Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

dan haka yacigaba da romancing dinta tare da kamo dukiyar fulaninta yana murawa AHankali ya juyar daita ya zira jijiyarsa ciki yasoma mata service .
" wani irin ihu dadi tasoma yayinda shi km yacigaba da zira mata hannushi duka nakan kirjinta "yana aikin murzawa .
,say daya gaji dan kanshi sannan yabar ta ya kwanta gefe yana fidda numfashi .

Kwanciyatayi itama numfashi take fiddawa sama sama ,dan har wani zafi zafi ta dinga ji akasanta .

Tayi sheme shame tare da ware kafafuwanta daidai tsaitin fanka ,wai ko zata daina jin radadin zafi .


Cikin haka bacci yayi gaba da madam zeenat batare da Tasha magani ba ,km har washegari ranar bata tuno ba .
Say gurin la'asar ta tuna batasha magani ba .

Da gudun bala'i ta kwasa tayi samanta.
ta bude tsakankanin side bed dinta inda take boye table din taga wayam sama ko kasa bata Gani ba.
, hankalinta yayi mugun tashi ta sauko da bedside din gabadaya ta ajiye a gefe amman kwata kwata bataga alamun kwalin maganin ba ballanantana tablet.

.tace wayyo Allahna nashiga uku ni zeenat Ina na ajiye maganin nan yanzu.
, AHankali tasoma yamutsa dakin tana duba koina harda inda batayi tunanin ta ajiye maganin a gurin ba, Sai da ta duba .

,cikin haka oga deeni yashigo dakin ya tsaya kawai yana kallon yadda yaga Duk ta birketa dakin ne yashiga bashi mamaki .


Ya dade tsaye yana dubanta batare da sani ba ,sannan yayi gyaran murya afrigice ta juyo tana kallo bakin kofa .

,tana ganin shi taji gabanta ya daki uku uku yanke ya fadi rassssss.take tasha jinin jikinta dan ganin yadda yake kallonta .


AHankali ta Mike tsaye jikinta duk a sanyaye tayi masa sannu da zuwa batare da tayi yunkurin mikewa daga inda take ba .
da ka shima ya amsa mata lfy.

yana ga Duk kin yamutsa dakin haka?

tayi murmushi karfin hali tukun tace wlh wani abuna nake nema .

make nan ya sake jiho mata wata tmby ?


Cikin in...inna tace uhmmmm ...abin sarkata nake nema tun dazu .
ya girgiza kai kawai ya juya ya nufi dakin .


Wanka yayi ya dawo parlour ya zauna sanye da jallabiya ruwan coffee.
tare da daukar remut ya canza Chennal zuwa saudi .
AHankali ya dauki wayarsa yakira Umminsa byn ta dauka suka gaisa ta tmbyi zeenat yace tana lfy sannan suka sha hirarsu.
byn ya ajiye wayar yacigaba da kallon sa har say dayaji an fara Kira sallah,a masallacin dake cikin gidan ,sannan ya Mike yayi alwala.

,da zai fita masallaci ma Sai daya sake komawa dakin zeenat din ya isketa kmr yadda yabarta a har gitse ,ya tabe baki yace shi ya wuce masallaci .



Yana fita ko minti biyar baiyi ba .
ta sauko parlour kasa da sauri .a frigice tasoma kiran sunan moris tace maza ga kudi kije siyo mata magani , ,wanda zuwa yanzu moris Ta kware wajen haddace sunan maganin da madam dinta ke aikanta .
Har moris Ta bude kofar fita zeenat Ta kirata ,ta tsaya tare da juyowa ,karki kuskura kiyi sakaci da magani keep it very wel for ,ko zeenat din bata fama mata ba ,tasan maganin datake siyowa mata bana alkhari bane.

, consider datayi idan taje wanjen siya ,a boye ake siyar mata dashi .

Zeenat na gama bawa moris sakon takoma samanta tana tunanin inda tablet dinta yayi .


Byn kmr minti goma shabiyar da fitar moris sai gata Ta dawo sakamakon securities da suka hanata fita .

Tana dawo da sauri .

deeni ya tsaidaita daman km ya fitarta . Shiyasa yakira number securities kar su barta ta fita . Yana tmbyrta yaga tasoma masa kame kame ya shareta ya wuce,


Tana dawowa tarasa yadda zata sanarwa madam dinta gashi zeenat sam bata yarda moris tana hawa samanta sama .

say rahma ,daitama aikinta kadai ke kaita km da zarar tagama take saukowa .


