Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

juya ya km koma part dinsa yana may jin wani irin matsanancin bugun zuciya kirjinsa dake masa zafi ya dafe tare da zama kan bed ya dan jingin bayansa da bayan gado .

Bai fi minti biyar da shigowa dakin ba Sai Ga ummi tashigo da sallamar ita da Zeenat hannuta rike da ruwa da magani ganinta Tare da Zeenat din ne yasa ya amsa sallamar da Ummi tayi a ciki.
Tare da kauda kansa gefe yana kallon wani gefe ,ummi tasamu guri kusa dashi ta zauna ita km Zeenat ta zauna daga gefe akan bedside .

, Zeenat na kallon ummi Tana gutsitsira maganin hannuta tamkar dai yadda akeyi wa yara kanana ' wanda ba tun yau tasaba ganin hakan a gurin ummi ba , a Duk lokacin da deeni bashi da lfy haka Ummi take masa kasancewarsa baya son shan magani .

ummi ta Mika masa maganin byn tagama gutsitsira wa sannan ta bashi ruwa 'Sai datayi da gaske da rarrashinsa sannan tasamu yasha maganin har abun yakusan bawa Zeenat dariya yadda Ya dinga yi amman bbu dama yi .

Muryata A sanyaye tace sannu my hrt .....ya jiki naka .
DEENI yayi mata banza tamkar bada shi take ba Sai ma
Zamo da yayi kadan ya dora kansa akan cinyar umminsa Tare da sake tamke fuskar .

Zeenat ta mike ta dauko blanket ta rufe mishi Rabin jikinsa dashi ,a ranshi yaja tsaki Tare da cewa aiki banza kawai to bangode ba .


A hankali ummi ke mishi hirarraki masu dadi dasaka mutun cikin nishadi da walwala.
, ahankali ya dinga jin yanayinsa na sauyawa daga damuwa zuwa birbishin farinciki yayinda sanyi ke rasa kowace gaba ta jikinsa da ilahirin jikinsa har zuwa sanda yaji ummi take cewa , acikin gidan nan aliyu da fadeela sukayi rayuwarsu may tattare da tarihi da jin dadi wanda bazaso taba goguwa ba .
Tare da wani kyakkyawan terribby may matukar kyawun gaske da daukar hankali wanda ke sakasu tsantsar farinciki da walwala a Duk sanda suka daura idanunsu akan wannan kyakkyawan bby. farincikinsu baya misaltuwa.

,deeni najin haka ya sauke ajiyar zuciya domin ya rigada ya gane shine wannan kyakkyawan terribby din da umminsa ke nufi.
" nasurudeen .... Ummi takira sunanshi cike da tsantsar kulawa ya dago rikitattun idanunshi yana kallon mahaifiyarsa , Tare da dage mata girarsa daya batare da Yace komai .
,ummi tayi murmurshi sannan tacigaba' kai kadai Allah ya azurtani ni da samu a rayuwa byn tarin shekarun danayi da aure batare da nasamu haihuwa da wuri ba.

, dukkan wata soyayya da uwa kadai ce takewa , danta Ina may tabbatar maka ni uminka ina maka fiyye dashi ,Ina maka sonka fiyye da komai dake cikin duniyar nan.
kai ne duniyata kai kadai da Allah ya barmu ,ka ishe rayuwar duniya , alhamdulilllahi kana min abubuwa dayawa fiyye da abinda ya'ya dubu zasuyiwa iyayensu.
, wani farinciki ya ne ziyarce zuciyar DEENI" har ya sake gyra kansa kan cinyar umminsa yana dubanta da kyau shi kansa ya tabbatar da irin kaunar umminsa garesa .
,ummi ta kai hannuta ta shafi sumar kansa.
, Tana may jin kaunar tilon Dan nata sosai a ranta .

, deeni kaga Zeenat Sai lokacin, ma ya wani tuna da wata aba wai Zeenat Dan shi gabadaya ya manta da Tana dakin ma.

