Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

idanunshi daidai sanda yake karasa saka takalmin kafarsa daya itama tsare shi tayi da shanyayyun idanunta.

cigaba da abinda yake Yayi yana sauraron kukanta wanda inda da sabo yarigada yasaba dashi zuwa yanzu .
Sai dayagama shirinsa tsab ya juya gareta sosai yana fuskantar kallonsu take tana cigaba da kukanta ,shi din ma yau wani irin kallo yake mata wanda ya tabbatar masa da lallai akwai abinda yayi mata shamaki 'cikin farincikinta da walwalarta akan farkon ganinsa daita sosai fuskarta da sansar jikinta gabadaya suka nuna masa rauninta da damuwar datake ciki.. muryarta cike da kuka tace Allah idan ka fita kabarni ni kadai bazan zauna ba ,duk yadda zan bar gidan sai na yi .. gabansa yayi mugun faduwa jin abinda tace yayinda ahankali km kirjinshi da zuciyarsa suka shiga bugawa da sauri da sauri sakamakon tunanin da zuciyarsa ta jefeshi dashi akan barin nata da yake kokarin son yi ita kadai a gidan yarinya ce karama wanda bata San ciwonka kanta da jikinta ba ,idan wani abu yasame 'cikin jinkita ,shi yake da babbar hasara baita ba Dan ita idan tarasa 'cikin jikinta sai mata taji dadi .


dan hk batare da wani bata lokacin ba ya amincewa kanshi kawai gara suje office din tare su dawo tare hkn shine kadai kwanciyar hankalinsa ..
muryarsa a sanyaye yace shirya muje .... ita km batare datasan inda zai nufa daita ba ,tabiyo shi abaya , still tana kuka wanda shi kwata kwata abinda yafi tsana keenan daga gareta yawan kukan nan nata yana matukar cin ranshi da hargitsa masa lissafi.
ita Sam abinda yakamata tayi kuka da Wanda Bai kamata ba duk yi take ..

Tafiya suke tamkar wasu kurame yayinda kowannesu ,zuciyarsa da abinda take tsaka masa a game da Dan,uwansa , ganin yadda yayi mata shr yaki ce mata komai yasa tacika fam tamkar zata fashe ta janyo tissue dake ajiye acikin motar ta goge face dinta dashi Tana sakin ajiyar zuciya tare da maida kanta gefe daya tana mamakin miskilancinsa .. yayinda shi km haushin kukan datake yi ne yasa ya gabadaya ya shareta ya maida hankalinsa kan tukinsa ...

A 'bakin wani babban mall yayi parking ya fito ya kulleta yashiga ciki Bai jima ba ya fito hannushi rike da leda mai dan girma byn ya zauna ya dan kalleta fuskarta a hade ya ajiye mata ledar saman cinyarta batare da Yayi mata mgn ya hau kwalta da kallo take binsa dashi cike da bacin rai amman Hk kawai tasamu kanta da kasa sauke masa kwadon maseefar datayi Niyya sakamakon hango fuskarshi datayi tamkar anyi gobara komawa tayi ta lafe 'cikin seat ta daga kanta sama , idanunta a lumshe tamkar me bacci ..

Ta bayan harabar ma'aikatar Nasu yayi parking ya kashe matarsa ya juyo da dubansa gareta tare da tsira mata rikitattun idanunshi , ahankali yake dubanta yaga har face dinta yatasa saman fatar idanunta sun Kumbura , amman duk da hk sai yaga tayi masa kyau sosai , lumshe rikitattun idanunsa Yayi ya cije lips dinsa yana me sakin murmushi tare da tura yatsunsa 'cikin sumar kanshi yana aiyana yadda zai samu kyawawan bbys daga gareta ..

Tar ta bude eyes dinta dan daman duk abinda yakeyi tana kallonsa kawai pretending tayi kmr me bacci .

Harara ya watsa mata ya daure fuska sosai kmr bashi ne yanzu yagama murmushi ba , itama hade rai tayi sosai ta turo masa dan tsukaken bakinta gaba..bazato taji saukar bakinsa kan nata lip's din . ahankali ya kamo fuskarta da duka tafin hannushi yashiga tsotsar lips dinta dayafi kaunar da so 'cikin nashi .. idanunta suka sake kawo ruwan hawaye masu dumi amman Bai saki 'bakin nata ba sai daya Sha son ranshi sannan ya sakar mata 'bakin tare da gyara mata hijab din dake sanye ajikinta.
ya bude ledar daya daura mata bisa cinyarta ya fidda nikaf ya Mika mata kana muryarsa a dakile yace ki suturta jikinki da kyau ki fito muje ba musu tayi yadda yace shi km ya riko ledar suka shiga 'cikin company din ta baya wanda sirarrun mutane ne kawai zasu iya ganinsu ..


