Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

karfin hali kawai take Tana addur samun saukin abinda ke tasomata akan mijinta..........
Sannan ta wani bangaren km zuciyar cike take da jimami da tsantsar tausayin mijinta ta koma gida.

Ko kadan xuciyarta ta kasa samun sukuni tunanin shi kawai take km tana matukar tausaya masa sbd ganin irin soyayyar da yakewa nablah acikin kwayar idanunshi..
Abun tausayi ita data taso marainiya ta rayu da tarin kaunarsa cikin zuciyarsa ita tafi cancanta yaso fiyye da komai baki kadai bazai iya furta adadin kaunarsa gareta ba hk xuciya bazata taba misalta yadda take jinsa cikin jini da jikinta na.
ita tasan da tarin soyayyarsa zata mutu Amman ba komai zata tsaya daidai matsayinta da jajircewa akan rayuwarta wasu hawaye ne masu dumi suka sauka akan kyakyawar fuskasta.

Jin motsin shigowar ummi da muryar anan yasa tai Yi saurin goge hawayen fuskasta tashige bathroom wanka tayi hade da dauro alwala gabadaya ta fito tana goge gashin kanta da gudu anan tazo ta rungumeta tana mata mgn cikin gwarancin mgnrsu ta yara aunty ina kika Shiga tun dazu?

wanka nakeyi my ummi Bari na shirya sai muje muci abincin ko .
zaunar daita tayi kafin ta fara shirinta tasoma shafa mai a lallausar fatar jikinta kafin ta shafa powder ta km gyara gashin kanta tasa ribon ta kamasa atsakiyar kanta ta feshe ilahirin jikinta da sanyaya turare me dadin kamshi kana ta dauko doguwar riga meflay har kasa anan na zaune tana kallonta.
suna hada IDo zeenat ta sakar mata murmushi ta cikin mirrorw tana me juyowa ahankali hannuta rike da kwalbar turaren tace ya'akayi ummina anan tayi murmushi siraren hakoranta wayanda suka fara fitowa suka bayyana. zeenat ta gyara mata jikinta da kanta itama tare fesheta da turare sannan ta dauke ta sabata akafa suka nufi parlour'n ummi Kai ta janyo haidar da junior zuwa dining area tasoma da hadawa yaran tea tana basu daya byn daya ummi dake tsaye tana kallonsu ta lura tunda suka dawo daga gidansu nablah yanayinta ya sake sauyawa zuciyarya tayi rauni, da alamun zeenat dinta ta soma canzawa koma tace ta canza gabadaya sai faman jan yaran take jikinta ummi takaraso ahankali xuwa inda take zaune .
ta zauna kusa daita tana dubanta sosai ita da yaran gabadaya tausayinta yakamata ta dinga addur Allah daidaita tsakaninta deeni yasa takoma dakinta tasamu nata rabon ya'ya muryar ummi a raunane tace manana yakamata ace kiyawa kanki fada Ki koma gidan mijinki kizama tsohuwar gidan sai dai akwai Abu daya da nake son ki fahinta a yanzu .
ki kiyaye sharin zuciya sannan ki rage wannan sakarcin naki ki tsaya ki kula da rayuwar mijinki fiyye da yadda kike Yi abaya .
zeenat ta hadiye abinda taji ya tsaya mata arai tasoma cin abinci batare datacewa ummi komai ba Har tagama cin abinci fada da nasiha ummi ke mata byn tagama ta mike tsaye tana shirin barin gurin ummi tace mamana bakice komai ba game da komawarki dakinki ?

Muryar a matukar sanyaye tace ummi sai nayi tunani tukun bazan koma inda baa san mutuncina da kimata ba. Sannan ta saba anan akafadarta suka Koma kan kujeru suna kallo.....



Daren ranar zuciyar deeni fessss yayi bacci sai dai cike da tunanin matansa yayinda ya dinga ganin kima da mutuncin abinda zeenat tayi masa agaban mahaifin nablah tana kulawarta gareshi duk da yasan zuciyarta cike da jin haushinsa. Yasan irin maccen datakasance agurinsa ba kmr kowace Mace bace Tana sonshi tana sadaukar da farincikinta gareshi sosai ya dinga tunaninta yana bata matsayi me girma acikin tsokar dake makale da zuciyarsa.

