Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

illata yar mutane zaa kwaleta ne .
wlh da kaina zan hada da hukuma ahukuntata yarinyar nan Matata ce fine banga wani abun boye boye aciki ba ummi .
Muryar nabla na shake tace dan Allah mlm ka daina cewa matakar ceni. wannan ma ai rainin hankaline tayaya ma hkn Zai kasance?
. Ta yadda ya'yanki ke Kama Dani kadai ya isa yasa ki fahimce komai km kisan hakan ma yagama kasancewa inji cewar deeni ya fada yana watsa mata kallon rainin hankali . Ko ki yarda ko karki yarda ni mijinkine km uban ya'yanki.

Zeenat tace Karyane bazata taba zama matarka ba sai dai Karu...ya daga hannu zai sauke mata wani gigitaccen Mari ummi ta katseshi ta hanyar buga masa tsawa kamin shr dan ubanka km wlh karka sake kataba min lfyr yarinyar da ME zataji?
da wannan maseefar data kunno Kai ko me? Wlh idan kayi sanadiyar da zeenat dina tashiga cikin wani Hali ko wani Abu yasameta nima bazan yarda ba.
ummi kinsani nasani nablah Matata ce ta sunan wace kece silar komai to meyasa kike nuna kmr bakisan komai ba ? Kodan banida gata bani kowa komai sai ki dinga nuna son kai akan zeenat........
Jin hk yasa zeenat yin cilli da wukar hannuta tare da ja da baya dafe da tsaitin zuciyarta tana kallon ummi wasu sabbin hawaye na tsiyayo mata bisa kuncinta ummi tarasa yadda zatayi da rayuwarta.. kawai tashiga girgizawa zeenat Kai zeenat ta zubara ta Kalli deeni muryarta na rawa cike da in.. Inna tace karya ne wlh badai ummina ba ummina bazata min hk ba ...Kai ban ma yarda kayi wani aure ba ..nasan ko aure zakayi bazaka taba auran wannan yarinyar ba yar talakawa kaskantaciya Mara galihu wace tazo aikata domin Rashi da talauci ... ummi ta fashe da kuka tana kokarin Kamo hanun zeenat cikin nata.
deeni ya rigata ya damki hannun zeenat cikin nashi ya nufi hanyar step daita ta tokare taki mov ka sake maci amana wlh sai Allah yasaka min nasoka arayuwata. Numfashina ne kawai bazan iya fixge shi nabaka ba Amman karasa sakayar da Zaka min sai wannan tana kuka takarasa mgnrta tare da son fixge hannuta daga nashi Amman takasa sbd bakaramin riko yayi mata ba. Bai daita komai ba kawai Cigaba da tafiya yayi da ita har yayi taku uku ya Dan tsayawa ya juyo yace nablah ta biyoshi itama.
Da sauri ta girgiza masa kanta alamun bata zuwa tasoma neman hanyar guduwa batare yaranta ba.
Ya dawo ahankali ransa a bace ya kule Duka kofofin parlour gabadaya wanda zasu sada mutun zuwa waje gudun kada nablah ta gudu .
sannan ya nufi dakinsa da zeenat itama sbd tsaro ya tafi daita dan yasan kafin yaje ya dawo ta illata nablah. ya je ya dauko wayarsa wanda akayi video dauren aurensa da nablah ya dawo parlour km duk lokacin still zeenat na rike cikin hannushi gam jikinsa a sanyaye ya hada wayar da makeken TV dake manne da jikin bangon parlour'n ya tsaita komai ya kunna gabadaya daga zeenat har nablah babu wace kirjinta bai buga ba Dan tsabar frigicin abinda zai biyo baya.
gabadaya idanunsu nakan TV yayinda zuciyar ummi ta dinga tsalle tana tafarfasa jikinta na rawa rawa tana juya Kai tana uhmmmmm uhmmmmm deeni karkayi hk please tayo inda TV yake da niyyar kashewa Amman ina aikin gama ya rigada ya gama dan Kafin ta karaso har mutanen ciki sun soma bayyana .
cak taja tsaya tana salallami da ambato Sunan Allah gabadaya babu inda bai dauki rawa ba ajikinta .
daga zeenat har da nablah zuciyoyinsu ke bugawa tmkr ana buga musu guduma.
deeni kuwa kamo yaransa yayi ya zaunar dasu sai faman ajiyar zuciya suke ja suna fitarwa tsabar kukan da sukayi gabadayansu suka kwanto jikinsa . Sosai nablah ke kallon mahaifinta yana murmurshi tare da wasu daga cikin makwatansu na uguwarsu Take jikinta ya dauki wani irin rawa karrrr..... karrrrr ....karrrr ta sake kurawa TV idanuta tana kallon komai azahirance.

