Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

bbynki Ni bbu ruwana fa.
...ta narke fuska tamkar me shirin sakin kuka .

Yace Ok kuka ma zakiyi Ok ?
Tashiga girgirza masa Ok ki daure ki saki zuciyarki ki dinga walwallaki taamkar da ta hakan ne komai zai daidaita..
" muryarta a sarke tace to ...yace muje kiyi sallah ki kwanta ki huta .ta Mike tsaye shima ya Mike tare da rungumeta a gefen jikinsa ya sake nufar dakinta.


Akwana a tashi bbu yuwa agurin Allah

Yau kimanin 3 weeks kennan da tafiyarsu zeenat india ummi tasaka zeenat gaba Yau zuwa wani babban asibitin birnin India Wanda ya amsa sunanshi may dauke da kwararrun likitoci domain a sake duba mata lfyr diyarta a karo Na uku .

Duk wani bincike da test test anyiwa zeenat shi yayinda gabadaya sakamakon yanuna lfy lau take km bata tare da wata matsala ajikinta.

likinta ya shedamusu at any time zata iya daukar ciki domin abincikensu da sukayi yanzu hk mahaifarta a bude take dan hk ko yanzu mijinta yasadu daita zata iya samun ciki idan Allah yaso.

Ummi ta sauke Naunauyen ajiyar zuciya sannan Hankalinta ya sake kwantawa tunda ansha gaya masu hk a duk hospital da suke zuwa .
ummi ta numfasa tare da yiwa bayanin akan yadda zeenat din Tasha zubar da ciki da irin magungunan data dinga Sha domin hanata daukar ciki .
Likita yace duk da hk madam Allah Bai dora mata wata matsala ba lfy lau mahaifarta take bbu abinda yasameta Wanda zai hanata haihuwa sai dai ko wani ikon Allah yacigaba zamu dai mu daurata akan magani Wanda zata soma amfani dashi anan kafin Ku wuce inshallahu da yardar Allah zata samu, idan Tana da rabo. hk suka dawo gida zuciyoyinsu cike da natsuwa barin ma kada zeenat taji labari ..



Bangaren deeni kuwa kusan sati uku Yayi a gida batare da ya fita ko nan da can ba har aiki ya tattarashi a gefe tare da kashe wayoyinsa.
sosai yake bawa nablah kulawa ta musamman da kafa kafa daita duk wani abinda yasan zai faranta mata shi yake mata .ita kanta ta dan saki ranta sosai dashi .
yayinda zuciyarta take ganin kirkinsa da imaninsa gareta zuciyarta, ta aminta dashi har tabashi matsayin wani jigone Na rayuwarta dan yadda yake mata ko shi yayi mata 'cikin jikinta iyakaciinsa kennan.
duk wani aikin office da yakama yayi ,sai yayi shi agida sosai yake bata lokacinsa ya tabbatar da tana cin abinci da Tasha magungunan nata Na karya akan lokaci yayinda shakuwa ke tsananta shiga tsakaninsu ahankali ahankali sakamakon wuni da sukeyi tare da kwana guri daya






MMN SUDAIS CE
💗💗💗💗💗
AUREN SIRRI
💖💖💖
💗💗💗💗💗





AYSHA A BAGUDO



*Jinjina gareku group Na kainuwa writer's lallai Ku masoya nah ne Wanda duniya tabari nasan da zaman hakan batare da Ina cikinku ba, hakika bagudo na yinku sosai da sosai km ta yaba da kaunarku gareta sannan tana alfahari daku a duk inda kuke ,domin Kun cancanci fiyye da hk agarenta ,sosai kuka shiga raina ba karya, Ku din masoya ne na daban, Ina matukar jin dadin yadda kuke kaunar labarin AUREN SIRRI wannan shafin sadaukarwa ne Ga duk wace take 'cikin group Na kainuwa writer's Nagode sosai Allah yabar zumunci da kauna inshallahu km ana taren tare*🤝🏻🤝🏻🤝🏻





