Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

baya ta tsaya, tana mai sa bayan hannuta tana goge hawayen dake bin fuskarta.

Zeenat ta tsaya kawai tana kallonta tare da nazarinta da kyau sannan tace kukan munafurcin uban me kikeyiwa mutane ,kmr ba aikin kudi kikazo yi ba tasoma maseefa tana zaginta .

, duk yadda nablah taso hadiya damuwar dake zuciyarta hakan yakasa samuwa , domin kuwa sabon Hawayen dake makale a idanunta ne suka samu nasarar zubowa .

, uhmmmm daman Sai Dana gaya ummi tabari a sallemiki Dan nasan bazaki iya tabukawa mutane komai Amman tace Sam...

Yanzu kukan iskanci me kikeyiwa mutane nablah ta girgirza kai tare da cewa bbu .


Zeenat ta tasoma kada kai cewa zama ayi komai din sannan ta Miko nablah wani karamin jug mai dauke suga tace ungo Ni ki kaiwa mijinta baiwar banza kawai.

,jikinta a sanyaye km badan ranta yaso ba ta sake koma parlour ...

byn ta fito ne ma abokinsa manir yace DEENI ina kasamo wannan fine bby din mai tsabar kyau gaskiya tamin kyau sosai .....

Take DEENI ya hade rai tamkar Wanda yaji wani mugun abu .. meye matsalarka daita ?

Manir yace yarinyar ce tamun kyau kawai , a fusace deeni yace bakowa bace facce house girl dina.

dayan abokin nasa ne yace gaskiya yarinyar tana da kyau sosai ba karya gashi Tayi maseefar ta haduwa dayawa .
irin wayan nan Ai nashiga mota ne da kewaye kasashen duniya .

A zafafe DEENI yace bafa nason iskanci nan naku idan abinda yakawoku kennan natashi nakama gabana .

Manir yayi dariya tare da cewa kai fa matsalar kennan to laifi ne dan mutun yaga abu ya yaba sai km yazama abin damuwa.
Fahad dake zaune yana nazarin deeni ya amshe da cewa kai meyasa DEENI kike yin irin haka ne ? Kacika daukar komai da zafe.

DEENI ya hassala dan takaici Dan Allah ni kun dameni da zance wata banza yarinyar ni wlh duk na Raina da ajinku wlh .
" da har kuka tsaya karewa wannan banzar yarinyar kallo " fahad yace idan kai makahone baka gani mu wlh muna Gani ,kuma dole mu yaba baiwar da Allah yayi .

, 'Ahankali ya ture document din dake zube gabansa ,Coffeen da nablah tasoma siyaya a cup, din yasa 'hannu ya dauka yasoma kurba ahankali ahankali tare da lumshe ritattun idanunshi .

Manir da fahad suka bishi da wani irin kallo ganin abinda yayi . yayinda manir ya cika da mamakin deeni .

Fahad yace mekake nufi yanzu da haka sai da hadeye wanda ke bakinshi sannan yace ga abinda nake nufi nan kuwa , kowa ya yakama gabansa.

Manir yayi murmushi sannan yace to munji amman zai siyayyamu coffee to , juyar da fuskasa yayi wani gefen sannan yace ai duk kuna da 'hannu ,idan baku tashi Sha ba ,kubarshi .


murmushin fahad ya sake yi yace da alamun rashin mutunci kawai kake son yimana .

DEENI ya daga kafadunsa, duka a alamun I don't care .
nan dai suka mai da abun wasa atsakaninsu suka cigaba dayin abinda ya kawo su byn sungama ne DEENI ya Mike yace yana zuwa .

Zuwa yayi ya canza kayan jikinsa zuwa kanan kaya sai kamshi mat Hamilton 27 yake zubawa part din ummi yashiga yana kiran sunanta .. first lov.. were are you .

jin shiru bata amsa bane yasashi kutsa kansa cikin bedroom dinta kai tsaye batare da yayi tunanin wani abu .


Ita kuwa dake zaune tana jerawa ummi kayanta da mai wakin yakawo dazu a Waldrop ta zabura ta Mike tsaye da sauri, duk ilaihi jikinta bbu inda Bai dauki rawa ba saboda tsabar tsoron muryar data jiyo.

