Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

kawai .sannan ya sake tattara hankalinsa akanta tare da kamo duka hannuwata yana massaging dinsu ahankali.
ya dan hade fuskarshi sosai tamkar bashi ba yace ki bani just 20 minti zan kamala da wasu ayyuka ne .
please Na rokeki kada ki sake fita koina ,baki ji yadda zuciyata taji ba lokacin danaganki kina taka step da kyar gurin sauka kasa ...

Kada ka sake jin komai akaina deeni sbd ni bakowa bace a gurinka facce mai aikinka ..

rikitattun idanunshi ya zuba mata itama shi take kallo sai taji wani iri ajikinta muryarsa a kasalance yace karki sake aikata irin abinda kika yi min yau.
" nace Ga abinda nake so ..ke km kiyi naki son xuciyar.
Sosai ya hade ranshi yana cigaba da mgn ke ko ba'a nan ba .
Ko a Ina ne ,nace Ga abinda zakiyi kika saba umarnina .
"zaki hadu da fushina wanda ba zai yi miki dadi ba ..
yana gama fadar Hk ya Mike tsaye fuskarshi cike da fushin mgnr dayayi yanzu ..kallonshi da kallon office dinsa take tana mamaki sharudansa daya gindaya mata wanda ko ada can Bai taba gindaya mata su ba .

Menene aibun fitar datayi ?
Ta tmbyi kanta .


Yau kusan watanin uku kennan rabon data Mike kafafunta a matsayinta Na me ciki kullun yana tsare daita a gida ..
Tarasa meyye Nashi na tsanani da kafa kafa daita tamkar wace zata gudu..

daman itafa da biyu ta matsa sai ta biyo Shi duk da batasan office dinsa zai kawota ba.
tana son taga gari ,gari yaganta Amman dayake maseefaffen ne Shi zai wani ce kar ta sake ..
taja wata uwar tsaki tana mgn itafa bata son takura gsky tagaji da zama guri dayan nan tamkar wata bokanya takarasa fadar Hk tare da sake jan wata mugu war tsaki .
ganin tunani bazai fesheta ba yasa ta runte shanyayyun idanunta ..

duk wani motsinta na ranar saita tuna yadda Dan karamin bakinsa ke gindaya mata sharadi da yadda taganshi 'cikin tashin hankali sbd fitar datayi .wani lokacin tayi dry wani lokacin tayi murmushi har sanda bacci yasoma fizgarta akan doguwar kujerar dake office din batare data cire takalmin kafafunta ba ...


Yana shigowa ganin irin kwanciyar datayi ne wanda kadan yarage ta fado kasa ,yasa shi saurin karasowa inda take kwance ya gyarata yayinda zuciyarsa ta tabbatar masa da bakaramin gajiya tayi ba gurin sauka daxu, har hkn yasata yin irin wannan baccin wahala.

Tsugunawa Yayi a Gabanta tare da zare mata takalmin kafafunta ahankali Dan kada ta tashi fuskarta idanunshi ya tsurawa fuskarta yana kallonta cike da shauki.
yana kallon sumar dake kwance a saman goshinta wace ta kusan hadewa da girarta Yacigaba da kallo..tabbas tana da matukar kyau har dana fitina da daukar hankali tare da fizgar zuciyar mutum zuwa gareta koda kuwa Bai Niyya ba.

tsawon lokaci ya dauka yana kallonta yana jin yadda maganadisun kaunarta ke sake huda kahon zuciyarsa da bin kiwane part na jikinshi. bakinsa ya Kai kan lip's dinta yabata light kiss kana ya janyo kujera ya zauna yana jiran sanda zata farka ..

Ba ita ta farka ba sai wuraren biyar saura ..kawai taganshi a Gabanta yana kallonta tare da murza tafin hannunta 'cikin nashi . yatsina fuska tayi tana kokarin mikewa yayi saurin taimaka mata ta tashi Amman still fuskarshi a daure take har lokacin ya zaunar daita ya kawo mata ruwa mara tsanyi ..ta karba Tasha tana bata fuska .ganin yadda Yayi da fuskarshi yasa taji bbu dadi a zuciyarta

Tarasa fushin nashi Na menene yake ?

