Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

mai baki yadan kai min cizo kadan a hannu, cikin sauri na cire,
Namike da kyat ina fadin barin barka ka karass aikin ka kada in damay ka da surutu,
Yace kamar kin san bincike nakeyi akan wasu kaya na Abba wa yanda suka bace ,
Ashe su, Suraj ne suka saidasu ba tare da sanin Abba ba,
Har da wasu daga cikin filayen shi da gidan jeshi,
Suna sayarwa suka gudu suka koma inda suka fito batare da sanin Abban ba,
Hankalina na mayar dan jin wanan labarin mai cike da tashin hankali,
Batare da natashiba saman jikin shi yaci gabada fada min cewa,
Ai,yau babu komai don duk sun kashe kudin har sun fada cikin rikici,
Yace yanzu haka shi babba an harbe shi a kafa agidan rawa yana jinyar kafar ne,
Shiyasa uwar tace ma Abba yazo nan don kada su tagi can yagani hat yaji ba,asin hakan,
Shiko suraj ya auri wata baturi wace suka dade tare har sun ma haifi diya buyu kafin ai auren,
Ido na waro waje kamar mai shirin ihu,
Yace yes, yanzu nasa aimin bincike akai in har yayi auren ta yadda yadace zan yi kokari in tallafa mai,
Nace mai to shi gudan fa,ya ce min yana can wata kasa suna waka a Jamaica,
Innalillahi kawai na kama maimaitawa ina cewa subbahanallah Allah ubangiji ya shirya muna su,
Yace min Ameen Fatima, nace ya Allah ka shirya muna zuriar mu ta hanyar alheri,
Duk sai naji banji dadiba wallahi jiki ba kwari natashi daga jikin shi ina mai yin addu,a abakina,
Duk sai naji tausayin Abba ya kamani ace yara uku sun zama bala,i alokaci guda,
Allah ka shirya muna kai muna jagora mafi alheri,
Daki na nakoma nasamu guri na kwanta jiki ba kwari,
Har sheriff ya shigo dakin yasamay ni a kwance haka,nan cikin damuwa,
Hannu shi yasa saitin fuskana yana dan waven kamar mai maganar kuramay,
Yana shirin zamane yake ce min yana son muje shopping a kasar Turkish,
Banko bari yakarasa zancen shi ba nace mai gaskiya ba,zan je ba ,
Cikin mamaki yake kallona nace mai gaskiya duk abinda zamu bukata za,a samay shi a nan saudiya insha Allah,
Nakarasa da fadin kaga sauran kudin sai kakara ma masu zuwa sauke farali a wanan shekarar ko,
Yaji dadin wanan maganar tawa so sai don ido kawai ya zura min yana min kallo cikin sha,awa,
Bayan kwana biyu sai ga masu dicoretion din gida sun zo a wanan lokacin muka koma wanan can gidan mu na farko,
Kafin sati guda, har sun gyara ko ina sun kuma kwashe nafarkon sun tafi da shi,
Subawa mabukata don bamu da yan uwa da zamu bawa anan,
Tundaga get din gidan har zuwa cikin shi an gyara muna komai gwanin ban sha,awa,,
Kwanan mu guda da komawa gidan muna cikin murna sai ga kiran Abba cikin gagawa yake bidan Sheriff,
Duk da Alwashin dayayi cewa bazai kara fita waje ba sai bayan na hai hu ,
Wanan karon sai gashi yaza mai dole yafita, zuwa ansa kiran Abba,
Don a yadda yaji muryan Abban a waya hankalin shi ya tashi sosai gaskiya Allah Allah yake yi gari ya waye yai process din tafiyan shi,
Ina tsaye daidai lokacin da nagama rufe mai, zip din yar traveling bag din shi ,
Ya na tsaye ya na waya cikin fada, fada saidai da harshen turanci yake wayar
Hankali a tashe yazo inda nake tsaye cikin damuwa yai dan hugging dina yakai min sun bata daidai tsakiyar goshina ya ce min take care of ur selves pls,
Kafin duk in sauko in biyo shi har yakai bakin kofa dan gudu gudu yake tafiya,
Tsayawa nayi ina mai addu,a daga inda nake ina mai fatan Allah yadawo dashi lafiya,
Tashin hankali ya iske agidan don dai gida babu dadi
Saboda yaran mama sun sayar da duk wani abin da Abba ke tunkaho dashi ,
Ashe tun zuwan da kamal yayi sa,an shiga har cikin turakar Abba ranan jumma,a lokacin Abba na massalaci ya kwashe duk ka documents din yatafi dasu,
Abba yana hawaye yake sheda wa sheriff, wanda alokacin shima hawaye yake yi dan ganin hawaye tab a idon mahaifin shi,
Cikin kuka Abba keba sheriff hakuri murmushi sheriff yayi duk da hawayen dake idon shi ya ce ma Abba ai shi yadade da sanin haka
Yadaiki fada wa Abban ne kada ran shi ya baci, amma Abban yayi hakkuri dan Allah yabar su da duniya kawai itace zata koya masu darasi,
Abba na kuka yace duk sun wawashe komai Ahmad may zan bar maka kaida iyalinka nan gaba,
Murmushi yayi yagyara zaman shi yace ma Abba shikan Alhamdullahi gaskiya don ko ayanzu yana da abinda iyalin shi har ma da yan uwa zasu amfana,
Yakumace yana ma Allah godiya da yabashi Abba a matsayin mahaifi har ya tsaya mai yaga cewa yai karatu wanda zai amfane shi,
Kuka mai tsuma zuciya Abba yasa dan jin kalaman sheriff zuwa gare shi,
Yana mai bidan yafiya ga dan nashi wanda ada yamayar kamar bashi yahaife shi ba,
Hjy mama tana daga waje tana jin maganar su babu dama tashigo saboda warning din da Abba yai mata da dakin shi ,


