Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

kada taji muryarki hk.
kisa hankali yatashi da wannan kukan naki ummi nagama fadar haka ta fice daga dakin zuwa office din doctor .

'Ahankali' nabla tacigaba da kukanta tare da jin radadin ciwo sosai akasanta Wanda ta rasa dalilin jin hk .

'A sukwane ' DEENI yasoma daga kafafunshi yana takowa 'ahankali' har yazo gabanta ya tsaya .. idanushi kyam akanta , nablah dake kuka har lokaci ta dan tsagaita kukan nata jin tsayuwarsa a gabanta.take numfashinta yasoma kokarin barin gangar jikinta tarasa yadda zatayi da rayuwarta da kyar tasamu numfashinta ya dawo daidai .
km har lokaci deeni Na tsaye akanta batare da yace daita komai ba.
Sai ma rikitattun idanunsa dayake binta dashi duk sai yaga ta sake ramewa idanunta suka sake fitowa waje Sosai .. kyakywar fuskarta tayi fayau daita alamun tana 'cikin tashin hankali da damuwa ..
yarasa abinda yakamata yayi.
sannu zai mata ko km cigaba zai yi da kallonta .

Jin kanta Yayi mata nauyi ne sbd tsayuwar da Yayi mata kai Yasa ta dago shanyayun idanunta masu cike taf da Hawayen karaf idanunsu suka sarke cikin juna zuciyoyiinsu ne suka buga a lokaci daya itace tasoma kokarin dauke idanunta gefe tana shesheka .. shiiiiiiiii kin cika min kunne da Wannan bazan kukan naki ,ji yadda kike wani bude baki kmr wata stupid kina wa mutane kuka.
Kukan naki ma abin kazanta mtssss yaja tsaki may tsawo wlh tun wuri ki warke daga wannan ciwon naki Na iskanci kada ki saka min uwa 'cikin zarriyar jinya .

Ta juyo a fusace tana watsa masa wani irin mugun kallo may tattare da tsansar tsana tace Dan Allah Ni malam rabu dani Ina ma ruwanka da ciwona .
wlh kama damu dani tunda har kazo Inda nake batare da an gayyatoka , mtssss taja tsaki.

Ni kike jawa tsaki dan ubanki ya fadi haka yana Nuna kirjinsa da dan yatsansa ta sake juyo idanunsu suka saje sarke wa cikin juna ta dade tana kallon kwayar Idanunshi Wanda Hakan Yasa zuciyar deeni bugawa da sauri .
har 'cikin jikinsa yake jin idanun nata .
'Ahankali' ta watsa masa wata uwar harara sannan tace eh an jamaka tsaki ubana ne kai dabazan ja maka tsaki ba mtssss mtssss mtssss ta sake jan wasu .
Hankalinsa a tashe ya matso sosai kusa daita har tana jin saukar hucin numfashinsa ajikinta .
tayi saurin kau da kanta gefe tacigaba da kallon Window dan gaba daya atsorace take dashi karfin hali ne kawai irin nata dan jikinta har rawa rawa yake .
'ahankali' ya Miko hannunshi yana shirin damkar lips dinta.
ummi ta turo kofa tare da sallama cak ta tsaya tana dubansa ..
'Ahankali' ya dunkule hannushi ya tura cikin aljihun wandonsa yasoma ja da baya da baya har yakoma Inda ummi tabarshi dazu yacigaba da tsayuwarsa yana tunanin abinda yakamata Yayi yarinyar Wanda zaisa tasan shi din ba abokin gwabzawarta bane.
ya furzar iskar may zafi ta bakinsa sanda zuciyarsa tace ka manta da wannan bazar yarinyar . Ka nemi
yadda zaka shawo kan umminka kawai ..
Numfasawa ummi tayi byn tagama kallonsu sannan takarasa shigowa dakin ta zauna kusa da nabla tana yi mata.

Tsawon lokaci deeni ya dauka tsaye kafin daga baya ya dubi inda ummi take ya sauke ajiyar zuciya sannan yace ummi Ni zan wuce office daman naxo Na dubaki ne .
atakaice ummi tace ok Allah Ya tsare.
da murmushi ya amsa da Ameen ummina nagode Sosai da addu'ar ki gareni .
Allah yakara miki hakuri dani .
Ya fita yana jin dadin ganin yadda fuskar umminsa ta sauya ..