Washegari da kuzari ya tashi byn yayi wanka cikin shirinsa na zuwa office ya fito ya nufi gidan ummi escont dinsa na biye dashi abaya .
agidan ummi yayi breakfast Haidar da junior zagaye dashi suna zuba masa surutu tubda bai ga anan ba ya tabbatar tana gurin zeenat dan tun jiya ya lura da yadda take makale daita.
har yagama break bai ga saukowar zeenat ba Dan hk yana kammalawa bai tsaya tmbyr ummi ba ya nufi dakinta kai tsaye ahankali ya tura kofar yashiga cak ya tsaya yana Kare musu kallo gabanshi na wani irin faduwa sannan yana jin wani bakon alamarin atare dashi dan ganin Anan rungume ajikin zeenat tana faman Yi mata murmush da alamun biyewa Shirman yarinyar take .yayinda jikinta sanye da doguwar rigar bacci me shara shara wanda bai boye komai na jikinta ba take ya dinga reaction dinsa na sauyawa duk kwanakin nan amatse yake Amman tashin hankalin dayake ciki ya girmame bukatarsa.
ko kadan zeenat bata wani damu da tsayuwarsa ba agurin duk da taga shigowarsa km tun lokacin daya shigo hankalinta ke kansa kirjinta na wani irin bugawa Amman tasharesa tacigaba da biyewa Anan kawai.
ahankali yacigaba da kallonta yana takowa zuwa inda suke zuciyarsa cike da tsantsar soyayyarta gareshi .
barin yadda yazo yaganta rungume da anan hkn bakaramin faranta ranshi yayi ba.
yasan ta nuna masa tsantsar kauna da tausayi hade da sadaukarwa soyayya .
stood din dake ajiye agefenta ya janyo ya zauna idanunshi akanta yanaciga da kallonta.
gabanta na wani irin dokawa ta dago idanunta tana kallonsa anan tayi saurin fadawa jikinsa tana kiran dadyna zan sha shuwet ...ya rungumeta ajikinshi yace sweet km mamana da sanyin safiyar tace uhm yace OK let me true with your aunty tare da sanyata atsakiyarsu .
shi km yana me fuskasta zeenat da wani irin sanyayen kallo gbadaya ya kashe mata jiki da kallonsa har takasa dago idanunta muryarta asanyaye ta bude bakinta tace yaya ina kwana... wani irin kallo ya jiho mata batare da ya amsa mata ba.
ta sake maimaitawa a tunaninta bai ji bane duk da tana da yakinin yaji Amman taji sai idanunshi dataji yana mata yawo a sansar jiki.
ta dago idanunta asanyaye taga still ita din yake kallo .
idanunshi cike da mamakinta yadda yaga yanzu gabadaya ta canza biheviours dinta akanshi tana hira da kowa da sakewa da kowa acikin gidan shi kadai ta canzawa ..
batason kebewarsu tare sannan bata wani daukin son ganinsa ko nuna damuwarta dashi wanda da ba hk take masa ba.
cikin sanyin jikin nasa ya kamo tafin hannuwanta duka cikin nashi yana murzawa ahankali yana kare mata kallo
Kana muryas a kasalance ya Kira sunanta..
zeenat meyasa kike son tarwatsa zuciyar masoyinki?

Meyasa kike son tarwasa rayuwarmu....?
duk ma ba wanna ba na Lura atsakankanin wannan lokacin kin sauya Hali zeenat kin canza kwata kwata bansanki da taurin kai ba ballantana dagon fushi akan abu.... Meyasa kika kasa hakura da laifin dana miki.
kinki komawa Gidana alhalin km kince kin yafemin.....?
Narasa gane kanki da gindinki zeenat yanzu har takai ta kawo har suna kin canza min na tashi daga zuciyarki na dawo zuwa yaya.... Wanda rabon danaji hk abakinki tun kafin muyi aure dake sai km cikin wannan hatsaniyar kika dawo da kirana da wanna sunan ....... Sbd kawai Yanzun kin daina sona ko..?