Page 89



A hankali ya yunkura zai tashi daita ajikinshi, tayi saurin Kai hannuwanta dukka ta zagaye cikinsa dashi 'cikin raunanniyyar muryarta tace please deeni
ka zauna kada ,ka fama ciwonka ....dole Tasa ya koma ya zauna ba dan yaso ba.
" sai dan gudun abinda zai sameta idan ya matsa lallai sai yatashi da karfi kmr yadda yayi Niyya ...yadda take kwance ajikinshi yasa yakara jin gabadaya notikan dake daure da jikinsa suna neman kwance masa da son fallasa abinda ke boye zuciyarsa wanda hkn km zai iya jawo afkuwar komai atsakaninsu batare daya shirya yin hkn ba ,kamo lips dinsa na kasa yayi yasoma ciccizawa ahankali ahankali.
,wani irin zazzafan shaukinta yake sake jin yana bin jini da "bargon jikinsa yana bayawa kowane part Na ruhinsa sako na musamman ..
ahankali ya runtsa rikitattun idanunshi sanda yaji ta zare hannuwanta ajikinsa tana sakin numafashi da kyar tamkar me cutar asma .

Idanunsa ya tsura mata yana kallon cikin kwayar idanunta dake walanniya suna aikin jujjuyawa, sosai ya tsura mata idanushi kawai Tana aikin kallonta hk kawai ya tsinci kanshi da kasa ce mata komai sai ma Kai hannuwanshi da Yayi yakamota ya mannota da kirjinsa yana sakin naunauyen ajiyar zuciya .kana yakai bakinsa daidai shashin wuyanta yana shinshinawa da sumbatar duk inda bskinsa yaci karo dashi , hade da goggomata gashin dake kwance a fuskarsa .

jin Yayi saitin kunneta yasa ta dago hannuta 'cikin mutuwar jiki a dan tsorace ta dora akan bakinsa sbd kwata kwata bata shirya jin abinda yake son fada mata ba.
'cikin sarkewa muryarta tace please kayi hakuri man sbd Gani irin kallon dayake antayo mata ...

lumshe rikitattun idanunshi Yayi yana shakar kamshin tafin hannunta mai taushi akan bakinsa .
"ta kula da yadda yake yi din km tasan bakaramin aikinsa bane ya canza salon yanayinsa zuwa zafafa wasannisa masu hautsina mata lissafi .
dan hk tayi sauri zame hannuta ahankali zata tashi da sauri Ya rukunkumeta ajikinsa tare da shafo wasu wuraren a sansar ajikinta kana ya dire" hannuwanshi akan tudun nonuwanta da suke cike bammmmmm dasu abin bukatar kowani cikakken namiji, ahankali yake shafo saman nonuwanta yana lumshe ido , ta dan saki kara 'cikin sanyi muryata mai dadi tace .

Wayyo NASU...RUL..DEENI zan suuuume ..me .. maka fa ...

Har 'cikin kasan zuciyarsa yaji maganarta tashigeshi "ya rinka jin wani irin abu me kama da sonta yana kara fizgar zuciyarsa gareta .cike da kuzari
ya sake rukunkumeta sosai ajikinshi yana mamakin wannan abu dayake tawainiyya dashi akowani lokaci koda kuwa baya tare daita .
'cikin natsuwa km yashiga mamakin yadda Sam bata shakkarsa , kalli yadda ta ambaci sunansa yanzu kai tsaye batare da wani tsoro ko fargaba ba .
Wanda ba duk mutane ke kiransa da sunan Kai tsaye ba ......

