Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

aikin sarrafa juna.
ahankali 'cikin mutuwar jiki tasaka hannuta 'cikin sumar kansa tana cakudawa yayinda Shi km Sai nukurkusanta yake Daga karshe suka bar duniyar kasa zuwa duniyar sama duk hanyar dayasan zai kwantar mata da hankalinta Yayi .
Ita km duk hanyar da tasan zata gamsar dashi tayi bbu laifi dan tayi kokari yau fiyye da da.
asuba ta gari zeenat uwar gidan deeni 😂😂😂😂😂😂




haka Deeni ya kasance kullum yana rokon Nablah ta amince da aurensa amma sai yawo dahankalinsa takeyi duk ya shiga damuwa

a daren watarana ne suna zaune gaba dayansu a dakin Nablah Deeni yana rike da Anan takwarar first love,
yana mata wasa first love kuma ta rike haidar mai sunan Baban deeni, yayinda Zeenat ta dauki takwaran Deeni wato junior ta kuramasa ido batasan dalilin dayasa in tana kallon yaran zuciyarta take bugawa ba

tace "gaskiya Ummi yarannan suna matukar kama da my hrt kullum kamarsu kara bayyana take"

wani gumi ummi taji ya tsatssafo mata tayi karfin halin cewa "haba Zeenat ke kullum maganarki kenan shin baki taba ganin mutane masu kama dayaba? wanda kuma basu da alaka da juna. nibanga abun mamakiba dan yarannan sunyi kamannin da deeni ikon Allah ai yawuce haka.
kuma godewa Allah yakamata mu karayi da sukayi kamarsa dan bawanda zai gansu yayi tunanin ba 'ya'yanku bane"


Zeenat tace "hakane km Ummi" shikuwa Deeni tunda suka fara maganar yake kallon Ummi har takai aya sannan yasaki wata boyayyiyar ajiyar zuciya.

itama Nablah ido ta zuba musu tana sauraro Zeenat kam tayi matukar gamsuwa da jawaban Ummi.yayinda nablah ko ajikinta


Deeni ne ya mike zai fita Ummi tace "muje Deeni inason magana dakai" bayan sun zauna a bedroom din Ummi tace "me yake damunka deeni ?
kwanannan gabadaya Naga ka canza kmr kana cikin damuwa"

shiru yayi kamar bazai amsaba, sannan yace "Ummi bakomai" murmushi Ummi tayi tace "haba Deeni nasan bazaiwuce ciwon son yarinyar can ba"

dasauri ya dago kai yace "a'a Ummi ba haka bane" shafa kansa tayi tace "nidai abinda nakeso dakai karage yawan damuwa akanta dan Allah kar kajawa kanka wata matsalar kasani atashin hankali ka ? "


gyada kai yayi kawai batare da yace mata komai ba tace "Allah Ya maka albarka" yace "Ameen" ya tashi zai fita ummi tace masa "intayi tsami maji" sakai yayi yafita yana murmushi.



haka deeni yayi ta fama da nablah tana ja masa aji saima suka shiga wasan buya dashi, daga ta ganshi saita nufi gurin ummi ko tashige bandaki har yagaji ya tafi.
abun yana matukar damunsa har 'yar rama yayi.


wata rana Ummi da Zeenat sun fita unguwa Deeni ya shiga dakin Nablah ya sameta kwance tasa su junior a gaba tana musu wasa.

hayewa kan gadon yayi ya birkitota ta juyo gabansa ya tsuramata rikitattun idanunsa yana kallonta yace "Nabeelah meyasa kikeson azabtar dani ? zuciyata bazata iya jure rashinkiba please ki amincemin"

Cusa fuskarta tayi 'cikin kirjinsa tana shakar daddaden kashin turaren hakika itama tana azabtuwa da sonsa yasake cewa "Nabeelah In kuma bakya sona ne ki kalli kwayar idona kifadamin nayi alkawari zan hakura dake"

wani lugude zuciyar Nablah tayi Jin yace zai iya hakura da ita.
karfa agarin jan aji ajin ya tsinke,
dan yanda takejinsa a zuciyarta bazata iya rayuwa bashi ba.

