Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

Samaritan sai ya barsu suka cigaba da zama"

Wannan karon Hajia saida ta dade tana kallon diyar tata kafin tayi magana


"Ba laifin ki bane bah safiya, nawa ne da ban koya maki hakuri bah sai dai na koya maki yadda zakiyi ramuwa"
Har tayi gaba ta juyo kuma

"Naji dadi mah da bazaki bini bah,
Yayin da kike zaune a gda, kiyi tunanin yadda zaki gyara alakar ki da mijin ki,


Bazan bukace ki ba a inda zanje,

sunzo bikin danki mah bakiyi musu kallon arziki bah,
Ballantana kin je can kinga makiyan ki,

Ki sauye tunani kafin lokaci ya kure maki"


Saman gado ta fada tana kewar iyayenta,
Zamantakewar dake tsakanin Hajia da diyarta ya kara karfafa mata guiwan tambayan izinin zuwa gda in ya dawo,


Watan su biyar kenan da aure, ta zaro diary dinta daga karkashin pillow, sannan ta bude pages din da tayi rubutu bayan aurensu,

Ranar da sukaje lambu ta dane mai baya saboda hawai niya, kunyan abin takeji har yanxu,

Ranar datace yana bukatar hug ne, rungumar su ta farko, sai tasa mark din good a wurin,

har sukayi sallar nafila tare, kuma ya kama mata kai yayi addu'a,

Duk abinda suka faru ta rubuta cikin diary din,

'Ranar daya sa pillow tsakaninsu' tayi murmushi tana karanta page din,


Kiran sallar farko a kunnen shi, da fuskarta yaci karo,yana bude ido,

Addu'ar tashi daga bacci yayi, ya karasa da yar dariya,

lullubin da tayi yana kasa, hijab din data kwana dashi kuma ya tattare a wuyan ta,

Pillows din mah duk ta harbe gefe guda

'Namecy badai nauyin bacci bah' inji Ma'u wata rana

Daga kwance ya matsa kusa da ita, kokarin cire hijabin daya shaketa yakeyi,

Zaune ya tashi daf da ita, sannan a hankali ya fara kokarin cire mata hijab din,

Karar alarm dinta ya gauraye dakin

'Shit! Dama na kashe alarm din'

Tana sauke idanu kanshi, ya matsa baya kaman an hankada shi

"Hijab dinki ne, nakeson tayaki cirewa" yana maganar kuma taji wuyan nata a shake,

"Tnk u" sai sannan ta kashe alarm din.



Dariya sunan datasa mah page din data budo ya bata,


"Yau kar kije tayasu hada breakfast, aiki zan koma"
Ta amsa mai da toh,

"Fiddo min kayan da zansa per favor, bari inyi wanka"

Suit ta dauko mai grey color, da bakin shirt sai necktie silver haka ma cufflinks, takalma kuma bakake,


"Yauwwa Husna" da towel daure a kugunshi ya fito,
Sai digar ruwa yake tun daga gashin kanshi, kokarin sajewa da bangon dakin takeyi,

Shi kuma tsareta yayi da ido,yana jira yaga abinda zatayi,

"Okay" yace bayan yan mintoci

"Bari in goge ruwan da kaina, someday nasan zakiyi min"
Kara dukar da kanta tayi kasa,

"Kuma baki fiddo min singlet da boxers bah, honey" ya kira sunan da dan shagwaba,

Gefe ta kalla tana dan shafa fuskarta,


"Bari in nuna maki yadda akeyi" da sauri ta dago kai tana niyyan kwala ihu,


"Ina nufin ki shiga wanka ki fito, sai in nuna maki yadda akeyi"

Ba sai ka maimaita bah, ta fada a ranta,
A fili kuma ta tseren shiga makewayin,

Tunanin abinda Ma'u ta fadamata ta tsaya yi,


"Wasu hakanan suke kinyi yi, ke kuma nasan kunya ce zata hana kiyi,

Yadda zaki wanke naki inners din haka ya kamata ki wanke na mijinki,

Kullum saidai ya dauki fresh yasa, ke kuma ki dinga daukowa da inda kuke aje kayan wanki kina cudewa,

Kinji koh" yi tayi kaman bata san Ma'u na magana bah


"Ba boxers bah koh briefs yake sawa, ke koh pant ne____"

Ihu ta kwala tana haurawa saman gado,
Ta dode kunnuwa da hannu,

"So kike ya wanke da kanshi koh meh,

Kar kiyi wasa da abubuwan nan Asma'u, its essential kina kula da komai na mijinki,

