Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

din da kallo har tabar parlour zuciyarta na karanto mata abubuwa dayawa game da yarinyar ga wani irin tausayin yarinyar daya mamaye zuciya ...


Bangaren deeni kuwa gabadaya ji yayi tamkar am masa wanka ne da ruwan sanyi , jikinsa ya mutu murus tamkar mara lfy haka ya dinga ji ajikinsa tun sanda yabi hannu ummi da ido .

kwarai yaso ya bude idanunshi yakarewa yanayinta kallo Amman sam yakasa aitawatar da hakan , sai ma tsintar kansa da yayi da mummunar faduwar gaba a lokacin da yake kallonta .
, wanda har yanzu dayake kwance a wajen bai daina jin yadda zuciyarsa ke bugawa da sauri ba ..

'ahankali yasake runtse idanunshi gam ko zai daina jin abinda yake ji ajikinsa ,amman kwata kwata sabanin haka Ya dinga ji .
Sai ma zuciyarsa da tacigaba da harbawa da sauri da sauri .

abinda bai taba ji atare dashi ba kennan tun iya tsawon rayuwarsa wai faduwar gaba akan mace ....
Macce ma , mai matsayin mai aiki ...

ahankali ya furta sunan da yaji umminsa takira yarinyar dashi nab....lah... Yadda ba mai jinsa ....

muryar matarsa yaji tana cewa ummi ai wannan yarinyar bakaramin daga tuta tayi ba , tunda har my hrt yace tayi.

ummi tace al,amarin Allah kennan nima gsky naji dadi matuka da tamasa saboda daganin yanayin yarinyar ba tmby akwai natsuwa atare daita .
kema kiyi kokarin ki sota a ranki " ba mamaki wata rana tayi miki amfani .

" dagani bazamu samu matsalar daita ba ", zeenat tayi murmushin karfin hali tare da kwabe baki Dan ita kwata kwata bata ji son yarinyar aranta ba . tanaji a zuciyarta tamkar ta sallameta daga gidan ne yanzu yanzu ....


Muryata Cike da takaici tace wani amfani km ummi .Allah yakiyaye wannan yarinyar tayi min amfani .
ni wlh Dan bani da iko ne.
tunda kince ta kwanta miki a rai .
wlh da tuni korarta zanyi. Dan Haka kawai nake jin tsanar yarinyar har cikin raina .


deeni dake kwance ya ja tsaki mai tsawo..Dan takaicin maganar Zeenat din sannan ya Dan juyo ya tsareta da rikitattun idanunshi masu sata natsuwa a duk lokacin daya watsa mata su.

take tayi shr ta hadiye maganar ta ,sannan yace I don't want to hear anything stupid here.
A Zafafe yacigaba magana haba kin cikamin kunne da shirme banzan ki .

sannan ya dan sausauta murya tunowa da yayi ummi natare dasu ,cikin sanyi jiki ya juyo suka hada Ido da ummi . itama shi ta zubawa idanunta kawai .
Cikin sanyi ya kamo hannun ummi cikin nasa yana mai karkada mata kai 'ahankali yace am sorry...my first lov .

take ummi taji wani irin sanyi a ranta , gashi bata iya fushi da tilon dan nata, Kuma bata son damuwarsa ,gara ace duk abinda zai same shi ya tsaya a kanta.

" hannuta tasa ta dungure masa kai dashi " tace kai dai kacika maseefa wlh ai barewa batayi gudu ba danta yakasa rarrafe like father like son ai lokacin aliy ..... ganin ummi zata soma tabo labarin dad dinsa yasa yakatseta da hanzari muryarsa cike da shagwaba yace please first lov ya nuna mata yatsansa alamu tabashi 1 minti sannan ya juya inda zeenat ke zaune ta kasa kunne, kallo daya yayi mata wanda yasa ta gane abinda yake nufi tun kafin yayi magana ta Mike tsaye 'ahankali tabar gun.

hade da cewa maseefafe banza kawai akasan ranta in maseefarka ta motso kowa yashiga uku acikin gida.

sai da ya tabbatar da Zeenat tabar part din gabadaya sannan yace ok continue first lov ummi ta tabe bakinta sannan tace anki ayi continue din.
dan saboda za'a yi maganar dad dinka shine ka koranmu yarinya.

