Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

yakaita duk wani asibiti daya sani

yace ok may taxi ya dauketa sai asibiti promise waje yasamu yayi parking din taxi din.
ya Dan juyo tare da madam we ha'v rich there.
tace ok ta fito tana karewa hospital din kallo sannan ta bude pursue dinta ta Ciro kudi ta mikawa may taxi batare da tsaya jin ko nawa yakawota ba .

takara cikin asibitin gabanta na faduwa da addu'ar ta shiga asibitin.

babba ne sosai ta karasa reception ta zauna ganin peticent dayawa zaune suna Jira AHankali Ta dinga karewa reception din kallo ta kusan awa daya zaune ba'a zo kanta ba.

Duk tagaji kwanciya kawai take son yi ga amai dake tasoma mata taji tamkar ta rusa ihu a gurin dan azabar da take ji.ta kife kanta a cinyoyinta ,ita kadai tasan azabar datake sha .
Can say ga wata nurse tazo ta dafa kafadarta zeenat ta dago da sauri tana kallon nurse din nurse tace ur card number madam zeenat nason magana sai dai yawu yacika mata baki ganin haka yasa nurse din ta nuna mata toilet din dake kusa da reception .

Byn Taje ta zubda miyon ta dawo still nurse na gurin tana jiranta tace ur card number madam zeenat tace I don't have card here.
Nurse tace dole say da card zaki samu ganin likita , how much for card nurse din tace family card 5k single 3k .

Zeenat ta Ciro 5k ta mikawa nurse din .
Nurse tace name madam with full address .

Zeenat tabata wrong address nurse tayi gaba duk abin nan dake a tsorace take kar wani mugun ido yaganta.

nurse din bata jima ba ta dawo ta mikawa zeenat card dinta .
Sannan ta rakata zuwa office doctor .


Doctor din macce tana zaune tana rubuce rubuce ga medical manne a idonta sai da gaban zeenat din ya fadi dan sai taga likitar kmr tayi mata kama da doctor saira .
takarasa cikin office din zuciyarta na cigaba da bugawa ta ajiye mata card dinta a saman table ta zauna kan kujera a sanyaye tana kallon doctor din har zuwa lokacin bata dago ba tana cigaba da rubuce rubucenta .



MMN SUDAIS CE
💗💗💗💗💗
AUREN SIRRI
💖💖💖
💗💗💗💗💗



AYSHA A BAGUDO



Page 47


' ta Dan marairace murya tamkar mai shirin kuka tace Doctor ,sai lokacin doctor din ta dago kanta Ahankali tana duban Zeenat da gabadaya ta dawo kalar tausayi bbu inda baya rawa ajikinta . Likita Tace sorry please Ina wani aiki sannan ta janyo file dinta gabanta tana dubawa .


Tana kallonta a sanyaye tace Dan Allah taimako nazo nema gurin ki likitar.
Likitar ta sake dagowa tana sake dubanta jin tace gurinta " kmr irin tasanta oready.
,likitar tace do u kwn me before?
zeenat ta girgiza mata kai kawai alamun A'a ,sannan likitar tacigaba da abinda take tare cewa wani taimako ,zan miki .

Zeenat Tace Dan Allah likita Ina son ki taimakmin ciki gareni nake son ki zubar min dashi .

,,likitar ta sake dagowa tana mata kallon tababbiya .

Sannan Tace kina da hankali kuwa ce miki akayi muna zubar da ciki a asibiti nan .
da zakice a zubar miki da ciki.

Zeenat ta sake narainarai ce murya Dan Allah doctor kiyi hakuri ki taimakmin ko nawa kike so zan biyaki wlh ko two hundred thousand ne zan iya baki muddin kika taimakmin .


Likita tayi shr kawai tana kallon Zeenat Ga koshi Ga kwana yunwa ,Amman aikin ne akwai risk acikin sa .

,'ahankali doctor tace gaskiya ni bana yin irin wannan aiki .
" Zeenat tace nasan kinyi iya Nidai taimako kawai nake nema a gurinki.

doctor ta girgiza kai meyasa kika zabi ki zubar da ciki bayan daga kallon zaasan iyayenki masu kudi ne .km gashima

Zeenat Tace Duk ba wannan ba please help me doctor .

Ina mijinki inji cewar doctor?

Da sauri zeenat tace bani da miji shiyasa ma nake son zubar da cikin sbd parent din zasuyi fushi dani .


