Join Our WhatsApp Group

You Cannot Download this book untill you login but you can read it .

Login Register

sa?
Shiru Zeenart tayi ta sunkuyar da kanta k'asa tace" ni dai gaskiya Ummi bana so...

"Ok Ummi tace had'i da mik'ewa tsaye ta d'aga kafad'a tace " to ba ruwa na zan cire hannuna daga cikin lamarinki , sannan zan toshe kunnuwa na, na kuma rufe ido na, da duk abinda Deeni da dangin mahaifinsa zasuyi miki, ni kaina nasan banyiwa Deeni adalci ba, dana hana shi kara 'aure, saboda rashin haihuwarki bawai daga Allah bane, gangancinki ne, tunda Allah ya sani Zeenart duk wani abu dazanyi miki narigada nayi miki, dan haka wallahi ko yau Deeni yace zai k'ara aure bazan hana shi ba.

Ja da baya Zeenart ta fara yi, tana girgiza kanta kwalla na zubo mata take fad'in "kishiya Ummi?

Kafin Ummi tayi magana Deeni ya shigo da sallama a bakin sa, ganin yanayin Zeenart ne yasa shi tsayawa cak, dubansa yakai wajen Ummi, ido Ummi ta kanne masa, had'i dayi masa signing, ajiyar zuciya ya sauke, yace " lafiya Ummi na ganku duk kunyi cirko-cirko, nan Ummi ta kwashe komai ta fad'a masa, sai lokacin ya gane ina Ummi ta dosa, kafad'un Zeenart ya kama ya rungumota a hankali ya zaunar da ita ya zuba mata rikitattun idanuwanshi,yana kallonta cikin muryar kuka tace " my heart wai da gaske zaka iyayi min kishiya Ina raye ?

Shiru yayi na wani d'an lokaci, sannan yayi kwafa yace " Zeenart Allah ya sani ina son zama dake har karshen rayuwata sannan km babu wata mace da zata kama k'afarki a wajena, amma ke kanki kin san kinyi wasa da damarki, kuma kin san burin kowanne d'an Adam a duniya yaga kwansa, yadda aka haife shi shima ya haifa, maganar gaskiya bazan b'oye miki ba, na baki lokacin ne idan baki haihu ba zan k'ara mata har biyu saboda ni Allah yayi ni mutum mai san tara iyal....... da k'arfi Zeenart tasa kuka ta d'ora hannu aka, tace wayyyyyoo " na cuci kaina, na zalunci kaina, bazan tab'a yafewa kaina ba, wallahi daka yi min kishiya gwara nayi komai, zan iyayin komai akan kayi min kishiya, bazan iya sharing d'inka da kowacce mace ba, ina sanka,ta rungume shi tana kuka.

Kanta Ummi ta shiga shafa mata tana lallaahen ta, sosai Deeni da Ummi suka kwantar mata da hankali suka kuma lallashe ta, tare da kwad'aita mata ciki, sosai suka cusawa Zeenart k'aunar cikin ranta, fiye da k'ima, dan ta tabbatar shi kad'ai ne garkuwarta da kishiya.

Allah sarki nablah baiwar Allah hatta abincin da deeni yakawo mata kasa ci tayi dan tsabar fargaba da tashin hankali datake ciki ,'cikin ya kulle sakamakon yunwa rarrashin duniyan nan deeni Yayi mata akan taci abinci tayi wanka ta kwanta Amman taki sai kuka take tana kiran sunan ahlinta daya byn daya, sai da deeni ya bude mata wuta sosai yasoma dawo mata tamkar mara hankali Sannan ta natsu taci abinci kadan tayi wanka ya kwantar daita yana shafa cikinta da sumar kanta , ya kashe mata karfin AC dakin da wutar dakin ya lullubeta da blanket Yayi kissing din lip's dinta duk da bata so ba ,ya bakinsa daidai tsaitin kunneta kiyi bacci please Banda tunani bbu abinda zai sameki ...

Kwana zeenat tayi tana kuka tare da kai kukanta gurin Allah yayaye mata damuwarta sannan da addu'ar idan alkhari ne karba 'cikin jikin nablah .
Cikin Allah yasaka son 'cikin .

