Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

goge mata Spam din dake zube a kasanta sosai ta yadda bazata taba gane anyi komai daita ba.

kana ya sumbaci goshinta da hancinta zuwa lips dinta .
ya maida boxes dinsa jikinshi ya nufi dakinsa .. kai tsaye bathroom dinsa ya nufa zuciyarsa wasai dankare farinciki tamkar wanda akayiwa albishir da gidan aljanna, wanka yayi 'cike da Nishadi da farincikin nablah ta furta masa kalmar ,tana sonshi .



Bangaren nablah kuwa Bacci mai nauyi take dan koda gari ya waye kasa tashi tayi da wuri.
Dan gabadaya ilahirin jikinta ciwo yake mata ,most especial ciyoyinta da suka rike mata .
da kyar ta iya Mikewa zaune tana kallon celling dakin hade da yin salati tana son tuno mafarkin datayi jiya.
ahankali ta dinga hada pics din abubuwan da suka faru a tsakaninta da mutumin daya Kira kanshi da N. ALIYU Wanda bata San kowa waye ba ,mutun ne ko aljan ,amman a zuciyarta tafi bawa mafarkin nata mazauni da aljanine yayi nasarar aureta ,duk da addu'ar datakeyi kullun kafin tayi bacci .
,km yake yawon saduwa daita 'cikin baccinta.
a bin bai wani tsaya mata a rai ba

sai ma addu'ar ta dinga yi cikin zuciyarta Na neman tsari Daga sharrin su da kaidinsu , tunda tasan kusan hakan Na yawon faruwa Ga al,umma da dama .

tayi shr kawai tana son tuno face dinsa da yanayinsa ,duk iya tunani tayi akan son gano kamanin fuskarsa amman abin yagaya. domin kasa tuna komai tayi har ma taji kanta yasoma Sara mata alamun ciwo hkn ya sake tabbatar mata da tabbas aljanine yashigo 'cikin rayuwarta .
dan Haka kawai ta Mike tsaye da kyar ta nufi bathroom, abu biyu kawai tasan ta rike a memory dinta game dashi sunan shi da km yadda ya dinga having sex daita.
jikinta a sanyaye ta shige bayi tana mamakin mafarkinta .

Wanka tsarki tayi tare da dauro alwala gabadaya tazo ta gabatar da sallah.
Tana idarwa taje gaban mirrow as usual tana kallon kanta wani kyau takara Na ban mamaki bbu Wanda zai ganta ya yarda Daga inda ta fito komai Na jikinta ya cicciko tayi wani irin fresh daita .
Ta juya da sauri ta nufi kitchen sakamakon tuno may gidan datayi .
cikin sauri tasoma hada masa breakfast sbd lating datayi .
Shap shap ta hada masa abin kari taje tashirya dinning.
" sannan Tasoma da gyaran gidan Daga karshe tashiga dakinsa dan gyarawa .

zaune ta tadda shi a bakin gado kunnenshi manne da waya yana magana 'cikin tsanr farinciki sam bazakace shine mutumin nan may shegen girman kai tsiya bane da nuna isa da izza ,mutumin da ganin murmushi ma aiki ne indai batare da umminsa zaka ganshi ba.
km da alama shida umminsa ne ke mgn a wayar ,kallo daya tayi masa batare da bi takansa ba tasoma aikinta cikin tsanake .

Sun jima suna waya da ummi Daga karshe taji yace gata nan aiki take first love .
bangaren ummi kuwa dariya tayi tare da cewa deeni kennan.. Ok hadani daita tunda naxo banji lfyrta ba .

Lfyrta kalau fa first love sai ma sabon tsakanci data tsiro dashi wanda Ni ba dauka zanyi ba .
,naji nidai bani ita' ya Mikawa nablah wayar suka gaisa da ummi .

Nablah nayi fushi dake tunda nayi tafiyar nan hankalina ke kanki amman ke ko damuwa dani bakiyi ba ko ?
'Cikin muryar shagwaba tace Allah ummi ba Haka bane, wlh kina raina km Na damu dake sosai asalima idan Na tunaki har kuka nake.
Wlh ummi abun yayi min yawa Ga kewar gida .
,Ok ya gidan komai dai lfy ?

Lfy lau Ni ummi zaman gidan ne kawai ya dameni wlh koina shr bana jin dadi Komai . gashi aunty laraba ba ma, ba wani zaman gidan take ba .