Hk ma koda yaje office bini bini zai kira yaji yadda suke.
Hk ma Zeenat tazo duba nabla sai dai a tsaitsaye dan ko cikakken minti goma batayi ba wuce shima sbd ummi tazo if not bbu inda zata dan wata common hause girl.

su safeena da laraba ma sun zozo Dan Kusan tare suke zuwa kawowa ummi abinci .. .


Daga office DEENI bai koma asibiti ba.
gida ya zarce dan kada ma yarinyar ta dauka sbd ita yaje .

Yana Yashiga part dinsa wanka yayi ya daura alwala ya gabatar da sallar asr ya shafawa jikinsa lotion may dadin kamshi tare da mulke sumar kanshi da mayyuka iri iri masu sa taushi .
ya sanya kananan kaya ajikinshi wando three quarter da Riga hamles ya dawo parlour,sa ya zauna tare kunna AC ya kwanta yana kallon tashar CNN idanunshi ne kawai akan TV Amman hankalisa gabadaya yana gurin nablah tunanin yadda yaborata a asibiti kawai yake dawo masa yana masa yawo a brain dinsa .
Dan cinza lip's dinshi yayi kadan.
daya tun sanda yake sarrafata jiya akan bed da yadda ya dinga jin nipply dinta Na fitar da wani dadi sanda yake tsotsarsu.ahankali yakai hannushi ya Dan shafa sumar kanshi.
sosai ya lulawa 'cikin duniyar tunani tare da sake tuno moment din da sukayi Having.
bai ankara ba yaji kiran sallah magariba da sauri ya Mike ya fada bathroom yayi alwala yazo ya zira jallabiyarsa brown colour ya tafi masjid ..

daren ranar da kyar deeni yasamu bacci duk tunani halin da nablah take ciki ya adabi ruhinsa da gangar jikinsa tare da hanashi sukuni say da dare ya tsula sosai sannan yasamu bacci barawo ya dauke shi .

da safe ma Haka nan yasamu ya shirya ya tafi office da kyar yake aiwatar da tarin ayyukan dake gabansa duk Inda ya juya baya jin dadin rayuwarsa .. yabar abinda yakeyi yayi shr kawai yana zance zuci da zuciyarsa .
Meyyesa meyyesa nake yawan tunanin wannan bazar mara kunyar yarinyar ?
Take zuciyarsa ta bashi amsa da.
sbd abinda kayi mata shiyasa Ya girgirza kanshi kawai ya dinga fidda numfashi sannu sannu .



Satin nablah 1 asibiti aka sallamosu Dan bbu laifi taji sauki sosai sai dai takan Dan ji radadin zafi ciwa kadan kadan akasanta .

ummi ta daukewa duk wani aikin komai Na gidan tace Sai ta kara warkewa sosai .

duk wanna abunda ummi take yiwa nablah kwata kwata bai wani birgeta ba ko kadan .
Dan ita ba Haka taso ba .
tasone ummi takira mata auntyta tazo ta tafi daita gida,inyaso daga can bazata sake ganganci dawo ba ...


Yanzu duk dare ummi sai taje ta kulle nabla a dakinta sannan wucewa nata dakin tare da key .
da safe karfe goma daidai take zuwa ta budeta.

km duk Wannan dremar da ummi take deeni na sane da komai sharewa kawai yayi.
Dan ba wani damuwa yayi ba.
Dan shima bai yi wani tunanin zuwa Ga yarinyar ba acikin wannan yanayin da,ake ciki ba .


Manage please banyi editing ba

MMN SUDAIS CE
💗💗💗💗💗
AUREN SIRRI
💖💖💖
💗💗💗💗💗





AYSHA A BAGUDO




Page 74



'sannu ahankali nablah ta dinga samun sauki sakamakon irin kulawar da ke mata ..
Allah sarki ummi bawar Allah duk wani abu datasan ya dace tayiwa nablah ,amatsayinta Na Virgin wacce aka akayiwa shigar sauri .
Tayi wanda ita kanta nablah batasan dalilin dayasa ummi take mata hankan ba .
dan bakaramin kulawa ummi take bata ba dangane da aika aikan da DEENI yayi mata .
dan yanzu bbu inda bata takawa da kafafunta .

Wanda hatta kb ba'a barshi a baya ba wajen zuwa duba nablah .
Tare kayan dubiya daidai karfinshi .Ya Mika mata ledar dayazo mata dashi may ruwan yellow da ratsin baki baki ajiki .

