Join Our WhatsApp Group

Idan ku ka ga kun taba wani wuri ya fitar daku a shafinmu, sai ku danna back kuyo baya, ku sani yanzu muna amfani da tallan Popunder a shafin, so karatu zai muku dan wahala, amma ta hakanne kadai zamu iya cigaba da rike shafinnan. idan har bakwa son talla sai kuje ku yi subscription na shafinnan akan karamin kudi ku runga downloading kawai. SUBSCRIBE


DOWNLOAD

You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register
DOWNLOAD

kallin kasa,

"Ni zan baki hakuri wifey, pls ki kara hakuri dani, kinji" murmushi meh girma tayi mai,

"Ka dawo da wuri toh" da yar dariya yace mata in Allah ya yadda,

Ajiyar zuciya yayi daya jata zuwa jikinshi, bayan yan seconds ta rabu da jikinshi,

Daga bayanshi ta ganta tsaye tana kallonsu, ido cikin ido suke kallon juna, dan ta nuna mata shi mallakinta ne sai tayi abinda bata taba tsammanin zata iya yimai bah,

Jawoshi tayi zuwa jikinta sannan ta hada bakinsu wuri daya, bude bakinta tayi da kyau ta bashi french kiss meh kashe jiki da tsuma zuciya, shima kuma ya riketa gam yana maida mata martani ta hanyar wasa da harshenta,


"Uhmmmm kar in bata maku lokaci" ta fada da numfashi sama sama,

Saida ya kara kissing dinta kafin ya juya ya tafi.





⚜B.W.AπŸ–Š
[4/14, 4:00 PM] 🎭SUCCESS.🎭: πŸ’πŸ’πŸ’πŸ’πŸ’
πŸ’πŸ’πŸ’πŸ’
πŸ’πŸ’πŸ’
BOYAYYEN KUDIRI.

πŸ’πŸ’πŸ’
πŸ’πŸ’πŸ’πŸ’
πŸ’πŸ’πŸ’πŸ’πŸ’


Story, Writing by NOBLE JUDGE,
editing by KHALEESI.



Dedicated to Raihanat maman Muslim,

Mun gode Allah daya sauke lfy, ya bamu karuwa, Allah ya raya manah bouncing baby boy cikin tafarkin addinin muslunci, Allah ya kara maki karfin jiki Amin.



5⃣6⃣.



Reality dinta ta gani bayan sun bar gdan, abubuwan da zasu dauke mata hankali ta nemah,

Kunun aya tayi mai kauri dayaji peak milk, sannan tayi fankasu da miyar taushe,

Hajia ta kaima abincin wacce tace ta zuba mata a warmer ta tafi dashi, dan kullum tana kan hanyar zuwa ganin dan nata,

Shigowarta kenan cikin gda wayarta tayi ringing, waje ta koma ta samu wuri ta kira Ma'u,

"Fatara ya kamaki ne kikeyi min flashing"
Ihun Ma'u yasa ta kauda wayar daga kunnenta,

"Kin gama koh sai kin huda min dodon kunne"
"Kai namecy yanxu kin koyi mita, Watau aure ya maki dadi koh"

Uhm tace, dan ta tuno mata da abinda take kokarin mantawa,

"Ke kuma fah, wace tsiyar kike tsulawa"
Nan Ma'u ta hau zuba,

"Yanxu waje zakije karatu" ta fada da mamaki,

"Nima nayi mamaki da baba da kanshi ya kawo wannan shawarar, ni da ina shirin zuwa computer school kafin nxt year sai in sake applying a wata makarantar"

Ta tayata murna sosai, amma kuma taji ba dadi, tun js1 suke tare,

"Namecy dan Allah kice mijinki ya kaiki makarantar kema" ta fada da yar murya,

"Ni Asma'u, rufani ki sayani, wazeyi sponsoring dinah"
Ta girgixa kai kaman tana kallonta,