Amma banda yawan shishige mai,
Ki kula da 75% zuwa 85% na harkokin shi, dan kar yaga kin babbake mai a rayuwa,
Ki bashi ,25% din yayi yadda ranshi keso"

Shaving ta tsaya yi, duk bayan kwana uku takeyi, lokacin ta fara jin tohowar gashi,

Sannan ta gurje jikinta da kyau,


Zaune yake saman gado ya shirya tsaf cikin kayan data fiddo mai,

Towel babba ta daura,sannan ta mayar da hijab dinta da zata fito,


"Uhmm hmmm, jiran ki nakeyi dama"

Babban yatsanta na kafa take lankwashe wa tana dan wasa dashi,

"Ki cire hijab din in nuna maki" ta dan girgixa kai a hankali,

"Ba takura, bari muyi haka nan da hijab din"

Wani farin towel dake linke a gefenshi, ya dauka hade da mikewa tsaye

Daga kasa ta fara kallonshi, ta aje aya a eyes dinshi,


Sannan ya fara goge mata ruwan dake fuskarta a hankali,

"Ace ina fitowa daga wanka, matata ta tareni da towel, sannan ta gogemin ruwan jikina,

Kin san yadda zanji?"

Ya tambaya yana shafa towel din a hankali ta saman hijab dinta, ta wuyanta ya fara yabi ta kafadar ta, sannan hannunta,



Ya fiddo hannunta daga cikin hijabi, sannan ya tattare hijab din, ya bayyana kafadunta, da saman cikakken kirjinta,

Yana goga towel din a saman hannunta zuwa wuyanta, ta kasa bari ya karasa sai ta ture hannun shi,


'Ta daure fiye da yadda nayi tsammani' yace a ranshi yana dan matsawa baya

u
"Zaka ji kaman kana da matukar mahimmanci a wurina, kaman na damu dakai shi yasa bana so ka sha wahala,
Kuma ina son faran tama rai"
Dan hade gira yayi, kaman beh gano in da ta dosa bah,u

"Da kace koh nasanU yadda zakaji"
Dan murmushi yayi
u
"Ba kama bane bah, fiye da hakan zanji Habibty"

Yana dora hannuwa saman kafadunta, sai numfashinta yayi sama

"Shshhh, na cire hannuna "

Saida numfashinta ya dawo daidai kafin ya jata zuwa bakin gado,

" Kinga yadda akeyi nan, duk abinda zan bukata shi zaki fiddo min"

Kaya ta gani linke saman gado, shi ya ware su yana nuna mata,

Idanu ta zaro da taga harda pant da bra, yana tabawa kuma ta rufe idanu da hannunta,

Kunya kara rufeta yayi da taji ya fara dariya,

"Kayan dana fiddo shi zakisa kinji wifey"u

Ya rada mata a kunne kafin ya bar dakin,

Bata sa kayan bah, duk yadda taso tayi abinda yace,
Dogon wando ya fiddo mata pencil kuma baki, sannanU farar shirt,
Ba kayan data saba sawa bane bah, shi yasa yayi mata uxuri,


Tun daga ranar ta gyara wannan fannin,


Kullum zata fiddo mai kaya,boxers da singlet, sannan ta feshe su da turare,

Ko wani sati kuma ta wanke su, harda socks,

Tun tana dungura mai towel in ya fito wanka, har ta fara gogemai jiki da hannu meh karkarwa,
Sai gashi ya zameh mata jiki,

Da daddare in ya fito wanka mah sai tayi mai, harda kayan bacci take fiddo mai,

"Haka zaka kwanta?" Yace uhmm yana zuba kayan baccin kasa,

"Ke da hijab kikeson kwana ni kuma da boxers kawai nakeso"
Yasha korafi akan hijab din dama,

Tana jin batun shi tasan wata hanya ce wannan ta hanata sawa,

Ajiyar zuciya tayi, kafin ta cire hijab din,

"Koh ke fah, amma kullum kin takura kanki,

Zuwa yanxu baki gane yadda nake bah, ina bukatar ki amma bazan tursasa ki bah, har sai kin saki jiki dani"

Ajiyar zuciya tayi ta budo wani page din kawai tana karantawa,

Na ranar da tayi mai fadan shan sugar ne,

"Da har na fara tunanin bazaki sauko bah, koh azumin kikeyi yau mah"

Ta girgixa mai kai
"Sorry na tsaya gyara dakin mu ne,

Kuma na daina saida izinin ka" ya jin jina kai alamun ya yadda da wannan zancen,

Tea meh kauri ya mika mata shi kuma, yaja nashi coffe din,

"Ya akayi" akan idanshi ta dan dana

"Sugar yayi yawa" daukan tea din yayi ya sha

"Nope yayi dai dai haka"

Raba tea din tayi biyu sannan ta kara ruwa,U

"In ka cika shan sugar, ze mamaye vitamins din da ke jikin ka"
"Sannan yana sa kiba, ba kaman na ciki,

Kuma yana sa tsufa da wuri, jikin ka duk yayi tamoji"

Dariya tayi daya shafa fuskar shi

Karshe mah yoghurt tasha da taji tea din ya fita ranta, ana so mace ta sha madara, zuma koh yoghurt a kowace rana.