Yana gaba tana biye dashi abaya duk inda suka wuce sai taji ana gaishe dashi 'cikin girmamawa har itama ta samu nata tsarabar gaisuwar . Kai tsaye gurin special hanyar shi yabi ya tsaya gurin lift itama ya tsaya tana jira daga gareshi tana kallo ya daddana kofar lift din ta bude 'ya janyo hannuta suka shiga atare, wani irin abu taji ajikinta me kama da vibrating ya kamata ,ta kamkame jikinta 'cikin wani irin tsoro daman kmr yasan zatayi irin wannan kauyancin zatayi shiyasa ya sanyata 'cikin jikinshi muryarsa a sarke yace mlm ki natsu karkiyiwa mutane shirme anan 'cikin minti biyu sai Gasu a flour 7 inda office din deeni yake, kofar ta sake budewa suka fito ..

Suna shiga office dinsa ya nuna mata gurin zama ta zauna a direrece tana karewa office din kallo tashiga yi komai naciki office din tsaf tsaf abin birgewa da sha'awa tamkar yadda yake me tsananin tsafta ajikinshi hk komai nashi yake . Yadda take kallon office din hk take kallonsa tamkar wani sabon halita agurinta, ko ma irin yau din nan tasoma ganinsa.

takowa yayi ahankali har zuwa gabanta ya sunkuyo numfashinsu ya gyauraya yaNa bugar hancin junansu.
sosai yayi kasa da voice dinsa.

wannan kallon hk fa ?

Yanzu nace kin fada tarkon soyyayata kice karya ne , alhalin Ga zahirin gsky nan ina kallo acikin kwayar idanunki ..

Murmushi tayi me gyaraye da bacin rai da takaici mgnr dayake yawon yi mata akan tana son shi ...

Kadamu kanka akan Ina sonka deeni ... kullun baka gajiya akan furta wannan kalmar .
Nifa gsky nasoma gajiya da jin wannan kalmar daga bakinka wlh azim kaji rantsuwa dan muslimi kennan nasurudeeni bana sonka bana sonka......!!!

yaji wani irin abu ya cike tsakiyar zuciyarsa .
Take km zuciyarsa tashiga bugawa ,yayi shr kawai tare da runtsa rikitattun idanunshi yana jin yadda kirjinshi ke tafarfasa da zafi akan lafazinta gareshi ..

ta sauke naunauyen ajiyar zuciya tana sa hannuta ta tura kirjinsa dake neman hanata sauke numfashi sosai yayi baya kadan ta Mike tsaye da hanzarinta tana sakin numafashi kana tacigaba ..idan kana tunanin Ni nablah Na afka tarkon sonka ne wlh kamakaro deeni.. amman nasan bazaka taba gane hkn ba sai nan gaba.
can km ta hassala tasoma yi masa mgn 'cikin fada fada hb ka dameni kullun da mgn daya Ina sonka Ina kishinka ..hk son yake ?

Ko ance maka hk ake yin so duk da bantabayin soyayyar ba wlh nasan ba hk akeyin so ba ....dan hk Ni mlm ka saurara min kada ka kuma damuna da wani zance sonka nake .
wayanda sukaga zasu iya son naka ,suje suyi tayi ,sunji zasu iya ne Amman banda ni nabeelah salis gulumbe takarasa fadar hkn tana nuna kirjinta da dan yatsanta .

Fesssss ya bude rikitattun idanunshi akanta ya zuba mata yana kare mata kallo hakika ita din daban take ko acikin darurukan mata akan aji ...Bai taba tunanin level dinta da tsaurin zuciyarta ya Kai hk ba ,km har ma yaso yazarta tunaninsa ...
ya taka sannu har inda yakoma ta tsaye tana sakin numafashi mgnr datayi da kyar ..

Ya hadeta da kirjinshi yana fidda numfashi me gyaraye da bacin rai yana jiwo tudun nonuwanta da 'cikin jikinta ya sake ya sake busa mata hucin numfashinsa sannan muryarsa a hargitse yace Ni kike dagawa sautin murya nabeelah.?