A shagwabe yace haba first lov a gabanta zakirinka jistin din abinda dad dina yayi ya girgiza kai impossible.... Ai zaki sa ta raina ni .
Ummi Tasaki murmushi ganin yadda ya hade rai kmr mai shirin kai gumurzu sannun gyenbo sarkin son girma aiki DEENI ya yamutsa fuska jin abinda ummi tace murmushi tayi nan dai suka cigaba da hira su ta tsakanin uwa da "da" .....


Koda nablah ta koma dakin daaka sauketa ciki ,key tayiwa kofar saboda tsaro ,sannan ta cire hijab din jikinta ta tsaya tana bin jikinta da kallo yadda take ajike jagab da gumi tana tsiyaya ,dariya ce ta kufce mata, ai kuwa tashiga yiwa kanta dariya ,sosai tayi dariya har da rike ciki saboda tuno yadda ta koma kallar tausayi dazu a parlour.
,a hankali ta zare kayan jikinta dayake doguwar riga ce "ta daura zaninta data zo dashi tashiga bathroom..


Byn tayi wanka hade da dauro alwala ta fito , duk wani abu da yazama na aladarta kafin tayi bacci sai datayi , tare da yin addu'oi tsari ta shafe jikinta dashi ta nemi waje akan gado tayi kwanciyata cike da kewar iyayeta da yan'uwanta 'ahankali ta runtse idanunta tayi lamo akan gado wani tunanin ne yazomata take taji gabanta yashiga faduwa. anya kuwa ... banyi kuskuren cewa bazan koma gida ba kuwa? duk da lokacin dana fadi hakan ummamu kin amincewa tayi da hakan.
'ahankali" ta sauke naunauyen ajiyar zuciya a filli ta furta kai bazai yiwa ba wlh na canza shawara gwara narinka zuwa gida time to time ina ganin yangidamu .
jin wannan shawara data bawa kanta ne yasa taji wata natsuwa nasake bin jikinta ta kudindine jikinta waje daya a haka har barci mai nauyi yayi awon gaba da ni....


Can kuwa bangaren uwa da "da" ummi ce ke kokarin mikewa tsaye tace kai ni tashi kaje gun matarka Lada ya isa haka bacci nake ji .
DEENI ya karyar da wuya yana duban agogon dake manne a bangon parlour sannan yace look at the Time first lov. fast ten fa yanzu muna hirarmu mai dadi shine zaki koreni ko... Cike da tsokanarsa ummi tace .. ni na isa na kor i farincikin rayuwata hasken duniyata hade ta karasa fadar haka tana kama bakinta.

DEENI ya tabe baki kawai batare da yace komai.. ok baka yarda Kaine duniya ta ba.. murmushi gafen baki yayi tare da kashe mata idonsa daya" ai na dade da sanin wannan .
Kmr yadda nima kece duniya first lov ..... sannan suka Mike atare yace muje naraki .
har dakinta yakaita ,ta juyo tana sake kallon dan nata Allah ya maka albarka yadda kakemin biyayya kaima Ina rokon Allah yabaka masuyi maka fiyye da abinda kamin ina addu'a Allah yabani aron rai da lafiya naga jikokina wato yayanka....

jikin deeni na maseefa daukar sanyi " a duk sanda mahaifiyarsa taimasa wannan addu'ar yakan tsinci kansa cikin tashin hankali.
,da yanada yadda zaiyi yasamu yaran dazasu yasamarwa mahaifiyarsa farinciki da tuni an wuce wajen .
batare da ya bari tayi nasa auren datake kokarin yi masa ba.

yana son kullun yaganta cikin farinciki fiyye da wanda take ciki a yanzu tana tagama fadar haka, ta juya masa baya dan bata san ganin damuwarsa.
, cikin sarkewar murya tace kaje abunka ai burina ya kusan cika " Allah yatashe mu lfy da kyar ya iya amsawa da Ameen sannan, ahankali ya juya ya bar dakin direct dakinsa ya wuce ya zauna akan kujerar da yake zama idan zai yi aiki a system dinshi tare da sa hannushi duka ya dafe goshinsa dasu .

yana matukar jajantawa kansa " hakika Allah yabashi komai tare da wadatashi da abubuwan more rayuwar duniya sai dai yarage shi da abu daya Wanda yakasa daurewa wato zubar masa da ya'ya da Zeenat ta dinga yi arariya .....