'Na kara zuba surutu bayan wannan koh' ta tambayi kanta tana wuce shafukan da sauri,

"Aha gashi nan"


"Barka da safiya"
Da mika ta tashi zaune, tana cikin amsa gaisuwar kuma hamma yaci karfinta,

"Koh zaki koma baccin neh" shima yaUu tashi zaune,

"Aa, bakayi baccin bah" murmushi ne ansar daya bata,


"Bacci a kusa dake ba karamin aiki bane bah, Wifey,

Bakaman in kika fara wannan minsharin naki marar sauti"

Ta hade girar sama da kasa

"Ni bana minshari" tayi magana cikin shagwaba,

"In kinayi kaman yadda sautin shagwa ban nan naki yake da dadi haka nake jin shi,

It's cute and i love it"

Hmmm tace a ranta tana sauka daga saman gadon,

Tana shiga bandaki shima ya shiga,

Ya saba yi mata hakan dama, saita dauki brush dinta tasa toothpaste,

"Wanka nake sonyiy tun dazu"
U "Toh kayi manah"


Bandakin su babba ne, gefen kwamin wanka da ban, wurin shower mah zagaye yake da shower curtain din leda,

'Kuma ai kai ke biyo ni'

Ta karasa a ranta,
Brush dinta ta cigaba dayi, bece da ita komai bah har ta gama,

"Tun jiya nake a gajiye, can you help pls"

"Koh meh kakeso, da ka gaya min tun jiya, meh kakeso yanxu"

Harda dafa shi, tana mai kallon tausayi

"Bakomai bane bah,wanka nakeso kiyi min"

Ya fara cire t-shirt din jikinshi,

Yana kama zariyar shi ze zuge, tayi saurin juyawa,

"Nima kuma inyi maki" ya rada mata a kunne,

Wani iri taji da ta tsinkayi muryar shi daidai kunnenta,


"Kinga kar in dora maki gajiya dayawa"

Ba abinda ke firgitata kuma ya tsorata ta kaman taji jikin wani a nata, bakaman in da duhu,

Yan kwanakin da suka wuce kuma wani sanyi takeji yana ratsata in ya tabata,

"Ni dai bana so kayi min"

"Amma ni zan samu kenan"

Ta dora hannu saman fuska tana murmushin da hakoranta suka bayyana,

"Da gaske zakiyi min"
Hannu tasa tana kare fuskarta,

"Da gaske Husna?"

Hannunta ya rike, da ido ya sake yi mata alama bayan ya juyo da ita tana fuskantar shi,

"Mu dawo daga cin abinci tukunna"
Ya lalubi idanunta kafin yace promise,
Dan kauda kai tayi tana cije lips dinta

"Ba komawa baya, kin rigada kinyi alkawari mah?"


Suna kaiwa kofar dakin iyayenshi suka ji hayaniya, da alamu fada sukeyi

Numfashi ya fidda sannan ya jata suka koma nasu dakin,

A falo sukayi masauki, sanna ya kunna TV kuma ya kure volume,

Dataga haka sai tayi tunanin beh saba jin iyayenshi na sa'insa bah,

Kuma abin ya dameshi sosai, damuwa ta shiga itama,

"Nasan yanayin tasowar mu ba daya bane bah" ya dan juyo da fuska amma beh kalleta bah,


"Nima ji nake kaman inyi tsuntsuwa in bar gdan mu in irin haka na faruwa"
Sai lokacin ya hada ido da ita


"Duk hakurin su da juna,akwai ranar dake baci,


Duka iyayena nada nasu hakurin bakin gwargwado, kuma suna son juna da kuma tausayawa juna,

Kuma suna samun sabani, nima ji nake dama bana gdan kuma ban san anyi bah,

Matsalar kudi babbace, amma kowa da nashi irin matsalar a rayuwa

Wasu matsalar gdan haya, matsalar abincin ci, kudin makaranta,


Kai baka taba fuskantar problem dinnan bah, but wu have____"