'Ahankali' nablah Tasa hannuta ta karba hade dayi masa godiya jin dadi.
koda bata bude ledar ba idanunta sun gama gane mata abinda kB yazo mata dashi
,kankana ce da ayaba sai abarba a 'cikin ledar.

Yayinda hakan yayiwa nablah dadi Sosai a zuciyarta hakan km har 'cikin ranta taji kb ya birgeta matuka.
dan Haka ta sake sakin jikinta dashi sosa suna ta hirarsu 'cikin Nishadi da annashuwa .

'cikin Haka deeni ya dawo daga office on expected ya gansu tsaye abunsu hankali kwance suna sheka dariya yayinda kb ke tsaye da kodadiyar wandon Jeans da rigar polo tsab dashi .
Dan Shima gayen bbu laifi yana nashi kyau daidai gwargwado ..
sai dai ina ..kwata kwata Bai kamo kafar DEENI da komai Na rayuwar duniya ba.

wani irin buguwa kirjinshi yayi da karfi gaske kanshi yayi masa nauyi tamkar zai tarwatse sakamakon ganin nablah da kB da Yayi tsaye sunawa juna murmushi.

Mamaki da tashin hankali ne suka caki zuciyarsa a lokaci daya.
Ahankali yacigaba da takowa 'cikin takunsa Na kasaita da jin shi wani ne.

Ta kasan idanushi yake kare musu kallo tsab tare da sake mamakin yaushe ne shakuwa may karfi irin hk Yashiga tsakaninsu batare da da sanin ba .

har yazo kusa da Inda suke tsaye Amman basu lura dashi ba.
" Sai daya zo daf da shige su ne nablah taganshi .sbd fuskarta dake facing dinsa .
tsam.. Tasha jinin jikinta da irin kallon kasan idon dayake aiko musu .
Dan Haka batare da wata damuwa ba dan matsawa kadan domin bashi hanyar wucewa.
dan dama tsaye take abakin kofar da zai Kai mutun main parlour din gidan.

har yashige ciki idanunshi basu daina hango masa ita Tare da wani nmj tsaye Wanda bashi bane.

kai tsaye dakinsa ya nufa ya bude fridge ya ciro ruwan faro may tsanyi .
yakafa robar abakinsa yasoma Sha bai ajiye ba Sai daya shanye ruwan Tare da yin flinging da robar gefe ya sauke naunauyen ajiye zuciya .
yaje ya kunna AC da TV kana ya zauna kan kujera yana fidda numfashi sama sama gabadaya duk wani farinciki daya dawo dashi gidan" ya nema ya rasa.

zaune Kai yake akan kujera yana aikin jijiga kafafunsa a kasa tare da xunduma kanshi 'cikin tunani na gaira ba dalili .

Shr yayi tare da xubawa TV parlour,sa , idanu kawai .Wanda idan ba tsayawa, kayi masa kallon tsab zaka dauka a zahirance abinda da'ake gabatarwa a TV yake kallo ...sai dai abun ba hk bane .
Idanunshi ne kawai akan TV Amman hankalisa gabadaya da tunaninsa yana waje inda ya baro nablah tare da wani .wani ma wanki gidansa...

A zuciye ya furzar da wata iska may zafi yana jin haushin kansa da kansa .
taya zai zauna akaron banza kawai yana tunani yarinyar da Bai da tabbas din cigaba da rayuwa daita .... amman duk da Haka abinda yaki bacewa a idanushi .... to me hakan yake nufi ?
meyasa naji bbu dadi sbd na ganta da kb yaje howa zuciyarsa tmby ?

Take zuciyarsa tabashi amsa da sbd aurenka da yake kanta.
Ai ba ita kake tunani ba . aurenka kake tunani km shine musababin dayasa kaji bbu dadi a ranka . Ahankali ya runtse Idanunshi tare da hura iska ta bakinsa ..
tsawon lokaci ya dauka zaune a gurin yana aikin saka da warwara .

kiran sallah magariba ne ya maidashi 'cikin natsuwarsa ya Mike jiki a sanyaye ya shige bathroom yayi wanka Tare da dauro alwala ya saka jallabiyarsa ya nufi masjid .
ba shi ya dawo gidan ba sai byn sallaar isha'i.

yana dawo ya tadda su ummi tare Zeenat suna hira .

