Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

korafi Tunda shi yaja kuma Har ga Allah in yanzu ta bashi Dama fa komawa zai yi.
Dakyar ya Lallasheta ta yarda ya Fita yaje yayi mata Takeaway din Jallop din Taliyan da Kifi sai Ferfesun Kayan Ciki Da kuma ya kawo mata kadan Taci ta Ture Kayan cikin ne ma taci kadan ta koma ta Kwanta ajikinsa in kuma ya Tabata ta Fara Kukan Shagwaba wai ya Daina Ta bata Hakuri yake bata ya Maida Hannunaa Saman Kirjinsa ya Harde.
Ranar bai je aiki ba,Sako ya Turama Mr Sulaiman cewa bai da lafiya to ai kamar shi ne bai da lafiya Tunda shine mai jinyar Wuni Zungur guda Imran na Faman jinya da Lallashi ita kuwa da gayyar take kara Narkewa Tana jin Dadin yadda gabadaya ya Susuce akanta su Mrs Imran manya Ashe dai an iya Lallashi da ban baki.
Rana Ta Farko Tun bayan Tarewarsu suka kwana Daki Daya Saboda Jinyar Inteesar Tana da kwance sai ta Shagwabe tace Ruwa sai ya Dauki mata tasha ya koma ya zauna sai tace kaza kaza..Gajiya yayi ya kamata ya Rumgume kamkam Duk da Rigiman Datake yi yasaketa ya Kashe musu Hasken Dakin yace ta Kwanta Tayi barci hakanan shima tayi ma wa Allah ta barsa ya Huta kana ta yarda Domin har ga Allah tasan ya Wahala Kwata kwata Wahala da ita bai barsa ya Zauna ba ballatana ya Huta.
Washegarima bai je aiki ba Domin Dayace ko zai tafi ne Tunda yaga Inteesar din Taji Sauki Ai sai ta Fashemai da kuka Har su Birgima Dole ya Fasa zuwa ya Zauna yana Faman Lallashinta sai ya koma bata Tsausayi bai iya ba komai yake yi karfin Hali kawai yake yi bawai Domin shi din ya saba ba ko kuma ya iya din ba
Shiyasa Tunda taji Sauki sai ta Sassautamai Tunda Tana Shiga Ruwan Zafi,Radadin ya Ragu sai dan Abunda ba"a Rasa ba,Kwana Biyu baya Zuwa aiki Yana Faman Jinyar Yar Rigima Inteesar ya yarda ma kansa Ranar da zai yi Lallashin bai zo bane yanzu Daya zo ai baimasan yanayi ba.
Arana ta Uku ne ya Fita aiki Tunda Inteesar din ta Warware ita tace yaje Ganin Har Tsausayinsa Take ji wani sonsa na kara Shigarta komai tace mai da Gudu jikinsa na rawa bawan Allah Ko Ihun Taji yanzu Zai Fara"Am Sorry nine ko..?plz kada kiyi kuka kinji..!
Haka yake fada Saboda bayason kukanta Tagama Lura shi kanshi Lallanshin bai Saba ba Wahala Hakan ke basa ganin ta Ji sauki yasa tace ya tafi aiki ammh Tunda ya Tafi baida Natsuwa Bini Bini ya Kirata"Intee...Yaya kike ji..?kin Tabbata u are ok..?
In kina jin wani abu ki Fadamin am so sorry ba Laifina bane..!
Haka yake ta Fada sai da Ta kwantar mai da Hankali Bayan ta Tabbatar da Tana Lafiya kana ya Samu Natsuwar yin aiki.