Yanzu har munzo wannan stage din ?

kinsa Allah kina sona nabeelah tamkar kiyi hauka amman dakinkancinki yasa kika kasa ganewa ..

tayi masa wani irin kallo bashi da hankali ko mara lfyr , kana tace wlh Ni ba dakikiya bace kullun da'anyi mgn kacewa mutun dakiki alhalin Kai .....sai km tace Ni dai gsky ni ba dakikiya bace ..
sai waye dakiki idan bake ba ?

Oho.. shima dakiki ai yasan kanshi amman wlh ni ba dakiki ba.. ya hade fuskokinsu guri daya yana busa mata hucin numfashinsa me gyaraye da zafin shauki uhm abinda Ni dake bamusaniba wani bakin almari Na shirin faruwa da zuciyoyinmu wanda bamu san ko meyee ba ..

kana ya kamo hannuta duka ya rike Yana mata massaging wani irin abu taji Yana shocking din jikinta yayinda gabadaya tsigar jikinta suka Mike tsaye ..

Muryata a raunane tace wani bakon al'amari ke shirin faruwa da zuciyarka wanda bakasan ko meyye ba.. amman banda tawa zuciyar datake tsarkarka km kubudadace dagareka..
Ya janyota sosai tare da manna bayanta da kirjinshi hannushi km ya maida kan cikinta ta rantse idanunta dan kwata kwata batason tunowa da 'cikin jikinta Yacigaba da shafa 'cikin yana jin motsin da 'cikin ke yi akai akai yanzu sosai fiyye da ko wani lokaci 'cikin hk wayarsa ta dauki kara sautin wakar India me dadi yasoma tafiya daita ajikinshi yaje inda ya zube wayoyinsa ya dauki wayar yana sunan umminsa yagani ya danna wayar yana manneta da kunnenshi tare da yin sallama .

Bangare ummi kuwa bayan tilon dan nata ya dauka suka gaisa da tmbyr nablah yace tana lfy first love alhamdulilllahi daman nace Na sheda maka yanzu jirginmu zai tashi inshallahu ya lumshe idanunsa yana sake shafo tudun 'cikin jikin nablah tare da cewa Ok first love Allah yakawo Ku lfy tace Ameen ya 'cikin jikin nablah Yayi girma sosai ne ?

Ya sake lumshe idanunshi yana sake budewa yace uhm girma kadan nan ne first love to Allah yarabasu lfy shima ya amsa da Ameen,nan sukayi sallama daita tana sheida masa lokacin da jirginsu zai sauka Nigeria.
ahankali yakarasa ya zaunar daita akan Cushing din data taso kijirani har indawo duba wani abu.

Ta tabe bakinta kawai tana gyada masa kai .

yana fita itama ta Mike tsaye tasoma zagaye office din tana duba koina tare da yabawa da yadda tsarin office din yake .
Sosai komai Na cikinsa yabata shaawa , Daga karshe taje wajen dorawar dake zagaye da makeken table dinsa tana Yan dube dubenta har ta bude wata dirom taga tulin kudi masu yawa da basan iyakarsu ba ,ta dauki dari biyar aciki sbd ita kadaice karama aciki ragowar duk 1k ne ta fice daga office din .
Tasoma tafiya ahankali tana kallon mutane dake Kai kawo hanyar dataga wasu masu yanayi da Yan doko suna faman aiki bi.
", nan ta nufa step tagani me shegen tsawon gaske Yayi secul kmr snake ,tasoma tafiya batare da kowa komai ba 'cikin ranta.
da kyar tasamu ta isa can harabar ma'aikatar byn tafiyar data dingayi tana hutawa .

tana kawo bakin get me gadi ya tashi ya bude mata get yana mata kallon kurilla..
" ta fito gabadaya bakin titin dayake shr da karancin jama'a tana Yan duba dubenta tana kallon masu fice dashige.. wata hanya tabi data hango wata yarinya me saida plantenchirps wacce bata wuce age mate dinta ba .
km daman tunda zasu shigo tagatan taji plantschips din yashiga ranta ta siya ta samu guri daga 'bakin titin ta zauna jimmm can km ta Mike tsaye tashiga tafiya ahankali tana jin dadin yadda isakar gurin ke kadata rabonta da shan iskar waje irin Hk har ta manta ..