Zeenat na ganinsa ta Mike tsaye tana zuba yauki tamkar zata shige jikinsa.
tace har kadowa my hrt sannu da zuwa ya nufi dining area ya zauna tare da amsa mata kawai dan har lokacin zuciyarsa cike take da almara da wasiwasi iri iri..

'ahankali' Zeenat ta iso inda yake zaune sai kamshi take zuwa ta koina ka kalleta ta hadu iya haduwa bbu makusa ahankali ta duko wajen kyakywar fuskarsa tabashi peck a daidai dimple dinsa sannan tasoma bude kuloli dake ajiye akan dining table.
miyar banga soup ne acikin kula . Sai dayar kular data bude shi km ferfesun cat fish ne dayasha kayan piece da Curry da tuwan shinkafa ta zuba masa tare ajiye masa a gabansa ta zauna kusa dashi tana dan jansa da hira sama ganin yanayin da yake ciki Wanda hakan yana Nuna mata alamun yana 'cikin damuwa . Yadda Zeenat ta dinga masa Yasa zuciyarsa tsanyi har ya nema kashi hamsi 'cikin damuwarsa yarasa .

bawani cin abinci kirki yayi ba sosai sbd yanayin da zuciyarsa take 'tattare da kunci . Har yagama cin abinci idanunta Na kashi ta sake tsareshi da idanunta muryata a raunane tace har ka koshi kennan? Bai amsa mata ba sai dai girasa daya, daya dage mata Al,amun Haka uhm ..
tayi murmushi kawai a ranta tace komai yayi kyau yake masa.
bbu abinda zaiyi a rayuwarsa da ba zai masa kyau ba, hatta bata rai idan DEENI yayi sai taga tamkar an kara masa kyau ne .
shiyasa kullun kaunarsa ke sake mamaye zuciyata.
, duniya da abinda ke 'cikin da za'a tmbyeta abinda tafi kauna da son kasance tare ,byn soyayyar Allah da manzonsa the next thing is her husband .. a tare suka Mike ta kamo tafin hannushi 'cikin nata tana murzawa ahankali ahankali . ta nufa dakinta dashi.
Bai mata musu ko wani ja in ja ba ,Dan Shima zai fi son kasancewa tare daita .kodan halin damuwar da yake ciki ..har suka shigo 'cikin dakin hannusu Na 'cikin juna .. a tare suka zauna idanunta 'cikin nasa Shima ita yake kallo da rikitattun idanushi still har lokacin hannusu Na sarke da juna.

muryata a sanyaye tace my hrt meke damun zuciyarka duk sai naga kmr kana 'cikin damuwa?
Yayi shr kawai batare da yace mata komai ba .
Ta sake kwantar da murya please now tell me what's wrong with you Dan Allah karkace min bbu komai ko rashin haihuwata har yanzu ne ?

Haka kawa ya tsinci bakinsa da ce mata eh jikinta ya sake sanyi sosai tacigaba nasan dama dole hk ya dinga damunka tare da daga maka hankali wani lokacin, Amman ka yarda dani wlh yanzu bana shan tables asalima Ni kaina haihuwar nake so a halin yanzu ta fadi hk tare da rungumeshi tsam ajikinta...
kayi hakuri mijina may nema yana tare da samu inshallah nasan Allah bazai barmu hk ba kodan yadda kakasance may taka tsan tsan da dokokin Allah ..sai lokacin ya bude baki yace may zai hana ki amince da kanki kisamu ummi akan kina son Na kara aure take sauran farar dake fuskarta ta dauke dip ...gabadaya duk wata annuri dake fuskarta ta dauke ..kana kallon yadda kishin mijina ya Muna baro baro a idanunta jikinta a mace tace hb my hrt da kaina zan je nace a min kishiya ta girgirza kanta kawai kaima kasan wannan ba abune may yiwu ba.. takarasa fadar Haka tana may shigewa 'cikin jikinsa tasoma taba wasu gurare ajikinsa Wanda tasa yana saurin hawa net work..
" kokari son yin mgn yake Amman Ina ahankali ta janye hankalinsa da kalolin salonta tare da mannewa ajikinsa sosai suka shiga murzar junansu suna cire juna kayan jikinsu har zuwa lokacin da komai ya wakana tana rungume ajikinshi tana zuba masa shagwa ..shi kansa yasan yasamu kulawa daga matarsa Amman hk Bai hanashi tuno yadda yaga nablah da kB ba ..a dakinta Yayi wanka tsarki da zai wuce dakinsa ne tace my hrt ka kwana anan man.
ka kwana biyu rabonka da kwana a dakina.
sai dai kaxo ka wuce Yayi murmushi gefen baki tare da cizan lip's dinshi kadan sannan yace sorry akwai abinda zanyi ne a dakina idan km zaki bini ne oya.. let's go .
ya fadi hakan yana may Miko mata tafin hannushi har Mike tana kokarin kamo hannushi 'cikin nasa sai km tace kashiiiiiiiii yi tafiyar kawai Na tuna nima karatu zan kwana yi dan Ina da test gobe ... ya daga kafadunsa al,amun I dont care .. ahankali Ya juya tare da wuce dakinsa .Ko byn dashiga dakinsa ya kammala abinda zai yi ya zube kan makeken royal bed dinshi. Ya runtse Idanunshi gam Dan son yin bacci ..