'Cikin ikon Allah washegari koda zeenat ta tashi taji babu abinda ta ke so a rayuwarta sama da cikin jikin Nablah, ta shiga d'an lallab'a Nablah tana har dabata kulawa, amma can k'asan ranta kwata-kwata bata k'aunar Nablah, tayi mugun tsanarta.
, cikin kawai take so, shima saboda kullum Ummi da Deeni suna k'ara cusa mata soyayyar cikin ne, Ummi kuma tana nuna mata cikin ne kawai gatan ta, dan shine tsakanin ta da kishiya.. mgnr samun 'cikin zeenat ya baci 'cikin estate din .

yayinda gabadaya yan'uwa Na nesa dana kusa sai murna suke akan sake samun 'cikin zeenat byn wasu shekaru yayinda Deeni sai nan nan Yake da nablah yana bata kulawa babu yadda Deen baiyi daita ba suje scanning amma fir Nablah tak'i...

Da daddare Nablah da Ummi suna hira a parlor Nablah ta kalli Ummi tace " Ummi kinyi min alk'awari idan kun dawo zani gida, ta fad'a kamar zatayi kuka, dariya Ummi tayi tace " karki min kuka nablah gobe in sha Allah zan saka driver ya kai ki, inya so idan kin gama sai yaje ya d'auko, tsalle Nablah tayi tace " nagode, nagode sosai Ummi, da sauri Ummi ta bata rai tace " Rufa min asiri ki daina tsallan nan nablah , kar Zeenart da Deeni su kamani, dariya sukayi gaba d'ayan su, Nablah ta mik'e zata shiga d'aki .

Deeni ya sauko, ko kallon inda yake batayi ba, ta taci ga tafiyarta , shiko ya zuba mata rikitattun idanuwanshi, yana jin wani mugun dad'i yana ratsa shi, sosai ya shagala da kallan ta Ummi tayi gyaran murya.

Sai lokacin ya dawo hankalinsa, k'eyarsa ya shafa, yana murmushi ya kalli Ummi, dariya Ummi tayi tace " oh ni Oga Deeni, waskewa Yayi Yan dariya yana k'ara shafa kanshi Ummi ta kalle shi tace " yawwa gobe zan koma gida na, kuma da Nablah zan tafi, nan da fara'ar dake fuskarshi ta d'auke, .
Ummi ta lura da hakan amma tayi kamar bata san yanayi ba, yace" Ummi ni dai gaskiya a'a ban bada izini ba, ya fad'a kamar zaiyi kuka, dariya Ummi tayi tace " izini manya, yaushe har ta zama cikekkiyar matarka harda kake maganar izini?

Dariya shima yayi yace " Ummi mata ai duk mata ce, yadda hak'k'in 'yarki ke kaina itama haka nata yake kaina, sosai Ummi tayi murmushi irin Nasu Na manya kana tace " aini 'yata gani akayi akace ana so, dana hana ma mutum kamar yayi kuka,da hauka ita waccen binka ma narink'a da ita kana cewa a'a, kasan kuwa Bahaushe yace " Matar shige bata darajara, dariya shima yayi sosai yace " wata mata shigen ba.
amma banda wata, ya fad'a yana mik'ewa, gaba d'ayan su dariya suke yace " ni dai ban bada izinin akai min mata da "dana "ko ina ba.

Washe gari Deeni zai fita office yaje gaida Ummi, bayan sun gama gaisawa ta k'ara yi masa maganar tafiya da Nablah, yace a'a, Ummi tace " ai dama ni na aura maka matar to yanzu nafasa zan tafi da kayata ta fad'a tana dariya, cikin wasa da dariya suka rabu, dakin Nablah ya shiga ya iske ta tayi wanka ta shirya tsaf, ta shirya kayanta, dariya abin ya bawa Deeni amma ya kanne ya b'ata rai yace " ina zaki?