"Inji karya, mijin ki fah, wallahi yana da kudin kaiki"
Murmushi tayi na jin dadin Ma'u bata san tafiya ita kadai,

"Dan Allah namecy, da mukayi maganar bakiga dadin dana ji bah, amma yanxu duk naji wani iri"

Tayi Ajiyar zuciya, tasan Ehsaas ze kaita duk inda takeson taje tayi karatu, amma tafi so ta shiga makaranta bayan ta bar gdan nan,

"Zanyi magana inji namecy, in ya yadda toh"
"Karma kizo min da news din beh yadda bah, gwara kisan yadda zakiyi ki shawo kanshi, kinji name sake"

Daga karshe tayi maganan kaman da yar yarinya take magana,

"Toh aunty Ma'u, ki turo min sunayen schools din in gani" wata yar kara Ma'u tayi

"Yauwwa yan mata yanxu kike magana, hau whtspp in turo maki harda links din schools din" tace toh tana kashe wayan,

Wi-Fi dinta ta kunna sannan tayi tagumi,

A yadda Mom ke shirya abubuwa tasan zamanta a gdan na kusantu karshen sa, shima Ehsaas din tasan ya gano manufar Mom,

Kuma bataga laifin shi bah dayayi shiru beh tanka mata a kan abin bah, after all mahaifiyar shi, baze yi korafinta a wurin matar shi bah,

Vibration ne ya fiddota daga duniyar tunanin data shiga, messages din Ma'u basu shigo bah amma tukunna,

Mostly na eid Mubarak ne, dan haka ta tsaya replying kafin ta koma duba status din mutane,

Nan taga number din Mom, kuma tayi posting pics,

Hotunan sune a garin kano, mazan sun sha manya kaya, matan kuma jallabiya,
Koh mijinta bata kare mah kallo bah kaman yadda ta dinga kallon Danyah,

Ba karya tasan yarinyar akwai kyau ga tsayi masha Allah,

Tana maimata kallo taga Mom ta sake posting wasu hotunan,

#my future daughter in-law,

Gabanta ne ya hau bugawa, Danyah dince cikin white jeans da brown bootsπŸ‘’, sai polo shirt meh tambarin lacoste a jiki shima fari da dark green kwala da hannu, dan karamin dan kwali ta daura a saman kai,


Sai wani ita da Ehsaas tana saman doki shi kuma yana jan akalar dokin, su duka biyu murmushi ne dauke a fuskokin su, black boots yasa irin na danyah sai black trousers da white shirt da facing cap,

Haka babanshi da babanta, duk irin wannan shigar sukayi, Mom ce kawai ta dora wani T-shirt saman polo dinta, daka kalli shirt din kasan na mijinta ne,

Daga nan kuma Mom tayi ta posting pics din Ehsaas da danyah,sai ta hada da emoji din amarya da ango,πŸ‘°πŸ€΅,


Bata san tana kuka bah saida sheshekarta ya fito fili, kaman tasan tana kallo shi yasa taketa kara posting pics dinsu tare,


Wurga phone din tayi gefe, sannan ta kifa kai saman gado, sheshekar kawai takeyi kukan yaki fitowa fili,

A fusace ta sauko daga saman gado da aka isheta da knocking,

Zatayi tsiwa taga P.A dinshi ne Alfie, kokarin bangajeta ya shiga cikin falon su yayi,

"Excuse you, muyi magana a waje" yatsina fuska yayi yana mata kallon up and down, badan cikin gda suke bah data tabbata har miyau sai ya tofar,


"No need, ba bukatar muyi nisa, papers dinki nakeso, Boss dina yasa in shirya maku tafiyar ku"

Batayi yunkurin shiga cikin dakin bah sai tunani data tsayi yi,


"Basa nan, suna gda a Zaria" tsaki yayi yana girgixa kai,

"Abinda akeso a maye gurbina da shi kenan, koh taya ma zaki kula da boss dinah" gabanshi ta sha, fuska daure kaman bata bata fara'a bah,

