Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

na musamman aka sake gyara lungu da sako na gidan .
yayinda fk ya dinga tsokanarsa yana masa dariya .
kadai anyi dan duniya wlh .
yanzu duk wannan rawar jikin da Kake yi na dawowar wannan yar baby ce .
wlh ka rage wannan rawar kafar dakake Yi akanta tun ummi bata gane akanta kake barin jiki ba .
" sannan km kaga dai nablah karamar yarinya ce sosai ga km jego kar daga dawowarta yar mutane kasomata ka km dirka mata wani ciki ..
Dan naga alamun shapshuter ne kai. wannan Karo sai dai ka tsiyaya mata yan hudu ko shida .
deeni ya shafa keyarsa yana murmushi gefen baki tare da cewa sarkin sa ido kawai ina ruwanka da ko yan nawa zan tsiyaya mata Allah yasa yan goma zata haifa ai Matata ce.
Uhm Kaji fa mutumin dayace bazai iya auren karamar yarinya ba sai gashi yanzu yana wani ciccika baki da kafa akan yar 18yr inji cewar fk deeni yace uhmmmmm wannan ai zancen da ne .amman yanzu
na Dade dasanin kananan yaran nan sun fi dadi da sugar ... Yakarasa fadar hk yana dry tare da mikawa fk hannu suka tafawa.. Dan Allah aboki ka dan bar yar mutane takara hutawa sosai please inji cewar fk .
take ran deeni ya baci ya hade rai sosai yana watsawa fk wata uwar harara kana yace ban son Iskanci idan yar kace sai ka hanani kusantata ai ganin yadda ya hau yasan km halinsa da saurin daukar zafi yasa fk barin Zance tare tmbyrsa zeenat .
aboki wai Meyasa zeenat taki dawowa gidanta ne ?
deeni ya fesar da iska ME dumi ya dafe kai .
Yace wlh matsalar danike fama daita Kennan wai har ni zeenat zata ce ta daina sona sai dai na saketa ta aure wani na.
Akan me to?
Uhm aganinta nafi son nablah akanta that's ol wlh aboki babu Bin da ban mata ba.
babu yadda ban mata ba Kai intakaice maka babu irin rarrashin da banwa zeenat ba Amman ta murzawa idanunta yaji tace bazata koma gidana ba da Sunan aure.

fk ya bude ido cike da tsoro da Mamaki.
Big dady kuwa yasan da wannan zance?
Deeni ya girgiza masa kai alamun bai sani ba
To wlh ka hanzarta sanar masa tun wuri .
Deeni ya nunfasa yana cizan lips dinsa na kasa. banason amatsa mata ne akan komawarta nafinson ta dawo gidana dan ra'ayin kanta ban da takura ba.
dan ni bazan taba sakinta ba .
nida ita auren zobe ne.
fk ya km kwashewa da dariya yana cewa ita km nablah dakake kuka da hauka akan sonta fa? Murmushi yake Deeni yayi ya dan motsa Bakinsa ahankali tmkr bazai Yi mgn ba yace auren so........Yakarasa fadar hk tare da juyawa yasoma takawa dab dab... ahankali cikin takun nan nasa me cike da isa da izza batare da ya sake cewa fk komai ba yacigaba da tafiyarsa. fk yayi shr yabi bayanshi da wani irin kallon mamaki ya numfasa da karfe yana sauke ajiyar zuciya sannan yace dole zeenat tace ta daina sonka bakuma zata dawo gareta ba .
irin wannan haukan son da kakeyi akan nablah.. yana gama fadar hk shima yakama gabansa.

Sosai deeni ke nuna xumudinsa akan dawowar nablah wanda yasa har ummi ta Lura da hkn Amman tashareshi ta xuba masa ido batare data tmbyeshi ba .