MMN SUDAIS CE
πŸ’—πŸ’—πŸ’—πŸ’—πŸ’—
AUREN SIRRI
πŸ’–πŸ’–πŸ’–
πŸ’—πŸ’—πŸ’—πŸ’—πŸ’—



AYSHA A BAGUDO


🌈kainuwa writers association

(united we stand and succed our ambition is to entertain &motivate the mind of readers)



dedicated to
Hauwa A usman
jiddarh


Page 108

Ya tsura mata rikitattun idanunshi kawai yana kallonta tare da jiran jin abinda zatace masa yayinda km ahankali wutar sha'awarsa ke sake tasowa tana kokarin bawa kowa part na gangar jikinsa circulating . naunauyen ajiyar zuciya ya sauke ahankali .
tare da sake sanyaya muryarsa .
Yace I've been talking to you and you're not replying me , plz talk to me, now zeenat.... so that I'll ve peace of mind still shr tayi masa taki cewa dashi komai wani irin lugude da harbawa xuciyarta keyi har jikinta na shaking domin Kalmar ta daina sonshi din daya Ambata tayi matukar mugun girgiza zuciyarta da raunana ilahirin jikinta cikin wani irin salo yacigaba da murza tafukan hannuwanta cikin nashi yana sake tsareta da rikitattun idanunshi Masu saurin susuta mata gangar jiki da zuciya .
ganin yadda yanayinsa yasoma sauyawa zuwa wani babin bukatuwa gashi itama yanason tada mata tsumin nata sha'awar ,yasa tasoma kokarin zare hannuta cikin nashi tana fizgo numfashi da kyar" Amman ina da sauri yayi saurin riko yatsun hannuta guda uku ya tsura mata idanunshi. Ido cikin ido suke kallon juna.
Ahankai ta tattaro jarumta ta sanyawa jikinta muryata a matukar raunane tmkr wacce zata zubda kwalla tace yaya... Kayi hkr please ka barni bana son kusancina da kai ahalin yanzu .
kai ko kebewa tare da kai banaso ina son nisanta kaina daga gareka bana bukatar wani abu ya sake shiga tsakanina da kai....gabadaya Ina son na mantaka aduniyata Sannan km tabbas mgnrka babu karya cikinta hakika muzeenat ta daina sonka kmr yadda Kake tunani.
dan me zeenat zata zauna da mutumin da bai sonta bai kaunarta bai son farincikinta da walwalarta arayuwa sannan mgnr na canza maka suna na daina kiranka da zuciyata sau nawa Kana min gargadi da kashedi akan hk akan na daina kiranka da zuciyata ... hkn bai taba damuna ba sai kaine yanzu kazaji babu dadi aranka dan na daina ... Ka rigada ka gama fice min arai ba km zan koma gidanka nacigaba da zama da kai alhalin zuciyarka naga wata ba .... Kawai ni ka sakeni na hutawa Raina kaima ka hutawa rayuwarka mubar junanmu mucigaba zumunci dake tsakaninmu kawai ya ishemu.
" ahalin yanzu idan na tuna da wahalar dana sha a zama da kaina ina jin tamkar na mutu nabarka a doron kasa kacigaba da rayuwa da wacce tafini daraja agurinka .
duk da tarin abubuwan da Ka dinga min ina hadiyewa hk bai isheka ba yaya sai dakaga ka musgunawa zuciyata ta hanyar quntata mata.
ni dai na rokeka da girman Allah kamin afuwa ka sauwakemin aurenka ......
"muryarsa a kasalance tmkr zai Yi kuka yace ki min afuwa zeenat wlh bazan taba iya sakinki ba sbd son da Nike Miki ,Amman na yarda ki Xabi horo me tsanani wanda kike ganin yafi kowane horo wahala ki min shi na yarda Na amince in dai zaki janye mgnr saki.
ki koma gidana ....
bai gama rufe baki ba ta dakatar dashi tace wazaka yaudara ni?
Ta nuna kirjinta da Danyatsan hannuta tana sake kallon cikin kwayar idanunshi sosai wallahi ko kadan kalamanka bazasu taba tasiri acikin zuciyata ba har su sanyaya min raina .
ba .
waye zai yarda ya dangwama cikin damuwa da wahala da bakinciki rayuwa?
Kalli yadda nazama yaya .......
nice fa wannan muzeenat din da Nke ji da kaina takowane fannin kyau kwaliya diri uwa uba asali da nasaba me kyau Amman na zama abar wulakantawa agurinka bisa ga kuskurena danayi maka ..
ni wani irin hakuri ne ban baka ba Akan kuskurena gareka ?
Wani irin azabtarwa ce bakamin ba
Yaya.
hk Ka Rufe idanunka ka min abinda kagadama batare da kula da wahalar dana sha ba gurin fitar cikin kansa. shine ni yanzu Kake wani bani hakuri nakoma gidanka nacigaba da zama da kai ka Karasa kasheni ko?
.
" ni nasan ko mutuwa nayi alhalin yanzu baka da hasara yaya kana da me mayye maka gurbina koma nace wacce tafini da komai agurnka ni dai alfarma daya kawai nake son kamin wanda bai wuce ka Sak.....a zabure ya mike tsaye tare da katseta yana aiko mata da wani irin kallo yana Huci.wanda sauran kadan anan ta fadi yayi saurin tarota jikinsa kina hauka ne wai ko kuwa
kinsa abinda kike fad?
Wannan wace irin maseefa hk? Sai lallabaki nike kina botsarewa
laifi na miki na km baki hakuri .
kince na tsugunawa wata Agabanki nace inasonta wanda nasan shine Abu mafi muni gareki wanda kike tunani na Miki kema km nace zan durkusa miki kince A'a nace ina sonki kin maida abun shirme to mekeke son na miki?
na kashe kaina nabaki shine zai Tabbar miki da ina sonki ko me ..?
kinsa Allah idan MA Zaki Hakura ki koma gidana ki koma idan km bazaki hakura ki koma ba fine kiyi tazama Saki ne dai ko zaki mutu bazan taba sakinki ba sai dai ki mutu da aurena akanki .
Ince gidan nan ma shima tmkr matsayin gidana ne, kicigaba da zama acikinsa har randa kikaji zaki dawo gareni ni km wlh zanbaki mamaki fiyye da tunaninki yana gama fadar hk yasa hannu ya dauki Ana ya rungumeta akafadarsa juya fuuuuuuuuu .
yana zuwa kasa ya ajiyeta a gefen ummi tare da yiwa ummi sallama ya wuce office ..


