Join Our WhatsApp Group

You Cannot Download this book untill you login but you can read it .

Login Register

takardar gidanta dake magodo estate kowa yayi murna sosa nablah ma tayi iya iyawarta.. Tunda akayi suna suke zariyan hospital da ummi ana har wani lokacin da deeni hk dai magunguna babu wanda ba'a rubuta musu ba na cutar duk zeenat ta rame ta fita haiyacinta ita da ummi watan yarinyar daya tace ga garinku inna lillahi wa inna ilaihi rajiun mutuwar data daki zuciyar ummi fiyye da zeenat dan har kuka tayi da idanunta har da majina rabon datayi kukan mutuwa tun mutuwar fareeda sai km yanzu Deeni ma hk yaji mutuwar sosai ajikinsa sannan km ya tausayawa zeenat nablah ma tayi kuka sosai .
zeenat km tayiwa mutane bazata sbd dauriya datayi batayi kuka ba sai ma itace ke basu hakuri dagi kowa ya jajantawa juna jimami da adduar Allah yajikanta ita km zeenat Allah yabata dangana.....

Mmn sudais ce
[12/4, 6:58 PM] ‪+234 803 466 9844‬: 💗💗💗💗💗💗
SAI NA AUREKA DOLE
💖💖💖💖
💗💗💗💗💗💗

~NA~

*AYSHA A BAGUDO*

~DEDICATED TO~
HAUWA A USMAN
JIDDARH

Matashin saurayi ne, me cike da tsantsar kyau da kamala mara iyaka, had'e da cikar zati da nagarta tsaye abakin kofar wani compound yana nocking din k'ofar d'akin kusan minti goma tsakani yana tsaye hannushi d'aya zube cikin aljihun wandonsa yana k'arewa yanayin compound d'in gidan kallo.
Umma wacce taji gabanta ya bada ras ras a tun sanda taji sautin kwankwasa k'ofar part din nata,
a hankali ta shiga karanto addu'ar neman tsari tun kafin takai ga mik'ewa tsaye ta k'arasa gurin k'ofar,
ta d'aura hannuta kan handle ta bud'e k'ofar jikinta na wani irin rawa da kirma..... tana bud'e k'ofar d'akin idanunta ya sauka akan wannan matashin saurayin dake sanye cikin suit riga da wando ash colour da yar cikinta white sai cover shoe d'insa dake sanye da kafafunsa suna zuba kyalli da d'aukar ido .
kallo daya zakayi masa kagane ma'aikacin banki ne ko wani officesa babba me zaman kansa, take gabanta ya yanke ya shiga dukan uku uku zuciyarta ta shiga dokawa tana tsalle sbd tasan halin fitinsnniyar d'iyarta bakinta na kirma gurin ce masa lfy, wa kake nema?
Murmushi yayi wanda ya sake fito da siffar kyawunsa muryarsa a hankali ta fito cike da sauti mai dad'i gurin cewa lfy Mama ni abokin Su'ad ne tare mukayi karatu a unilag nazo gaishe ta ne ...
Umma ta zaro idanunta waje tana sake karewa wannnan kamilallan yaron kallo wanda daga ganinsa kasan dan gidan mutunci ne me tarbiya da natsuwa.
amman wai yazo gaishe da su'ad ne..
jikinta na rawa tace wace su'ad din?
Take yasoma zayyano mata kamanninta tun bai karasa ba ta katse shi ta hanyar cewa shigo daga ciki tana nuna masa gurin zama, sakamakon ganowa datayi d'iyarta dai yazo nema da gaske, sai daya rusuna ya gaida ita kana ya zauna on expecting yaji sautin muryar matar ta soma mgn cikin yanayi nason yin kuka tare da soma zayyano masa munanan halayen su'ad din .
Ai su'ad bataji magana kullum cikin fad'a da mutane take kullun cikin shan taba da giya da fashefashen kwalabai take ga case's dinta da yansanda bazasu lisafu ba.
kullum sai ankaita police station sbd jarabarta da finita had'i da mugun halin irin nata takarasa mgnr tana me fashe masa da wani irin gigitaccen kuka me tab'a zuciya, yayi shr tare da gyara zamansa yana duban matar a matukar tsorace ..
cike da matsanancin kuka tace daganinka nasan mutumin kirki mutumin arziki ne kai. ME ya kawoka gurinta wallahi tunda nike km tun girmanta ban taba ganin mutum me nagartaka yazo gurinta ba.
sai mutane banza da zaune gari banza ke zuwa gurinta sbd munanan halaiyenta. muryasa a mutukar raunane yana sake gyara zamansa yace dan Allah mama kiyi hakuri ki daina kukan wai yaushe su'ad dina tazama hk ?
ni su'ad din dana sani wallahi ba hk take ba. gsky ina jin banyi getting address din da'aka bani ba... Umma tacigaba da mgn wallahi itace wannan tsinanniyar yarinyar daga yanayin kwantacenka.
a'a mama wallahi ba su'ad dina bace wannan yarinyar da kike lisafo munanan halayenta kwata kwata ma ba hanyarsu daya daita ba. ya mike ya dan rusuna yana sake gaisheta tare da kokarin Yi mata sallama ya wuce abinsa.
sai ga sautin muryar su'ad nan yacika ilahirin gidan da iwace iwacenta da zagi iri iri na rashin mutuncin tana kwallawa mamanta kira umman su'ad kina ina ne ki fito mana wallahi yau sai naci kashi bishin kutumar ahlin yan gidan nan.
ba dai basu da aiki sai na zagina da zaman gulmata ba .
wallahi sai naci tsakiyar tsakatsakinyar ubansu daya bayan daya.
wai kin ina ne ?
kina jina inata faman mgn ni kadai kin wani kunshe kanki cikin daki kmr wata tsohuwar bokanya.. jikin umma na rawa ta mike tsaye tana gyara zaninta wanda kadan ya rage bai fadi kasa ba da bubar jikinta tsabar tsoro da rikicin tilon diyarta .
muryar ummu na rawa tace kaji ko itace ta dawo wallahi hk take yi kullun kwanan duniya da wannan iskancin take fita km dashi take dawo min gida .
ni dai naga takaina da yarinyar nan.
so take taga karshena kafin su hanzarta barin dakin har su'ad takarasa sanyo kanta cikin dakin tana zage zage.
shigowarta ke da wuya idanunta suka sauka akan fuskar M K dake tsaye yana facing kofar hannayensa duka xube cikin aljihun wandonsa yayi mugun kafeta da manya idanunshi yana kallonta daga sama har kasa yana kare mata kallo cike wani irin yanayi maramisaltuwa me tattare da ban tausayi da kauna, wani irin shock tayi daganinsa tare da shan jinin jikinta tana kallonsa .