Gabadaya Yanayin fuskarshi yasanyata jin faduwar gaba ta Mike da kyar tare da bude bakinta fitsari zanyi ...Ya nuna mata kofar toilet batare da tace masa komai tashiga shi km yasoma harhada abubuwansa ..tana fitowa .


Kallonta yayi yace " kin gama ci wayan nan abubuwan?
fuska ta yatsina tace " eh! , "ok tashi mu koma gida, " to kawai tace ta miƙe tayi gaba yana binta a baya, shiko a ransa Allah Allah yake su ƙarasa gidan dan ya biya buƙatarsa, sanin da Yayi yau su Ummi zasu dawo, yasan idan baiyi yau ba zai daɗe baiyi ba .
dan yasan Zeenart da nacin tsiya, ballanantana sun dau wani lokacin basu tare.
,kuma gashi yana so ya maidaita gida da wuri kafin su ƙaraso.

, a mota ya kira sule direbansa yace yagayawa laraba tashiga ta gyaran koina a gidan har ɗakin Nablah ta gyara, ya amsa masa da toh, boss .

tuƙin kawai yake dan hankalinsa gaba ɗaya baya jikinsa, sha'awarsa takai maƙura hankalinsa sai sake tashi yake , yana yin parking ya sureta .
bai direta a koina ba sai a bedroom dinsa , yana ajeta .
ya fita ya haɗo mata hollondia & honey ɗinta na gado ya zuba mata maganin baccinta ciki, yakawo mata .
da murna ta amsa ta kafa kai ta shaye tas.

, fita yayi daga ɗakin ya shiga toilet yayi wanka, kafin ya fito har tayi nisa a bacci.
kofin na hannunta, tsayawa yayi a kanta ɗaure da towel iya kuguns yana dariya ganin yadda ta riƙe kofin a hannunta gam, ta wani ɓata face sosai da gani bataso yin baccin ba, towel ɗin dake jikinsa ya yar, dama da shi kaɗai ya fito daga toilet, yayi zindir, yana zuwa ya fara cire mata kayan jikinta dan a matuƙar buƙace yake, zindir yayi mata itama ya Dan , tsaya tare da tsurawa surar jikinta rikitattun idanunshi.