Ita kuwa tsoro ne yakamata domin ita kanta ji tayi kawai sunan nashi ya fito daga bakinta batare data shiriyawa hkn ba.yawo yashigayi da hannushi a sansar jikinta batare da Yayi la'akari da irin raunin dake kafarsa ba .
rasa yadda zatayi dashi ne yasa tasoma mutsun mutsun ajikinshi tare da ce masa tana jin yunwa ,tasan yanzu zai kyaleta.
Hk kuwa ta faru dan sausauta rungumarta Yayi yana sakin numafashi da kyar.
ya juyo da fuskarta daidai tashi suna fuskantar junansu sosai yayinda kowanensu Na shakar numfashin juna atare suka lumshe idanuwansu take km zuciyoyiinsu suka shiga bugawa atare muryarsa cike da shaukinta.

yace a Ina kika San sunana hk ?

Tayi shr tana tunanin inda taji sunan yayinda gabadaya zuciyarta ta cika da frigici da tsoron tmbyr da Yayi mata idanunta suka soma ccikowa da wasu Hawayen.

Muryarsa a kasalance yace ba kuka nace ki min ba ,amsa kawai zaki bani . Ina kike San complete name din na ?


Muryarta cike da in ..inna tace uhm ammm daman ajikin hotonka dake manne a dakin sama nagani .

Ya lumshe rikitattun idanunshi yana cigaba yawo da hannuwanshi ajikinta yace Kinsa kuwa kin fi kowa iya sarrafa harshen gurin iya Kiran sunana ....yakarasa fadar hk yana bude rikitattun idanunsa masu kashewa Mata sansar jiki.

Ta tsurawa kwayar idanushi ,idanunta itama kawai Tana kallon yadda Ya dawo mata tamkar wani karamin yaron goye sannan ta bude bakinta da kyar .

,kowa fa kace ?

Ya kashe mata idonsa daya alamun hk abun yake "abinda ke sake narka da zuciyar nablah kennan har ta manta da Wanda take tare ,ta dinga jinsa ajikinta tamkar shi din nata ne na har abada.

Yayinda mgrsa Tasata jin kmr ana mata wanka da ruwan sanyi ne .
,har da ummi da aunty ze...cak ta katse harshenta gurin karasa mgnr take km gabanta ya yanke yashiga dukan uku uku sakamakon tunowa da zeenat din datayi .

da tuna ashe fa deeni datake tare dashi ahalin yanzu mijin wata ne, wanda tafi so da kauna fiyye da komai dake 'cikin rayuwar duniyar nan.
Shine ,take tare dashi har take rayuwa dashi tamkar wani mijinta .

Ya kika yi shr yarinya
kikarasa Kiran sunan matata man ?

Ta runtse idanunta Tana jin yadda bugun zuciyarta ke sake karuwa kirjinta Na mata wani irin zafi da radadi Wanda tarasa name ne ?

Ok bazaki iya karasawa ba ,sbd kin fara son mijinta ko ?

Ta bude shanyayyun idanunta da suka gama canzawa tsabar tashin hankali data tsinci kanta ciki ta watsa su 'cikin kwayar idanunshi kana ta girgirza masa kai wasu zafafan hawaye suka samu nasarar biyo kuncinta .
Ya dan yi murmushin gefen baki yana me kamo lips dinsa na kasa yanacigaba da ciccizawa ahankali, sannan ya sauke ajiyar zuciya da karfi.

Kina kishin matata ko nablah ?

Unexpected taji ya jiho mata tmbyr tun bata gama jimamin wancen ba ..


Muryarta a matukar sanyaye tace a'a wlh bana kishi matarka sannan km bana jin sonka 'cikin zuciyata Ni kaina bansan abinda yasani kasa karasa Kiran sunan nata ba .
ya girgirza Kanshi kawai domin sanin dalilin dayayi ,kana yace zaki sani ne inda lokacin hk Yayi .

dan kin rigada kin makaro yarinyar dan tuni soyayyata tagama da zuciyarki tsab "kin fada atafkin kogin son mijinta kin nutse kiris ya rage miki zuciyarki ta mace akan shaukin soyayyata ....Ya fadi hk yana me sakar mata killing smile dinsa me sake kashewa Mata ilahirin jikinta akanshi.