Da rana byn zeenat tagama baccinta ta tashi tayi wanka tasa sabon dinkinta wanda laraba ta karbo mata tasha kwalliya bazaka taba tunanin akwai abinda ke damun zuciyarta ba.
ko tana tattare da damuwa ba sbd hadiye damuwarta.
tayi fess daita simple make up tayi shima abinda yasa tayi dan sbd ya rigada yazame mata jiki ne yin kwalliyar if not bazatayi ba.
ta sauko parlour 'n kasa hannuta rike da pos taciro kudi tabawa laraba kudin cefane tare da bata instroction din abinda zata tsiyo mata sbd sakwara take son ci yau nan dana laraba ta shirya ta fita cefano musu kayan sakwara da miyar agusi hade da busasshen kifi.
tana zaune Wayarta ta dameta da karar shigowar massage's tana daukar wayar tasoma cin Karo da zafaffan sakwanin mijinta wanda gabadaya sakwanin ban hkr ne da yadda yake sonta cikin harshen turanci kanta yayi mugu mugun daurewa ta sake tsurawa wayar ido tana kallon text messages dinsa tabbas sakonnin mijinta ne take gani daki daki take sake Bin text din tana karantawa sororo tayi taji tmkr amafarki take ganin dubin kalaman ban hakurinsa gareta.
tmbyr ta anan yaushe Ne deeni yasoma sonta irin hk?