shikansa deeni ya fadi hakan ne dan ya kawo karshen jan ajin da nablah ke masa. Muryarta cike da fargaba ta bude baki ta fara magana tace "Deeni bawai sonkane banayiba amma ai hausawa sunce kwarya tabi kwarya, ni inagani ban dace dakaiba, takowanne Bangare shin kamanta har cikin shege....


bai barta ta karasaba ya toshe bakinta danashi cikin bacinrai yana huci yace karki sake shegantamin 'ya'ya dagowa tayi dasauri tana kallonsa.

hakan da ya yi ne ya ankarar dashi katobarar da yaso yayi, ya gyara maganarsa dacewa " 'ya'ya kinbanisu tun suna ciki kuma daga lokacin nakudurta a raina ba wanda ya isa ya kirasu da shegu, ciki kuwa harda ke da kikakawosu duniya, karki sake makamanciyar wannan maganar banaso.


nablah ta sauke ajiyar zuciya gamida fashewa da kuka tace "hakika Deeni ka cancanci na maka duk wani abu da kake nema saboda irin kyautatawarka gareni, baka taba kyamatata ko abinda yafito daga cikina ba, duk da kasan asalinsu, hakika kai mutumne nagari, mai kyautatawa nagode nagode Amman wlh bazan iya aurenka ba .


dasauri Deeni ya Mike Daga samanta ya zauna tare da rungumota jikinshi .
Muryarsa a sarke tasoma rarrashita please nablah kada kiyi min hk nasan kina sona Dan me zaki ki amincewa da soyayyarta ? Meyye aibuna ya zareta Daga jikinsa tare da tsuramata rikitattun idanunshi please nablah mayye aibuna dabazaki iya aurena ba ? Baka aibuna komai kawai dai aurenka ne bazan iya ba .Bai sake ce mata komai ba ya Mike tsaye yana layi yanar dakin.


Tunda ga wannan lokacin Deeni Bai sake yi mata mgnr soyayyarsa ba kowani aurensa kawai Yacigaba da bawa bbys dinsa Kulawa ta musamman tareda inganta rayuwarsu acikin kankanin lokaci bbys sukayi wani irin girma Na ban mamaki ..Gasu da shege kiweya da shiga ran mutane ..baka isa kamusu kallo daya ka dauke idanunka akansu ba ..

Yayinda nablah Ta bude email da kanta tafara Facebook da whatsapp instagram da sauransu ta sake samu wayewa arayuwarta kallo daya zaka mata kasan tana 'cikin jin dadi Sai dai ta dan rame kadan sbd tunanin gida datake akai akai .

Haka abubuwa suka cigaba da gudanar a tsakanin Deeni da nablah da uwar gayya zeenat yayinda kullun kwanan duniya deeni yake kara jin tamkar ana sake kara masa wutar soyayyar nablah .itama bangaren nabla soyayyar deeni din ne ke cin zuciyarta da ruhinta Amman Sam miskilacinta yaki barin ta bayyana masa abinda ke ranta .

wata daya Na cika nablah ta tada balling tafiyarta gidansu hankalin gabadaya ahlin gidan ya tashi suka fuskanci matsanancin damuwa bbu irin hakurin da ummi bata bata ba akan ta Dan kara musu lokaci Amman Sam taki yarda da salon yaudararsu.
da kyar deeni ya shawo kanta byn ya bude mata wuta sannan ta hakura Banda taso ba sai Dan ta kulawa ranta zata gudu da ya'yanta ko tawani hali ne.
ganin yadda tayi deeni yasan bawai ta hakura har 'cikin ranta bane Sai Dan ba yadda ta iya yasashi kara securities abakin get din estate din da masu tsaro tundaga farkon shigowa engine balogu har zuwa 'bakin get din planums rows family estate.
nablah ta dinga auna guduwa tare da yaranta Amman takasa fita Dan hk kara kullun Sai tayi kuka rayuwar data tsoma kanta ciki tare da tarin nadama mara iyaka ahankali ta mikewa Allah lamarinta tare da yawonta addu'ar Allah ya daidaita mata rayuwarta ya kawo mata sauki da salama acikin labarinta sosai tasoma kwantar da hankalinta..

