Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

sosai Deeni yake romancing d'inta duk sun gigice, Zeenart sai faman sambatu take " wayyyo Deeni zaka kashe ni da dad'inka, ina sanka my life bazan iya rayuwa babu kai, wayyyyyo dad'iiiiiiiiii, dammmm!!!! Gaban Deeni ya fad'i dajin kalmar da Zeenart ta fad'a sai ta tuna masa daa Nablah, _wayyyyyo dad'iiiiiiiiii_ murmushi yayi na gefen baki, yace " I miss you my N.....


Dan duk a tunaninsa da Nablah yake tare, sai a lokacin ya dawo haiyacinsa ya tuna da wacce yake tare, a hankali ya zame jikinsa daga na Zeenart, k'ara biyo shi tayi ta rik'o shi a gigice, " please my life karka daina, kallon yadda duk ta wani gigice yayi, tana k'ok'arin mayar da bakinta kan nasa yayi baya yace " ki bari muyi wanka muyi sallah muci abinci first .....



Mirgina masa kai tayi " Ni a'a please sex me, cikin yanayin gajiya da maganar yace " yunwa nake ji, bai jira amsarta ba ya fara wanka, da kallon mamaki ta bishi, bakinta a bud'e take kallon sa, a ranta tace " ayya kuwa Deenin dana sani ne kuwa wannnan?

, Deeni dako kiss nayi mashi bai hak'ura zai gigice sai yaci yake hakura Deenin da kwata kwata baya bada uziri akan sex, kuma ma how many months mukayi bama tare ?
Amman ace baiyi missing d'ina ba?
, tana cikin wannan tunani taji ya bud'e k'ofar toilet d'in ya fita, ya barta da sauri tayi wankan itama tabi bayan sa......


shiryawa yayi cikin kayan bacci yace mata " ina zuwa, kiyi sallah ki shirya yanzu zan dawo, yana maganar yana tafiya,bata bashi amsa ba, ta shiga shafa lotion tana cigaba da nazarin mijin nata ....


Direct to bedroom d'inta ya nufa, ya iske bata nan, fitowa yayi yana neman ta, motsin mutum yaji a kitchen, dan haka ya nufi kitchen, tsaye ya iske ta tana wanke hannu a sink, ta baya ya k'arasa ya rungumota, jikinshi ya d'ora hab'afarsa akan kafad'arta, ya zagayo da hannayensa,duka saman cikinta yana shafawa yaNa lumshe idanunshi a tsorace tace " waye?


"Waye kuwa in banda ni, kema kin san kowaye, ai.
A hankali face d'inta d'auke da murmushi ta cire hannuwansa duka daga zagayenta dayayi ta jiyo, tana facing dinshi, shanyayyun idanunta suka yi ja sosai, da gani taci kuka ta k'oshi, .
kasan kuma murmushin yak'e take, a hanakali ya kamo hannunta zuwa bedroom d'inta, a bakin gado ya zauna, ya zaunar daita akan cinyarsa, ya d'an b'ata face yace " kuka kikayi ko?


Kai ta girgiza masa alamar a'a, yace " gashinan har wayan nan shanyayyun idanun naki sun kumbura, .

ko duk kishin nawa ne?

, da sauri ta d'ago red eyes d'inta ta kalle shi, yace " yes ya kashe mata ido d'aya, sunkuyar da kanta k'asa tayi, tace "ni dai a'a bawani kishi, " to naji me ya saki kuka, shiru tayi sai kuma can tace " ina aiki ne abu ya fad'amin a ido, " What!!! aiki? Ya tmby a hargitse .


"Uban wa yasaki aiki? bana ce maki ki daina aiki ba, "a tsorace tace " please am sorry ta fad'a tana kama kunnenta, yayinda face d'inta ke cike alamar shagwab'a, dariya ta bashi sosai amma ya kanne baiyi ba, yace " to mai yasa baki jin magana.....