Likita tace ok zan taimaki Amman sai naji alert tukun dan dayawanku baku zuwa da kudi sai angama aiki kuce zaku kawa daga nan shikennan

Da sauri zeenat ta Ciro wayarta dake cikin pursue dinta tace ur account number please doctor takaranto mata account dinta ,

Take Ta tura mata 200k likita naganin alert ta sauke ajiyar zuciya tare da mikewa jikinta a sanyaye Dan tsoron aikin taje ta bude show glass din magunguna tashiga hada wasu magani har kala uku sannan ta dawo tana kallonta hannuta rike da maganin tace ta juyo ta mata allurar .

tace ok ta Mike ta juyo mata bayan tayi mata sannan ta dauko magungun tabata tare da fada mata yadda zata sha taji dadi dabata na turawa ba irin na nurse titi ,.

Tayiwa doctor godiya sosai zata wuce doctor tadakarta daita ,sannan taraka har bakin get .
Zeenat na murna yau ko gobe zata rabu da jaraba jikinta . Ta dauki drop din taxi .
zuciyarta fari tas tamkar ammata albishir da gidan aljanna .
Har tazo gida murna take da farinciki.


A gajiye tashiga part dinta tana shiga ta iske rahma a parlour ta wuce batare da tace mata komai ba Dan yanzu ta lfyr take .Sai d moris datace ta kawo mata abinci .



Tana shiga dakinta ta zube akan bed tana shafa cikinta Dan yuwan take ji moris ta hawo saman Zeenat da kanta takawowa madam abinci tayi kallon saman a she duk kyawun. Kasa da take Gani a bayan sama yake . Zeenat taci abinci Sosai .tana gama ci tayi hanyar bayi tashiga aikinta na kwara amai.
Har sai dataga ta amayar da abincin data kaf sannan hankalinta ya kwanta da kyar Tasamu ta fito daga bayi ta zube akan bed Ta runtse idanunta.



Da daddare
'ahankali take bude idanunta jin murdawar da cikin ya soma mata ,ido hudu sukayi da deeni zaune, yana kallonta .

tashiga kokarin tashi ya taimaka mata yana cigaba da kallonta yace kin ci abinci ma Kuwa?
ta girgiza masa kai Dan yau nazo duba bbyna da wuri da fatan a shirye kike ?

Ta juyo tana kallon agogo dake manne a dakin taga karfe goma a zabure ta Mike tayi hanyar bayi Dan zubar da miyo tana fitowa ta hango magungunta a zube akan gadon .
.
da ganinta kasan batada gaskiya.
ya tsaya yana kallonta yace meya faru sanin cewa da Zar ya juya zay iya ganin magungunta yasa ta juya tayi cikin bayin da sauri ta tsugunna sananin datayi , tabbas zai biyo ,'yasa ahankali tasoma kakarin amai .

Har ya juya Ya kalli laidar maganin say km ya Mike da sauri yayo gurinta a rude yana mata sannu jikinta say rawa yake.

bbu wani amai datayi ta jingina bayanta tana maida numfashi tare da toshe hancinta wayo juwa nake Gani

a rude yace juwa km c km Zeenat ?
ta girgiza masa kai tace har da kaina .

Ya dauko zai kwantar daita akan gadonta tayi saurin sake toshe bakinta da hancinta da hannuwanta dukka uhmmmm karka kwantar dank kaini dakinki wari dakin yake shi yake sani ganin juwa .

jikinta na rawa Allah Allah take subar dakin

Kai tsaye dakinsa yayi daita .
"ya kwantar daita akan gadon shi tare da kunna mata AC da fan jin tace juwa take Gani .

ba iya jikinta kadai ke rawa ba har zuciyarta bugawa take da sauri .

Yace ya kike jin jikinki yanzu ?
tace daidai wunya kawai nake ji yanzu km abinci ummi nake son ci yace ok bari naje yanzu na karbo miki .
ya tashi da sauri ya fita daga dakin .

Tana ganin fitarsa ta Mike da gudun bala'i ta nufi dakinta tayi sauri ta dauki laidar maganin ta bude ta balli uku Tasha ta boye sauran cikin wordrob dinta .


Yana dawo daga gidan ummi ya nemeta ya rasa dakinta ya nufa ya isketa kwance akan gadonta .

da mamaki yake kallonta zai yi magana ta Mike zaune zata masa iyaye da yauki ya daka mata tsawa tare da ce mata munafuka may fuska biyu yaja tsaki ya dire mata coolar abinci juya yabarta.