Yayi saurin daura hannu shi saman cinyarta,

"Baza ku taba fuskantar irin wannan matsalar bah, in shaa Allah"

Da dan murmushi ta sake magana

"Misali nakeyi maka, a gidajen mu na talakawa, mata na kokari,
In miji beh samo bah, su sukeyinY kokari suga ba'a kwana da yunwa bah,

Amma akwai ranar da su din mah basa dashi,

Ran mutum yafi baci in baya dashi kuma aka nema, bakaman in ba'ayi la'akari da halin da yake ciki bah,
Koh ba'a tausasa kalamai bah yayin tambayar"

"Responsibility din mata ne su san irin maganar da zasu furta ma mazajensu, a duk irin halin da ake ciki,

Kada su zamo masu cusa musu bakin ciki da bacin rai,

Sai sun kasance cikin hakuri, wani lokacin mah baka sanin laifin da kayi,
Kila a waje aka bato mai rai, amma ya huce akanka,

In kayi hakuri ka cigaba da kyautata mai, shi da kanshi zeji ba dadi,
Da an daura aure kowa ze dinga ce maka zaman aure hakuri ne,

Sai ka shiga zaka gasgata hakan,

All that glitters is not gold"

Hannu ta dora saman nashi, dake bisa cinyarta,

"Ka rage damuwa akai, zasu zo su sassanta kansu"

Ya daga mata kai

"Bana jin dadi ne duk lokacin da sukayi"

Ya maida dubanshi ga TV, wata dabara ce ta fado mata a rai,

"Yana da kyau anayi ana tuna baya, abinda kukayi da kuna saurayi da budurwa daya saku nishadi sosai,

Koh in da kuka je day soyayyar ku ta kara karfafa,

Wata rana kawai kace ku fita waje kuci abinci harda yara, in kuna so kuma ku biyu kawai,

Ku manta da duk wata matsala taku, ku farfado da soyayyar ku, ku kara daureta,

Bayan nan saiku daura damaran fuskantar ko wace matsala tare"

A hankali ya fara Murmushin har ya mamaye fuskar shi gaba daya

"Ya akayi?" Ta dan ja baya idanu waje

"Dama haka kika kware a bada shawar wari" kunya taji tana dan dukar da kai

"Nima kawata ce ta koyamin" yace ta kyauta

"Mijinta yayi sa'a sosai"
Fadamai tayi bata da aure, kuma an hanata wanda takeso


"Nasan irin radadin nan, na daban ne wallahi?"
Murya raunane yayi magana,

"Abbansu ke zaba masu mazaje, shi yasa zata tafi karatu mah dan ta rage zafi"

Ya kalleta sannan ya saka yatsun shi cikin nata ya damke,

"Ina taya ta jaje, nasan yadda take ji, nima naji irinshi lokacin da nayi zaton bazan sameki bah"

Ya dago habarta bayan ya gama,

"A nan iyaye na suka hadu, abinda kika fada ya bani wani idea,

Zan shirya masu date a wani restaurant, in da yake cikin gari, su shakata, kila sun dan rage tension"

Ta jin jina mai kai,

"Nagode sosai Husna, kullum sanki nake kara yi, kara jin ki nake a jikina,
Kaman in na rasa ki, nima na gama yawo"

Wasa da kayanta takeyi, bata dago ta kalleshi bah, amma a ranta taji dadin abinda yace


"Husna" ya kira sunanta a hankali, tana dago kai suka hada ido,
Zata sauke kasa ya dan marairaice

"Na'am" tace itama a hankali

Hannunta daya hada da nashi ya kai bakinshi,

Dan karamin kiss ya manna mata, kaman shafar iska,

Idanunshi cikin nata, ya kara mannay mata wani a bayan hannunta,

Lumshe ido yayi, sannan yasa hannunta yana shafay gefen fuskarshi da wuyanshi,

Taso ta barshi ya cigaba amma kyarma da hannunta ya fara, shi yasa shi saurin bude idanun da suka canza kala, zuwa jaa,

"Sorry" yana sakin hannunta ta rungume tana mikewa tsaye,

"Ahhmmmm" ya rumtse idanu hade da shafa gashin kanshi
y

"Ahmmm__, yes___, zanje wurin,,,, zan duba restaurant"


Da kanshi ya kai iyayenshi restaurant din da yayi masu reservations, a ranar bayan sallar isha
Ce masu yayi surprise ne,

"Kin dai gane abinda yake kokarin yi koh"