Sosai kamshin turarensa ke kusanto dakin alamun yana gab da shigowa . gashi bbu komai ajikinta daga ita sai daguwar riga mai 'hannu harmless cikin sauri sauri ta soma neman hijab dinta .
data cire amman tarasa inda ta ,ajiye .

har yashigo dakin , cak ta tsaya ta kasa kwakwarar motse ,jin tsayuwarsa jingine da kofa yasa take kirjinta ya buga yayinda zuciyata tashiga ..
aikin da tasaba a duk sanda , ta kasance tare da DEENI.

shima tsaye cak yana Kare mata kallo tsab wanda in ba lura mutun yayi da kyau ba.

,ba za'ice ita yake bi da wannan mayataccen kallo ba .
shida kansa yasan in yace yarinyar batayi ba , tabbas karya yake km son ranshi ya fada .

ahankali yakaraso dakin sosai yana sake kiran sunna ummi . kainta a sunkuye a kasa yayinda zuciyata ke wani irin bugawa da sauri cikin siririyar muryata mai cike da in inna ... tace ta.. tana.. bathroom ...

Bai ma tsaya wani sararonta ba ballanantana ya nuna alamun yaji abinda tace ba , tunda shima yaji alamun haka.
juya kawai yayi yabar dakin cikin takunsa ,na tsanyaye namiji .

Numfashi ta sauke tana may sa dukka 'hannuna ta dafe kirjinta dashi tare da sauke ajiye zuciya.

wayyo Allah wannan mutumin ba dai frigita mutane ba .
numfashi ta dinga fitarwa 'ahankali 'ahankali har ta dawo normal .km Sai a lokacin taga hijab din ta washe a gefen 'tsabar rudewa ce tasa takasa Gani.

fitar shi bai fi da minti uku ba ummi tafito tanawa nablah sannu da aiki sannan tasamu waje ta zauna, tana dan Jan nabla da hira , itama dai ba laifi takan dan saki jikinta ummi dan tafi zeenat sau dubu har aka kira sallah suna tare da ummi dan dakin tadawo yanxun saboda aikin da za'a yi Wanda ya hada har da dakin nablah.

Mikewa tayi nablah Tayi tare cewa ummi Ina son naje nayi sallah .

murmushin ummi Tayi haba nablah yanzu sallah ma sai kin tambaya ,ummi girgiza kawai tare da cewa ,jeki kawai kiyi sallahrki kinji ..



MMN SUDAIS CE
[7/12, 7:08 AM] 0mmer Farouk: 💗💗💗💗💗
AUREN SIRRI
💖💖💖
💗💗💗💗💗





AYSHA A BAGUDO



Page 65




Byn ta idar da sallah magariba,tana zaune akan praymat , tacigaba dayin lazimin daya zame mata jiki .

har sanda taji kiran sallar isha,i daga masallaci dake cikin gidan sannan ta mike ta gabatar da isha'i tayi addu'a sosai .

abinda ke karasa ummi jin kaunar yarinyar nashiga ranta kennan, ita din mai yawan ibada ce ko kadan bata wasa da lokacin sallah.
ahankali nablah ta mike tsaye tana nade praymat . Gaban ya fadi rasssssss sakamakon yiyo sautin muryasa yana yashigowa hade da sallama
yayinda mdm zeenat ke biye dashi tamkar wata bindi.
waje yasamu kusa da umminsa ya zauna yana zuba mata shagwaba tamkar wani karamin yaro .

gabadaya kamshin turarensa yaci koina dakin ummi ta dago idanunta ta kalleshi da kyau tana harararsa wanda kallo daya zakayiwa ummi " ka zagane Hararar tsansar soyayyace irin ta tsakanin uwa da "da" .

Shima kallon umminsa yake yana murmushi tare karyar da kai , ummi ta dubi Zeenat kalli mijinki da kyau sai Naga kmr ya rami yau ko idanuna ne .

Zeenat Tayi murmushi sannan tace bbu wata rama da yayi ,idanunki ne kawai ke ganin hakan.

DEENI ya zabgawa Zeenat harara tare da cewa , rabu daita first love ai bazataga ramar danayi ba , sbd basanin yadda ake kula da miji Tayi ba , amman gabadaya yau a gajiye nike ,ya fadi Haka yaba narke fuska.
abin ma har yaso bawa nablah dariya , Amman ta share kawai saboda ba muhalin yinta bane.