"No ba haka bane, naga Ummi ta dawo kuma nasan tayi missing abincin Nigeria, musamman tuwo kasan Ummi dasan tuwo, da farfesun kayan ciki, shine fa nayi mata, dan in faranta mata, ina san ganinta cikin farin ciki da walwala, bak'aramin dad'i Deeni yaji ba, murmushi yayi sosai yace " Thank you so much, yanzu me kika dafa?


"Tuwon shinkafa miyar Agushi da bushashshen kifi, da ganda, sai farfasun kayan ciki, da copee, " ok yace yana had'e bakinsu waje d'aya, sosai yake shan bakinta,.
can km yafara tsotsar nononta gaba d'ayan su sun gama fita haiyacinsu, cikin rawar jiki yace " please Nablah don't live me, sosai yake shan nononta, fingers dinsa yakai k'asanta yana shirin fara fingering d'in ta, .
Tayi sauri ta ture shi,da karfi ta koma gefe tana sauke ajiyar zuciya, rub da ciki ya kwanta yana mai da numfashi...


Cikin wata irin murya tace " please ka fita a dakin nan kar wani ya shigo ya same mu hk .
Ya Mike yana aiko mata da wani irin kallo Na bata isa ba ta sake marairaice fuska zatayi kuka please deeni ka taimaka kada kace a'a , ba musu ya Mike tsaye ya fita, yana fita su kaci karo da Ummi, kallan tuhuma Ummi ta shiga yi masa, k'eyarsa ya shafa yace " Ummi Kina nan?


A'a ina India, ta fad'a tana harararsa, kansa ya k'ara shafawa yayi murmushi yace " my first love, suna 'cikin haka Zeenart ta sauko ta same su a falo, da fara'arta ta k'arasa kusa da Ummi ta zauna tace " Ummi yunwa, dariya Ummi tayi tace " mijinki zaki GAYAWA, kallon sa tayi taga hankalinsa gababaya baya wajensu, tace " Ummi naga kamar dianing table a shirye yake ko?


Kallon dining d'in Ummi tayi tace "eh kamar haka ne, Ummi ta kalli Deeni tace oya get off, kallonta yayi yace Ummi na k'oshi, ido kawai ta zuba masa, murmushi yayi yace " muje first love, gaba d'ayan su suka mik'e suka nufi dinning, Nablah ta fito,


Fuskarta fayau, kallonta Ummi tayi tana murmushi tace " Yar albarka ya zaman kad'aici, hope babu wani abu ko?

Murmushi nablah tayi kawai sannan tace " babu komai Ummi sai kewarki, ta fad'a tana langwab'ar da kanta, dariya Ummi tayi tace " nima nayi kewar ki sosai .
, Zeenart ko najin hk ta had'e rai kamar taga mutuwarta, hankalin Deeni yana kan Nablah da Ummi yana murmushi, tsaki Zeenart tayi ta kawar da face d'inta gefe, gaba d'aya suka kalle ta......


tab'e baki Deeni yayi, Ummi tace " me kika dafa mana Nablah,?

murmushi tayi tace Ummi towan shinkafa da miyar aguahi nayi miki sai farfesun kayan ciki, " masha Allah Diyar albarka, Allah yayi miki albarka ya baki zuri'a nagari, Ubangiji ya albarkaci tsatsonki, Allah yasa zuri'arki ta kasance d'aya daga cikin wanda Annabi zaiyi alfahari da su ranar alkiya, "amin Ummi nagode, Oga Deeni bai san sanda yace " Amin Amin Ummi ba, harararsa Ummi tayi, tace " nablah zuba mana abincin, "to tace ta fara service d'insu, tana bud'e food flask din abincin k'amshi ya gauraye wajen baki d'aya, lumshe ido Deeni yayi yana shak'ar kamshin abincin, sai lokacin wata mahaukaciyar yunwa ta taso masa, yawunsa ya tsinke, k'amshi ya bugi kowa, Ummi tace " masha Allah nablah akwai iya abinci ko a ina zanyi alfari dake akan girki, .
Oga a ransa yace " har a b'angaren karb'ar jijiya gwana ce, bayan ta gama zubawa kowa ne.
ta juya zata tafi ta manta bata zuba musu coffee ba....