, Ummi tace karo na karshe da zan km baka hakuri akanta .
a matsayin na uwa a gareka Ina son ka manta da Duk wani abu dayashiga tsakaninku daita , ku koma shirya tamkar da ,ku runkugume junanku ku , zauna lfy shine farinciki na , kuudin mafi kusancin yan,uwan juna ne ,banason sake jin komai atsakaninku baya Ga alkhari, abinda ya faru ya rigada ya faru kum Ina bukatar wucewarsa har duniya ta nade.
idan har kana son farincikina da kwanciyar hankalina kmr yadda kasha fada to kabar zance .
,sabanin haka tashin hankali kawai zaka jefani aciki .
domin nasan sanka nasan halinka da taurin kai tsiya da zuciya.
ummi takarasa maganata Tana may zubda kwalla a afrigice DEENI ya mike zaune daga kwanciyar da yayi tare tari hanwayen da hannuwanshi duka hankalinsa a tashe yace haba firt lov meyyyyyyyyyy kuma kuka... Dan girman Allah kiyi hakuri ki rufamin asiri zubda hawayenki maseefa ce a tare dani ,da hannushi ya dinga goge mata hawayen idanunta. muryarsa a sarke ya sake cewa first love kiyi hakuri Dan abinda ya faru ya wuce amman may tsayawa ne rai manta da wahala km shi Sai 'ahankali komai zai goge a memory dina amman inshallahu zanyi kokarin naga komai wuce.

amman itama kiyi mata magana Dan wlh bazan dauki kalar iskanci zubda ciki ba, Dan bazai yiwu Ina shan walaha ana zubar min da cikina ba .
,ummi tayi murmurshi Tana may dungure masa kai .

,yanzu ni kake gayama haka DEENI ...
sbd baka kunya ko.... ya kashewa ummi idonsa daya.. Allah first love ba rashin kunya bane ,gsky ce kawai nafada .
aiko ummi ta dinga dariya Tana wlh DEENI karaina ni dayawa ko..idan baji kunyata ta matsayina na umminka ba .
Ai kaji kunyata ta matsayina na surukarka shi ma murmurshi yayi tamkar bashi ba hankali ummi takamo tafin hannun DEENI da Zeenat ta hadesu guri daya ta mayar rufe hannuwansa sannan ta mike tsaye ta fice daga dakin gabadaya Tare da rufo masu kofa .


Byn fitar ummi DEENI zaune rike da hannun yakasa cire hannunshi daga gareta sannan yakasa cewa komai tunani yake kawai ta yadda zai cigaba da zama da zeenat zuciyarsa ke bashi shawarar hakura Zeenat kawai ya zauna daita dai dai ya auri kaskantacciya km maragalihu kmr yadda ummi tace ,yayinda wani bangare na zucitarsa ke bashi karfin gwiwar gara kawai yayi aure koma wace iri ce jin saukar hawayenta a hannushi ne yasashi saurin dawo daga duniyar tunani daya Lula .
'ahankali yaja numfashi yana fesarwa tare sakin ajiye sannan 'ahankali ya zare hannushi daga cikin nata , yasoma yunkurin mikewa , yaji ta sake riko hannu gam cikin nata Tana murzawa dole tasa shi ya koma ya zauna yana dubanta.
Sai lokacin ya lura da muguwar ramar datayi.
Ya tsareta da idanunshi ganin yadda take son cika masa kunne da kuka .

Duk ke kika jawo matsalar nan km inshallahu akanki zata Kare ya fadi haka,a kasan rashi.
Sautin muryata yajiyo kasa kasa Tana bashi hakuri my hrt Dan Allah kayi hakuri da abinda ya faru wlh bazan sake ba .

hannushi ya sake zare ,tare da katseta da hannunshi "shiiiii.... ki rike hakuriki ko zai miki amfani a wani guri Dan bashi da wani amfani agareni.
maganar zaki sake ko bazaki sake ba Shima ba matsalata bane haka km wannan bazan ,my hrt ko me..me... Da kike kirana dashi ,Shima bana son jinsa Dan bana bukata sbd ni ba zuciyar ki bane .
,inda kin bani matsayina haka a zuciyarki kmr yadda kike fada .

,dabaki min muguntar da kike min ba ,yamike tsaye cikin sanyi jiki yashige bathroom ya dauro alwala sallah magariba sbd yasoma kin kiraye kirayen sallah a masallaci dake cikin gidan baifi minti 3 ba ya sake fitowa yazo ya tadda sallah.

