Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

yanzu taga likita Dan bana bukatar wanna ramar nata .
idan ma wani abun ne atareshi da wuri.
ko km ni tasanar min da damuwar nayi maganinsa.
ummi tayi murmushi kawai kana tacigaba ai zeenat din da Kasani.
ta yanzu kam gabadaya ta sauya ta canza tazama me shegen zurfin ciki tsiya komai Aka tmbyeta yanzu tace babu komai .
wlh har abun Nata yasoma data zuciyata bana jin dadin ganinta hk yanzu zeenat tafi bukatar mutuwa akan rayuwata ummi takarasa mgnr kmr zata zubda kwalla..mgnr ummi ta taba zuciyar zeenat sosai magana take son Yi Amman takasa bude bakinta sbd yawun dake cike cikinsu.
lura da hkn da deeni yayi ne ya umarci kule ya tsaya ta zubda yawun abakinta .
akan hanya tace kule ya tsaya .
Tayi warning glass din motor tare da kira me sai da kayan fruit dake zaune gefen titi .
Matashiyar mata takaraso jikin motor da sauri ta tsaya tana tmbyr abinda suke so.
abinda ya daurewa deeni kai bai wuce ganin abinda tayi point ba.
Lemun tsami da agwalima wanda bai karasa nuna ba da kyau wanda dagani yasan zaiyi mugu mugun tsami tace akawo mata matar ta hado duk abinda zeenat ta lissafa mata.
ta mika mata ta karba ta zuba ajakarta shi dai deeni sai binta yake da idanu dazata biya kudi ne ma yayi saurin zaro 5k ya mikawa matar duk da yasan kudin kayan basu kai hk ba .
yace kule yaja motar.
mashiyar matar nayi masa Bayanin ai kudin bai kai hk ba .
ya daga mata yatsunsa alamun tabarshi kawai tun cikin mota zeenat tasoma Shan agwalumarta tana lumshe ido sbd dadin dataji ya ratsata.
deeni dake kallonta ta cikin mirrorw ya sakar mata wata uwar harara akayi sa'ar itama kallonshi take.
Take ta rama tana cigaba da tsotsar kwallon agwalomarta .
Muryasa a kasalsnce yace meyye hk zaki kama shan abu batare da kin wanke ba?
Salon wata sabuwar cutar takamaki .
ke nifa ban ma yarda da shan wannan agwalo ....me take da suna da lemun tsamin ba muryarta kmr zatayi kuka tace ummi kingansa ko nifa banson takura da sa ido fa.
ki gaya masa ya fita harkata da abinda nike ya dago hannu zai buge mata baki tayi saurin gocewa kinga shi ko ummi.....
Nifa banason damuwa ni ne ma damuwa zaki gane kinkirani da damuwa wlh .
ummi tayi murmushi kawai tana girgiza Kai
har suka karaso gida zance zeenat da matsalar dake damunta suke tautaunawa da ummi ...