MMN SUDAIS CE
[7/12, 7:06 AM] 0mmer Farouk: 💗💗💗💗💗
AUREN SIRRI
💖💖💖
💗💗💗💗💗





AYSHA A BAGUDO



Page 61



'Ahankali yasoma lumshe rikitattun idanunshi Yana budesu sunnu Ahankali har ya rufesu luf... Sosai yayi zurfi cikin wata duniya ta daban .yayinda zuciyarsa ke bugawa ,da sauri Wanda yarasa dalilin jin hakan.
yana cikin wannan tunani ne bacci mai nauyi yayi awon gaba dashi .


Sapanin bangaren Zeenat da" tunda ta kwanta akan makeken gadonta bacci ya kaurace daga idanunta" bbu abinda take tunani Sai mijinta.wanda tun tahowarta da tunaninsa take bacci take tashi
" taso a daidai wannan lokacin tana tare dashi rungume a saman fadadden kirjinsa mai cike da yalwan gashi amman kashiii... ..
son zuciyarta da km kaddara data gitto tasanyata zama cikin kadaici da kewar mijinta.

'Ahankali tasa hannu ta rarumo pillow dake kusa daita "ta rungume tsam akirjinta,tare da fatan samun saukin abinda take ji ,a tunaninta ko hakan datayi zai ragewa zuciyarta damuwa akan rashin mijinta kusa daita. amman sam hakan yaki samuwa gareta.
' domin pillow kadai bazai taba . maye mata gurbin dumin jikin mijinta datayi missing ba.

Dan yarigada yayiwa jikinta "mugun sabo da zazzafar soyayyarsa mai cike dadi da kashe tsansar jiki.

Uhm DEENI kennan daban yake acikin maza Haka ma soyayyarsa .
ganin bacci ya kauracewa idanunta ne yasa, ta Mike da kyar tashiga bathroom ta dauro alwala, nafilar dare ta fara 'da zumar samun sausauci a gurin ubgj tare da rokon Allah Ya sake mallaka mata mijinta a tafin hannuta. ,



Hankalisa kwance yake shakar baccinsa tamkar Yana sama jannati.
Kyakkyawar budurwar ce take kusantoshi har inda yake kwance flat akan bed dinshi tare da sa hannuta,ta shafo kyakkyawar fuskarsa mai cike da suma da annuri.

'ahankali yasoma bude Idanunshi tare sauke kwaryar idanushi acikin nata , tsaye take kyam . tana sakar masa kayataccen murmushin daya bayyana wushiryarta.
'ahankali ta Miko masa zarara yatsun hannuta masu matukar kyau da daukar hankali. tamkar jira yake ya damki hannunta tare da fizgota saman daddaden kirjinsa mai cike da yalwar gashi ya rungumeta tsam tsam ajikinsa yana sakin numfashi shima Ahankali yakai bakinsa tsaitin wuyanta Yana shinshina kamshin jikinta .

cikin wani irin salo yasoma cire mata kayan jikinta, bata hanashi ba har yagama cire mata kayan jikinta tsab .
" ta saura daga ita sai pent da bra Shima 'ahankali ya zaresu yayi flinging dasu gefe , breast dinta masu matukar kyau "da daukar hankali suka bayyana sai sheki suke tsabar baiwar da Allah yayi musu .
tamkar wani mayyunwacin zaki a gigice yasa hannuwansa duka ya damki dukiyar fulaninta yasoma murzawa Ahankali Yana lumlumshe idanu, itama kmr Jira take ta dinga narke masa ajiki tana cire masa kayan jikinsa, habawa Ai gabadaya deeni ya susuce ya fara romancing dinta cikin zafi zafi tare da hade bakinsu waje daya Yana tsotsa tamkar yasamu loly pop

Cike da shauki ya birkito daita takoma kasa tare da zare mata pent din dayayi saura ajikinta , sannan yahaye saman ruwan cikinta " yasoma kokarin ware kafafuwanta kana ya tsaita kan joystick dinsa cikin kofarta, Ahankali cikin wani irin salo ya zira jijiyarsa ciki.

hankali kwance yasoma saduwa daita Yana cikin kokarin yin realize ne sautin . allahu Akbar lahu akbar .... kiran sallah da'ake kwallarawa daga masallaci dake cikin estate din ne ya farkawa dashi a , afrigice ya farka tare da wata mummunar faduwar gaba ya Mike zaune hannushi dafe da kirjinsa Yana waige waige acikin dakinsa.