Km abin mamaki ta yaya zuciyarsa ta Yi saurin saukowa domin tasan da fushi ya bar gidan wanda aduk lokacin da yayi irin wannan fushi hk yana kwana da kwanaki bai sauko ba .
wani lokacin ma sai itace zatayi ta binshi da rarrashi sannan zai Hakura .
sosai taji dadin hkn aranta sai dai km abun bai wani birgeta ba ko dadata da kasa ba.
yayinda a bayyane km tace ka hadu da wahala deeni domin wlh kaima sai kasan kimata da darajata ta diya Mace sannan ko zankoma gidanka.
ahankali ta dinga bin sakonin nashi tana gogewa daya byn daya Cikin farinciki ta wuni ranar zuciyarta fess cike da tsantsar soyayyar mijinta ita kanta tasan bazata taba iya rayuwa babu shi ba .
shine duniyarta rayuwarta.
duniyar da babu deeni cikinta, rayuwace me tattare da damuwa da kuncin rayuwa wanda daga karshe tasan zuciyarta bugawa zatayi ta mutu .

Zaune a office dinsa yake amman gabadaya zuciyarsa cike take tap da tunanin zeenat da mamakinta iya gaskiyarta fa yake hangowa acikin kwayar idanunta tabbas zeenat tazabi rabuwa dashi ta aure waninsa zeenat me sonshi da nuna masa kulawa ada ta daina sonshi zeenat wacce ki fargaba da tsoron gaya masa mgn ada Amman yanzu gabadaya babu wannan tsoron shi kuwa ko sama da kasa zata hade bazai taba sakinta ba... Jikinsa a sanyaye yasamu ya dinga cike file files din dake zube bisa makaken table din dake zagaye dashi yayinda lokaci zuwa lokaci yana dago idanunshi yana kallon agogon dake manne a jikin bangon office din wani time km ya dauki wayar ya tura mata text ahaka dai har yasamu ya kammala tarin ayyukan dake gabansa daga office kai tsaye gidansu nablah ya nufa...


A k'ofar gidan su Nablah yayi parking din hadaddiyar motarsa Dan bai Bari escort dinsa sun biyo shi ba ya fito, cikin takun nan nasa me cike da daukar hankali waige waige ya fara yi yana neman yaran dazai aika,zuwa cikin gidansu nablah Abba k'anin Nablah ya gani ya fito,Da gudu daga cikin gidan yana tsale ..
kiransa Deeni yayi, Abba yazo da sauri yana gaida deeni fuskarsa dauke da murmushi Deeni ya kalle shi yace yauwa Abba" Baba na ciki?
"Eh Abba yace, " OK yi min sallama da shi, juyawa Abba yayi, yakoma cikin gidan tare Abba da Baban Nablah suka fito,.
" har falo Baba yayiwa Deeni iso, yana ce masa " kaima ai d'an gida ne yanzu ka daina tsayawa daga waje,inda kazo murmushi Deeni yayi hade da durkusawa har k'asa ya gaida iyayen Nablah.
, fita Baba yayi da kansa ya kira masa Nablah, da sallama ta shigo d'akin ta nemi waje ta zauna nesa dashi kadan tana me had'e fuskarta tamau
, ido ya k'ura mata yana kallonta tayi masa kyau sosai tayi fresh da ita da gani hankalinta a kwance yake bata da wata damuwa.
, ganin bata da niyyar yi masa magana balle ta gaida shi yasa shi had'i rai ya kawai da kansa gefe, shima ya basar da ita, yaciro wayarsa yashiga internet kusan minti 30 suna zaune babu wanda yacewa dan'uwansa ko kala sannan ganin Da yayi bazata yi masa magana bane idan bashi yayi mata ba .
ya sashi mik'ewa a sikwane ko sake kallon inda take bayyi ba yace " idan kina da buk'atar wani abu kiyi min text bai jira mai zata ce ba yayi gaba abinsa aranshi kuwa yace ni za'a Shawa kamshi gidan kika zo yarinya da sannu zan sa ki shiga hankalinki ki gane kuranki kisan ba'a yiwa maza irinmu wannan salon iskanci sannan km ya Yankewa kanshi cikin ita da zeenat babu wace zai kara lallasa ko ya bata hakuri .