daren ranar da kyar deeni yasamu runtsawa duk ta Inda ya juya nablah yake Gani tare da kB gabadaya ganin da Yayi musu ya addabi ruhinshi da gangar jikinsa tare da hanashi sukuni.
Bacci yafi bukatar yi akan tunanin banzar daya tasashi gaba .
Amman abun yagagara say da dare ya tsula sosai sannan Allah Ya taimakeshi bacci may cike mafarkin yarinyar iri iri ya dauke shi .

Washegari da safe ma a kasalance .deeni Yayi shirinsa tsab Na zuwa office 'cikin haddiyar suite ash colour sai kamshin turare yake xubawa .

ya nufi dakin ummi suka gaisa duk da zuciyarta cike take da jin haushin abinda tilon dan nata yayi.
Amman hakan bai hanata yi masa addu'ar data saba yi masa a kullun ba .
Allah Ya tsare min kai a dawo lfy. Hakan yayi masa dadi Sosai har yaji zuciyarsa ta sauya tasamu natsuwar dayake bukata...
yace Ameen my first love .
fuskarshi dauke da murmushi farinciki Yashiga dakin Zeenat byn sun gaisa yasha coffee a tsaitsaye yabawa Zeenat peck a goshi ya mata sallama itama addu'a tayi masa .


Ya fita escort dinsa suka takama masa baya suka fice daga estate din.

sunzo daidai jakonde first get zasu dauki hanyar da zai sadasu da obalende kawai deeni ya tuna da Yayi mantuwa wasu document a dakinsa .
km bazai iya tafiya aiki batare document din ba dan Haka ya Dakar da sule direbansa .


Sule park here I need to go back home have forget some document at home you go ahead with the escort I will be there later .
"sule yace boss mai zai hana kabari Na kai ka gidan ka dauko ko km ka Kira madam so that Ni sai nakoma Na amso maka ba Sai kayi driving da kanka ba.

daidai deeni ya Mike da niyar fitowa daga motar ya dawo ya zauna wata katuwar harara deeni ya wurga masa 'cikin tsawa yace dan Allah Malam Ni fitar min a mota jakin wani gari ne kai ? Kai zaka gaya min abinda ya datace dani . Ko umarnin dana baka ne ba zaka iya bi ba ..yakarasa fadar yana may jan tsaki.
sorry boss sule ya fadi Haka da sauri Dan yasan halin may gidan nasa.

deeni ya sake jan tsaki Sai daya gama shan kamshinsa ,tukun ya fito daga byn motar Wanda tuni sule ya dade da fitowa daga 'cikin motar deeni Yashiga deriving seat tunda ya fige motar bai tsaya ba Sai gida .


Yana shigowa gidan da nablah yasoma cinkaro hannuta rike da plet ta nufi kitchen bayanta yabi da wani irin kallo .

tare tsaida idanushi kyam akan west dinta sakamakon karamin hijab din data saka Wanda Bai ida saukar mata ba.
Har takarasa shigewa kitchen din rikitattun idanushi Na kanta.
sake balance yayi yana kallon each and every step dinta yana mamakin yadda take tafiya 'cikin tsanyi jiki tamkar an tsamota daga'cikin ruwa. jin gabadaya yanayinsa yasoma samun sauyin reaction may tsanani . Yasa a rikece yayi saurin dauke idanunshi akanta dan bazai iya jurar cigaba da kallonta irin hk ba .