A yammancin ranar jumma'a ne Deeni yasamu ummi da zance dawowar nablah daga gidansu .
Ummi tace zata dawo ranar lahadi shine sai yanzu Zaka sanar min sbd baka daukeni abakin komai ba. Yayi saurin risinawa sosai agabanta please first love kiyi hkr nima jiya mahaifinta yakirani ya sanar Dani zance ..amman kiyi hkr.
OK ai babu matsala Allah ya nuna yace ameen .
sai dai first love ina neman wata alfarma agurinki .
ta tsura Masa ido sosai tana kallonsa da nazarinsa sannan tace alfarma me Kennan ?
wai da cewa nayi nablah ba'a estate din nan zata dawo ba aja zata koma da zama.
Ummi tayi masa wani duba rainin hankali Kana tace nufinka gidan ka dake can?
Ya girgiza mata Kai yana jin wata irin faduwar gaba take yasoma addur samun nasara ......
Dan bai san abinda zai biyo bayan mgnrsa ba. dan ya lura tunda yace can nablah zata tare yaga ta sauya fuska.

Murya A Dan kausashe ummi tace Dan me ?

Tun kafin yace komai tace
OK a shefa ita matar so ce wacce tafi kowace mace daraja agurinka.
deeni yayi saurin girgiza kanshi tare da cewa karkice hk first love wlh ba hk bane duk matana abu daya na daukesu. daga zeenat har nablah...ummi ta sake numfasawa tace
But I think zeenat tafi cancanca ace ta tare acikinsa ......

uhm First love ....

Amman sbd me zakace nablah ce zata soma tarewa cikinsa alhalin ka gina gida ne tun kafin kasan zaka Samu nablah arayuwarka.
kiyi hkr first love oready fa tun haihuwarsu haidar na mallaka mata takardun gidajena guda uku wannan na aja yana daya daga cikin mallakinta.
Ummi tayi shr batasake cewa komai ba.
ya lura kmr ranta ya dan sosu kadan yana son ya baci sannan km bataji dadin abinda yace ba . Dan hk ya sake kaskantar da kanshi sosai agabanta.
Ya kira sunanta muryasa a sanyaye .
first love Idan har baki son tarewar nablah ciki gidan sai abarshi kawai .

A'a ni din km asu wa ummi ta nuna kirjinta tana tabe bakinta.
Allah yabada zaman lfy sai mgn ta gaba ba da zance ba wai yanzu kana wani rawar kafa akan dawowarta ba wlh kashiga hankalinka da kyau.
ka km saka imani da tausayi da adalci atsakanin matanka da lamarin zamantakewa.
ka boye son duk wacce kafin jinta aranka .
Sannan banyarda ka wulakanta min diya ba ko cin zarafinta a idon wata ba.
Ka nuna me haihuwa tafita daraja dan idan hk takasance wlh this time around idan naga babu adalci atsakani za'a hadu da bacin raina ba dan karami ba.
bance ka nuna zeenat tafi nabeelah agurinka ba hakazalika bance ka nuna kafi son nabeelah akan zeenat ba.
Nan dai tashiga yi masa nasiha akan matansa yana sauraronta har sanda ta dasa aya.
byn Tagama mgnrta ne yace yaushe ita zeenat din zata koma gidata ..
numfasawa ummi tayi tace Har yanzu batagama tsaida zuciyarta akanka ba.
km kozata koma bazan Bari takoma yanzu ba.
da wannan rawar kafar da kake.
Amman zata dawo Inshaallahu Nasan xuwa lokacin Kai ma kasan value dinta.
Uhmmmmm deeni ya girgiza kai yana cewa yanzu ni first love wani rawar kafa nike sbd Allah ?
AI bazaka sani ba tunda idanunka sun gama rufewa .
kaje kawai Allah yayi muku albarka gabadaya..
hk ya Mike jiki a matukar sanyaye ya nufi dakinsa .