Tana nan zaune tamkar wacce aka dasa ,har ya idar da sallah ya zare jallabiyar jikinsa ya saura daga shi Sai short niker ya kwanta a kan bed dinshi.
yaja blanket ya lullube rabbi jikinsa ,tare da juya mata baya.

tsawon lokacin Tana zaune a gurin batare tasan yadda zatayi ba har sanda tasoma jiyo Kira sallahr ishai ' sannan ta samu ta yunkura ta mike tashiga bathroom itama tayo alwala tazo ta hada magariba da isha'i Dan tuni jininta ya tsaya ,Shima 'ahankali ya km. mikewa ya gabatar da sallah ,ya km koma yayi kwanciyasa 'ahankali yasoma runtse idanushin sakamakon baccin daya dayasoma kawo masa xiyara yaji motsin mutun kwance abayansa ........




MMN SUDAIS CE.
[6/23, 6:02 AM] 0mmer Farouk: 💗💗💗💗💗
AUREN SIRRI
💖💖💖

💗💗💗💗💗




AYSHA A BAGUDO




Page 56




Kwanciya Tayi a bayansa ... byn ta cire ilahirin kayan jikinta lamo tayi Tana shakar dadeden kamshin jikinsa.

Lafewa tayi Sosai ajikinsa tamkar wata bby ' Tare da goga masa kirjinta a bayansa wani irin shork...... yaji a jikinsa tamkar an jona masa wutar electric yayinda sha"awarsa tasoma motsawa 'ahankali 'ahankali shr yayi kmr yana bacci batare da yayi wani kwakwaran , motsi ba ballanantana tagane ko yaji wani abu dangane daita , cikin kwarewa da yadda ya sabarmata wasannisa tasoma shafa kwantaccen gashin kirjinsa may matukar taushi , zuwa kan nipply dinsa " still shr ne ya sake biyowa baya .zuwa yanzu koina ajikinsa kirma yake yayinda zuciyarsa take dokawa da sauri da sauri . "gabadaya gabobin jikinsa sun sauya sun fara amsar sakonninta har wani shake jikinsa yasoma .
" ganin haka yasa zeenat tayo kasa da hannu daidai kasan mararsa , nan ne fa yaji bazai iya barinta taci galaba akansa ba" caraf ya cafke hannuta hade da zabura ya Mike zaune tamkar wani zaki.
itama mikewa Tayi ta zauna ,kmr yadda yayi. tsareta yayi da rikitattun idanunshi masu matukar kyau da tsoratawa .
take tsoron yanayin yadda yake kallonta ya mamaye zuciyarta . wanda tasan wannan kallon da yake mata na gargadi ne .
Amman tabarsa Tayi tamkar batasan abinda hakan yake nufi ba .
dan haka ta soma kokarin sake matsowa zuwa gareshi .
a tsawace ya dakatar daita ,da hannunshi tare da daka mata wata irin razananniyar tsawa ,data frigita zuciyar zeenat har ta sata , mannewa da jikin gadon dakin batare da san Tayi hakan ba .
"kallonshi take da bayyananen tsoro a saman fuskarta,take ya hadiye duk wani emotion din dayake ji a gangar jikinsa .

Fuskashi bbu walwala Ya sauke idanunshi cikin nata Yana may nunata da dan yatsansa ke... ...banaso iskanci da rainin wayo ,ko ance miki ni Dan iskane da bansan ciwon kaina ba da abinda nakeyi wato Gani jarabbabe ko?
kin wani kwaso jiki kina manne min" to jarabar tawa bata may dani Dan iska da bansan abinda nakeyi ba .

Kin ma rainawa kanki hankali wlh Gani stupid na dinga miki ciki ke km kina yawon zubarwa ko .

,to wlh baki isa ba ,bari ma kiji wannan shine zai zama last warning din da zan miki....... kar ki sake na km ganin kafarki a ,inda nake matsawar bani ne da kaina na bukaci hakan ba.
Bansan meyasa mu tunani ba da har na amince na zabeki
Amatsayin abokiyar rayuwata ba.
da ko zuciyata kin isa ki hango ballanantana har ki samu waje a cikinta da damar zubar min da jinina

Ke... koda kuwa mun koma gida ne bance kizo gareni ba ,kije ki rike mahaifarki.. ni km na rike joystick dina da Spam dina yakarasa maganar.. ... oya out from this room before now I finished you...Ya nuna mata hanyar fita da yatsanshi daya .

Hannu zeenat ta daura aka Tare da sabon tashin hankali ,inna lillahi wa inna ilaihi rajiun kawai take ambata akasan ranta wanna wacce irin maseefa ce tajefa kanta da mijinta ciki .