Sai aranar Inteesar ta samu Daman Kiran Munari sukayi mgana Inteesar bata Bude mata Duka ba Tunda Sirrinsu ne kuma yayanta ne akallah Zata kallesa da wani abun Munari Taci Dariya mamaki ya kamata jin Ya Imu ya iya Lallashi Har da su Rashin zuwa aiki kwana Biyu yana jinya Lall aiki ya samu inda ake Nemansa Shakiyanci Ta Dingaa ma Inteesar wai Daman anyi Hutu sai suci Amarci son Ransu Inteesar ta Kashe Wayarta Tana Durama Amarcin Ashariya ina Zata yarda ya kara..?irin wannan azabar Daya Gana mata ai an gama Har Abada ni ko nace kin yi Kadan Domin Tunda Mr Imran ya Dandani wannan Gardin na Tabbata Mutuwa ce kadai Zatayi iya mai katanga da wannan Wajen.
Ta Kira Umma suka gaisa Umma ta kara yimata Nasiha,kana ta Kira Daddy suka gaisa,bayan shi ta Kira Yaya Basheer suka gaisa da yara da Anty Hauwa Ranar Zumunci Tayi ta yi Ta Kira Har su Ya Sadam da ya Sa"id suka gaisa.
Wuni Tayi barci Tunda Imran yace kada tayi wani aiki Shi ya siyi musu abinci da zai dawo Daga aiki sukaci Tare Salloli ma Tare suke jan jam'i acikin Gida,Inteesar ta Riga ta Firgita da al"amarin Shiyasa ko Tabata Imran yayi zata Fara kuka Ranar yaso yadan Koma ai batabari ba ya Fara Wasannani da ita ta Fara kuka Da ga baya Ta saki jiki itama Tana Karban Sakon,Da Tafiya ta mika ne ta Fahimci inda ya Dosa ta Tuburemai Dole ya Kyaleta ammah a Rana ta Hudu bai Daga mata haka fa kamar Ranar Farko Haka ya Ritsata bata zata ba ya Kara Kaisu Wata Duniyar Duniyar Dabaya Fatan Wata Rana wani abu yamai Gatanka da shiga wannan Duniya mai Cike da duk wani jin Dadi.
Tadan Jigata ammh ba kamar na Farko ba ai Ranar yasha Harara da murguda baki da Shagwaba da Safe shi ko ajikinsa Data Murgudamai Baki ta Harareshi sai yace"Au kina son na kara ne..,?
Ai da taji haka Zata sakamai kukan Shagwaba Harda hawaye sai taga kamar da gaske yake ya taso ya Riketa ya Rumgumeta sai kukan gaske ta Faramai magiya ashe Daga mata Kafa kawai yake Tunda ya Fahimci Rakinta yayi yawa ya Fita Batunta Ya koma sai ya Lalubeta Tas sun gama jin Dadin sai ya koma Lallashi Lallashin da yanzu ya Kware akai wanda Ko Sagir da Khalil sai dai ya basu Satan amsa.


******

Cikin Sati Biyu da sukayi suna Gurzan juna da Amarcin da basu ci ba abaya Imran Har wani kiba ya kara da Kyau ita kanta Inteesar din ta kara Kiba da Cika da Kumatu Imran bai yi kasa a gwiwa ba,Ba mganar Girma bata Indai Zai Samu abunda yake so Girman yaci Batan Ubansa..! haka yake Marairaicema Inteesar yana Fadin"Plz Intee na kara Ko sau Daya fa..?sau Daya fa..!
Ita kuma Tana jamai aji Duk da yadda Jikinta ya Riga ya saba ita kanta Tana Bukatar Bakuncin nashi Sosai sai ta Gama jamai aji da yanga sannan tace"To Wlh sau daya..Kuma in ka kara Har na gobenka..!
Dariya kadai yake yi Saboda yasan Lagonta da zai saka tayi mukau Har sai ta jigata kana yake kyaleta sai Daga baya ta koma Tana Fushin Ba Gaira ba Dalili Alhalin Tana ji kuma ammh Tayi Lamo acikin Jikinsa Da ita sukaji Dadin Duk yana an kare da ita bai Hana anjuma ko Gobe ya kara Lallabowa yana magiya..