🐎ZEEE MAKAWA🐎

✈✈✈ *TAKARI*✈✈✈
πŸ‘£πŸ‘£πŸ‘£πŸ‘£πŸ‘£
πŸ‘£πŸ‘£πŸ‘£πŸ‘£πŸ‘£
1⃣0⃣0⃣
BY
🐎ZAINAB IDRIS MAKAWA🐎
🐎HUGUMA GROUP🐎

Almost True Life Story,,,,


Tausayin mahaifin nashi duk ya sa jikin shi da zuciyar shi sanyi a lokaci guda ace mutum kamar Abba yana zub da hawaye, haka,
A ranshi yace tabbas ciwon mahaifin nasu nada nasaba hannun hjy mama da diyan ta,
Sai da sheriff yatabbatar da Abba ya kwantar da hankali so sai san nan yabar maiduguri zuwa Abuja,
Yana da kwana biyar a Nigeria doctor kamal yazo ya samay shi suka dunguma zuwa gurin inna,
Maigari yace ma su aiyanzu tunda angane inda yan uwan maihafin mu suke dole can za,a tafi neman auren mariya,
Sheriff yaji dadin irin aikin da ya iske anyi wa gidan innar mu
Saboda aikin ya kawatar da shi so sai wallahi, don haka yanzu yasan cewa koda tafiyan zuwa gida yakama mu baida wani shakku akan hakan kuma,
Yasa aka daukar wa inna yan aiki mata biyu duk da inna ta nuna bata son hakana zata iya yiwa kanta komai,
Amma saida sheriff yasa aka samo mata mutun biyu ya umurci Bashir duk wata ya dinga aika masu da albashi da kuma duk wani abin bukata da inna ke so,
Ita kuma hafsi ya sa aikai mata wurin buga pure water, sai engine din nikan gari har guda biyu, don ta samu madogara,
Allah ya taimake su Shehi ya bugowa maigari waya yace ya bashi baki akan ya gudanar da komai gamay da mariya,
Maigari yaji dadin wanan girmamawan da aikai mai sosai,
Don haka bata lokaci akai komai har sadaki saida aka yanke mai dubu hamsin da abinda Allah ya hore mai,
Saida suka bada sadakin suka dawo zuciyar su fam da dinbin mamaki acikin sa,
Lokacin komawar Abba check up yayi don haka sheriff baibar kasan ba sai tare da mahaifin shi,.
Don hakan ma yafi kwantar mai da hankalin shi,
Kwanan sheriff uku da dawo,wa kasar, shi da Abba nakuda yakamani cikin dare mariya nakira a waya nace ta kiramin maman Umar,
Zuwan maman umar baifi minti uku ba ba san balo dan yaro na yana ta tsala ihu,
Maman Umar wace duk ta rude lokaci guda dan bata ,zaci hakan ba don ita kokari takeyi na mu nufi asibiti,
Gefe na koma ina kokarin maida nunfashi, saboda sai naji ni sakat dani,
Sheriff nadaki yaji kukan jariri kamar a mafarki lokacin yafito kenan dagawa wanka yanashirin zuwa dakina yadiba ni don yaji shiru,
Akofan dakin sukai karo da mama Umar cikin rudewa take sheda mai cewa na haihu ai,
Mamaki ya kamashi so sai dan baifi minti talatin ba da muka rabu wurin cin abinci dashi,
Amma baiga wani alamar nakuda ba atare da ni lokacin,
Anyake wa yaro cibi har nai wanka saina kwanta saboda ciwon ciki da yadan murde ni lokaci guda,
Kiran doctor kamal yayi ya sheda mai abinda ke faruwa,
Murmushi doctor yai mai yace ai akwai irin wa, yan nan matan da basu wani dogon nakuda saidai kawai aji haihuwar su,
But sai dai still suna shan wuya sosai nadan lokaci guda saboda komai gaba daya yake,zo masu,
Doctor yazo tare da nurse guda biyu sukai min yan aune aune tare da yiwa jariri shi ma,
Sai allura da sukai min, sukace zuwa kwana biyu muzo asibitin su,
Sun fita da kamar minti biyar iyakar su bakin get din mu dai,