da daddare byn yagama duk wani abu daya zama Al'adarsa kafin bacci ya fito zuwa dakin zeenat Wanda lokacin ta dade da yin bacci .
ya dade tsaye akanta rungume da anan jikinta haidar da junior suna gefenta .
ahankali ya karasa sosai inda take kwance ya russuno kanshi ya Kai kakinsa yayi kiss din plis dinta. Yabi yaran daya byn daya ya basu sumba agoshi.
kana Ya gyara masu rufa ya rage karfin AC dakin tare da kashe Wutar dakin ya kunna musu dumligth sannan ya juya
ya koma dakinsa ya kwanta flat akan gadonsa jikinsa sanye da boxes kawai iya cinya gashin jikin nan nasa sai Kyalli suke da daukar hankalina ya dauki wayarsa yayi dialing din number gimbiyarsa.
yana shafa gashin cikinsa zuwa mararsa da tafin hannushi .
Kira daya zuwa biyu yayi mata .
ta dauka bakinta dauke da sallamarta.
ya sauke naunauyen ajiyar zuciya tare hura mata iskan bakinsa .
Wani irin .jummmmm taji ajikinta yana mata yawo agabadaya sansar jikinta Kana tayi
Jim zuciyarta na wani irin dokawa da sauri .
, ta gaisheshi cikin sanyayyar muryarta me cike dadi da sanyaya zuciyar ma'aboci sauraro.

ya amsa yana lumshe ido tmkr tana ganinsa kana ya Tmbyr kukan me bbys keyi?

tace gasu nan sai faman kuka suke min tun dazu.
tmkr nima nasaka musu kuka hk nike ji.
tafadi hk kmr zatayi kukan .
Meya samesu ?
Wlh nima bansani ba tafadi hk tana jijjiga Mimi dake kwance akan cinyarta.
yayinda mama ta goya mu'alim abaya tana jijigashi ta nufi dagon parlour 'nsu dashi .

Muryarta a sarke tace
inaganin dai kmr qiyuwa ce kawai ke damunsu dan har magani mama tabasu tace wai ko cikinsu ka ciwo.
Amman still kukan suke .
Yace OK idan kinga basu daina kukan ba let me know zuwa gobe sai kuje kuga doctor.
OK tace cikin hk Mimi tayi lomo alamun tayi bacci .
Tace Kaga ma Allah ya taimaka Mimi tayi bacci . muryarsa a raunane yace Better ni dai dan Allah suyiwa abbansu hkr su bar kukan nan agidan mama kar suzo min dashi su hanani hutawa da shanawa da Matata .
nablah tayi murmushi wanda ya bayyana wushiryarta tace Allah sai dai kasan yadda zakayi dasu dan wlh da alamun kukan banza zasuyi .
ba kmr su Anan ba.
Aiko sai dai akai wa ummi su tasan yadda zatayi dan danta nason yaji dadi.
me kika tanadarmin ne matas ....dan mijinki dan son yaji dadi ne sosai?

ME Kake bukata daga gareni yakai mijina?

Deeni yayi murmushin jin dadin abinda tace yana me sake lumshe rikitattun idanunshi tare da yin wani Juyi yana sake shafa gashin dake kwance daga saman cikinsa zuwa mararsa ya dire hannushi kan jijiyarsa yana shafawa yana jin wani irin feeling dinta na fizgarsa.
sosai ya tsincin kashi cikin shaukinta tare da nishadi maramisaltuwa Kana yace ina son ki ta nadar min kanki na musamman . Ki tsumani da dadinki me gardi da rikitarwa da mantar da mutun rudin dake cikin duniya .
wlh gabadaya nayi mungu matsuwa lahadin nan tayi sauri tazo mukasance tare naga irin juriyarki ta zahiri .
Domin abaya ma kin jure kin jiyar Dani dadi kin tsumani da ruwan dadinki Mara misaltuwa kin sani sambatu iri iri pure hrt kingama tafiya da xuciyar deeni .
Deeni nakine sai yadda kika Yi dashi.
Ta sauke ajiyar zuciyar da karfi har yana jiyo saukar sautin hk.
Tayi shr batare datace komai sai sauke ajiyar zuciyata take domin zantuttunkasa neman suke su girmama tunaninta .
yayinda ahankali km yayi mugun tashi sbd tono da joystic dinsa datayi .
Da irin girmanta take tsigar jikinta suka soma mikewa tsaye suna tashi .
gabadaya ta tsinci kanta cikin wani irin yanayi na daban asanadin mgnrsa.jikinta na ta kwantar da Mimi ahankali .Tana fizgar numfashi..