Numfashi sama sama kawai ya dinga saki " Tare da kallon ilahirin jikinsa dake kirma... duk abinda ya farkar dashi daga baccinsa bai bashi mamaki ba facce ganin jijiyarsa' da yayi a mike sambal... da km yadda take harbawa da sauri yasa hankalinsa mugun tashi.
Gabadaya gangar jikinsa rawa yake zuciyarsa ce ke harbawar da sauri ,take ya Daura hannuwanshi duka kan joystick dinsa ya dafe .
wani irin azababen shock yaji ajikinsa Wanda yasa jikinsa sake cigaba da kirma...
.
, 'ahankali ya dinga furta kalmar inna lillahi wa inna lillahi rajiun akasan ranshi, ya jima zaune yana maimaitawa sannan ya samu sauki da natsuwa zuciya iya tunaninsa Bai san meyasa yin irin wannan mafarkin ba" haka nan km Bai kwanta da Sha,awar wata diya macce a ranshi ba ,hasali ma zuciyarsa cunkushe take da abubuwa da yawa kafin ya kwanta ,Sai dai ko daga Allah ne .
Mike yayi Ahankali yashige bathroom domin tsarkake kansa.

Byn yayi wanka tsarki ne ya fito tare da dauro alwala yazo ya gabatar da raka'a taini fajir sannan ya wuce masjid .

koda ya idar da sallah ma ya dade zaune Yana jimami da mamakin mafarkin da yayi har ya dawo gida ,ya kwanta rigingine akan royal bed dinshi Bai daina jin sa some how ba .


8:00


Daidai Ya tashi .
duk ilahirin jikinsa a sanyaye yashiga bathroom "wanka yayi ya fito yasoma shirin zuwa aiki .
Yana gama shirinsa tsam cikin uniform din su na soldier .
, ya nufi part din first lov domin yaga yadda ta tashi dan ka,ida ne muddin gari ya waye sai yasanya mahaifiyasa a idanunshi sannan yake fita .


da sallmar sa yashiga dakin zaune yasameta akan gado, tana ganinsa ta fadada fuskarta da murmushi " tasoma masa kirari kmr yadda tasaba" kaga namijin uban mazaje namijin duniya yaro in bakayi bani guri" sannu zaki maza,km jarumina matashi magidanci son kowa kin wanda yarasa.

"da" daya tilo " da" daya .
kafi Yaya dubu agurina ,sadauki ranka yadade ta dunkuleta hannuta tare da jinjina masa "

DEENI ya karkace kai kawai yana kallon mahaifiyasa "yana sake jin yadda soyayyarta ke sake ratsa kowani part na jikinsa.

duk duniya bashi da sama daita. itace duniyarsa ,shiyake daita ,ita take da shi cikin takunsa na kasaita yakaraso har inda take ya zauna kusa daita yana murmushin ,duk wannan kiraki nawa ne ni kadai first lov sannan yace mun tashi lafiya .

,tana murmushi tace lafiya lau dana , yakata shi kaima ?

,ya shagwabe fuska kmr wani karamin yaro yace lafiya Amman ba lau ba .

Ummi ta zaro idanu tunaninta ko wani abu ne yana shi yin bacci .
,meyasa Meka ya kai dana ummi ta fadi hakan tana mai nazarinsa " Ahankali ya shagwabe fuska byn tunaninki ne ya saka gaba ya hanani yin bacci ummi ta sake zaro idanu tare da sakin murmushi irin na manya.

Aiko " tunanina bai kyauta min ba wlh .
" Har daya hanawa tilon dana samun natsuwa"

Deeni yasake narke fuska yana duban umminsa , Allah first lov ki nemo shi tunanin ki hukunta shi da kanki .

ta sake yin murmushi kusan koda yaushe agaban mahaifiyasa haka yake zama tamkar wani jinjiri , ummi numfasa sannanAuntyna tace maza tashi kaje nasan yanzu haka ko breakfast bakiyi ba kike shirin fita ?