Moris Ta dade da dawo batare da sanin zeenat din ba .

Can zeenat Ta duba agogo wayar taga har idar da sallah magariba anakan kiran isha'i ta Mike da hanzari tashiga bathroom dan wani irin fitsarin data ya kwanta mata a mara.

,tana fitowa ta zari hijab tana kokarin sawa taji an bude kofa tayi sauri ta zira hijab din atsorace sukayi ido hudu da deeni dake tsaye gabanta.
Kirjinta taji yayi wani irin mugun bugawa.
ta dauke idanunshi akansa .

tasoma kokarin dawo da natsuwarta ,amman gabadaya takasa yukurin fita kmr yadda take so .

AHankali ya rungume hannayeshi duka saman akirjinsa tare da zuba mata rikitattun idanushin ya jingina da jikin kofar tare da harde kafafunsa yana mata wani irin kallo yana murmushin .
,wanda yasa zuciyar zeenat ke gaf da tsayawa tsabar rudanin datake ciki .

Da kyar tasamu ta gyara tsayuwarta dan gabadaya kafafunta suma nauyi . kokarin zagayeshi take Ta fita tana isa bakin kofar ya sauke kafafunsa ya gyara tsatuwarsa sosai a bakin kofar .
a wanyace tace my hrt ,zan wuce zanje na hado maka coffee har tasa kai zatafita ya dawo daita tare da cewa karki damu, yasa hannu ya maida kofar ya rufe ,


Ya cillata a kan bed ya zire jallabiyar jikinsa yayi flinging daita ta Mike da sauri zata Mike ya maidaita yasoma romancing dinta cikin zafi zafi deeni bai sarara mata ba koda yaji tana gunjin kuka bai barta ba Sai dayaga bata motsi sosai sannan ya barta ya kwanta agefe .


AHankali byn yagama hutawa ya Mike yashiga bayinta yayi wanka ya koma dakinsa shima bawai ni jima yayi ba ya sake ficewa .
da gajeren wando irin na sojoji da farar Riga yabar gidan gabadaya tare kulle aininhi get din gidansa haka kawai yaji bai yarda zeenat din da moris ba Duk da moris taki fitowa ta sanar dashi ainihin abinda zeenat din Ta aiketa Sai wani kame kame.




Zuciyar zeenat gabadaya a cunkushe take.
yau tsawon kwana uku kennan batasha maganinta ba .

km Ta aiki moris siyo mata tablet dinta .
taje har inda tasaba siyo mata batasamu ba.

km duk inda yakamata tasamu din taje amman sam bbu .

dan haka hankali zeenat ya sake tashi fiyye da tunanin may karatun .

Gashi babu wani hutu daga oga deeni kullum Sai yayi sex daita kafin yayi bacci .



Two weeks later


MMN SUDAIS CE
[5/14, 9:09 PM] ‪+234 810 359 0922‬: 💗💗💗💗💗
AUREN SIRRI
💖💖💖
💗💗💗💗💗




AYSHA A BAGUDO



Page 46



Two weeks later


Gabadaya jikin zeenat yasoma samun
Canjin yanayi.
, Wani irinjin kasala kasala bacci bacci take ji ajikinta koda taci abinci ko wani abu zataji ya tsaya mata a kirji .


Cikin bacci zeenat Taji kmr wani abu ya tsaya mata a kirjinta kmr yadda tasaba dan haka tasa hannuta daidai tsaitin inda take jin abun ya tsaya mata Ta dan soma shashafawa sai taji abin yayi kasa .
Sake ,juye tayi tashige cikin kirjin deeni sbd tafi jin jin dadin baccinta ajikinsa,

AHankali Deeni ya lalubo wayar dake gefen dayake ya duba time yaga uku ta wuce da wasu en mintina dan haka ya zare zeenat daga jikinsa ya kwantar daita sannan ya Mike ya sauko daga kan bed daga shi sai boxer iya cinyarsa da white single ya dan tsaya yana kallon yanayinta sannan ya wuce dakinsa.

wanka yayi da alwala yazo ya tadda ikimar sallah" byn ya idar bai tashi daga gurin ba .
Yana zaune yana ta addu'oinsa dayasa ba har sanda ya jiyo kiran sallah a masallaci dake cikin estate din tukun ya Mike ya sake shiga bayi .