"Abinda ya kamata kai kayi bah"ita ma ta maida mai da muryar ko in kula

"Stop!" Yayi saurin katse iyayen nashi

"Gwara mu tafi in maida ku gda"

Da sukayi shiru sai ya cigaba

"Dad na yawan magana akan in da kuke haduwa mah dates dinku,
An rufe wurin yanxu, amma decoration da yanayin nan irin na can ne, shi yasa na kawo ku nan"

"Baka manta yadda wurin yake bah"
Babanshi yace hmmm

"Ya za'ayi in manta"
Suka fara tuno abubuwan daya wuce

Kafin kace kwabo sun fara hira,kowa ya bace har shi dake tsaye kusa dasu,

Kujera babanta ya ja,ta zauna sannan shima ya zauna,
Suna duba menu din kuma wani hirar da dariya suka fara,


Waje ya koma cikin mota ya zauna,

Waya ya fiddo ya tura mata text,


'Duk karuwar mu ne, ba bukatar yimin godiya'

Murmushi yayi sannan ya kalli restaurant din

" So nake in nuna maki tsantsan kaunar da nakeyi maki Husna, kullum kara shaukin ki nakeyi, da begen ki a raina"
Sannan yayi typing

'Allah ya bamu da kaman ni koh'😏

Ta dade batayi mai reply bah har ya fara tunanin baxatayi bah

'😰 inyi yaya da shagwabar shi'

'🤣🤣🤣🤣🤣🤣'
Ya tura mata
'Kin san meh smoochsy pooh'

😅 shi ta tura mai sannan rubutu

'Smoochsy pooh, shi kuma wannan daga ina ka samo shi'

Dariya yayi a fili,

Chat sukayi tayi, har iyayenshi suka gama,


Tana jin shigowar motarsu ta nufi falo din dakin, yana shiga tayi mai sannu da zuwa ta hanyar riko hannunshi,

"Yauwa smoochys pooh" kunya ya mata, dan a chata ta rubuta wasu abubuwan da baxata iya fada bah a fili,

"Koh Honey Bear zance" sunan data kira shi dashi da suna chat,

Juyawa tayi zata arce sai yayi kokarin kamota,

Dankwalin kanta ya samu zamewa,

Biyota dakin yayi yana kallon gashin kanta,

Babu abinda taji tana so kaman ta barshi ya cigaba da kallon jikinta gabaki daya in yana so,

duk da harbawar da kirjinta keyi ya linku,

Hannuwanta kuma na kyarman su kare kirjinta,


"Husna, yaushe rabon da ki sharce kanki"

Da sauri ta dora hannuwa saman kai,

"Zo mu gani"


Beh saki hannun da take kokarin kwacewa bah saida ya kaita gaban madubi,

"Zafi yakeyi min in ina tajewa" ta fada da yar shagwaba

"Bari inyi maki toh, koh bakya so?"
Suka hada ido ta madubi kafin ta dukar da kai,

Ribbon din da aka kama gashin ya cire, kafin ya kwance kitson da akayi bayan packing,


"Bari mu fara wankewa sannan"
Ya baza gashin yana shakar shi,

Kunya taji ya mamayeta, dan bata barin gashinta shan iska,


"Ka barshi ni zan wanke gobe"
Ya girgixa kai

"Meh zesa in yarda wannan damar ta wasa da yalwataccen gashin kanki,
No way, muje in wanke maki"

Bandaki suka shiga ya jamata stool ta zauna tana juya mah basin din wanke hannu baya,

Towel ya dora mata saman kafada, sannan ya cire rigarshi,

"Meh kakeyi?" Tayi saurin kauda ido

"Har yanxu baki bar kunyata bah"
Da suka hada sun dade bata kauda kai bah


"Wifey, meye na kunyar abinda yake mallakin ki"
"Yadda kike mallakina"
Hannunta ya kama yana shafawa saman kirjinshi

"Dazu da safe kinji tsoro danayi maki haka, bakya son tabani ne"

Ta dan girgixa kai a kunyace

"Kece bakya son ana shafawa" a hankali ta sake daga mai kai,

"Amma ai bazan cutar dake bah koh"

Ta sake daga mai kai,
Habarta ya dago suka hada ido,

"Kin yarda bazan cutar dake bah" ta sake daga mai kai

"Tnk u" yace yana cire towel din daga kafadunta,

"Cire rigar ki toh, in ba so kike inyi maki wanka bah bayan mun gama"

Ta girgixa kai,

"Toh ni alkawarin da kikayi min fah"



Please Login or Register in order to submit comment