Cikin zumud'i tace " gidan mu, cikin jikinta yabi da kallo yaga yadda yayi mata d'as abin sha'awa, matsowa yayi gaf da ita ta yadda kowa yana jin bugawar k'irjin kowa, cikin kasalalliyar murya yace " da izinin wa zaki fita?

Saboda ya takureta sosai ta kasa magana, yace" to babu inda zaki, ban baki izinin fita ko k'ofar gida ba, bakin ta dake motsi yana san yin magana amma ta kasa yabi da kallo, yawonsa ne ya tsinke, k'utt ya had'iyi yawun, bakin ta ya had'e da nata ya shiga tsotsa kamar ba gobe..

Kiciniyar kwace kanta ta shiga yi amma ta kasa, idonsa ma ya lumshe yana ci gaba da abinda yake, kuka ta sakar masa, auko da sauri ya sake ta, yaci gaba da kallonta, tafiya yayi har yakai bakin k'ofa ya juyo yace " ban baki izinin fita ba, yasa kai ya fice.

A gajiye ya dawo daga wajen aiki, a parlor ya zube, cikin kwalliya Zeenart ta fito ta tare shi, tana ta zuba masa shagwab'a, shiko gaba d'aya hankalinsa yana wajen Nablah, shiru baiji motsin taba, a hankali ya mik'e yace " bari nayi wanka, ya fara taka step din, M heart nazo nayi maka?

Murmushi ya sakar mata yace " no yanzu zan fito, d'akin Nablah direct ya wuce, babu ita balle kayan ta, babu komai nata, cikin firgici ya fito bibbiyu yake taka step d'in, sai da ya saita kansa sannan ya sauka, kallon Zeenart yayi yaji bazai iya tambayar ta Nablah kai tsaye ba, dan haka yace " my love kicewa wannan yarinyar ta dafa min coffee, " wa wai Nablah ai Ummi ta tafi da ita, a firgice yace " what!?

"Da izinin wa? ba nace ban bada izini?

Wani irin kallo Zeenart take yi masa tace " izini kuma, sai kace matar ka?

Sai lokacin yasan yana nema ya kofsa, nutsuwarsa ya tattaro ya saita kansa yace " Ok badamuwa, jeki dafa man, yana ganin ta shiga kitchen yayi wuf ya fita, gidan Ummi ya nufa, yana shiga ya iske ta a parlor kansa ya shafa yace " Ummi ina Nablah, hankalin Ummi kwance tace " nasa driver ya kai ta gidan su, amma ba kwana zatay...... what Ummi gidan su fa kika ce?

Kanta ta d'ago ta kalle shi taga duk ya birkice, ya fita hankalinsa.

No editing please 🙏🏻🙏🏻🙏🏻🙏🏻🙏🏻🙏🏻🙏🏻🙏🏻 bana 'cikin natsuwa pray for me

MMN SUDAIS CE💗💗💗💗💗
AUREN SIRRI
💖💖💖
💗💗💗💗💗

AYSHA A BAGUDO

Wowwwww fans kuna Ina Ku garzayo Ga wani mashahurin kayataccen labari me dauke da darasi iri iri da abubuwa ban mamaki wanda ya tattara kan al'amuran rayuwar duniya . bakinciki farinciki kuncin rayuwa soyayya tausayi sadaukarwa ...ba kowane novel bane face GADAR ZARE ....

~NA~
*HAUWA A USMAN*
_JIDDARH_

Kadan Daga 'cikin novel me taken suna GADAR ZARE

A firgice ya mik'e daga inda yake zaune, yana kallon sauran abokanan nasa fuska cike da hawaye idonsa yayi ja sosai
Buga kansa ya fara yi a bango yana ihu yana cewa " sun kashe min kowa bani da kowa yanzu, zaman dirshan yayi a k'asa, yana ihu yana yarfa hannunsa, zumbur ya mik'e ya nufi fridge ya d'auko robar ruwa ya bulbulawa kansa

Akan ido na suka k'one gidan mu, mahaifiya ta, mahaifi na, k'anne na duk suka mutu akan kunne na ina jiyo ihun su

***************

Cikin waye wannan a jikin, uban waye yayi miki ciki bazaki fad'a ba saina kashe ki, wayyo na shiga duk irin tarbiyyar dana baki abinda zaka saka man dashi kenan, cikin tace " wallahi Aunty ban sani, idan za'a kashe ni ban san wanda yayi min cikin nan ba, nima ganin shi kawai nayi ajiki na, tafiya tayi ta bud'e durowa ta d'auko Qur'an ta d'ora akan ta tace " na rantse da wanda raina ke hannunsa bansan wanda yayi min ciki nan ba.