Kinyi min shr pure hrt kinki cewa dani komai.
Kema nasan kin matso ko?
Kim matsu ranar tayi mukasance tare ko? Yayi mata tmbyr ajire batare da yadamu da abinda zatace ba.
Dan ni wlh nayi mugun matsuwa dake.. gani nike MA kmr kwanakin basa gudu wlh..
Hk dai Kake gani abban Anan yaji sautin muryarta me sanyi ta daki dodon kunneshi ta km tsarga masa. tacigaba ni gudun ranakun ma nike gani wlh .
please my pure nabah ....yakira sunanta a raunane kada kimin rowar kanki .
kada ki rigeni da komai daga sinadarinki da Allah yabaki ki nuna min yadda kike jina aranki ... yakarasa fadar hk yana sauke numfashi da hura mata iska ta cikin wayan wanda hkn ya hadasa mata jin kasala ajikinta da mutuwar jiki .
da wani irin shauki na musamman yayinda taji ruwan kasanta na Sake bulbulowa take tajike jagab tasoma tsiyaya tsima jikinta yasoma aiki ta dinga jinsa yana yawo ajikinta .
muryarta a Mace tace nifa gsky kana tsoratani da wayan nan zantuttukan naka .
ina ji ajikina bazan iya da kai ba kafi karfina .
Zaki iya pure hrt ya tari numfashinta ni Nasan zaki sbd jarumace ke wanda oredy MArarki tagama dauke ni tsab abaya kimin cip cip .kmr yadda na cika miki mara da ruwan dadi.
gabadaya yadda nike son Mace takasance.
hk kike.
ni km ina tabbarta miki da zan jiyar dake dadin dake cikin rayuwa aure da sinadarinsa azahirance.
ta sauke numafashi da ajiyar zuciya atare tana jin yadda kasanta ke wani irin motsi da yatsina yana sake bulbulo da ruwan dadi .shima can bangarensa tuni boxes dinsa ya jike ya janyo pillow ya matse ajikinsa yana lumshe ido kana muryarsa a matukar kasalance yace zaki jiyar dani dadinki beelah....?
Muryarta na wani irin shaking tace uhm
nan dai suka raba dare suna hirar soyayya wanda kusan hirar duk akan yadda darensu zai kasance ne idan ta dawo.

Washegari deeni yakira nablah byn Sun gaisa ya tmbyi jikin yaran tace wlh ka gansu nan lfyrsu lau sai wasa suke dan ko kukan dare ma jiya basuyi ba.
yace OK ina mama?
tana sakar gida.
bani ita .
byn nablah ta mikawa mama wayar suka gaisa yace Dan Allah mama ina son asamo wata dattijuwa wanda zata dinga kula da yaran murmushi kawai mama tayi tace shikenan Inshaallahu za'a duba .

bilkisu mama ta samowa nablah daga kebbi wace kusan yar'uwace ga mama Mace me tsananin son yara da tsafta da mutunci tun agida tasoma kula dasu iyakancin nablah da yaran shan nono..
Tuni nablah tagama shirinta tsab na koma gidan mijinta duk zuciyarta cike da fargaban abinda zata riska.
yayinda yayarta aunty salma ta dinga bata baki da wayar mata da kai ta yadda zata sake kama mijinta a tafin hannuta .
hk ma nuratu wace ta karfi wayarta ta tsundumata cikin groups na novel dana karuwa..