Ummi ta sake duban dan nata da kyau tana murmushin tace kai.. Sam bakasan ka girma ba wlh , kullum shagwaba shagwaba shagwaba tamkar yau aka haifeka ,bazama ka dan rage, ka barwa ya'yanka ba .

,anhakali ya dan dago ya kalli ummi sannan yace haba first love, nasan ko duk duniya nan zan haifa matsayina daban da nasu ,, sai dai kawai zan iya hakura na bar musu sbd mahimmanci su gareni .
, ya karasa fadar hakan ya na murmushi hade da kashewa umminsa idansa daya.
gabadaya sukayi dariya Amman banda nablah dake cigaba da nade abin sallarta.
Cikin sanyi jikin nan nata kmr koda yaushe tabi gefen inda yake zaune wanda dole sai ta wajen zata bi , ta,ajiye abin sallah sannan ta juya zumar basu guri taku daya zuwa biyu Tayi taji muryar zeenat ke.......kalmar da taji kennan cikin isa.. da takama da nunawa nil,adam shi din bakowa bane.

ahankali nablah ta juyo suna fuskartan juna da deeni , batare da ta kalli inda zeenat din take ba .

yadda take kallonsa ta kasan idanunta.
hakan ce takasance dashi domin Shima takasa idanunsa yake satar kallonta, wanda duk nacin mutun bazai taba iya ganewa hakan ba .
zeenat tace kin wani tsaya kina kallona ko nan zan biyoki hade da watsa mata harara sbd yadda taga rana karewa mijinta kallon tsab... cikin sanyi jiki nablah ta hadiye abinda ya tokare mata kirji tare da karaso har inda take , murya a dake tace Gani .... yadda tayi maganar ce tasa zuciyarsa bugawa da sauri , ba zuciyar DEENI kadai ce ta nemi tarwasewa ba har data ummi ,dan sai data tsorata da yadda yarinyar tayi . cike da isa da takama zeenat tayi kwafa tare da aiyana yadda zataci ubanta . tace kije ki hadowa my hrt coffee yanzu ki kawo masa sauran ki bata lokaci da wannan banzar tafiyar take kmr tsutsa .

cikin sanyi murya ta amsa mata da to..... kmr mai shirin zubda kwalla Sannan ta juya ranta a cunkushe ,zuciyarta tamkar zata tarwatse saboda salon da zeenat din ke kokarin son nuna mata .
ko baiwa ce ita iyakarta kennan bata dai kaunar taganta 'tana hutawa .

tafiya kawai take 'tana tuno yan'uwanta da mamanta , batama san sanda hawaye ya wanke mata fuskarta ba .
tasa bayan hannuta tana goge hawayen yayinda wasu ke sake silalowa.
minti biyar tsakani ta sake dawowa dakin hannuta dauke da tire Byn tayi sallama a sanyaye ta janyo wata yar karamar kujerar dake ajiye a gefen ummi gabansa ta ajiye masa wani irin kallon zeenat ke binta dashi may hade da harara harara ne yasa tayi saurin barin dakin zuwa falo .

Bata fi yan mintina da fitowa daga dakin ba shima yafito a natsensa sai kamshin turaren mat Hamilton 27 ke tashi.gabadaya yacika parlour da kashi . da sauri ta dago shanyayun idanunta suka sauka akan fuskarsa wayace manne da kunnensa yana magana cikin sanyi muryar nan tasa tamkar ana busa sarewa .
May dadi da dadin sauraro.

kallon da yabita dashine yasa tasha jinin jikinta hade da dauke idanunta ta sunkuyar da kanta kasa takamo yatsun hannuta tana wasa dasu .
yayinda gafe daya gabanta ke wani irin faduwa har yabar dakin idanunta na kasa batayi kokarin dagowa ba sai data ta kusan minti goma ,ta tabbatar wa kanta yabar gidan gabadaya sannan ahankali ta dago shanyayun idanunta tabi kofar da kallo .

zuciyarta na wani irin dokawa da sauri da sauri a sukwane ta lumshe shanyayun idanunta masu matukar daukar hankali tace kai komai na mutumin nan may kyau ne . Ummi daga inda take zaune ta kwallawa nablah Kira .tashigo batare da ta kalli inda Zeenat ke zaune ba ,itama Zeenat din runtse idanunta tayi tun lokacin dataji ummi takirata .