Sosai yake kare mata kallon tsaf da mayun idanunshi dogowa ce sosai Yar siriya, sai dai ba fara bace kyal amma sune wanda ake kira da chocolate colour, mai cikekken ƙirji, nonuwanta masu shegen kyau ɗas das dasu sannan a tsaitsaye suke kyam , fatar jikinta slick, ga laushi da santsi, har kwalli take.
fatar jikinta , irin ta Rihana, tana da faffaɗan ƙugu, gata da wadataccen hips, da ɗuwawu, tana da dogon hanci siriri, da manyan idanu dara-dara, kwayar idonta ruwan toka irinta Karishma Kapoor,sai ɗan ƙaramin bakinta, mai ɗauke da fararen haƙora masu wushirya, gata da dimples irin na pretty Zinta, sai dogon gashin kai kwantacce, ga tsayi ga yawa idan ta sake shi yana kaiwa har wajen ɗuwawunta, tana bala'in kama da Nicki Minaj sosai sai dai tafi Nicki tsayi, amma idan suka tsaya bazaka taɓa tantance wacece Nicki din ko Nablah ba.
, wata irin ajiyar zuciyar zuciya ya sauke, ya faɗa kan gadon ya fara tsotsar bakinta kamar zai yi hauka, yana tsotsar bakin yana wasa da kan nononta, bakinsa ya cire daga cikin nata, ya mayar kan nononta sosai yake tsotsar nonon, yana wasa da kan ɗaya nonon, a hankali yayiyo ƙasa da bakinsa yana lasa har yazo cibiyarta tsostar cibiyar yayi, sannan ya mayar da bakin sa kan nononta idonta ta buɗe mai kama dana mashaya, hannu takai kan nononsa ta fara murza masa nipple's wata 'yar ƙara Deeni ya saki saboda wani mugun daɗi dayaji, sosai yake tsotsar nononta tana murza ɗayan a hanakli baka jin komai sai nishinsu, bakinsa na kan nononta ya gangara da hannunsa zuwa gabanta ya fara fingering ɗinta aiko ta ƙara gantsewa tayi ihun ɗadi, Deeni na shan nononta yana fingering ɗinta ɗayan hannun yana wasa da kan nononta, wani irin ihu Nablah keyi, a kunnensa ta rada masa " please suck me, cikin kwarewa ya zare bakinsa daga nononta yana yi mata tafiyar tsutsa a jikinta har yakai bakinsa ƙasanta jin wajen yayi a jiƙe sharkaf, harshensa yasa yana yi mata wasa da saman ƙasanta, yanayi mata kamar tafiya tsotsa, hannunsa gaba ɗaya suna kan nononta yana murza mata kan nonon, sosai ihun Nablah ya ƙaru, a matuƙar galabaice ta birkice ta hau saman sa ta fara romancing ɗinsa tana zuba sambatu iri " please karka bari kaci gaba da jiyar dani wannan mugun daɗin, bakinta ta kai kan nipply din sa ta shiga tsotsa tana wasa da ɗayan nonon.


Wani irin nishi Deeni ke saki a jere babu kyakkyauwa, Deeni bai ida zaucewa ba sai da yaji bakin ta akan jijiyar sa tana, tsotsar ta, yadda kasan dama can ta iya, sosai take sucking ɗin sa, tana wasa da kan nononta.
baki Deeni ya buɗe ya shiga ihu, janyo ta yayi yace " please Nablah sex me, a hankali ya kama jijiyarsa ta danna ƙasanta ta haye samansa ta shiga sukuwa, tana cinsa tana wasa da kan nononsa, ihu Deeni yake yi sosai da iyakacin ƙarfinsa, abinda bai taɓayi ba kenan a rayuwar sa, itama ihu take, taci game da yin sama da ƙasa kan ruwan cikin Deeni, Deeni yace " wayyo daɗi wallahi ban taɓa cin mace mai daɗin ki ba.
, dama akwai mata irin ku a duniyar nan , wayyyyyoo ni Deeni nabar daɗi ashe .
, wayyohhhyyy wayyyyyoo Nablah please karki barni idan kika barni zan shiga halaka , arayuwata zatashiga garari , wayyohhhyyy mutuwa zanyi idan kika barni.
Wayyohhhyyy Allah daɗi, daɗi, Nablah kina da daɗi ke ta dabance, wayyyo, ita ihu shi ihu, tun 7 pm suke abu daya basu suka daina ba sai 10.pm shima badan ya ƙoshi ba, sai dai kyale ta ne kawai, gyara mata jiki yayi ya shiga wanka, tunda Deeni yake arayuwar sa bai taɓa jin daɗin sex ba irin na yau.
shiyasa gabadaya ya kasance cikin farin ciki da fara'a, bayan ya fito daga wanka ya kimtsa, ya tada sallah, yana sallar ta farka, bata kawo komai a ranta ba, murmushi ɗauke a fuskarta, har Deeni ya idar ya kalle ta, a ransa yace " da alama itama taji abinda naji yau, a zahiri ya ɗan ɓata face yace " Malama ki tashi kiyi sallah mu tafi yau su Ummi zasu dawo, fa dammmmmm!!!!!!! taji gabanta yayi muguwar faɗuwa nan da nan idonta suka canja daga farere zuwa ja, duk da Ac dake aiki a ɗakin hkn Bai hana gumi ya shiga tsatsafo mata ba.
Shanyayyun idanunta ta zaro waje cikin sanyi tace " Please da gaske?