A matukar frigice itama zeenat ke kallon tsirarrun mutane dake zaune suna gabatar da daurin aure har sanda taji an ambaci sunan mijinta km an daura auren dashi Tana Gama jin hk ta saki wata razananniyar kara wanda gabadaya gidan ya amsa tare da zubewa kasa sumammiya....................




Mmn sudais ce
💗💗💗💗💗
AUREN SIRRI
💖💖💖
💗💗💗💗💗



AYSHA A BAGUDO



Kainuwa writers association
(united we stand and succed our ambition is motivate the mind of readers)


Dedicated to
Hauwa A usman
Jiddarh


Page 105

A matukar haukace ummi tayi kan zeeent Tana jijjigata tana kuka tana kiran sunanta zeenat .....zeenat ki tashi dan girman Allah ki tashi kar ki min hk kar ki mutu kibarni ....idan wani Abu yasameki bazan taba yafewa kaina ba nice sanadin komai ni najawo miki duk wannan wahalar da maseefar please zeenat....
shima deeni a zabura ya mike tsaye yayo kanta yana girgizata da wani irin sauri yaje ya dauko ruwa yashiga tsiyaya mata Amman still ko motsi batayi ba hankalinsa yayi mugu mugun tashi fiyye da tunani me karatu. sunanta kawai yake Kira yana girgiza kumatunta hatta haidar da Anan kuka suke sosai banda junior dake zaune yana kallonsu yana sheshekar kukan dayaci.
hannuta haidar da Anan suka rike suna kiran sunanta aunci aunci ki ta chaci ki chaci aunty dady yace ki chaci deeni ya tallabota agigice ya rungumeta jikinshi yana kiran sunanta gabadaya ya rikice yarasa yadda zaiyi .
da inda zai nufa daita kawai ya cicibeta ya nufi dakinsa daita ummi da yaran na biye dashi abaya suna faman kuka Yana shiga dakin ya kwantar daita akan gadonsa.
" ummi wacce gabadaya tagama rudewa da gigicewa ta fita haiyacinta tarasa takamaimain abinda yakamata tayi .
ta saka wani irin Kara tare da cewa Dan ubanka nan yakamata kayo min daita ko hospital? Uhmmmmm wato kana son kashe min ita ne ko ?
Deeni da alamun kana bukatar ganin bayana kanason ganin karshena wallahi muddin wani Abu ya samu zeenat wlh wlh bazan yarda ba .
bazan barka ba sai nayi kararka zuwa court... azubure ummi ta sake frigita ganin yadda kwata kwata zeenat bata motsi bata numfashi sai surutai kawai take zuwa tana zagin deeni.

A matukar hassale deeni ya juyo yana kallon ummi muryarsa a kausashe yace haba ummi ya kike son nayi da rayuwata?
Ni kaina bazan so wani mummunar Abu yasameta ba first love.
ko babu komai zeenat Matata ce km yar uwata ce front &back babu ta inda zan yakiceta ajikina da zaki dinga cewa idan wani Abu yasameta bazaki yarda ba bazaki barni ba .......
ince duk kece kika jawo mata wannnan matsalar da tashin hankalin kece da kanki zaki kasheta da hannunki bani ba kece kika sakata cikin wannan damuwar da tashin hankalin bani ba da tun farko kin barni nayi aurena abayyane tasani kowa yasani da duk hk bata faru ba .
Amman gabadaya first love kin hana komai kin bata komai kin ruguza komai Amman kina neman daura min laifin da banawa ba.
wlh first love koni idan wani abu yasamu zeenat ni da kaina zan fara kai kararki court kafin ki kaini .
Dan ni aka fi cuta kisani yin *AUREN SIRRN* da yarinyar mutane batare da saninta ba sbd kawai naki farincki keda yarki kina neman kaini wuta first love bisa ga zunubin zeenat yarinya tana aikata kuskure Amman Kiri Kiri baki son laifinta baki tsawata mata bakison wani yayi Mata hukunci bisa ga kuskurenta yanzu WA gari yawaya?