Ganin yadda Deeni ya nuna halin ko in kula a kanta ne yayi masifar d'aga mata hankali, tsoro da fargaba suka durar mata lokaci d'aya, take zuciyar ta ta bata karfa garin jan aji ajin ya tsinke yabarta da wahala karfa Deeni yazo ya daina santa har ya kai ga yayi zuciya ya sake ta.
, aiko take gabanta yayi wani irin muguwar fad'uwa da karfin gaske har dan dake cikinta ya motsa da sauri tasa hannuta ta dafe inda taji baby ya cure guri daya, kirjinta ya shiga bugawa da k'arfi, fashewa tayi da kukan da ita kanta bata san kona menene ba,

Daren rana deeni yaje gidan ummi aka kawo mishi sakwara da akayi yaci Sosai yayi nar.
suka shiga hirar duniya da siyasa da ummi zeenat na zaune ko kallon inda take bai Yi ba Amman yana dan Lura da yadda take satar kallonsa kasa kasa idan taga zasu hada ido sai tayi saurin dauke idanunta.
sai wajen shabiyu ummi tace bazaka tafi gida bane?
yace uhmmmmm nima yau anan zan kwana ummi tace Dan me to byn ka wuce kwana s gida yanzu .
yayi murmushinsa me kawata fuskarta tare da fidda aininhi kyawunsa sannan yace uhmmmmm nasan da hk first love gidana ne ke bani tsoro yanzu shiyasa kawai naga yakamata nima na tattaro na dawo nan gabadaya.
ummi naji hk tasan akwai abinda yake nufi da wannan tsarin nashi ta Mike tsam bata sake cewa dashi komai ba tace to da alkhari .
itama zeenat tana ganin ummi ta wuce ta dauki junior da haidar taje ta kwantar dasu.
ta dawo daukar Anan dake jikinsa yace naga inda ake kin uba ana son ya'ya.
Cak ta tsaya takasa daukarta ta dago idanunta tana dubansa ya kashe mata idonsa daya yana sake balance ganin yau jin wani abu aranshi yasa ta bar masa yarsa takama gabanta.
da kanshi yaje yakai mata Anan ya kwanar adakinta ita kuwa da tana jin motsin shigowarsa ta juya masa baya.

ya nufi dakinsa ya kwanta sai dai kwana yayi yana juye juye agado hannushi dafe da mara yayinda bukatarshi takai kolowa gurin bukatuwa ya matse pillow a kirjinshi gam yana cicciza lips dinsa ya dinga watsawa kanshi ruwa kiran sallahr farko ya zabura mike ya sake sakawar kanshi ruwa sannan ya nufi masjid .

Washe gari wajen k'arfe 5:00pm Deeni yaje gidan su Nablah bayan sun gaisa da 'yan gidan ne aka kira masa Nablah, ana ce mata tazo inji Deeni ta mike da sauri, tafiya take kamar zata hantsila tama manta daga ita sai daguwar rigar bacci ta shan iska a jikinta, bakinta d'auke da sallama ta shiga d'akin, guri ta samu ta zauna muryar na rawa can k'asan mak'ogwaro kanta a k'asa tace " Abban Anan ina wuni........, wani dadi ne ya ratsa Deeni tun Daga tafin kafafunsa zuwa santsar jikinsa saboda dadin sunan data kira shi dashi, cikin jan aji ya amsa mata da lafiya lau, kefa ya kike?