Tana zuwa gida wanka da sallah tasoma yi sbd lokacin sallah tayi ta dawo parlour'n kasa ta zauna .
tana nan zaune ummi ta sauko taci abinci ita da yaran ta mikasu gurin deeni.
ita km takaraso gaban zeenat ta zauna tana kallonta tare da cewa bazaki ci abinci bane?
ummi banajin cin komai yanzu wlh ni kaina ina son cin abincin Amman da zarar na zauna gabadaya sai naji ya fita akaina.
ummi ta tsura mata ido sosai tana kallonta tana nazarinta sannan daga baya ta numfasa.
ummi batasan sanda tace ko dai ciki gareki zeenat?
Zeenat tayi murmushi kai kai haba ummi wani irin ciki km .
byn every month ina yin period dina kawai dai hk nike jin kaina yanzu Amman wlh banida komai .
OK yanzu meyye amfanin zamanki zeenat agida kiyi hkr ki koma gidanki shine gatanki da rufin asirinki.
duk yan'uwanki suna zaune gidajen mazajensu lfy lau ,da dadi da babu duk da nace bazan matsamiki ba Amman wlh komawarki shine kwanciyar hankalina.
zeenat taja numfashi da kyar ta fesar Kana tace ummi kiyi hkr da abinda Zance gsky bafa zankoma gidan deeni ba adduata bai wuce ya sauwakemin .
Allah ya hada kowa da rabonsa mafi alkhari . ahankali ummi ta dinga mata fada cikin zafin rai da kunar zuciya ki zauna saunanci har wannan karamar yarinyar ta dawo ta kwance miki miji gabadaya.
,ki kara rasa gane kanshi gabadaya tun yana binki yana baki har yazo ya tattaraki ya watsar .
sosai ta dinga mata fada ta inda take shiga ba tanan take fita ba daga baya ta dawo nasiha.
ta kamo hannuta cikin nata hb mamana ki tashi tsaye ki karbi mijinki.
ni nasan kina matukar son mijinki.
zeenat ta zaro ido waje tare da cewa kai ummi wanna ai zance da Kennan.
wai ina son yaya ?
wlh kina sonshi sai dai idan kin ce min bakamar da ba na yarda.
km ko ni zanji dadin hk Dan zakewarki akanshi yasa tun farko ya dinga nuna miki ko inkula Amman abinda nake so dake yanzu ki natsu ki shiga hankalinki kiyiwa kanki fada kishiga ilimin ta natsu ki koma dakinki .
Zan yiwa hjy turai mgn tasamomin me
gyara min jikinki ciki da waje .
ta yadda kema zaki zama abar alfahari agidanki.
km akwai sakon danabada akamin daga India suma duk na gyara ne .
zeenat tayi dariya sosai wanda rabonta dayin irinta tun kafin hargitsin daya faru.
tace kai ummi ina kyawun sona?
dole ne mamana akanki babu abinda bazanyi ba matsawar zaki samu farinciki uhmmmmm ummi Kennan kina son dai nakoma gidan yaya alhalin kinsa baya sona shikenan hk zan koma gidansu yacigaba da wulakantani agaban matarsa ummi ki bar zance komawar nan tawa bashi da wani amfani wlh ...
Yana da amfani mamana kema wanann Karon dole kiyi hkr ki zage ki kwato yancinki agidanki abinda baki sani ba matar Fari da mujin fari suna da wuyar rabuwa duk runtsi km ko Sun rabu wlh kowannensu zaishiga damuwa da tashin hankali mara misaltuwa koda kuwa rabuwar tasu bata arziki bace.
aganina yakamata ace ..... Cak ta dakata da mgnrta ganin saukowa deeni ......kunnenshi makale da waya yana hira da sanyi idanunshi Yakaraso inda suke ummi tace ina yaran ?
yayi mata alamun duk sunyi bacci da hannushi. ya zauna kan kujerar da zeenat ke zaune akai har cinyoyinsu na gogar juna damm gabanta ya buga shima hkn ce tafaru dashi ta Dan saci kallonsa ta kasan ido suka hada ido ya kashe mata ido daya yana cigaba da wayarsa .
ta kawar da fuskarta gefe tana Kallon ummi .