Ummi ta fashe da wani irin mahaukacin kuka batasan sanda ta cire Hannuta ta daukeshi da gigitaccen Mari tana kuka tace yanzu deeni har mu kawo wannnan stage din?
Yanzu ni Kake gaggayawa mgn hk?
ina fada kana fada?
Nice nazama abar sakace hakoranka.
ni kake fadawa duk abinda yazo bakinka dan kawai soyayyar wata ya Rufe maka ido .Amman wlh bazakasan bakada hankali ba sai kabari wani Abu yasamu zeenat dina a sanadinka lokacin zakasan ko waceceni.
km lokacin zakayi dakasanni kasancewata uwa gareka ta juya fuuuuuuuuuu ta nufi dakinta da sauri har tana hadawa da gudu gudu ta dauki waya tana kiran family doctor dinsu hawaye na Bin kuncinta.

Jiki a matukar sanyaye deeni ya dauko ruwa a fridge yashiga kwara mata still shr Kake jin zeenat ko gezo batayi ba wayarsa ya zero yashiga neman layin doctor yana zariya adakin yaran suka haye gado suna jijjigata da kiran sunanta idanusa ya zuba masu Yana mamakin yadda yaran datake jin haushin akan sunki sabawa daita suka damu daita..
duk da basanin halin datake ciki suka Yi ba .
ya runtse idanunshi daidai lokacin da'akayi pik din call.
a hanzarce ya bada Umarni kawai tare da cigaba da kaikawo acikin dakin ....hankalinsa atashe.



Yayinda nablah dake tsaye a parlour junior rabe ajikinta .
sbd tsabar rudewa da frigicewa da tashin hankali ganin abinda take gani sandarewa tayi agurin tazamo tmkr mutun mutumin tabbas babu karya cikin zancen deeni .
fuskar mahaifinta take gani har lokacin yana murmushi wanda tarasa na mene yana cigaba da daura aurenta da mutumin dake ganin jegoni ne arayuwarta .
babu abinda take gani sai hoton mahaifinta yana mikawa wasu daga cikin makwatansu hannu suna gaisawa alamun angama daurin aure yana musu godiya.


Nocking din kofar parlour gidan ake da Danna bell da karfi.
koina agidan ya karade da sautin Kara deeni yA fito da sauri ya wuce nablah tsaye wiki wiki da idanu still tana kallon TV wanda ke sake rewaning din kanshi.
ya nufi kofa yana budewa yaga Ammar tsaye aiko take ya hade rai dan tunani shi ya dauka doctor ne yakaraso. muryasa a dan kausashe yace ya'akayi ne?
Amar yace daman Big dady ne yace kazo yanzu yanzu yana son ganinka gabansa ya buga yashiga dukan uku uku nazo fa?
Amar yace uhmmmmm hk yace.
OK kace masa gani nan zuwa bai tsaya bi takan amar ba ya juya yakoma ciki tare da kule kofar. Ya
Janyo hannu nablah gabansa na tsananta faduwa ya zaunar daita please nabeelah ki dawo cikin haiyacinki kisanyawa jikinki natsuwa kinsan bake kadai bace kurka sa zuciyata ta buga... shr kawai tayi takasa cewa dashi komai still imagine din abinda ke faruwa take acikin memory dinta .
yaja hannuta cike da sanyi jiki muje ki sauya kayan jikinki kin mikewa tayi sai ma alamun da tayi masa da kanta daya barta kawai.
dan hk yabarta ya Mike yaje dakinta ya dauko mata doguwar riga ya zira mata daga zaune a in datake ..