Haka Rayuwarsu ta Cigaba da Cikin Tsafattaciyar Soyayya Basu da Lokacin Kowa sai kansu ko Waya Indai Yana Gidan Inteeasar bata ta kanta tunda suna nane da juna Shi kanshi bai Taba Nadamar aikin Banki ba sai a lokacin yaso irin kasuwancin yake yi Kullun yana Gida Tare da Inteesar yana Lallabata yana amfana da Romon damokuradiya.
Ko Gidan Abba ba wanda yaji Duriyansu ba kuma wanda ya Nemesu Shiru ke sa aji Shuru Sagir ma Haka yajisa Shuru aransa yace Shege ya samu Wajen Hutu ganinsa zai Fara mana Wahala haka ya Kira Khalil sukayi ta Gulma suna Dariya shi baima san sunayi ba sai da Sagir ya Kirasa yana mai Tsiya Tsaki yaja yana Fadin"Ina Tsausaya maka Sagir..Ka Kokarta kayi aure Ko Zaka samu wannan Rabauta da jin Dadin da muke samu..!
Bai jira amsar sa ba ya Kashe Wayar yana Dariya Sagir yayi ta Kiransa bai Dauka ba daya gayama Khalil cewa yayi ya Kyalesa kwana nawa ne suma Zasu je Sahunsa Domin shifa har ya gabatar da mganar Munari ga iyayensa kuma yana nan zuwa Kano Domin su kara Fahimtar juna shima Sagir yace ya Fadama Mama komai tace Bakomai yaje ya samu Baba Manu su Tattauna Tunda shine Ubansa yanzu.
Sun ta Gulman Imran suna Fadin ya samu yarinya karama ya Tsote mataa albarkatu ammh yana cewa baya son Raini Oho dai shi baima san sunayi ba yana Chan yana Hango su yara basu san Dadin da shi yake ji ba Ko nace yake kwasa ba Dadin Daya fi karfin yara sai dai Manya irinsa Shi wani Lokacin Har mamakin Jarumtar Inteesar yake abaya yana ganin Tayi mai kankanta sai gashi Tsab Take Dauke Dukkan wani Bukatunsa Bai Taba Zaton Zatayi ba sai dai ya kara yardan ma kansa Dan Hakin Daka Raina Shike tsole maka ido Watarana gadai Inteesar nan tana Daukesa Tsab Dinsa Dashi da Duka Bukatunsa.
Sati uku da Dinkewarsu Ranar Lahadi Tun Safe suka sTaho Gida sai dai su Abba su ka gansu Kwatsan Shima Din Inteesar ce ta Matsa sai kuma Abba Daman da Ya Yusuf sun Kira suna Tambayansa Lafiya suka jisu Shuru yace suna neman sune bayan an Koresu Shine Abba yace suna Biko..
Nan suka Wuni Har Gidan Mama sun je,Imran dai sai kafa kafa yake da Inteesar yana wani Tsare Giransa bai barsu ma sun kebe da Munari ba Saboda gani yake kamar Zata gayamata wani abu ai in Munari taji ya gama yawo abunda bai sani ba Yana mata Kallon Biri ne tana yi mishi na Ayaba.
Ranar imran har gidan Baba Manu Sagir ya Rakasa Kuma Yaji Dadi sosai chan sukayi Sallar Isha"i kana suka je Gidan Ya Sadam sudan jima Daganan suka Dawo Gida sukayi ma su Abba Sallama suka koma Gidansu yaji da Rigiman Inteesar na sai taje Kaduna Kafin su koma makaranta da wannan Damar Imran ya samu yana ta Shagalinsa Domin yace adadin Kwanakin da zatayi in taje kaduna adadin yadda Zata basa Dama yasha Budurinsa ita kuwa Tana son zuwa ta Sakar mai Ragamar Rayuwarta yana ja Sanda yaga Dama.
Sun yi mgana da Abba kan zasu Tafi Kaduna Ranar Jumma su Dawo Lahadi shi da Inteesar Domin bazai iya Jimarin Rashin wannan Wajen ba Har na Kwana Biyi ba kuma ya Saba da ita in Tatafi ta barsa zai Tagyara Jin haka yasa Abba ya Bashi Shawaran su kwana daya Kaduna Su wuce Abuja su kwanan ma Baffa Kabiru Daya Imran bai yi gaddama ba Saboda Baffa Kabiru kam yanzu ai Tsakaninsu sai Mutumtawa..