Kiran sallar asuba ne ya tada zeenat da kyar Ta Mike tayi bayinta wankan tsarki tayo tare da alwala .

Byn Ta idar da sallah Ta shafe jikinta da lotion pure white gold kmr yadda tasaba kullum tare da feshe ilahirin jikinta da turaruka masu matukar sanyi da dadi kamshi .

Duk wannan shirin da take tana yine tana shiga bayi zubda miyo dake taruwa a bakinta wanda tarasa na Mene dan ita sam bata kawowa ranta komai a game da miyon datake zubarwa" ganin tun last week taje Ta nemo tablet dinta da kanta ,km tana amfani dashi yadda aka sheda mata tun farko .



Kwanciya tayi tare da runtse idanunta tana tunanin ko yaushe deeni yabar dakin

kirjinta taji ya sarke mata guri daya can km tasoma ganin juwa juwa cikin ya kulle .
Jin haka yasa ,tayi tunanin kodan jiya bata ci abinci bane" ga oga deeni km ya kwana aikin service.
yasa Ta Mike ta dauki wayarta ta Kira number moris dan yanzu tana da waya a hannuta tace ta dafo mata indomi da tea amman tabari indomi tayi yaji sosai aciki tabawa rahma takawo mata .


Hakance takasance dan ko cikakken minti ashirin ba'ayi ba Sai ga rahma Tayi nouking kofar zeenat .

Tabada izinin shigowa.
Rahma ta karaso har cikin dakin tana gaisheta tare da ajiye plate din indomi ,akan bedside ta juya tabar dakin bata jima da fita ba ta dawo da cup din tea.


AHankali ta Mike ta ,dauki plate din tasoma ci abinci say dataga plate din tas.
Sannan ta daura da tea mai kwari.
". ta dan jingina bayan da jikin gadonta , aiko kmr cikinta jira yake taci abinci ,yasoma yamusawa yana juyawa da gudu tayi bayi tashiga amayar duk abincin data ci .



Cikin haka deeni yashigo dakin da shrinsa na fita aiki.
tsaye yake yana binta da kallon mamaki ,yaushe km haka ta fara faruwa ya tmbyi kansa .
AHankali ya maida kofar dakin Ya rufe yakarasa shigowa dakin sosai yana kallonta . Waje yasamu ya zauna yanacigaba da dubanta
Har sanda yaga tana kokarin fitowa daga bayi.


Jikinta a mace ta rarrafo jikin gado ta jigina bayanta tana cigaba da maida numfashi .

Mikewa yayi ya dawo kusa daita yana kallonta ya dafata zai yi magana
Yaga Ta Mike da sauri tayi bayi ta tsugunna tana kararo amai kmr zata sume .
take jikinsa yabashi abinda kedamun ba mamaki Allah ya amsa addu'ar kwallonsa yashiga ya sake shiga raga .

ya Mike ya rikota yana mata sannu ya kwantar daita ya akan bed ya lullubeta da bargo jikinta sai rawa yake .


A ranshi yace abu fa ya km samu manya iyayen son jiki da raki ,


Yayinda ita km take maganar zuci kardai ciki gareta alhalin bata shiryawa hakan ba.
" wani mora rayuwarta tayi da har zata km daukar wani ciki yanzu ta rufe idanunta tare da jan tsaki a ranta . Yaka barinta har sai dayaga alamun bacci yasoma daukarta


Kallonta yacigaba dayi tana bacci wanda dagani bana jin dadi bane dan Sai juyi take tana girgiza kai . Ya cire wayar yana neman doctor saira amman sam takishiga.

ya Mike ya fice daga dakin mukulin motarsa ya dauka ya sauko parlour kasa yacikaro da rahma tana gyran parlour suna hada ido ya sakar mata harara ya fice .

A sukwane tabi bayansa da kallo tana mugun son kallon ogan madam dinsu.
yana da tsarin jiki may kya
,ita dai tana matukar son shi da aure dazai aureta Amman tasan bazata taba samun miji kmr sa ba.
,gashi sai bata kudinta take abanza ko kallon arziki bata samu daga gurinsa .
AHankali ta saki ajiyar zuciya . Tarasa yadda zatayi tasamu ya Amince datai .
Ko shanawa sudingayi , kyauta ma sai ta mallaka masa jikinta batare ko sisinsa ba .

tayi kwafa ta shige dakinsu tana may ayyanawa ranta muddin tana cikin gidan sai takashewa kanta kishirruwansa dake makale da makoshinta .