"Karka kuskura, koda wasa ka sake yimin magana san ranka, ni matar oganka ce, dan haka a karkashi na kake,

Yanxu ka shirya kaje Zaria ka karbi papers din, in yaso kayi processing komai afterwards"

Ta juya ta koma daki, sai bayan bacin ran nata ya lafa, wani tunanin ya fado mata a rai,

Kamata yayi ta tsare budurcinta bah ta sakan mai ba, bayan tasan rabuwa zasuyi daga karshe,

Dafe kai tayi tana tunanin yadda zatayi hakan, ya kagara suje wannan honeymoon, gashi itama kishi nasata tayi abubuwan da suke kara janyo mai sha'awa,

Wayarta ta janyo taga Ma'u ta turo mata, info iri iri akan makarantun da babanta ze neman mata admission,

Guda hudu schools din, biyu a canada, daya india daya kuma Uganda,

Links din schools din ta shiga sannan ta duba in suna bada scholarship, tayi providing e-mail address dinta da kuma duk abinda ake bukata, dan ana turo ma duk wanda suka nuna ra'ayin zama daliban makarantar cigaban da ake samu,


Haka ta yini ita kadai kunshe a cikin daki, sai da yamma likis sannan Hajia ta dawo,

"Sannu da zuwa Hajia" da fara'a ta amsa mata sannan ta juya ga wani mutum dake biye da ita,

"Ga matar Ehsaas" ta duka har kasa ta gaishe shi duk da bata san ko waye bah,

"Yauwwa yauwwa yan mata, ya akayi ke kike gda, koh har sun dawo daga yawon shakata wan"

Ta girgixa kai sannan tace, ita jiya ta dawo shi yasa,

Falo suka zaune, saita shiga kitchen ta dauko musu juice din kwali da kuma kunnun ayan datayi,


Suna cikin hiran ne sukaji bude kofa da sallama,

Dad ne ya shigo koh gabanshi baya kallo, ya dai dafe kai da hannu yana tafiya,

"Mom i swear bani na fada mata bah, ban san a inda taji bah"

Juyawa Dad yayi yana magana,

"Ehsaas tafi dakin ka, Safiya an kulle maganan nan, it's final"
Kafin mah ya rufe baki Mom tayi magana,


"Toh meh zakace musu, business associates dinka ne su, kasan zasu iya ruguza manah contract din da muka samu da kyar kowa na board of directors yasa hannu"

Girgixa kai yayi yana daga hannu sama,

"I don't care, abinda na damu dashi shine family dinah, we don't need them, du suke bukatar mu, kuma su suke san su zama members din family dinnan, and my son is not interested"
Yana kai aya yayi gaba abinshi,

Ehsaas kasa yake kallo yana sunna kai kasa, daya samu courage din daga kai ya kalli Mamanshi, sai ya marairaice fuska,

"Mom" dama so take ya kalleta sai tayi gaba abinta,

"Ke meh kan kwakwa zonan" idanu ta zaro, badai da Mom yake bah,

Tabdijam! Shi wannan din waye yake magana da wannan marar daukan nonsense din,


"Kaman dama raina beh gama baci bah" ta fada a dakile,

Dariya yayi yana mikewa tsaye, Dad da Ehsaas suka gaishe shi sannan suka samu wuri suka zauna,

Mantawa mah sukayi da batun Mom, suka fara tura abubuwa cikin bakinsu suna shan abinda aka kawo mah bakon,

"Uhmmm, wifey ke kikayi wannan koh" batama san ya lura da ita bah,
A hankali ta daga kai tana mai murmushi,

"Yayi dadi" Dad mah ya fada bayan ya sha kunan ayan,

Mom mah zuwa tayi ta zauna a kusa da Hajia,

"Umma yauma can kika je" Hajia bata ansa bah ya rigata,

"Eh can taje, sai akayi yaya" kallon kawai da takeyi mai ya isa yasa kaji tsoron tabota, amma shi sai dada tsokanarta yakeyi,