Gabadaya tashin hankali datake ciki ya hanata Ko gezau ballanantana Tayi yunkurin mikewa daga inda take zaune.
magana take son yi Amman Sam takasa furta kodaidai da kalma daya ce, numfashi kawai take ja ta bakinta Tana fitar dashi da kyar. al'amarin nasa yasoma girman tunaninta . Sai da taji ya sake buga mata wata razananniyar tsawa .sannan ta mike tsaye da sauri jikinta na kirma ta rarumo hijab dinta dake yashe a gefen gado tasoma kokarin zirawa ajikinta sannan ta kwashi sauran kayanta a hannu taja ta tsaya tana kallon yadda gabadaya yanayinsa ya sake canzawa ,ganin taki tafi ne yasa DEENI tattaro sauran kuzariinsa da yayi saura ya mike yakamo hannuta yana janta. mamaki da tsoro suka taru suka hanata cewa komai ,Sai ma binshi datake ,har yakai bakin kofa ya bude Tare da hankata waje ya maida kofarsa ya rufe da karfi ....,Banda bangon data dafe da hannunta bbu abinda zai hanata buguwa da bango .
wasu Hawaye ne masu dumi da ciwo suka zubo mata tasa bayan hannuta Tana gogewa yayinda wasu ke sake bin kuncinta.



A galabaice ya fada kan bed dinshi ya kwanta Tare da'runtse idanushin gam . 'Ahankali yaja laulausar bargo ya lullube jikinsa. wani irin tsuma jikinsa keyi tamkar zaki Ga sandar girma sai Mikewa take alamun Tana bukatar abincin ta tsaki yaja mtssss tare dasa duka hannunshi ya dafe saman joystick dinsa yana may sake jan tsaki akasan ranshi mt....

Daidai tsakanin bakin kofar dakinsa ta tsaya tana maida kayan jikinta Sai data tabbatar da natsuwarta ta dawo gangar jikinta sannan ta nufi hanyar dakin ummi sbd kwata kwata bata son ummi tadago wani abu a tattare daita .

Koda tashiga dakin ma ummi "zaune ta ummi ta idar da sallah isha'i Tana lazimi .

,ummi ta dubeta Tana mata kallon tsab ,batare da Tayi magana ba ,cike da natsuwa tacigaba'da abinda take yayinda zeenat ta haye saman gadon ummi Tayi kwanciyarta lamo tare kamkame jikinta wani irin kewar mijinta ce ke damunta , kuka take son yi Amman bbu dama ,damuwarta zata iya shafar ummi.
a dalilinta ummi zata iya muzgunawa DEENI , ita km abinda bazata so ba kennan, batasan abinda zai sake hassalashi akanta wani irin matsanancin son take masa wanda batasan tun lokacin data fara ba.
" yanzu ita Yaya zatayi da rayuwarta mayye rudeta da sha,awa cikin zubda ciki ,take zuciyarta Ta bata amsa da rashin hakuri da godiyar Allah ne yasa kika aikata kuskure may muni ,kin zubar da ya'ya da bakisa ba ko iya rabon ki kennan a duniya .a boye take goge Hawayen dake bin kuncinta ,har ummi tagama laziminta da sauran addu'o,inta.
bacci baiyi nasarar daukarta ba .
"Tana jin motsin mikewar ummi ta shanye kukanta Tare da goge Hawayen idanunta Amman hakan Bai hana ummi gane wani abu ,daidai inda take kwance ummi tazo ta zauna tare da kamo hannuta ,me kike tunanin km mamana ?

Kafin zeenat tace wani abu ummi ta km jiho mata wata tmbyr
Sai ma naga kmr kuka kika yi ko?
Zeenat ta Mike zaune suna fuskartan juna da ummi ,yayinda hawayen dake makale a idanunta suka yi nasarar zubowa sharrrrr....mayye km abin kuka tmbyrki kawai nayi fa, Sai km ki kama min kuka.
,menene yake damunki ko wani abu shi DEENI din yayi miki ,'ahankali take girgirwa ummi kanta da kyar ta iya bude bakinta ...Ummi na cuci kaina da kaina na ruguza rayuwar gidana da kaina bansan yadda zanyi abubuwa su dawo min daidai tamkar da ba. basani ba a she rayuwa bata da tabbas bansa abinda na aikata zai sa na tsinci kaina cikin ,kaka nakanyi ba.
,inda abubuwa dake faruwa suka cigaba bana tunanin zuciyata dake kirjina zata cigaba da bugawa ,ummi kiyi hakuri ban miki adalci ba arayuwa, duk tarin laifin dana aikata gareki baki gujeni ba ko canza min takarasa fadar haka tana zubda kwalla.