Kanta tayo gadan-gadan tana nizaki rainawa hankali, ta shak'e ta idonta suka kakkafe

**************

Acikin gidan yarin yake ihu yana kuka yace " sunci Amana ta, sunyi min butulci, na yarda dasu amma sun ci amana sun had'a min *GADAR ZARE*

Amintattu nane suka yi silar zuwa na gidan yarin, sun raba ni da kowa nawa sun raba ni farin cikina,cikin matsanancin kuka yace " wallahi koda zan rasa komai Na rayuwata bazan kyale su ba.
Sun mun sharri, sun had'a man makirci

*************

Koken acikin kayana kuma, kafin ya k'ara sa maganar dubbun police sun kewaye shi da bindugogi,

Ana cikin haka wayarsa ta fara ringing, dakyar ya samu ikon d'agawa, ji yayi muryarsa ta tintsere da dariya yace " nine amininka, d'an uwanka, kaga yadda nayi wasa da hankalinka ko, na nuna maka halin 'yan Adam

Cikin rawar murya yace " mai yasa kaci amanata?
" saboda ina santa, ita rayuwa tace km mallakina ,

Wani irin mahaucin ihu ya saki tare da buga wayar da k'asa .

Uhmmmm kada Ku sake abaku labarin wannan azababen labarin GADAR ZARE !!!

🔜🔜🔜🔜🔜

Dedicated
HAUWA A USMAN
(JIDDARH)

Page 94

Tun kafin zeenat takarasa inda nablah ke tsaye jikinta Na wani irin mugun kirrrrrrma ummi tayi tsalle tashige tsakaninsu .tana cewa
lfyrki mamana kike wanna ihun hk ?

Meyye faru ne wai ?

Me tayi miki ? Ajire ummi tashiga jerowa zeenat tmbyr jikinta Na rawa itama .

'Cikin wata irin mahaukaciyar murya zeenat tace ummi ummi ciki nagani ajikin yarinya nan tana nunu 'cikin nablah da yatsanta...

Ummi ta dan juyo afrigice tana kallon jikin nablah Ciki km zeenat , wani irin ciki ana mazan kalau ?
Wlh ummi ki kalle yarinyar nan da kyau ciki ne ajikinta Na haihuwa.
ummi ta sauke naunauyen ajiyar zuciya kirjinta Na bugawa tare da janyo hannu nablah cike da fargaban abinda zai faru zuwa kan gado Amman nablah taki zama hakan Yasa ummi
'Cikin sanyi jiki ta xubawa 'cikin jikin nablah idanunta tana kallo tamkar batasan da zamansa ba.
kana tace tabbas ciki gareta ..to garin yaya hk ta faru nablah ?
Ciki nake Gani ajikinki fa da gaske .
Kirjin nablah Yayi wani irin mugun harbawa har dan 'cikinta ya juya tare da dungulewa ya cure agefe guda a cikinta.
Ta runtse idanunta hade da sanya hannuta ta dafe daidai gurin take km hawaye ya balle Daga idanunta yasoma tsiyayowa yana bin kuncinta ,ummi tayi saurin katseta ta hanyar cewa uhmmmm nablah ki natsu bbu abinda za'a yi miki.
yadda akayi kikayi ciki nake son sani .
Da km wanda Yayi miki?

wasu sabbin Hawaye ne masu zafi suka sake biyo kuncinta tun bata Kai Ga cewa komai ba zeenat tace haba ummi wace irin tmby wace wannan zaki mata .akwai dantirin dan iskan da zai yi mata ciki wanda ya wuce kb ....Ni nasan kb ne Yayi mata 'cikin Amman wlh kinyi hasara me hijabin sharri kawai ......
Ummi ta juyo da sauri tsaitin da zeenat ke tsaye tana fama aikin jijjiga jiki da nurfarfashi ai wlh uhmmmm yau Naga abinda yafi karfina.
shegiyar yarinya shiyasa kullun kike kinshe kanki 'cikin hijab ashe Kinsa ta'asar da kikeyi.