Ranar lahadi deeni ya turo motar dazata kwashi nablah.
nuratu da aunty salma da dagin mahafinta guda biyu dana mama guda uku sai wasu daga cikin tsirarun mutanen unguwarsu sukayi sallama da mama tace mata ina son kara nagaya miki ki zauna da uwar mijinki da abokiyar zamanki lfy karki yarda raini yashiga tsakaninki dasu .
kinga dai yadda komai ya faru ta nuna komai ba komai bane.
A idanun duniya har ake yabonta dan hk kema ki mutuntata kibata girmanta.
Ki girmama uwar mijinki tmkr uwace gareki. Sannan kinga mijinki me yawan dangi ne.
Suma ki mutuntasu ban da rowa atsakaninki da su .
da kowa ma kada ki bari abun duniya ya hadi da mutane da kike tare dasu kuje Allah yayi miki albarka yabada zaman lfy .kiki ji kiki gani..

kai tsaye gidan ummi aka nufa daita bisa ga umarnin deeni........



MMN SUDAIS CE
πŸ’—πŸ’—πŸ’—πŸ’—πŸ’—
AUREN SIRRI
πŸ’–πŸ’–πŸ’–
πŸ’—πŸ’—πŸ’—πŸ’—πŸ’—



AYSHA A BAGUDO



🌈kainuwa writers association

(united we stand and succed our ambition is to entertain & motivate the mind of readers)


Dedicated to
Hauwa A usman
Jiddarh



Page 111



Lokacin dasu nablah da yan'uwanta suka isa gidan ummi .
"cike da murna da farinciki ummi ta tarbesu da faram Faram bata nuna musu wata alamar komai ba.
ta karbesu cikin aminci da mutuntaka tare da umartan laraba ta kawo musu kayan motsa baki first. Tunda laraba taga nablah da yan'uwanta take murna da jin dadin sake ganinta sbd tasan Komai daya daita da matsayinta agidan.
Cikin mintina kalilina akacika musu gabansu da kayan motsa baki iri iri wanda wani abun ma kwata kwata basu taba cin Karo da irinshi ba arayuwarsu .
kafin daga baya aka sake kawo musu abincin da abin sha shima aka cika gabansu da kayan abinci kusan kala uku kasancewar ummi tashiryawa zuwansu that's why akayi komai cikin girma da girmamawa.
wanda daman kusan halin ummi Kennan akwaita da karrama bako kowani iri ne koda kuwa banata bane .


Sosai suka zage suka ci abincin Amman ban da nablah wacce Sam kunyar ummi ta hanata sakewa ballantana ta saki jiki taci.
Har sai da ummi ta lura da hkn tace tasaki jikinta taci abinci kmr wata bakuwa sannan fa nabla ta Dan soma tsakura. haidar da anan da sarkin naci junior duk suna parlour 'n wanda wannan Karon kwata kwata basu wani mannewa nablah ba .
suna jikin ummi sbd yanzu Sun saba sosai da da kowa gidan ummi da zeenat har laraba ma Suna yarda daita.
HakanKuwa ya taba xuciyar nablah ganin yaranta basu damu daita ba sai harkokinsu suke suna yan tsalle tsallensu acikin parlour'n.
Yayinda uwar gayya zeenat tana daki kwance duk da tasan wainar da'ake toyawa akasa Amman bata sauko ba domin tasan bai wuce dawowar nablah bane kmr yadda deeni ya sheda mata shekaran jiya .
Tana daki anabata kulawar data dace.
kwarai taso zuwa sugaisa da yan'uwan nablah sai dai Bata samu damar fitowa ba sbd gyaran jikin da'ake mata alokacin Amman haniyar da'ake acikin gidan yana dan zuwa kunneta Kadan kadan.

ganin yadda yaran suka zuwa inda nablah take km suka ki yarda da kowa acikin jama'ar da suka zo yasa ummi ta turasu tana nuna musu nablah oya kuje gurin momy ku gaisa tare da turasu junior yasoma zuwa sannan sauran yanuwansa suka bishi ahankali km suka shigemata suna dan surutunsu na yara da kyar da dabara suka yarda aka daukesu shima sai da nuratu ta fidda sweet ajakarta ta mika musu.