Yashiga motarsa sai asibiti doctor saira dan yanata neman layinta bata dauka ba bai damu da masu gaishe shi dashi ba ya haura samanta kawai ya wuce office dinta ya same zaune tana rubuce rubuce idannuta manne da medical glass tana ganinsa ta sakar masa fuska suka gaisa fine ta nuna masa gurin zama tana tmbyrsa madam .

Ya danyi murmushin ai saboda ita ma naxo dan gabadaya bangane kanta ba yau .

Meyasa meta inji cewar doctor ?

Nidai nashigo dakin naga ,sai amai take kwarawa ni dai je ki duba minta dan Allah .
Dan nasa bai wuce ciki gareta ba .
Amman ki riko kayan aiki.

, Tayi murmushi ta Mike tashiga hada kayan aiki ta dauki ruwan allura guda daya ta rufe glass din da magunguna da abin awo .

Tace suna iya wucewa suka fito ta kulle office dinta .
suka sauko kasa zuwa inda yayi parking din motarsa yana shiga gidan ya iske rahma kwance a parlour tana kallo TV ranshi yayi mugun bacci da iskanci datake masa acikin gida azubure ta Mike ta zauna tana kallonsa Dan taji dadin ganinta da yayi cikin mini siket.
duk da bata yi tunani. dawowar sa ba .
ta dauka ya wuce aiki kennan .

Ta tabisa da kallo .
Har ya haura sama shida doctor saira . Sannan ta sauke idanunta akansa .

tana maganar zuci lallai yakamata ta sake Mikewa tsaye akan yadda take dan gaskiya muradin kasancewa tare dashi .

Tayi murmushin mugunta ta shige dakinsu ,ta iske moris kwance tana karatun Bible ,dan ita Tunda madam tanuna bata son zaman su a parlour ta kiyaye kanta.
iya karta kitchen da deaning wanda duk akwai kofar shiga ta cikin dakinsu dazata kaita kai tsaye .



Fitowarta kennan daga bayi byn tagama kwarara amai suka shigo dakin sai rawar sanyi take ganinsa da doctor saira yayi matukar bata mamaki ,ta zauna tana gaida likitar ,,ta amsa tana mata yajiki tare da mata wasu en tambayoyi .

ta Mika mata wata Yar karamar kwallaba tayo fitsari aciki .




Byn kmr minti goma doctor saira tagama yiwa zeenat test tagane tana da shigar ciki wanda batasan iya kwanakinsa ba , ta Ciro drip tayi alura aciki ta daura mata ,tare da magani .Ta nuna masa yadda zai cire mata idan ruwan yakare .


Taso kwarai ta kebe da ,, zeenat din dan ta bata shawara akan cikin amman hakan bata samu ba dan deeni na gurin .
dan haka ta Mike tare da yi musu sallama.

sai day kmr wannce karo ta tabbatar masa akan yasa ido sosai akanta .yace Inshallahu zankiyaye .
Yaje ya sauke doctor saira yana mata godiya sannan ya wuce gurin aiki. Wunin ranar akwance tayi byn deeni ya dawo gida dubata ya cire mata drip sannan ya km barin gidan.


Washegari ma daya shigo dakin hannushi rike da cup din tea kwance ya isketa dakin duk a hargitse , kallon tea kawai tayi taji zuciyarta natashi tun bai kai bakinta ba .

Ta Mike da sauri sai cikin bayi tashiga kwara amai ,ya iso kusa daita yana mata sannu sai data gama sannan ya gyara mata jiki ya maidota cikin daki.


AHankali Ta kamo hannushi ta daura a saman cikinta ,tana hawaye tace dan Allah my hrt katausayamin kasa acire min cikin nan kabari muyi zaman haka Tunda muna son juna wlh ni zan iya zama da kai ko bbu ya'ya .

Yayi shr kawai yana kallonta da mamakin abinda tace yayinda zuciyarsa ke tafasa yana ji tamkar ya shakota yamakata da bango ta mutu kowa ya huta.

,wani irin kallon ta haukace yake binta dashi tare dayin nazarinta .

Ganin yayi shr baice mata komai ba .
sai ta dauka ko shawara yake da zuciyarsa .
dan haka tasoma kokarin sake rokonsa .