Ayya karki damu zan dinga kiranki akai akai da landline din parlour,n domin na dinga jin abubuwan dake faruwa.

deeni yasanar min daya turawa sister dinki kudin salary dinki har da kari ma akai ,ta dago ido tana dubansa , kawai taga ya kashe mata idon daya .Tayi saurin Kai da fuskarta tana cigaba da sauraron ummi .
dan hk kada kisa damuwa a ranki kema zaki iya Kiran Yan gidanku da wayar kinji .

Muryarta can kasa kasa tace to ummi an gode da karamci Allah yabada Lada , uhm nablah kada ki damu Ina jinki har cikin jinina, km zan iya yi miki komai a rayuwa muddin bai fi karfina ba .
,amman Ina son ki dan rage cin zakin nan dakike sbd lafiyarki ,
nablah tayi tsai da ranta tana tunanin yadda ummi tasan tana shan zaki .
kina jina nablah uhm Ina jinki ummi, inshallahu zan daina.
Ok me kike so nakawo miki idan zan dawo.
Nablah ,ta dan yi murmushi jin dadi sannan tace duk abinda kika kawo min Ina so.

murmushi ummi tayi itama to yayi zan taho miki da special tsarabarki ,to ummi Na gode Allah yakara girma sai kin dawo Allah dawo dake lfy ta tmbye safeena ummi tace sun fita tun safe da zeenat .

ok ummi ki gaishe min daita har da aunty zeenat ma takarasa fadar hk tana may yin sallama da ummi ta Mika masa wayar .

Firt love sai wani biyewa wannan yarinyar kike yi yarinyar da bata jin mgn Ga rashin kunyar tsiya .

bbu ruwanka son da yarinyar nan indai abinda nasaka shi zaka min bawani complain ba .
Haba first lov farinciki zeenat kawai kike so bakya tunanin Ni halin da zanshiga ... Ni kaga sai anjima mayi mgn ta kashe wayarta .
Ita km nablah ko kallon inda yake bata sake yi ba tacigaba da aikinta .

Ahankali 'cikin sanyi jikin nan nata Tagama gyara koina a dakin , yayi saura kan bed dinshi ne kawai ya saura wanda yaki tashi sai ma kwanciya da yayi flat yana shafa mararsa yana kallonta .
yayinda ita km taki ko kallon inda yake ballanantana tace masa ya tashi.
Haushinta ya Dan ji a rashin ganin taki yi masa mgn gashi shi km hanya yake nema dan yasamu damar ya latsata .

,ganin bashi da niyar tashi ta gyara bed din yasa ta juya abinta 'cikin sanyi jiki zata bar mishi dakinsa ...taji ya fixgota da karfin , ta dawo da baya da baya luuuuuuuu zata fade kasa Allah Ya takaita.
sai data bige gefen kugunta da abin gado ,sannan ta fada saman fadadden kirjinsa .
aiko agigice ta fashe da wani gigitaccen kuka may cin rai .
tana kallon kwayar idanunshi tamkar ta shake masa wuya Dan takaicin abinda Yayi mata .
atsorace ya Mike zaune tare daita ajikinshi ya rungumota yana kokarin kai hannushi gurin ciwon ta buge masa hannu wayyo cikina wayyo Allah sai murkususu gefen cikinta take tana kuka tana tsine masa .
,hakuri kawai yake son bata amman yakasa bude bakinsa sai cire hannuta da yayi wanda ta dafe gurin ciwon dashi ya maida nashi yana murza mata gurin ahankali .


Kusan minti Goma ta dauka rungume ajikinshi tana kukan radadin ciwon data ji.
ahankali Yasa hannushi ya dauko man zafi yana
faman shafa mata agurin .
ahankali ta dan soma rage jin zugin da ciwon nata kemata .
tasoma kokarin tutturesa da hannuta.
,dan Allah mlm ka sakar min jiki duk kabi ka kaneniye min jiki ko dole ne mugu kawai Allah Ya isa wlh .
Matseta yayi sosai ajikinshi yana Shiri hade bakinsu guri daya ..karar sautin wayarshi ne ya dakatar dashi Daga aikata abinda yayi Niyya Wanda tun dazu ake kiranshi yaki dagawa sbd ganin Wanda ke Kiran nashi .
Dan hk ya bige mata bakin tsiyawa ya sake rungume ajikinshi .
Ta fashe da wani sabon kuka ,yayinda shi km Yasa hannunsa daya ya dauki wayar tare da mannata a kunnenshi . muryarsa A hassale Yayi sallama yana cin magani .