Banda kuka babu abinda nablah ke yi ta rasa yadda zata yi da rayuwarta musamman ma data Ga yadda hankalin zeenat din yake atashe sannan Ga ummi itama bata 'cikin natsuwarta tsoronta ma kar zeenat din ta sheketa takashe batare ta sake daura idanunta akan iyayenta ba . dan hk ahankali tacigaba da jero addu'oi kala kala akasan zuciyarta batare da tace uffan ba sai kuka take tana mazurai da ido domin xuwa lokacin zuciyarta gabadaya bbu abinda take so da kaunar Gani kmr ta daura idanunta akan deeni ko zai taimakamata kmr yadda yasha cewa duk sanda wani zai faru ..

'Cikin wata irin kasashiyar murya zeenat ta buga nablah wata irin razananniyar tsawa ke dan ubanki tsayuwar uwar me mekiyiwa mutane .
maza kije ki hada tsummankarinki yanzu ba sai gobe zaki bar min gidana dan wlh ko second biyu bazaki km karawa ba acikin gidan nan sheger yarinya mayya me kama kuruwar mutane gabadaya tun zuwanki gidan naji Na tsaneki ashe tantiriya ce ke me.... .

Tsawa ummi ta bugawa zeenat itama wacce tasa zeenat din qamewa guri daya tana kallon ummi a frigice km atsorace .

shiga hankalinki mamana banson iskanci banza wai ke meyyasa kwata kwata yanzu kika sauya hali .
Kika daukarwa kanki halin da banaki ba.
kibari muji wanda Yayi wa yarinya nan ciki Amman kinki zaki Hanna Allah ikonsa be ?
.kada ki manta fa gabana gabanki yayarta ta damka mana amanar yarinyar agurinmu.
Km duk abinda yasameta ahalin yanzu muke da alhakin akai ....

shikennan ummi nayi shr Amman wlh ni bazan cigaba da zama da wannan yarinyar ba sannan km bazan bari a haifamin 'cikin sh...karki sake kikarasa furta wannan kalmar Ida ban ba hk ba yau nida kaina zan miki dukan mutuwa tun kafin me alhakin hk ya bayyana .sororo zeenat tayi tana bin ummi da kallo me cike da tmbayoyi iri iri .

Ummi tace ke nabla wa yayi 'cikin jikinki?
kuka me karfi nablah ta fashe dashi muryarta na rawa tace ummi ki taimaki dan girman Allah wlh wlh bansan wanda Yayi ba .nima wayar gari kawai nayi naganni dashi batare da nasan tsinan........ shiiiiii ya isa hk ummi ta katseta tana cigaba da kallonta ...

Uhmmmm zeenat taja numfashi tana duban nablah Kin dai ci ribar soyayya tunda har Ga tsaraba nan kin samu wawiya yarinya kawai...

haka nablah ta dinga kuka tana nadamar zuwanta aiki tare da danasani biyyewa sharrin zuciya datayi da yanzu tana 'can cikin danginta km gatanta .

sanin da ummi tayi idan ba'a bar zance hk ba. wani abu zai iya samunta km tasan halin deeni babu hakuri ballanantana Daga kafa.
daga karshe allura ta tono garma..dan haka tace kukan ya isa hk kin nablah kwantar da hankali Kin dai tabbatar da baki San wanda Yayi 'cikin ba ko ?

Nablah tayi saurin girgizawa ummi kanta .