Haka kuwa akayi Farko Inteesar ta gayyato Munari a Tafiyar Imu yace Sai dai Ta Zabi Daya ko su tafi su biyu da ita Dashi ko kuma Afasa Tafiyar Dole Inteesar ta bama Munari Hakuri daman Batayi Ra"ayin zuwa ba Inteesar ta matsa mata sai taje..
Kaduna suka Fara zuwa Umma da Daddy suka rasa ina zasu sakasu Saboda Farimciki,baki yaki Rufuwa Umma Farimciki ya Cikata ganin Inteesar taki Kiba sannan ta Rage rawan kai ba kamar baya ba.
Ya Basheer najin zuwansu Ya kawosu Anty Hauwa da cikinta ya Tsufa da yara suka Dira Gidan nan fa aka Hadu murna Inteesar tazo Ganin gida ta kira Nasara ta Fadamata gata Kaduna Nasara tace bata yarda ba sai da ta bama Umma Taji Muryanta kana ta yarda sai mamaki take yi ya akayi ya Imu ya Barta tazo..?uhm basu san yadda ta Saki Jiki bane Oga yaji Dadi shiyasa.
Nan suka kwana Imran Daki na Musamman aka Saukesa Inteesar ta Gudu Wajen Umma ta kwana suka kusa Raba Dare suna Hira Washegari Imran ya Fadama Daddy Abuja zasu je gaida Baffa Daddy yaji Dadin haka yace hakan yayi kyau ammh Kafin su Tafi Daddy yace Imran yayi Hakuri Inteesar takai sa Gidan su Inno da gidan Kawu bala da gidan su Nasara ai kuwa sai da suka lelleka kafin su Wuce Nasara ga Gulma abakinta ba Halin mgana Oga Imu na Wajen ya Tsare Gira Dole suka bar mganar sai sun Hadu ta waya.
Baffa Kabiru bai san da zuwansu ba Ranar yana Gida Dashi da Umaima Sai Sajida Da Baffa Kabiru yace maza ta Dawo gida tayi Hutunta bata da yarda Zatayi ammh Da Farko Taso tayi Zamanta a Hostel ne
Su suka kasance su kadai suke Rayuwa agidan sai yan aiki sukaga Imu kwatsam da Intee Umaima ta Rumgume Inteesar Tana ta Murna Baffa Kabiru ya Rumgume Imran yaji Dadi sasai har ya kasa Boye Murnansa Sai zuwan da sukayi ne Inteesar tasan Mami sun Rabu da Baffa Itama Umaima ke Fadamata Sajida kuwa Gwanin ban Tsausayi ta Rame Duk Ta Lalace kamar ba ita ba Duk Rashin Jituwarsu da Inteesar data ganta sai da ta Firgita ta Fara Tambayan Umaima ko Sajidan Tayi Ciwo ne Umaima tace bata sani ba Sajidan bata Dade da dawowa Daga makaranta ba Baffa Kabiru ma ya Zaunar da ita yayi Tambayan Duniyanan Tace lafiyanta Kalau sai ya Kyaleta ammh kowa ya ganta yasan Bata da Ishashiyar Lafiya.
Harta Imu Daya ganta ya Dade yana kallonta kamar wacce ta Shekara Tana Ciwo Ita kanta Sajidan bata so Fitowa ba Baffa Kabiru ne yace Umaima Ta Kirata tazo ta gaisa dasu Imran wanda Tunda taji zuwansu ta ki Fitowa Domin ganinsu kamar Fami ne acikin Zuciyarta.
Ta dade tana kallon Imran kallon iri na so da kauna da kuma Kallon Yanzu Shikenan na rasaka..?