Can bangaren kuwa ,
fk ne ya amsa sallamar 'cike da farinciki yana tmbyrsa ko yana gida .

deeni dake zaune rungume da nablah ya sake rungumota jikinsa da kyau sbd ganin Tana son subuce masa sannan yace Ina gida ya,akayi ne ?
nothing daman fahad ne yanzu yakirani wai yana kiran layinka kaki dagawa, gashi securities sun hanashi shigowa wai kai ne kace kada su sake barinsa ya shigo.

Muryar deeni a dake yace yes.. I said it ko akwai Wanda zai karya min doko ne ?

Fk yayi murmushi kawai sbd sanin halin taurin kan deeni .
kai fa Dan bazan yaro ne wlh .
idan iskancinka ya sauka akan mutun to km shikennan mutun yashiga uku .
to yanzu km me fahad din yayi maka daka yanke wannan danyen hukuncin akansa ?

Bbu ruwanka da duk wani hukunci dana yanke ,fk yace yanzu hk zai ta tsayuwa a waje ?
Uhm kabarshi kawai idan yagaji zai kama gabanshi .
ta yaya zaka ce abarshi ?

Koma wani irin dalili ne Yasa zaka hanashi shigowa ,gsky bakayi daidai ba .
Kai ,kwata kwata ma hkn bai dace ba wlh .
ka dinga sara kana duba bakin gatari fa .
ba wai ka dinga abu ,bbu tunani ba .

A hassale Deeni yadakatar dashi Dan Allah ,Ni mlm ka sauraramin kar dameni da wani surutanka can Na bazan da wofi .
Ina ma ruwanka ciki naga Wannan ba matsalarka bace tsakaninmu ne nida shi km komai zai daidaita idan lokacin yin hk yayi bawai ka kirani kana kawo min kabli da ba,adi ba .
ok shikennan Allah Ya shirye ka deeni, Dan gsky kana bukatar addu'a wlh , Ameen idan da gaske kake. yakarasa fadar hk tare da yin hanging din Kiran ..yacigaba da wasa da jikin nablah yana romancing dinta.

hannuwanshi duka ya tura 'cikin hijab din dake sanye ajikinta ya diresu akan dukiyar fulaninta kadan ya rage bai sume a zaune ba .
Tsabar shauki daya dibeshi ,yana sakin numfashi da kyar tare matso daita jikinshi sosai suna jin dumin juna.

ranta yayi mugun baci da takaicinsa , fizge jikinta tayi tare da juyowa sosai suna fuskantar juna.
gabadaya Gani tayi kamaninsa sun sauya sai wani irin kallo yake aiko mata dashi masu kashe jiki da zuciya.
tsare shi tayi da shanyayun idanunta itama fuskar nan tata a hade tamkar hadari a fusace tasoma mgn 'cikin fushi da Daga murya .wai kai wani irin mutun ne sbd Allah ?
Meyasa kake min irin hk ne?
nifa gsky bana son abinda kake min haba sai ka dinga min wasu abubuwa tamkar wata matarka ta aure wlh zan dinga kai kararka gurin mahalicina ya saka min akan abinda kake min .

Hb Ni wannan jarabar taka tasoma isata Ina fari kullun hannuka nakan jikinta wlh
Yadda kake min kai ma sai an samu wanda zaiyiwa yarka fiyye da ...caraf ya cafki bakinta 'cikin nasa yakashe bakin tsiwa .
runtse idanunta tayi kawai tana kokarin son kwace bakinta cikin nashi.
,yayinda kirjinta ke wani irin bugawa da sauri tamkar ana buga mata guduma a kahon zuciyarta tsabar tsoron da frigicin dake dawainiyya da zuciyarta .

rikota yayi sosai sunata kokuwa cikin sauki ta dinga ganin tamkar bashi bane mutumin dake tsotsar bakinta. idanuwanta suka dinga haskoma mata cewar N ALIYU dinta ne ba wannan mugun ba .
take ta kawar da haka a ranta tana neman tsari acikin zuciyata da addu'ar kar Allah Yasa shedan yayi galaba akanta .
tun lokacin da take rungume ajikinshi yake son bata hkr amman yakasa dan bai San yadda zata dauki abun ba ,farincikin ko akasin hk .
dan hk kawai yayi shr yacigaba da jefa mata wasannisa zafafa masu kashe jiki.
tana jinsu suna sauka cikin jikinta tamkar dai yadda N. ALIYU dinta ke mata 'cikin mafarkinta gabadaya hankalinsa yasoma gushewa Daga jikinsa .