'ahankali ta sauke ajiyar zuciya ,tare da cewa maseefaffen banza kawai .

Tayi shr har shabiyun dare tana jiran ko zata ji wani abu Amman shr bbu labari .



Washegari takasance weekend deeni na gida Dan haka bata samu wani sakewar shan maganita ba.
Dan sosai yasanya mata ido .


Har wata washegari garin Sunday yakasa ya tsare yaki fita koina . .

Dan haka itama tayi kwanciyarta a dakita .

tana kwance a daki abin duniya yasoma isarta dan har yanzu bataga komai ba .
,'ahankali ta Mike tasawa dakinta key ta dauko sauran maganin da doctor ta bata .
Ta zauna akan ta fito da magungun daga cikin kakinsu ,ta sha .

ya saura na gobe kadai kusan awa hudu da shan maganin na yau wanda shine second to the last Amman bataji komai ba jin bataji komai ba yasa ta dauko wayarta ta hau what's app Dan ragewa kanta damuwa .taji tasoma jin bacci km har lokacin bataji komai Dan haka ta diro daga kan godan wayyo nashiga uku kar dai cikin bazai zube ba.
, da sauri tashiga balbala maganin kennan tana kokarin janyo ruwa daga kan Mirrow dinta zata sake kara kora wani .

taji wani irin matsanancin ciwon mara da bata jin irinsa ba tayo waje da idanunta a tsorace gabanta na faduwa 'ahankali cikin ma ya dauki zafin ciwo ta dinga murkususu tana daurewa.
Tunda tasan hakan zata kasance daita .

jin irin wanna azabar ciwon yafita daBan da wancen yasa ta kankame cikinta waje guda tashiga mutsu mutsu daga zaune tana buga ties da hannuta taga zama ya gagareta ta kwanta kasa tana juye juye ita kam Tayi alkawari zata rike ciwon har yagama Cinta bbu mai ji .

Ai da mararta tayi wani irin murdawa ta daura hannuta akai taji tamkar mutuwartace tazo batasan lokacin da ta fasa wata razananniyar kara ba rike da cikinta wanda karan tasa gidan gabadaya ya dauki sautin muryarta.

lokacin guda ta hada zufa tashiga kwalla ihun wahala .

Agigice deeni ya nufo dakinta say yana murda kofa yajita a rufe gam.

Da karfi yashiga bubbuga kofar yana kiran sunanta da karfi Ta sake kwara wani ihun wayyo mutuwa ,zanyi .

Deeni yakoma dakinsa a rikece yashiga neman extra key din dakinta da kyar Allah Ya taimaka yagani .
Ya a frigice ya dawo jikin kofar jikinsa na rawa Allah Allah yake ya bude dakin.
' yana budewa ya afka can karshen gado yaganta kwance shame shame tana juye da kirawa kanta mutuwa.

da sauri ya tsugunna ya dago ta a rude yana tmbyta kasa cewa komai tayi sai juye juye take tana zan mutu Yaya mutuwa zanyi ..

A rikice yace Dan Allah zeenat kimin magana mana make damunki .Ina ke miki ciwo .
Ga maganin a zube akasa , hannuta na rawa tashiga tura maganin karkashin gado tana numfashi sama sama duk yana lura da abinda take ya rike hannuta da sauri yana kallon maganin yace meya wannan kike kokarin boyewa ?

girgiza masa tashigayi Dan zuwa lokacin bbu bakin magana a zabure ya zameta daga jikinsa tare dago maganin yana kallo yana karantawa instruction din maganin zuciyarsa yake ta buga alokaci guda wani gumi ya rufeshi Dan tabbatar da abinda yakaranta yasa yayi saurin zaro wayarsa daga aljihun wandonsa yakira doctor saira yana tmbyrta meyye amfanin maganin mestrogen. Ajiki ?

'Ahankali tace masa tablet ne na zubda ciki.
a rude yayi jifa da kwallin maganin yashiga furta innalillahi wa inna ilaihi rajiun da hannushi ya dinga nuna tsabar ya kasa magana

Wani ihun ta km fasawa .



MMN SUDAIS CE
[5/14, 9:02 PM] ‪+234 906 414 7340‬: 💗💗💗💗💗
AUREN SIRRI
💖💖💖
💗💗💗💗💗




AYSHA A BAGUDO




Page 48



Da kyar ya iya furta sunanta Zeenat Zeenat ...meyasa kika min haka?

nace meyasa kika min haka?