Shima ita din yake kallo cike da matsancin mamaki tabbas itace wace yake nema ....

Itace dai su'ad dinsa daya dade yana bulayin nema sama da shekaru masu yawa.

Meyasameta ta dawo irin haka?

Me yamayar masa da su'ad dinsa hk....? Me ke faru daita ne.......? Kashi

Ku kasance tare da yar mutan Bagudo domin jin wannan rikitaccen labarin me cike da tsantsar nagartacciyar soyayya da ban tausayi da tsumduma kai cikin taskon rayuwa 😭😭😭😭

Sai na aureka dole ....... Domin samun cigaban wannan labari zakayi regester damu Akan 200 kacal daga farkon labari har karshensa............

🔜🔜🔜🔜🔜🔜🔜🔜🔜🔜🔜

🚴🏻‍♀🚴🏻‍♀🚴🏻‍♀🚴🏻‍♀🚴🏻‍♀🚴🏻‍♀🚴🏻‍♀🚴🏻‍♀🚴🏻‍♀🚴🏻‍♀🚴🏻‍♀

[12/4, 6:59 PM] ‪+234 803 466 9844‬: 💗💗💗💗💗
AUREN SIRRI
💖💖💖
💗💗💗💗💗

AYSHA A BAGUDO

Dedicated to
Hauwa A Usman
Jiddarh

Page 118

Zaman makoki akayi na tsawon kwanaki uku sannan kowa ya watse yakama gabansa, gidan ya saura daga shi sai ahlin gidan da yaran gidan .
sai yan tsirarun mutanen dake zuwa gaisuwa daga wajen estate din.
duk yadda mutun yakai da Daurin rai da kafiya da rashin tausayi da imani idan yakalli yadda zeenat ta dawo acikin wannan Dan kankanin lokacin wallahil axim sai yayi mugu mugun tausaya mata.
,km sai ya xubda mata hawayen tausayi .
,tayi wata irin muguwar rama daita sbd tashin hankali datake ciki.
sosai tayi dakiya irin wacce ake so mutun yayi yayinda damuwa irin wannan tasameshi.domin
ta dakewa zuciyarta taki yarda tayi kuka a idanun mutane.
sai kukan zuci datake ta fama dashi wanda yafi ciwo da radadi km shine yayi mugun tasiri ajikinta har ya ramar daita.