Allah Ya tsareni da macewa akan sonka deeni ta fadi hkn muryarta cike da kuka tana mikewa tsaye ahankali yayinda wasu Hawayen takaicinsa suka sake biyowa kan kuncinta.
" kalli yaddda kike kuka nablah akan soyayyata da kishin matata Amman kice a'a , wlh Ni ba akanka da wani banzar kishin matarka nake kuka na ba.
Ni.. Ni ..abinda yasani kuka daban takarasa fadar hk muryarta cike da in inna ,yayinda wasu siraren Hawaye suka sake silalo mata .

ya Miko mata yatsun hannushi alamun ta taimaka masa ya Mike tsaye , bbu wani mutsu ta Miko masa tafin hannunta duka.
ya riko nata hannuwan cike da wani irin sabon shaukinta , ya Mike tsaye yana Kiran washhhhhh washhhhhh ita km ta damke yatsun hannushi sosai tana mishi sannu dan a tunaninta ko zafin ciwon ne yasakashi yin hkn .

Ya gyara tsayuwarsa da kyau yana rungumeta ajikinshi muryarsa can kasa kasa cike shaukin feelings yace ok gaya min abinda yasaka ki kuka yanzu ...?

Ni km idan kika gaya min wlh na miki alkwarin bazan sake aikata miki shi ba , ballanantana har yasa kiyi asarar hawayenki akanshi ..ta girgirza masa kanta kawai tare raba jikinta dana shi tana fezgo numfashi ..kana muryarta a shagwabe tace Ni muje yunwa nake ji...

Hannuta 'cikin nashi suka nufi parlour,n ta nufi kan kujera dashi da niyar zaunar dashi ,taji yace Kai Ni dinning ..
can din ta kaishi ya zauna da kyar yana sake Kiran washhhhhh Allah nah ... yayinda jini ya dinga diga tun Daga kitchen har zuwa dinning area ..har zata zauna ta tuna da bbu komai lullube ajikinta.
ta sake komawa cikin kitchen din ta dauko hijab dinta ta zira.

ta sake fitowa hannunta rike da wani dan karamin towel Wanda tagani a rataye kitchen din.
da moupystick tana goge jinin daya bata gurin .
tana kallon yadda Ya tamke fuskarshi tamau ya hade rai yana zabga mata harara tamkar bashi ba.
ko km Wanda aka aikowa da sakon mutuwa .
, har takaraso gareshi ta daga kafarsa mai ciwo ta tasaka towel din a karkashin kafarsa Bai ce daita komai ba ,dan yana jin wani irin mugun haushi ,da duk wani aikin wahalar dazatayi ahalin yanzu .yayinda yake jin zuciyarsa yanzu zai iya zamemeta tamkar bawanta akan cikin jikinta .
Ahankali ta zauna tasoma yin breakfast din 'cikin natsuwa tana dubansa da mamakin sauyawarsa alokacin.

Byn kmr minti shabiyar sai Ga wayar sule direbansa, yace gasu sun karaso, muryarsa a dake yace ok ,ya dan juyo yana kallon inda nablah ke zaune ta zuba masa shanyayyun idanunta ,ki tashi ki koma daki abinda ya iya ce mata Keenan .

,haushi da takaicin yadda yayi magana yasa ta Mike a zabure zata tashi yayi saurin runtse rikitattun idanunshi gammmm yana Kiran sunanta 'cikin sanyayyiyar muryarsa na..bee..lah .
Ta amsa da Na'am tana me zagayowa daidai indayake zaune .
ta tsaya itama tana dubansa ,har sanda ya bude idanunsa ya zube su 'cikin nata .