"Umma kinga abinda kika jawo koh, Allah ka zo ka tafi, bama gayya"

Hajia ba abinda take sai yake, duka hakoranta na waje,

"Wayace dan kin ganki da yara sai akace ke din bah kanwata bace bah har yanxu"

Awwww, harda jin jina kai, dataga Mom mah tasa hannu a abinda ta aje mah bako sai ta mike dan karo masu,


"Kaman dama jira kake" ta fada da hausa tana kokarin cire hannun shi daga kugunta,

Juyo da ita yayi gaba daya tana kallonshi,

"Ba kunya ka tsallako duka mutanen dake falo ka biyo ni" ta sake fada da hausa,

"Kema haka" yar dariya tayi tana kare baki da hannunta,

"Brat, ka kyale ni in kai masu abu"
Kyaleta yayi, amma duk inda tayi yana biye da ita,

"Kinsan ina ganin abubuwan da aka jera nasan ke kikayi su, kuma danaci naji dadi sosai, sannu da kokari wifey"

Har cikin ranta taji dadi data iya faranta mai,

Tasan in mutum ya kwado gajiya, yazo gda ya iske kulawa da lafiyayyen abinci, toh ze samu natsuwa duk wata matsala tashi ya manta dasu,

Dama tanada wannan KUDIRIn a ranta, na burge mijinta da abinci kala kala koda beh da hali, indai ita tana dashi, to ba kyashi zata fidda kudi tayi,



"Ki dawo nan ina jiranki kinji" ya zauna saman counter din yana shan ruwan sanyi daga gora,

"Kasa cup" make kafada yayi, ya cigaba da kwankwada,

Zama tayi bayan ta aje sabbin tray din data kawo saman table,

"Sannu yar Albarka, ita wannan koh ruwa bata iya kawomin bah" harda zunguran Mom,

"Sorry" Dad yace
"Munzo mun kwashi garar da aka shirya maka" yayan Mom Yarima yace bakomai shima da yar dariya,

"Ya akayi kuka dawo tun yau" inji Yarima
"Yes, nima na shafa'a ban tambayi dalilin dawowar taku bah"

Mom ta dan zunguro kai,

"Badai zama kazoyi bah" abinda aka tambaya daban, amsar data bada daban,

"Eh, korata zakiyi" ta hade rai, sannan ta koma ga mahaifiyar ta da fuska hade,

Dad ya girgixa kai,
"Diyarshi bataji dadi bah, kura ya tado mata da asthma dinta"
Daidai lokacin suka hada ido da Mom

"Ai tace in taji sauki zata dawo, yana wahalar da ita ne ciwon, shi yasa babanta yace suyi gda" take ta mike dan sai lokacin ta lura tayi zaune cikin manya,


"Naji abinda ya faru" ta karasa inda yake zaune, wayar shi ya maida cikin aljihun shi sannan ya maida dubanshi gareta,

"Meh ya faru?" Ta fadamai abinda taji,
Jin jina kai kawai yayi, a ranta taji da akwai wani dalilin,


"Ni meh kike ajemin" dan fiddo idanu tayi waje,

"Na kai masu komai can" ta yatsa a baki tana cizawa,

"Sai kisan yadda zakiyi da wannan bawan Allah"

Da hanzari ta fiddo abubuwanda zata bukata,
Nama ta yanka yan kanana, sannan tasa kayan kamshinta da su albasa,

Labarin yadda suke tsire nama a tsinke suna gasawa ta bashi lokacin sallah, harda nunamai inda ta taba konewa garin kwadayi,

Har a falo anajin dariyar su, Dad duk yafi kowa farin cikin wannan kwanciyar hankali da danshi yake ciki,