Aiko cikin zafin rai Zeenart ta fisgota ta wanka mata mari tace " uban waye zai zuba mana coffee?


Ta hankad'a ta, tafiya Nablah tayi taga-taga zata fad'i rubda ciki, aiko cikin zafin nama Deeni ya taro ta ta fad'a saman fadadden k'irjinsa hannu yasa ya rungumo ta jikinsa sosai,Ummi ta mik'e tsaye tace " wai ke me yasa baki da hankali Daga dawowar .....ai Bata k'arasa ba taji tassssss, wasu mahaukatan mari Deeni ya zubawa Zeenart, har alokacin yana rungume da Nablah akirjinsh............



MMN SUDAIS CE
💗💗💗💗💗
AUREN SIRRI
💖💖💖
💗💗💗💗💗



AYSHA A BAGUDO



Dedicated to
*HAUWA A USMAN*
(JIDDARH)





Page 93


Tare da aika mata da wani irin kallo me cike da tsansar jin haushin abinda ta aika .
ba zeenat dake tsaye rike da kuncinta ba hatta ummi hankalinta Yayi mugun tashi akan abinda deeni Yayi .
" domin bata tunanin deeni zai iya koda zagin zeenat bane akan nablah agabanta .
ballanantana mari, ba daya ba har biyu ajire ..

wani irin kallo zeenat ke bin nablah dake kamale ajikin mijinta km wanda tafi so fiyye komai dake 'cikin duniyar nan .
Ahankali tasoma yin kasa kasa 'cikin slow motion ta zauna jagwab akan kujera datashi tana cigaba da kallonsu zuciyata Na mata wani irin zafi da radadi .
kishin mijinta ne kawai ke cin ranta da kirjinta take zuciyarta tashiga harbawa da surin maseefa ..ta rantse idanunta gam dan bata kaunar sake daura idanunta kanshi dake like da juna tamkar wasu miji da mata ..

Yayinda nablah dake jikin deeni tasoma kokarin fexgewa Daga jikinsa Amman yaki sakinta sai kallon zeenat yake da rikitattun idanunshi. domin ita kanta nablah wani irin razananniyar tsora ne yashigeta tashiga tunani kardai da abinda take tunani ke shirin faruwa ?
Kennan gaske ne deeni ya fada tarkon sonta ko yaya?
Matarshi fa ya mara agabanta akan 'cikin jikinta wanda tasan bashine mutumin dayayi mata ba idan kuwa hk ta faru bata San yadda zatayi da rayuwarta ba nan wani kuka me karfi ya kufce mata ..

Ahankali deeni ya dauke idanunshi akan zeenat batare da ya kalli inda ummi ke tsaye tana aiko masa da kallon mamaki ba yayi hanyar step da nablah a barin jikinshi ..har suka wuce zeenat batasamu bude idanunta ba sai ma wasu Hawayen takaicin rayuwa suka samu nasarar biyo kuncinta gabadaya komai ya tsaya mata cak.

To me hkn yake nufi?

Me take shirin Gani km yau a gidanta Daga dawowarta ?

Allah Allah ka duba min al'amarina ....
Ka tausayawa rayuwata kamin maganin maseefar dake shirin kusantoni da al'amarina gabadaya kada kabari wata maseefa tashiga tsakanina da mijina .Hk ta dinga fada a 'cikin ranta ummi ta matso sosai kusa daita tana goge mata hawayen dake silalowa a kuncinta batare da tace mata komai ba .
Domin ita kanta taji mugun zafin marin da deeni Yayi mata a gaban nablah, amman tasan abinda zatayi ..