Tsaye yake abakin office din nasa "byn ya dawo office be taddata a inda yabarta ba.
" hankalinsa a matukar tashe ya fito yana duban ta inda zai hango bulowarta Dan baiyi tunanin nisa tayi ba .. kowa yaganshi sai ya gaishe shi cike datarin mamaki ganin manage deeni da Sam ganinsa ba'a asamu 'acikin sauki Amman gashi ayau a arha abakin office dinsa .
danna waya kawai yake yana neman layin fk batare daya dago ya kalli tarin masu gaishe dashi ba . Can km wani tunani yazo masa ya koma Office dinsa 'cikin sauri Yana Kiran sunanta tare duba agogon dake daure da tsintsiyar hannushi shr yaji yayi yawa yakara tsayawa for 5 minti .
" 'bakin kofar toilet din yaje yayi nocking still bbu respond kara nouking yayi still no answer ahankali yaji zuciyarsa ta buga ..da sauri Ya bude kofar yashiga Gani Yayi yawam bbu ita bbu alamunta.
wani irin uwar ashar ya saki tare da sake fitowa waje da mugun sauri.yanzu kam yasoma tunanin bata kusa dashi dan jikinshi Bai bashi hkn ba ..

Da maseefa ya isa bakin get da sauri Yana Kiran eze... me gadi da karfi muryasa tamkar zata tar watse da gudun bala'i eze yakaraso daga inda yake zaune yana aikin gadi yace sir am here ..ka budewa wata yarinya get ?

Eze yace sir Yan mata dana budewa get yau suna dayawa bazangane ko wacce yarinya daga ciki kake nufi ba .

deeni ya dauke shi da wani mahaukacin mari guda biyu ajere you are very stupid eze ...wata yarinya me sanye da hijab har kasa ta rufe idanunta da wani 'bakin abu ...

A frigice eze ya amsa masa da yesss yes. sir Na bude mata .... Tun dazu ta fita ..
Kutumar ubanka.
ubanwa yace ka bude mata ?
ya karasa fadar hkn alokaci guda tare da sake nufar eze gadan gadan wani irin gigitaccen mari ya sake sauke masa sannan ya shake masa makoshi Yana sambatu .

Ubawan yace ka bude mata get nace ?

ya fadi Hk Yana girgizashi wallahi idan banganta ba ,sai Na batar dakaima anemeka anrasa.......kafin kace tunin gurin ya fara cika da jama'a duk Wanda yazo yaga manage ne sai yakama gabansa 'cikin hk fk yakaraso gurin da sauri tare da riko deeni yanason kwace makoshin a eze hannushi kar Yayi kisan Kai .
Wai meyye hk deeni ?


Meye ya hadaka dashi ?

Ka sake ba girmanka bane ,a fusace yace girman shegiya me zanyi da irin wannan girman still hannushi Na rike da eze wanda ya kusan shekawa lahira tamkar deeni zai yi kuka yace eze ka cuceni kagama da rayuwata tunda ka bude mata get .
Wai kan wata yarinya kake mgn ?
Anya kuwa wani abu Bai taba brain dinka ba..deeni yayi wurgi da eze Yana sakin numafashi gabadaya ya rude yashiga tashin wani irin duba yake wa fk wanda yasa yaja baya kadan ..muryasa a fusace yace Kai ne mahaukaci bani ba domin ni sanan abinda nake ..wa ma yakiraki nan ?
Bar nan kafin Na sauke maka naka yanzu yana nuna masa hanyar da yatsunsa shi kam eze tunda yaji deeni ya saki wayarsa yashiga furta sorry sir am sorry sir bbu abinda eze ke aikin fada rike da wuyansa Yana rawar jiki .
deeni ya dawo tamkar wani zautaccen mahaukaci sabon kamu
,hankalinsa a tashe yashiga Kiran Ugo Sunday Kingsley Hk ya dinga Kiran escort dinsa dake zagaye dashi oready Yana me sake nufar 'cikin company .

securities din 'bakin get da escort dinsa kafin kace me tunin sun iso gareshi Suma hankalinsu atashe domin yadda yanayin boss dinsa ya sauya, sun San babu lfy .. umarni yashiga basu da kwantancen nablah da irin yanayin shigarta dake jikinta.

can km ya tuna da CCTV camera din dake zagaye da ma'aikatan ya juya da mugun sauri yakoma office din da securities masu kula da gurin suke tamkar zai tashi sama.