Kina ji ko.. ki dinga bin jikinki ahankali please... so that maganin da kike Sha zaifi saurin yin aiki ajikinki ,ta yadda komai zaizo mana 'cikin sauki Amman idan kina zabura irin hk fa akwai matsala .

,taji dadin abinda yace sosai har haushinsa dataji, azuciyarta ya ragu ,ko bbu komai tana matukar jin dadin yadda yake nuna kulawarsa akanta shiyasa wani lokacin take manta kanta da mijin wacce take rayuwa har ta dinga jinsa 'cikin ranta, sbd Yadda yake tsananin yin kafa kafa da 'cikin jikinta , muryarta a sarke tace Nagode sosai da kulawarka gareni km inshallahu zan dinga yi ahankali ..

Ya lumshe rikitattun idanunshi tare da cewa Karki damu kije kisha magungunanki ,ki kwanta ki dan huta tace to tana me kokarin barin gurin.
ya juya ahankali yabi bayan da wani irin mayataccen kallo me cike da tsansar sha,awarta .


Byn kmr minti goma ya Mike tsaye da kyar yaje ya bude glass door din yana me baiwa Dr saira hanyar shigowa ciki waw tun bata karasa shigowa ba sbd Yadda tsarin gidan yayi matukar birketa .

Tashigo ahankali har da sule Wanda ya dawo shima tamkar wani bagidajen dan bakauye dashi tsabar kallon tsarin gidan ,duk da yasan sanda aka fara ginin gidan.da sanda aka ganashi Amman Bai dauka tsarin gidan zai kasance irin tamkar akasar turai ba . ahankali yashiga furta Masha Allah lakuwata illa billah

Deeni Bai bi takan yadda yaga sule ya rude yana kallo da wage wage gidan ba.
ya zauna rigingine akan two star yana nunawa doctor saira dake tsaye har lokacin gurin zama.

ta zauna tana gaishe shi tare da tmbyr me jiki ,yace taji sauki sosai.. sule ya juyo da sauri tare da cewa , boss waye km bashi da lfy ?

Deeni Ya yatsina fusaka yana watsa masa wata uwar harara kana yace ba'a sani ba .
"km wlh mlm kada ka sake ,kayiwa mutane wasu saqagogun shirmeka anan .

Sule yace sorry boss baza a sake ba da izinin Allah Amman fa gidan ya kero iya keruwa Allah sanya alkhari da zuria masu albarka.

deeni Bai San sanda yace Ameen sule Nagode sosai .
Ashe dai kana da hankali wani lokacin ?

Sule ya washe bakinsa yana dry jin dadi abinda boss dinsa yace .

Deeni ya bukaci dr saira ta fara duba mishi kafarshi tare da mata bayanin abinda yasame shi.
takaraso har inda yake zaune tana duba kafartashi .

tace garin Yaya hk ta faru Mr deeni ?

Sautsayi ne kawai doctor yayi mgnr a takaice .
Ok gsky ni yanzu banzo da wannan shirin ba ,Na dauka ma ko game da yarinyar nan ce ,yanzu abinda za'ayi kabini muje zuwa hospital sai ayi treating din gurin yace Ok babudamuwa ya Mike tsaye da kyar suka bar parlour,n sule Nata faman ratafa masa sannan bbu kaukautawa.

nablah Na tsaye jikin Window glass din dakin tana kallon yadda yake daga kafarsa daya da kyar.
taji wani irin abu ya caki tsakiyar zuciyarta tare da maseefar jin tausayinsa raunin dayaji a sanadiyarta . Yayinda zuciyarta ta shiga harbawa daf ..daf... daf..
ta runtse shanyayyun idanunta 'cikin sanyi jiki takai hannuta ta dafe saitin zuciyarta dashi Tana jin komai dake jikinta yana kokarin sauyawa akan deeni .

Ahankali ta furta oh! Allah Ni nablah meke shirin faruwa dani ne akan wannan bawa naka ?

Ko dai abinda yake yawan fada kullun akansa ne ke shirin faruwa dani ?