Har sanda deeni yakaita dakinta kuka nablah take Na fitar hankali sbd gabadaya a tsorace take da ganin yanayin zeenat da ummi.
'cikin natsuwa yakarasa ya zaunar daita akan gadonta hade da janyo karamar stood din dake gefen bedside dinta ya zauna ya kamo hannuwanta dukka'cikin nashi yana murzawa ahankali ahankali tare da tsurawa beauty face dinta rikitattun idanunshi yana kallonta.
zuciyarsa Na masa wani iri tsalle tamkar zata tarwatse ta fasa kirjinsa ta fito.
muryarsa a sarke ya Kira sunanta ,ta dago shanyayyun idanunta ta zuba 'cikin nashi kukan ya isa hk ....Ko wani guri Na miki ciwo ne?

Ta girgiza masa Kanta batare da tace komai ba.
Ok ki natsu yanzu kibar kukan nan hk kinsa bake kadai bace damuwarki zata iya shafar lafiyar bby nah .
still shr tayi taki cewa komai yayinda km aranshi ya dinga jin zafin hasarar da zeenat taso yi masa.

meyasa zeenat bata tausayin takala da rabarsa ?

Meyyasa take kyamar talaka da nisanta kanta Daga gareshi ?

Meyasa girman Kai da kudi ke fusgarta da yawa.. har ta dinga manta kalar tarbiyar da umminsa tabata?
shi yasan Sam wannan ba kalar tarbiyar umminsa bane sannan km ba halin mahaifiyarta ta dauko ba mace me tsananin hakuri da son mutane .
Shi ya rasa Ina tasoma wannan halin nata Na girman Kai da Kin talaka da nuna kowa bakomai bane wanda ko acikin family itace lidar kowa . gabadaya zuwa yanzu halayenta sun sake canzawa fiyye da kowani lokacin Wanda can da Bai santa da hkn ba Amman yasan hakan ma yana da nasara da sababbin kawayen datayi .
Naunauyen ajiyar zuciya ya sauke da karfi yana jin a ranshi komai zai faru sai dai ya faru Amman wlh kan 'cikin jikin nablah sai dai sirrin boye ya fito filli kowa yasan abinda ake ciki .
....Ya kamo fuskarta da hannuwashi duka yana kallon 'cikin kwayar idanunta ya dinga jin aranshi da yana da iko akan kanshi, da dauketa kawai zai yi gabadaya Daga kasar ,zuwa wata kasa daban su cigaba da rayuwarsu hankali kwance 'cikin natsuwa yashiga tunanin rayuwar da sukayi a sabon gidansa ,rayuwa me cike da jin dadi da natsuwa wanda wani lokaci har manta yake da matsalar komai ....
bakinsa ya Kai daidai kan lip's dinta zai tsotsa tayi saurin kawar da fuskantar tana yatsinawa tare da zubawa plate din abincnta data dibo ajiye da niyar ci idanunta ahankali ya maida idanunshi zuwa Inda take kallo din .
ya tashi ya dauko mata plate din abincin ya daura kan tsood din daya tashi ya zauna a gefenta ,kici abinci please...Babu wani westing time tasoma ci dan wani irin yunwa take ji tun tea data Sha agidan glass ne ke cikinta.

Deeni Bai bar dakin ba sai daya tabbatar da nablah taci abinci sosai tasha ruwa sannan ya sata tayi wanka dan taji dadin jikinta ya kwantar daita ya lullubeta da blanket ya duko sosai inda take ya tsotsi lips dinta ya rage mata karfin AC dakin yaje ya kashe fitilar daki kana ya baro dakin tare da kulleta ciki dan gudun bala'i abinda zeenat zata iya mata .