Da kyar tasamu ta tattaro jarunmta ta sanyawa jikinta da iya karfinta da Allah yabata ta fizge Daga jikinsa. tana sauke numfashi da ajiyar zuciya at the same time shima numfashin yake fiddawa sama sama.
taja tsaki tare da dubansa da nazarin halin dayake ciki sannan tace Allah Ya isa tsakani dakai wlh .
da rabar jikina da kake Sha kullun .
aikin banza kawai mutun sai jarabar tsiya kamar wani mayye tayi gaba tabarshi nan zaune yana bin bayanta da kallo dan shima kasa ce mata komai yayi ,oh my god ya furta ahankali meyesa meyasa bana iya control din kaina akan yarinyar nan ?

Meke damuna ne akanta ?

Meke shirin faruwa dani?


Me tafi sauran mata dashi da take gaya min duk abinda yazo bakinta ?

Shit... gsky deeni kana kwabsawa fa dayawa akan yarinyar nan, da alamun kana son yarinyar ta rainaka dayawa .
hk ya dinga mgn zuci da fili yana tmbyr brain dinsa , zuciyarsa ta bashi amsa daya shareta kawai.
,kai bazan iya ba wlh.
to ka dinga cin ubanta da azabtar daita ,nan ma ya girgirza kai alamun bazai iya ba I can't .
ya furta da kwausashiyar muryarsa .

me zai hana ka dinga daure mata fuska kawai kmr da ..gara gara ma wannan yabawa zuciyarsa amsa Yana shafa sumar kanshi da tafin hannunshi...


Duk wunin ranar nablah a dakinta tayi shi.
zazzabi ne mai zafi ya rufeta sbd kukan data yi Ga xugin da gefen kugunta kemata.
tarasa inda zatasaka ranta taji dadi arayuwarta gabadaya a atsorace take da zamanta , ita daya a gidan take tarasa dalilin dayasa may gidan yake mata hk ba .

Misalin karfe shida Na yammacin ranar kwance take akan gadonta Tana faman kuka yashigo har dakinta ganin duk wunin ranar bata fito ba ,kwance ya iske a kan gado tana kuka sosai jikinta sanye cikin wata doguwar riga , cikin wace tazo dashine Daga gidansu .
Gashin kanta a baje sun rufe mata fuskarta .

sai kuka take har da shesheka , ahankali yasoma Daga Zara zaran yatsun kafafuwansa har yakaraso har inda take kwance ya tsaya,cak tare da tsura mata rikitattun idanunshi kawai .. tun sanda taga yasoma Daga yatsun kafafuwansa ta kawar da fuskarta gefe kirjinta Na wani iri bugawa da sauri da sauri .

Muryarsa a dake yace ke....wani irin shashanci ne hk ?
Idan ma wani abu ne damunki bazaki yi mgn ba sai ki zauna kinawa mutane kuka .

Ta Dago ahankali tare da tsareshi da shanyayun idanunta tana dubansa sannan taja tsaki kana tace meyye matsalarka dani ?

In ce aiki nazo yi gidan nan km Ina yi yadda yakamata , please dan girma Allah kabarni na huta , yaya ne da maseefa ko kana Bina bashi ne ?

Ni kike gaya hk ranta a bace tace angaya maka me zakayi .
cak Yasa hannunsa duka ya dauke sama yayi hanyar steps daita ahankali yake taka step din daita ajikinshi.
har ya fito harabar gidan inda motocinsa suke jere ya zaro key din motarsa daya ya dannan ya bude ya zaunar Daita ciki ya tattara gashinta ya maudasu baya, tare da yafa mata Dan karamin mayafinta da ya riko mata sannan ya zagaya ya bude mazaunin direba yashiga yayi motar key tare da fige motar da gudu ya bar gidan ..




Manage please banyi editing ba 🙏🏻🙏🏻🙏🏻


MMN SUDAIS CE
💗💗💗💗💗
AUREN SIRRI
💖💖💖
💗💗💗💗💗




AYSHA A BAGUDO




Page 83


Ganin yadda Ya fige motar da gudu maseefa Yasa kukanta ya Karu sosai, hankalinta yayi matukar mugun tashi tsoro tattare da fargaba ne sukayi nasarar lullube duk wani ilahirin jikinta, abubuwan da yake mata sun fara isarta Amman tarasa yadda za'tayi dashi.

takaicin hk Yasa ta kife kanta bisa cinyoyinta tana sake resgar kukanta mai cin rai da suma zuciyar ma'abocin sauraro .