Wani irin harara ya watsa mata wlh idan kika sake gayamin wannan bazanr magana say na kasheki yanzu .

Take Tayi shr tana kallonsa zuciyarta na ta fasa .
ita ko tafi iskanci zai Gani kuwa ,ta juya tayi kwanciyarta tana mayar da numfashi .

A zafafe Ya Mike tsaye sosai yana dubanta zuciyarsa iya wuya.

dama ke muguwace km munafuka may fuska biyu ki dinga nuna min tamkar ma kin fini son haihuwa a she abin ba har zuciyarki yake ba ,dan Allah na rokeki karki canza niyarki ta zubda cikin nan .

Yana gama fadar haka yabar dakin tare bugo kofar dakin da karfi ,a ranta tace mai zuciyar wahala bbu wani haihuwa da zanyi da kuriciyata na zauna na lalata rayuwata wlh ba zai wuyo ba .



Yana sauko yaci karo da rahma zata hauwa sama wani iri mari ya dauketa dashi tare kwallo daita tasoma mulmula har ta gangara kasa .meyasa daga gashi yana saukowa bata bari ya bar step din ba ta hawo.

AHankali yacigaba da sauko ko kallon inda take baiyi baiyi ba ya fice daga gidan .

Rahma ta karkabe jikinta ta mike tsaye tana dingisa kafa sannan ta sake yin hanyar step Dan dama gyaran sama zataje yi .




Da wuri Zeenat bacci sakamakon drip din da doctor saira tasa mata. Bata farka ba Sai wajen shabiyu na dare yana kwance a gefenta shima amai ne yata daita ya cire mata ruwan dake hannuta ganin a gigice ta farka tana neman sauka ya rakata har bayi tashiga kwara amai ,gashi bbu komai acikinta komai taci baya zama acikinta sai ya dawo .
Ya zuba mata ruwa akanta ya fito daita daga ita har shi bbu wanda ya runtsa ranar" basuyi baccin kirki ba jikinta ya sake daukar zafi ,

Tun yana jin zafi da ciwon kalmar zubda da cikin data furta masa har yazo ya daina ji ,ganin yadda take shan wahalar cikin sai lokacin yayi tunanin Killa kodan wahalar da cikin ke bata ne yasa ,tace acire mata .



Wasa wasa cikin zeenat cikin yashiga wata uku har sunje asibiti , doctor tace sabon wata zata fara zuwa awo.

Sosai deeni ke kula daita yana bata extra love haka Ummi amman ita duk wannan gatan datake samu besa taso wannan cikin ba gabadaya a wurinta takura ce wannan kaddareran ciki a gurinta kmr yadda take cewa .

Shi kuwa Deeni bbu ruwanshi harkar gabanshi kawai yake yana bawa zeenat kulawa da abinda ke cikinta .

Tundaga sanda tayi furucin zubda ciki taga yadda yayi bata sake yi masa makamanciyar maganar ba tare suke lalacewa gurin cikin .hakan ya sake bawa deeni kwarin gwiwa kula daita da mancewa da wani maganar zubda ciki datayi.

Da daddare deeni zaune a parlour ,n shi na sama yayinda zeenat ke kwance ajikinsa a shwabe tace my hrt nifa Ina son cin danwake ,.

Ya sauke ajiyar zuciya yana kallonta tare da duban agogon wayarsa , karfe goma saura yagani yace bby kalli time fa a Ina zan samoki shi wannan abin da kike son ci?
ta bata rai tashiga kokarin tashi daga jikinsa ta Mike zata wuce yayi saurin dawo daita dan Tunda yasan yadda cikin ke bata wahala yake gudun bacin ranta .

Zaunar daita yayi akan cinyarsa yasoma neman layin umminsa ,say gaban Ummi ya fadi lokacin dataga kiran Deeni kafin ta dau wayar ma addu'ar ta dinga sannan ta dauka tace deeni lfy ?

Lfy first lov wlh wai zeenat ke son cin wani abu dan..me ake ce masa , ya dan juyo yana fuskantarta zeenat din ,Mene sunan abin ta sake fada masa

,yace yauwa wai danwake ,shine nace bari nakira ki ko zamu samu yanzu .

Ummi ta sauke ajiyar zuciya tace ba matsala kazo nan da 30 minti sannan ya kashe yana rungumota jikinsa kinga gud grammar tace azo akarba ta manne masa tana gogga masa kirjinta a fuskarsa .