Ummi ta rungumeta ajikinta tana may tausaya mata , kukan ta,isa haka abinda ya faru ya wuce ki daina dawo da hannun agogo baya matsawar Ina raye ba zaki taba kasance cikin bakin ba , ke din diyata ce, Ina kallonki tamkar fareeda Yar,uwata , ganinki tamkar madadince a gurina abinda kika aikata kuskure ne ,km ya wuce tunda kinyi nadama ,Shima son zai sauko ,kinsa halin bakar zuciya irin tasa ,dan haka ki samu nutsuwa km kiyi hakuri da duk wani abinda zai nuna miki kinji diyarta Sosai ummi ta dinga rararshinta .

tana anan jikin ummi har tasoma gyangyadi sannan ummi ta dan bubuga bayanta kwanta kiyi bacci ,kinji , ummi ta Mike itama samu guri nan kusa da zeenat ta kwanta...


Abu kmr wasa Sai dasu zeenat suka share
Kwana biyu agidan ummi baTare da sun koma gidansu ba.
, kullun dare sai zeenat ta shirya takai kanta Ga DEENI Dan kar ummi tagane basu shirya ba Amman ,yadda take zuwa" haka take dawo da full gargadinsa may karfi .

ummi tasa a soma nemo mata masu aiki kafin zeenat ta koma gidanta .


A cikin kwana,n a ukun ne suka tattara suka koma gidansu har ummin kmr yadda Ta fada .


Kwana uku kennan da dawowar zeenat gidan DEENI. bbu laifi al'amura sun Dan canja kadan kasancewar ummi dake tsakaninsu .
addu'a dai ummi take sake yi kan Allah daidaita tsakaninsu yasa zaman lfy yaci gaba da wanzuwa fiyye da hakan har karshen rayuwarsu.



Kmr yau zeenat tun safe take aikace aikace gyaran cikin gidan, aiki kawai take kmr wacce Tasha kwaya domin koina yayi kura tunda tadawo kullum Sai tayi gyara ,,shr ,n da ummi taji yayi yawa ne yasa ta fitowa zuwa kitchen din a lokacin kuwa zeenat Tayi busy gurin aiki.

Ummi tace wai har yanzu baki gama aikin bane ?
Tun asuba dakika sauko ban sake jin duriyarki ba ki bar aikin nan haka man zeenat ki huta tunda muka dawo kike fama da aiki ki bar shi haka ,gobe ne za'a kawo miki masu aiki ,nayiwa hajiya turai magana km ta tabbatar min da gobe goben nan za'tasa akawo .

,hajiya turai aminyace Ga ummi, sun dade Tare tun farkon zuwan Ummi Nigeria suka sanadin mazajensu .

zeenat ta girgiza kai kawai ummi gara dai nasoma rage aikin nan kafin akawo masu aikin.
' kinsa bbu abinda ya'ya yafi tsana a rayuwa shi sama da kazanta ,ummi Tayi murmushi jin dadi to ai shikennan Allah yabada sa'a Amman kibari ki dan hutu haka. naga ko karya bakiyi ba ,ai yanzu nan zankarasa nama, Kusan gamawa.
,mamaki yacika ummi ganin irin aikin da zeenat din Tayi parlour ta koma abunta ta zauna tare da kunna TV tana kallo zeeyword daga nan inda take zaune suke hira da zeenat din ,kafin wani lokaci zeenat taci Rabin aikin gidan .