Shikuma Har ga Allah ya Tsausayamata Uwarta ta sakata Cikin Bala"i Shiyasa yake kara Godema Allah Daya sa Baffa Kabiru ya Saketa ya Tabbata Zuwa yanzu ta Fara Karban Sakamakomta Daki Daki
Tunda suka gaisa Sama sama ta Koma Daki Tana ta kuka Zuciyarta na Suya Tari ya Sarketa ta yi Saurin Shigewa Tioler sanin in dai Tayi Tari Har da Jini Jini yake Biyowa.
Imran ne suna Zaune da Baffa suna Hira ya Tambayesa Khamis Cikin Jimami Baffa Ke fadamai Kwata Kwata Tunda ya Tafi basu kara Samunsa a waya ba ba Labarinsa Imran yayi Shuru kafin ya bama Baffa Kabiru Shawaran zuwan chan Anambara ya gani ko Lafiya..?
Baffa Kabiru yaji Dadin Shawaran Imran Da Tuntuni bai kawo Tunanin ba..
Ya Tabbatar mai da cewa da aiki yayimai Sarari zai je chan din yagani Insha Allahu.
Sun sha Hira sosai Hira ta Tsakanin d'a da Uba Hirar da suka Dade basu yi kamarsa ba.
Washegari da wuri suka kama Hanyar har suka tafi Basu kara ganin Sajida ba,suna Hanya Sai da tayima Imran Zencen ya Hade rai yace ko kin bar mata ne..?
Harara ta sakarmai Tana Juyamai Baki Dariya kawai yayi yana Fadin"Juya Dakyau akwai Biyan Bashi Duk zan fashe..!
Jin haka yasa ta Daidaita Natsuwarta Tana Fadin"Bafa haka mukayi dakai ba..Ba kayi har da na tafiyar nan ba..!?
Yana Danne Dariyan sa yace"Ni yaushe..?bamu yi haka Dake ba Malama bana son Runto..!
Inteesar harda kukan Shagwabanta duk don ya Kyaleta yayi mata Fuska suna Isa Kano duk wannan Gajiya sai da ya karamata wani Da ta Fara Shagwaba yace zai Fanshe Har da Na Zuwansu Abuja Dole ta ke kama bakinta Tayi Shuru Fadan Dayafi karfinka sai ka maidashi wasa.



*Sannunku da kokari wannan Sannun Na wadanda na bama Amanatace suka Rikemin Hannu bibbiyu Nagode kwarai naga GMB2 Nata gantali Agari ba shi chan gidan bashi chan gidan Da inda ya kamata da inda ma bai kamata ba Duk yana shiga Dole na gode muku Allah ya Saka muku da alheri in kun sakamin da naku Alherin in kuma akasinsa ne Allah mai ji ne kuma mai gani ne kuma shi ya Hanemu da zalunci kuma yana Kwatar ma wanda aka Zalunta Hakkinsa..Nagode kwarai..!*



*Shakira*
3/30/22, 16:27 - Ummi Tandama😇: *GMB2🅿�29*

*Wannan Littafin na kudi ne don Allah kada ki karanta in har kinsan baki biya ba N300 ne kachal kan wannan acct din 0552179550 Gtb ku sani ku kara Sani Mace mai aji mallakan komai nata nakeyi bata jiran abun Sata 09069067488*

Duk da wannan Garan da Imran ke kwasa bai hana In Inteeear tayi mai laifi ya Fitttike ya Dakuna Fuska ya Hade rai kamar bai Taba Dariya ba,yayi mata Fada ita kuma ga Shagwaba bata san Fada Daya Fara zata faramai kuka shi kuma bayason kukanta in yayi mata Tsawa sai ta shige Daki Tana Kuka Wuni zatayi batamai mgana Tana Fushi Dashi,bai hana kuma Dare nayi ya Lallaba wajenta yayi ta aikin Lallashin daya kware sosai akai ita kuma Inteesar ga son jiki ga kuma Karban Lallashi ballatana Lallashi irin Lallashi Mazaje irin Imran bata Sanin ma Ta bada kai Bori ya hau sai komai ya kamallah sai ta dawo Tana Tura baki Tana mai kukan Shagwaba shi kuma yana Biyemata.