Sosai hankalin ummi ya sake tashi da ganin irin halin tashin hankali da diyar tashiga.
ahankali muryar ummi a sanyaye tasoma rarrashin zeenat tana bata hkr akan abinda deeni Yayi mata sannan ta nuna mata itama nata kuskure akan abinda tayi Bai kamata ba mamana abinda kikeyiwa nablah domin kowane dan Adam yanada nashi baiwar da Allah Yayi masa .
har sanda deeni ya dawo Dining din ummi Na zaune tana faman aikin rarrashin zeenat dabata baki Amman kwata kwata zeenat din bata San abinda ummi ke ce mata ba sbd gabadaya ta dawo tamkar mutum mutumin tsabar mamaki da frigicin abinda deeni Yayi mata a gaban me aikinta.

ganin tahowarsa yasa ummi yin shr da bakinta ta hade ranta tamau tamkar wacce aka aikowa da mutuwa. shima ganin hk Yasa ya hade nashi ran sosai fiyye da tunanin me karantu idan baku manta ba daman kusan halin deeni da shan kamshi maseefa .


Gabadaya kuka zeenat take son yin Amman yaki zuwa mata sbd tsoro da mamakin dake daskare akasan zuciyarta.
Wani irin zafi kirjinta ke mata tamkar ana zuba mata yaji .. gabadaya abun ya girmama tunaninta.
to me hk yake nufi ?
Ta sake tmbyr kanta .

Takasa kuka ta kasa hauka ta kasa komai sbd abin ya girmi momery dinta zaune kawai take tana jin sautin muryar ummi sama sama batare da tana fahimci inda maganganunta suka dosa ba ..
yau Deeni mijinta ne ya mareta akan wata watan ma me aikinta kennan hkn Na nufin ya daina tsanar yarinya yanzu ko me ?
Idan kuwa hk ta faru a 'cikin gidanta da kuwa ta shiga ukunta ..

Deeni Yayi tamkar babu abinda ya dameshi ya zuba tuwan da kanshi hankalinsa kwance yasoma yaci batare da wata damuwa ba yana zuba santin tuwan acikin zuciyarsa .
wani irin dadi tuwan yake ji Yayi masa
ko kallon inda zeenat ke zaune bai yi ba ballanantana yasan damuwarta .
"yayinda hkn kuwa ya sake taba zuciyar ummi sosai to me wannan salon nasa yake nufi?

kardai gadar zaren data shirya diyarta ce ke shirin ruftawa ciki ?


Jiki a sanyaye ummi ta Mike tsaye tare da duban Inda deeni yake wanda oready tuni ita tagama tsakurar tuwanta .
muryata tamkar zata zubda kwala tace deeni muje Ina nemanka a daki.
shi kanshi yadda yaji muryar umminsa da yadda yake kallon yanayinta yasan ranta a bace yake matuka akan abinda Yayiwa zeenat yanzu dan hk shima muryasa can kasa kasa yace Ok sannan ummi ta nufi daki..

Byn kmr minti Gona sai gashi yashigo dakin yana ciccin magani sannan km fuskar nan tashi a daure still ya zauna a kujerar dake facing din umminsa .
ummi har lokacin jikinta a sanyaye yake .sai data numfasa kana tace yanzu deeni Kai kana ganin abinda kayi ya dace kennan? A gabana deeni ka mari zeenat kan matarka dan tsabar ka rainani takarasa fadar hkn tana nuna kirjinta wlh kabani mamaki .km ka tsinka min zuciya .idan wani yace min a gabana zaka aikata hk wlh zance karya ne ..

Sosai ummi tashiga yi masa fada ta inda take shiga bata nan take fita ba.. kafin km daga baya ta dawo yi masa nasiha me ratsa jiki da zuciya.. yanzu abinda kayiwa zeenat akan wannan yarinyar Yayi kennan ?
Nice fa tamkar mahaifiya Ga zeenat.
Zeenat bata da kowa acikin duniyar sama dani da mahaifinta sai Kai mijinta , Amman dan cin fuska agabana ka zage ka mararmin yarinya dan rashin mutunci.