Murmushi yayi ya tako har zuwa gabanta ya sunkuyo yace " ba Deeni bane ya kamo da san Nablah ba.
, Nablah ce ta kamo da mugun son Deeni sosai tashiga tafkin sonshi ta nitse . ji yadda lokaci ɗaya kika canja, kika zauce dan kinji Matata zata dawo.
, yasa hannushi a saitin zuciyarta,yaji yadda take bugawa da sauri tamkar yadda tayi masa shima , " ki yarda ko kar ki yarda wannan zuciyar ta kamu da mugun san Deeni, haɗi da mugun kishinsa, shiru tayi dan ta fahimci ramawa yayi, cikin mutuwar jiki ta miƙe ta shiga toilet, ya bita da wani irin mayataccen kallo ba har bai san lokacin daya furta *MAI DAƊI* tare da lumshe rikitattun idanunshi yana haɗiyar wani mugun yawo.
, a toilet ma kasa komai tayi sai aikin tunani, kardai, da gaske na kamu da san Deeni,ne kmr yadda yasha gaya min aiko idan harda gaske ne zuciya ta bakiyi min adalci ba wlh .
, dan nasan na ashiga uku, na ɗebo ruwan dafa kaina da kaina .
Ya zan yi da Zeenart ?

wannan muguwar matar tasa me shegen kishin maseefa ai sai ta kashe ni, to wai ma ni da nake wannan haukar tunanin cewa akayi yana sona?

, ko zai aure ni,?

nasan Deeni har abada yayi min nisa yafi ƙarfi,shi din ba ajina bane bakin ƙofar toilet ɗin yazo yace " ko inzo inyi miki wanka ne.
, yana jin sanda ta sauke naunauyen ajiyar zuciya, yayi dariya yace " ana son Deeni,,harda tunaninsa amma anƙi yarda da ana sonshi.





MMN SUDAIS CE
💗💗💗💗💗
AUREN SIRRI
💖💖💖
💗💗💗💗💗




AYSHA A BAGUDO




~DEDICATED TO~
*HAUWA A USMAN*
_JIDDARH_



Page 92



Wanka tayi Zuciyarta cike da tunaninsa ...


Ta fito fuskarta a d'aure tana ciccin magani, wanda kafin fitowarta oready deeni ya gama shirinsa tsab ita kad'ai yake jira ..muryasa a sanyaye yace Kin hanzarta fa yau zamu koma gida domin jirginsu first love Na gab da sauka..

Take taji Gabanta Yayi mugun faduwa hankalinta ya tashi matuka da jin abinda yace ,ahankali km zuciyarta tashiga harbawa da sauri da sauri .
cike da sanyi jiki tasoma Shiryawa itama 'cikin wata doguwar rigar redymedy zuciyarta Na sake narkewa akan tausayin kanta .

Ta zauna tare da tsura masa shanyayyun idanunta .
dan murmushi ya sakar mata, tare da kashe mata idonsa d'aya yace " lafiya Mrs Deeni naga duk Kin hargitse ?
Rasa yadda zatayi ne yasa cikin shagwab'a tace " ni yunwa nake ji, kitchen ya nufa ya had'o mata tea mai kauri, har ya dawo ya zauna a gefen ta, hannunsa rik'e da cup din tea amma bata sani ba,a kan bed site ya aje tea d'in .
zuba mata lulu eyes d'inshi yayi had'e da hura mata iska a face dinta


Naunauyen Ajiyar zuciya mai k'arfi ta sauke, bata ce masa komai ta zuba masa shanyayyun idanunta, ganin ganin da suke yiwa juna yana neman sanya masa kasala ne ya sanshi kawar da kansa gefe, ya mik'e tsaye daga kan gadon zai fita tayi saurin rik'o hannushi juyowa Yayi da kanshi ya sake tsareta da rikitattun idanunshi yana kallon fuskarta batare da yace mata komai ba .
cike da sanyin jiki , muryata har d'an rawa tayi gurin cewa please let me stay here ka barni anan na nacigaba da zama tsoron komawa gidanka nike ....