Barin ma Yawan kyautatawar da Deeni yake mata .
Ga tarin soyayyarsa mai karfi da kullun yake sake shiga ranta da mamaye dukkanin wani shashi Na gangar jikinta. hakan yasa Nablah ta fasa tafiyar datace zatayi bayan wata dayan kamar yadda tace.

tunda yanzu ita kanta tagama amincewa ZUCIYARta da gangar jikinta tana mugu mugun kaunar deeni da son kasance tare dashi . gashi yaranta suna matukar samun kulawa sosai ta kowanne bangare, shiyasa ta sakankance tare da kwantar da hankalinta .

Zaune deeni ya kurawa CCTV camera dinsa nablah yagani tsaye tana sallah farinciki mara misaltuwa yakamashi jikinshi har yake gurin zooming din camera ita din ce take sallah aiko washegari tun da wuri ya dawo Daga office yagama shirinsa akanta ..karfe shabiyu daidai Na rana yashiga dakinta ta barauniyar hanyarsa kwance ya isketa baccinta yayi nisa Ga yaranta kwance a gefenta batasamu kwatar dasu akan gadon su ya dauke su daya byn 1 ya kwanta . Yakaraso gareta ya rungume ta ajikinshi yasoma romancing dinta yana cire rigar jikinta yana lasar jikinta ya shafa bra's dinta yana lumshe rikitattun idanunshi wani naunauyen ajiyar zuciya ta saki tana shigewa jikinsa Shi km Sai cusa kanshi yake tsakankanin nonuwanta yana shakar kamshin turaren jikinta dake sake zautar dashi Sai lasar lip's dinta yake sosai yake ruda mata jiki itama ahankali ta dinga maida mishi martani shinshinata yake yana sakar mata sumba a wuyanta Yasa hannushi ya katseta gam ajikinsa tamkar tsohon maye cike da shauki suka andataya duniyar ma'aurata sosai yake murzawa yana fidda nishin dadi tarasa me Yasa idan yana cinta yake jin tamkar kada yabari bata isar Shi dadinta me wuyar fassarawa ne kwana suka yi suna abu daya da murza juna Sai wuraren asalatu ya barta ya Mike tare da rungume ta ajikinshi ya maida mata kayan jikinta .

Washegari agaye tashi tana mikar gajiya da salati abakinta tana addu'ar neman tsari Daga sharrin aljan nisa Ga mafarkinta Na jiya wanda ta jima rabonta da yinsa wunin ranar sukusuku tayi Shi cike da jimami da sanyin jiki.



Kwance tashi bbu wuya agurin Allah yara sunata girma abunsu yanzu har sunkai wata hudu suna rarrafensu ko ina ga wayo da Allah Yayi musu abinka Ga ya'yan hutu ajebo idan kagansu bazaka taba cewa ya'yan wata hudu bane sakamakon girma jikin da Allah Yayi musu Ummi taso kwarai yaran su shaku da Zeenat sosai akan Nablah amma fur yaran suka ki yarda saidai Nablah.. idan zeenat da nablah Na guri daya zaune kwata kwata basa zuwa gurin zeenat suna manne da uwarsu suna jin dumin jikinta koina tayi acikin gidan suna biye daita ..