Byn mutane sun watse kowa ya dauke kafarsa agidansu hatta ummi takoma gidanta ,gabadaya jikin zeenat a matukar sanyaye ta dan dosana a bakin gadon nata ta zauna hawayen da Suka dan Ziraro mata tashiga gogewa da hannunta wasu na sake zubowa wanda sai yanzu kukan rashin diyarta ke zuwa mata .
gabadaya yau tazo mata da abubuwa da yawa masu raunata zuciya.
babban jigon ginshikin da take dubawa wanda a iya tsawon rayuwarta bata taba tsamman zuwansa ba km yazo mata yatafi .
Hakika taso kasancewa da diyarta su rayu da juna cikin kulawarta. gashi km tarasata acikin lokacin datafi bukatarta.
take ta tabbatarwa kanta da hkn ma nufin Allah ne ubangiji talikai km ta gode bisa hukuncinsa gareta, abinda take nema shekara da shekaru tasamu km tarasa tausayin kanta ya mamaye zuciyarta batasan yaushe ne xuciyarta zata samu yanci da salamar rayuwa ba.
, abinda ya faru ashekarun baya lokaci daya ya sake bijiro mata ya mamaye ilahirin zuciyarta tunaninta.
ta kauce hanyar Allah da manzonsa km ta gyara kuskurenta na shekarun baya dasuka gabata..
ummi ta fado mata arai Allah sarki umminah tasoma zance Zuci uwata jigon rayuwata kiyi hakuri da hukuncin ubangiji garemu ummi .
hk Allah yaso xeenat dinki takasance kin soni kin nunamin gatan da bakowa yake samun irinsa ba.
kin rike zumuncin Allah ,har wani lokacin ina tmbyr kaina da kaina shin wani irin soyayya surukarta km umminah take Min?
Take ta mike tsaye jikinta babu kwari tasoma zagaye bedroom din nata ,tana tunani tilon diyarta data rasa cikin wannan lokacin.
diyar data daurawa son duniya kasancewar itace duniyarta ....
sosai ta dauki lokaci tsaye tana kai kawo acikin dakin tana yiwa yarinyarta addua.
Kafin daga baya takarasa inda Jakunkunan kayanta wanda ummi tayo mata cike da kayan babys da hotunan yarinyar wanda suka dauka ranar suna.
Ta tsurawa hoton Amna ido tana kallon kyakkyawar yarinyarta wasu sabbin hawayen masu zafi da radadi Suka shiga silalowa bisa kuncinta nasoki tun sanda nasan da zamanki kwance cikin Marata ..
nasoki tun bansa wace iri bace ke acikin cikina ...
har zuwa sanda kika zo Duniya ina daura kwayar idanuna bisa kanki naji duk Duniya kece rayuwata..kece farincikina.. nasoki fiyye da komai da kowa dake cikin duniyar nan .... Amman Allah yafini sonki amna nah hawayenta ya jike hoton yarinyar dake kwance lullube cikin wani tsadadden showel fara ce tas tas daita kmr uwarta da ubanta .
kuka take sosai tana sambatun rasa tilon diyarta datayi .
ahankali ta zauna tana cigaba da Kallon pics din daya byn daya kana ta ajiye hoton yarinyar bisa cinyarta tasoma bude kayan yarinyar daya byn daya tana kallo tana kuka me wuyar misaltawa bataji shigowarsa ba sai kamshi turarensa taji ya ziyarci hancinta.
ya dagare daga can nesa jikin kofa rungume da hannuwasa duka bisa kirjinsa yana kallonta sama da kasa cikin wani irin yanayi mai ban tausayi.
nan wata kwallar ta sake cikowa idanunta jikinta na Bari ta hau sharewa lokaci daya wani matsanancin tausayinta da km sanyi rahmar so da kulawa datake masa Suka bugi zuciyarsa lallai ya tabbatawar kanshi yana matsanancin sonta raba zuciyarsa daita Abu ne ME dan Karen wahala domin kowani bangare yana dafin soyayya ta meida kanta kasa yakaraso ahankali ya dafe da kafadarta da hannushi daya yana kallonta .
ta sake dago idanunta dake cike da ruwan hawaye ta zubesu cikin nasa wasu ruwan na sake zubowa ahankali tana sharar kwalla lokaci daya zuciyarta na dawi mata da abubuwa da dama dacewar dasukayi da juna a soyayya da irin rayuwar jin dadin da suka Yi agidan aurensu kowa ya yarda shi farincikin dan'uwansa ne sanadin ta barbarewar rayuwarta zubda cikinta na biyu hakika shine silar nesanta zukatansu da juna da Jefa zuciyoyinsu cikin kunci da angadarwa da wani shashin bakinciki gashi har yau bata daina girban abinda ta shuka ba .Tana wannan tunanin cikin hawaye shi km yake kare mata kallo cikin nashi suyar rai .Da bai wuce na irin son dayake mata da km rasa diyarsa da yayi .
ya tsuguna kasa ya zauna gabanta yana rike da kafadarta yana kallonta.
hawaye tagani suna tsiyayowa daga ckin idanunshi batayi mamaki ganin hk ba domin tunda akayi rasuwar yake kuka wanda ta dauka na tsantsar tausayinta ne. sosai take hango tashin hankalinsa a tun rasuwar amna.
Tasan deeni na da matsanancin son ya'ya Amman bata dauka zai iya zubda hawayensa akan mutuwar karamar yarinya kmr amna ba. tashiga girgiza masa kai alamun ya daina kukan alhalin itama kukan take har da majina.
ta kai hannuta tazata goge masa hawayen.
ya girgiza mata kai yana daukar hoton yarinyarsa yana kallo cike da matsanancin kaunarta.
wani irin kuka ne ya sake kufce masa domin tunda aka haifi yarinyar km ya daura idanunsa akanta yaji wata irin mugu kaunarta fiyye da komai da kowa dake cikin duniyarsa bai taba jin abinda yadaga masa hankali ya dakushe tunaninsa kmr rasa yarinyar da yayi ba
Yanasonta gashi yarasata ciki kankani lokaci .
kuka suke sosai aka rasa wanda zai rarrashi wani cikin shi daita ..
ajiye hoton yayi yakamo hannuwan zeenat duka cikin nasa yanason ce mata wani abu Amman ya kasa mgn sbd kukan dayake, muryarta cike da matsanancin kuka tace ka daina kuka har yanzu abinda na shuka nike girba da hannuna na cancanci fiyye da hk daga mahaliccina.
ka daina tayani kukan zunubina yaya .
narasa komai nah . Da Fari narasa mahaifiya narasa dan'uwana wanda yayi sanadin rasa uwar danayi, nazo narasaka daga karshe narasa tilon diyata rasawa ta har abada takarasa fadar hk tana zubda wasu hawayen tausayin kanta ..
uhm zeenat kin rasa duk wayan abubuwan Amman kisani wallahilazim baki rasani ba.. Zeenat baki rasa nasuruddeeni ba sbd ina sonki koma nace fiyye da wanda kike min.
baki cancanci kiyayya daga gareni ba kuskurenki na baya ya Hana Wannan son tasiri Amman wlh ina sonki duk da can baya Kin nemi hkn daga gareni kin rasa.
Amman wallahil aximi ina sonki zeenat.
da bana sonki da tun lokacin da kika nemi Saki daga gareni wallahi da tuni an wuce gurin..