Byn kmr mitin 15 sai ga doctor yazo .
da hanzari deeni ya shigar dashi inda zeenatb take kwance tmkr matacciya.
batare da bata lokaci ba yasoma AIkinsa cikin iya da kwarewa ummi takasa tsaye takasa xaune ta fice daga dakin tana adduar Allah yadawo mata da numfashin diyarta kuka take sosai tana furta duk adduar datazo bakinta da adduar da mutun zai Yi idan yana cikin kunci da damuwa *allahumma lasa'alah illa maja'altahu sahla WA'anta taja 'alul huzna iza shita sah'alah*
Shi take ta maimaitawa da Inna lillahi wa Inna ilahi rajiun...

Shiru shr Big dady zaune zaman jiran zuwa deeni shr har awa daya ta wuce bai ganshi ba .
ya yunkura ya mike tsaye tare da sandarsa yasoma takowa ahankali yana saukowa daga balcony dinsa dan duk dramar da akayi akofar gidan deeni akan idonsa komai ya Faru kasancewar babu wani nisa tsakaninsu tundaga lokacin da zeenat ta hankado nablah harabar gidan ta fada kirjin deeni har zuwa sanda deeni ya rungumo yarinyar da bai san kowacece ba zuwa cikin gidan.
tun lokacin hankalinsa ke tashe yakasa samun natsuwa. Ahankalin dattijon yacigaba da takowa har ya sauko zuwa harabar gidansa tare da kwallawa amar Kira ...
amar yataso da sauri yana amsawa Big dady yace muje ka kaini gidan deeni .
amar yacewa big dady yaface yana zuwa.. Nidai kaini kawai hankalina yaki kwanciya da alamun akwai wata Matsalar dake faruwa agidan.
Hk suka shiga mota amar yaja sai gidan deeni amar yayi parking ya fito da sauri ya budewa big dady kofar motor .
big dady ya fito ya nufin door din gidan da kanshi yashiga dannan bell deeni ne still yazo ya bude masa yana ganina ya hau shafa keya yana masa sannu da zuwa kana yace big dady ai dakayi zamanka zanzo koda baka zo ba yakarasa fadar hk yana me bawa dattijon hanyar shigowa wanda daidai wannan lokaci numfashin zeenat yasoma dawowa tana farkawa ta saki wani ihu me karfi gaske deeni ya bar big dady zaune ya hanzarta da sauri.
" shi da ummi suka shiga rigerigen shiga dakin tana ganin ummi ta sake rushewa da wani sabon kuka ummi ta rungumeta ajikinta tana kuka zeenat na kuka shi dai deeni godiya yashiga yiwa Allah dayasa numafshin ya dawo jikinta .
yakarasa inda take rungume da ummi yakamo hannuta yana mata sannu tayi saurin zame hannuta cikin nashi tare da rutse idanunta alamun batason ganinsa.
ya mike jikinsa a matukar sanyaye yana yiwa doctor godiya suka fito daga dakin suka nufo parlour inda big dady ke zaune .
suna fita numfashin zeenat yasoma sezing da kyar take jawo shi tana fitawar .
ummi ta saketa ta rugo da gudu tana kiran deeni da doctor turussss tayi ganin big dady zaune yana rike da junior yayinda idanunshi kyam Akan nablah wace har lokacin bata cikin haiyacinta .
take ummi tawayance tare da nuna wa doctor hanyar dakin da zeenat take.
Doctor ya juya ya da wani irin mahaukacin sauri ya koma .
bayan doctor ummi tabi batare ta tsaya bi takan big dady ba.
tayi cikin dakin da sauri byn komai ya daidaita numfashinta ya dawo normal wanda zuwa lokacin kukanta ya Dan Tsaya sai numfashi datake janyowa.
da kyar ta bude bakinta kmr batason yin mgn tace ummi fitar Dani daga dakin nan zuciyata ummi zata buga idan nacigaba da zama cikinsa .
babu mutsu jiki na rawa ummi ta kamota jikinta suka fito .
kiyi hkr manana kiyi addua mamana zaki ji saukin radadin abinda ke damunki.
ta nufi hanyar up stairs daita da niyyar kaita dakinta zeenat ta girgiza mata Kai ummi karki kaini... Kifitar Dani daga gidan nan gabadaya banason zama cikinsa take ummi tayo Hanyar main parlour din gidan batare da taso ba.