Yau takama lahadin karshen wata wanda ahlin muhd bello khaliyal suke gabatar da taron sada zumuncinsu da suke duk wanda ka kalla a estate din daga matasan Yan'matansu da samarina da manya farinciki ne shimfide a saman fuskokinsu sbd murna ganin juna yan'uwa Na nesa dana kusa gabadaya sun tattara acikin babban makeken holl din dake 'cikin estate hayaniryasu ta kaure' ..
Deeni dake zaune Kusa da Fk ya Mike tsaye rungume da anan bisa kafadarsa jikinsa sanye da danye yadin voyal fari kal kal yacewa Fk aboki nifa zan ware Ok badamuwa nima ba dadewa zanyi ba .
Ya fito Daga 'cikin Hall din kunnenshi manne da waya yana amsa kira da aka masa yanxu ahankali yake mgn 'cikin harshen turacin wanda idan basani kayi ba zaka dauka baya jin hausa.
kmr ance ya juya idanunshi gefen hagunsa idanunshi suka sauka akan nablah tsaye ita da yakub Dan Dan mama ta abuja take zuciyarsa tayi wani irin razana da kyar ya hadiye abinda yaji ya tsaya masa a makoshinsa.
wani irin abu me kama da guba yaji yana ratsa 'cikin jikinsa hankalinsa Yayi mugu mugun tashi kirjinsa yashiga dukan uku uku a harkuzuke yasoma takowa ahankali'cikin takun nan nashi zuwa Inda suke tsaye ya sake kamkame Anan ajikinshi sbd yadda yake jin Kansa kada Yayi sakacin daya salwantar da diyarsa .
nablah naganinsa ta frigice ta daina murmushin datake domin sanin halinsa rikitattun idanunshi ya tsura mata yana kallonta cike da mamaki .
yakub dake tsaye wanda Bai San dalilin deeni Na tsayuwa akansu ba yace yaya deeni kaima ka fi.....deeni ya katseshi ta hanyar ce masa shiiiiii idanushi nakan nablah yana jifanta da wani matsayacin kallo.
take zuciyarta ta motsa ta cunkuse guri daya yayinda hankalinta Yayi mugu mugun tashi tasoma fargaba abinda zai mata.. muryasa cike da matsanancin rudani da tashin hankali mara misaltuwa yace tsayuwar uwar me kake yi Daita ?
Sannan meyye tsakanika daita ? Ajere deeni ya jerowa yakub tmbyr yayinda jikin nablah ya dauki kirma zuciyarta tashiga tsalle da shawagi tamkar zata basa kirjinta.
Banda gumi bbu abinda take shikam yakub gyara tsayuwarsa sosai Yayi tare da xuba hannuwansa duk'cikin aljihun bayn wandonsa kana yace tsayuwar fahimtar juna nake daita.
Sannan km bbu komai a tsakaninmu face wani Dan sako danake son isarwa gareta . tsurewa nablah tayi da jin abinda yake son fadi tun zuwa Na garin dana daura idanuna akanta naji matsanancin mugun sonta ya shigeni wanda nike jin idan ban sameta ba zan iya mutuwa ......deeni Bai sanda ya dauke yakub da wasu lafiyayayun mari guda biyu ajere mahaukacin banza ashe kuwa zaka mutu batare da kashiryawa hkn ba. mamaki cike da alajabi ya farmaki ZUCIYAR yakub.
ya dafe kuncinsa yana kallon deeni shima deeni Shi din yake kallo wallahi azim idan Na km ganinka tsaye daita zan salwantar da kai batare da laakari ko kai waye ba ,ya tura hannusa 'cikin aljihun wandonsa ya ciro key matarsa ya danna tare da nuna nablah da key din ahannushi alamun tashiga a matukar tsorace tasoma Daga kafafunta zuwa 'cikin motar shima ya biyota da sauri ya bude yashiga ya zauna batare da ya kalli inda take zaune ba .
ya kwantar da Anan bisa cinyarsa muryar nablah cike da matsanancin fargaba da tsoro tace kawota ta fadi hk jikinta Na wani irin kirrrrrrma ...
Yayi mata banza tare da yiwa motar key tafiya kadan sukayi suka iso gida tun deeni Bai gama daidai parking a harabar gidan ba tasoma kokarin fita aiko yana gama parking ta fice da sauri .
shima ya fito ko tsayawa rufe motar baiyi ba ya kwantar da Anan akan Dan madaidaicin gadonta dake parlour'n kasa yayinda nablah ta rude ta nufi hanyar step domin tsira Daga maseefarshi taku daya tayi zuwa biyu taji an fezgota tayi luuuuuuu ta dawo da baya ta fada saman fadadden kirjinsa atsorace muryarta cike kunar rai numfashinta Na shirya daukewa tace .
dan Allah mlm wai menayi mk ne?
Kawai Daga kaganina da mutun zaka nemi kashe kanka ....Ya nuna kirjinsa da yatsansa yana kallonta cike da matsanancin damuwa ai daman kasheni kike so yi nablah shiyasa kika ki amincewa da zuciyata km Wlh akanki bbu abinda bazan iyayi ba sbd nasan kema kina sona .
Mtsssssss taja tsaki tare da soma mgn tana ja baya da baya sonawa zan gaya maka bamu dace da juna ba idan kana da tunani nasan zaka fahimci abinda nike nufi .
idanushi ya zaro yana aiko mata da wani irin kallo me cike da matsanancin tashin hankali a fusace ya soma takowa zuwa Inda take 'cikin sauri da dugunzuma zuciya .
aiko da azama ta afka kitchen ya Kai kololuwar gurin tashi hankali fuskarshi tayi jawur .
ya Kai hannushi zai damki wuyanta ta goce tare da sakin wata razananniyar kara kuka tafara yi sosai tana tokonsa yayi hkr ganin yadda gabadaya fuskarshi ta cike da rud ani tasoma neman abinda zata kare kanta dashi Dan taga alamun hankalinsa ya gushe hannuta ya sauka akan ta dauko wukar a frigice ta tsaita 'cikin Shi badan tana son burma masa tsabar bacin rai wani irin zafi yake ji wai shine zai kashe kanshi .