Daidai jankode first get taji ya Dan sausauta gudun motar tare da daukar hanyar Aja.
" tafiya kadan sukayi ya soma alamun tsayawa ya gangara gefen titi yayi park din motarsa, tare da zuba mata rikitattun idanunshi kawai yana kallonta da sauraran yadda take risgar kuka da iyakacin karfinta.

jin kukan nata yake har 'cikin zuciyarsa yayinda gefe daya km ya dinga ji tamkar ana diga masa ruwan dalma ne a kirjinshi , yana jin yadda sound din kukan nata ke fita da karfi har da shesheka .

runtse rikitattun idanunshi yayi tare da dafe daidai saitin zuciyarsa da tafin hannushi sakamakon yadda yake jin zuciyarsa na bugawa da karfe ...

bai jin zai iya yi mata mgn a yadda yake jin kansa Dan hk yabarta tayi kukanta mai isarta sannan ahankali yaji tasoma yin shr tana jan numfashi da kyar da sauke ajiyar zuciya.


Jin ta daina kukan Yasa shi bude rikitattun idanunshi, ya ya Ciro hanky agaban aljihun rigarsa ya goge fuskashi wanda ya jike da gumi sharkaf tsabar tashin hankali daya tsinci kanshi ciki .


Ahankali ta dago kanta ta maida gefen titi tana kallon motocin dake giftawa time to time ...

gyara zamansa yayi da kyau yana fuskantarta ahankali ya Dan motso kusa daita tamkar zai shige cikin jikinta Yasa hannunsa duka ya mtaso daita yana mai juyo da fuskarta yana kallon kwaryar idanunta batare da yace mata komai ba . kawai taji ya hau goge mata Hawayen dake fuskarta, yana cigaba da kallonta hade da yin nazarinta..


Sannan ya hade tafin hannushi cikin nata .yana kokarin fixgota jikinshi taki yarda ta makale jikinta da kujerar tasoma kokarin cire hannuta cikin nashi ,Yayi saurin sake damke hannu nata cikin nashi sosai ta yadda bazata iya kwacewa ba.

wani irin zafi yaji ,jikin nata ya sake dauka fiyye da sanda suka baro gida ,km yana jin yadda da zafin ke fita yana shiga jikinsa tare da ratsa kowane shashi Na jikinshi .
ya kai hannushi gefen wuyanta "nan ma zafi yaji tamkar garwashin wuta hankalinsa yayi maseefar sake tashi sosai .
, wani irin abu ya dinga ji mai kama da so.. yana masa yawo a sansar ajikinsa tare da kokarin kawowa zuciyarsa farmaki take duk wani kuzari dake jikinshi ya nema ya rasa ..tmby ya jihowa zuciyarsa da ruhinsa kar dai yakamu da soyayyar yarinyar ne, batare da yashirya yin hakan ba ?
Kai hkn ma ba zai taba yuwa ba , take km wani part Na zuciyarsa yashiga karyata hakan .

yasan ya taba son auren zeenat .. km koda ummi ta hanashi aurenta alokaci, bai tsinci kanshi 'cikin wannan tashin hankali dayake ciki ba ..

Wani irin sanyi yake ji ajikinshi tamkar ana masa wanka da ruwan sanyi akan yarinyar duk wani buga da zuciyarsa zatayi ,tana yi akan yarinyar , mamaki ne fal yacika zuciyarsa to me hakan yake nufi dashi km ?
Ya tmbyi kanshi .
Wayyo Allah ahankali yashiga furta hasbunallahu wani'imal wakil yana yi yana sake nanatawa

da kyar yasamu ya dinga fizgo numfashi yana fitarwa ,ahankali ahankali da sauri ya saki hannuta dake sarkafe da bashi yayi reverse ya dauki hanya zuwa 'cikin gari ..


Tafiya sukeyi tamkar wasu kurame bbu may cewa Dan ,uwansa qala.kwanensu da abinda ke damun ,shi yana wata duniyar tunanin yadda yake jin yarinyar akasan zuciyarsa gabadaya Gani Yayi tana neman mamayeshi da komai nashi .
,yayinda ita km haushin kasancewarta tare dashi guri daya Yasa tarasa walwalarta da sukuni...

Dan ko kallo bai isheta ba ,dan tunda ya tada motar ta km maida fuskarta gefen titi .