A sukwane ya Mike tsaye yana duban ummi .
"mkr kinsani wlh amman daga wajen yin break zan wuce office , ganin yana tsaye bashi da alamun tafiya ne yasa tasan abinda yake Jira ,dan haka tashiga yimasa addu'a tare da sake nuna masa mahimmanci Zeenat a gurinsa .
sannan ya fice daga dakin hade yi mata sallama ..


Koda ya bar part din first lov part din zeenat yashiga kwance ya tadda ita Tayi zurfi cikin duniyar tunani sannan idanunta na kallon celling dakin da dukkannin alamun ma bata samu runtsawa ba .


'Ahankali Yasa hannunshi ya ja yatsun kafarta dashi ' a sanyaye ta kallosa da idanunta tana may sauke naunauyen ajiye zuciya sannan ta zuba masa kwayar idanunta cikin nasa hk shima yake kallon tare da dan matsowa kusa da ita sosai yana son sake karantar yanayin da take ciki .

haka kawai wani lokacin yake tsintar kanshi da tausayawa mata ,sbd yadda take maseefar sonshi da kishinsa.

daidai kunneta yakai bakinsa, kana yayi kasa kasa da muryarsa yace meke damunki haka Zeenat .......? 'Ahankali ta girgiza masa kanta ,alamun bbu komai, ya furzar da iska mai zafi daga bakinsa .
saannan yace ok..to meyya hanaki bacci?

Ahankali ta juyo ta zuba masa kananun idanunta tana kallonsa dasu sosai take jin yadda kaunarsa ke sake taso mata tamkar zata huda mata zuciya , tare da mamaye mata dukkan sansanr jiki .
Sai data kalleshi son ranta sannan ta sauke numfashi 'ahankali muryata a shagwaba tace kai ne da tunaninka ya hanani runtsawa.

ya runtse Idanunshi sannan Ya bude su Dan sake dubanta suka hada Ido dashi ta lumshe masa idanunta tana sake tabbatar masa da iya gskyrta ta fada .

yes .... tunaninka ke damuwana yayinda kewarka ke hanani ke hanani sukuni ballanantana na samu sararin ishashen bacci .

, ajiye zuciya ya sauke tare da zama gefen bed side dinta ,yakamo tafin hannuta cikinsa yana murzawa ahankali 'ahankali .
tsareta yayi da rikitattun idanunshi yana kallon cikin kwayar idanunta .
' itama shi take kallo still take ta dinga jin wani iri iri ajikinta . gabadaya tsigar jikinta suka Mike tsaye yrrrrrrrrrrrrr......

Bazato ba tsammani taji sautin muryarsa meyasa kike son halaka kanki da tunani na Zeenat ?

cike da damuwa yake magana , alhalin duk maseefar da tasameki kece silar jefa kanki ciki.

kau da kanta tayi gefe window ta zubawa wajen idanu kuri batare da tasan abinda yakama tace ba .
" ganin da yayi hawaye ne keson zubo mata , yasa hannusa Yana juyo da fuskarta garesa suna sake fuskarta juna.

yace karki soma barin hawayen nan su zubo daga idanunki sbd bana bukatar ganinsu km basu na tmyeki ba .
D karfin tsiya ta ciza lip's dinta tasoma kokarin mai da kukanta.

inason kin manta komai dangane da abinda ya faru baya kicanza new life banason ganinki cikin wannan moon din "ko kinason first lov ta fuskanci wani abu na damunki byn damuwar rashin haihuwa da tasan itace matsalar mu , ta girgiza kai yace kiyi fatan samun wasu ya'ya masu albarka .
maganar dayayi mata kadai Ya taba tsantsar jikinta tare kwantar mata da hankali.
Hannuwata dake cikin nashi tasa ta matse tafin hannushi cikin tare da danne hawayenta , muryata a sarke tace Ina sonka dayawa my heart..... ,meyasa kaima bazaka soni tamkar yadda nake maka ba Ina son kasancewa tare da kai bana son yin nisa daika .

Uhmmmm Zeenat kennan Ina sonki man abinda kika aikata gareni ne yasa soyayyarki takasa yin tasiri a zuciyarta sannan kece kika hana wannan soyayya samu gurbi may mahimmanci,Amman dai... Sai km yayi shr tare da mikar da ita tsaye ya mannata da gafen jikinsa yana shafa bayanta 'ahankali , .
dan yasan duk randa basu kwana tare ba "bata samun ishashin bacci ga tarin tunanin rashin haihuwa da take kwana yi wanda duk ita tajefa kanta cikin .