Nablah tace ummi gani Cike da girmamawa ummi ta zuba mata ido sosai 'tana kallon fuskarta tamkar ba , fuskar dazu ba ,sai Gani tayi yarinyar ta sake canza mata Anya Kuwa bazata fasa hadin nan ba ,karfa tazo tayi datasani . tsawon lokaci nablah najiran ummi kafin daga baya ummi ta nimfasa tace yauwa daman abinda zance miki zaki iya koma dakinki ,dan angama gyaran da za'a yi . nablah tace ta wuce Tare da yiwa ummi sai da safe .'tana shiga dakin sai data frigita daganin yadda yakoma tamkar bashi ba ,komai Na dakin an canza hatta kofar dakin bayi tayi saurin shiga Shima the same tsaki taja kawai 'tana aiyana yadda ake barnar kudi a gidan zuwa gidan an gyara gidan yakai Sau biyu Keenan. Zuciyarta ta kwabeta da Ina ruwanta ,dan Haka ta soma cire kayan jikinta .


11: pm



Zaune yake akan kujera dake dakinsa yayi zurfi cikin duniyar tunani .
yayinda hankalinsa gabadaya ke sake tashi a duk sanda ya tuna da maganar first love .
sai ya dinga jin hankalinsa na sake tashi kuma a kullum ya daura idanunshi kan yarinyar sai ya dinga jin gabansa na tsanata faduwa wanda bai san dalilin jin hakan a tare dashi ba.
Wanda shi da kansa yakasa sanin takamaimain dalilin dayasa yaji farat daya zuciyarsa ta amince da zaman yarinyar a tsakaninsu .
a duk yan aikin da aka sha kawosu garesa . ahankali ya sauke naunauyen ajiyar zuciya yasake gyara zamansa sosai akan kujerar dayake zaune ,cikin sanyi jikin nan nasa tamkar macce ya matso ya kunna CCTV camera .

idanunsa kawai ya zubawa camerar yana kallonta .
tsaye take a gaban dress mirrow Byn ta fito daga bathroom daidai lokacin da tayaye towel din dake daure da jikinta ,tana kallon jikinta as usual da sauri aliyu ya dauke kansa ,idanunsa a tsorace da mamaki yace subuhanallah.....domin kwata kwata ba abinda yayi tunanin ganin ba kennan. Yaci karo dashi.

tunda yake a rayuwarsa bai taba ganin jiki mai kyau da daukar hankali ba irin nata .
,Take yaji yana samun special reaction da sauyin yanayi ajikinsa, 'ahankali yasa hannuwansa duka ya dafe joystick dinsa dasu tare da jingina bayansa da jikin kujerar, yana sake kallonta ,yarda towel din tayi tana sake kallon every part of her , ta juyawa mirrow din bayanta tana kallon bombom dinta ahankali ta sakarwa kanta murmushi dan yawanci ba ganin bayanta take ba mostly .
sai dai gabanta kawai take Gani .
ahankali ta lumshe shanyayun idanunta ita kanta ,tasan tabbas yanayin jikinta ya sake sauyawa fiyye da da a dan wannan lokacin .

sannan ta sake juyowa 'ahankali tana kallon manyan Brest dinta wanda suke a cike bam kuma a tsaye suke kyam abin sha'awar kowane da namiji .

DEENI dake zaune duk ilahirin jikinsa bbu inda baya rawa saboda rudanin daya shiga . hannuwansa biyu dake dafe da joystick dinsa ke kirrrrrrmama.....yana sake dafe joystick dinsa dasu dan yasamu yadawo normal. Domin kuwa
tunda yake bai taba samun kansa cikin jarabar sha'awa ba irin
na yau .
Na yau din km ya bambanta da sauran kowani lokaci .