Karfe hudu daidai byn yan'uwan nablah sunyi sallar la'asar suka soma shirin tafiya.
suka tambayi zeenat ganin tunda suka zo gidan basu ji duriyarta ba.
bakuma su san takaimaimai inda muhallin yake ba, domin suna son su damka amanar nablah a hannuta.
ummi tace ayya gashi Ko tana nan sai dai bata jin dadi . Kwarai suka so zuwa ganin jikin zeenat amman ummi takiyarda da hkn ta dinga kame kame sbd batason suga halin datake ciki.
haka dai suka Hakura
sukayi mata adduar samu sauki suka damka amanar nablah hannu ummi .

sosai suka kara yiwa nablah fada akan hakuri da juriya arayuwar aure.
da girmama na gaba daita .
ummi tayi musu shatara ta arziki da Yi musu kyauta ban girma wanda ke tsayawa azuciya mutun domin kowanne ackinsu sai data bata turmin atamfar super exclusive da turaruka design masu mugun kamshi cikin wanda aka zo mata dasu daga india hk sukayita murna suna godiya suka wuce .


Jikin Nablah a matukar sanyaye ta tmbyi ummi inda aunty zeenat take tace tana dakin sama.
tare da baba balkisu suka nufi har dakin dubota .
Tun hawowarsu step din taji faduwar gabanta ta tsannanta bakinsu dauke da sallama sukashiga dakin .
hango zeenat sukayi rigingine da jikin gadon dakin hannuta rike da cup tana shan kayan hadin gyaran da'ake mata tana yatsina fuska sbd rashin jin dadinsa datake ji abakinta.

su nablah suka karasa shigowa sosai cikin dakin kamshi turaren
air freshnal me gyaraye da sanyi AC dakin ya bugi hancinsu nablah ta lumshe idanunta dan jin dadin cent din .
, gaisheta sukayi .
a mutunce ta amsa musu fuskarta a dan sake tana musu nuni da gurin zama tare da mikowa nablah hannuta alamun tabata bbyn dake rungume da kafadarta . nablah ta Dan mike daga zaune datake ta duka kadan ta mika mata kana ta koma ta zauna zuciyarta na tsananta bugawa wanda tarasa dalilin hk aduk sanda zasu hadu da aunty zeenat hk zata dinga jin zuciyarta na bugawa.
sannu baba bilki tayi mata da jiki zeenat ta amsa .
itama nablah ta bude baki da kyar tace aunty zeenat ina wuni ya karfin jikin .
alhamdullahi ta amsa atakaice .
tana kallon fuskar baby'n dake matukar kama da fuskar gwarzon mijinta .
Nablah ta juya gurin matar datagani zaune agefen aunty zeenat ta gaida ita .
sun dan jima zaune adakin batare nablah tasan abin Yi ba sannan suka fito suka nufi dakin da ummi ta nuna musu dazu daza su hawo sama.
..