'Cikin sauri suka soma yin rewaning CCTV camera yana tsaye jikin bango rungume da hannuwanshi duka a saman fadadden kirjinsa sai dai gabadaya hankalinsa da idanunsa sun tattara ne akan CCTV shi kadai yasan irin halin tashin hankali dayake ciki ahankali aka fara tariyo masa tundaga shige da ficen mutane dake 'cikin company har zuwa sanda yashigo tare daita da fitarta da hanyar da tabi ai bai San sanda ya fito a gigice ba fk Na kokarin janyoshi da tmbyrsa wace yarinya wannan ya tada hankalinsa akan Amman Ina kwata kwata hankalinsa Bai jikinsa ballanantana ya tsaya sauraronsa a 'bakin titi yake yana wage wage ta inda zai ganta amman Ina bbu ita bbu alamunta securities da escort dinsa kuwa tuni sun bazu gurin nemanta ..







MMN SUDAIS CE
💗💗💗💗💗
AUREN SIRRI
💖💖💖
💗💗💗💗💗





AYSHA A BAGUDO




*🌈KAINUWA WRITERS ASSOCIATION✍🏻*





Page 91




Wani irin kallo Fk yake yi masa na mamaki, mai d'auke da alamomin tambaya iri iri ,acikin ransa yake ayyana abubuwa da dama, shi dai yasan ko akan Zeenart matarsa bazaiyi wannan haukan haka ba, kuma a iya saninsa da tunaninsa bai san shi da wata mace ba byn matarsa zeenat, kuma gashi ya gani da idonsa a CCTV tare suka shigo, to wacece wannan yarinyar? tambayar da yayiwa kanshi kennan ganin bamai bashi amsa idan ba Oga Deeni ba, yasa shi nufar shi gadan-gadan.



Babu wani alamun tsoro a tare dashi ya kalli Deeni yace " wai kai Malam akan wacce banzar yarinya ka tada hankalinka haka?
, ka wani gigice ka fita daga hayyacink.......

Wata muguwar shaƙa Deeni yayiwa Fk, a fusace yace " don't, don't ever try to call her fool again, da ganin yadda yake maganar kasan kwata-kwata baya cikin hayyacinsa, ƙura masa ido Fk yayi a matuƙar galabaice, sannan km da kyar maganar ke fita Daga bakinsa yace " ni Deeni?

Deeni ni kakeyiwa haka akan mace?

sakin sa Deeni yayi, sannan yayi baya ya naushi katangar dake gefenshi , hade da furzar da iska me dumi daga bakinsa, hannuwansa daya nausa, yabi da kallo kana ya kalli Fk yana tsura masa rikitattun idanunshi " please go, i don't want hurt you.
, kallonsa kawai Fk keyi cike da mamaki da alajabi ya buɗe bakinshi zaiyi magana Deeni yace " i said go, a fusace.... shiru Fk yayi ya kasa ce masa komai sai huci takaicin abinda deeni Yayi masa ke cin xuciyarsa .
Wani irin kallo Deeni ke yi masa shima da jajayen idanunsa da suka gama canzawa tsabar tashin hankalin dayake ciki .
yace " get out from here, live me alone a matuƙar tsawace yayi maganar jikin Fk a sanyaye yabar wajen cike da mamakin Deeni da kuma san sanin wacece yarinyar da Deeni ke wannan mugun haukan akanta.




Yakai wajen 15mns sannan Escort da Securities ɗinsa suka dawo, batare da ita ba.
kansu a ƙasa tsabar jin tsoronsa suka ce " we a so sorry sir, a fusace yace " sorry for whats idiot, ya juya a fusace ya nufi office a hanzarce yaje wucewa ya kalle inda Ezze yake tsaye a rakube jikinsa har lokacin rawa yake " wlh wallhi idan ban ganta ba ko, ka kuka da kanka, ya wuce fuuuuuu tamkar zai tashi sama .

, yana shiga office ɗin ya sandare a tsaye, saboda tsabar mamaki ganinta ,wani irin kallo yake yana mata yana mamakin ganinta ya kasa furta daidai da kalla ɗaya ce.
a kishingiɗe ya iske ta akan 3 sitter ta ɗora ƙafa ɗaya kan ɗaya, gabanta ga table nan da mineral and soft drinks ne masu sanyi gaske akan table ɗin, sai chips & plaintain with eggs, cikin kwanciyar hankali take cin abinta.