muryasa a sayaye yace nablah bazafa ki taba ganewa ba ke yarinya ce bangaren nablah kuwa cewa tayi tayaya zangane kuwa.. Allah abban anan kayayyakin sunyi yawa ne sosai shiyasa kaji nace hk hatta aunty salma ma sai datayi mgn akai .
Ina aunty salma take?
gata OK kibata wayar kawai .
jin hk yasa zeenat tasan da nablah yake waya hkn km yasa zuciyarta tayi wani irin harbawa da sauri .
da sauri tashiga kokuwa da numfashinta dake neman daukewa.
take km tasoma karanto addua acikin ranta .
nablah ta mikawa aunty salma wayar yayi mata bayanin abinda yake so ayi .
tace ai abun ne yayi yawa wlh bai Yi ba aunty. komai nayi mata ta cancanci hk daga gareni to to shikenan angode Allah kara budi .
yace ameen sannan ta mikawa nablah wayar suka Yi sallama daita tare da cewa zai kirata zuwa anjima karta Yi bacci tajirasa yakarasa fadar hkn ba ta yadda zasu ji ba .
ummi ta mike tsaye tana cewa yakama kazo ka koma gidanka hk fa.
kar fa daginka su sani gaba da kanan zance .
bangama fita cikin wance surutan ba ka sake jawo min wani... ajiyata ce agidanki first love ki bani ita kawai nakama gabana yana gama fadar hk ya waske tmkr bashine yayi mgnr ba take ummi da zeenat suka gane abinda yake nufi..
ummi taji sanyi sosai aranta domin yanzu tana jin dadin yadda deeni yake nuna kulawarsa akan zeenat da damuwa da lamarinta.
tayi murmushi sosai tace wlh deeni ka rainani dayawa to yazanyi first love abubuwa sun min yawa most especially matsalar zeenat first love Kalli ki duba yadda zeenat ta dawo kullun sake ramewa take bata rasa ci da sha ba da komai Amman takasa damuwa aranta.
Wlh ji nike tmkr xuciyata ta buga akan hk .
ummi tace hkr zakayi komai zai Wuce Inshaallahu yazama labari .
zeenat ta furzar da iska tana sauke naunauyen ajiyar zuciya aranta km tace kaji shi.
da iyayin tsiya yana yin wani abu dan ace ya damu da lamarin mutun ...
alhalin ba hk bane ackin zuciyarsa .
nan ummi tabarsu tayi Dakinta tana adduar Allah ya daidaita lamarin komai atsakaninsu.