Allah sarki Ummi da kanta tashiga kitchen tayiwa zeenat dan wanke .

Minti 30 daidai agidan Ummi tayiwa deeni yashigo da sallamarsa ya karba coola yayi wa ummi sallama ya wuce dan kwata kwata yanzu baya son yin nisa da zeenat din .


Yana kaimata hannu baka hannu kwarya ta dinga tura danwake tamkar mahaukaciya ya zuba mata ido kawai yana kallonta dan yasan da wuya agama cin danwaken lfy ,.

Aiko tana gama ci tayi hanyar bayi da gudu sai da ta amayar da danwanke kaf tukun ta zube tana nishi .
Haka ya taso ya wanke mata baki yaja zuwa dakinsa ya kwantar daita shima ya ,zagayo ya kwanta abayanta tare da rungumeta tsam .


Zeenat tarasa yadda zatayi da cikin jikinta dake damunta dan haka ta yanke shawarar kiran doctor titi byn ta dauka sukayi magana tayi hanging din kiran ta Kira sumy .

Hello sumy zeenat ya"akayi ne kwana biyu?

lfy inji zeenat kina gida sumy tace eh Ina gida ok Ina nan zuwa yanzu lfy dai ko ?
ke dai ki bari sai nazo zakiji komai .


Tana zuwa gidan sumy ta kwanta akan kujera tana maida numfashi sumy tace dazun ban naga zanceki a zuciyata .
sai km naga kiranki.

ya,akayi ne kawas da kyar zeenat Ta Mike taje ta zubda miyon bakinta ,ta dawo sumy tace A'a karde kin km harbuwa.

Kedai bari kawai sumy bazan iya jura daukar ciki irin nawa ba wlh "gyara na mutu Banda dan kaina da wannan bakar wahalar .

sumy ta harareta ,kefa wawiyace kin zubar da cikin farko kinsha da kyar shine yanzu zaki km kwaso jiki to mekeke nufi .


Zeenat tace taimako zaki min kmr na wannce karan nakira number nurse titi ashe ma bata garin gabadaya.

Sumy tace eh Ai sunbar garin gabadaya da mijinta amman ita takan zo jifa jifa .
amman gaskiya cikin na baki wahala kalli yadda kika dawo .

zeenat tace eh shiyasa ma nazo gurinki dan Allah sumy ki taimakmin ki kaini wani guri inda za'a cire min cikin na .

A tsorace sumy ke dubanta zeenat sannan tace uhmmmm wlh bbu ruwana km bbu wani guri da zan kaiki .
' nifa na tsorata da wancan lokacin da kika bani labarin irin wuyar da kike kinsha .
Nasan duk randa Asirinki ya tuno nima say kin sani a cikin maseefa .

Zeenat Ta dawo kasa kusa da sumy ta zauna Wlh bbu wani maseefar dazansaki ciki " abinda bbu may sani daga sai ke . Ko wancan Wana gayawa .

Sumy tayi waje da ido tana kallonta da mamaki wai zeenat kina da hankali kuwa ?
Zeenat Ta jinginar da kanta jikin kujera hawaye ya cika mata ido .

sumy tace shikennan kiyi shr kibar kuka ni tausayi kike ba , kiyi hakuri ko daya ki samu tunda kinyi kusan five years da aure yanzu duniyar nan fa bamu da tabbas dinta .
zeenat Ta zubawa sumy ido tana kuka tace dan Allah sumy kitaimaka.

Uhmmmm fa bazan sa hannuna ba acikin zubar da cikin nan .
wancan danayi daga baya say da nadama tashigeni .

bazan iya da tashin hankali mijikin ba wlh ,gyara ki hakura , kuje ki nema kanki zeenat ta Mike tsaye tace bazan wlh Kinsa Allah sai na zubar da cikin nan .

Sumy ta daga kafadarta alamun Ina ruwanta kije ki zubar cikina ko naki

Km dan Allah na rokeki karki kara zuwa mana gidan muddin Kinsa ba abin arziki bane ,zai kawoki haka kurum kijawo min maseefar wannan friaunar mijin naki .

haka Zeenat suka rabuwar baram baram da aminyarta .
Ta dawo gida tana saka da warwara .


Washegari kai tsaye Zeenat ta dauki drop din taxi tace

1 Comments On AUREN SIRRI
avatar
adam-ado

9 months ago

Reply

Very interested book

Please Login or Register in order to submit comment