Ina cikin barci naji wani irin uban naguda yazo min wanan karon yafi na farkon zafi da ciwo sosai ,
Allah yatai make ni mama da mariya suna zaune gefe suna maganar a bugawa inna waya asheda mata cewa na haihu,
Sai gani na sukayi na sauko kasar gado da sauri nayarda bargo da na dan rufe jikina da shi,
A saman bargon dan yafado tare da uwar tafiya lojaci guda ,
Mikewa tsaye sukayi lokaci guda duk sai bari jikin su keyi,
Kamar ba zaiyi kuka ba sai kawai ya callara wani irin ihu, lokaci guda
Maman Umar da sheriff da ke tsaye adan falon mu na sama tana rike da jariri ta, sai ta kama waige waige don dai taga cewa ga jaririn dai a hannun ta sheriff nabashi zuma da zam,zam,
Har suna karo da juna gurin sauri tsakanin mama dake shirin fita dan kiran likita da nurse su dawo,
Itakuma maman Umar na kokarin shigowa dakin dan taga ko may ke faruwa, a ciko,
Salati duk suka sa lokacin da mama ke fadawa sheriff ai nakara haihuwa,
Doctor dake shirin shan kwanar uguwar mu dole ya juyo da motar shi cikin al,ajabi ,
Yaran biyu dukka maza ne wanan karon gaba dayan su,
Kuma gasu da gani identically twins, ne don harda dan digon da sheriff ke dashi shida Abba junior suma suna dashi daidai inda na sheriff yake,
Hakan yasa kowa kallon su tsab ko za,aga inda suke da ban banci don adinga gane su,
Har Abba yau saida yashigo har dakin da muke ciki saboda dakina bai shiguwa yau,
Hakan yasa na canza dakin dan agyara wancan din,
Wani irin barci nayi mai nauyi dan sai kusan sallah asubah nafarka, dawani irin yunwa,
Yunwa nake ji so,sai a lokacin, Allah yataimakeni maman Umar ta dama min kunu shina sha so sai aloacin,
Wanan karon dayake a saudiya na haihu na kara agurin yan black din mu so sai,
Don duk wa yanda sheriff ke hurda dasu da kuma yan uwan su sunzu muna murna,
Kamar kullun yau ma wasu kun,giyar yan ghana tare da yan Benin, suka shigo kusan lokaci guda
Masu abincin taron baki sun tanadar masu da konai har da su ruwan aiteard dake saman wani dan abin garwashi
Sai kuma, sai seashe, kalla da aka jera dai inda maza ke zaune saman wani jan carpet mai laushi,
Kusan kowani gidan balarabe zaka samu irin wanan dan wurin yin picnic din a gefen gidan inda zai dinga zama da iyalinshi su shan iska ko baki,
Duk wanda yazo za,abashi jariri yadinga kwararo mai addu,a idan zai mikawa wani zai aje mai kyautan, da yazo mai dashi,
Kusan duk Union din da sheriff yake sunzo muna wanan yar walimar bawai sai anjira ranar suna ba,aa duk lokacin da Allah yabada iko sai kazo,
Don haka mun tara kyauta mai dinbin yawa daga al,uman Annabi,
Don har larabawa sun zo muna barka saboda shaharan sheriff a cikin su,
Shi kan shi sheriff yayi mamakin irin jama,an dake zo mai murna,
Mutane Nigeria sun zo saidai bada yawa ba gaskiya,
Daga antyn mu falmata sai anty shuwa, yayan su Amal wace ke biwa sheriff, sai kuma antyna hafsat da safiya, sai Salimat,
Su kawai sukazo dan canjin yanayi da kasa tasa mu yanzu,
Yaran anbar su da sunan su hassan da husaini,
Hjy mama sai daga baya take nin cewa ai na kara haihu diya biyu kuma,
Hankalinta yatashi duk ta kidemay tashiga cikin wani yanayi