Muryarsa a fusace yace Ok soka min wukar zakiyi sbd baki sona baki kaunata.
ta girgiza masa kanta tayi .
gadan gadan Yayi kanta soka min wukar Na mutu Na huta kema ki huta da matsa miki din danake tayi baya da wukar jikinta Na wani irin rawa tasoma kuka ganin yadda yazamo mata cikakken mara hankali Yasa hannushi ya damki wukar da niyar fizgewa daga hannuta itaam cike da matsanancin tsoro taja wukar da karfi gaske kanshi yasara sakamakon wani abu daya caki zuciyarsa ya ratsa kowane shashi Na gangar jikinshi me kama da raunin ciwo .
idanunshi ya runtse gam yana jin radadin ciwon ajikinshi da kyar ya bude idanunshi da suka gama canza kala ya bude tafin hannusa Sai ga jini jirrrr agigice ta zaro idanunta waje tana kallon wukar dake rike a hannuta a frigice tayi wurgi daita tayo kanshi wayyyyyoo Allah jini ....
kagani ko .
Kagani ko kalli yadda kajiwa kanka ciwo ta fadi hk tana kuka tana ciro Dan Karami mayafin jallabiyar jikinta ta daura a saman hannushi zata daure masa ya zame hannushi yana murmushin tayi sororo tana kuka tana kallonsa ... muryarsa a kausashe yace kina sona nablah dau ta dauke Shi da wani mahaukacin mari bana sonka deeni ....... kina sona dau ta sake daukeshi da wani mari jikinta Na rawa sannan tana janyo hannushi da karfi tana son daure masa hannnunsa .
kalli yadda kike kuka akan sona da kaunata nablah ta Kai hannuta zata kara masa wani marin ya rike tsintsiyar hannuta yana kallon 'cikin idanunta mace kullun a soyayya murna take Amman bansan dalili da Yasa ke kike kuka akan nace Ina sonki.
Amman shikennan bbu komai nablah Allah zai rayani .
Sai dai kisani yamaza dole Na nisanta kaina dake da komai Na .
Dan hk Daga yau zaki barmin gidana daman Ina rike dakeni da hanaki tafiya sbd tarin son da nike miki.
Amman tunda baki sona n ima zan barki Sai dai ki sani bazaki fita da daya Daga cikinsu haidar ba km idan duk duniya nan gatanki ne zanga wanda zai karbar miki su hk kika zo km hk zaki koma .
yana gama fadar hk ya Mike tsaye yana layi tamkar wani mashayi.
ta biyo bayansa a guje please deeni karka min hk..kar ka rabani dasu har zai hau step takarasa ta rungume Shi ta baya tana kuka cak yaja ya tsaya kirjinsa Na wani irin bugawa please deeni Na rokokeka juyowa Yayi tare daita yasa hannuwansa duka ya tallabo kyakywar fuskarta ya tsura wa fuskarta idanushi yana kallon 'cikin idanunta ahankali km ya zareta Daga ajikinshi ya tsaidata akan kafafunta tunda baki sona nablah nima Na hakura dake.
km nayi miki alkwarin bazan sake tuna ki acikin zuciyata da duniyata ba har abada.
ya juya zai wuce ta janyo hannushi Da sauri ya juyo gabadaya batasan sanda ta shige jikinshi ba ta rungume Shi tsam tsam tana kuka sautin muryasa taji ki daina kuka tunda baki sona bakinta ta Kai daidai saitin kunnenshi ta furta masa kalmar I love you .. love you ...Wani irin xillo zuciyarsa tayi .
ya dinga jin wani sanyi Na ratsashi ta koina tundaga tafin kafafunshi har zuwa 'cikin kwanyarsa.
matseta Yayi gam ajikinshi yana sakin naunauyen numafashi da ajiyar zuciya ..... Uhmmmm love one tinti