Kuka take sosai tana juye juye hannuta dukka akan cikinta tana murkususu ciwo kmr ranta zai fita .
" Jini kuwa say malala yake ta kasanta.


Ya sake daka mata tsawa yana sake furta kalmar me namiki Zeenat?
Tamkar zaki ya' karaso gareta ya dagata tsaye ya kai mata wani gigitaccen mari .wanda yasa Zeenat Ta saki kara har su moris dake downstairs ,sukayo hanyar step suka yi cirko cirko jikinsu narawa .


Yasa hannushi daya ya shake mata wuya tare matseta da bangon dakin kika zubar min da cikina Zeenat.
" meyasa kika zubar min da ciki?

ta kamkame ajikinsa tace wayyo cikina mutuwa zanyi katamakamin" wasu marukan ya sake yaryarfa mata tare da buga kanta da bango dakin sannan ya saki wuyanta tayi kasa luuuuuuuu...Ta zube warwars a filin dakin tana sakin numfashin sama sama Ga azabar ciwon dake nukurkusanta.
" Ga azabar da deeni ke gana mata Tunda take bata taba ganinsa cikin yanayi makamancin na yau ba.

idanunshi sun kada sunyi jawur gabadaya jikinsa bbu inda baya kirma tsabar tashin hankali dayake ciki .


Muryarsa na rawa yace say kingaya min ubanwa yabaki maganin zubar da ciki" hade da yin kwallo daita sai da kanta ya bugi Bago dakin ta dawo ta sake xume kasa.
ta kwalla wata gigitacciyar kara woyyo...... nashiga uku kayi hakuri Dan Allah kabarni mutuwa zanyi .

Kafin ki mutu yau sai kin gayamin wani asibiti kike je ya sake daukarta da hannayeshi duka ya sake bugata da bango take goshinta ya balle da jini .
kan kace me jini ya rufe mata fuska , takoina jini ke siyaya ganin yana kokarin kwance belt din jikinsa tasoma kokarin fita daga dakin ya fixgota ya shake mata wuya yana huci Ina zaki gudu kije?
me cikina ya miki kika zubar min da abina "yau sai kin fadamin tsinannen daya kaiki asibitin da kika zubamin da cikina wlh ko na aunaki lahira.

Da kyar Tasamu ta riko hannuwansa duka biyu cikin kuku da tashin hankali tace Dan Allah Yaya kayi hakuri cikina mutuwa zanyi ya sake buga kanta da bango gara ki mutu kowa ya huta .
munafuka banza may kashe ya'yan da basu ji ba basu Gani ba .

No . please Yaya kamin rai dan Allah cikin zai kasheni "
da karfi ya km buga kanta da bango ya fice daga dakin.
tasan km Bai gama cin kaniyarta ba Ga azabar ciwon dake nukurkusan mararta,tayi karfin hali ta rarrafa ta fito daga dakin da kyar tana neman inda zata buya.
tun Bai zo yakarasa kasheta ba.
Dabin bango ta dinga jan jiki Ga jinin na tsiyaya ajikinta hannuta dafe da mararta dake mata wani azababen ciwo da kyar tasamu ta sauko parlour,n kasa .

Ya fito daga dakinsa yashiga nata dakin yaga Bai ganta ba .
Ya fito da sauri yana kallon kasa yaga yadda jinin danshi ko yarshi ke malale akasa , kwalkwaluwarsa kmr ta tarwatse tsabar tashin hankali cikin zafi nama yasoma taka step biyu biyu idanunshi sun sake kadawa Ga wani irin zafi da kirjinsa ke masa tamkar zuciyarsa zata buga .

a haukace yakarasa saukowa daga step daidai zata bude kofar fita daga gidan ya daka wata razananniyar tsawa wanda yasa , Zeenat ta gigice Ta afka dakinsu moris batare da tasani ba , tasakawa kofar key tare da barin key din ajikin kofar .