Nasani kin canza kin dauki lamuranki kin mikawa Allah.
nasan da sannu Allah zai km miki sakayya da ninkin amna....
Ina son amna tun lokacin da kika haifa min ita .
ko ke da kika haifeta baki kaini bakin ciki rashinta ba.
ta dinga kallonsa tana nazarin mgnrsa kalamansa sunyi mata dadi Amman babu muhallin nunawa .
ta runtse idanunta tana jin sanyi kalamansa gareta kin haifamin abinda ya taba min xuciya ya km tsaya acikin Ruhina bazan taba Manta mutuwar mamana *amna* ba ...
wasu hawayen Suka biyo masa ta zamo jikinsa ta kwanta domin tana bukatar kawarsa tana son deeni ya rage mata nauyin dake daskare da zuciyarta ya rarrasheta ya km nuna mata dumbin soyayyar nan dayace yana mata, ta dago ta sanya idanunta cikin nashi tashiga Kuka tana kokarin goge masa nasa hawayen ya rungumeya tsam tsam ajikinsa yana fada mata word's masu dadi soyayyarki tayi Min kwarjini km tabani karfin gwiwa ta tafi da ruhina tana hanani kallon hanani sakat da tuno abinda ya faru .
ban cinke da yanzu ban zama abinda nazama arayuwa ba kinsa masoya Sune wayan mutane dake tsawaita hana matsala kusanto ruhi da mantar da juna damuwa so that you don't have to go through them alone..
soyayyar gaske itace wacce duk runtse duk damuwa duk tashin hankalin da za'a shiga baza'a taba rabuwa juna ba can you imagine life without you Im nothing I have one of those things it's you zeenat I know you love me you care about me I do better than ur own duk yadda kike ganin kina sona ina miki ninkinsa ummu amna nah ,ur true love to me is gift from God ta shige jikinsa sosai tana kamkameshi ,tana sauraron kalamansa masu shirin haukatata da tarwatsa zuciyarta wani iri take jin kanta yau.
she feel somehow kece wannna yarinyar dana nemi aurenta batare da saninta ba aganinyar kuruciyata umminki tayi ta min yawo da hankali nakasa hakuri nakasa hakura da aurenki har sai dana mallakeki agidana. har yau har gobe kina da wannan darajar da kima a idanun deeni.
kuskure kika yi km wannan tsanin kaddara ne Amman wallahi wallahi ina sonki ya tallabo fuskarta ya Zuba idanunshi cikin nata ya narke su wanda hkn ya sake hura wutar kaunarsa gareta.
Sun dade sosai manne da Juna kana shankali ta kai idanunta kan agogon dakin taga karfe shabiyu har ta wuce ..
ta sake gyarawa a jikinsa muryata a raunane alamun taci kuka tagaji tace my hrt dare fa yayi sosai kada mushiga hakin kanwata ta fadi hk kasancewar Kwanan nablah ne yayi tmkr bai jita ba yacigaba da shafa kanta xuwa bayanta ,don't worry ina tare dake yau bazan iya barinki cikin wannan damuwar ba ...
mikar daita yayi tsaye ya manneta da gefen Cikinsa suka karasa kan bed muryarta a sanyaye ta sake bude baki dan Allah my hrt kaje ga nablah zan so mukasance tare Amman bana son naga munshiga hakinta.
nafi son ka kasance yadda kake ME tsananin nuna adalci atsakaninmu.
Zanfi so ko agurin Allah ka kasance me adalci ya rinse idanunshi da jinginar da kai a bagon yana sauraronta ya barta ta fitar da dukkan mgnrta dan yagane tsantsar tata zuciyar yana son ya tsaya tare da ita domin son toshe kofar abinda ke cunkushe farincikinta hk ya dinga sauraronta magangannta na Yi masa dadi acikin kwalkwalwa yana ganin Tunda da ta magantu yakamata ya saurareta. sosai tayi tai masa magana me sanyi da kyar dai tasamu ya yarda ya amince zai tafi ya duko da duka jikinsa har suna shakar numfashin juna yace gud night banda tunani ki barmin tunanin amna ni kadai na isa nayi yayi kissing goshinta ya tattara kayan amna ya maida dakinsa da pics pics din yarinyar ya kashe mata wutar dakin..