kai kanka kasan banason aurenka da zeenat.
duk duniya bbu abinda zancewa zeenat banaso Amman ta kafe ita taji tagani tana sonka km taji tagani zata iya zama da baudaden hali irin naka.
ka tuna rayuwarku deeni ka tuna..bbu abinda banyi ba zeenat akan rashin son aurenku ta rufe idanunta tace ita Laila tana sonka.
ka tuna abubuwan da tayiwa kannen mahaifinta agabanka deeni ka tuna wulakanci dakayiwa kakarta inna mahaifiyar mahainfinta agabanta Amman ta Danni zuciyarta tacigaba da zama da kai, duk dan sbd son da take maka.
ka tuna irin dukan mutuwar da kayi mata. zeenat bata taba jin ta tsaneka ba ko tana kyamatar Halinka ba.

km duk tsiya dai zeenat uwar gidanka ce bata cancanci wannan wulakancin da kaskancin a gurinka ba.
yakama maza Ku dinga daraja uwargidanku ,Ku mutuntasu akan komai Na rayuwa ,domin kuwa sune wayanda suka fara bawa rayuwarku farkon farincikin mara misaltuwa. Dan hk wlh azim yadda ka kuntata mata Daga dawowarta to ka tabbatar kaje kabata hakuri tare da sanyata 'cikin farinciki.
gabadaya jikin deeni Yayi matsanancin tsanyin akan abinda ya'aikata muryarsa a kasalance yace first love kiyi hakuri Amman itama tayi kuskure abinda taso aikatawa yarinya nan .
yanzu idan wani abu ya samu 'cikin jikinta mezamu ce ?
yakarasa fadar mgn tamkar zai yi kuka Amman duk da hk nasan nayi kuskure nima kiyi hakuri ..Ya tashi daga inda yake ya matso sosai kusa da ummi yana sake bata hkrn abinda Yayi ..bbu komai amman ka tabbatar kabata hakuri naji first love zan bata ..Allah Yayi muku albarka ya amsa da Ameen tare da Mikewa tsaye Yayi mata sallama ya bar dakin.

Ahankali yaji jikinsa Yayi masa sanyi sosai ya dinga jin har a 'cikin zuciyarsa Bai kyautawa zeenat ba sosai zuciyarsa tayi regretting din abinda Yayi mata . tabbas bbu karya 'cikin maganganu ummi zeenat tana tsantsar son shi da kaunarshi Bai kamata ya mareta agaban nablah ba.
dan hk Kai tsaye dakinta ya nufa..