Kar dai Na fada tafkin soyayyarsa da gaske batare dana sani ba ?

Tayi saurin girgirza kanta tare da cewa hkn ma bazai taba faruwa ba domin nidashi bamu dace ba sannan zamu taba son junanmu ba .

Ta dade tsaye agurin tana saka da tunanin iri iri akansa ,kafin daga karshe taje ta zube akan bed ta kwanta tana sakin naunauyen ajiyar zuciya da karfi hade da runtse idanunta badan tana jin baccin ba sai dan umarnin daya bata ..


Bayn sunje asibiti akai yiwa deeni duk wani abun da ya dace tare da yiwa kafar bandage .
sule ya maidoshi gida shi km yakara gaba .


A rakube yaganta bakin gadon dakin tallabe da fuskarta da duka hannayenta wanda take jikinsa yabashi cewar tunaninsa take yakaraso Inda take ahankali yana dingisa kafarsa daya , Murmushin da bayi zato ba ne ya samu nasarar kufce masa, rungumeta yayi tsab ajikinsa yana cewa tunaninnawa km Na me ne ?

,ta kalloshi a frigice tana shagwabe fuska tare da cewa why deeni ka tsorota Ni fa sosai ..Ya narke mata ajiki shima yana shagwabe mata tare da cewa am very sorry dear ..Amman please ki dan rage tunani sbd condition din da kike ciki ,jin abinda yace yasaka jan tsaki ,tana tmbyr kafarsa ya lumshe mata rikitattun idanunshi batare da yace komai ..

Akwana a tashi 'bbu wuya gurin Allah km sannu ahankali cikin hukuncin Allah deeni ya warke sumul yasamu saukin kafarsa sosai har yana tafiyarsa yadda yakamata tamkar da.

yayinda 'cikin jikin nablah shi km ke sake girma da bunkasa da bin jikinta, barin ma fannin nonuwanta da duwawukanta suji lbr , domin nonuwanta sunyi wani irin girma da cika naban mamaki sunyi mata hake hake a jirjinta ,
Yayinda duwawukanta km suka dan baje sukayi fade dasu.
sai jikinta yabada wani Shep me kama da coka cola .
ta murje sosai tayi haske tayi fresh ta canza sosai Ga duk Wanda yasanta ada idan yaganta bazai yi saurin ganeta ba .
sbd da Yadda gabadaya yanayin jikinta yasamu sauyi Na musamman .

Bangaren su ummi kuwa komai Na tafiya daidai yayinda duk sanda zeenat ta tada hankalinta kan komawa Nigeria, ummi ke nusar daita tare da kwantar mata da hankali, abinda yasa ma basu dawo ba har zuwa wannan lokacin likitan daya daurata zeenat akan shan maganin ne yace su dan tsaya akwai abubuwan daza'a yi mata .. yayinda duk abinda ke wakana a game da 'cikin nablah dake jikin nablah duk ummi Na sane da komai.
Km gabadaya ta gama shirya yadda zatayi da 'cikin nablah batare da duniya tasani ba .


Wata sabuwa inji Yan caca ..... wata uku Na cika ba sai ciwon kirji ya sarface nablah ba .

Bashiri ta tada balli ita fa tarasa gane kan komai yace da rarar ciki yakai wata bakwai zasuje a saka inji ya markade Amman gashi har 'cikin Na neman haurawa Amman yayi mata shr .