Da suka je masallaci sallar maghrib harda ja mai kunne da karayi mai nasiha akan kyautata ma matarshi,

Saida suka dawo sallah sannan ya samu yaci abincin mah,


"Am so tired Husna" yayi wani katon hamma da mika,

"Zaki ce ni kazami ne in na kwanta banyi wanka bah" tayi murmushi tana shirin bashi amsa

"Koh inzo kiyimin" ya kanne ido daya yana kallonta,

Tasan in yace yana so baxata kiyi mai bah, tana son faranta mai rai, tana so kuma yasan ita din ta daban ce, baxe samu wata kamanta bah,

Tasan harda kishi ke sata irin wannan tunanin, tama rasa gane inda ta dosa,

minti daya tana kishi hade da kokarin sashi kara santa,
next minute kuma tana ayyana ma ranta cewa zata bar gdan nan bada dadewa bah,

"In hada maka ruwan wankan koh sai da safe in ka gaji sosai" da zafin nama ya mike tsaye sannan ya kulle idanun shi kafin ya bude,


"Zanso kiyimin wanka, amma bamu kao wannan base din bah tukunna,
Bari inyi da kaina" tace toh tana dan jin jina kai,

"Yau wani irin bacci nakeji wifey, gobe in Allah ya kaimu zamuyi magana akan makarantar ki kinji koh, ki tunamin dan kar in kara mantawa"

Yana gama goge jikin shi yasa wando ya kwanta,

"Karka damu, da sauran lokaci ai" dan kallonta yayi da gira hade,

"Wai meh yasa baki tunamin ba mah, anata fara makaranta, kar muyi sakaci kuma sai nxt year"
Nan mah ta kara cemai kar ya damu abinshi,

"Naga schools din da kika zaba, sunyi Husna, kuma na yaba da zabinki, saidai sunyi nisa da mu,

Naso ace a nan zakiyi karatu, inda bazaki din ga yin nisa dani bah"

Ya haura saman gado yana ja musu bargo,

"Ya akayi ka san schools din dana zaba" suka cigaba da magana bayan ya kashe fitila,

"Akwai email address dinki a phone dinah"hamman dataji yayi yasa ta kyaleshi yayi bacci

" kinaso inyi deleting account dinne" zataso haka,amma tayi shiru batace komai bah,


A wayar shi ta bude email din dama, ta ganshi da wayoyi daban daban, batayi zatan yana rike da wannan BlackBerry din bah har yanxu,

"Husna" tace na'am tana daga kai duk da ba ganinshi zatayi bah saboda duhu,

Ya santa da san karatu, yayi mamaki da har fresh students sun fara zuwa makaranta, batayi mai magana bah kuma bata nuna interest bah,

"Husna bana dauka alkawarin dana san bazan cika bah, nayi promising zaki karatu iya san ranki, kuma abinda zanyi kenan in shaa Allah"

'In shaa Allah zanyi karatu har inda nakeso, amma ba anan bah gsky Ehsaas, gwara inyi a gdan mu'

Bata san mah tanayi bah saida ya juyo da ita tana fuskantar shi cikin duhun,

"Nason kina da ra'ayin karatun, meh yasa baki fadamin an fara bah"

Da tayi shiru sai ya kunna fitilar gefen gado,

"Na tsaya jiran in sun fara bada scholarship ne" zaune ya tashi sannan ya tadata zaune,

"Wannan ba hujja bace bah, kin san zan iya kashe maki koh nawa ne mah tuition fee,
Kamata yayi mu barma wadan da dagaske suna bukatar scholarship din, kinji"

Tace toh, tana niyyar komawa ta kwanta, sai ya rike mata hannuwa biyu, sannan ya kunna fitilar dake nata gefen, ta yadda suke ganin juna sosai,

"Na taba cemaki eyes dinki a expressive bazaki iya boyemin wani abu bah indai ina kallon su" sai tayi kasa da kai, daya dago habarta kuma saita ki hada ido dashi,

"Ance marasa gsky sune basa iya hada ido da mutane, da gaske ne?"