MMN SUDAIS CE
💗💗💗💗💗
AUREN SIRRI
💖💖💖
💗💗💗💗💗




AYSHA A bagudo




*Please fan kuyi hakuri da typing errors din dazakugani ,domin bazan koma Na duba ba ,kuyi manager Ku gyara kuskure da kanku sbd jiki da jini*

Page 66


Tsananin tashin hankali ne ya bayyana akan fuskasa zuciyarsa ta tsananta bugawa da sauri yayinda duk wata gaba dake jikinsa ta dauki circulating , tsawon lokacin ya dauka a gurin batare da yasan takamaiman abinda yakamata yayi ba.

da kyar yake iya fidda numfashi 'ahankali 'ahankali zuciyarsa ke raya masa abubuwa da yawa akan yarinyar gabadaya kwalkwaluwarsa takasa daukar abinda yagani ahalin yanzu .

'Ahankali Ya runtse rikitattun idanunsa yana sake jin yadda gangar jikinsa ke sauyawa.

yakasa cigaba da kallonta idanunshi dake rufe ya budesu fess akan CCTV camera 'tana nan dai tsaye kmr yadda yaganta tun farko sai dai yanzu hannuta rike yake da towel 'tana goge santsar jikinta .

Da sauri yasa hannunsa yakashe CCTV dan bazai iya cigaba da kallon Surar yarinyar, da a haife ,ya haifeta .


Sannu ahankali ya dinga sauke ajiyar zuciya tare da fidda numfashi sama sama. jikinsa a sanyaye ya Mike tsaye yana kallon yadda ilahirin jikinsa yakoma , yayinda joystick dinsa ke sake mikewa tsaye sambal....

Take jikinsa ya dauki kirrrrrrma .
rasa yadda zaiyi control din kansa ne Yasa shi kamo lip's dinshi na kasa gabadaya ya datsesu da hakoransa.
" ya dinga tsotsarsu yana daya sanin kallon abinda ya tada masa da hankali yana zaman zamansa .

cikin sanyin jiki yakarasa ya bude wardrobe dinsa ya zaro jallabiya ya zira ajikinsa "sannan ya bar dakin zuwa na zeenat duk da Bai shirya zuwa gareta ba a yau amman ba yadda Ya iya .
ya zaiyi da maseefar da tasameshi yau dolensa yaje gareta .


ahankali yasa hannu murda kofar dakinta yashiga ,Byn yayi sallama iya lebensa.

zaune ya sameta gaban mirrow daure da towel tana kwaliyar da tazame mata jiki " dan ko bacci zatayi sai tayi kwaliya kmr maseefa .

Kallo daya tayi masa tayi murmushi dan tasan tabbas akwai abinda yakawo shi , tunda taganshi a irin wannan lokacin ,tasan abinda yake so domin jiya ba yau ba .

'Ahankali ta mike tsaye Cike da shaukin soyayyarsa , zuciyarta taf da farinciki ganinsa tare da sake kallon yanayinsa.

waje yasamu ya zauna a gefen gadonta hade da lumshe rikitattun idanunshi yana jin yadda giyar sha'awa ke dibarsa .

'ahankali Takaraso inda yake zaune tare da zama a gefensa har cinyarta na gogartasa .

hannuta , ta kai kan joystick dinsa jin yadda take a mike ne yasa ta sake tabbatar da zatonta dan haka bata wani tsaya westing of time ba tasoma shafa jijiyar tana lumshe idanuwa, shr yayi kawai yana jinta .
Sai dai kwata kwata bai motsa ba har sanda yaji ta daga jallabiyar jikinsa sama tana cigaba da shashafawa kan jijiyarsa zuwa cinyoyinsa tana shafa gashin dake kwance a cinyarsa.

gabadaya tasoma rudashi masa jiki sosai jikinsa ya yacigaba da kirma take ya sakar mata jiki.
hade da cizan gefen lip's dinshi, kadan ita kuma sai romancing dinsa take tana kokarin zare masa jallabiyar dake jikinsa shima zuwa lokacin gabadaya yagama yafita haiyacinsa , cikin rawar jiki yasoma tayata cire jallabiyar.
tayi flinging daita gefe har da towel din dake daure a jikinta sai alokaci ya daura hannusa jikinta yasoma juyata yadda ransa keso .

duk da ba wai yana jinta akasan ransa bane Amman hakan bai hana shi yin abinda ke ransa ba domin yaba aiyanata da yarinyar ne.
" kusan three hours ya dauka yana abu daya daita batare daya koshi ba . Byn yagama tara mata gajiya ne ya zare jikinsa daga gareta yakoma gefe yana fidda numfashi.
gabadaya gabobinta ciwo suke ,Dan murmushi yayi tare da runtse idanunshi.