Wai ace har sheriff yakai ga tara iyali haka ita babu ko yaro guda daga cikin diyan ta da yai aure har yanzu,
Hakan yasa hakalin ta yai mugun tashi har ya kai ga ta bidi hadin kan Nafisat a lokacin don tayar da su hada hannu su san yadda zasu yi da sheriff din,
Allah ya taimaka nafisat bata abu batare da shawaran mahaifiyar ta ba,
Don haka babu bata lokaci ta sheda wa mamanta abinda hjy mama tace mata,
Ita kuma uwar bata lokaci tasheda wa mahaifin nafisat din amin Abban sheriff,
Kiran hajiya mama yayi yai mata kacakaca ta waya kuma yace sai ya fadawa sheriff da mahaifin shi,
Zaune muke sherrif na ma yar lelensa ummibanan wasa, don kusan ko yaushe in har yana gida suna like da Ummi,
Saboda shakuwan shi da ita har ya kai ko barci sai ya lalashe ta take inki baya gari aiki yasamu ke nan da mu dake gida zamu sha kuka agurin ta ranan,
Wayan shi ce ke ta kara alamar kira na shigowa hannu yasa ya dauko wayar dake gefen shi,
Da sauri naga ya mike daga kwancen da yake saman dongon kujera,
A hankali ya aje Ummi a gefe guda, yana mika mata key din dake hannun shi dan tayi shiru,
Cikin gimamawa naji yana cewa baba mun yuni lafiya yana yi kamar baban na ganin shi,
Jin danayi yace baba yasani kokarin mikewa dan in bar gurin,
Saboda mutum guda nasan yana kira da baba watau mahaifin nafisat,
Da hannu ya nuna min alamar in zauna abina kawai,
Zama nayi amma agaskiya ban so zama ba dan ban san kowani maganar siri zasuyi ba a,tsakanin su,
Kai kawai naga sheriff yana dagawa sai kuma kiran innalillahi danaji ya nayi,,
Jin danayi yana cewa baba nasan cewa hjy mama zata iya aikata koda fiye da hakan,
Babu kazafi a wanan zancen baba tunda har ita nafisa ta,fadi hakan ayi shine tabbas,
Daidai lokacin da yadauko Ummi ya aza a saman jikin shi, yake cewa
Insha Allah Abba zan dauki mataki akai kafin ta aikata wani mugun abin kuma,
Abba zai dawo Abuja da zama yabarta can zan sa masu security, sosai agida,
Haka sukai ta zancen su harzuwa wani lokaci ina gefe ina ba yara nono saidai duk hankalina ya daga sosai gajin bayanin su,
Sukayi salama sheriff din nata wa baba godiya akan fadarkar dashi dayayi,
Bayan sunyi sallama ne naji yayi ajiyar zuciya mai karfi sai yakama nanata kalman innalillahi,
Tashi nayi daga inda nake nadawo saman kujerar da suke zaune na zauna gab da shi,
Saida yanisa yadago ido yakalle ni yace min fatima
Hjy mamace wai ke son hadin kan nafisat su halaka mu ni da Abba su ci dukiyar mu,
Subbahanal da innalillah Allah yabani ikon fadi alokacin saida naji cikina ya kada saboda fargaba don har ga ni nake yi ai kamar har sunzu halakasu din ko,
Kwalla nagani a idon shi yana fita sai kawai tausayin shi yakamani,
Shifide yaron dake a hannu nayi na danna intercom
Saiga maman Umar na umurce tada ta dauki yaran zuwa gurin su Tumba da mama,
Suna bace wa nadawo kusa da sheriff har muna iya jin numfashin junar mu a lokacin,
Nace mai a hankali may ye a bin yi yanzu sheriff,?
Yadago idon shi rinanu sun yi ja jar yace min hmmmmm bari Fatima lisafima duk ya kwance min ai,
Saida na nisa alokacin maman Umar tadawo daukan sauran yaran bin bayanta nayi da kallo har ta bace min,