A tsaye ta iskesu sunyi cirko cirko da alamun sunji duk abinda ke faruwa acikin gidan , Zeenat zube kasa dakin tana Sakin numfashin wahala har lokacin jinin dake zuba a jikinta Bai tsaya .
Can wani tunani yazo ta Mike a zabure tana kuka ta kamo hannu moris cikin nata .
Muryarta da gangar jikinta duk rawa suke ,moris..moris please ki rufamin asiri koda ogo ya tmbye wani abu kice mishi bakisan komai ba kinji..
,ita dai moris say girgiza mata kanta kawai take sbd kwata kwata bata fahimci abinda madam dinta ke nufi ba .

gabadayansu a frigice suke har rahma jikinsu Sai rawa yake yana karkarwa .

Ga jinin nabin kafafun Zeenat .deeni yakaraso kofar kmr wani zautaccen mahaukaci yashiga buga kofar da iya karfinshi cikin tsawa yace Zeenat ki bude kofar nan tun ban ballata da kaina ba.
,aiko nan rahma da moris suka rude kowace na neman gurin boya yeeeee I don't bring my self inside double wahala oooo...inji cewar rahma .

moris ko Sai kiran jisues Cris take tana karawa oh jisues have Marcy on me , hawayen suke shabe shabe gabadayansu sun rude .



gabadaya Zeenat hankalinta yasoma barin jikinta nishi take sama sama Muryata na rawa rawa Tace Dan Allah ya'ya kamin rai kayi hakuri wlh bazan sake ba,kima sake wlh yau Sai naga bayanki da duk ma wanda ya tsaya miki .

bazaki bude min kofar ba yakarasa maganar yana huci tamkar kumurcin zaki rahma da kusan tafi moris rudewa tace madam please help us to open door for him this ting is become big I won go home I kwn die now please... kijin rahma na rawa karasa xata bude kofar moris tayi sauri ta fixge key din tayi jefa dashi ta jingina bayanta da kofar tana kiran sunan jisues .

deeni Bai sake cewa komai yakoma dakinsa yana huci Zeenat ko na durkushe a dakin say kuka take tana juye juye Dan tasan yau karshenta yazo mutuwa zatayi gashi har lokacin jinin Bai tsaya ba say bulbuluwa yake duk kayan jikinta ya baci da jin haka dakin duk jinin takoina ka kalla gabadaya tagama sadaukarwa mutuwa zatayi yau.
shiyasa tasoma addu'ar neman sauki da tuba a gurin Allah kuka take tana dafe da cikinta wayyo ummina... wayyo babana ..wayyo kuna Ina yau ga Zeenat dinku zata mutu batare da saninku ba.
Ta soma narainarai da idanuwa wayyo nashiga uku mutuwa zanyi Sai kuka take tana mutuwa zatayi

aiko su moris suka sake tsorace da rudewa suma har da kukansu shebe shabe suna kiran sunan jisues Cris.

Bansa haka zata iya faruwa dani Allah na tuba astagfurka wa,atubu ilaik Allah na tuba Allah kasa zuciyar mijina tayi sanyi ya hakura da laifin dana aikata a gareshi .
cikinta ya sake wani irin murdawa ta saki kara .wanda yasa "
Jini ya sake ballewa tasoma Gani double wayyo ummina kina Ina ummi mutuwa zanyi moris takaraso Dan Allah madam karki mutu zaki samu cikin wahala..
suka ji deeni nakokarin zira key cikin kofar Zeenat Ta fasa ihu lura datayi bbu key din ajikin kofar jikinta na rawa taji kmr ta suma gurin tasamu sauki da sausaucin abubuwa dake shirin faruwa daita.

wayyo Allahna wayyo ummina Dan Allah Yaya kayi hakuri kamin rai kaji tausayina yau mutuwa zanyi karka kasheni da hannuka Dan mutuwa zanyi .
ya afkl dakin hannushi rike da kwalin table din data sha yau da wanda yagani kwanaki adakinta yana kallonta da idanunshi suka maga rikidewa tamkar jini aka zuba acikinsu.

kanta yayi ya fincikota su more's naganin haka suka soma kokarin arcewa daga dakin sakin Zeenat yayi tare da juyowa ya damko wuyansu da hannuwasa ya gara kansu waje daya tare da buga kan kowace da bango dakin sannan yayi flinging dasu suka koma can karshen dakin ,suka durkushe suna huci Dan kukan ma kin fitowa yayi .
yasake yin kan Zeenat ya cakumota.
muryasa na rawa wlh wlh baki gayamin wanda yabaki magungunan ba say na kashe ki km a yau....