ahankali ya janyo system dinsa yasoma operating yana tura sakonni ayanar gitso ta mike tsam itama zata bar gurin batare daya dago kanshi ba yakira sunanta tare da cewa ta hado masa coffee juyawa tayi zuwa hanyar kitchen ta hado masa coffee.
cinki daurewar fuska takaraso ta'ajiye masa batare data kalleshi ba .
ta juya abunta aiko bazato ba tsammani taji ya fezgota zuwa fadadden kirjinsa ya rungumeta tsam ajikinsa yana sakin numfashi tare da ture system din gabansa .
dagowa tai tana kallonsa ya Sakar mata wani kayataccen murmushi wanda ya bugar mata da zuciya yasa kirjinta yashiga dukan uku uku tayi saurin dakewa.
ya tsura mata ido yana kallonta sai dai ita kam juyar da fuskasta tai tare da shan kunnu sosai cikin murmushin nan nasa me hargitsa zuciyar ma'abocin kaunarsa.
yace my sweet wife wai duk meyye, zafi hk?
fushin nan yayi min yawa fa wlh yayiwa zuciyar deeni nauyi dago da idanunta tayi ta xubesu cikin nasa .
fushin me zanyi ai inda mutun yasan andamu da fushin nan yake .
yau kusan wata uku Kennan nake binki zeenat Amman kina garani kmr wani ball sai ma ki dinga shareni kina wani babbatsar dani.
kwata kwata ma na Lura yanzu baki son ganina yakarasa fadar hk yana sake narke mata ajiki yana shafo fuskarta .
wasu hawayene masu zafi suka samu nasarar Zubowa a idanunta da sauri yasaka harshensa yasoma lasar hawayen yana dauke mata su tana mugun son mijinta idan yayi mata wani abun ji take tmkr ta ciro zuciyarta tabashi .Tana son caring din mijinta Tana son mijinta yasan value dinta da mutuncinta koda zata koma gidansa.
muryarsa a matukar sanyaye yace my First Lady ....suna daya kirata dashi yayi mugun tsanyaya ranta ta lumshe ido tana jin wani tsanyi na ratsata daman deeni zai zame mata hk?
daman deeni zai Yi laushi hk? Wasu ruwan hawaye ne suka zubomata
ahankali yacigaba da mgn me km yayi zafi hk harda zaki dinga kuka daga mgn?
nifa a yanzu banason ganin kukanki ballantana bacin ranki dan Allah ki daina kukan nan yana taba zuciyata ya hade hannuwansu ya daura daidai saitin zuciyar ina sonki zeenat ni kaina bansan ina matukar kaunarki ba sai danaga kina kokarin barina ki aure wani na.
dago fuskasta tayi tana kallonsa yayinda shi km ya Saka hannuwansa duka ya tallabo fuskasta ya hade goshinsu guri daya .
tsinin hancinsa na gugan nata suna shakar numfashin juna cikin tsigar rarrashi muryarsa cikin salon Mai dadi yake mata mgn am sorry ones again my firstlady stop crying please am very sorry .
nasan kina sona nima km hk nasan kina kishina ne sbd kina sona.
km na yaba da wannan salon kishin naki.
yanzu salon kishin naki matukar birgeni yake sbd bakisa yaranki Ciki ba, da ita nablah abun iya kaina ya tsaya.
hkn yasa nakasa hakuri gurin shareki kmr yadda nayi niyyar.
you mean anything to me shr tayi ta daina kuka sai dai takasa ce masa komai sbd yadda jikinta yayi sanyi .
dan yawo yashigayi da hannushi a sansar jikinta kafin daga baya ya kamo tafin hannuta ya xira yatsunata guda biyu cikin bakinsa yana tsotsa ahankali yana sake kashe mata sansaR jiki duk da tana jin dadin abinda yake mata da jin wani irin mugun feelling dinsa .
Amman ta danne ta dake ta samkame mishi ajiki. ya mike tsaye daita ya nufi dakinta suna shiga salonsa ya sake canzawa zuwa wani salo First Lady deeni .....yakirata ina son ki jiyar dani dadi yau wanda banta ji irinsa ba.
ya fadi hk still hannushi na yawo ajikinta .
dago idanunta kai tsaye ta jefa cikin nashi ido motso daita yayi sosai suna shakar numfashin junansu .
cikin muryarsa data soma canzawa zuwa ta shauki yace ina bukatar natsuwa daga gareki yake Matata.
hk ya dinga binta yana romancing din jikinta har yasoma mantar daita zance kinsa datace tana Yi ayanzu .
wanda alokacin shi burinsa bai wuce yasamu ya biya bukatarsa da zeenat ba.
yau ma still babu laifi she real try to him dan akalla sunyi round 5 daita take kakare masa tasoma matse kafafunta alamun tagaji batare da tace masa tagaji din ba .
ya barta dan shi ahkn ma kokarinta yagani ...
Ya kwanta tare da janyota jikinsa ya rungumeta yana fidda numfashi ahankali .
cikin hk bacci ya daukeshi rungume da zeenat batare da ya kira nablah.
ganin yayi bacci yasa Zeenat zare jikinta daga jikinshi ta mike tsaye da kyar tashiga bayi tayi wanka tsarki Tare da dauro alawala taxo ta gabatar da shaf'i da wutiri sannan ta zauna tayi yan adduointa ta roki Allah ya mallaka mata zuciyaryar mijinta yacigaba da yadda yake mata yanzu kota koma gidansa kada ya canza mata sannan ta koma ta kwanta ..


yayinda ita kuwa nablah takasa runtsawa ta dinga kiransa awaya taji ba'a dauka ba.duk ranta ya dagule daga karshe ta kwanta kawai ta runtse idanunta batare da tana jin bacci ba .
zuciyarta ta dinga kissima mata abubuwa iri iri daban daban akan deeni addua ta dinga karantowa akasan zuciyarta ahankali taji wata natsuwa tazo mata .

