam bata kaunar kishiya dan bazata iya zama daita ba .

Suna zaune lfy da mijinta km duk sanda yazo da bukatar sa tana iya kokarinta wajen gamsar dashi ,wata irin soyayya yake nuna mata da tsantsar kulawa duk awa Sai yakirata a waya yaji lafiyarta .


Kwance take akan thrre site tana tunanin mijinta wanda ya zame mata jiki .
taji karar bell ta bada izinin shigowa dan oready bata sawa kofar key ba .
su sumy da rukky ne suka rungume juna dan farinciki wuni sukayi suna shewa gashi km Allah ya taimaketa deeni bai dawo gidan ba, kmr yadda yasaba .

rukky tace Amman zeenat kema ciki ne dake ko?
jifa yadda kirjinki ya cicciko tace ke ni rabani da wani ciki ,ni ko cikin gareni Ai Sai day nayi flashing dinshi Ina zan iya wani wahalar haihuwa.
sumy tace Allah zeenat ciki ne dake.
dan Allah kai ki dameni ke kika min cikin zaki ce cikine dani rukky tace kin canza dayawa shiyasa kinga kuwa yadda kika sauya kin kara wani kyau kmr bake ba.
Wai me ma sojan nan naki yake baki ne ?
Rukky tace Ai ni bakiga Sai kallonta nake ba. murmushi tayi baza ku taba gane abinda yake bani ba ko sanar muku.

,ku dai kuyi aure kawai suka sa ihu bbu damuwa lokaci ne.
,da zasu tafi bataji dadi ba tace su tsaya zuwa anjima suka zaro idanun waje ki rufamana asiri da wannan zakin mijin naki,may frigita mutane.
,ta tabe baki to yanzu say yaushe km .
Say munzo sunnan shemah .sukayiwa juna sallama .


Kwanan shemah hudu da haihuwa Amman sam deeni ya hanata zuwa ta zuba masa idanu kawai dan tarasa yadda ,zatayi.

tanason ta botsare masa Amman tasan halinsa sarai zai iya haikace mata.
dan haka ta make Sai dai ta dan canza masa .
to shima haka yaga canjin a idanunta.
Dan daya dawo aiki sannu da zuwa kawai tayi mishi takarbi jakar hannushi takai dakinsa . ta wuce bata tsaya tayashi wanka ba haka daya zauna cin abinci ma bata kulashi ba asalima Sai tashigewarta daki ta kwanta .

koda yashigo ma rufe idanunta tayi tare da juya masa baya kwanciya yayi akan gadon tare janyota jikinsa abinda yafi so shi yashiga sarrafawa yana mammatsa mata jiki janye jikinta tayi anashi.

amman shi say dada manneta yake da jikinsa ya manne bakinshi danata Yace badai fushi kikayi ba ?

Tayi masa banza kinsa fa banason kyaliya.
ko kiyi fushi idan kika bani haushi say nace bazaki ba gabadaya naga abinda zai faru .

tace Amman dai ka aureni bawai katsiye ni bane ,asalima bbu ko sisin aljihunka acikin kudin aurena.
Gani na kawai kayi .


Yes yes alamun ni din dan gata ne" ko kin taba ganin wanda ba dan gata ba amishi haka ?

Tasa kukan shagwaba ni dai bbu wani nan kawai shiyasa kake min wulakanci da duk yadda kagadama .
,ya kai bakinsa ya sumbaci wuyanta ok zo ki gaya min may na miki na wulakanci .
Bakisan dan nasan darajarki da yadda nake kishinki yasa banason ana gane min ke ba .
Banason kina yawo cikin estate din nan Amman dayake ke sakaryace shine kike fushi dan na hanaki fita .
km dan ni sauna ne Sai navari anata kalle min mata ni kadai nake son nayi ta kallonki ya fadi haka tare da shafo fuskarta .

lip's dinta ya kamo yana dan tsotsa .
matseta yayi yana ta kokarin balle maballi gaban rigarta kin yarda da maganata?

ta tabe baki Amman kasan ko Ummi yaushe rabon dana ganta ban taba tunanin zan dau lokaci may tsawo haka banje gida ba.
kana dai son ganin bacin rai nane to kishirya gobe inshaallahu da kaina zan kaiki ya rungumeta tsam tsam ajikinsa tare da cewa Ina bukatar natsuwa a tare da ke hannuta takai saman fadadden kirjinsa tana shashafawa tare da zubawa gashin kirjinsa ido masu tsananin taushi da tsantsi ta dinga may tafiyar tsutsa bata dire hannuta ba say akan jijiyarsa ta kamo tasoma shashafawa ahankali ahankali.
tare da lailaya kan jijiyar sannu sannu.
nishi kawai yake fitarwa yana sake ware mata kafafunsa .

wani irin dadi ya dinga ji tundaga tsintsiyar kafafunsa yana ratsa gangar jikinsa sake kamota jikinsa yake hannushi yasa ya damko dukiyar fulaninta yana musu wani irin murza ahankali yana zagaye hannushi akan brest dinta.
duk yadda taso yayi sambatu kiyawa yayi Sai itace ma ta dinga yi wayo uhm.... shiiiii.....yana jin tana kiran sunanshi ya de..e...ni...
hakan yasa ya dinga jin tsigar jikinsa na mikewa gabadaya sun gama fita haiyacinsu Sai wajen uku saura ya barta shima badan yagaji ba.
Sai dan ganin yadda Ta narke .
jawota yayi jikinsa ya rungume yana kai mata kiss a wuyanta raguwa banza kawai , tana ajikinsa tana jin wani iri kasala da bacci bacci iska bskinsa yake hura mata a fuska har ta dan bude idanunta ta zuba cikin nasa sun dau lokaci suna kallon juna har bata sanda kalmar a I love you ta subuce daga bakinta ba .
Ya hade bakinsu batare da ya maida mata martani ba.
kiss dinta yacigaba dayi . Ahankali ya saki bakinta sakamakon wani testing din dayaji yayi ,yatsun hannuta

1 Comments On AUREN SIRRI
avatar
adam-ado

9 months ago

Reply

Very interested book

Please Login or Register in order to submit comment