A hankali yakamo lips dinsa Na kasa yasoma tsotsa da iyakacin karfinsa yayinda yake sake jin yadda gobbin jikinsa suke narkewa tamkar ana watsa masa ruwan tsanyi .. da kyar yasamu ya dawo 'da natsuwatsa cikin gangar jikinsa sannan yasamu damar hayewa saman dakinsa.
ya dauki document din daya maido shi ya fito daga dakinsa.

Daidai nan itama nablah ta fito daga kitchen ta soma kokari taka step atare suka daura kafafunsu .

Daura kafafunsu yayi daidai da bugawar da zuciyoyinsu yayi atare Wanda kowannesu yaji wani irin shock Na musamman ajikinsa.

ahankali ahankali suke taka step din kowannesu da tunanin dake zuciyarsa da yake .


Kwata kwata nablah bataji wani tsoro ko fargaba a ranta.
Na rashin bashi chance din wucewa ba har kafadunsu Na neman gogar juna tayi saurin gucewa.
take zuciyar DEENI tayi wani irin razananniyar bugawa da sauri tsam yayi da ranshi yana mamakin jarumta da karfin halin irin na yarinyar kwata kwata bata shakkarsa ballanantana ta Nuna alamun jin tsoronsa .

har yakarasa saukowa daga step din zuciyarsa cike take tap da tsansar al,ajabinta .


Da sauri da sauri ya tafi office sbd yana da meeting karfe shadaya daidai gashi yabata lokaci a gida yana hawa sama.
Kingsley ya bude masa kofar office dinsa yace sir everyone is present they are all waiting for you .
Sai da DEENI ya duba agogon Rolex din dake daure a tsintsiyar hannushi sannan yace Ok let's go.


Meeting ya dauki sama da awa uku ana tautaunawa inda Mayan ma'aikata companys din ke tashi daya byn daya suna fadar albarkaci bakinsu da irin cigaban da companys tayi .
da km matsalar da company take barazanar fuskanta ta hanyar handame wasu makudan kudade sama da billion dari Wanda km ana suspect din wasu daga 'cikin aminan mahafin deeni dine suke da hannu aciki .

Zaune kawai deeni yake yana sauraron kowa daya byn daya " byn yagama sauraron komai daga manya worker's din company's ya numfasa Tare da cewa duk wannan ba wani matsala bane . zansan yadda zanyi handover din komai. Sai duk Wanda Na kama yana da hannu a ciki bincikena sunansa sorry .

Deeni Ya koma office dinsa domin gabatar da ayyukan da dake gabansa .


Yana 'cikin aiki fk yashigo ya bashi hannu suka gaisa Tare da zama yace aboki meyye sirrin ne ?
Naga kwana biyu nan kanata walwala da Nishadi please let me know the secret ..

deeni ya dago rikitattun idanushi ya zuba masa kawai yana masa wani irin kallo sannan yace Kai fa dan iska yaro ne wlh .
Meyasa kafiye samun ido ne akan lamarina?

dan Allah mlm let get down to the business fk yayi murmushi ya mutun yaga sauyi bazai tmby ba.

A said let get down to the business deeni ya sake maimaitawa take suka fara zance aiki tunda daman abinda yakawo fk din kennan byn sun gama aiki fk yakoma office dinsa .


Fk Na fita deeni yaso cigaba da aikinsa Amman yakasa Sai ma lulawa da Yayi 'cikin duniyar tunani 'ganin yakasa aiwatar da koma ne Yasa ya Mike ahankali' ya koma kan doguwar kujerar dake office dinsa ya Mike Tare runtse Idanunshi ya dafe gashinsa da hannusa daya yayinda dayan hannushi ke sama ruwan cikinsa sannu 'ahankali' tunaninsa yasoma canza salo zuwa wani guri Na daban sosai ya sake runtse Idanunshi gam .

Da gudu nablah ta fito daga bedroom hannuta rike da doguwar rigar dake jikinta ta nufo inda deeni ke zaune yana kallon ball ta fada jikinsa tana xuba masa shagwaba iri iri.
bbu shiri Yayi wurgi da remut din hannushi ya sake janyota jikinsa sosai ya matseta gam yana shakar daddaden kamshi turaren jikinta har ya bude bakinsa zai yi mgn tayi

1 Comments On AUREN SIRRI
avatar
adam-ado

9 months ago

Reply

Very interested book

Please Login or Register in order to submit comment