Sort hannunta dake kan damtsen hannushi yabi da wani irin kallo batare da yace komai ba
", da sauri ta sakeshi ganin hannuta yake kallo ta sunkuyar da kanta kasa a hankali ya koma ya zauna kusa da'ita sosai akan gado wani irin murmushi tayi wanda suka bayyana fararen hak'oranta da wushiryarta saboda tunaninta zai barta anan din ne kamar yadda ta buk'ata, cikin wata irin murya mai karyawa namiji gab'ob'in jiki tace " thank you so much Dear, tsuntsun soyayya ...sai da numfashin sa yakusan d'aukewa saboda yadda tayi maganar...da kyar ya iya controlling d'in kanshi ya dukar da kanshi kawai yana gyara gaban rigarsa hakan nan taji tana 'cikin farin ciki da jin dad'i cup d'in ta dauka batare da ta cire idanunta akanshi ba zata kurbi hot tea din daidai ya d'ago kanshi da sauri Ya rik'e cup d'in hannuta yace"is so hot.. wani irin uncontrollable smile take masa tana kallon fuskarshi da sauri ya karb'i cup d'in daga hannuta yana juya tea d'in da wani cup saboda Yayi tsanyi ,yana tunanin a ranshi sunan data kirashi dashi ahankali ya furta sunan akasan ranshi tsuntsun soyayya.

To me wannan sunan yake nufi ?
, yadda yake mata ne ya sata afkawa 'cikin duniyar tunanin kodai deeni ya fara sonta ne da gaske kmr yadda take tunani ?

Take ta Kawar da wannan tunanin ganin hkn ba me yiwuwa bane atsakaninsu .. ta d'an juyo ahankali 'cikin sanyin jiki ta kalli fuskarshi shima ita yake kallo ganin yadda ta rik'e kuncinta ta zuba masa shanyayyun idanunta da sauri Ya d'auke kanshi Ya cigaba da juya tea a hankali ya d'ebo a spoon ya Kai bakinshi yasha jin babu zafi, Ya juyo yayi facing d'inta sosai ya debo a spoon yakai daidai tsaitin bakinta wani irin murmushi tayi ta nuna kanta tare da cewa u won't to feed me Deeni ..?

Gyad'a mata kanshi Yayi kawai batare da ya iya ce mata komai ba .. wani irin tattausanshen murmushi ya kufce mata ya bayyana sosai akan fuskarta hannuta d'aya ta daura akan kafad'arsa domin son shagaltar dashi sai da numfashinsa ya kusan tsayawa lumshe rikitattun idanunshi Yayi sannan ya bud'e. murmushi tayi tare da turo masa dan karamin tsukaken bakinta alamun yabata da kyar jikinsa a sanyaye yasamu Yayi controlling din kanshi ya Kai spoon d'in dake cike da tea bakinta yana mamakin yadda ta dawo masa ta kara sakin jikinta dashi hadiye tea tayi tare da lumshe idanunta dan ji tayi tamkar ba tea ta Sha ba ..

Ringing din da wayarsa tayi ne yasa shi dawowa 'cikin hanakalin shi, 'cikin damuwa ya ciro wayar yana kallon yadda take yanayinta ya sauya a hankali yake kallon screen d'in wayarsa yana murmushi sannan ya d'au wayar yasa a kunnenshi Yayi shiru na kusan minti biyu sannan a hankali yace am sorry my sweet first love don't angry with me ganin nan zuwa ..kana Yayi shiru yana cigaba da kallon nablah dayaga hawaye sun cika mata idanunta ..
Muryarsa can kasa kasa km a sanyaye yace please ki bar damuwar nan I told you nothing will happen, zan San yadda zanyi , hawayen idanunta suka karasa zubowa ..