Zaune ya isketa akan ters jingine da gadonta jikinta sanye da rigar baccin gashin kanta a watse bbu rebon tana wani irin kukan mutuwa me cin rai da taba zuciya ma'abocin sauraro sosai take resgar kuka tamkar ranta zai fita yayinda zuciyarta ta hautsene da tashin hankali mara iyaka .
gabadaya ta gama fita haiyacinta sai sambatu take zubawa tazama tamkar wata mahaukaciya sabowar kamu '.
cikin sanyi jiki yakarasa zuwa Inda take zaune zuciyarsa a dagule shi kanshi bai ji dadin yanayin dayaganta ba km hakika ya tabbatar da laifinshi me girma a gurinta tunda yaganta hk wani irin tausayinta ne ya ratsa zuciyarsa da gangar jikinsa domin yasan duk sbd shi take 'cikin wannan halin damuwar.
duk fa sbd shi take wannan haukar kishi gsky shi kanshi yasan zeenat tana mugun sonshi yasan da wuya ya samu macce da take sonshi tsakani da Allah tamkar ta
km yasan duk duniya bbu abinda tafi so sama dashi km duk abinda yace tayi zatayi akan irin son datake masa.
hk ya dinga tuno abubuwa daki daki a game da irin son datake masa hk kawai yaji Hawayen tausayinta yashiga zubo masa Yasa ya dauke su da sauri batare da tagani ba hannuwansa duka yasa ya dagota tsaye ya rungumeta ajikinshi yana sakin numafashi . tasoma kokarin fexgewa Daga jikinsa ya matseta gam yana sake fidda numfashi da ajiyar zuciya me karfi.
sosai tacigaba da kukanta har da shesheka tana jin zafi da radadi wulakanci da Yayi mata duk akan kuskuren me aiki ...muryasa 'cikin kuka yace mata am sorry zeenat.. am really sorry zeenat for what I don dan Allah kiyi hakuri ki yafe min abinda nayi miki ba nufina Na kuntata miki daga dawowarki ba.
ni kaina bansa meyyesa Na aikata abinda nayi ba .
Banma San sanda Na aikata hkn ba ..
muryarta cike da kuka tace baka San sanda ka mareni akan yarinyar nan ba kennan sbd kana sonta ?
ahankali Ya sausauta rungumar da Yayi mata tare da tsura mata rikitattun idanunshi yana kallon 'cikin idanunta muryarsa a dake yace Allah Ya kiyaye zeenat Na so wata ya mace byn ke a duniya.
idan ma soyayya zanyi sai narasa inda zan ajiye soyayata sai a gurin wannan yarinyar.
karki manta kece mace ta farko da zuciyar deeni tasoma shan wahala akai kafin umminta ta amince tabani aurenta ,
dan hk ki kwantar da hankalinki bbu komai a tsakanina da wannan yarinyar abinda kika Ga nayi ni kaina bansa Na aikata ba amma am sorry ya sake rungumeta tsam ajikinshi.
'Cikin muryar kuka tace my hrt zuciyata na matsanancin sonka ,ni wace irin mace nakasance atare dakai takarasa mgnr tana kuka ?
Kin kasance tamkar duniyatace , ke din daban kike a gurina .
, zeenat ko bbu aure atsakaninmu mu din ruhi daya ne mafi kusancin makusanta .to meyyasa Kai baka sona kmr yadda nake maka ?
Shiiiiii ya daura bakinsa akan lips dinta yana tsotsa , ahankali ya dinga kwantar mata da hankali yana ruda mata jiki da salonsa yana gaya mata word masu dadi da kalamai masu kashe zuciya .Ya nufi toilet daita da kanshi ya sake yi mata wanka yana sake rarrashita da kwantar mata da hankali har taji zuciyarta tayi fess ta huce akanshi ta daina jin zafinsa da zafin abinda Yayi mata .

byn Yayi mata wanka ya rungumeta agefen jikinsa suka fito tare ya goge mata jiki Ya taje gashinta kanta hade da maida mata rebon din kanta yaje ya hado mata coffee da tuwo yakawo mata har dakinta ya zauna yana bata abaki yana tausaya mata byn taci ya bata maganin zazzabi sbd jin yanayin yadda jikinta ya dauki zafi .
sannan kafeta da rikitattun idanunshi yana kashe mata jiki dasu .
Ta dan yi murmushi dan son kwantar masa da hankali .
ya koma tafin hannunta duka 'cikin nashi yana murzawa ahankali zuciyarsa Na masa sanyi akanta shima murmushi Yayi yana kashe mata idonsa daya sannan ya bude bakinsa da kyar well dazu kince nayi sex dake to yanzu I have a right to do it?
tayi murmushi tana matse hannunshi dake 'cikin nata.
ya lumshe rikitattun idanunshi ya sake budesu akan fuskarta sbd yasan oready ta rigada ta huce dashi kasancewarta mara riko km bata iya dagon fushi akanshi 'cikin sanyi rai da natsuwa deeni ya zarce da romancing din zeenat itama tana maida mishi martani tun sanda ya kwantar daita a saman gadonta ya soma jefa mata kalamansa zafafa masu kashe mata duk wani gaba dake jikinta. zeenat ta dinga jin salonsa suna sauka 'cikin kunneta da ruhinta wani yanayi ne take jin yana bin duk wani lugu da sako na jikinta yasoma murza brest dinta yana shafasu 'cikin irin salonsa wanda yake rikita zeenat ya km zautar daita hankalinsa yasoma

1 Comments On AUREN SIRRI
avatar
adam-ado

9 months ago

Reply

Very interested book

Please Login or Register in order to submit comment