Sai wuraren karfe biyar oga deeni yashigo gidan bai ga kowa a parlonr'n ba .
dan hk ya nufi dakin ummi .
hakimce ya isketa tana zaune akan gadonta ta daura kafarta daya kan daya tana jijjigawa daman Km ita taki rasa yazo tunda wayanda suka kawo matarsa Sun tafi .
yakaraso ya zauna akasa tare da lankwashe akafafunsa yana kallon fuskar ummi datake a daure tamau babu alamun wasa acikinta. bakinsa na rawa yace first love lfy yana ganki hK?
Babu komai tabashi amsa da hk Kai tsaye .
ya sake tattara hankalinsa da natsuwarsa sosai akanta domin yasan tunda yaga yanayinta hk yasan akwai tarin damuwa ya kamo hannuta cikin nasa muryarsa a sanyaye yace please first love indai akwai abinda ke damunki ki sanar min.
duk duniya ke kadai gareni wlh banson ganinki cikin damuwa irin hk.
Sosai yayita lallabata akan tagayamasa damuwarta sbd bai saba ganinta hk ba.
sai data dauki lokaci sannan ta numfasa kana tace agaskiya deeni bazan boye maka ba zuciyata taki yarda da amincewa da zamanka a wani guri daban Kai kadai daga kai sai matarka da ya'yanka.
" domin nasanka nasan halinka ba adalci zakayi atsakanin zeenat da nablah matukar ka rabasu musu muhali.
Dan hk indai zan fada maka kaji km zaka aiki da umarnina to ka hadasu guri daya shine kwanciyar hankalina takarasa fadar hk tana sauke ajiyar zuciya .......
ya tsurawa ummi rikitattun idanunshi yana kallonta har ta dasa aya cike da frigince mgnrta ya hadiye abinda yaji ya tokar makoshinsa .
sannan ya sake fuskartata da kyau OK first love shikennan duk abinda kikace hk za'a Yi Amman yanzu ki bare nablah ta soma tarewa kafin na gyara inda zasu zauna tare da zeenat tunda yanzu hk angama gyara inda ita nablahr zata zauna .
ummi ta tsura masa idanunta tana masa kallon rainin wayo .... wato dai ko yaya sai yabari nablah ta zauna cikin gidan Kennan .
a dan fusace tace bafa zai yiwu ba deeni .
yadda zeenat bazata zauna cikinsa ba wlh hakazalika itama bazata shiga cikinsa ba sai dai kasan yadda zakayi ko kasa gidan akasuwa katsiyar kabata kudin tunda rawar jikinka yasa ka kyautar mata da gidan ..
deeni yayi shr yana kallon ummi zuciyarsa cike da wata irin matsanancin fargaba in a slow voice yace please first love.
" wlh azim Kaji na rantse bazan taba yarda ba kuna tare da zeenat tsawon shekaru baka taba mata wani kyautar azo agani ba.
kawai kazo daga baya kace wai ga Zance ga mgn karasa gidan dazaka kyautar sai wanda kafi kashewa kudi akan sauran gidajenka to wlh indai ina raye a duniya hkn bazai yiwu ba.
ni bance dole sai kayiwa zeenat kyauta ba sbd nasan bata cancanci hk daga gareka ba Amman itama matar son naka bazata zauna cikinsa ba.
babu yadda deeni bai Yi ba ko a week ne tavasu suyi cikin gidan.
tace Sam bata yarda ba.
gabadaya ta tubure masa cikin hk zeenat ta shigo dakin daukar wasu kayan gyaran jiki dana wanda akazo dasu daga india.
ta samesu Cikin wannan yanayin.
ummi na mgn cikin fada fada deeni na kokarin Shawo kanta yana bata hakuri.
Zeenat tayi saurin takarasa shigowa dakin da sauri ta zauna kusa da ummi Tana kokarin riko hannuta tana tmbyrta a matukar firgice.

ummi lfy me ya faru km .
ya duk naga hankalinki a tashe hk ?

duk jikinta na matsanancin rawa take jerowa ummi tmbyr .
yayinda deeni ya tsurawa zeenat ido yana kare mata kallo tsab sbd wani irin maseefaffen kyawun daya ga ta karayi masa akwana uku da bai ganta ba.
kallonta yake tamkar ba ita bace yana sake mamaki duka duka kwana uku Kennan Rabon daya sanyata cikin kwayar idanunshi Amman yaga tayi masa wani kyau da fresh ta sauya kammani ta dawo asalin ba indiyarta km bafullata wato asalin iyayenta .
wani irin sheki farinta yakara fiyye da da .
sai daukar ido take dauuuuuu yake kallonta agabansa tmkr ta sauko daga sama... Yayinda ita
Ko kallonsa inda yake batayi ba.
gabadaya hanklinta nakan ummi tana tacigaba da tmbyrta.
da kyar tasamu ummi ta sanar mata abinda ke faru bata boye mata komai ba .
Naunauyen ajiyar zuciya zeenat ta sauke .


sannan tace yanzu ummi kan wannan dan karamin zance yasa kika tada hankalinki hk?

Dan Allah ummi ki Yi hkr ki daina saka damuwa aranki sbd ni.

Ki barsu suyi zamansu

1 Comments On AUREN SIRRI
avatar
adam-ado

9 months ago

Reply

Very interested book

Please Login or Register in order to submit comment