Ok jirani Ina zuwa yanzu
Ummi ta Mike a zabure kmr gaske takamo Hannun Zeenart ta jata zuwa d'akinta, a bakin gado Ummi ta zaunar da Zeenart.
Itama ta zauna a gefen ta, suna fuskantar juna .
Ummi tayi,shr tana kallon zeenat da nazarinta sannan km ta saki murmushi wanda Yasa zeenat cewa ya hk ummi Muna 'cikin tashin hankali ke km kina murmushi ?
Dole nayi murmushi zeenat .
Sannan wannan murmushin Nawa bana komai bane Na murna ne zeenat ....

Zeenat Ga dama tasame mu ..dama ummi ?
Wani irin dama ne wannan ummi zeenat ta fadi hk tana bin Ummi da
Wani irin kallon.
Ita Ummi kallonta take Zeenart, cikin k'osawa tace " Umm..... Hannu Ummi ta d'aga mata, fuskarta d'auke da murmushi ta dafa kafafarta ta tace " 'yata ga dama ta samu, kin san duk abinda kake addu'a to Allah zai kawo maka mafita, cikin rashin fahimta Zeenart ta kalli Ummi tace " Kamar yaya ummi nifa ban gane nufiki ba?

Kallon ta Ummi tayi tace " cikin jikin Nablah mana, cikin k'osawa Zeenart tace " Ummi nifa ban fahimceki ba,wlh gyaran murya Ummi tayi sosai sannan taci gaba " ki karb'i cikin jikin Nablah ki gayawa duniya naki n.......

Zunbur Zeenart ta mik'e " tsaye jikinta Na rawa muryarta cike da in.. inna...tace Allah ya kiyaye na rik'i d'an shege har na dangan tashi da jini na ne .
, d'an dabamusan usulin sa ba, shi zan karb'a ya rink'a kwana asaman k'irjina, kuma gado d'aya, duk abinda Zeenart keyi Ummi na zaune ta zuba mata ido....

Ummi ta sake kamo hannun Zeenart ta zaunar tace " wannan ita kad'ai ce mafita, kinga dai dangin mahaifin deeni wanda kema naki ne sun sako mu gaba daga ni harke, kuma lokacin da suka baki yana gaf da cika daman big Dady Ya tsawatar da yanzu .....

"Wallahi Ummi koma mai zai faru sai dai ya faru, da dai na rik'e d'an shege, ai gwara muje gidan marayu mu d'auko,zeeta ta katse ummi . murmushi Ummi tayi tace " shi na gidan marayun kina da tabbacin tsatsun sa?

"Ko kina da yak'ini akan sa?
Shiru Zeenart tayi ta sunkuyar da kanta k'asa tace" ni dai gaskiya Ummi bana so...

"Ok Ummi tace had'i da mik'ewa tsaye ta d'aga kafad'a tace " to ba ruwa na zan cire hannuna daga cikin lamarinki , sannan zan toshe kunnuwa na, na kuma rufe ido na, da duk abinda Deeni da dangin mahaifinsa zasuyi miki, ni kaina nasan banyiwa Deeni adalci ba, dana hana shi kara 'aure, saboda rashin haihuwarki bawai daga Allah bane, gangancinki ne, tunda Allah ya sani Zeenart duk wani abu dazanyi miki narigada nayi miki, dan haka wallahi ko yau Deeni yace zai k'ara aure bazan hana shi ba.

Ja da baya Zeenart ta fara yi, tana girgiza kanta kwalla na zubo mata take fad'in "kishiya Ummi?

Kafin Ummi tayi magana Deeni ya shigo da sallama a bakin sa, ganin yanayin Zeenart ne yasa shi tsayawa cak, dubansa yakai wajen Ummi, ido Ummi ta kanne masa, had'i dayi masa signing, ajiyar zuciya ya sauke, yace " lafiya Ummi na ganku duk kunyi cirko-cirko, nan Ummi ta kwashe komai ta fad'a masa, sai lokacin ya gane ina Ummi ta dosa, kafad'un Zeenart ya kama ya rungumota a hankali ya zaunar da ita ya zuba mata rikitattun idanuwanshi,yana kallonta cikin muryar kuka tace " my heart wai da gaske zaka iyayi min kishiya Ina raye ?