Ahankali Ya juyo daita suna facing juna tare dadago habarta ya zubawa fuskarta eyes dinshi sannan ya kai bakinsa kan nata ya tsotsan lip's dinta yace I still care about you.

murmushin tasakar masa Wanda ta jima batayi irinsa ba ,cikin jin dadi ta kamo tafin hannushi muje kayi breakfast .

am orready late Zeenat anajirana a office nebazan iya tsayawa cikin komai ba . uhmmmm nidai please muje kaban ko 5 minutes na hada maka ko tea ne kaji.
ya karyar da kai kawai yana dubanta , atare suka jiro hannunsu sarkafe da juna har darning wanda daman komai a kammale yake ta zaunar da shi cikin sauri sauri ta hada mishi tea kurba uku yayi ya Mike tsaye , tasan yanzu tana sake yin wani complain .
sunanta sorry a gurinsa Dan wannan kulawar dataga daga gareshi tasan darajar addu'ar data kwana tana yi ne da km ummi dake tsaye a tsakaninsu har Bakin kofar main falon din su takai shi ta Mika masa briefcase dinsa Dan bayarda da hakan sannan ta koma dakinta ...

Direban sa wanda shima soldier ne yataso da sauri yakarbi briefcase din hannunsa hade da Sara masa sannan ya bude masa murfin kofar.
,tun kafin karosowarsa Bakin get din gidan securities ke Sara masa har aka bude get suka bar gidan ..

Tunda ta tashi tayi sallar asuba take kwance takasa fita ko nan dacan tana jiran kira daga masu gidan Amman shr ga yuwa tasoma kmr me .
Mikewa tayi jiki a sabule tashiga bayi wanka tazo ta canza kaya tare da zubawa sarautar Allah Ido can taji ana nouking dakin ahankali ta Mike ta bude kofar ummi tagani tsaye ta dan matsa taba hanya tashigo dakin sannan ta gasheta cikin sakin fuska ummi ta amsa tace nablah ya kwanan bakunta ?

Ta Dan yi murmushi tare da cewa alhmd ummi tace Masha Allah yanzu dai muje kiyi breakfast daga nan sai mamana ta nuna miki aikin da zaki rinkayi ummi nagama fadar haka ta juya itama nablah tabi bayanta ...

Falo uku sama uku kasa uku banda dakuna wanda sunkusan goma acikin gidan , madam kmr yadda taji laraba nakiranta da shi ita ke nuna mata komai.

A yatsine tace ki dauki gyaran sama kibarwa laraba kasa nablah tace mata to dan batada zabi sai abinda tace ..
har falon magidan da dakin sa komai dai ataikaice sai da aka nunamata Kuma tun a rana tasoma aikita hade da tattaro kayanta tadawo sama kmr yadda ummi tabata umarni .

Misalin karfe takwas dai dai na dare nablah ta kammala da komai na aikin gidan har part din abinci wanda tare da madam muzeenat sukayi komai wai tana son ta kware fannin abinci mai gida dan haka gabadaya agajiye take likis.

Tana shiga dakinta kwanciya tayi bata dade ba bacci yayi gaba daita.



MMN SUDAIS CE
[7/12, 7:07 AM] 0mmer Farouk: 💗💗💗💗💗
AUREN SIRRI
💖💖💖
💗💗💗💗💗




AYSHA A BAGUDO


Page 62



" kyakkyawar yarinyar ce dai ta sake zuwan masa. deeni kuwa dake kwance warwars akan makeken royal bed dinshi ya zuba mata Idanunshi kawai , tundaga kan kwantaccen sumar gashinta kanta yake binta da wani irin mayataccen kallo mai cike da tsantsar sha,awa yayinda zuciyarsa ke wani irin harbawa da sauri da sauri ..ganin yarinyar ta miko masa zara zaran yatsun hannuta masu matukar kyau da daukar hankali ne yasa shi azamar fizgota jikinsa batare da wani bata lokaci

1 Comments On AUREN SIRRI
avatar
adam-ado

9 months ago

Reply

Very interested book

Please Login or Register in order to submit comment