Sai wani tunane yafado min arai nace may zai hana Abba yai wani aure ko zai samu kulawa daga matar,
Wani irin kallo sheriff yai min da idon shi da suka rene sukayi jawur
Yace aure kuma Fatima kamar Abba za a ce yayi aure yanzu
Saida na dan kara matsowa kusa da shi sosai na fara mai bayani ta yadda zai gamsu da bayani na,
Saida yanisa yace fatima Abba fa ba wai yana hurda da kowa bane balle in ce kila akwai wace zai iya aure yanzu,
Cikin sauri nace mai ga maman Umar nan mu hada tadashi tunda duk mun yaba da irin halaiyar ta mun sani,
Yamike tsaye yana ce min sai yayi shawara ido nabishi dashi har ya bace min,
Ba adauki wani lokaci ba wanan maganar ya tabbata ,
Amma saida shehi yazo da kanshi yaiwa Abba nasiha so sai mai kashe jiki akan karin iyali,
Ranan jumma,a bayan ankare sallah kamar yadda akeyi
Aka daura auren Abba da Umma salma,( maman Umar)
Inda suka tare a tsohon gidan sheriff,
Zasu dan zaina kwana biyu kafin sheriff yagama process din abin da yake yi,
Auren mariya a Nigeria aka daurashi, amma amarya nacan saudiya,
Bamuyi wani wahalan zuwa Niger ko Nigeria ba maza ne kawai suka zo daurin aure,
Amarya mariya tasha gyara gurin su anty Amal, so sai don abin har saida yabani tsoro,
Har zuwa wanan lokacin ban fara kwana da mijina ba saboda abubuwa da sukai muna yawa,
Sai bayn tarewar mariya ne muka samu lokacin kan mu nida sheriff,
Duk yadda naso in zulle mai saida yasan yadda yai dabara yau yakai gare ni,
Sai bayan komai ya kammala ne atsakanin mu yadan kalleni yace min fatima na ansa mai a gajiye yace,
Ya akayi najiki kin wani kara ni,ima haka, shin may sirin abin ne wai,
Anya kuwa Fatima, zaki barni in ,zauna da wata mace kuwa,
Har ya gama maganganun shi, ban yarda na ce mishi komai ba
Nidai nasan cewa anty falmata tayi aikinta ke nan ita da Salimat,
A ranan sai da dabara nasamu na sauko zuwa kasa dan sheriff gabadaya ban gane mai ba,
Ba,a dauki wani lokaci ba Abba da amaryan shi su kadawo Nigeria, da ,zama
Direct Maiduguri suka fara zuwa, saboda Abba yace can zai fara zuwa,
Haba hjy mama ina wuta tasaka sheriff da mahaifin shi,
Balle yadda taga maman Umar yariya shar doguwa fara,
Mai kyau da ita ga kuma wayewa kamar wace tai zaman turai,
Zuwa kwana biyu suka bar maiduguri zuwa Abuja tare da umar don. AISHA anbar muna ita gunmu,
Sheriff ya mayar wa wa ya da suka sayi kaddarorin Abva kudi a ka basu abin su cikin ruwan sanyi,
Bayan kwana biyu muka zo madina don ziyara mu , mika gaisuwar mu ga ma,aikin manzon rahama,
Shine har Allah ya hada .u dake a masallaci nai maki wanan labarin nawa,
Yanzun haka yaran mu shida da sheriff maza biyar mace guda,
Ga harkokin sheriff sai gaba gaba yakeyi akoyau she,
Kuma ina zuwa gida Nigeria zuwa ziyar yan uwa da abokan arziki,
Muba nan tare da nafisa wace ke zaune a garin Abuja ita kadai,
Saidai insha Allah kwanan nan zamu dawk gida Nigeria saboda sheriff ya nan yana kokarin aje duk har kokin shi na can mu ko.a guda yaci gabada business din shi acan,
Dafatan yan uwa musullumai zasuci gaba dayi muna fatan alheri a rayuwar mu,
Nagode Nagode Nagode, Da lokacin da kuka bani don sauraren wanan dan guntun labarin,