'Ahankali tasoma kokarin mikewa tsaye Dan shiga bathroom ta tsaftacce jikinta . ganin Haka Yasa deeni saurin fizgota jikinsa ta zube akan bed ,Ina zaki nifa ban koshi ba ?

, Zeenat ta saki baki tare zaro kananun idanunta . Ta karyar da kai kawai alamun gajiya.

A shagwabe tace wlh my hrt nagaji da dayawa ne km gabadaya jikina ciwo yake.
Yanajin jin haka ya hade rai kefa matsalata dake kennan rakin maseefa.

kinawa mutun irin Haka ne zai Hannani kara aure . Gabanta yashiga faduwa haba my hrt Ai duk abin Bai kai haka ba ok shikennan zo kayi duk yadda kake so dani .

A zuciye yace A'a bana so ,kije kireki abinki amman ki sani bazai yiwu Na zauna dake kadai ba, wlh tunda baki da juriyar dazaki iya daukata ba , gara kawai naje na samu type dina inyaso ke km kije dagajiyarki , haba kullun sai kinwa mutun wulakancin akan halalinsa mtsssssss yaja tsaki .
Tare da sake jin haushin nablah akasan ransa. domin ganinsa duk karfin sha,awartace ta maidashi haka.
, da bai kalli surar jikinta ba may be da sha'awarsa bata motsa irin Haka ba . ballanantana wannan Yar rainin wayon taga iyakarsa .
'ahankali ta matso kusa dashi sosai tana sake manne masa ajiki please my hrt karkayi fushi dani .

Yayi shr kawai tare da dan matsawa nisa kadan daita "ta sake matsowa sosai zata kai hannuta saman fadaden kirjinsa dake cike da yalwar gashi .
,ya juyo a fusace yana watsa mata wata uwar harara may hade da mugun kallo wanda yasa zeenat sha jinin jikinta.

muryarsa a kausashe yace meyye haka cikin dakiya tace nima Bai isheni bane . Yayi murmushin gafen baki sannan yace ai nasan bai ishiki ba kema ,tsabar iskanci ne da iyayi yasaki cewa kin gaji .

Na hakura dake Ai Kinsa halina Bana son yauki.
Ta narke murya tare cewa please now I said am sorry.
yakatseta Bana son damuwa please.. ta tabe baki kawai hade da zubawa kirjinsa idanu gashin kirjinsa a kwance luf luf..dasu tamkar wani bby "ga nipply dinsa dake kewaye da gashi Wanda suka sake kawata fadadden kirjinsa .

yaja tsaki ganin yadda ta xuba masa ido ya Mike tsaye yasa hannu zai dauki short niker dinsa itama ta daura hannuta a kai ya kalleta a fusace yace ke.. bansan iskanci fa ko sa'an wasanki ne kinsa Allah bazan zauna ina karar da rayuwata akanki ba alhalin bakida wani amfani a wajena ya fadi hakan yana nuna kansa da yatsan hunnansa .

tasa hannu 'tana kokarin kamo tafin hannushi da sauri ya buge mata hannu.
ta matse hannuta tana yarfewa saboda azabar zafin dataji ya ratsata. Tarasa yadda zata shawo kansa take hawayen yasoma xuba daga idanunta ya juya zai karasa inda tayi masa jifa da jallabiyarsa da sauri ta zube kasa takama kafafunsa duka tana kuka tana rokonsa dan Allah my hrt kayi hakuri kayafemin kuskuren danayi wlh ba zan sake ba.
ya juyo tare da daka mata tsawa yasa hannu ya tureta yace ki sake ma ina ruwa ,abinda dai nasani ne duk lokacin dana so km n gadamar kara aure zanyi ,ko baki so .

ta hada hannayenta duka biyu tana may bashi hakuri tana kuka tace dan girman Allah kamin rai karka kara aure. duk abinda kakeso wlh zanyi maka km daga yau nadaina nuna rakina .

harara ya sake watsa mata mezakimin naji dadi a duniyar nan zeenat ko cikakkan da kike zubar ne zasu sani farinciki a

1 Comments On AUREN SIRRI
avatar
adam-ado

9 months ago

Reply

Very interested book

Please Login or Register in order to submit comment