MMN SUDAIS CE
💗💗💗💗💗
AUREN SIRRI
💖💖💖
💗💗💗💗💗





*AYSHA A BAGUDO*





🌈 Kainuwa writer's association




Dedicated to
*HAUWA A USMAN*
*(JIDDARH)*





Page 103





Wani irin sabon bakon alamari ne yabakunci tsokar dake makale da kirjinta. yayinda kowani part na jikinta ke sake budewa da karbarsa a cikin zuciyarta, da bashi matsayin wani jigo NE gareta da rayuwarta gabadaya .
wani irin sonshi da feelings dinsa ne ke dawainiyya da ruhinta da gangar jikinta.
wani irin sanyi ta dinga ajikinta ta narke masa ajiki sosai Tana fidda numfashi hade da sauke ajiyar zuciya .
" shi kuwa deeni bawan Allah da kyar yasamu ya dago hannushi daya me ciwo da mara ciwon ya tallabo Kanta tare da fuskarta ya tsura mata rikitattatun idanunshi yana kallon hawayen dake cigaba da tsiyayowa daga shanyayyun idanunta cike da shaukin kaunarta tattare da soyayyarta me tarin yawa da tsinka zuciyar ma'abocin bege.

ahankali yashiga girgiza mata kanshi ganin tarin hawayen dake kokuwar sake tsiyayowa daga idanunta.
Wani irin kaunarta ke fizgarsa. Wanda yake jin zai iya yin komai akanta ciki kuwa har da mallaka mata rayuwarsa da komanshi.
Kallonta yake me cike da tsantsar kauna da tausayi .
tuni wasu sabbin hawaye suka sake samun nasarar biyo kuncinta jikinsa a matukar sanyaye ya matso da fuskarshi daf datata sosai har suna jin hucin numafashin junansu da bugun zuciyoyiyinsu tare da daura harshensa kan kuncinta yana lasar hawayen dake tsiyayowa wasu na zubowa rungumota yayi sosai ajikinshi yana shafa bynta muryasa cike da rauni da shaukin kaunarta yace please... Nabeelah ki daina kuka nan ki tausayamin ki tausayawa rayuwata da halin dazanshiga.
zuciyata bazata iya jurar ganinki kina zubda hawayenki akaina ba.
ina miki mugun son Da ni kaina bansan adadinsa ba .
km bansan sanda yashigeni ba.
"fatana yanzu mukasance cikin inuwa daya matsayin miji da mata ta yadda Zamu tallafi rayuwar ya'yanmu..... ........
Dummmm Dummmm gaban nablah ya buga da wani irin matsanancin karfi gaske...
take jikinta ya dauki rawa.... xuciyarta tashiga yin up and down Tana hautsinewa.
ta dinga bugawa da Sauri da sauri sakamakon tunowa datayi ita din wacece?