Idan km ya fasa taimaka mata ne kmr yadda yayi Niyya to yabarta takama gabanta, ta karasa fadar hk tana sakarwa deeni wani irin kuka me bantausayi da cin rai . Deeni yayi shr kawai tare da tsura mata idanushi yana kallonta batare da yasan yadda zai bullo mata ba .
gabadaya hankalisa atashe yake akan abinda take so yayi mata yayinda , zuciyarsa gabadaya gaskiya take son fada mata akan bazai iya barin a zubar gudan jininsa ba ,Wanda Bai sani ba ,ko kwansa ke nan a duniya , Amman yana jin tsoron tashin hankali da zai biyo baya da Wanda zata shiga ciki idan yasanar mata da hkn ,babu shakka shi zai iya Mika rayuwarsa gareta a yadda yake jinta a zuciyarsa a halin yanzu amman bazai iya rabuwa da 'cikin jikinta ba .muryarshi can kasa .. tamkar ta karamin yaro me koyon mgn yace kiyi hkr nabeelah ban fasa taimakon ba.
har yanzu akwai wannan niyar a zuciyarta amman ki dan kara min lokaci akwai abinda nake yi ne yanzu , km shi zubar da ciki yana bukatar wani a kusa da mutun . tacigaba da kukanta tana girgirza masa kanta alamun bata yarda ba .

Yanzu me kike so nayi yanzu ?

Ni dai ka ajiye komai ka taimakamin ka bari arabani dashi please tana me hade hannuwanta dukka tana kuka tana rokonsa ..Ya sake shr yana tunanin yadda zai biyo mata .duk ta inda ya biyo mata sai goce masa ..

Kuka take sosai Akan a zubar da cikin domin zuwa lokacin cikinta yakai watan ' bakwai cif kennan dan har cikinta ya dan dago kadan 'tamkar an kifa mata kwarya akan cikin nata.

Sosai ta tada hankalinta har numfashinta Na neman daukewa sbd Yadda ta dingayi bbu arziki deeni ya dauketa sukayi hospital ,abin takaici suna zuwa basu iske dr saira ba.
wai bata ma kasar gabadaya hk suka juyo zuwa gida zuciyar deeni fes...da yadda Allah Ya tsara masa komai batare da yasha wahala ba . Akan hamyarsu ma riko hannushi tayi 'cikin nata tana kuka ,dan girman Allah kada ka maidani gidanka ka Kai wani hospital din ,a markade abinda ciki Na huta wlh baba zai tsine min idan har Na haifi abinda ke 'cikina.

Daidai me gadin gidansa ya bude masa get ya zare hannushi yana juya sitiyarinatar yace bbu wani hospital dazasuje akan zubd ciki ba'a kamasu ba .
tana kuka tace kaine za'a kama ?

Ta Yaya baza'a kamani ba byn da saka hanuna za'a yi kisan Kai tasha kukanta tamkar Wanda tayi 'cikin shegen gaske har zuwa washegari ranar aikin kuka take ita a zubar da 'cikin jikinta taki cin komai
Nan deeni yashiga rarrashita wai tayi hkr kawai ta haifi abinda ke 'cikin dan bata sani ba ko shine silar arzikinta. ta Mike tsaye daga inda take zaune tana cewa wlh bazan hkr Na zauna Na haifi 'cikin shege ba , wata irin janyowa deeni Yayi mata ta fado saman cinyoyinsa ya kalleta fuskarshi tamkar zaiyi mata kuka yace ki rufa min asiri...sai km Yayi saurin canza salon mgnrsa jikinsa Na rawa yace kina jina ko.. ki bar mgnr zubar da 'cikin nan please .

Wlh kaji narantse bazan bari ba daga zuwa aiki Na koma gida da tsarabar ciki ba bazai yiwu ba sai dai asan yadda za'a yi da wannan maseefar ..a fusace ya katseta yana zaro mata rikitattun idanunshi kar ki sake nakara jin kin Kira 'cikin nan da maseefa ko wani abu makamanci shege ....ta Mike a harzuke tana masa wani irin duba sannan tace an Kira sa da maseefa maseefa maseefa km shege meye zakiyi min kai bama a son taimakon naka .
Daman can Kai

1 Comments On AUREN SIRRI
avatar
adam-ado

9 months ago

Reply

Very interested book

Please Login or Register in order to submit comment