Murya umminsa ta daki dodon kunnenshi son kayi sauri fa mun kusan hausa Ok first love ganinan zuwa, ya Mikar daita tsaye yana gyara mata hijab din dake sanye ajikinta Bai tsaya wani karewa yanayin yadda take ba.
ya sureta sai 'cikin motar.
Tare da yiwa ' motar .key suka bar gidan taba ganin sun doshi hanyar jakonde first get ta fashe da wani irin matsanancin kuka me ban tausayi ..


Koda suka shiga estate din ma koina shr baka jin motsin Komai .
kowa Na 'cikin part dinsa securities din bakin get suka mike tsaye suna faman aikin gaisheshi ..


Kai tsaye d'akinta ya kaita ya kwantar yana rarrashita muryarta can kasa tace dee...Ni Ni tsoro nake ji nasan kwanan nan zan bar gidan nan , da zarar matarka taga 'cikin jikina takarasa fadar mgr tana rera kuka ahankali deeni Yayi salati ya zauna a gefenta tare da tattara duk wata natsuwarsa ya maida kanta sannan yace ,wa yace miki hk ?
Girgiza masa kanta tayi da wani irin murya me cike da ban tausayi tace xuciyata ce ta sanar dani.
dan girman Allah Na rokeka kada ka fasa taimaka min kmr yadda kayi Niyya tun farko please ta hada hannuwanta dukka..shr Yayi sbd Yadda take kukan har 'cikin zuciyarsa yake ji ..

A natse yakira sunanta nabeelah ..da kyar ta amsa tana kallon ciki. Idanunsa .
" kinga oready yanzu su ummi sun sauka ni kadai suke Jira please allow me to go and pick them please .. ban yi niyyar barinki ba har sai na isar da kudirina akanki .
dan hk Na rokeki ki kwantar min da hankalinki ta yadda zaki haifa min bby nah 'cikin koshin lfy yana gama fadar hkn ya Mike tsaye tare da dan rutsunawa Yayi pink din goshinta ya bar gidan tare da securities dinsa zuwa airport..

Tun daga nesa zeenat ta hango kyakkwan mijinta me cike da kyawu da haiba.
ta lumshe idanunta tana jin wani irin farin ciki mara misaltuwa aciki zuciyata hakika tayi kewarsa fiyye da tunanin me karatu .
Sosai ta kura masa idanunta har sanda yakaraso Inda suke 'cikin isa da kasaita ya rungume umminsa yana murna da ganinta suna hada ido da zeenat kuwa ya kashe mata idonsa daya tare da furta mata I Miss you a saman lips dinsa ...
Lumshe idanunta tayi sbd ta fuskanci abinda yace ..ummi tayi murmushi ita kanta tayi farin ciki da ganin tilon Dan nata ....
Ya riko hannun umminsa yana mata sannu da zuwa first love nayi missing din ki to the extended I can't explain it , .
"really my son ?
"Off course my sweet first love sannan suka soma takowa ahankali zuwa Inda jerin motocinsa ke jiran karasowarsu ....ummi tashi bayan wata hadaddeyar mota range rober ta zauna yayinda deeni da madam dinsa suka shiga byn wata motar daban ..dereba yaja .....