Shiru yayi na wani d'an lokaci, sannan yayi kwafa yace " Zeenart Allah ya sani ina son zama dake har karshen rayuwata sannan km babu wata mace da zata kama k'afarki a wajena, amma ke kanki kin san kinyi wasa da damarki, kuma kin san burin kowanne d'an Adam a duniya yaga kwansa, yadda aka haife shi shima ya haifa, maganar gaskiya bazan b'oye miki ba, na baki lokacin ne idan baki haihu ba zan k'ara mata har biyu saboda ni Allah yayi ni mutum mai san tara iyal....... da k'arfi Zeenart tasa kuka ta d'ora hannu aka, tace wayyyyyoo " na cuci kaina, na zalunci kaina, bazan tab'a yafewa kaina ba, wallahi daka yi min kishiya gwara nayi komai, zan iyayin komai akan kayi min kishiya, bazan iya sharing d'inka da kowacce mace ba, ina sanka,ta rungume shi tana kuka.

Kanta Ummi ta shiga shafa mata tana lallaahen ta, sosai Deeni da Ummi suka kwantar mata da hankali suka kuma lallashe ta, tare da kwad'aita mata ciki, sosai suka cusawa Zeenart k'aunar cikin ranta, fiye da k'ima, dan ta tabbatar shi kad'ai ne garkuwarta da kishiya.

Allah sarki nablah baiwar Allah hatta abincin da deeni yakawo mata kasa ci tayi dan tsabar fargaba da tashin hankali datake ciki ,'cikin ya kulle sakamakon yunwa rarrashin duniyan nan deeni Yayi mata akan taci abinci tayi wanka ta kwanta Amman taki sai kuka take tana kiran sunan ahlinta daya byn daya, sai da deeni ya bude mata wuta sosai yasoma dawo mata tamkar mara hankali Sannan ta natsu taci abinci kadan tayi wanka ya kwantar daita yana shafa cikinta da sumar kanta , ya kashe mata karfin AC dakin da wutar dakin ya lullubeta da blanket Yayi kissing din lip's dinta duk da bata so ba ,ya bakinsa daidai tsaitin kunneta kiyi bacci please Banda tunani bbu abinda zai sameki ...

Kwana zeenat tayi tana kuka tare da kai kukanta gurin Allah yayaye mata damuwarta sannan da addu'ar idan alkhari ne karba 'cikin jikin nablah .
Cikin Allah yasaka son 'cikin .

'Cikin ikon Allah washegari koda zeenat ta tashi taji babu abinda ta ke so a rayuwarta sama da cikin jikin Nablah, ta shiga d'an lallab'a Nablah tana har dabata kulawa, amma can k'asan ranta kwata-kwata bata k'aunar Nablah, tayi mugun tsanarta.
, cikin kawai take so, shima saboda kullum Ummi da Deeni suna k'ara cusa mata soyayyar cikin ne, Ummi kuma tana nuna mata cikin ne kawai gatan ta, dan shine tsakanin ta da kishiya.. mgnr samun 'cikin zeenat ya baci 'cikin estate din .

yayinda gabadaya yan'uwa Na nesa dana kusa sai murna suke akan sake samun 'cikin zeenat byn wasu shekaru yayinda Deeni sai nan nan Yake da nablah yana bata kulawa babu yadda Deen baiyi daita ba suje scanning amma fir Nablah tak'i...

Da daddare Nablah da Ummi suna hira a parlor Nablah ta kalli Ummi tace " Ummi kinyi min alk'awari idan kun dawo zani gida, ta fad'a kamar zatayi kuka, dariya Ummi tayi tace " karki min kuka nablah gobe in sha Allah zan saka driver ya kai ki, inya so idan kin gama sai yaje ya d'auko, tsalle Nablah tayi tace " nagode, nagode sosai Ummi, da sauri Ummi ta bata rai tace " Rufa min asiri ki daina tsallan nan nablah , kar Zeenart da

1 Comments On AUREN SIRRI
avatar
adam-ado

9 months ago

Reply

Very interested book

Please Login or Register in order to submit comment