Washegari zeenat tana tsaye gaban mirror deeni yashigo dakin sanye yake cikin farin yadi fari kal har mutun yana iya hango singileting jikinsa da kwantaccen gashin kirjinsa ta sama kadan.
tayi masa kallon tsab ta mirrorw Kana ta dauke kanta tacigaba da abinda take ya isa gareta ya rungumota ta baya yana shinshina wuyanta ya dan kai habarsa kan kafadarta yanacigaba da goga mata gashin kasumbarsa tare da cewa should I help you?
hade fuskarta tayi sosai batare datace masa komai ba.
ya juyo daita ahankali yana kai bakinsa kan lip's dinta ya tsotsa sannan yace kina wani basarwa ina miki mgn wlh ki daina wani pretending zeenat har yanzu fa kina son deeni .
son deeni acikin jininki yake.
uhm ta tabe bakinta sannan tace hk dai kake gani Amman ni babu .....yayi saurin juyo daita hade da hade bakinsu guri daya.
sai daya tsotsi bakinta sosai sannan yace kinsa wani abu salonki na yanzu yafi birgeni uhmmmmm ta bashi amsa da hk .
shima yace uhmmmmm kamshi turaren jikinsa yasoma autsineta tayi saurin fexgewa daga jikinsa tayi bayi da sauri tashiga sheka amai yakaraso da Sauri yashiga har cikin bayin ya dafa kafadarta yana Yi mata sannu ya bata ruwa ta wanke bakinta da mamaki yake kallonta ya mikar daita tsaye ya kawo dakin ya kwantar daita ya riko hannuta yana me tsura mata ido tsawon minti goma ya dauka yana me kare mata kallon tsab.
kana yace when did you start vomiting like this?
ta yamutsa fuska tana shafa gefen fuskarta taki bashi amsa sai daya sake maimaita mgnrsa tukun tace today... Yayi Shiru can km yace are you pregnant?
tayi saurin girgiza masa Kai .
ya zabura ya matso sosai yace ke wlh banyarda ciki ne dake zeenat .
ki shirya kawai muje hospital ..ta sake bata fuska kana tace yau fa duka duka kwana uku Kennan dana gama period to yaya zanyi ciki?
.
Mtssss yaja tsaki to meyyesa ki amai irin hk?
babu komai I think malaria ce ke damuna sbd zazzabin daren da nike yi .
OK yace yana gyara mata jiki tare da lullubeta yace shi ya wuce office .
Lumshe ido tayi Tabi bynsa da kallo inama zarginsu zai zama gsky?
ina ma ciki gareta?
sharrrrrrr hawaye ya balle daga idanunta nan fa ta dinga kuka tana cizan lips...

Hospital ya cika mikil da dagin deeni da abokan arziki takoina Ka kalla daginsa ne.
ahaka ma ba duka bane suka zo.
hatta dagin nablah dawowa sukayi tmkr wasu yan kauye sai binsu da kallo suke.

da safe koda deeni yazo shareshi nablah tayi ko kallon inda yake bata yi ba baya ga gaisuwar datayi Masa .
yasan fushi take dashi sbd tun kafin yaxo yake kiranta awaya daki dauka yakaraso ya zauna kusa daita sosai ya kamo tafin hannuta cikin nashi yana murzawa muryarsa kmr zai kuka yace am very sorry pure hrt nasan kina fushi dani ne sbd bankiraki ba jiya wlh manta nayi .....muryarta a dan raunane tmkr zatayi kuka itama tace ai nasani... Ya tsaya slow yana kallonta yana cigava da massaging din hannuta .
tacigaba da mgn cikin sanyi rai nasani abban anan acikin irin wannan lokacin bazaka taba tunawa Dani ba. Dole ka manta cikin duniyarka Koma cikin wani hali zankasance.
takarasa fadar hk tana runtse idanunta.
nablah ki sausautawa kanki kada ki bari kishina yayi tasiri acikin zuciyarki har ya zarta son da kike min Dan... Saurin katse shi tayi ta hanyar cewa dan me zanyi kishinka abban anan alhalin nasan bani kadai gareka ba .
gaba ma Zaka iya ganin wata kace kana so ni dai kawai naji babu dadi ne domin kaine kace najiraka Zaka kirani if not bazan damu ba ...
Ya lura tsab kishinsa take Amman dayake wayon tsiya ne daita ta waske.
OK to kiyi hkr I made a mistake nan dai komai ya wuce atsakaninsu.

kullun sai deeni yazo ganinta sau biyu arana.
da safe kafin yaje office da km byn ya tashi aiki anan yake tarewa ya bata lokaci yana riritata da shagwabata har taimaka mata yake wajen baya yara abincinsu .
inda km ya koma gida still zai kirata awaya su kwana suna sha hirar love abunsu ..