MMN SUDAIS CE
[5/14, 9:02 PM] ‪+234 906 414 7340‬: 💗💗💗💗💗
AUREN SIRRI
💖💖💖
💗💗💗💗💗



AYSHA A BAGUDO




Page 49


Wlh wlh baki gayamin wanda yabaki magungunan zubar da ciki ba ,zan kasheki inga uban da tsaya miki km zan Dan iskan da zai yi shari,a dani ya sake maimaitawa.


Jikinta na rawa tashiga girgiza masa kai hawaye nabin kuncinta gabadaya tagama fita haiyacinta ta dawo wata kala daban fuskar nan tata ta can kammanin da kyar take matso hawaye daga kumburarun idanunta .

yayinda moris tafi shiga tsaka mai wuya Dan bbu abinda jikinta ke Sai kirrrrrrma.

Ya shaketa da karfi idanunta sukayo waje cike da tsawa yace bazaki fadamin ba .
kai ni gurin ummi ,zan gaya maka ,a gabanta yana shake daita ,ya zuba mata barin makauniyya take hancinta da bakinta suka balle da jini .

A tsorace muryarta a shake Tace zan fada...Zan fada wlh zan fada ya sake zuba mata wani marin uban me kike jira ?

Ta fashe da wani gigitaccen kuka jinin ya sake ballewa ta baki ta hanci,w lh zan fada maka gaskiya Dan Allah kayi hakuri karka kasheni .

Jin ta kiyin magana Sai zan fada take maimaitawa yasa ya damki makogoronta idanunta suka kakkafe tana shirin sumewa yace bazaki fadi uban da yakai ki akabaki ganin zubar da ci ba .
ahankali ta dinga daga masa kanta alamun zata fada sannan ya sausauta rikon da yayi mata Amman say daya sake zuba mata wasu lafiyayyun maruka , hawaye masu dumi da zafi gyaraye da jikin suka shiga ambaliya a kuncinta ta dinga jan zaninta tana fizgar gashin kanta ,tana kuka ta dubi saitin da moris take tsugunne tana risgar kuka Dan say lokacin tasan akan me ogan nasu ke dukan matarsa .
Yacd ,ok itace tabaki maganin ?
tashiga girgiza masa kai uhmmmm baita bace sumy ce takaini ,ita km ita nake aika siyo min maganin tsorace moris tayo waje da idanu tare da dafe kirjinta.

,yayinda jikinta yacigaba da kirma aranta tace yeeeeeee mo daron' won madam Fe, pa romomi,o emiko.

deeni ya saki Zeenat sulale kasa ya juyo tana kallon moris da tazama kalar mara gaskiya duk ta rude Sai rawa bakinta yake takasa magana ganin yadda oga ke kallonta yasa ta fashe da kuka tace wlh karya madam take min ni dai tana aikana siyo mata tablet Amman kwata kwata bansan ko meye amfanin tablet din ba.


hawaye cike da idanunshi yace dake aka taru aka zubar min da cikina kennan?
wani kara yayi yakarasa kusa da moris kmr zaki ya' damki wuyanta ita da rahma da basan hawa ba ballanantana tasan asalin wainar da'ake toyawa ba sai yanzu,.


Hawaye cike da idanunshi yace daku aka samun damar zubar min da cikina ko.
me cikina yayi muku Bai jira mezasu ce ba yayi wani irin juyi tare buga kansu da bango ya shakesu yana huci Sai Ga jini da iya karfinshi yake jibgarsu yana kwallo dasu jikin bango dakin Sai daya musu dukan mutuwa ya tabbatar da ya sumar dasu sannan ya bar su kwance agurin .


juyawa yayi Bai ga kyallin Zeenat ba.

Ita ko Zeenat tana fitowa daga dakinsu moris hanyar waje tayi da Dan sauran karfin Da yayi saura .

gabadaya jikinta yayi week da kyar take iya jan kafarta tana isa gaf bakin get din gidan jiri ya kwasheta ta zube kasa takasa tashi km daidai na n deeni ya fito daga cikin gidan nemanta kmr an hankadoshi ,tana ganinsa tafasa gigitacciyar kara tana ihu tasoma kokarin mikewa tsaye Amman takasa cikin kuka ta dinga cewa no... please wayyo Yaya katausayamin ganin yayo kanta batare data shirya ba tace Dan Allah katausayamin zan fadi gaskiya wlh ba moris bace sumy ce tafara kai ni inda ake

1 Comments On AUREN SIRRI
avatar
adam-ado

9 months ago

Reply

Very interested book

Please Login or Register in order to submit comment