Yan uwa anan labarin fadima yar TAKARI yakawo karshe da fatan zaku yafe min duk wani kuskuren da na aikata acikin wanan labarin mai suna TAKARI,,,,,
Godiya gare ku yan uwa yan huguma groups baki daya da kuma sauran group da ban anbaci sunar su ba,
Godiya ga Anty Hafsat , ta huguma Mama Farida , anty Mariya SB, da Anty Nafisat,Harzami da sister maijidda Harzami
Don Allah duk yan uwa da ban an baci sunar su ba ,Ina fatan zasu yi min hakuri, su yafe mindan Allah,,,,,,,πŸ‘πŸ‘πŸ‘πŸ‘πŸ‘

An dauko wannan littafi daga shafin https://taskarnovels.com.ng ku ziyarci shafin na https://taskarnovels.com.ng domin samun kayatattun littatafan hausa kama daga kan na yake yake dana soyayya




Marubuci ko marubuciya zasu iya turo mana da littatafansu mu dora masu a shafinmu kyauta don masoyansu su rika Downloading a online,



Sannan marubuta zasu iya turo mana da tarihin rahuwarsu da tarihin rubutunsu, dama sharhin littatafansu don masoyansu su gani kuma su karu da hakan

Domin turo mana da littafi ko tarihin rayuwar marubuci ko marubuciya sai ayi mana magana ta whatssap da wannan nambar +2348140419490



A lura dakyau - kyauta muke saka littafi a shafinmu bama amsan ko sisin marubuci, duk wanda ya amshi kudinku da sunanmu babu ruwanmu,



Alura dakyau - manazarta bama tura littafi ta private ku dena binmu private kuna neman mu tura maku littafi, duk mai bukatar littafi yaje website namu



Alura da kyau - Littatfanmu suna fitowa cikin manhajoji uku ne PDF,TXT da DOC amman munfi amfani da PDF da TXT masu amfani da wayar android ko tablet ko computer zai fi kyau ku riga dauko PDF da DOC



Masu amfani da kananan wayoyi java ko mara java TXT zakuna zaba don shine daidai wayarku


This hausa novel was uploaded and downloaded from https://taskarnovels.com.ng

You can download more hausa novels there

Also you can send us your novel to upload it in our website for your fans to download it online

It is free we do not charge for uploading novel

Also if you are an Author be it online or Non online you can send us your biography including your book summary,commentary and others via this number +2348140419490 its free we do not charge for our services



Note that - we do not charge for our services we uploaded novels and posted biography free, any person that collect your money in our name is your fault do not blame us



Note that - pls readers stop calling us and be asking us to send you a novels we are not sending novels

1 Comments On TAKARI
avatar
fatima-8-7-9-6

10 months ago

Reply

I love it

Please Login or Register in order to submit comment