Rayuwarsu suke Cike da so da kauna mai Hade da Sadaukarwa Kallo Daya Zakayi musu ka Fahimci Ma"aurata ne da suka Auri juna bisa yardan Zukatansu Zama ne sukayi na Yanci da Yadda suka Tsarama kansu Imran nada kyawawan Hallayar da sai da Suke Zaune waje Daya Inteesar take kara saninsa Yana da Hankali Da Sanin ya kamata yana da Sanyin Hali wanda ba kowa ke sanin haka ba sai Wanda ya Zauna dashi ya Rabu Dashi Sosai ammh ahaka sai arikamai kallo mai Wani hali mara kyau da Muguwar Zuciya wanda in ka Fahimcesa zasu Zauna Lafiya har ku Rabu wani abu bai Taba Hadaku ba.
Abu Dayane baya so Raini Inteesar tasan Halin kayanta Tsab Shiyasa take Kokarin Kiyayemai na wani Lokacin Yasan Lagonta kamar yadda itama Tasan nashi sai zaman nasu ya bada wani Sha"awa da Burgewa.
In yana Gida Tare suke Salla ya ja musu Jam"i Tana binsa abaya in kuma baya gida Sai tayi nata ita kadai shi kuma sai yayi a masallaci in kuma ya Dawo suna Manne da juna Tana Zubamai Shagwaba yana Biyemata Saboda yasan Daga Karshe shi ke da Riba.
Duk kuma wannan Soyayyar da suke kwasa Imran bai taba cema Inteesar yana sonta ba,Gashi Tana son taji kalmar Daga bakinsa Duk da a Duka ayyukansa sun Riga sun gama Nuna Itace Mahadin Rayuwarsa,ko bai Furta mata ba Tana gani a aikace Irin yadda yake nuna mata Salo Salo na Soyayya wanda take ta mamaki a ina ya sansu..?ko daman ya sani ne..?batasan wani Karatun baka saninsa sai Lokaci Daya in Lokacin abun yayi baka sanin sadda kake yin wasu abubuwan ballatana in suka Kebance yadda yake Zubamata Sambatu Kamar zai zauce kalmar itace Rayuwarsa kam Tagama Haddaceta wannan sai dai bata kama mganar Sanin baya Cikin Natsuwarsa ne lokacin kuma shi Imran yana Daga Cikin Mutanen da basa iya Boye jin Dadinsu sai fa ta Rika Toshemai Baki da nata take samun Rufe bakinsa.
Ita kanta ai Shiga wata Duniyar take Ogan nata ai Karshe ne ya iya Tafiyar da mace ta manta da komai nata sai shi kawai take gani ya iya Sarrafa Mace iya Sarrafawan da Zata Fita Daga Cikin Hayyacinta Shiyasa ahankali Wani Shakuwa da Soyayya mai Zafi Datake kara shiga Tsakaninsu basu sani ba...!
Basa jin Duriyar kowa sai dai a waya,kamar an san suna cin Armaci Shiyasa aka kyalesu su samu Natsuwa Tsakaninta da Munari sai dai Tana Waya in sun yi mgana ko kuma in sun Hadu a Chart in kuma Imran na Gida Batama da Lokacin Waya gabadaya Lokacin nashi ne ko aiki yake A laptop suna Manne da juna Tana Zubamai Shagwaba yana Biyemata Agantale yana aiki in Shagwaban nata ya Rinjayi aiki sai a Bige da Neman Lada.