Cikin nutsuwa ta ɗago shanyayyun idanunta ta kalleshi dasu.
,her face with silent smile, cikin isa ta miƙe tsaye tana wata irin shigeyar tafiya da ita kanta batasan ta iyata ba .
sai karairaya take ta nufo shi, shiko saboda tsabar mamakinta ya kasa koda ƙifta idanunshi ne akanta , sai da tazo daf dashi ta yadda kowannen su yana jiyo bugun zuciyar dan ,uwansa ta tsura masa shanyayyun idanunta tana kallon cikin idanunshi .
, kallonshi take eye's to eye's babu wata alamar tsoro ko fargaba tace " sorry Dady in future, kasan mace mai ciki da kwaɗayi , gudun karna ɓata maka tym yasani fita na siyo da kaina ta ƙarasa maganar tana kallon chips ɗin data siyo.
, tana wani irin yatsina face,d inta takowa tayi ahankali zuwa inda aka aje tissue ta ɗauko tazo gabanshi ta tsaya .
tashiga goge masa gumin dake tsatstsafo masa, sannan tacigaba da magana "

yanzu ' sai ka gane wanda baƙon al'amari ke shirin faruwa dashi tsakanin ni da kai .
Kaga sai muga wanda ya kamu da son wani?

, dan in tabbatar maka da hakan shiyasa nayi maka haka, ka dainayi min gori kullun akan ina sanka deeni.. ka kuma daina yi min maganar akai-akai, ka daina damun kanka akan maganar ina son ka, dan babu kowa acikin zuciyar Nablah ta faɗa hkn tana nuna masa saitin zuciyar ta da yatsan hannuta .

NASURUDDEEN!!! ka yarda kai ne ka faɗa tarkon son NABLAH.
, ba nablah ce ta faɗa sonka ba.
ji duk yadda ka zauce, ka fita daga hayyacin ka akan Nablah..

, ta dafa daidai saitin zuciyarsa dake ta faman bugawa da karfi , tace " ko ka yarda ko kar ka yarda wannan zuciyar ta kamu da matsanancin soyayyar nablah .
ta juya tana tafiya tare da cigaba da mgnrta yayinda kwata kwata bbu Kai acikin "ZUCIYAR Nablah ...



Komawa tayi ta zauna tana sakin numafashi da kyar " au na manta ban faɗa maka ba na buɗe drower ka na ɗauki ɗari biyar na siyo chips, so na mayar maka da canjin.
am so sorry ban faɗa maka ba kafin na ɗauka .
, shiko tsaye kawai yake ya kasa yin komai saboda tsabar mamaki, takowa yayi ahankali har inda take zaune ya tsura mata rikitattun idanunshi ya kasa komai.
, wani irin abu yake ji yana taso masa akan yarinyar yana tokare masa kahon zuciyarsa .
, yayinda ya rasa dalili da duk abinda zatayi masa baya jin haushinta, sannan baya iya yi mata komai.
, amma ya tsaida tunaninsa akan saboda cikin jikinta ne.
, niko nace Oga Deeni kenan.....
, ganin yadda Ya tsura mata ido bako ƙiftawa yasata hura masa iska a fusakarshi " Malam lafiya irin wannan kallo haka kar fa ka cinyeni ?

Dan murmushi gefen baki yayi tare da rungumota jikinsa ya rungumeta tsam tsam kamar wani zai kwace masa ita.
, jinta a jinkinsa yasa Shi jin wata irin muguwar kasala .
tayi lif a faffaɗan ƙirjinsa tana shakar daddaden kashin turarensa me Daga hankali .
ahankali , kowannen su ke sauke ajiyar zuciya .

Muryata a matukar sanyaye sannan a hankali tace " ka yarda kana so na ko?

ka yarda kaine ke sona bani ce ke sanka ba ko?

shiru yayi ya kasa ce mata komai dan bai san takamaiman amsar dazai bata ba.
, jikinta ta zame Daga nashi a hankali ta kalle shi tare da cewa .

" Deeni kana so na?

Tsura mata rikitattun idanunshi yayi kawai ya kasa cewa komai, bai san sanda ya sake rugumota ba.
, duk sukayi shiru kowannensu da abinda yake tunani a ransa.
, shi kansa bai san mai yake ji akan yarinyar ba.

, wayar sa ce ta soma ringing yana ji wayar ta katse aka ƙara kira, a kunnenshi ta raɗa masa kayi picking ko Ummi ce.
, a hankali ya saketa .
Ta miƙe kwance agurin Shi km ya maida hankalinsa kan Kiran da ake masa , ganin sunan Fk ne akan screen ɗin wayar yasa shi jan tsaki.
Ahankali km ya furta dan matsala

1 Comments On AUREN SIRRI
avatar
adam-ado

9 months ago

Reply

Very interested book

Please Login or Register in order to submit comment