Zeenat na shiga 'cikin motar ta zube jikin deeni tana narke masa ,"my hrt I really miss you .... Like kilode Yayi murmushin me kara masa kya sannan yace "missing you too my wife hade da manneta da jikinsa yana me kamo tafin hannunta 'cikin nasa yasoma murzawa yana kallonta "you look so nice dear me umminki take baki ne acan India kika canza hk ?
Yakarasa fadar Hk yana me hade fuskokinsu guri daya tayi murmushi my hrt kennan ai Kai ne ma naga gaba d'aya ka sauya ka kara kyau kayi fresh tamkar bakayi missing dinta ba.
ya kamo lips dinta yana tsotsa yana kallon 'cikin idanunta kana yace "Allah ko?
Ta d'age masa girarta d'aya Murmushi Yayi wanda a ranshi km yace bazaki gane sirrin abun ba zeenat, ai dole na canza tunda Ina samun abincina enough Ina ci ..gefe daya km Ga burin rayuwata da ake shirin haifar min .
ta tsura masa idanunta sosai tana kallonsa daidai sanda motarsu tayi parking a harabar compound din planums rows family estate.
ya runtse idanushi yana kokarin fitowa Daga motar yayinda oready har Ummi ta fito yakarasa yana riko hannun Ummi suka karasa shiga 'cikin gidan, a parloh suka zauna gaba d'ayan su cikin nutsuwa Nablah ta fito daga d'aki face d'in ta d'auke da murmushi, yayinda gabadaya hankalin Ummi da idanunta na kan cikin jikinta , tana murmushi, durk'usawa Nablah tayi zata gaida Ummi, da sauri Ummi ta d'agota.
Tare da rungumeta tace, "I miss you dota so much, cikin dariya Nablah tace " I miss you too Ummi.
, Ummi ta zaunar da Nablah a kusa da ita, ta kalli inda Deeni ke zaune tana murmushi.
dariya yayi ya kashewa ummi ido d'aya.

, tsaki Zeenart tayi tana jin wani irin mugun haushi dan gabadaya ita ta manta da halita da suka bari a gidan .. ahankali deeni mike tsaye ya hau sama itama , Zeenart tabi bayan shi, Ummi tace wa Nablah " bari nayi Sallah, "to kawai nablah ta iya cewa ...



Suna manne da juna har 'cikin dakinta hannuwansa duka zagaye da kugunta sai shagwaba iri iri take zuba masa tare suka zube akan bed suna fidda numfashin tashige jikinsa tana narke masa shr Yayi hankalinsa gaba daya yana gurin nablah ..



Dan yasan tana can cikin damuwa, kuma ya tabbata bazata iya cin abinci daya zame mata jiki ba duk dare.
Uwa uba , kewarta ke damunshi ahalin yanzu , mik'ewa yayi yacewa Zeenart " yana son Yayi wanka, aiko zambur itama ta mik'e,tasoma cire masa kayan jikinsa tana romancing din jikinshi ..tare suka shiga bathroom byn itama ta cire nata, soap ta d'auko da shiga yi masa wankan cikin wani irin salo.
, aiko take wutar dake yawo cikin kwalkwaluwarsa ta d'auke, a hankali take goga masa sabulun a jikin sa, tana kallon yanayin face d'in shi, ganin ya lumshe ido ne ya tabbatar mata da sak'onta na isa gare shi, can km a hankali ta canja salon wankan....


Kan nipple's d'insa ta shiga murzawa, cikin wata irin murya tayi masa rad'a a kunne " are miss you me my hrt .
Did you miss me ?
Ya kashe mata idonsa daya .
Natsuwa da farincikina Bai dawo 'cikin gabobin jikina ba sai da Na dawo gareka Ina mugun sonka mijina ... yadda take maganar tana goga masa nononta a kirjinsa tana hura masa iska bakinta a kunnene ya hana shi magana, daga kunnensa ta rink'a tafiya da bakinta har tazo saitin bakinsa, light kiss tayi masa tace " I miss your body Dear, hannunsa ta d'ago ta d'ora akan nononta, ta shiga tsotsar bakinsa a gigice....


Sosai Deeni ya rud'e dan da wani irin salo tazo masa, bakinsa ya cire daga nata yamayar kan nononta sosai yake tsotsar nonon, yana wasa da d'ayan nipple's d'inta, d'aya hannun yana k'asanta yana fingering,d inta aiko kusan suma ne kawai Zeenart batayi saboda wani irin dad'i,

1 Comments On AUREN SIRRI
avatar
adam-ado

9 months ago

Reply

Very interested book

Please Login or Register in order to submit comment