Yau ma din haka ta kasance Bayan sunyi Sallar Isha"i suka dawo falo suka yada Zango shi yana Faman aiki a laptop dinsa yaana zaune saman Kujera mai Zaman Mutum Daya Dagashi sai Boxers Ko Riga bai dashi,Inteesar na kwance Dare Dare kan Jikinsa,tana wasa da gashin Kirjinsa Tana Sanye da karamin Mini Sikat da Karamar riga mai kama da Half Vest,Jan gashin take yi yadda sai yaji Zafi in ya Dago ya Harareta sai ta Kwashe Da Dariyan Shakiyanci kallonta kawai yake yi so yake yagama aikin da yake yi wannan Dariyan nata zai koma kuka in ta Shiga Hannunsaa
Inteesar Taba chan ja chan,Taja Hancinsa ta Mele bakinsa ta Gwalemai ido ya Dago ya kalleta Da Iduwansa da suka sauya Launi da yanayin Datasashi aciki yace"Bana ce ki bari ba..?
Meyasa kin cika Rigima ne Maryama..?
Tura baki Tayi kafin tace",Daga ina wasa Da Mijina..!
Imran ya Murmusa yana Fadin"Yaron Wasa ne ko Teddy..?
Inteesar na Danne Dariyanta Tace"Teddy ne..!
Ahankali yadda bazai ji ba,Ashe ya jita Cikin Kallon Sha"awa ya kalleta kafin yace"Uh.m..Teddy ko..?
Da Sauri Inteesar ta Sunne kai kan Kirjinsa Tana Dariya bai kara Tankamata ba illah gyara mata Kwanciya da yayi sosai a jikinsa Lokaci Daya yana Mikewa Tsaye da ita jikinsa,Inteesar ta Zaro ido ganin ya Tsallake aikin Dake gabansa ya Nufi Cikin Daki da ita Tana Zare ido Tace"Ya Imu ka gama aikin ne..?
Imran yace"Ban gama ba..wannan aikin yasha gabansa...!
Inteesar bata samu Zarafin mgana ba ya saka Kafa ya Tura Kofar Bedroom din sa ya shiga bai Dirreta ko"ina ba sai kan Tsakiyar gadonsu,Inteesar ta Shagwabe Fuska Tana Fadin"Me zamu yi anan..!
Imran na Danne Dariyanss yace"Wasa da Teeddy mana..!
Inteesar ta Zaro ido Tana Fadin"Teddy..?
Cikin alamun Sangarta Domin a kallon Dayake mata TuniTa gane karatun,kafin ma ta kara mgana ya Rufe bakinta da nashi Intesar bata isa ta Kauda kai ga Imran ba Itama Cikin Zumudi ta Tarbesa Lokaci Daya ta Tallafesa Tana kara Taimakamai Wajen Samun Natsuwa Cikin so da kauna da Muradi mai girma Shudewar Mintina Talatin kafin su Samu Natsuwa suna Manne Cikin Bargo Dukkansu ba kaya ajikinsu Inteesar ta yunkura Tana Fadin"Ya Imu mu je muyi wanka..!
Tafada Tana shafa Sumar kansa Daya Kara Taruwa ita tace kada ya aske Sumar tana yimai kyau kuma Tana jin Dadin wasa da ita.
Yana jinta bai ce komai ba Tana Cikin Jikisa ne ya Tusa kansa Tsakanin Wuyanta kamar mai Barci nan kuwa yana ta Sauke Numfashi ne Inteesar bata Isarsa bai Koshi ba Kari yake so..!
Jin sa yayi Dif yasa ta Motsa Tana Lekansa Ta kara Fadin"Ya Imran..!
Tafada Cikin Shagwaba dan Motsawa yayi kafin yace"Uhmmmm...!
Baki ta Tura Tana Fadin"Ka tashi muyi wanka kaifa kake min Fadan ba kyau Zama da Najasa..!
Ta karishe Fada tana Mintsininsa a Gefen Cikinsa D'an Kaucewa yayi Yana Rikota sosai Cikin Jikinsa yana Sauke Tagwayen Numfashi Tunda taji haka tasan Kwanan Zencen sai ta Fara Kokarin Zillewa Ta Mike Zaune shima ya Mike ya Rumgumeta ta baya yana Fadin"Uhm...Uhm...I need More Mah..!
Inteesar ta Kallesa Tana Fadin"Nidai A"a ka kyaleni..!