Da km nauyi mafi girman dake kanta Wanda shine zai yi sanadiyar rashe komai atsakaninsu damn Yi mata katangar karfe dashi .
Tuno wannan Abu yasa da sauri ta fixge jikinta daga jikinshi ta Mike tsaye zumburrrr jikinta na wani irin rawa tashiga furta kalmar Inna lillahi WA Inna ilaihi rajiun..... tare da yin saurin share hawayen dake cigaba da tsiyayowa a saman kuncinta .

Wani irin tsuma jikinta yasoma yana rawa rawa bakinta yasoma ambaton sunan Allah atsorace deeni daya tsareta da rikitattun idanunshi yana kallon reaction dinta.
ya matso ahankali kusa Daita taja baya da sauri muryarsa na rawa ya sake matsowa kusa daita sosai har suna jin hucin numfashin juna yace lfyrki me km ya faru dake?

me kikatuno hk?

Ajere yayi mata tbyr ta girgiza masa kanta still tana sake ja da baya alamun bbu komai .
shima kanshi Yashiga girgiza Mata yana kallon cikin kwayar idanunta .
please nablah kada ki min hk .
kada ki cutar dani kada ki boye min komai .
ki sanar min idan wani Abu ke damunki Yana kokarin kamo tafin hannuta cikin nashi ta sake ja da baya sosai ta juya da wani irin sauri zata bar gurin ya hanzarta cafko hannuta cikin nashi tare da juyo daita ahankali.... cike da tsanyi jiki idanunsu suka tsarke cikin juna .
zuciyoyinsu ya buga atare .
Wani irin Abu suka dinga jin yana musu yawo ajikinsu tamkar a jona wutar lantarki kusan minti biyar suka dauka suna kallon juna kafin daga bisani Ahankali jikinta ya dinga sakewa yana macewa .
zuciyarta tacigaba damn harbawa... yanzu datake tsaye kan kafafunta zance mahaifinta ke dawo mata daki daki km sabo FIL.
bata takan deeni domin ganinsa da sauraron lafazinsa a halin yanzu yasa Tasoma tunani lallai akwai wani boyayyen Al'amari a game dashi.
" shiyasa take ganin dolenta ko ta halin yaya ta bar gidan. Kodan samawa ruhinta salama.
Ahankali ya furzar da isaka me gyaraye da hucin zafi ta bakinsa sannan ya bude bakinsa da kyar... Yace please nabeelah tell me what 's wrong with you?
Nothing kawai tace masa atakaice.
No no no something is wrong with you beelah you better tell me the truth so that I will know what to do.. yakarasa fadar hk tmkr zai sakar mata kuka xuciyarsa na wani irin tsalle da bugawa alokaci daya domin gabadaya zuwa lokacin baya cikin hankalinsa Sam da Natsuwarsa.
burinsa Kawai bai wuce komai ya daidaita atsakaninsu ba .
Sannan bai
Kaunar duk wani abinda zai daga masa hankalinta da jefata Cikin duniyar tunani da tashin hankali.

Muryarta a fusace tace I said nothing is wrong with me ta yaya kake son dole sai fadi karya. wallahi wallahi ban yarda dake ba .
akwai tashin hankalin daya frigitaki yanzu yanzu har ya canza min reaction dinki kawai ki gaya min ki gaya min abinda yazowa zuciyarki ................
Dan bantaba ganin irin wannnan reaction din daga gareki ba, yakarashe Yana tsurawa nablah idanunshi .
Saurin Saita kanta tayi hade da danne abinda take jin yana tasomata daga kasan r u hint a...... Kafin tace bbu komai fah are you sure you are alright?

Ta girgiza masa kanta kawai dan bazata iya furta masa komai Ba koda kuwa tace zatayi mgnr .
Wani irin kuka ne ya kufce mata me karfi da frigita zuciyar masoyi from know there.... Bai San sanda ya fexgota zuwa lafiyayyen fadadden kirjinshi ya rungumeta tsam tsam

1 Comments On AUREN SIRRI
avatar
adam-ado

9 months ago

Reply

Very interested book

Please Login or Register in order to submit comment