Yayinda big dady still yana zaune suna zantawa da deeni ya bude bakinsa Kennan da niyar tmbyrsa abinda ke faruwa ya hango tahowarsu ummi zeenat makale agefenta suna takawo ahankali yayi shr kawai yana dubansu.
ganin hk yasa ummi kasa wucewa ta gabansa ta zaunar da zeenat akan kujera itama ta zauna hannuta rike da yatsun zeenat sai lokacin ta gaida Big dady .ita ko zeenat kasa mgn tayi ta runtse idanunta gam tana jijjiga jikinta... Big dady ya amsa gaisuwa yana dubansu daya byn daya gabadayansu har nablah fuskarshi dauke da tambayoyi irir iri.
sai daya gama nazarinsa akansu tsab sannan ya numfasa yace ya duk naganku wani iri hk kmr akwai damuwa meke faruwa daku ?

Deeni yayi Shiru yayi kasa da kanshi yana yashafa keyarsa gabansa na cigaba bugawa jira kawai yake yaji abinda ummi zatace.
ahankali yaji sautin muryar ummi tace babu komai big dady.
deeni ya dago kanshi da sauri yana duban ummi afrigece take suka hada ido ta tawatsa masa wani irin kallo tare da wata uwar harara sbd atunaninta shine yakira big dady .
big dady yace ya ina kallon tsantsar damuwa da tashin hankali afuskokinku har wannan baiwar Allah da bansa kowacece ba Amman fadeela kice min babu komai .
ummi ta daure fuskasta sosai ta sake cewa babu komai big dady .
ganin da deeni yayi kmr ummi batason asan abinda dake faruwa agidnsa ballantana asamu matsalaha Da daidaituwar lamari.
gashi shi yanzu yagaji Da boye boye gara ayita takare kowa ma yasan komai shi badamuwarsa bane.
dan haka gabansa na bugawa da karfi. muryasa a dake yace big dady akwai damuwar nan fa da tashin hnkali wanda km duk first love ce silar komai .ya sauke numfashi da ajiyar zuciya kana yacigaba
big dady wannnan yarinyar da kake gani zaune yana nablah da yatsansa *MATATA CE* ta Susan wacce ummi ce da kanta takawo min ita gidan tace na aureta batare da duniya tasan da hk ba .
Big dady yayi Jim yana kallon deeni da ummi da da alamun yana bukatar Karin bayyani daga gunta.
ummi ta tsunkuyar da kanta kasa Take wani gumi me zafi ya rufeta.zeenat ta dinga kallon ummi zuciyata na bugawa tason taji ummi takarya ta abinda deeni yace Amman taji ummi tayi shr .muryar na rawa tace karkawa ummi karya yaya ummina bazata taba min hk ba wlh, deeni ya watsmata wani kallo kana
Ya gyara zama yashiga zaiyanewa Big dady komai daki daki daya fair tun daga farko shirya lamarin har karshe .big dady dake zaune yana sauraron deeni har sanda ya dasa aya ya numfasa yana duban ummi sannan yakira sunanta fadeela kina jin abinda deeni ya fada meye gskyr lamari.....? Ummi Tayi shr tana kallon big dady... Kennan gaskiya ne abinda deeni ya fada ta fashe da kuka tana jijjiga kai alamun hk ne... Inna lillahi wa inna ilaihi rajiun kawai big dady yashiga furtawa yana maimaitawa yana kallon ummi jikinsa a matukar sanyaye..