Imran ya Shagwabe mata Fuska yana Fadin"Ta ya zan kyaleki..?kin Taba jin inda Masoyi ya kyale masoyiyarsa..?kedin ce kin cika Dadi Dadin baya isata Anty Inteesarr...!
Yafada Har yana wani Juya mata Ido Dariya tayi kafin tace"Ni yaushe na Zama Masoyiyarka..?kuma wato Tunda Zakamin wayau Kai ne yau kake cemin Anty..!
Karan Hancinta yaja yana Fadin"To ke din in ba Masoyiyata ba macece ke..?
Duk Duniya ban da kamarki Kece Matata kuma Sirrina in ban miki Wayau ba..Wazai miki..?
Yafada yana mata Dariya Shagala Tayi da kallonsa Kafin tace"Ya Imran kana SONA..!?
abazata yaji mganarta sai kawai ya Tsaya yana kallonta Idonsa take kallo Kafin tacigaba da Fadin"Ban taba jin kace kana sona ba..!
Imran ya Lumshe ido kafin Yace"Nima ai baki Taba cewa Kina Sona ba..!
Inteesar tace"Ai ba sai na Fada ba Tun afarkon Fara mganarmu Na Fara Sonka..!
Imran yace"Nima ai ba sai na Fada ba..Na Fara sonki ne Tun Ranar dana Fara ganinki ban sani ba Inteesar..Sonki yayi min kamun da ni kaina bansani ba..Sagir ya Dade yana Fadamin ina sonki naki yarda da Hakan sai dai abu Daya na sani na Tsani naga wani Namiji Tare Dake bana so kowa ya Rabeki sai ni..Bana son kukanki ballatana Fushinki Rashin ganinnki Azaba ne a wajena Inteesar kin bani Wahala sosai kafin ki Zama mallakina..!
Ya Karishe Fada idonta na Cikin nashi Inteesar da gabadaya kalamansa ya Sanyayamata rai ta kasa mgana sai Binsa take da kallon Kauna kafin tace"meyasa baka Taba Fadamin ba..!
Imran yace"Kauyanci ne na Tsaya Ina I Love u..Kawai ayyuka na akanki Zai sa Ki Fahimci haka kuma ni kinsan ban wani san ya kamata ba abubuwa masu Muhimmamci Ina ganinsu a Shirme sam ban kawo Tunanin ya kamata na Sanar dake ba..!
Inteesar ta Fada Kirjinsa ta Rumgumesa kamkam Cikin Farinciki Tana Fadin"Nima Ina Matukar Sonka Ya Imu..Nima na Fara sonka Tun Farkon Haduwarmu banfara yarda ina sonka ba sai da ka kwaceni hannun yan iskan nan masu Kwacen Waya Nima ka bani Wahala..!
Take Fada tana Dukan Kirjinsa Riketa yayi yana Dariya yace"Naji An buga wasan daidai duka min bama juna Wahala..Ni dai yanzu ki bari na kara..?
Ido ta waro Tana Fadin"Ka kara me..?
Cikin Karya wuya ya shafo Kirjinta da suke kallonsa yace"Allah sau Daya zan kara..!
Inteesar tayi mai wani kallo Kafin tace"Kai fa sai kace sau Daya kana min Wayau in na yarda Allah wajen sau Uku kake karawa kayi ta yi..!
Tafada Tana Tura baki Rumgumota yayi yana Fadin"Yanzu Daya zan kara My Sweeeet Intteee..Na kara..!?
Yafada yana kallonta Kai ta Dagamai kafin yace"Kayi alkawarin D'aya..?
Kai ya daga kafin yace"Kai Intee meya kawo mganar alkawari..?
Tana Dariya tace"Ai nasan sai ka Zarce ne..!
Shima Dariyan yake yana Fadin"Ai nasan Matata mai adalci ne in na kara ma Zata yafemin..!
Da wannan Dadin bakin Imran ya Samu suka kara Komawa Ruwa Sai da ta Hada da kuka da magiya kana ya Sauraramata sukaje sukayi wanka Tare achan ma Tiolet

Please Login or Register in order to submit comment