kai tsaye dakin nablah ya wuce yasamu gurin can nesa daita ya kwanta batare daya ce mata uffan ba.
ahankali jikinta a matukar sanyaye ta matso gareshi tana dubansa atsanake tunda akayi mutuwar nan tarasa gane kasan .
yake cikin damuwa duk ya rame sai tsagwaron fari da dagon hanci ta kamo tafin hannushi cikin nata tana murzawa ahankali ahankali .
yayi mata shr batare daya motsa ba .
na kawo maka coffee ta fadi hk sbd tarasa abinda zatace masa ya runtse idanunshi kana ya budesu da kyar ya zubesu cikin nata yana girgiza kanshi coffee bashi da muhalli acikina ba shi ba ma duk wani abinda yadanganci ci ko sha bana bukatarsa ta matso shi sosai tana masa wani irin salo me tsayawa a zuciya.
kayi hkr abban anan nasani kwarai mutuwar amna ta taba mana kai ta raunana zuciyarka ba kai kadai ba wlh ni kaina ta tabani ina jin ko mahaifiyarta bazata fini jin zafin mutuwarta ba tana masa mgnr tana shafa hannushi da Dayan hannuta tana kokarin janyo hankalina gareta Amman sai taga kwata

1 Comments On AUREN SIRRI
avatar
adam-ado

9 months ago

Reply

Very interested book

Please Login or Register in order to submit comment