Wani irin razananiyar Ihu May karfi gaske zeenat ta saka tayi zumbur ta Mike tsaye jikinta na kirrrrma ta jingina jikinta da bangon gurin tana duban ummi afrigice sannnan ta fashe da wani marayan kuka me taba zuciya da cin rai tace Wayyyyyyyyyyyyyo allahnah ummi kin kasheni na mutu na lalace wayyo ni muZeenat shikenan tawa ta kare atsorace deeni ke kallon zeenat yadda ta birkice ta fita haiyacinta ta zama tmkr wata sabuwar mahaukaciya sabon kamun hauka .
ta haukace ta Dinga kuka tana ihu tana kiran ummi kin cuceni ummi kin rabani da farincikina ummi ta dafe kirjinta azuciyarta narawa aranta tace tabbas na cuceki manana Amman bansa hk abun zai juye bisa kaina ba.
kinci amana ummi kin yaudareni kin ci amanata kin cuceni .
da mahaifiyata na Raye nasan dabazaki min hk ba yanzu ummi ke da kanki kika yiwa zeenat dinki kishiya.....
Keda kanki zakiwa zeenat dinki kishiya..kishiyar ki rasa wace zakimin sai yar aikina.... gsky baki kyauta .
Baki kyauta min ba ummi sbd bana haihuwa .
laifin danayi ban cancanci wannan hukuncinba yar aikina fa ummi .
Ummi wani cikin ne fa daita har na tsawon wata shida nan da wata uku zata sake haifar masa wasu ya'ya nashiga uku ni muzeenat wannan wace irin bakar rana ce gareni .
ta sake zabura tayi wani irin ihu tayi kan nablah ummi tayi saurin rungumeta ajikinta tana kuka ummi nayi .
kiyi hakuri diyata bawai nayi hk Dan na cutar dake bane diyata .
nayi dan nema maki farinciki acikin rayuwar aurenki ne.
bansan gadar zare nashiryawa diyata mafi soyuwa araina ba tun ba yau nake kukan nadamar abinda nayi ban km san rashe zai juye da mujiya ba kiyi hkr tabbas kuskurena ne ya jefaki cikin bakinciki dakike ciki.
Amman duk rintse duk wuya bazan taba Barin ki wulakanta a duniya ba matukar ina raye ina sonki zeenat fiyye da komai dake cikin duniyar nan adalilin sonki yasa na aikata hk..
kuka suke sosai gwanin ban tausayi. Kuka zeenat tacigaba da Yi Don yanzu wani irin haushin ummi takeji matuka acikin ranta ganintake duk abinda ya sameta ummi ce silar komai ahankali ta dinga zame jikinta daga jikin ummi tana girgiza kai tana kukan ummi kin cuceni kingama da rayuwata kin kassara zuciyar zeenat dinki tunda Arasa wace zaa min kishiya daita sai wannan ..... Diyar talakawar Mara galihu wacce sanadin babu taxo aikato ina zaune da kishiya guri daya batare da....big da ya katseta yana girgiza Kai batare ya iya furta komai ba dan gabadaya abin ya girmama tunaninsA bai Taba jin inda akayi aure irin wannan ba.

Wani irin kallon nablah kewa zeenat ME tattare da tsansar takaici
Take tana gama jin komai tazama mahaukaciya tuburan tafita daga hankalinta tafita cikin natsuwarta tasoma surutai bake kadai aka cuta ba aunty har Dani .

ni aka cuta wallahi ni aka cuta ..hankalin amatukar tashe takarasa inda deeni yake tsaye yana dubanta tashiga nunashi da yatsanta deeni ka cuceni na tsanaka bana sonka bana kaunarka deeni na tsaneka har abada bazan taba sonka ba kai ne Ashe kasaka rayuwata Cikin kangin rayuwa da bakinciki da ukuba da tsananin kunci rayuwa .
kai ne ka ruguza min farincikina ka lallaba ka dirka min ciki yanzu ga wani ciki .

Meyasa baka zo min a siffarka ta mijina ba ?

Meyasa baka Aureni ta hanyar da Allah ya halallata aure ba ?