Koda dare yayi ma zagewa Tayi, tashiga kitchen tashiryawa ogo DEENI lafiyayen abinci da Miya kala biyu , farar shikafa ce da miyar pepesoup din kayan ciki ,sannan da miyar pepesoup din freshe fish dataji kayan gadi sai kamshin ke tashi .

sannan Taje ta shirya komai tsaf tsaf a dinning .ita km taje ta sheka wanka ta hade cikin daguwar rigar material datasha stone work Sai kalli take zuwa Ga wani kamshi na musamman dake tashi ajikinta karku manta zeenat akwai son kwalliya km taiya musamman kit gareta na kayan kwalliya , ahankali take saukowa zuwa parlour kasa tayi maseefar kyau dauu..sai kyali take kusa da Ummi samu guri ta zauna Sai dai idanunta na kallon tsaitin kofar shigowa ne ummi ta kalleta tana murmushi kai Kai manana kinyi kyau ,yau DEENI bazai ganeki ba zeenat tayi murmushi kai ummi har wani kyau nayi . sallamarshi suka jiyo ciki ciki yashigo cikin parlour, kunnenshi makale da waya yana magana , da saurinta ta Mike ta tarbeshi Tare da karbar briefcase din hannunsa Bai hanata ba sakamakon idanun umminsa dake kansu Amman suna hawa upstairs daidai bakin kofar dakinsa taja ta tsaya cak dan gudun tashiga dakinsa yayi mata maseefarsa.

'Ahankali yasa hannushi ya amshi jakarsa dake rike a hannuta ya shige dakinsa yabarta nan tsaye .

Byn kmr minti talatin ya sauko jikinsa sanye da Riga blue shirt da wando jeans threeecutter Sai kamshin turaren Hamilton Ontario ne yake tashi ajikinsa , kai tsaye dinning area ya nufa inda ya hangi umminsa zaune da alamun zaman jiran fitowarsa suke .'
ahankali yakaraso gurin tare da samu guri ya zauna yana gaishe da umminsa ta amsa cikin sakin fuskar da kulawa ya aikin alhamdulilllahi ya cire wayarsa yana operating ahankali zeenat tayi wani irin Mikewa wanda yasa gabadaya santsar jikinta girgizawa most especial kirjinta dayake suna kusa da juna ,dagowa yayi da niyar sauke mata ruwan bala'i idanunshi yaci karo da kirjinta .... kallo daya yayiwa Rabin nonuwanta Ta saman rigarta ya dauke idanunshi Amman duk da haka say da yanayinsa yasoma sauyawa notice dinsa suka nemi kwacewa , kwalkwaluwarsa tashiga circulating ya dinga jin wani iri ajikinsa , cikin natsuwa Tayi serving dinsa.

bawani wani abinci yaci sosai ba ,ya Ture plate din gefe kasancewarsa Bai fiyye son cin abinci may nauyi ba
, 'ahankali ya maida bayansa ya jingina da kujerar da yake zaune akai Tare da Dan zamowa kadan yana duban umminsa itama ,ummi shi take kallo tana tabe baki ba dai har ka koshi ba ?

ya dage mata girarsa daya alamun haka ne ,kai dai bansan irinka ba wlh kwata kwata baka kaunar son cin abinci , DEENI yayi murmushi kawai batare da Yacewa umminsa komai ba .
murya a sanyaye zeenat tace to ko na hado maka coffee ne?

parlour ya dauki shr har kusan tsawon minti goma batare da ko Tari yayi ba , Sai da zeenat din ta km maimaitawa tmbyrta tukun muryarsa a dake Yace.

please....banason damuwa dan Allah aikinsa Ina bukata km mayye na takurani da questions.
jin haka yasa zeenat din Mikewa 'ahankali tana jujjuya mazaunanta har tashiga kitchen idanunshi kam a kanta abinda ya tsaya masa a makwashi ne ya samu ya hadiye da kyar.
,yana hango tahowarta da yadda take motsa kirjinta ,yasashi sake dimauce ,take ya wurgawa kansa tmby what's wrong with me ?'ahankali yakamo lip's dinshi na kasa yana cizawa da karfi har takaraso ta,aje masa coffee a gabansa baidana cizan lip's dinshi ba cikin dakiya da mazantaka yasoma sha , sosai yasha coffee din ,ummin ta zuba masa idanu kawai Tana kallonsa sak mahaifinsa kusan har ya so zarta muhd aliyu da komai. , Ya dubi yana murmushi ya,akayi first love ta hararesa ai nan kafi kauri Ga abinci baka , zauna kaci ba sai ruwa .tsam ya Mike, ya soma taku first love ni zanje na kwanta bacci bacci .....nake ji tare da sakar mata murmushi ,to Allah ya tashemu lfy.


Daren ranar sam DEENI kasa runtsawa yayi kwana yayi yana watsa

1 Comments On AUREN SIRRI
avatar
adam-ado

9 months ago

Reply

Very interested book

Please Login or Register in order to submit comment