Sai da nablah tayi kwana biyu a hospital sannan ta fito sbd Karin da'aka mata gurin haihuwa. Deeni ya dinga hauka da barin kashe kudi har abinda bana amfani bane sai da ya tsiya .
har sai da mlm salisu yayi masa mgn akan kashe kudin dayake yayi yawa .
yace baba naji Amman kayi hkr karka damu ina dashi ne da ban dashi ba zan kashe ba .
zeenat ma ta sake sosai Tana walwalarta cikin mutane daman km ita ta jamaa ce ta fidda komai aranta tsakaninta da nablah komai daidaita kwata kwata bata jin haushin yarinyar azuciyarta .
sai Dai dan kishin mijinta datake wanda ba za,a rasa ba daman .
A tsakaninta da deeni kuwa babu wata jituwa Kwata kwata batason abinda zai hadasu ko kebewarsu guri daya bataso dan yanzu ne zai nemi dagula mata lisafi km baya barinta hk sai yayi yadda yasan yayi sex daita kota karfin tsiya ne.
idan tayi masa mgn tace a gidan ummi fa suke .
sai yace OK to ki koma gidanki Man idan kunyar ayi sex dake anan din kike dan wlh muddin baki koma ba .
nan zan dinga kawo miki duty ki.km dolenki ki karba
hk dai yake mata abubuwa cike da sanyi zuciya da rarrashi.. Ummi ta dage gurin kula da zeenat musamman aka kawo mata me gyaran jiki ,ciki da waje wanda matar tabbata wa ummi diyarta tana da cutar sanyi ajikinta dan hk sai Sun gama treatment dinsa sannnan zaa soma gyaran ciki da waje ta yadda me gida zai ji dadi sosai zeenat bata ki ba dan tasan dole zata koma gidan mijinta sai dai ba acikin wannan lokacin ba sai tagama sanin matsayinta tukun.

Sosai itama mahaifiyar nablah take bawa diyarta kulawa gurin gasata da ruwan dumi dayi mata amfani da sassake iri iri kmr su garin Karo da da garin baga ruwa dana magariyya da alam hk zata hadesu guri daya ta dafa su sosai ta cika babban baf tace nablah tashiga ciki ta zauna .
Nablah da kuka da ihu hk mama zata dannata ciki akai aiko kafin suna tuni nablah ta dade da hadewa tayi rass tayi fari kyau tayi fresh bobss dinta suyi wani irin cika tkmr ba haihuwa ta biyu ba.
Ranar suna yara suka ci Sunan mahafin nablah da mahaifiyarta take aunty salma tayi musu lakabi da wani suna Macen tasa mata Mimi namijin km mu'alim.
Wani katamfarin holl ya kama me suna trusted deeni ya kashe kudi kmr babu gobe tmkr akasa yake hakosu.
Hk ma danginsa sunyi rawar gani sosai zeenat ma akwati goma shabiyu ta yiwasu nablah yaran hudu hudu nablah biyu.
sosai mutane suka jinjina wannan karamcin nata amatsayin na uwar gida yayinda wasu ke mamakinta da ganin kimarta banda masu kallonta duk inda ta gillama nunata ake ga uwargidan nablah. dan sosai tayi rawar gani da bajinta ranar suna .wasu haddadun les ta saka wanda kudinsu zai kai dubu dari da hamsi ga wani make up Datasha na fitar hankali abunka ga meson kwaliya a wannan kyawun datayi har raina kanta tayi a zuwa wai dan bata jin dadin jikinta ne .
Ummi ma ba'a barta abaya itama tayi bajinta duk wanda ka gani agurin neming fuskarta cike take da farinciki da murna sbd bakaramin rabo akayi ba manya jakunkuna me dauke da hoton baby's har da amfofi acikinsu abun fa yayi sai san barka Mashaallah hk akayi taron suna lafiya kowa ta kama gabanta tare Da dinbin kyaituttuka ..