Tayi saurin girgixa kai,

Yana janta jikinshi wani karamin murmushi ya bayyana a fuskarta,

"Nasan bazaka iya hakura bah sai kaji dumin jikina, cuddly brat kawai"
Tana jin motsin da jikinshi keyi saboda dariya,

"In kika zubamin angel eyes dinki a gamawa kikeyi dani" ta kara makalkale mai,

"Da alamu kin ma fini san jikin" murmushin daya fito da sauti tayi,


Haka suka tsaya kowa da tunanin da yakeyi, ita tana tausayawa kanta inta tafi ta barshi, kara narkewa tayi a jikinshi,

'Anya zan iya rabuwa dashi, anya bazan zabi zama matar kulle bah da inyi nisa dashi in bar mah wata'

Gyaran murya yayi, saita dago suka hada ido,

"Husna pls ki zabi school a Australia, London koh nan Nigeria,

Kinga in kika zaba cikin wadan nan kasashen, kullum zamu kasance tare, kinji Amore mio,

Cara mia?" Tayi murmushi sannan ta daga mai kai
"Zan duba Alpha" yace tnk u yana dora habarshi saman kanta,

Lokaci zuwa lokaci kuma tana fidda numfashi hade da dan Ajiyar zuciya,
Da iskan ya taba kirjinshi ze danyi motsi, saita sa hannu tana dan shafa mai kirjin shi, tana karayi ya matsa gefe, ya barta da mamakin abinda ya faru,

"A yanxu dinnan babu abinda nakeso kaman ki cigaba da yin wadan nan sexy sautin,

But a hada dake a jiki, hannun ki na shafa ni" ya girgixa kai
"Nuts din kaina kwance wa sukeyi"

Dariya tayi mai tana matsawa daga kusa dashi,

"Gobe in Allah ya kaimu, an gama hada maki papers dinki, nxt day zamu gangara wata kasar,

Ban tambayi in akwai kasar da kikeso kije bah"
Ta jawo pillow tana rungumewa,

"Ni bansan inda suka fi dadin hutu bah, koh jirgi fah ban taba hawa bah"

Matsowa yayi yana rike hands dinta,

"Ina tare dake daga take off har landing, kar kiji komai"

Tace toh murmushi sukayi mah juna,

"Fadamin inda kakeso muje" abin nema ya samu, harde kafa yayi yana zuba,


"Venice ne na daya, ina so mu shiga πŸš£πŸΌβ€β™‚ a zagaya damu muga gari,
Daga nan kuma Paris, uhmmmm" ya dan rumtse ido kaman yana shakan kamshin garin ne,

"Suna da best confectionery Wifey, duk sadda naje saina kara kiba saboda abubuwan dana ke ci, na dinga tasting duk abubuwan da aka gasa kenan,


Da dare kuma muje Eiffel Tower, kafin mu gangara hotel dinmu"

Ta kasa daina murmushi, ba abinda yake fada ke sata nishadi bah Aa, shi din kanshi da yadda yake mata magana su suke faranta mata rai,


Dama Ma'u tace ma ta, maza na gajiya da kullum kayi ta zuba, hankalin su ya kamata kaja ga labarin, sannan kadan ja masu aji koh zaka fada,

Sannan kada ka cika korafi akan wani, su basa san jin wannan, in kuma ka samu yana baka labari, ka nuna babu abinda ya kai sautin muryar shi dadin sauraro,

Alkawari tayi gobe, zata sake karanta wasu abubuwan da Ma'u ta turo mata,


"Wifey ni kadai naketa zuba koh"

Wani kasallalen murmushi tayi mai sannan ta lumshe idanu,

"Muryar kace My All,
DOWNLOAD
DOWNLOAD

Please Login or Register in order to submit comment