"Alhamdulillah ta bashi amsa, duk suka yi shiru Nablah tace" ya su Junior da Ummi da zeenat ?
" duk muna lafiya, ya fad'a yana lek'a fuskarta dan san ganin yanayin da take ciki, mik'ewa tayi tace" bari na kawo maka ruwa, kai ya d'ago da niyyar yi mata mgn amma cak maganar ta tsaya masa a mak'ogwaro, rigar dake jikin Nablah babu abinda ta boye gashi ko bra babu a jikinta koya ta motsa sai jikinta ya motsa, ai bai san sanda ya jawo ta ta fado jikinsa ba take km jijiyarsa ta mike sambal sbd ganin abincinta azahirance.

Baki ta bud'e zatayi masa magana, aiko caraf taji ya had'e bakin su guri daya kwata kwata , bai bari tayi maganar ba, sosai Deeni yake tsotsar bakinta yayinda hannunsa yake wasa da nononta, Nablah ko da yau ne rana ta farko data tab'a jin haka a zahirance tuni ta rude ta firgice ta fara k'ok'arin kwatar kanta, amma ina wane ita, sosai hankalin Deeni ya tashi mak'ura dan dama a buk'aci yake tunda abun nan ya faru baiyi sex ba shiyasa yake . rigar baccin jikinta ya zame ya jefar a gefe ya cire tashi rigar, dama daga ita sai rigar babu ko pant, bakinsa ya kafa akan nononta ya fara tsotsar su, ita Nablah wani yarrrr take ji a jikinta, gaba d'aya ya gama fita a hankalinsa ya manta a ina yake burinsa kawai aji shi a samanta, k'ok'arin kai hannunsa k'asanta ya farayi, hannunsa ta rik'e ta saka masa kuka tace" please a gida fa muke wani yana iya shigowa ya ganmu a haka please ka daga ni, amma baima san tana yi ba, hannunsa ta rik'e gam taki saki dakyar ya kwace hannunsa ya danna a k'asanta numfashinta ne ya kusan d'aukewa saboda abinda taji, shiko k'ara ficewa yayi daga hankalinsa ya ji gabanta a jike sharkaf da ruwan ni'ima.
Deeni ya fara k'ok'arin ciro sandar girma daga cikin wandonsa duk ta rude ta frigice tasoma kuka sosai tana bashi hkr dan karkamin komai wlh tsoro take bani bazan iya ba.
karasa fito da jijiyar, yayi da niyyar shigarta da sauri Nablah tasa hannu ta rik'e shi sosai tana rokonsa " dan girman Allah kar kayi man haka, ka rufa man asiri nan fa gidan mu a d'akin mahaifiya ta, haba Deeni wannan wane irin abin kunya ne kake k'ok'arin ja mana sosai take kuka tana maganar.


Ajiyar zuciya Deeni yayi, a hankali ya daga ta ya mayar da kayansa itama ya mayar mata da nata ya koma gefe ya jingina da bangon dakin yana mayar da numfashi sama-sama, a hankali yakamota ya rungumeta a jikinsa yana shafa bayanta yana mayar da nufashi, lamo tayi a jikinsa itama, a hankali ya kai hannushi zuwa kanta yana shafa sumar kanta yace beelah I love you more than anything in this world " please ki bini muje gidana ko zafi ne na raga dake ba sai nayi sex ba, please ki taimaka min .
feelings na damuna, dago da kanta tayi atsorace tana kallonsa tare da sauke naunaiyen ajiyar zuciya sannan tace" ni wannan abin kunyar badani ba,wlh agaban Mama da Baba ka d'aukeni zuwa wani guri haba aida kunya, shiru yayi baice mata komai ba,sai ma ya kara matseta a jikinsa tsam yana sauke ajiyar zuciya sai da sukayi 30mts a haka sannan ya sausauta rungumar da yayi mata ya kai bakinsa cikin kunneta ya xira harshensa ciki yana mata wani irin sotsa wanda yasa taji gabadaya tsigar jikinta Sun mike tsaye wani shaukin dadi na dibarta muryasa a raunane

1 Comments On AUREN SIRRI
avatar
adam-ado

9 months ago

Reply

Very interested book

Please Login or Register in order to submit comment