Duk wani abu da'akeyiwa me jego mahaifiyar nabla tayi mata fiyye da haka domin sosai ta tsuma diyarta da magungunan mata iri iri da km kayan fruit abinka ga basakkwata kowa km yasan yadda mutane sokoto suke gurin maganin mata abun babu sauki .
ko zama nablah tayi aguri sai gurin yajike jagab ta dinga tsiyaya Kennan .
Shiyasa Tun kafin ta dinga jin wani yanayi na bukatuwa da da namiji wasu wurare na budewa ajikinta wata irin muguwar sha'awa ke bijiro mata.
idan deeni yazo kuwa ana film ke faruwa dan taruwa suke su haukacewa junansu suyita tsotsar juna ta ruda shima ya rudata da Salonta me wuyar mantawa.
hk zata shige masa jiki ta lafe tana ya mutsashi da dagula masa lissafi ta rinka manne masa ajiki especially a chest dinsa ta zira hannuta cikin rigarsa byn ta balle masa maballin rigar ta dinga shafa kirjinsa zuwa mararsa tana murza kan nipples dinsa wanda ita har mamakin kanta take idan tana masa wani hk zasuyita ta gudar juna ya kamo ya rungumeta ajikinsa tare da ware kafafunta yayita shafa Kasaanta yana wasa da fingers dinsa cikin kasanta daga karshe km ya zarce da fingarin dinta shi km yasa ta daura hannuta kan joystic dinsa tana shafa masa da laylaya kan a wannan zuwan da deeni yake Yi gurinta ya dinga koyar daita wasanni iri iri masu tsayawa arai duk kuwa randa wani uziri ya hanashi zuwa ta dinga cika Kennan tana batsewa ko kiranta yayi da kyar take masa mgn a wannan wata uku da mama mahaifiyar nablah taso nablah tayi tace bazai yiwu ba sbd ganin tsagwaron rashin kunyar da suke tayiwa mata adaki bashiri ta nemi mlm sule maganar yakamata ace nablah takoma gidanta yace ai daman ido na xuba miki Amman wannan tsarin naki duk shirme ne tunda yarinya tayi arbain zaman ME takewa mutane takoma dakinta man dan ku mata duk abinda aka hada daku sai anga daban.
dan hk mlm salisu da kanshi yayiwa deeni mgn yazo ranar lahadi ya dauketa.
tundaga ranar jummaa akasoma shirye shiryen komawar nablah dakinta.










MMN SUDAIS CE
πŸ’—πŸ’—πŸ’—πŸ’—πŸ’—
AUREN SIRRI
πŸ’–πŸ’–πŸ’–
πŸ’—πŸ’—πŸ’—πŸ’—πŸ’—



AYSHA A BAGUDO


🌈kainuwa writers association

(united we stand and succed our ambition is to entertain &motivate the mind of readers )



http://www.facebook.com/kainuwawritersassociation/

Dedicated to
Hauwa A usman
Jiddarh


Page 110


Tun daga ranar da oga deeni yaji zance dawowar nabeelah .
yake rawar jiki da rawar kafa dawowarta.
Tare da mugu mugun daukinta.
Yayinda tunaninta yaki barinsa yasamu sukuni da natsuwar zuciya.
duk ta inda ya motsa ita yake ji tana masa yawo agangar jikinsa saI ya dinga ji jikinsa na masa wani irin shocking .
jijiyarsa tayi tai harbawa bal.... Bal.. gabadaya ya matsu rana ta zo .
duk da kullun gidan yakeson nablah ta zauna ciki agyare yake .
Amman still sai daya sake neman works

1 Comments On AUREN SIRRI
avatar
adam-ado

9 months ago

Reply

Very interested book

Please Login or Register in order to submit comment