,shi km yacika fammm tamkar zai hadiyi zuciya ganin halin ko inkula data nuna masa.
Cikin sanyi jiki ya sake Ciro hanky ya goge fuskashi Dan wani irin gumi ne ke karyo masa duk da AC motar dake aiki ,sannan ya maida hankalinsa Ga tukin da yake ..


A bakin wani big super market yayi parking ya fito ya kulleta acikin motar yashiga ciki .

tun Daga shigowarsa work's din gurin suke gaida shi 'cike da girmamawa , wasu ya amsa, wasu km ya Daga masu hannu kawai .

hatta manage gurin biye yake dashi abaya suna tattaunawa ahankali ta yadda bbu mai jinsu ..

Kaya ya zazzaba wayanda zasuyi amfani dashi ya fito.
manage gurin na rike da ledodi guda biyu daya mai girma daya Yar karama ,deeni ya bude motar yashiga ya zauna tare da karbar ledar dake rike a hannun manage ya ajiye a sit din baya ,ya Dan kalleta ,kadan yaga fuskarta a hade tamkar hadari har lokacin taki sakin fuskarta haka kawai ya tsinci kanshi da jin faduwar gaba .
gabansa yashiga dukan dakan uku uku.
....karamar ledar ya sake amsa ya cilla mata bisa cinyoyinta batare da yayi mata mgn ba. Ta zabura ta Mike zaune tana gyara zamanta Daga Dan kishingidan datayi tana kallonsa , bai bi takanta ba ya dauke kanshi gareta shima ya tamke fuskarshi sosai fiyye danata ,
ya tadda motar ya hau kwalta ,bai damu da yadda manage din ke Daga masa hannu ba yana masa fatar a sauka lfy ..karatun alqur'ani mai girma ya kunna Kira'ar SUDAIS cikin suratul ra'ad ya

Da wani irin kallo take binsa dashi 'cike da tarin maseefa Amman sai tasamu kanta da shan jinin jikinta sakamakon hango yadda Ya hade rai bbu halin aikata abinda tayi Niyya ,Ga km karatun alqur'ani mai girma daya soma ratsa sansar jikinta ta komawa ahankali ta lefe lamo.. a kujera.
ta Dan Daga kanta sama idanunta a lumshe tamkar mai jin bacci ..tana jin yadda sautin karatun ke tashi itama tana bi cike da natsuwa .

Ya Dan juyo ya saci kallon Dan karamin bakinta dake motsawa sannu sannu .

Can taji ya rage sautin karatun yasoma waya cikin harshen turanci wanda yake yinsa 'cike da kwarewa tamkar yaren uwarsa da ubansa ..

Cikin sanyi muryarsa taji yana cewa kina office ne ?
Ita dai batasan abinda Na cikin wayar yace ba. ok ganinan zuwa yanzu wata yarinya zankawo ki duba min lfyrta ,sannan ya ajiye wayarsa yacigaba da tuki .


A harabar wani katanfarin special hospital yayi parking ya kashe motar ya juyo da dubansa gareta ,tare da tsura mata Rikitattun idanunshi.
,jikinta yake kallo musamman tsaitin inda ta buge kana ya maida idanunshi kan kyakywar fatar fuskarta.
idanunta sun Dan kumbura sbd kukan datayi .
fuskarta tata tayi fayu daita ,Amman duk da haka bai hana sihirtaccen kyauwunta fitowa ba ,km tayi masa kyau sosai .

,lumshe idanunshi yayi ya Dan kamo lips dinsa na kasa yana ciicizawa ahankali ahankali sai km ya saki Murmushin tare da tura yatsunshi hannushi 'cikin sumar kanshi yana shafawa a zuciyarsa ya furta mutun may kyau ako wani hali yakasance mai kyau ne domin kyawunsa bai boyuwa ..


Ta tsargu da kallonta yake sbd idanunshi dake yawo ajikinta Ahankali ta bude shanyayun idanunta da suke a runtse tana dubansa dasu jin yayi parking km idanunshi nacigaba da yawo ajikinta ..

wata uwar harara ya watsa mata tun kafin tayi challenging dinsa tare da daure fuska tamkar bashi takama yana kallonta ba.
itama sake hade ranta tayi tamau tare da turo bakinta tana jan mugun tsaki .... Ahankali km ta furta aikin banza kawai mlm...

Ba zato balle tsammani taji saukar rankwashi a tsakiyar kanta.
dafe gurin tayi tana kallonsa da shanyayun

1 Comments On AUREN SIRRI
avatar
adam-ado

9 months ago

Reply

Very interested book

Please Login or Register in order to submit comment