Meyasa baka inganta rayuwata ba ?

kasa na haifi ya'yana a wulakance ankirasu da shegu alhalin halallatattu ne ankirasu da yayan zina Kasa ankirani da Mazinaciya karuwa deeni .....kasa ni kaina ina zargin kaina .
Kasa ni kaina nakasa yarda da kaina takarasa mgnr tana zubda hawayen tausayin Kanta ahankali ta juya tsaitin da ummi ke durkushe Gaban zeenat har lokacin suna kuka me taba zuciya muryarta cike da matsanancin kuka tace ummi yanzu inda yarki ce ni ta cikinki zaki yarda Amata irin wannan auren wulakancin da kaskancin kodayake ma diyar da kike ikirarin kina sonta itama kincin amanatar duk da yake mu talakawa ne ta maida idanunta cikin na zeenat sosai sannan tacigaba da mgn cike da tashin hankali.
ba kaskantattu bane mu ba Km wulakantattu bane ko aikatau da kikaga nazo Yi .
tawa kaddarar ce tazo hk bawai talauci ko rashin abincin dazamu ci bane yasa haka .
mahaifina bai da matacciyar zuciya sbd har yau yana neman na kanshi km yana rufa mana asiri tunda bai bar mu da yunwa ba ko kishin ruwa tunda ba tsirara muke yawo ba.
Da zakice yar talakawa yar aiki naji ni yar talakawa ce Amman na mishi ranar da ke baki mishi ba .
Sosai ta dinga sakin magannu batare da wata fargaba ko shakka ba hakika ummi ke da danki kun cuce rayuwata.
ummi na rikeki bisa amana tmkr mahaifiyata Amman sai gashi yazamanto da saka hannuki cikin jefa rayuwata cikin matsanamcin kangi me wuyar fita .
wlh wlh yau ko numfashina zai Kare sai nabar muku gidanku ta sake Maida shanyayyun idanuta masu cike da ruwan hawaye kan deeni sosai tana kallonsa wasu ruwan hawayen na tsiyaya, tasa hannuta ta goge hawayen kana tace ya'ya km naka ne na dade ina kwankwanto hk acikin zuciyata deeni na dade ina zargin wani alamari game da Kai.
Na Dade ina tunanin cewa kaine kake zuwanmu acikin mafarkina ashe bamafarki bane gaske ne ummi na dauke uwa nabi ki har daki nagaya miki matsalar dake damuna game da aljanu suna ku santata Amman kikace min wai babu wani aljanu nayita addua kin mata Ashe dake aka hadu ake son tsaida yancina zuwa bauta....

Meyasa ummi ?

Meyasa kikayi hk wlh ban taba tunamin hk dagareki ba ummi ..ko numfashina zai dauke koda zan rasa komai da kowa arayuwata zan tafi zanbar gidan nan yau km a yanzu km wallahi bazaka taba mallakata ba deeni sbd hanyar da biyo gurin mallakata. kabiyo ta hanyar da bata dace ba sannan km ya'ya nakane gasu nan sannan km wannan cikin ko Zan mutu bazan haifeshi ba .deeni ya zabura ya matso gareta jikinsa na rawa zai tabata tayi karka taba mugu ME cin amanar ya'yan mutane ta juya da sauri tayi hanyar dakinta..

Wani irin kuka xeenat ke Yi nafitar hankali da taba zuciya ahankali big dady da kanshi ya mike ya dagota ya runguneta ajikinshi yana shafa bayanta sun kusan miti goma ahaka sannan ya Dakota ya kura mata idonsa dake cike da ruwan hawayen tausayinta .. Girgiza Kai tafara cikin kuka tace big dady karkamin kuka kada kada zubda hawayenka akaina duk abinda ya faru Dani ,ni njawowa kaina. Da kaina da nayi hkr lokacin da Allah yabani nawa arxiki ya'ya da yanzu ban tsinci kaina cikin wannan damuwar da tashin hankalin ba. Gabadaya tausayinta yakama mutane

1 Comments On AUREN SIRRI
avatar
adam-ado

9 months ago

Reply

Very interested book

Please Login or Register in order to submit comment